Advertisements
Chapter 7 Reading MUWADDAT by Aysha A Bagudo BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUWADDAT by Aysha A Bagudo

Author :  Aysha A Bagudo Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 53

18K to 21K   out of 157.9K words

kyawawan yatsun kafafunta ta nufi hanyar d'akinta har tashige idanun ummi na kanta tana sake nazarinta, domin gano takamaiman abinda take so ,da yasa ta tsani karatu, bayan ga million's of people out there suna neman wanda zai tallafawa rayuwarsu su yi .

Mikewa ummi tayi ta shiga d'akin hjy hajara tana zolayarta "gsky aunty banason irin abinda kikewa yarinyata, ina dalili wannan takura ?"
Sai naji saukar ko duka tukunna zan San baki son abinda ake mata,kuma ni ina ruwana aciki?
"daman yayanki nake tayawa yakin shiyasa kikaji bakina "Allah ko?
"to kijira wannan karon ba duka zanyi miki ba aure zan yiwa yayana in ga kashe bakin tsiwa.
"drya ce ta subucewa hjy hajara aiko tashiga yi "daman nasan duk matakin bai wuce haka ba ,Amman dai kin sani ba tun yau ba ,ni hajara bani tsoron kishiya, a da can ma ban ji tsoron zuwanta ba ,sai yanzu Dana San kota zo babu abinda zata tarar na gama tsotse komai ... +

suka sa driya gabadayansu suna tafawa ,kana suka shiga halin nasu da suka saba na shakiyanci a junansu ,sannan daga baya suka shiga wata hirar..

Ita kuwa muwaddat tana shiga d'akinta,a madadin ta had'a kayanta kmr yadda ummi ta bata umarni ,sai ta fad'a kan makeken gadon ta kwanta ruf da ciki ta rarumo pillow ta manne ajikirjita tana jin wani iri agabadaya ilahirin jikinta, hannunta daya tasa ta lalu'bo wayarta dake yashe agefe ,ta kunna tana duba screen din wayar miss Call ,tagani rututu akalla zasu kai guda ashirin, kuma duk na M.A ne.

jikinta na rawa tashiga nema layinsa kira daya biyu ya ya d'auka yana sauke naunayen ajiyar zuciya had'e da buso mata iskar bakinsa Wanda hakan yasa gabadaya Gabobin jikinta mutuwa ,sai dai lokaci daya hankalinta yayi mugu mugun tashi saboda shirun da yayi yaki magana,tsawon minti goma suna haka batare da suncewa juna qala ba ,illa numfashinsa dayake aikin buso mata ,suna kashe mata sansar jiki ,take kirjinta yashiga wani irin mahaukacin bugu da karfi gaske ,sakamakon rashin jin sautin muryarsa.

Jarumta ta Nemo ta sanyawa jikinta ,kana ta bud'e bakinta da kyar ta kira sunansa "auwal dan Allah kayi min magana shirunka na d'aga min hankali "

"a wani dalili hakan zai d'aga miki hankali, tun dani ba kowa bane agurinki , at least mis call nawa nayi miki?" haba muwaddat kinsa yadda zuciyata taji alokacin kuwa?

"kayi hakuri ba laifina bane ni kaina bana cikin natsuwata, duk abinda nayi ina yinsa ne kawai amman hankalina na gurinka ... takarasa mgnr cikin rawar muryar kmr zatayi kuka, kana ta kashe kiran .

ta rike wayar a hannunta tana jujjuyawa tana tunanin wasu abubuwa dake faruwa atsakaninta da M. A....
hawaye ne yashiga gangarowa daga cikin kwarnin idanunta "tana mugun son M. A amman tasan soyayyar tasu babu abinda zai haifar ,M. A kaninta,sannan ba lallai iyayensu su yarda da hakan ba ,Dan haka tayiwa kanta alkwarin zata tsaya tayi karatunta tunda shine burin iyayenta ,ko bama haka ba ita kanta zata fi son farincikinsu Akan nata ..

********

Tun daga wannan lokacin muwaddat ta maida hanakalinta akan karatunta hatta M. A ta tattarashi ta ajiye a gefe daya, ko ta hau online bata shiga contact dinsa sai dai tayi abinda zatayi ta sauka,idan ma ya turo mata sako bata wani bashi full time dinta ,sama sama zata bashi amsa , shima a bangarensa yana tsane da sabon salon datazo masa dashi Amman ya shareta saboda shima yana jina zafinta a game da katse masa wayar da tayi ,amman ganin idan suka ta tafi a haka shi zai fi cutuwa ,yasa yau yayi shawarar kawo karshen abun ,ya turo mata da sakon vioce note ta WhatsApp .

" ni wallahi muwaddat ina da matsala guda daya da ke, ni bansan abinda ya faru ba kika juya min baya ," ni me nayi miki ne ?
"da bakya son kiyi magana dani ni ban San laifin da nayi miki ba, idan wani abu, ni keda alhakin yin fushi dake ,"ni dalibinki ne muwaddat ni yayanki ne ,ni Dan gatanki ne Dan Allah muwaddat, Dan Allah ki daina min haka kinji ki bari mu cigaba da abubuwanmu kmr yadda mu keyi tun farko ,rabon da muyi hira dake mai dadi tun randa da zaki bar ilori ,yanzu sam na lura baki da lokacina .

,haba muwaddat kema ki duba kigani mana ,ina wata kasa ina bukatar kulawrlarki...
ya k'arasa yana Jan mgnr da sakin numfashi sannan ya tura mata ...

Cikin minti biyu ta turo masa da sako "kace dai muryarta kake son ji ?

"Alamar dry ya turo mata sannan ya rubuto mata "eh.

"okay ina zuwa ..

Cikin sauri ya rubuta mata "no ki tsaya plz ni so nake muyi hira ....

"Okay Dan kanina gani kusa anything for, wace irin hira kake son muyi ?yana jin ta fad'i hk
ya ki rata ta d'auka had'e da yin sallama, batare daya amsa ba yace
"Idan fa kina cewa Dan kaninan naki za'a d'auka fa wani yaro ne qarami ,gwada dai ki dinga cewa yayanki kawai kiyi shiru kinga mutane bazasu d'auka Dan kani bane ,Dan ni ba Dan kankani bane wallahi..
"gsky kwanakin kin wahalar da zuciyata, ki dan mun magana naji muryarki ko zata dawo min da natsuwata , +

"ko ka yarda ko karka yarda ni auntynka ce shekara uku zuwa hud'u ba wasa ba, murmushi yayi yace "matukar na kiraki da wannan kalmar na gama rusa cikar burina dana girma dashi muwaddat, sannan karki manta an samu cikina tun kafin asan za'a dasa naki kwan, Allah kad'ai yasan abinda yake nufi, daya kwantar da cikina ya tada rayuwarki, "dana rigaki zuwa duniya kinsa shekaru nawa zan baki?

ta yatsina fuska tana ta'be baki kmr tana gabansa tace "kana son girma dayawa auwal, ina jin da'ace ka girmeni da bansan yadda zakayi ba "no no wannan ba zance son girma bane, koda kin girmeni, zan iya girmanki ta wani bangaren ,saboda ni namiji ne dan haka ki daina tunanin ni kaninki har abada ni yayanki ne saboda na girmeki aciki...

"ni kuma ba girmeka a haihuwa ba tana gama fadar hk ta katse kiran daman shirin kwanciya take, ta kwanta lamo tana jin jikinta wani irin mika tashigayi wani irin mahaukacin feelings na taso mata ahankali dai har bacci barawo yayi nasarar d'aukata ..

******
sannu ahankali M.A yake janta ajiki batare da ta fahimci komai attare dashi ba, wata irin sabuwar shakuwa ce mai karfi ta sake shiga tsakananin muwaddat da bunayya, komai ya gadamar fad'a mata fad'a yake batare da jin kunya ko shakkanta ba, sai ma itace take nannakewa a wasu lokunta, saboda matsayin dayake dashi agurin uwa uba ita magana ba damunta tayi ba.
kamar kowani daren duniya daya saba kiranta a waya hakan ce takasance yanzu, batare da 'bata lokaci ba ,ta d'auka a natse muryarta ta doki dodon kunneshi " assalamu alaikum kanina ?
"ya gida da karatu 'd'an kanina ?
"D'an mara kunyar kanina ta k'arasa mgnr tana hamma "na soma gyangyad'i bacci nakeji fa"ta k'arasa maganar tana kashe masa murya
take joystick dinsa ta Mike kyam, yayi saurin d'aura hannunsa d'aya akan joystick dinsa ya dafeta,yana murmushi kmr tana gabansa ,muryarsa a tsarke ta fito yace "maganarki ta saukar min da kasala gabadaya , sai naji kmr ina ma najini acikin jikinki ina romancing dinki plz muwaddat karki hanani jikinki duk ranar Dana dawo ,idan ma da hali ki barni nayi yadda nake so dake "
"Kamar ya kenan na barka kayi yadda kake so dani karka manta ni yayarkace "and so what idan ke yayata ce, wallahi matukar zaki barni zan tabbatar miki da zan ci.....ya katse maganar yana furzar da numfashi. +

Jin yayi shiru yasa ta janyota numfashi ta fesar kana tayi kasa sosai da muryarta tace "bunayya ka daina tunanin zaka iya cina ,ai ka fahimta ?
"'kwa'kwaluwarka ta daina hasko maka zaka iya cina ,ko kuma zan bari ka cini ,saboda bazan ta'ba cuwuwa ba agurinka, tana magana dariya ta su'buce mata " bazaka ta'ba kusantata ba, nmj da zai iya kusantata daban yake bawai rainaka nayi ba , ta cigaba mgn "gaskiya Wanda zai iya sarrafani bakaramin gwarzo bane ..

murmushi ya dinga yi yana jin ina ma suna tare daya nuna mata shi din ya zarta gwarzo "muwaddat ....

"na'am "

" ina son nono kinji baby nah ya k'arasa mgnr muryarsa tmkr mai shirin yin kuka ..tayi shiru ta kasa ce masa komai, ya sake kiran sunanta " Ayshatul muwaddat ..........

Wani irin zrrrrrrrr taji ajikinta saboda yadda ya kira sunanta gbdy tsigar jikinta ya Mike, da kyar tace "na'am bunayya ..

"ina son nono pls...........................
"Na had'aki da girman Allah karkice a'a ni dai kawai ki turo min su ina son gansu ,nayi matukar kewarsu, wallahi idan bangansu ba komai zai iya faruwa dani ,muwaddat ina son brest dinki ,suna mugun rud'ar dani a duk lokacin Dana kallesu, yanzu haka bakiji yadda nakeji ba ,komai nawa ya sauya joystick dina ta mike taki kwanciya nasan ganin brest dinki kawai zai sa ta kwanta kinji muwaddat dina duk wannan mgnr da M.A ke yi hannunsa na dafe da joystick dinsa da ta sake mikewa kmr ana hurata..

muwaddat tayi shiru taki ce masa komai domin lamarinsa nason fin karfinta, duk yadda take da tsanani bukata M. A ya zartata fiyye da tunaninta.
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

+

~NA~


*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel , if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 7

.....muwaddat.. ya sake kiran sunanta cikin raunanniyar muryarsa mai kashe sansar jiki ,da aikawa kwal'kwaluwa wani sako na daban.

wani irin bugawa gabanta yayi da karfin gaske, lokacin dataji sautin kiran sunanta da yayi , daga bisani kirjinta yashiga dukan uku uku,"muwaddat ina sha'awar mu kasance tare dake, dan na jibanci al'amuranki da komai na rayuwarki, muwaddat tsarinki da komai da jikinki, komai da kika mallaka sun yi min arayuwa, "me zai hana ki bani wata dama domin na kasance tare dake?

nan take tashiga kokuwa da numfashinta dake barazanar d'aukewa sannan ahankali tashiga girgiza masa kanta tmkr yana kallonta..
"kinyi shiru , kin barni sai magana nake ni kad'ai, kice min wani abu mana ko zan samu sausauci da natsuwar zuciya?
" ,wallahi ina jin wani abu ajikina daya danganci rayuwarki, zuciyata ta soma wani tunani akanki, a wasu lokutan ina jin tamkar ana fixgar raina akan lamarinki, har na kan zauna na dinga tambayar kaina me yasa nake yawon damuwa dake?
duk maganar dayake batayi k'ok!arin bud'e bakinta don bashi amsa ba, illa jikinta dake tsuma tana sauraron maganarsa daki daki.

"plz muwaddat ki bud'e baki ki min mgn, kema ki fad'a min yadda kike tunanin yadda rayuwarmu zata kasance anan gaba da kuma yadda kike jina aranki , saboda yanayin danake ji akanki yasoma zarta tunanina.. .. ..

"auwal........
"na'am baby ... ...... ya amsa muryarsa can kasa tamkar mai cutar asma"
"auwal ka daina yi min magana irin haka ,domin kana kashemin sansar jiki, gabadaya sai na rasa abinda ke damuna akanka, yanzu dai mu bar wannan maganar yaushe ne dawowarka zata kasance?

naunayen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da furzar da wani numfashi mai zafi, sannan ya runtse tsumammun idanunsa wanda suka soma canza kala tsabar jarabar dake cikinsu ,ahankali kwal'kwaluwarsa tasoma hasko masa yanayin tsarin jikinta da kyawun halittarta, dirin jikinta da komai nata har zuwa kan madaidatan bombom dinta dake rud'ar dashi a duk sanda ya kallesu .

cikin sanyi jiki ya kamo lip's dinsa na kasa yayita tsotsa yana cigaba da murza kan joystick dinsa ,tsawon minti goma yana haka sannan ya cire hannunsa ya d'aura saman goshinsa yana Shafa sumar kanshi zuwa keyarsa kana ahankali ya bud'e bakinsa da kyar yace "karki canza min akalar maganata ......

"abinda kika sani ne auwal bayason haka, nasan sarai kinsa inda maganata ta dosa amman kike k'ok'arin canza min ita zuwa wani bangare daban "ni kawai mu dawo maganarmu , dan ni ta fiyye duk wata magana ,da zance wani dawowata, "ki amsa min tambayar danayi miki.

"magana kace nayi auwal kuma nayi, tmbyr dawowarka is part of magana so me kake son nace maka ?
" kice komai daya danggancemu ,ki fad'a min yadda kike jina a zuciyarki .
"yadda nake jinka fa kace ?
yace "uhmmmmmm ya bata amsa da hakan had'e da janyo pillow ya rungume akirjinsa yana jin kmr ita ya rungume "ta runtse idanunta sannan tasoma mgn cikin sanyayyiyar muryarta wace take saurin kashe masa jiki a duk sanda tayita numafashisa yashiga sauke da sauri sauri yana sake rungume pillow kmr wanda za'a fixgewa.

"bana jin komai a game dakai daya wuce soyayya irinta 'yan'uwantaka da kuma shakuwar da zumunci mai karfi ba that's all...

"bakya jin komai akaina daya wuce soyayya ta yan'uwantaka yayi saurin katseta ta hanyar fad'ar haka sannan yacigaba "amman kike iya mallaka min komai daya zamto soyayyyar zuciya da zuciya ce kad'ai kan iya haifar da hakan "kina sona muwaddat so kuma mai girma, amma tunda kin ajiye soyayyar tawa a muhalin yan'uwantaka shikenan sai da safe ... .....

"no ka.. ..
tun kafin tayi yunkurin cewa wani abu, kit taji ya kashe wayar ,tayi zaune Shiru agurin tana duban screen din wayar dake rike a hannunta.

"wayyohhly Allah yayi fushi, "to me yasa zai yi fushi dani? tayiwa kanta tmbyr.
jikinta yayi mugu mugun sanyi, hankalinta ya tashi matuka, jikinta ya sauya ta kasa jurewa maganganun daya fad'a mata "tabbas dan so tasan tana son shi fiyye da komai dake cikin duniyar nan "but wannan shine babban abun kunya dazata aikata arayuwarta .
abun kunya ne gareta ace ta bayyanawa kaninta wannan soyayyar......" amman ai kina iya bayyana masa wasu shashi na jikinki ,wannan shine babban abun kunyar gareki ?
zuciyarta ta jeho mata wannan tambayar. +

zamewa tayi ta kwanta lamo akan katifar ta tana fidda numfashi sama sama yayinda idanunta suka cicciko da hawaye"auwal ina sonka fiyye da komai arayuwata , ina cikin shaukin kaunarka ,wanda bansan ranar da zan daina maka wannan soyayyar ba ,amman basan yadda zan bayyana maka ba..... hawaye ne yashiga gangarowa shar shar bisa kuncinta tana gogewa wasu na sake biyo kuncinta ,muryarta cike da matsanancin kuka "ina matukar sonka auwal ina sonka ... ta furta hkn a fili zuciyarta na dokawa .
ranar sam kasa runtsawa tayi duk inda ta juya fuskarsa take gani da komai nashi yana mata gizo, bata ta'ba tunanin soyayyarsa zata mata kamu mai tsananin irin haka ba .
yadda bata samu runtsewa ba, haka shima bangarensa kusan raba dare yayi yana faman aiki a kan system da watsawa jikinsa ruwa domin kwantar da sha'awar dake cinsa, kafin ahankali bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.

pillow ya janyo kmr koda yaushe idan zai yi bacci ya rungume ajikinsa har sanda bacci ya d'aukesa tattare da tunanin muwaddat .

washegari bata tashi da wuri ba saboda rashin ishashen baccin da bata yi ba, k'arar knowking din da akewa kofar d'akinta ne ya farkar daita, "muwaddat muwaddat!! ......."
cikin muyar bacci ta amsa "na'am ummi had'e da yin mika..
"ki tashi mana lokacin tafiya makarata na wucewa fa "o...kay ummi na tashi ai, ummi na jin haka ta juya ta koma bangarenta .

tashi tayi da kyar ta zauna ta ziro kafafunta kasa tana mai dafe ha'barta dan har lokacin bacci bai fita cikin idanunta ba ,ta mike cikin sanyi jiki ta nufi bayi ta tasoma yin brush sannan ta had'a ruwan wanka.
byn tayi wanka ta fito,ta shafa mai, essential fairness softening snd body lotion,sannan ta shirya cikin wata had'add'iyar riga da siket sai doguwar abaya har kasa data d'aura a saman kayan ta yane kanta da mayafin abayar . +

ta k'arasa gaban mirrow ta kai hannu ta d'auko turare mai shegen karfi ,ta feshe gabad'aya ilahirin jikinta ,ta d'auki jakarta ta rataya ta d'auki wayarta ta kunna ta dawo kan resting chair ta zauna tana duba sakonin cikin wayar ko zata ci karo da sakon M.A amman babu .

shiru tayi kmr ta kirasa wani bangare na zuciyarta ta gargadeta da aikata haka , dan haka ta mike jiki a sanyaye ta bar d'akin zuwa parlour'n
tana fitowa ta hango ummi da abi zaune a dining har sun fara breakfast saboda rashin k'arasowarta,cike da girmamawa ta isa garesu ta gaishesu daya bayn daya kana taja kujera ta zauna tana yatsina fuska , ummi ta d'ago ta du'beta ta d'anyi murmushi domin tasan abinda ke damunta girgiza kai kawai tayi tasoma saving dinta kmr yadda ta saba, ta turo mata plet din abincin gabanta "maza maza ki cinye lokaci na tafiya, muwaddat ta runtse idanunwata kad'an tana sake yatsina fuska kmr wata k'aramar yarinya "ummi... ta kirata cike da shagwa'ba atare suka d'ago daga ummi har abi suka tsura mata ido domin jin damuwarta "

"bana jin cin wannan abincin.......
ummi ta dubi abinci wainar masa ce wacce taji naman kaza da alaiyahu idanunta na kanta har lokacin tace "to me zaki ci ki fad'a yanzu nasa mairo tayi miki.

tayi kasa da muryarta sannan tace "jollof din spaghetti zan.. ...
"kinyi late fa mamana har yaushe za.... "no kira mairo tayi mata kawai inji cewar abi, ba koda yaushe mutun yake jin cin irin wad'an abincin ba most especial alokacin breakfast "

batare da bata lokaci ba ummi ta kira mairo ta bata umarni dafa mata abinda ta bukata cikin lokacin kankani mairo ta kammala ta kawo mata.

gurin cin abinci ma sai da ummi tayi ta fama daita sannan tayi ta tsakura kmr wace ki tausayin abincin , yayinda muwaddat ba wannnan tarairayar

7 / 53