Author : Aysha A Bagudo Category : Complete Novels
dadin kalamanta "GSKY sai dai kiyi hakuri Dan koni bance zanyi ba dole dangina suyi bare kuma allah ya horemun abinda zan miki dole nayi komai da'akewa matashiyar budurwa kmr ki, kisawa ranki duk abinda ake yi na hidimar aure zan miki ,ni ko banason mace zanyi mata hidimar aure balle ke da zuciyata take kwakwa tayi murmushi "to ai ni nace na yafe ko?
Cikin murmushi ya tsura mata ido yana dubanta salon maganarta da komai na Burgesa "zuciyar ishaq ya fad'a yana sake tsareta da idanunsa "ki duba kanki da kyau ,kiga irin baiwar halittar da Allah yayi miki ai jikinki ya wuce irin macen dazatace ta yafe kayan aure ,kuma ya yafu din.
Ta rufe fuskarta tana dry saboda kunya "dadina dake kin fiyye kunya da yawa wallahi yanzu haka zamuyi zaman aure kina jin kunyata?
"Kayi hakuri zan D'an rage in naje gidanka "gsky yakamata Dan nasoma jin tsoron wannan kunyar Dan hka tun daga waje yakamata ki soma ragewa kinga idan na kaiki gidana na zamo abokin rayuwarki, kinga maganar kunya ma bata taso ba ,kunyar nan ki kawar daita domin mu had'u mu ingata rayuwar aurenmu.
" ni zama abokin wasanki ,abokin nishadinki, abokin Hirarki ,abokin barkwancinki ,kinga ni mutun ne mai son nishadi don hk nake bukatar cire wannan kunyar ,ko tun yanzu ni na cireta da kaina ya kai hannunsa zai ta 'bata tayi saurin dojewa da sauri zuciyarta na bugawa domin tunda taso arayuwata babu nmj daya ta'ba d'aura hannunsa ajikinta "babu abinda zan miki ,domin Sam bakiyi kama da tsagairan mata ba ,akwai cikar Kamala atare dake ,hankalinki da tunaninki tare da natsuwarki yasa nake kyautata kyakkyawan zato acikin rayuwar aurenmu ,Dan haka ina fatan zaki cire kunyar nan kiyi masa babban ma'aji agidan yayanki domin ishaq a yunwace yake dake ,ba zai iya da wannan kunyar ba "ki yi min akwarin cire kunyar ko na soma cirewa da kaina ?
Muryarta a matukar sanyaye tace "karkaji komai nayi maka alkwarin InshaAllahu zan cire ,tun yanxu ma na fara cirewa ...duk yadda taso kauce masa sai daya matsota sosai tmkr zai shige jikinta yana narke mata har yayi nasarar kamo fuskarta ya daidaita da nashi suna shakar numfashin juna ..
Wata irin soyayya ishaq yake nuna wa mukarama mai tsuma zuciya sai dai duk yadda yaso ya dinga romancing dinta taki yarda ,ta dinga nuna masa hkn haramu ne ya bari har sanda zasu mallaki juna .
Ishaq ya turo iyayensa aka kawo komai na aure tare da tsaida lokacin wanda bai wuce wata biyu kamar yadda ya bukata .
Anyi biki lafiya amarya ta tare agidan angonta ishaq ba k'aramin shirya mata gida yayi ba ,gida kmr aljannar duniya komai yaji ban da tsiya babu abinda babu acikin gidan duk wani kayan jin dadi da more rayuwa an zuba mata takowani bangare ,gidan kam sai Wanda yagani ya had'u karshen had'uwa ,kai daga ganin gidan kasan naira ta zauna ,gabadaya mukarama ta tsinke da alamarin ishaq duk da tasan wani kusan attajiri ne ,Amman shigowarta gidansa tasan ya taka matsayin mai girma wajen dukiya. +
byn 'yan kawo amarya sun watse mukarama ta sake sabuwar kwaliya saboda shirin tarbar miji duk da yadda zuciyarta ke luguden bugu, ta saka wani ratsetsen blue less ,Wanda tsayawa fad'ar kudinsa 'bata baki ne, ga zinarin da yayanta ya sai mata hannu da wuya sai sheki take irin turarrukan da tayi amfani dasu ita kanta bazata iya lisafasu ba, gabadaya gidan ya d'auki kamshi a haka ango yashigo ya sameta zaune a bakin gado lullube da mayafi ya D'an sa hannu ya yaye mayafin data rufe jikinta dashi yana mata dry.
Tsura mata kyawawan idanunsa yayi yana kallonta hk nan yaji amarya tasa tafi kowace mace kyau a duniya yasan gwanar Ado ce Amman na yau yafita daban kodan ya had'e Dana amarci ne, bai sani ba ,kallonta yake yana kallon halittar Allah irin kallon kurulla ,sai ta D'an sunkuyar da kanta tana murmushi habarta ya d'ago yasanya kwayar idanunsa cikin sannan yace "zuciyar ishaq duk yadda akayi kinyi kuka ko?
Ta D'an dubeshi kawai kana tace "me kagani ?
"Naga idanunki sun canza sunyi ja, kin tuna wani abu daya Sosa miki zuciya ne ?
Tayi murmushin tana neman wayancewa ,in har ta sanar dashi dalilin kukanta zatayi tace mishi me ?
Kmr yashiga zuciyarta yace "kiyi hakuri zuciyata ko baki fad'a ba ni nasan abu daya zai iya sakaki kuka a irin wannan lokacin bai wuce kin tuna da innarki ba, musamman idan mace tayi auren fari Amman ki kwantar da hankalinki ishaq zai rikieki amana, zai zame miki komai ,kani yaya dangi da komai nayi alkwarin kyautata miki InshaAllahu, daga yau bazaki sake kukan mutuwarta ba, komai runtsi zanyi k'ok'arin sanyaya miki zuciya ,zan rikeki amana zan kula da maraicinki, zan kyautata miki, San jiyar dake dadin dake cikin duniya gwargwadon ikona, zan soki, zan kaunaceki, Zan faranta miki bazaki ta'ba nadamar aurena ba, ta 'dan murmusa cike da jin dadin kalamansa sannan tace "nagode da alkwarin daka d'auka zan tayaka da addua Allah yabaka iko sauke nauyi dake kanka "amen.
Ka fad'i komai bakayi mgn akan cigaban karatuna da yayana ya kwallafa rai akansa ba ...ya tsinkayi muryata cikin dodon kunnenshi ya d'ago ahankali ya tsareta da ido kawai sai dry ta subuce mata aiko suka sa dariya gabadayansu ya kamo hannuta cikin nasa "ban manta ba ina sane zakiyi karatu har sai kin gaji matukar kina tare dani, domin ni kaina mai son yin karatu ne ..
Yanzu kin gaji dayawa saboda hidimar biki ,a yanzu Hutu kike bukata ba zance wani karatu ba, Dan hk nake son ki biyoni muje d'akina Muje ki kwanta ki huta.. +
Batare da mutsu ba ta Mike ta yafa mayafinta ya d'aukar mata sabuwar rigar bacci suka fito tare ,da kansa ya rufo bangarenta , suka nufi bangarensa suna shiga yace "ina ganin kafin bacci yakamata mu fara gabatar da sallah nafila kmr yadda Manzon rahma ya Umarci ma'auratan da suka yi sabon aure suyi ,Dan neman zaman lfy da samun zuria na gari.....
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗��
+
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
warning!!!
for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Page 4
....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba.
suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin daza'a kawota hajara tayi musu tsarabar abinci na musamman koda baza'a kawo musu ta bangaren ishaq ba, ta tashi cikin natsuwa tana taku na Burgewa ta isa tablet ta d'auki plet Zata zuba mishi ,ya dakatar daita" karki zubo abincin nan dibo nama kawai kizo ki tayani ci nama, nima sai na tayaki shan lemo .
Ta D'an kallesa tana murmushi "wai ita zai yiwa yawo, ita fa gabadaya ta gama harbo jirginsa ,d'aure kawai take dan kada ya gano tsoronta a fili ,Amman cike take da matsanancin tashin hankali da fargaba wannan daren.
Ta bubbud'e ladodin naman dake wurin ,kowane ta tsukara aciki ,akwai soyayyen nama akwai balango akwai tsire ,da kaza gasashiya, duk ta kawo gabanshi ta ajiye ,kana ta tsiyaya masa ruwan tattaciyar lemu ta zauna suka fara ci dadin naman ya ratsata Amman still kirjinta na luguden bugu ,saboda irin mayayaccen kallon da yake binta dashi.
ahankali muryarsa ta fito da kyar yace "zuciyar ishaq gsky kwaliyar nan taki fa tayi min kyau, "daman haka amare suke k'ara kyau ranar da suka tare a d'akin mazajensu?
"Kin ji kuwa irin daddan kamshin da kike zubawa ?
Mukarama ta lumshe idanunta cike da tsananin jin dadi yadda yake yaba kwaliyarta, haka nan itama daren yau wata sabuwar kaunar angon nata take jin yana ratsa kowani sashi na gangar jikinta ,dama zuciyarta ,bata da burin daya wuce ta faranta masa ,kuma bacci da gajiya da kyar zasu bari ta tarairayi mijinta,duk da ta karanto tsantsar sha'awarta acikin kwayar idanunsa.
Ya ture plet din gefe ya janyota jikinsa "Anya kuwa mukarama baki gano dokinki da nake a daren yau ba ?
"Wata killa da baki soma hamma da wuri ba ,domin kamshinki kawai ya isa ya rikita mutun, har yayi zaucewar ban mamaki .
Tayi shiru kawai tana sauraransa gabanta na wani irin fad'uwa "Nasan abinda kikewa tunani har dayasa kikayi shiru ,sannan nasan yadda kike ji acikin zuciyarki ,kina jin wani abu mai dadi acikin zuciyarki ,kamar yadda nake ji ko? ya karasa mgnr yana mata tafiyar tsutsa a tafin kafarta da yatsun kafarsa ,Wanda take hakan yasa jikinta d'aukar rawa sakamakon haduwar da jikinsu yayi guri daya, ya kai bakinsa daidai saitin kunneta yace "kina ta hamma mukarama ....
tace "in banyi hamma ba me zanyi kasan na saba da baccin wuria a gida ?
"Uhmmmmm tunda hk ne gara muje mu kwanta ma k'arasa hirartamu Akan bed ,ban sani ba ko zaki bani labarin biki kafin kiyi bacci, ta D'an lumshe idanunta ta bud'e su tana kallonsa "kai ko da son hira kake tayi jarunmtar fad'ar hk..
"Gashi na ci karo da wacce batason hira ba ,Amman duk da hk sai kinyi min hira ta musamman kafin muyi bacci, idan ba haka ba ,sai dai muyi kwana zaune ..
Ta narke ajikinsa sosai batare da tasan tayi hkn ba kana tace " kai Dan Allah baka tausayina?
"Waya gaya miki ana jin tausayin amarya?
Ta D'an murmusa kad'an idanunta a lumshe alamar bacci, ya Mike tare daita ajikinsa yana aika mata da wasu salo na musamman masu saurin rikita kwakwaluwar mutun, a duk lokacin da aka yi masa, "Muje d'aki ki kwanta Dan naga alamun bacci kikeji, suka nufi d'akin baccinsa suna mikewa tsaye ya ra'bata da jikina yana fidda numfashi mai tattare da huci ,mannota da jikinsa yayi sosai yana tsokanarta, tayi lamo ajikinsa kmr ba tajisa ba Dan batason ya lura batayi bacci ba, a zuciyarta kuwa wani irin kafirin matsanancin tsoronsa ne ke dawainiyya da ruhinta har ma da ilahirin gangar jikinta. +
Ahankali taji yasoma wasani da sansar jikinta tun tana jin tsoro da nauyinsa har taji komai na neman kwance mata, sakamakon jin tafin hannunsa saman nonuwanta yana shafawa tare da balle bra dinta da dayan hannunsa .
Romancing din yayi sosai ,har ya nemi ya gigita, tana yunkurin yin ihu saboda yadda yake sarrafa halittar jikinta yayi saurin had'e bakinsu, Gabadaya jikinsu rawa yake ,duk wata kunya da tsoro tattare da nauyinsa da take ji sai daya tabbatar da ya kawar dasu, ya dasa tsantsar rashin jin tsoronsa da kunyarsa har ma da nauyinsa a zuciyarta sannan suka fad'a duniyar ma'aurata ,ai yana gama shigarta wasan ya canza salo ta dawo kuka da ban hakuri da neman d'auki babu Wanda bata kira ba a 'yangidansu , wayyohlly Allah yayana ,wayyohlly aunty hajara har ma da akram da bai San komai a duniya ba sai data kira sunansa, kayiwa Allah karka cire min gabana zafi nake ji, kuka take sosai tana rokonsa , Amman ishaq yaki barinta har sai daya tabbatar daya maidaita cikakkiyar mace .
Bayan komai ya lafa yayi kokarin d'aga bisa kafafunta domin yin wanka ta kasa tsayuwa saboda cinyoyinta sun sage, dan haka ya cicibeta sai bayi ,yayi mata ruwan zafi yafi sau babu adadi ,yana tsokanarta, sannan yace tayi wanka tsarki ,gani ya tsaya yana kallonta yasa ta sunkuyar da kanta ya matso kusa daita sosai daidaita saitin kunneta yace "meye abun jin kunya ?
"Nayi tunani na cire kunyar nan a she har yanzu da saura ,gasky ban kyautawa kaina ba .
"Ni dai Dan Allah ka fita nayi wakana ,yace "to bari na juya miki baya sai kiyi ko?
tayi saurin girgiza masa kai ala'mun a'a.
"sai dai na fita kenan zakiyi ya tambayeta ?
Ta d'aga masa kai alamun Eh, "aiko baki isa ba yarinya ,ai Dan wanka tsarki ma ba'ayiwa mutun da tuni na wankeki tassss, kinga nayi amaina na lashe kenan .
babu yadda ta iya haka ta juya masa baya daga zaunen datake acikin bahun wanka tayi wanka ya sake kokarin cicibota ,ta dakatar dashi "barni kawai zan iya ,wani irin kallo yabita dashi yana tsaye yana kallonta ta fito ta barshi yana tsokanarta ,bayan ta fita yayi murmushi sannan yayi wanka shima ya fito ya raba ta jikinta ya kwanta ..
Washegari ma haka yayita tsokanarta da "wayyo Allah yaya wayyohlly aunty hajara kiyo agaji zai cire min gabana ,wayyohlly akram ka ceci goggonka, atare suka sa dry gabadaya ,ya D"an duba agogon bango d'akin kana yace mata yana zuwa "zai d'an fita but yanzu zai dawo," kiyi alfarma karki daga nan ,zanje nazo da likita ta duba min ke naji har yanzu jikinki da zafi, ya juya tayi saurin kamo tafin hannunsa "plz......kawai ta iya cewa ya dawo ya rusuna agabanta ya kamo duka hannuwanta cikin nasa "plz da me kenan ?
"karkazo da likita babu inda ke min ciwo ahalin yanzu ya tsareta da idanunsa "kenan zan iya k'arawa babu wata matsala?
Tayi saurin fixge hannunta cikin nasa ,tana dafe kirjinta "meye hk kuma kefa kika ce kin warke ahalin yanzu babu inda ke miki ciwo?
"Ni kuma daman ba koshi nayi dake ba "ni Dan Allah kabar wannan zance kar wani yajika, gaba yayi yana fad'ar kowa ma yajini matukar zaki amince ki k'aramin ai ni gaba ta kai ni..
Ko cikakken minti talatin ba'ayi ba ya dawo tare da wata likita ,byn ta duba jikin mukarama ta rubuta mata magagunna hade da yi mata allura ,tare suka fita da likitan tana yi masa bayani "babu abinda ke damunta kawai Dai sabon shiga ce a fagen , Amman wannan allurar da nayi mata da wannan maganin zai sa taji daidai a jikinta, ya ajiyeta shi kuma ya biya pharmacy ya siyo maganin ya dawo gida ya kulle gidan gabadaya saboda masu zuwa ganin d'akin amarya .
+
Wuni ranar ishaq na gida makale da amaryarsa yana jinya ,sannan gefe daya kuma yana more kuruciyata, tare da yi mata alkwari iri iri saboda ya tambayeta abinda take so amatsayin tukuncin budurcinta data kawo masa, taki mgn sai kuka ,bayan sati daya mukarama ta warke ta daina jin zafin komai bisa k'ok'arin kulawar gawarzon mijinta ,sai dai wannan warkewar tata ta zabura da ishaq matuka inda ya dinga nuna mata salon soyayya iri iri gabadaya ya nemi ya haukata Mukarama, tun abun na bata kunya da tsoro har tazo ta daina jin komai domin dai
Ishaq mutun ne mai mugun son jin dadi da son tarairaya duk inda yake yana bukatar matarsa ta kasance tare dashi, wannan abun ya haifar da shakuwa mai karfi atsakaninsu koda yaushe suna tare da juna matukar yana gida.
suka zamo tamkar laila and majnun , domin dai ya koya mata irin jarabarsa sai murza amarcinsu Suke hankali kwance, babu abinda ya damesu sai soyayyar junansu, gabadaya mukarama ta tattara hankalinta wajen kula da mijinta, ida kaga yadda take tarairayarsa sai abun yabaka mamaki shima sai yayi ta narke mata sai kace wani jinjiri cikin kan'kanin lokacin mukarama ta sauya jikinta yayi kyau duk Wanda ya ganta sai ya sake dubanta .
Wata irin salon soyayya take nuna masa, komai yake son tayi masa ,shi take masa batare da gajiyawa ba, Dan ita dsman Sam batasan wani abu shi gajiya ba ,ko musu ko jayyaya Akan abu ba ,kyautata da kuma biyayyar aure shine jarinta a cewarta.
watansu Hud'u da aure suka lula birnin Spain honeymoon Wanda zasu d'auki shekaru kafin su dawo kasar ,yayinda acikin zuciyar ishaq yake da burin suna zuwa garin ba da jimawa ba zai samammata Gurbin karatu ,ai kuwa hakan ce takasance batare da 'bata lokaci ba ya nemmanta karatun likitanci ..
**********
A Spain mukarama ta k'ara wayewa da gogewa ,idan kaganta bazaka ganeta ba ,rayuwa Suke tamkar asalin mazauna garin, kullun kuma suna makale da juna ishaq na koyar daita darasussuka na musamman mai zautar da ruhi , haka zasu had'u suyita ihun dadi acikin gidansu, Wanda zuwa yanzu babu digo daya na kunya ishaq a tattare da mukarama, ishaq yayi nasarar rabata dashi kmr yadda ya kudirta ,domin idan ba ance maka ita bace wannan mukarama ba ,bazaka sheidata ba saboda wayewar datayi uwa uba gogewa ta kowani bangare na rayuwar aure.
abu d'aya ne ya kawo musu illa arayuwarsu, shine ihun da suka koyawa junansu yayin saduwa ta auratayya, suna cin juna suna ihu kamar yadda yahudawa kan yi.. Wanda wannan abun ya zama ruwan dare acikin al'umma da har yanzu muka kasa fahimtar illar abun ,ba dole sai anyi ihu yayin saduwa ba sannan za'a san ana jin dadin auratayya ba, bama gane illar abun sai mun fara tara ya'ya ,domin alokacin da kunnewan yaranmu ke jin wannan sound din na ihu da nishin dadi, shikenan bacci zai kauracewa idanunsu, a wasu lokunta ma har tsurawa iyayen idanu suke suna kallon yadda iyayensu ke saduwa da juna batare da sanin iyayen ba, abinda bamu sani ba wannan abun na zama acikin kwalkwaluwar yara sosai ..
tsawon shekaru uku kenan da auren mukarama da ishaq Amman har yau Allah bai albarkacesu da samun haihuwa ba sai murza marcinsu suke