Advertisements
Chapter 51 Reading MUWADDAT by Aysha A Bagudo BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUWADDAT by Aysha A Bagudo

Author :  Aysha A Bagudo Category :  Complete Novels

Chapter   51 / 53

150K to 153K   out of 157.9K words

jini.... "

"what ?
ya furta da karfi tare da mikewa zaune "me kika ce?
bata iya sake furta komai ba sai dai kife kanta datayi ajikin kujerar tasa masa kuka..


d'agota yayi tare da girgizata da karfi "ki fad'a min mana me naji kin fad'a yanzu?
"ina magana kinyi min shiru "jini da gaske kike kuwa?
"da gaske jini aiko ya saketa a gigice ,yayi shiru tareda dafe kanshi da hannayensa biyu...

tashi yayi ya fice daga d'akin hakan ba k'araminn tayar mata da hankali yayi ba, ta mike da niyyar binsa amman sai marata ta d'auka, dole tasa ta koma ta durkushe agurin saboda wani azababben ciwo da take ji, sai dai ta damu sosai da rashin ko in kula daya nuna mata , kusan minti goma sannan ta iya dan daddafawa ta mike tsaye amman duk da hk sai taji ta kasa d'aga kafafunta.


dole tasa ta koma ta zauna, zaman ma gagarata yayi sai gata ta zame kasa ta kwanta ita kanta bata san tsayin lokacin data d'auka tana birgima ciwon da tayi wa lakabi da ciwon mutuwa ba,acikin wannan halin taji shigowarsa ya d'auketa.


sam batayi tunanin bud'e idanunata ba saboda ita kanta ba zata iya d'aukar nauyin bud'esu ba, babu abinda bunayya bai yi mata ba, yaga ciwon ya daina haka jinin ya tsaya amman ko saukin ciwon bata daina ji ba..


dole ya d'auke zuwa wani hospital, ita dai tun daga nam bata sake jin komai ba ,sai kara motocin da suke wuce duk da idanuwanta arufe suke hkn bai hanata jiyo hayaniyar tashin muryayin mutane daban daban ba , bata tabbatar da inda take ba sai da taji tsinin allura ya rasa fatar hannunta sannan ta tabbatarwa kanta asibiti ya kawota kwana likitoci sukayi akanta da kyar aka samu jinin ya tsaya ..

********

tana bud'e idanunta babu abinda ya gane sai wani madaidaicin agogon bango dake tsaitin gadonta karfe uku daidai na rana ta gani batasan iya awani ko kwanakin datayi a kwance ba tasan dai tajima a hospital.

babu wanda yazo daga cikin dangi mumy sai ummi dake tare daita,Dan har lokacin haushin abinda aka yiwa al'ameen suke ji ,ganinsu duk yaudararsa akayi , Allah sarki ummi da ita ya zame mata dole itace ke faman zariya akanta , dady shima da abi duk sunzo,sai dai kallon fuskokinsu kadai zai sa ka fahimci suna cikin rad'adin rashin Yaya akram ..

kowa yazo sannu yake mata ita kuwa wani irin kunya ne yake dawainiya daita, shi kuwa uban cikin batasan yaushe rabonta dashi ba dan tun da farka bata sanya shi a cikin idanunta ba har bisa ga wannan lokacin, nan take ta fara tunani ina yake?

"koda fushi yake daita akan laifin da ba nata ba?
sai zuwa yamma can sai gashi yashigo hannunsa rike da lododi ya matso kusa daita sosai yayi mata sannu muryarsa can kasa kasa kmr mai tsoron yin magana .

cikin sanyi murya ta amsa masa "da sauki shiru ne ya biyo baya can ta katse shiru ta hanyar cewa "bunayya kayi hakuri dan Allah da furucina, bai ce mata komai ba ya d'aga kanta ya d'aura saman cinyoyinsa sannan ya sunkuyo ya sun baci kumatunta.


"ki daina bani hakuri dan Allah ,abinda nake so dake kiyi hkr mu rungume cikinmu , ba fa shege bane kamar yadda mukayi tunani tun farko ,a gabanki komai ya faru baa bayan idanunki ba ,ke din mamata ce ta sunnah ,yau ko cikin shege ne ai Kya rungumi kaddaramana dole,bare babu ko daya ..

"Ke da ya kamata ki zaki kara godewa allah lokacin da cikin ya bayyana , na tsaya tsayin daka akan lallai cikina ne , na jajirce akan nawa ne, ida nace bani nayi cikin ba fa yaya zakiji a lokacin ?
"kiyayyaki da cikin nan ko rashin son shi bashi zai sa idan allah yasa rayayye bane yaki zuwa duniya ba. nida muhammed auwal ina sonki da cikina, kuma a shirye nake da cin uban duk Wanda ya shegenta min shi da cewar bamu da aure .......

idan kuma har yanzu baki bukatar rayuwa dani ne idan kin haifa min cikina ki bani abinda kika haifa kowa yakama gabansa dan banga amfani tarayyata dake ba...
akwai mata dayawa da suke bukatata ,nace sai ke ,kinga sai nasamu daidai dani na aura na huta da salo, nayi nisa da rayuwaki dana d'ana watakilla ma bazaki sake sanya mu cikin duniyarki ba..
hawaye suka gangaro mata haka nan yau din nan take jin kaunar abinda ke cikinta ,wannan cikin shi zau kara ninkin soyayyarta a zuciyarta bunnayya, ta sani yana sonta soyaya mai tsanani da wuyar samuwa a wannan lokacin, zuwa yanxu yakamata ta rungume mijinta tinda iyayensu sun tabbatar mata da auren nasu..


cikin sanyi murya tace "shikenan na yarda na amince nima ina son abinda zan haifarmaka, yayi yar dariya tare da lakace mata hanci"abinda zaki haimana dai ni da ke ta d'an rufe idanunwanta alamun kunya, shigowar ummi yasa bunayya ya d'aga kanta dake kan cinyarsa ya d'aura akan pillow ,ya mike yana sosa gefen wuyansa wai shi kunya, wanda ita ya barwa kunya tunda gbdy ta kasa bud'e idanunta, sharewa ummi tayi ta nuna bata ga komai ba , ita dai Allah Allah take ta haife cikin tana jikinta ,ko suna baza'a yi ba ,zata aunasu gidansu suje can su karata , dan ba zata sake barin a sake auno mata wani cikin agidanta ba gara su tafi gidansu suje su karata..
kwanata uku aka sallamota suka dawo gida aka cigaba da karbar gaisuwa ...
******
Mutuwar akram ta doki kowa acikin dangi ,hankalin bunayya yaki kwanciya har lokacin ,zuciyarsa taki sabawa da mutuwa da rashin akram, tausayin rayuwar yaransa yake ji, ko yaya Polina zataji idan labarin mutuwarsa ta risketa?
"shi ba ma wannan ba, yaya zaiyi ya sanarwa iyayensu wannan labarin ?
"sannan yaya zai gano inda polina take ?
Yasan dai ko yaganta da wuya ta basu yaran ,Amman at least dai yasan inda jini yaya akram suke rayuwa ...

D'akin yashiga zagaye daga baya ya soma binciken kayan yaya akram ko zai ci karo da wani abu daya danganci Addresse din polina, Amman bai ga komai ba ahankali idanunsa ya sauka akan wayarsa dake yashe can gefe ya k'arasa ya d'auka yana dudubawa anan yaci karo da numbobinta har guda biyu ,yasoma kira number Kira daya ta d'auka kmr zatayi kuka cikin harshen tsadadden turancinta tace "hello my everything I have been calling your phone for five days, I hope you are doing fine?
runtse idanunsa bunayya yayi sosai, cike da tausayawa sannan yace mata "yana lafiya yayi wata yar karamar tafiya ne ,Amman shi dan'uwansa ne zaizo Spain kwanan nan ,a ina take ya bada sako akawo mata ita da yaranta ?
"tayi shiru da kmr bazata sake yin magana ba ,sai dai taga bai dace ba, tunda gashi da number'sa ya kirata idan bai da halaka dashi akram ba zai bar masa wayarsa ba ,muryarta a sanyaye tace "ya sunanta acikin 'yan'nuwansa ?
Kundinbala yayi yace "Muhammed Auwal aiko ta sauke naunayen ajiyar zuciya tace "bunyaya ...?

Da acikin faricikin yake tabbas da sai ya dara saboda yadda ta kira sunansa Amman sai ya ciza lips dinsa kawai yace "right that's my second name ,Dan haka tayi murmushin ta bashi full details dinta, ajiyar zuciya ya sauke sannan yashiga tambayarta yaranta da ainihin sunan da mahaifinsu yake kiransu dashi, nan ta sake sakankace tare da amincewa da lallai d'anuwan akram ne kuma na jini ..



*Sauran page 2 labarin muwa ya kare , muwaddat zai yi ending a 46 ,so kuyi min hakuri da page 44 , banason ganin complete muwaddat a waje yana yawo ,dan girman Allah kumin hakuri saboda nasan wasu daga cikinku zasuji babu Dadi aransu,Nima ba haka naso ba,sai dai Ina da dalilina nayin haka*


Mmn sudais ce

page 45
.Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka
daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata
,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi
shi ummi take bata
Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya
akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin
halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren
days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake
kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon
zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta
musu irin nadama da yayi da tuban da yayi kafin
mutuwar ta riskeshi
"dan haka shi ya yanke shawarar cikin satin zai Shiga
kasar ,koda kuwa baza'a bashi yaran ba, amman at
least dai yasan wani abu daya danganci akram ,mu
musan inda ahlinsa suke
Hankalin dady kusan yafi na kowa tashi a lokacin tunda
bunayya ya soma mgn yake kallonsa tamkar hoto ,ya
kasa kwakwarar motsi ,gabadaya so yake yaji
zantuttukan bunayya sun zamo tamkar a mafarki ne
suke Shiga cikin kunnuwansa, Amman yadda bunayya
din ya Shiga fito da hotuna akram da yaransa da polina
yana nuna musu ,daya daga cikin hotunan a bircth
sukayi , wasu a wuraren shakatawa wasu a gida
suna dry
cikin farinciki ,varan masu tsananin kama dashi sosai,

basu d'auko komai na polina ba sai Karin hasken fata.
da kyar dady ya samu ya dinga furta kalmar "inna lillahi
wa inna ilaihi rajiun yayinda tuni parlour'n ya kaure da
kuka ,Kowa kuka yake mumy cikin kuka tace "duk son
zuciyarka ne ya jawo haka....
Kasa na rasa d'ana a dalilin banzar ra'ayinka ,yaro ya
nuna maka aure yake so amman ka kekashe kasa kace
Sam sai ya gama karatu , ai ga irinta nan kasa an haifa
min jikoki ta hanyar zina .
kuma a wata kasa wallahi
Muhamud ka cutar dani ,ka cuceni cutar da har na mutu
bazan manta ba
'ummi ta Mike daga inda take ta isa inda mumy take
zaune ta rungume akin kuka tace "kiyi hakuri aunty
zuwaira , haka Allah ya kaddaro kowa da irin kaddara da
Allah yake masa
,ki d'auka wannan jarabawarmu ce ,sai fatan Allah ya
bamu ikon cinyeta ,kiyi hakuri gabadayanmu muyi
kuskuren, ",dole nayi kuka mukarama ,saboda nima na
biyewa son zuciyarsa ,na mance ni macece ,yanzu ina
zan samu kmr akram?
"yaushe zan haifi d'a kmr akram ?
"a koda yaushe yana k'ok'arin kyautata min da yi min
biyayya ,Allah dai ya gafarta masa yasa ya huta ,yasa
karshen walahar kenan ,Allah ka hadasshi da malaikun
rahma ,ya Allah kamar yadda kace aljanna yaya maza
suna karkashin tafin kafafun iyayensu to ni Allah
kagani na d'agawa akram tawa kafar , kasa aljannah ce
makomarsa ta k'arasa fad'in hk tana wani irin kuka
"a lokacin da maganganun mumy ke Shiga kunnuwan
dady ,ba iya kunnensa kad'ai maganar ta tsaya ba, har
zuciyarsa yake jin komai, kusan zaucewa yayi, ya dinga
sambatu "shikenan ni na kashe d'ana da kaina, tun
da'akayi mutuwar bai zubda hawaye ba ,sai na zuci
,Amman yanzu hawaye ne kwance a saman kuncinsa
gabad'aya, ya dawo abun tausayi ,wuni ranar babu
Wanda ya sakawa cikinsa komai kowa ka kalli fuskarsa
(3
ta kud'e saboda kuka
Allah sarki mumy kwana tayi ranar da zazzafan zazzabi
ajikinta ,Sam ta kasa runtsawa jin mutuwar akram take
sabuwa agareta
,dana sani kuwa tayi shi sau babu adadi ,tayi nadamar
biyewa son zuciyar mijinta ,shine duk ya janyo komai
yayi tsanani a gareta, tabbas akram yaro ne mai ladabi
da biyayya, ba zai ta'ba bijire umarninta bare na
mahaifinsa ,"danasani na amince masa a lokacin dayazo
da batun yana son yayi aure .
da yanzu ya'yansa zasu zame min sanyi idaniya a gareni
, kallonsu kad'ai zai rage min rad'adin rashinsa, bazan
sakawa ranna soyayyar ya'yansa na wata uwa duniya ba

,domin kuwa da wuya uwarsu ta bari ta gansu shikenan
bazataga jikokinta ba ?
Tayiwa kanta tamvayar,
wasu hawaye masu zafi suka zubo mata wannan
zazzabi bai hanata tashi cikin dare tayi alwala ta Shiga
sallah tana nemawa d'anta rahma gurin Allah
Akwana daya dady yayi da wannan labari ,ya dawo abun
tausayi ,Dan idan ka kalleshi sai ka tausaya masa ,Dan
kuwa yayi kuka tamkar k'aramin yaro, har wata doguwar
Rama yayi gabad'aya ya fita haiyacinsa , surutui ya koma
yi ,kallo day'a zaka masa kasan baya cikin natsuwa da
kwanciyar hankali, daman kuma dauriyar mutuwar kawai
yake Amman a yanzu komai ya dawo masa sabo, har sai
da mumy tazo tafi shi dauriya da tawakalli har ma daga
karshe ta dawo bashi baki ,ummi ma tayi iya kokarinta
dan gani ya samu natsuwa tare da bashi tabbacin za'a
zo da yaran ,dady yayi wa kansa alkwarin ba zai sake
takura ya'yansa akan karatun boko ba haka zalika
yaransa mata duk aure zaYi musu ya hutawa
rayuwarsa....
Su ummi basu dawo Lagos ba sai bayan da akram yayi
wata biyu ,lokacin cikin muwaddat ya Shiga wata na
takwas ,tun da suka dawo muwaddat bata sanya
bunayya a idanunta ba, yana can yana fama cikucukun
Shiga kasar Spain , sai data samu tsayin wata daya
sannan ya zo mata da labarin tafiyarsa ,zuwa kasar span
, shi da yaya alameen acikin satin tabbas taji dadin
kwarai da gaske ,sannan taji rashin jin dadin kartazo ta
haihuwa baya nan, sai dai ta nuna bata damu ba sosai ,
saboda gudun kar ya gane ya rusa tafiyar ,yace har sai
byn ta haihu ,ita kuma abinda ba zata so kenan yaya
ba,yaya akram ya wuce komai agurinta ,yafi komai a
rayuwarta ,sanin inda yaransa har uku suke shine
farincikinta
Yau tsawon kwana Goma da tafiyar bunayya amman ko
sau daya basuyi waya dashi ba ,tashiga damuwa sosai
har damuwarta ta fito fili, kullun ummi na kwantar mata
da hankali Wanda hakan ya rage mata tsananin tunanin
rashinsa kusa daita ,hakan ba karamin dadi yakewa
muwaddat ba gani yadda ummi ta sake maidaita yar
gata ,bata aikin komai kayan data Cire sai dai a wanke
Wanda zata sakawa jikinta ma sai dai ta gansu ,komai
ummi ce ,shi yasa kullun take jin ummi ta zarce matsayin
uwa gareta, ta zame mata komai na rayuwarta ,yanzu da
ta gudu tabi uwa duniya a wannan ranar yaya rayuwar
zatayi ?
'Allah nagode maka da ka arzurta ni da samun uwa kmr
ummi ,allah ka ja da ranta, ka kara Mata Nissan kwana
,samun irin su da wuya a wannan lokacin...
Tana kwance a d'akin ummi saboda gyaran d'akin da
zaayi ,karar wayar dake gefen gadon ummi ce ta tasheta
daga baccin daya soma d'aukarta mai dadi ,cikin tsaki da
yatsina fuska ta d'auki wayar ta manna a kunneta tare da
fad'a "Assalamu alaikum "daga can bangaren aka amsa
mata da waalaikas salam ,tana jin sautin sanyayyiyar
muryar tasan sanyi idaniyanta, burin zuciyarta tsayayen
namiji abun tikaho, nmjin dake shirin tafiyar da rayuwarta
da komai nata, Muhammed Auwal kenan cikin sanyayyiyar
muryarsa yace "na tasheki a bacci ko ?
Bari na kashe kar NASA ki Haifa min yaro mai mannen
ido tunda NASA shima baby bacci zai yi, ya fad'a cikin
farinciki "Kamar kasani har ma da yankakken kunne tayi
maganar cikin muryar shagwa'ba "sorry love banyi zaton
kina bacci ba, ganin rana ce a fuwa zuciyata, ya baby nah
ki fad'a baby kar yayi fushi yanzu ummansa zata koma
bacci yayi hakuri inzo inganshi da kunnuwansa da
idanuwansa ,suka sa dariya ,"kai bunayya bakagajiya da
soyayya wallahi ,ya bakunta da fatar kunyi nasara?
Baki ai sun kusan dawo wa ,to dai da dan nasara zance
,domin dai an sanar mata da komai tayi kukanta ta
hakura, batun zuwa da yaran ne kam babu sauki, wannan
sai dai zuwa wani lokaci idan sun girma kenan..
Ni dai zanyi k'ok'arin ziyartasu akoda yaushe, saboda su
sani su shaku dani, shine kawai hanya mafi sauki da
zanyi domin sadasu da sauran yan'uwa dan bakiga
macen ba muwaddat wallahi kmr kece kika haifeta ,sak
kamarku day'a sauran mazan kuma yaya akram Allah dai
ya jikansa "ameen tayi mgnr tana goge hawayenta "ba
kuka zakiyi ba muwaddat mu godewa Allah ,dayasa ta
fahimcemu, bata takaryata cewar ba yaransa bane da
me zamuyi ?
Muna nan dawowa cikin satin nan, nafi son ki Haifa min
baby nah ina nan ,ina son ganin haihuwarki ,naji ihun
first nit dinki zanso naji na haihuwa, shi Kuma kowa za'a
Kira?
Suka sa dariya gabad'aya "bunayya kenan har kasa na
harareka a waya "kai kai to ina dawo kuwa sai na biya
kudin harara da kudin da bazasu kirgu ba tasan irin
kudin da yake nufi ,dan haka ta'ajiye wayar kawai
Yau ta kama ranar dawowarsa tun asuba ummi tasoma
shirya masa abinda zasu ci idan sun sauka ,ita kuwa
muwa at tayi wan ata gyara ji inta ta awo turarru a
tabi jikinta dashi domin shirin tarbo mijin abun har yaso
yabawa ummi mamaki ashe datayi k'ok'arin aurar da
muwaddat ga wani , tabbas da tayi kuskure ,maganar
abi daya ce da zasu bi junansu ,yanxu ma da basu tare
ba, suke bare bare, ina ga sun koma gidansu , kusan
tafisu matsuwa tana gama shiryawa tashige cikin
Bargon ummi tare da kashe fitila d'akin ta kwanta wani
bacci mai dadi ne ya d'auketa
Karfe takwas da rabi na safe taji tashin sautin muryarsa
a daf da shigowa d'akin ummi tayi saurin juyawa kofar
baya a dole bacci takeyi .
Tana jin shigowarsa har da mayar da kofar ya rufe da key
a zuciyarta tayi dariya shi kuwa har wani sanda yake wai
kar motsinsa ya tadata ahankali ya haye gadon ya zauna
daidai inda ta mayar da fuskarta .
Take zuciyarta tashiga dokawa ta dinga kokuwa da
numfashinsa, lokacin dataji ya sumbaci lips dinta ,ya
gangaro zuwa cikinta shima yayi masa kiss tare da Dan
shafawa alamun ko yana cikin koshin lfy ,sai lokacin ta
bud'e idanunta Dan kar ya zarce daga hkn, dan tasan
hali, ita dai kam sai dai tabawa wani labarinsa ,ahankali
ta tashi zaune tana yatsina fuska ,ya matso kusa daita
sosai 'Sannu na tasheki ko ?
Kafin tace wani abu ya rungumeta ajikinsa yana murnar
ganinta da kyar ta samu tarabata da jikinsa ya kamo
yatsun hannuta ",ya baby nah ?
Ni na isa, ayi min afuwa ya kike kin tashi lfy?
Lafiya lau ya kuka baro min yarana fatan duk suna cikin
koshin lfy?
"Alhamdullahi duk suna lafiya kmr mu barosu har
airport suka rakomu su da mamansu abun tausayi .
Yana maganar yana shafa fuskarta zuwa cikinta cikin
minti ashirin tasoma jin bakon alamari na maganarsa da
ta canza salo zuwa wasanin daita, ta soma
Biye masa sukayi Amman acikin minti talatin taji
bunayya na neman canja akalar wasa ,hakan yasa ta
nuna masa alamar ba'a wasa biyu alokaci daya a kare
lafiya ,amman take ya nuna mata shi mai iya wasa kala
hudu ne a lokaci day'a, amman wannann wasan shima
bazai iya ba adaidai wannan lokacin burinsa bai wuce ta
haihu su tare a gidansu ba, ta tsura masa ido tana jin
yadda soyayyarsa ta dawo mata sabuwa fil ta kai bakinta
ta sumbaci fuskarsa," ina sonka mijina, kmr ta tsira
masa allura yayi wani firgigib ya cakumota ya kwantar
ajikinsa 'bunayya wai meye hk ?
Sone aunty

51 / 53