Author : Aysha A Bagudo Category : Complete Novels
daukar min wasu plz kinji ..
Taki ciro brest dinta kmr yadda bukata daga ciki bra, ta sake d'auka ta tura masa .
"Wayyohlly Allah!wayyo Allah nah !!! Kai muwaddah ..inna lillahi muwadda Dan Allah me yasa kike min haka?
"nace daga shikenan yau ne karshe fa ,plz sake turo min dan girman Allah karki haramta min ganin wannan nonon a yau , inna lillahi kawai yake yana furtawa yana fidda numfashi sama sama yana huci, bari inyi miki kiss ki turo musu murararsu.. nan yashiga turo mata kiss babu kaukautawa Wanda yasa gabadaya jikinta ya sake mutuwa taji babu abinda take bukata a wannan lokacin kmr ta kasance tare dashi..
"Gaskiyar malam bahaushe dayace wasu matan suna suka tara na rantse da Allah kinsan Allah ban ta'ba kallon nonuwa tsayayu ba sannan cikakken nonuwa irin naki ba my love ,nonuwanki sunyi babu karya wallahi idan abi da ummi suka hanani aurenki zan yi musu lalata fa.
ta numfasa saboda duk ta gano wayo yake son yi mata dan ta turo masa brest dinta ita kuma bata sake bari ya gansu murararsu kmr yadda yake, sai da samansu shima yau din ne karshe kmr yadda ya fad'a muryarta a sanyaye tace "lalata kuma ,me hakan yake nufi ?
"Kawai ki share ya waske da zance ya cigaba fad'a mata kalamai masu sanyi da zaburar da zuciya wanda zai sa ta turo masa da abinda yake so , haka ya dinga yi mata wayo dan dai ta daukar masa nonuwanta ta tura masa ya kallo amman taki dole tasa ya binciko na da yashiga kallo yana tsiyayar da ruwan jikinsa ..
tsawon lokaci suka d'auka suna chatting da junansu kafin daga baya tace "bacci nake bunayya bari nashiga wanka na fito, ta ajiye wayar tashiga bathroom wanka tayi ta fito ta sake d'aukar wayar dan tasan ya turo mata sako tana duba taci karo da voice dinsa ta zauna gefen gado sannan ta kunna cikin wata irin sanyayyiyar murya tamkar ta mashayi yace "aysha! aysha !!aysha nah !!! Dan Allah ki turo min nonuwanki kinji....
tana gama saurarar abinda ya fad'a ta kashe wayar gabadaya ta kwanta , idan yaga bata online zai hakura ya barta haba wannan jaraba har ina .
Mmn sudais ce....
Muwaddat page 19
October 23, 2020 Muwaddat Complete
page 19
Yana jin ta kashe wayar gabad'aya ,ya zame ahankali ya kwanata dafe da marasa dake masa zugin sha'awa ,cikin wani irin shauki yasoma juyi akan katifarsa tare da runtse tsumammun idanunsa da suka gama canza kala tsabar jarabar dake cinsa.
kusan awa daya ya d'auka kwance batare da bacci yayi nasarar d'aukarsa ba, illa juyi daya keta faman yi rike da mara, da kyar yasamu ya yunkura ya sauko daga kan bed yashiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake kwantawa yana rawar sanyi ,dan jin yayi tmkr wanka da yayi ma sake k'ara masa wani sabon sha'awa yayi, ranar dai kwana yayi yana watsawa jikinsa ruwa ko zai rage jin abinda yake ji,gbdy yayi week, jikinsa yasoma sakewa, numfashinsa yasoma barazanar d'aukewa dole tasa ya sake mikewa yayiwa kansa allurar kwantar da sha'awa sannan ya d'an ji dama ajikinsa har bacci yayi nasarar d'aukesa .
**********
yau tsawon kwanaki uku kenan ala'meen bai sanya muwaddat acikin kwayar idanunsa ba tunda safe kafin ya tafi aiki ,zai so ganinta amman hakan bata samuwa , idan kuma ya dawo shima baya ganinta saboda wasu lokutan da yamma tana kitchen ,ko a parlour sun daina haduwa ,lokacin da yake zuwa parlour ita kuma tana d'akinta makale da wuyar bunayya, dan haka ko yana son ganinta babu dama ,to idan kuma ya aika kiranta yace daita me ?
shi Gabadaya ma yanayinta firgitashi yake da zarar ya ganta yanxu ne gabansa zai kama faduwa ,sai daya kwashe kwanaki wajen biyar bai sanyata acikin kwayar idanunshi ba, yanzu daya sauko cikin shirin zuwa office yake tambayar eiman "wai me yasa yayarku yanxu bata zaman parlour'n, ko bacci take da wuri?
"Babu wani bacci, kawai dai tana gama cin abinci sai ta shige daki kamar mai yin bacci ,nan kuwa hirarsu suke ita da yaya Auwal a waya ..
Ya d'an zaro idanu kad'an cikin kad'uwa,acikin zuciyarsa yace hirar suke da Auwal ?
"Kwarai kuwa yaya ala'meen, ai sau tare idan kaji tana waya to dashi ne wani lokacin har da dariya zakaji tana yi ,wannan zantuttukan nata yasa ya fahimci ba a zuciyarsa yayi maganar ba azahiri yayita "ai sai ma ka ga yadda suke ji da junansu,, cikinsu duk Wanda bai ji muryar Dan ......
A matukar fusace ya buga mata tsawa "dan Allah malam ban tambayeki duk wad'an nan bazanye surutan ba ,tambaya daya na miki sai wani zuba kikeyi kmr ruwa ,ke kam mijinki nada aiki yana gama fad'ar haka ya juya afusace..
Tabi bayansa da kallo tana ta'be baki "maseefaffen kawai ,ince Kaine ka tambayeni ,ni kuma yazama lazin na fayyace maka komai, idan ma surutu ne ubanwa ya koya min ?
Dubeshi sukai sukai da wuya kamar lagwani ..
ta karasa maganar tana kwashewa da mugun dariya ..
"Yayan kike zagi ,da yiwa dariya haka ?
Taji muryar ihsan daga bayanta "tayi murmushin "ke munafukarsa to ni ba zaginsa nayi ba ...
"To me kikayi idan ba zaginsa kikayi ba?
"Nafa ji duk abinda kika fad'a Dubaishi sukai sukai da wuyansa kamar.. ai da sauri eiman ta matso gaban ihsan ta rufe mata baki "haba yar'uwa so kike yaji ya markad'a min duka ?
ihsan ta cire hannuta a saman bakinta "ai wallahi gara ya lallasaki saboda baki da kunya "to kiyi hakuri yar gaban goshin d'anta na daina ...
A ranar bayan sallar magariba hisham ya ziyarci ala'meen suna samansa suna tautaunawa hisham yace "ni kuwa ina bakuwar gidanku muwaddat madam fa ta dameni da maganarta ..
Al'amen yayi murmushin takaici yana yatsina fuska "ai nima da muke gida daya ba ganinta nake yi ba ...
"Malam cewa zakayi baka so ganinta ba ."wallahi idan dai har zaka yarda yau kwanana biyar kenan ban sata a idona ba ,nima hakan na damu daita Wanda bansan dalili ba gabadaya tunaninta yaki barin zuciyata ta huta ..
Hisham ya buga masa harara "banason maganar banza so dai kawai kake kace min ka fara sonta cikin murmushi ala'meen yace" kusan haka ne ni ban ta'ba tunanin wata yarinya a zuciyata ba sai wannan karon daren jiya fa har kasa bacci nayi amman duk da haka bakaji yadda nake jin tsoron shiga harkarta ba domin na gane take takenta tana da wulakanci..
hisham ya numfasa had'e da cewa
"Abokina ka cire zance wulakanci ai ko tana yi nasan bazata iya yi maka ba ,abinda nake so dai kai, in dai da gaske kana sonta,to kabita a sannu ku saba daga nan sai ka fara nuna mata soyayya, ka tabbata kafin ta koma garinsu ka dasa soyayyarka a cikin zuciyarta ,ala'meen ya sauke naunayen ajiyar zuciya tare da cewa "shikenan sai dai akwai wata matsala fa "
"Ta me kenan ?
"Akwai yaron gidan da'ake rokonta a can,in takaice maka shakuwar dake tsakaninsu tayi yawa , ni sai nake ganin kamar soyayya suke ,duba da yadda zasu d'auki tsawon lokaci a waya suna hira ,kuma idan kaga dariyata ko maganarta da shine, wannan abun na matukar d'aga min hankali fiyye da tunaninka "
"Zancenka zai iya kasancewa gaskiya zai kuma kasamcewa hasashe ne kawai saboda shakuwa babu abinda baya sawa ,sai dai ai last time danazo ai na gansa, ko bawani yaro fari dogo mara kiba mai doguwar fuska da saje mai shegen miskilanci ba ?
"Shine d'an iskan yaro da bai ganin kowa da mutunci in takaice maka har ya gama kwanakinsa a gidan nan kallo arziki ban ishesa ba balle gaisuwa yaro k'arami ya d'auki girman kan tsiya ya d'aurawa kansa, kodan yaga ubansa wani ne oho ?
"Hakan ma zai iya zama sila amman ni yanzu abinda nake so da kai tunda abun yazo hk, ka samu goggonka ka tuntu'beta, kafin kasoma bayyanawa ita yarinyar soyayyarka, idan akwai wani abu a tsakaninsu sai ka janye ,karka soma bayyana mata soyayyarka ace an rigaka kaga kai babu yadda zakayi tunda wata kusan tafi wata "ala'meen yace 'shikenan zan yi haka amman ni sai naga yaron kmr zai wa muwaddat kad'an a batu na soyayya, sai dai idan saurin ido zai yi..
"Kai dai ba wannan bace damuwarka domin kasan namiji baya kad'an a soyayya ko aure idan tana son shi sai kaga anyi musu aure, an jisu shiru ,kafin wani lokaci ya tirka mata ciki. ala'meen yayi saurin runtse idanunsa saboda d'acin kalmar yana daga masa hannu "ya isheka malam ka daina hasasho wannan rayuwar tsakaninsu, kwakwaluwarka ta hasko maka ni ne zan aureta har ma na dirka mata ciki hisham yasa dariya yana nunasa "wallahi ala'meen baka da mutunci yanzu dai kiri kiri ka'ajeye latifa a gefe "ai kama sheida ne ban ta'ba sonta ba kawai darajar Goggo hajara ne , bazan iya cewa mahaifiyarta banasonta ba ,saboda amintakan dake tsakaninsu amman ni Sam Sam ban ta'ba jin ina son latifa araina ba, "shikena yanzu yaya kenan za'a yi, ni gashi madam tace na karbar mata number muwaddat..
Cikin rawar jiki ala'meen yace bari na kiraka maka faiza sai ta sada ka da ita ,ya fiddo wayarsa ya kirata tana d'auka yace" ki turo min muwaddat da ihsan yanzu ina son ganinsu ...
Hisham ya dubeshi "ni da ka hado da eiman na sha dariya ,tare da cewa abokina ni fa ina son ihsan gara kasani ,tun yanzu ina riko tunda kayi min kwacen babbar to zan koma Kan karamar ..cikin Dariya ala'meen yace "kai tafi can babban banza yar kawar tawa danake ji daita zan d'auka na baka alhalin kafin aureta yazo , zakama mata tsufa, Dan bana jin nan da shekara Goma za'a aurar da ihsan saboda akidar son boko da dady yake da ,idan kaji yadda dady yake zuzuta sai sunyi boko sosai sai kayi mamaki ..
"Okay a she dai zaku aurar daita din komai dadewar ,ai na d'auka sai dai ku dinga jikata kuna sha ,sukayi dariya a daidai lokacin da ihsan ta shigo parlour'n had'e da sallama tana gama shigowa eiman ma ta kunno kai da sallama ta d'an kalli hisham tana fara'a ,tace "eye yaya hisham dinmu lallai kana jin dadi har wata kiba da kasuba ka fara ajiyewa, abun yabasu dariya gabadaya al'ameen ya had'e rai yana duban ihsan "ke wace kizo min da wannan shirmamma.. "wallahi yaya bansan ta biyoni ba kawai nima yanzu na ganta "
eiman tace "a'a karkaga laifinta yayanmu batasani ba ,na biyota dan kar ayi ban dani Dan tunda naji ka kira aunty faiza nasan tasamu ne ,sannan ta juya ta kalli hisham had'e da shagwa'be fuska tace yaya hisham "wai tambayar danayi maka akwai shirme aciki ?
"Rabu dashi mun fi kusa ni dake kinsa bata baci atsakaninmu, yanzu manta da wannan yayan naki yaushe zan zo in kai ki kiyiwa minal yini ?
Tun kafin ta sake cewa wani abu al'amen ya Mike ya korata waje da gudu ta arta tana dariya har da rike ciki ya kalli ihsan yana huci ",ina muwaddat ?
"Tana d'akinta yayi shiru na wasu sakwani sannan yace me takeyi ?
"Gaskiya ban dai sani ba amman bari na duba, ta juya ta fita da sauri ta sauka kasa d'akin muwaddat ta nufa bata sameta aciki ba sai kawai ta nufi parlour'n dady tana ganinta tace "aunty muwaddat wai inji yaya ala'meen kizo ku gaisa da yaya hisham muwaddat ta d'an bata rai "Anya kuwa ni yace miki "kwarai kuwa ke yake nufi muwaddat tayi shiru kmr bazataje ba sai hjy hajara ta galla mata harara ba shiri ta Mike, ita ba gaisawa da hisham bane bata so kawai d'akin ala'meen din ne bata son shiga d'an tunda tazo bata ta'ba yin hanyar bangarensa ba ,amman yau dayake babu yadda ta iya da ranta haka nan ta nufi hanyar tana yin sallama ta yaye labulen parlour'n tashiga..zazzakar muryarta ta doki kunnen ala'meen yadda muryarta ta ratsa jikinsa ko daga bacci ya tashi muryar bazata bace masa ba ,gabadaya suka had'a baki suka amsa sallamar datayi kafin ta gama shigowa kamshin turarenta duk yagama shige musu hanci gabadaya hatta parlour'n ma ya gauraya da kamshinta ,ala'meen dake kishinged'e ya d'an lumahe idanunsa ahankali kana ya bud'esu akanta suka d'an kalli juna kafin daga baya ta kawar da fuskarta hisham na nuna mata gurin zama ta gaishesa sannan ta zauna cikin fara'a kad'an bazakace itace take zagewa da Auwal su raba dare suna zuba surutu ba ,da kyar ta sake bud'e bakinta tacewa hisham" ya gida da madam ?
"madam tana nan lafiya tace a gaisheku suka d'an yi shiru batare da sake cewa komai ba kusan second biyu hisham yace "malama muwaddat me yasa kika da wuyar gani gashi baki son mutane ?
Yanzu da ba Dan na tura a kiraki ba har na tafi bazamu gaisa ba kenan? Murmushin gefen baki tayi "kaga kuma ganina ba wahala garesa ba amman ga Wanda bai kama kansa ba zai wuya ya gani sannan batun rashin son mutane, ni mutane masu shegen surutu ne banaso..
"Al'amen ya jefa mata wani irin kallon da shi kansa bai San yayi hakan ba ,nan Dana ta tamke fuska tana sake kawar da kanta gefe hisham ya cigaba.
hisham yace "shikenan na fahimceki "minal tace ki d'aure ki sake kawo mata ziyara acikin zuciyarta tace "ita idan ta matsu tana son ganina why not tazo ,amman a zahirance cewa tayi InshaAllahu zanje "Kamar yaushe kike ganin zakije ?
Ta yatsina fuska had'e da cewa" babu rana gaskiya amman ina da niyyar zuwa ,sai lokacin ala'meen yayi karfin halin cewa karka yarda da zanceta makaryaciya ce da sauri ta kallesa cike da matsanancin mamakin tare da tsaresa da fararen idanunta "yaushe wannan ya fara atsakaninsu da har zaice mata makaryaciya? kalmar datafi tsana kenan a rayuwarta sai gashi a karon banza a kirata dashi, hisham yayi saurin cewar karyar me tayi maka ?
"Ranar da mukaje gidanka muna dawowa gida sai naji tana bada labarin karya wai taga gidan sarkin garin nan taga gidan gwana kai har gidan zoo tace munje ....
sukayi Dariya hisham yace "ina laifi data kareka.
"ta dai kare kanta dai nasan tayi haka ne Dan kar gaba a sake tursasata fita..
Muwaddat ta d'an Mike tsaye saboda shirmensu ya fara cika mata kunne dole daman tasan hisham zai kasance kmr ala'meen gurin zuba tmkr ruwa ,tunda sai hali yazo daya abota kan zo daya ..hishsm yace "ya kuma kika tashi ana hira ?
"Ni zan koma ciki idan kaje ka mika min gaisuwata gurin madam"
Ala'meen ya fahimci shi take son ta gujewa saboda kallon dayake mata hisham yace "amm madam fa tabani sako a amsar mata number wayarki a she Ranan nan har kuka rabu baku amshi number juna ba muwaddat tace "mantawa muka yi saboda hira ta d'auke mana hankali anan take ta gaya masa number ya shigar dashi cikin wayarsa yace "baki gaya min sauran lambobinki ba dan naji ance layuka uku gareki cikin yatsina fuska tace "ka manta da sauran tunda za'a iya samuna Akan wannan layin ,hisham yace "haba muwaddat ina ganin ko mutun yana rowar number baya yiwa kawarsa ba ,duk yadda yayi muwaddat ta tsare gida ta hanna sauran number's dinta Wanda tabashi din ma ta karamar wayarta ce datake amsa kira Wanda abi ya tsiya mata ,wai saboda koda cajin babbar wayar ya kare, Dan bayason yakirata bai sameta ba ..
shi kuwa hisham Dan dai yajata da hira sai cewa yayi "ke din da nake son ki zama surukata sai gashi kun kulla kawance da daman ..
Da sauri tace wace irin suruka kuma ?
"Au baki da labarin ina rikon ihsan ko?
Cikin dariya tace "da dai faiza kace me yuwa na Dan tsaya maka tunda ita ihsan ai uban gidanta na hannun damanka ne ..
Hisham ya jiyo ga ala'meen dayazamanto tamkar sauna a zaune yana kallonta ",kai maigidana kaji abinda surukata ta fad'a....
Ala'meen yayi murmushi yace ",ai ina ganin ko ita surukar taka a halin yanzu bata isa aure ba bare aje ga faiza ko ihsan, hisham yace "haba babban yaya karka raina min hankali mana kawai saboda ba'ason bani kanwa sai kuma ace yaya ma bata isa aure ba ,kina jinsa dai big sister ya fad'a tare da kallon muwaddat.
Ta d'an kawar da fuskarta gefe "eh to abinda ya fad'a gaskiya ne, sai kaje kayita jiran lokacin idan kaji zaka iya "kenan idan na fahimci ki kenan kin goya masa baya akan maganar sa na cewa kema baki isa aure ba ballanata kanwarki?
Ta sake had'e rai "wannan ai maganarku ce ni dai na tafi ka gaida gida tana shirin fita daga parlour'n sai ga eiman ta biyota da wayoyinta big sister an damemu da kiran wayarki muna cikin kallo an hanamu jin gari ya Auwal yakira wasu ma duk sun kira ni dai nace musu kina d'akin yaya ..........
Cikin matsanancin jin haushi muwaddat tace ",to d'an me zaki biyoni da waya d'akin mutane ,ko ance miki dadewa zanyi ,Muje gani nan saukowa eiman na shirin fita aka sake bugowa ta juyo da sauri "to ga Auwal nan ya sake kiranki .
Cikin tsawa tace dan rashin da'a kai tsaye kike kiran sunansa bako rusunawa ?
Bata amshi wayar daga hannunta ba har kiran ya sake katsewa "oya maza ki koma da wayar idan na sauko zan kirasa ..
"Ni gaskiya ki amshi wayar a hannu , ni yanzu meye laifina bayan agabansa bazan kira sunansa kai tsaye ba "ki ma yi kiga yadda zai yi kaca kaca da namanki Dan kinsan shi baya d'aukar shirme ..
eiman ta marairace" murya big sister Dan girman Allah ki taimaki rayuwata ki amsa kinga na rigada na d'auka da farko ,kinsan Halinsa zai d'auka