Author : Aysha A Bagudo Category : Complete Novels
nah
Bai barta haka ba sai daya auratayya daita ,iya murzuwa
ta murzu a hannunsa .
Wuraren misalin karfe tara na safe taji jikinta yana mata
ciwo iri iri' Amman hakan bai hanata hirarta da ummi ba'
da binta mai aiki ba' hkn kuma bata sanarwa da kowa ba
har ta Mike tashige dakin ummi ta kwanta Cikin baccin
Clwon mara a, al sa onu u a uguntaya ama ara
da wani juyi ,baccin da bata koma ba kenan
Cikin minti Goma sai gata a tsaye ciwo yayi tsanani
wauta irintata, sai ta kwanta Amman ciwo ya gagara
zama bare kwanciya
cikin haka marata tayi wani irin Murd'awa ta saki wata
razananniyar kara sai ga ummi tashigo a guje kmr zata
fad'i tana ganinta tasan abun yazo.
ta fita da sauri tsawon minti biyar suka shigo tare da
bunayya, lokacin har faya ta fashe Sam ummi batasan ya
biyota ba ",me haka bunayya ?
Ko kulata baiyi ba ya ykarasa da sauri gurin da
muwaddat take durkushe tana ciza lebe babu kunya
bunayya ya kamota yana shafa gashin kanta zuwa
bayanta " sannu kuwa yayi mata yafi sau Goma sha
gabadaya amatsayinsa na likita kasa aiwatar da komai
yayi ,ummi tace tashi ka fita waje kabarta taji da Abu
daya
da kyar ya bar d'akin ya Shiga kai kawo atsakanin d'akin
da parlour'n Amman har lokacin shiru babu labari aiko
ya sake shigowa yayi zaman Durshan agabanta, ita kuwa
tuni ta manta da sha'aninsa ,har ma da ummi sai kiran
sunan Allah take ,da yan adduo,i ummi ta fita cikin sauri
ta sake dawowa da sauri tana bashi umarni ya fita ,shi
kuma sai magiya yake mata kada a barta ta mutu ,ummi
ki taimaka mata mana , mata dayawa gurin haihuwa
suke mutuwa .
"dan Allah ki taimaka karta mutu kalle yadda take shan
wahala muje hospital "ko hospital din mukaje iya abinda
zan iya mata kennan, yanxu ta soma nakudar fa sai zuwa
nan da awa biyu zata haihuwa "inna lillahi wa inna ilaihi
rajiun ya furta awa biyu ummi ?
'Ta Dan daga masa kai kawai ,ai awa biyu tazo ta wuce
shiru da tafiya tayi tafiya ta Dan bud'e idanunta sai
ganin bunayya tayi zaune a gefen gado yanata faman
goge hawaye
Muwaddat bata haihu ba ai data gama shan wahala,
zuwa lokacin hatta ummi hankalinta ya tashi ,shinkuwa
bunayya ma ya daina kuka ya zuba mata ido yana jiran
yaji ance ta mutu domin ya sadaukar da mutuwa zatayi .
Wuni zirrrr tayi durkushe tana abu daya Sai karfe Goman
dare ta haifo yaronta nmj , acikin jinin da take tsugunne
bunayya ya rarrafo ya rungumeta ajikinsa, yana mata
sannu ,ya dinga furta sannu har sai da ummi ta rufe
masa baki saboda yawon sannun dayake mata sannan
ta d'auki yaron tayi bayi dashi.
Da bunayya duk akayi aikin jini, sai da aka gama gyarata
tsab ya ganta lafiya sannan yake tambayar ummi abinda
aka Haifa ummi ta d'auko masa yaron ta mika masa .
"Gsky Muhammed Auwal bashi da kunya ,lokacin da ya
d'auki yaron sai ya soma murmushi yana cewa "aunty
muwa kalleshi kiga da wa yayi kama dani ne ko?
Ummi tace "oho ni yasu wannan yaron na rasa ina
kasamo wannan rashin kunyar ,oya tashi maza ka bar
d'akin nan, 'haba ummi karki min haka mana Dan Allah
,ke daya kamata ki tayani dubawa da wa yayi kama
shine zaki koreni ",ungo nan jairin mara kunya kawai ,da
ubanka yayi kama ,maza tashi ka fitar min a d'aki
bunayya ya saki murmushi sannan ya tashi ya fita
Yana fita yashiga sheidawa abokansa zance haihuwar
da'akayi masa, yana murna, sannan ya d'aura a duniya,
saboda jin haihuwar yake tamkar amasa albishiri da
gidan aljanna.
,cikin awa daya kira suka dinga shigowa wayoyinsa da
sakonni ,duk Wanda ya kira yayi masa barka sai kaji
yana masawa da ameen ameen ,abunsa har ya daina
ba wa ummi mamaki
Da daddare ummi da mai binta mai aiki ,suna zaune a
parlour'n suna hirarsu ,ita kuwa muwaddat tana d'akinta
ta tasa jaririnta gaba ta tsura masa idanu tana kallon
kyautar da Allah yayi mata Wanda ko da wasa bata ta'ba
tunanin zata iya samun ba
soyayyar yaron ne ke fixgarta ,ta sauke ajiyar zuciya, ta
Dan gyara zaman domin kara gyarawa yaronta kwanciya
ahankali yashigo d'akin ya zauna akan kujera ya kura
mata ido yana kallonta 'ke ma kina son baby ko ....?
Tayi murmushi kawai sannan tace "Ni fa ban iya abinda
ka iya ba
Ya matsota sosai yana aika mata da wani tsumammen
kallo "wani na iya dake baki iya ba?
' ,duk abinda na iya ,kin iya fiyye dani , dukkanin mu
muna son baby nan but ki tattara soyayyarki ki ajiye gefe
saboda nawa yafi naki "tunda Kai ka min na kudar ba ?
'Ko ban Miki nakudar ba ,na tayaki rabi suka dariya .
Ranar safiyar suna yaro aci suna Ibrahim wanda
bunayya ne ya zabi sunan,ba'ayi wani abu daya
danganci bidia ba bunayya ya bukaci a bashi matarsa su
tare agidan da abi ya gina masa ,amman ummi tace ya
bari tayi koda kwana arbain ne
"A daidai wannan lokacin akayi biki al'ameen da faiza
,inda amarya ta tare a gidan da dady ya mallakawa
al'ameen ,faiza dai ta rungumi kaddarar auren a'lameen
ne kawai ba dan ranta yaso ba,amman asalin soyayyarta
naga bunayya ,daman kuma haka duniya take ,ba komai
kake so, kake mallaka ba ,sai abinda Allah ya ga damar
baka ,Wanda hakan shine mafi alkhari
Byn shekara biyu
Ibrahim Wanda ake kira da akram yayi girman ban
mamaki saboda kulawa da gatan da yake samu agurin
iyayensa da kakaninsa ,domin wata irin soyayya suke
nuna masa na fitar hankali inda ummi taso kwarai su bar
mata shi ,Amman kememe bunayya yaki yarda ,kullun sai
saka ranar kawo shi yake, Amman yaki har ummi ta
fahimci bai son basu yaron ne , ta hakura sai dai duk
weekend din duniya a gidan ummi yakeyinsa...shima Dan
ya samu damar sakewa da muwaddat ne
Sosai muwaddat take bawa yaronta kulawa tare da taka
tsansar aikata wani abu akan idanunsa ,duk da
kasancewarsa yaro karami bata yarda su aikata wani
abu akan idanunsa, koda kuwa kiss ne sai bayan
idanunsa, idan yana gidan ummi kuwa cin karensu suke
babu babbaka iskanci iri iri bunayya na biye mata
Mmn sudais ce
MUWADDAT
Page 46
shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacin
muwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayya
ya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa an
tabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..
Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno da
lokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,
yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?
"Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara a
ta wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya ya
yanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba da
karatu shi da muwaddat , da kuma kulla halaka mai karfi
a tsakanin yaran marigayi akram
da zasu tafi ummi tace abar mata akram Amman
bunayya yaki, kmr zatayi kuka tace ",ka d'auke min
yarinyata, gashi zaka sake nisanta da ita ,Dan jikan nawa
da nake kallo nake ji dadi a raina shima zaka nisanta
dashi yanxu ka kyauta min kenan bunayya?
"Yayi shiru yaki cewa komai sai idanunshi daya zuba
mata , "shikenan ka tashi ku tafi Allah ya kai ku lafiya
'ummi .
Ta saurin katse shi ta hanyar cewa "karka ce min komai
bunayya ,guduna dai kake yi da akram kmr wata Mayya?
"da itace ni da yanzu nagama daku iyayensa , "ummi
bazaki fahimci abinda nake nufi ba "tabbas bazan
fahimta ba muddin ba bar min shi kukayi ba, muwaddat
dake zaune tace "ummi ki daina damuwa idan dai akan
akram ne gashi nan, za'a kawo kayansa tunda bunayya
yaji ta fad'i hk.
ya dinga zabga mata harararta yana take mata kafa
,amman ta sharesa.
Ummi ta numfasa kana taja naunayen ajiyar zuciya ta
sauke tana dubanshi ,sannan tace "ka daina harararta ni
yakamata ka harara ba ita ba , wai ni na ta'ba gani irin hk
"ni fa na haifeka, muwaddat kuwa haihuwarta ce kawai
banyi ba '
"gashi nan ummi Allah ya ta yaki riko nima ki bar gani
laifina ,daman itace tace kar abar miki shi, muwaddat ta
kalleshi a firgice cike da matsanancin tsoro," rabu dashi
mamana nasan shirinsa ne kawai , bazaki ta'ba fad'ar hk
ba
"wallahi ummi ",yi shiru abunki ,Allah dai ya tsare mun ku
yayi muku albarka ya azirtaku da zuria na gari .
Cikin watani bakwai datayi cikin a kasar Spain , tabbas
ita kanta tasan idanunta sun k'ara bud'ewa, Wanda yasa
ta kara wayewa ta d'auko darasi daban daban ban da
kyau da yar kiba data kara
sanye take cikin wasu had'd'adun fararen kayan bacci
riga iya cinyarta masu sharara dan babu abinda ya boye
ajikinta hatta kan nipples dinta ana iya hango
tsayuwarsu ,gabad'aya jikinta banda fitar da shekin
hasken hutu ,babu abinda suke,tayi kya osai cikin
kayan ,sai kamshi take zubawa.
tana gama k'arasowa inda yake taja ta
a akansa
tare da rike kungunta da hannu day'a tana girgiza masa
kirjinta dake cike bammmm. tana dubansa cike da
matsanancin so, ahankali ya lumshe idanunshi saboda
daddan kamshinta daya kaiwa hancinsa ziyara
ya kai hannunsa ya kamo hannuta ,ya rike cikin nashi
yana messaging ahankali ahankali ,batare daya d'ago ba
,har lokacin idanunsa na kan screen din system
muryarta cike da shagwa'ba tace "my lolo ....tun kafin ta
fad'i abinda take son fad'a ya d'ago ya zuba mata
tsumammun idanunsa yana kare mata kallo, matsowa
tayi sosai ta matsar da system din gabansa gefe , ta
fad'a jikinsa tana fitar da wani numfashi,take
numfashinsa ya nemi d'aukewa zuciyoyinsu ne yashiga
dokawa cikin kasalalliyar muryarsa yace "sorry my
baby ,my aunty my everything kin kasa bacci ko?
ta kashe masa idonta day'a, ala'mun eh "na sani a irin
sabon da muka yiwa juna ba zaki iya bacci batare dani
ba..
"wallahi har tunani nake randa zakayi min nisa ,dan
bansan yadda zan yi da rayuwata ba?
,ya kai bakinsa ya bata hot kiss "don't worry my baby
duk inda zani kafata kafarki, kece dadina zumana ,
rayuwata ,duniyata, komai nawa idan babu ke a cikinsa
babu jin dadi rayuwa , wannan zumar taki mai dan
banzar dadin nan ,yaushe zan iya barinki , ai na ridaga
nazama bita zaizai tayi murmushi tace 'kai my lolo
kaima fa ba baya ba gurin
"Gurin me ?
nnea akirjinsa,
Ya tambayeta yana juyo daita ya
bombom dinta akan joystick dinsa ya tura hannunsa
duka cikin rigarta "uhmmmmmm Ina jinki baby ?
Murmushi kawai tayi ta waske tare da canza a kalar
maganarta " wai ma na tambayeka cikin mace da
namiji wa yafi wani jin dadi ne?
"A Ina kenan ya amsa Mata da hakan ,duk da ya fahimci
inda maganarta ta dosa kana
ya lumshe idanunsa yana shafa brest dinta hade da
murza kan nipples dinta dake tsaye tamkar bata ta'ba
haihuwa ba
Sai data sake manne bayanta zuwa bombom dinta da
suka baje akan joystick dinsa sannan tace " agurin sex
mana'
"Sake Juyo daita yayi suna fuskantar juna sosai ,while
numfashinsu na gauraya guri day'a ,kafin daga baya yace
"gaskiya namiji yafi mace jin dadi, ko kuma ince..
kai kuma fa kuna jin dadi fa, dan ace wai kamar mutun
ne ya d'auki abun soso kunne yana soso kunnensa,
"kunnane yake jin dadi ko kuma abun soso kunnane
yake jin dadi ?
"to kinga kunnanen yake jin dadi ,wannan ne ya tabbatar
da mata sun fi maza jin dadi a lokacin jima'i ,amman fa
mazan ma suna jin dadi soso dan wallahi idan ka hau
mace , yadda zaka ke ji kanka
zaka dinga ji ne gabad'aya jikinka ya d'auki wani canji, kai
kanka baka san a ina kake ba, zaka dinga jin wani irin
dadi wallahi har inda baya felling ajikin mutun, kamar
misali gwiwar kafa ,kinga gwaiwar kafa shine koda ka
ta'ba babu dadi anan gurin ko ,amman lokacin da kake
having sex har gurin zaka dinga jin dadin yana kaima
,musamman idan zakayi relexing wayyo Allah dadi ya
k'arasa fad'ar haka hade da rungumeta sosai ajikinsa
yana shafata "allah mun gode mak
ka sanya mata
acikin rayuwarmu..
sosai tashige jikinsa tana aika
a wasu sakoni na
musamman wanda ke neman tarwasa masa
kwalkwaluwa ,dan gabad'aya ya rasa yadda zai yi da
rayuwarsa dan dadi, hannusa yasa ya d'agota yana
kissing dinta har sai daya zautar daita kamar yadda take
k'ok'arin yi masa ,daga bisani ya had'e bakinsu, idanunta
ta lumshe tana k'ok'arin rabasa da yar singlet din jikinsa
har tayi nasarar rabasa dashi ta daura harshenta akan
nipples dinsa tana lasa kmr tasamu sweet, ban da fitar
numfashinsu ba kajin motsin komai a parlour'n , aikin da
bata barshi ya k'arasa kenan ba ,suka fad'a duniyar
soyewa ,gyara mata kwanciya yayi anan kan kujera had'e
da zare yar rigar baccin jikinta anan kan kujera suka lula
duniyar ma'aurata, sun dade akan kujera suna gurzar
juna ,sam baya gajiya daita ,sabutu kawai bunayya yake
zubawa dan dadi dake Kai masa ziyara, ahankali ya
dinga binta had'e da tallabo bombom dinta sama
,yayinda ita Kuma hannuwanta duka ke faman aikin
murza kan nipples dinsa....
Tsawon a wa daya Yana gurzata gashi Sam bata ga
alamun zai barta ba ,yasa tasoma tutturesa "my Lolo ni
fa gaji "0k ai na kusa ,ya kusan sai daya sake d'aukar
wani 30 minti gabad'aya kasanta zafi yake mata ,juya
yayi ya rike bombon dinta da hannuwansa ya dinga zuba
mata sai da yayi realize sannan ya barta byn suka yi
wanka suka shige cikin bargo manne da juna ,can cikin
dare tasoma jin Yana lulubarta "meye
ma my Lolo
tayi mgnr cike da shagwa'ba ?
"Zan Kara ne .
Bacci nake ji plz Kai fa likita ne kasan
to much of
sex abinda yake janyowa yanzu ma zanyi samun ciki ya
zamoto yawon kusantata da kake cikin yaki zama 'babu
wani illa kawai idan dai dai bazaki barni nayi ba na barki "
'To ka barni dan nagaji wallahi "
Tana fad'ar haka ya juya Mata baya kallon bayansa
kawai tayi ta matsa can nesa dashi tayi kwanciyarta
,wannan shine farko da suka nisanta junansu
Aiko bunayya yaji haushi dan haka ya shareta bai sake
nemanta a shimfida ba ,sai dai tsiro mata da iskanci iri iri
sai suna zaune akama kiransa a waya
Wata rana da misalin karfe tara na dare suna zaune a
parlour'n suna kallon American film ,wayar bunayya ta
d'auki k'ara ,kusan sau uku kenan ana Kiran wayar
Amman yaki picking ,Nan take zuciya ta kawo mata
wuya saboda ta tsani akirasa yaki d'aukar waya ,agurinta
alamun bashi da gaskiya ne ,jin har lokacin yaki d'auka
tace "malam baka da gaskiya ne kana jin wayarka tana
ringing amman kaki d'aukar wayarka ?
Yace "naji mana
"And pick your call now "take yace "bazan d'auka ba
friend ne "
"Friend dinsa Kuma babu Wanda batasan sunansu ba
,wasu tasansu a zahiri wasu Kuma bata sansu a zahiri
ba sai sunansu kawai '
Muryarta a sanyaye tace "wa
ga cikin ?
"Baki san wannan ba
Gashi still ana cigaba da Kiran w yar Amman yaki
picking tsam ta tashi daga inda take zaune ta koma kusa
dashi sosai aiko ya d'auki wayarsa caraf ya jefa cikin
aljihu take tace "a'a meye mening din yin haka ?
'Malam fito da waya ka bani naga waye ya kiraka"
Ya hade rai yayi sosai tare da cewa "sannu ummi "this is
not your phone is mine dan haka no need sai kin ga
Wanda ya kirani "
"Ai kuwa idan kana neman zaman lafiyarka Dani ka fito
da wayar nan ka bani ,yayi banza daita ya cigaba da
kallonsa ,"my Lolo ka fito da wayar nan ka bani ,sai juyo
ya tsura mata ido kawai Yana kallonta da tsumammun
idanunshi dan haka zuciya ta kawo Mata wuya ta tashi
tashiqewarta d'aki tare da banko kofa da karfi.
karfi. Ko cikekken minti goma ba'a yi da shigarta d'aki ba,
ya tashi ya biyota ,yana bata hakuri "kiyi hakuri bafa
abinda kike tunani bane ,menene haka muwaddat ? "Da
Baki sani da wanna halin
ai yanzu Zaki ce wai wai
kina tunanin Killa ko ma e eta kirani, Kinga fa kalli
Wanda ya kirani tana d'a a anunta a kan screen din
wayar sai taga sunan ab kins najeeb ,tsurawa wayar
ido tayi ,saboda hango ku
nta da bata dage kan
lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro
parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka
,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya
Yana bata hakuri ta fahimceshi "shi fa ba mace ta kirashi
ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba
aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama
kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa
baya tayi tana kad'a Masa bombom dinta ba tace ta
tafasa balle ya kone " shima yayi banza daita ya janyo
bargo ya lullu'be musu rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu
mugun Cima rai Dan Sam batayi tunanin zai Mata haka
ba a yadda yake maitar sonta " Koda suka tashi da safe
yayi Mata mgn dan shi a tsarinsa bai yarda da gaba
tsakaninsa da iyalinsa ba ,Amman tayi Masa banza da
shi ,sai dai duk abinda take Wanda danganci abinci da
Sauran ayyukuna gida duk tayi ,shi Kuma daya ga haka
Koda yayi breakfast sai yaki fita koina ba ,sai gurin 4 ya
sake cin abinci ,yayi wanka ya d'an tsaya a d'aki yaki
fitowa ya sake Mata mgn ,tayi Masa banza shine ya
kama hanya yayi ficewarsa ,aiko wannan fitar da yayi
tasa taji zuciyarta kmr ta buga, duk sai taji babu Dadi
yanzu idan gurin wacce ta kirashi ya tafi fa ? Take
hawaye ya gangaro mata "Kai mata Mata mu rage kishi
fa muna son maza ,amman kishinsu zai kashe wasu
daga cikinmu ," Allah mu rage kishi sannan mu daina
Sanya idanunmu akan movement dinsu da wayoyinsu,
domin kwanciyar hankalinmu. Muryarta cike da kuka
tace "to me yasa yaki d'aukar wayarsa a gabana ,? "ldan
dai ba rashin gaskiya ba ,ida
na da gaskiya ya d'auki
wayar mana " " Kuna dam n agida to meye abun
zuwa , shin shine a waje?
a mgnr tana kuka..
Mmn sudaisbr /> Ko cikekken
ti goma ba'a yi da
shigarta d'aki ba, ya tashi yabi ta ,yana bata hakuri
"kiyi hakuri bafa abinda kike tun i bane ,menene haka
muwaddat ?
'Da Baki sani da wanna halin ba,
i yanzu Zaki ce wai
wai kina tunanin Killa ko mace ne ta kirani, Kinga fa kalli
Wanda ya kirani tana d'aura idanunta a kan screen din
wayar sai taga sunan abokinsa najeeb ,tsurawa wayar
ido tayi ,saboda hango kuskurenta da bata dage kan
lallai sai taga Wanda ya kirashi a lokacin ba kafin ta baro
parlour, tasan wata Killa barinta parlour ya shirya haka
,shine zai wani zo Yana nuna Mata aiko yayi juyin duniya
Yana bata hakuri ta fahimceshi "shi fa ba mace ta kirashi
ba ,bai da wannann time din ,wallahi bata sauraresa ba
aiko yaji haushi ya barta ya dawo parlour, ya gama
kallonsa ya kashe tv ya dawo daki ya kwanta ,juya Masa
baya tayi tana kad'a Masa bombom dinta ba tace ta
tafasa balle ya kone
shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu'be musu
rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan
Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake
maitar sonta
Koda suka tashi da safe yayi Mata mgn dan shi a
tafasa alle ya kone
shima yayi banza daita ya janyo bargo ya lullu'be musu
rabin jikinsu ,aiko abun yayi mugu mugun Cima rai Dan
Sam batayi tunanin zai Mata haka ba a yadda yake
maitar sonta
Koda suka tashi da safe yayi Mata
n dan shi a
tsarinsa bai yarda da gaba tsakaninsa da iyalinsa ba
,Amman tayi Masa banza da shi ,sai dai duk abinda take
Wanda danganci abinci da Sauran ayyukuna gida duk
tayi ,shi Kuma daya ga haka Koda yayi breakfast sai yaki
fita koina ba ,sai gurin 4 ya sake cin abinci ,yayi wanka
ya d'an tsaya a d'aki yaki fitowa ya sake Mata mgn ,tayi
Masa banza shine ya