Advertisements
Chapter 35 Reading MUWADDAT by Aysha A Bagudo BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUWADDAT by Aysha A Bagudo

Author :  Aysha A Bagudo Category :  Complete Novels

Chapter   35 / 53

102K to 105K   out of 157.9K words

cijewa tana d'aurewa tare da control din kanta ta hanyar tsarki da ruwan zafi da yin azumi domin kawar dashi aranta.

a wani yammaci tana tsaye a kitchen tana k'ok'arin had'a musu abinci, dan tun da ta dawo daga ilori daita ake shiga kitchen ayi komai daita ,gabanta ne ya yanke ya fad'i,inda take jikinta ya dinga bata duk yadda akayi M. A ne tsaye a gurin, juyowa tayi ahankali aiko shi din ne tagani tsaye abakin kofa hannunsa daya rike da kugunsa yana kallon cikin kitchen din, a zahirin gasky zaka d'auka kitchen din yake kallo, ko km akwai abinda yake tunanin d'auka, amman sam abun ba haka bane, zuciyarsa ita yake kallo, suna had'a ido dashi tayi saurin d'auke kanta kamar bata gansa ba ,ta tazo zata wuce ta gefensa ya dawo daita cikin kitchen din shi rungume daita ajikinsa, had'e ransa yayi sosai , yana mai juyo daita suna fuskantar juna tare da zagaye ta da hannuwansa ta bayanta ya fara magana tare da d'age mata girasa daya.

"ya dai manya mata?
ta yatsina fuska tana jin yadda bugun zuciyoyinsu ke k'aruwa "yaya kika ji da yajin aiki ajikinki ?
"nasan daurewa kawai kike amman nasan kina matukar bukatar auwal atare dake, wadan nan abubuwan ma sunyi kewata ko ?
ya shafo kirjinta yana tsaida idanunsa akanta.
"kinji jiki sosai koda ganin yanayinki ya lukuce mata hanci "miskilili kawai mai ra'ayi banza ,har yaushe zaki ajiye wannan banzar ra'ayinki naki ki yarda ki amince sai dani zaki iya rayuwa ?

"nasan kinji jiki a duk wannan kwanaki, ya kara kunnensa a daidai saitin bakinta "ko zaki gaya min yadda kika ji da bamu had'u ba ?

tayi masa banza ganin bata da niyyar yi masa mgn yasa ya cigaba ,"da alamu dai kina jin kunyar fad'a ne ko ?
"amman big sister zanso ki d'aure ki fad'a min yadda kikayi missing wannan abar .....
ya shiga romancing din jikinta joystic dinsa na harbawa ajikinta ,take tsoro ya ziyarceta tayi saurin kaucewa zata fita yayi saurin kamota ya had'eta da jikinsa fuskarsu na kallon juna, wuyanta yashiga shafawa zuwa kirjinta take jikinta ya d'auki rawa "dan allah ka...babari.. kamar zugasa tayi.
motsin shigowa taji ana kokarin yi kitchen din amman ya hanata fita, binta mai aiki ce, tana ganinsu tayi saurin juyawa da baya tana sallati yace "no binta ki shigo kawai kiyi abinda zakiyi babu matsala, kin shigowa tayi sai dai ta jima tana mamakinsu kafin ya sake cewa wani abu Allah ya bata sa'a ta biyo bayan binta dan tasan idan batayi wani abu ba, zai iya 'bata tsawon lokaci har ummi ta dawo gidan taci karo dasu a wannan halin "ita kuwa da me zatace mata?

tana gama fitowa aguje sai ga ummi ta sanyo kai cikin parlour'n sukayi kicibis daita, tace "ke lafiyarki kika fito aguje haka?


Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ...


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 29


...Muwaddat tayi shiru taki cewa ummi komai sai kofar kitchen din data kalla tana maida numfashi ahankali, hakan yasa ummi ta maida hankalin guri ,ganin bunayya dake tsaye abakin kofar kitchen din ya hard' e kafafunsa had'e da rungume hannuwansa duka akirji , yasa ummi ta had'e rai sosai sannan tace "kasameni a d'akina ....
Ummi na barin parlour'n ya sauke tsumammun idanunsa akan muwaddat wacce gabad'aya yanayinta ya gama canzawa, kallo daya zaka mata kasan Tana cikin tashin hankali mara misaltuwa. hannuwansa ya sauke daga kirjinsa yana mata kallon gefen ido kana yabi bayan ummi.

Yana barin parlour'n binta mai ta qaraso inda muwaddat take tsaye tana haki ,ta kamota ta zaunar daita kan kujera "uwar d'akina ...."
muwaddat ta d'ago kanta ta kalleta batare data amsa mata ba, bata damu da rashin amsawarta ba , ta cigaba da magana, domin ta kudirci aniyyar Zata fad'a mata gasky koda kuwa zataji haushinta.

"cikin ke da Auwal waye babba ne ni kam ?
Muwaddat ta runtse idanunwata kana ta bud'e bakinta da kyar tace "ni....
"to me yasa kike yawan biye masa kuna irin wad'an abubuwa alhalin ke ba matarsa ba shi ba muharaminki ba ?
Still shiru tayi illa jikinta daya d'auki rawa tamkar mazari , "to yaushe ne to?
" Ita tunaninta yau ne karo na farko data kamasu makale da juna, ahankali binta tayi ta mata fad'a irin Wanda uwa Kan yiwa d'anta idan ya aikata abinda bai dace ba "daga karshe tace "idan kuma kuna son juna ne ,me zai hana ku sanarwa iyayenku yafi wannan abinda kukeyi ?

"Kuna son juna ko ?

Muwaddat tayi shiru ta sunkuyar da kanta kasa cikin matsanancin jin kunya , duk yadda binta taso taji wani abu daga bakinta amman muwaddat taki cewa komai, dole ta kyaleta ta koma kitchen kan aikinta ..

Shi kuwa M.A yana shiga d'akin ummi ta rufesa da fad'a ta inda take shiga bata nan take fita ba ,"na rasa me kake nufi dani bunayya ?"Sam baka jin maganata, wallahi idan baka fita harka muwaddat ba zanyi mummunar sa'ba maka ,zan baka mamaki ,dole sai ka kusanceta , shin babu mata a garin nan ne sai ta ?
"To ni ummi .....short up there mara kunya banza kawai ,kaga kazo ka tattara ka koma inda ka fito tunda bazaka bar zuciyata ta huta ba ,har kullun bazan daina fad'a maka kayi kankanta da aure yin aure ba .. ..ya sake bud'e bakinsa kenan zai yi mgn tayi saurin katse Masa hanzari ta hanyar cewa" get out of this room now tayi mgnr tana nuna masa kofar fita da hannunta ...

Cikin sanyin jiki bunayya ya fito daga cikin d'akin ummi ,gabad'aya ji yayi zuciyarsa ta cika da kunci da bakinciki ,yana isa bangarensa ya zube akan d'aya daga cikin kujerun parlour'n "yanzu ya zai yi kenan ?
Ya tambayi kansa yana runtse idanunsa " wa zai samu da matsalarsa da damuwarsa ?
"Wa zai fuskanci halin da yake cikin?
"tabbas yasan tunda umminsa ta kafe akan bazata bashi auren muwaddat ba to ya tabbatar bazata bashi din bane, yasan halin umminsa magana d'aya take ,tun tasowarsa yasan halinta idan tace yes yes ne idan tace no no ne, hannunsa yasanya cikin sumar dake kwance akansa had'e da yamutsa ta yana cizan lips dinsa yana neman mafuta .. amman ya rantse bazai sake tada zancesa da muwaddat ba ko sake tunkararsu da maganar ba shi zai San matakin da zai d'auka....


Da daddare da misalin takwas na dare suna zaune su duka uku akan dining banda bunayya suna cin abinci, amman ita muwaddat tunda ta rike spoon ta kasa kai komai bakinta sai juya spoon din take ,tana tunanin bunayya da har wannan lokacin bai shigo ba ,ummi kuwa sai cin abinci take hankali kwance tana fuskantar mijinta har suka gama ta ajiye spoon din hannun shima abi haka yana goge hannunsa da bakinsa, ummi ta dubesa kana tace "hubbey .. ya d'ago yana tsura mata ido sannan yace " ya'akayi uwar gida sarautan mata daga ke babu kari uwar Auwal da aysha yayi maganar cikin barkwanci daya saba..
tayi murmushin kawai sannan tace "ina son ka gayawa d'anka ya fita harka diyata babu lallai babu dole nace bazan bashi ba yaje can ya nemi matarsa agaba haka itama ,dan ban son tashin hankali "
Abi yayi shiru yana dubanta har sanda ta dasa aya a nan yace "me kuma Auwal din yayi?
"Bai yi komai ba ni dai ka gaya masa ya fita harkata ya daina takurawa yarinyata, itama da alamun bata yinsa ,amman dan naci yana son yi mata dole.. abi yayi murmushi had'e da Mikewa yana duban muwaddat "baby kinji abinda umminki take fad'a ba ko ?
"Meye gaskiyar lamarin ? Muwaddat tayi shiru ta kasa d'ago kanta.

"shikenan tunda abun yazamo hk InshaAllahu zan yi masa magana ya bar takurawa baby "gsky idan yana son zaman lafiyarsa ya rabunmu da yarinya, abi ya sake duban inda muwaddat take "muwaddat..
ahankali ta d'ago ta dubeshi tana jin wani iri ajikinta "bayan takurawar Auwal akwai abinda ke damunki ne duk na ganki wani iri ko abinci ma baki wani ci ba ko baki da lafiya ne ?

Muryarta a raunane tace "lafiyata lau abi "ummi tayi tsigil tace "ai dole kaganta haka wannan naci na bunayya ya Isa yasa kaganta hk, d'azu fa dana dawo daga aiki aguje ya Kora min ita kad'an ya rage bata fad'i ba ....
suka sa dariya gabad'ayansu banda muwaddat da zuciyarta ke beting "ina ma yake ne tunda na dawo ban gansa ba inji cewar abi ?
"oho masa nima ban gansa ba suka koma Kan kujera suka fuskanci tv.

**********
Muwaddat tayi mugun sake tsare kanta daga bunayya ,duk inda tasan zasu had'u bata kusantar gurin ,abinda ya bawa bunayya mamaki har nemi ya d'ago masa hankali shine yadda ko hanya bata kaunar ta had'asu dashi , Idan aka ci Sa'ar sun had'u to ka yayi Mata mgn sai tayi tmkr bata sanshi ba ,a wani yammaci ta dawo daga school ,cikin sauri ya biyota yana Kiran sunanta "muwaddat ! muwaddat!!! Ko tsayawa bata yi ba ,bare ta nuna al'amun amsawa ,sai ma Kara sauri data yi ,da sauri ya Sha gabanta "wai muwaddat me kike nufi dani ne?
Tsayawa tayi tana kallonsa tmkr batasan shi ba "muwaddat wannan wani irin sabon wulakacin ne ?

Dogon tsaki taja tabi ta gefenshi zata wuce ,fisgota yayi da karfin gaske Wanda yasa har taji wani azababben ciwon Kai ,ya daka tsawa "kina da hankali kuwa ? "Ina Miki magana zaki ja min tsaki ,"an ja din kayi abinda zakayi , "Muhammed auwal lokaci ya wuce da zan sake wata halaka da Kai ko westing time dina gurin mu'amula da Kai ,tunda ma kaji kayi min magana naki kulaka , ka rabu dani mana ko ana dole ne?
" idan soyayya ce nace bana yi ,ko ana so dole ne ?
"Bari kaji in gaya maka daga yau karka sake takuramin bare matsa min bunayya bana sonka bana son .......
saukar wani gigitaccen mari taji a fuskarta Wanda yasa ta kasa karasa mgnrta ....
Batayi mamaki ba dan ta zaci fiyye da hk daga garesa ,dan tasan ta cusa Masa bakinciki ...
tayi tsaye kawai tana kallonsa tace " ka mareni ?
"An mareki ko zaki rana ne ?
"Bazan rama ba amman na gode ...ta juya ta nufi hanyar part din ummi ....

nan da nan bunayya ya rikece ya dawo tmkr wani mahaukaci gabad'aya ya rud'e ganin zai rasa muwaddat dinsa , jikinsa a matukar sanyaye yayi sauri ya biyo bayanta fuskarsa cike da tsantsar damuwa da nadamar Marin da yayi mata,"muwaddat dina yana k'ok'arin riko hannunta ta fixge da iyakacin karfinta "don't .. don't ever touch okay again "ta k'arasa shigewa ciki da gudu ta barshi tsaye a wajen .

yasa duka hannuwansa akai Yana sakin ihu babu Wanda yaga abinda ya faru a tsakaninsu ,daga ita sai shi sai Allah .. Allah sarki marin da bunayya yayi mata sam bai sa taji haushinsa ba sai tsananin tausayinsa ,hakika rayuwarsu duka tana cikin garari ......
to amman ya ne zatayi da rayuwarta ?
" idan ba haka tayi ba tabbas tasan bunayya bazai rabu daita ta dadi ba , haka Nan batason su sake aikata kuskuren da suka aikata a kwanaki ....

Kwantata halin da dukkaninsu suka shiga a ranar bazai misaltu ba, duk yadda ya zaci muwaddat ta wuce nan ,to shi yanzu Yaya zai da rayuwarshi ?
"Karya ne wallahi kina sona baby.. " bazan ta'ba kuskuren kyaleki ba har sai kin zamo mallakina ....


kwance take a d'akinta akan gado sanye da wani blue night gown Mai siririn hannu tmkr shimi, iya gwiwa rigar ta tsaya mata, duk wata halitar jikinta ta bayyana, ta d'aure gashin kanta a tsakiyar kanta, ta kudundune jikinta tamkar mai jin tsanyi cikin bargo, ac na sake rasa dukkan sansar jikinta, duk k'ok'arin datayi ta samu bacci ta kasa, lokaci guda kuma tunanin irin bakar maganar data fad'awa bunayya ya fad'o mata, ta tuna yanayin da fuskarsa tayi alokacin da take gaya masa kalmar bata son shi .....


Take wani gumi yashiga karyo mata ,tuni ta yaye bargon data lullube jikinta dashi , amman duk da haka gumi bai daina tatsafo mata ba kmr wacce take nakuda. duk da ac dake aiki acikin d'akin amman gumi sai karuwa yake sbd zuwa lokacin damuwarta ya had'e mata da tsananin sha'awarsa ..
Hawaye tasoma zubarwa Shar shar ...'"I love you so much and much bunayya ......
"kayi hakuri wallahi ina sonka idanunta a rufe suke hawaye ko sai sake gangarowa suke , gabad'aya yanayinta ya sake canzawa , sha'awa ce tayi mata yawa a tsansar jikinta, dan ko yaya tayi tunaninsa yanzu ne zata soma tsiyayya, wani irin mika tayi da nishi ahad'e wasu hawayen na sake biyo kuncinta , gabad'aya tsigar jikinta suka Mike, ta fara milmila daga farkon gado zuwa karshen gadon tana jin tamkar ana tsikaranta, a zaunen dake ta kai dubanta zuwa kirjinta ganin yadda nonuwanta sukayi yasa hankalinta ya sake tashi , gabad'aya kan brest dinta sun Mike tsaye, tare da tsukewa kamar dai yadda joystick din nmj Kan yi Idan yana cikin muguwar sha'awa, ta kai hannuta ta lalu'bo wayarta tasoma kiran layinsa ,sai yayi kamar zai shiga sai ta katse jikinta na rawa, tayi haka yafi sau ba adadi a karo na karshe ne ya d'auka yace " hello ..........cikin sanyayyiyar muryarsa ..

jikinta na rawa ta katse Kiran tana fidda numfashi daga can gefe kawai taji sautin muryarsa yace "lafiya kike kirana a daidai wannan lokacin ?
Ta waigo a matukar tsorace tana duban gurin data tsamaci ganinsa sbd daga nan ta jiyo sautin muryarsa yana yana zaune akan doguwar kujera dake cikin d'akin .

shi kuwa yana kwance a dakinsa ya kasa hakura sai gobe su had'u daita dan haka ya taso ya nufo d'akinta Kai tsaye, yaci sa'ar bata sanyawa kofar key ba ,ya bud'e kofor ahankali yashigo ya hangota kwance tana juyi akan gado ,Kuma ga hawaye ya wanke mata fuska, sunanshi kawai take fitarwa daga cikin bakinta ,shine yasamu guri kan kujera ya zauna tare da tsura Mata ido yana jin duk runtsi bazai iya rabuwa daita ba ,bazai iya hakura wani ya aureta ba .....

Kasa cigaba da zaman yayi ya k'araso gareta ya Isa kan gadon, kwanciya yayi akan cinyarta, tana can duniyar tunani yadda yashigo d'akin, ahankali yasoma shafa laulausar jikinta "my baby ki aureni plz, wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba, nan yayita fad'a Mata maganganu masu sanyi cikin shaukin sonta ,da sha'awarta ,daga ganinsa kaga Wanda ya kamo da ciwon so..

Ahankali ya lumsge tsukammun idanunsa Yana cigaba da shafa cinyarta zuwa kirjinta wanda sai lokacin ta dawo haiyacinta ,bakinta na rawa tace "kai me ye hk?"
" Me kazo yi a d'akina ?
ya bud'e idanunsa ya tsura Mata su tare da Kai bakinsa daidai kan nipples dinta dake cikin kayan bacci ya ciza kan ...kana yace" ai kece kika kirani ....ya karasa mgnr yana d'aura kansa a kirjinta ..

" wai meye hk bunayya kana da hankali kuwa ?
" Baby ni mahaukaci ne akanki ,allah na yarda na amince bani da hankali ko kad'an,na haukace a ciwon sonki ,dan Allah ki taimaka karki barni ,idan ban aureki ba mutuwa zanyi ki taimaki d'an'uwanki ki aureshi "ki rabu da maganar ummi ke kinsa ban miki kad'an ba ...

gumi ne yacigaba da keto mata ta rigada tasani, ya gama haukacewa a yau din nan..

idan ba da bara tayi mishi ba ,babu yadda za'a yi ya tashi ajikinta,dan hk ahankali tace "shikenan naji zanyi tunani akai ka tashi ka koma d'akinka yanzu ni tsoro nake ji ..
"Batare da wani tsoro ko fargaba ba yace "nifa babu inda zani a Nan zan kwana .. "ya bata amsa da hakan yana sake rungumeta "

"What ta furta a razane tana kokarin kwacewa daga jikinsa "banaso abinda kake min bunayya ,kamar zugashi tayi ,ya k'ara matseta , bakinsa ya kai daidai nata ya fara tsotsa lip's dinta kamar Wanda yasamu sweet ,ta kauce bakinta da kyar , ta ttaro miyan bakinta ta tofar tana saki kuka Wanda ita kanta ta tabbatar na shagwa'ba ne tace "nifa banason abinda kake min.

Aiko ya fusata yace" ke nifa bangane abinda kike nufi dani ba, wani sabon ra'ayi naga kin sake d'aukarwa kanki ,amman dai kinsa bazan iya cigaba da rike kaina ba ko ?
Tun farkon yinmu har yanzu ban sake kusantarki ba,ta dubeshi akaikaice tana goge sauran hawayen idanunta , kana ta yatsina fuska kmr itama bata jin abinda yake ji, tace "to ni Ina ruwana ,ni dai banaso bana bukata..
yace "to ni ina so kuma dolenki kema kiso "ta Mike zata sauko daga kan gadon ya fixgota jikinsa "ki yayeni muwaddat ..
"mu dai kiyayi juna Auwal "wallahi ka tashi ka bar min d'akin idan ba haka zan yi ihun da kowa zai tashi ...

"To kiyi mana Ina ruwana ,kece zakiji kunya dan kinsa ni ba kunya gareni ba bazan ji komai ba...

"Ni yanzu kawai kisan yadda zaki

35 / 53