Advertisements
Chapter 15 Reading MUWADDAT by Aysha A Bagudo BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUWADDAT by Aysha A Bagudo

Author :  Aysha A Bagudo Category :  Complete Novels

Chapter   15 / 53

42K to 45K   out of 157.9K words

ta rausaya cikin nasa dariya na neman kufce mata a yadda take kallonsa da ritsetsen tunbinsa, da jajayen kwalala idanuwansa kmr na agolan nafawa, hancinsa a zube kmr faranti yasa dryar ta k'arasa kwacewa dry tana rufe bakin da hannuwanta .

take alhji nuhu yashiga kallon jikinsa yana dubanta, gabadaya ya rasa driyar me take masa ,ita kuwa sai dariya take gabadaya bata ta'ba ganin abinda ya sata dariya ba irin maganar alhj nuhu ,ta kalli wannan ritsetsen cikin nasa tana sake kwashewa da dariya gabad'aya mutun babu fasali Amman yace wai ita yake so..
alhji nuhu na dubanta yace "nasan kina dariya ne saboda kina ganin kmr nayi miki tsufa ko ?
Ya fadi hk saboda shi in da tuninasa yaje kenan , ya numfasa kana yacigaba da mgn "ita soyayya da kike ganinta muwaddat babu ruwanta da wannan, ni dai ina sonki tsakani ga Allah idan har kin yarda kin amince zan gabatar da kai....
A matukar tsawace tace "dakata dan Allah baba zance komai me ni ban ma San abinda zan kiraka dashi ba ?

"duk wanda kika fad'a bazai dameni ba matukar zaki soni ki aureni .
ta sake kwashewa da wata dry adaidai wannan lokacin motar M.A ta karyo kwanar unguwar ,
ahankali yake driving ciki hadaddiyar motarsa baka wuluk kirar tucsion 4wd, tunda ya karyo idanunsa ya sauka akansu tana dry shima alhj nuhu na murmusawa , annurin fuskarsa ta d'auke, zuciyarsa tashiga dokawa, muwaddah ta kasa tsaida dryar har zuwa sanda M.A ya k'araso kofar gidan wanda zuciyarsa bata daina bugawa ba ,ita kuma ganinsa bai sa ta daina driyar da take ba .


parking yayi ya fito batare daya tsaya rufe motar ba ya zuba duka hannuwansa acikin aljihun wandonsa yasoma takowa ahankali zuwa inda suke, sai lokacin gabanta yashiga dukan uku uku saboda irin kallon kaskancin daya aiko musu dashi dip dariya dake bayyane akan fuskarta ta 'bace ,yana gama k'arasowa alhj nuhu ya juya da niyyar barin gurin tunda yana da labarin yadda M.A yake korar mata samari, har yayi taku biyu M.A yace "no baba ka dawo muyi magana ta kunne da kunne da kai alhji nuhu ya d'an dawo ya tsaya yaji me zaice .
M.A ya dubesa a wulakance yace "wannan shine karo na farko dana ganka tsaye da wannan ?
"me kawoka gurinta?
muwaddat tayi saurin dubansa "itace ma wanna kmr wanda bai san sunanta ba..
shi kuwa alhji nuhu tsuru yayi da ido yana kallon kwayar idanu M.A dake cike da tsantsar kishi kafin daga bisani yace "wai da sonta nake amman dai karka damu zan yiwa shi mahaifin naku magana "you are very stupid kai da mganar da zaka yi masa "ni kace wa stupid?
"ance maka stupid more than donkeys, banda buduwar zuciya irin taka shekararka nawa shekararta nawa a duniya da zakace kana sonta kuma har da aure?

" to wannan yazama karo na farko da karshe da zan sake ganin kafarka a kofar gidan nan da sunan kazo zan.. "bunayya ..... muwaddat ta kira sunansa cikin rawar murya ya kake k'ok'arin yin abinda bai dace ba nifa ba son nake ba "shiiiiiii bana son jin komai ya katseta "ina sane sarai ba sai kin fad'a min ba kya son wannan mutumin mai tubi kmr tulun giyya ba.....

alhj nuhu ya fusata sosai cike da kunfar baki yace "kai a she baka da kunya, ina ganinka kmr yaro kirki a she d'an iska ne ban sani ba?
"kwarai kuwa na wuce haka akan wannan ya nuna masa inda muwaddat take tsaye da yatsan hannusa "ai kuwa zaka gane baka da wayo ,ba dai ni kayiwa wannan iskanci ba ?

"Ai sanin babu abinda zaka yi yasa nayi maka , abinda nake so da kai ,ka rike girmanka ka daina d'aura idanunka akan abinda bazaka iya dashi ba, koda kuwa ya zama mallakinka ...


fuuuuu alhj nuhu ya juya ya nufi cikin gidansa yana suritai "aikin banza kawai kananan yara daku sai iskancin banza da wofi ko an ce maka tashen balaga hauka ne, idan kaima sonta kake ai sai ka fito a gabza da kai , ba ka tsaya rainawa mutane wayo ba ,yana mgn yana k'ara sauri dan kar M.A ya jiyosa ya tara musa jama'a a da ya lura yaron bashi da kunya"

M.A ya kalli muwaddat yace " ke kuma ya nuna ta da yatsansa "sai wani bud'e masa baki kiyi kina washe masa hakora "a'a to makeke son nayi ni wallahi dariya yabani "babu wani idan kina sonshi ne tun wuri ki cire hkn aranki ,dan ki sani an haifeki ne saboda ni, nima kuma haka, dan haka wallahi zamuyi mugun samun matsala dake idan kina tsayuwa da irin wannan tsofofin da duk basir yagama rakikesu, babu fa abinda zakiji airinsu alhj nuhu da alhj jibirl ,ki tsaya irinmu mune zamu baki abinda zai sa kiji kwanciyar hankali, amman idan kinji kina son shi shikenan tunbisa ma kawai ya isheki juyawa tayi a matukar fusace tashiga gida tana jan tsaki .

Zaune ta iske ummi da binta mai aiki a palour cikin hiran jin dad'i
da nishad'i ta zauna tana huci "ummi tace lafiya ke kuma kika shigo kina nimfarfashi?
kasa magana tayi, binta data ga hk tayi murmushi "yar gidan umminta wa ta'bo mana ke?
Ko rufe baki batayi ba M.A ya shigo cikin miskilanci yace "ni ne kuma nasan babu abinda za'a iya min ya k'arasa mgnr tare da zama gefen
ummin yana
tab'e fuska yana ta huci.

binta ta kwashe da dry "lallai kam babu abinda za'a yi, domin kuwa babu mai shiga tsakaninku, Allah dai ya huci zuciyoyinku.. M.A
ya kalli muwaddat dake gefe ummi rik'e da kuncinta tana dubansa daga kallon datake masa ya fahimci yadda ranta ya 'baci ,shima tsumammun idanunsa ya tsura mata cikin had'e fuska yace, ummi
"Wlh ni baby kunya take bani ,da irin mutanen da suke zuwa gurinta da sunan so ummi tayi murmushi me kuma ya faruwa su wad'ane mutane zaka fara ko?

"babu wani zan fara ummi wai yanzu ina dawowa na ganta tsaye da wancan shashan tsohon yana tsarata abun gwanar kunya ita kuma sai washe masa baki take ..
Ya maida idanunsa akanta yace " yanzu dan Allah bby kirarsa bata razanaki ba "wallahi ni da mace nake irin su alhj nuhu, alhji jibirl basu taba samu kofar da zan tsaya dasu ba.. ummi tayi dry "kai dai babu ruwanka da samarinta..
Ita kuwa muwaddat harara ta watsa masa cikin 'bacin tace "ina ruwanka to?
" ai gara auren irinsu da auren yara kanana ....."wallahi karya ne bama zaa taba hadawa ba ki dai canza tunani wallahi wadan tsafafin babu abinda zasu miki ..
ta juya ta kalli ummi..

" ummi kiyiwa yaron nan magana ya fita daga harakata da lamarin gabadaya, nifa shiyasa wani lokacin har banason ya dawo kasar nan, gara muyita gaisa a waya dashi .


"karya ne yarinya..wannan mgnrki karya ce wallahi ,ni nasan kusan kin fi kowa jin dadi dawowata ,saboda abinda ido da ido zai gane bazai kai kunne da kunne ba ko ba hka ?

Muwaddat tace "ba'asani ba ,ni dai ka daina shiga rayuwata da samarina ta k'arasa mgnr cikin tsigar wasa, duk Wanda yazo gurina sai ka korensa ko ni Sa'ar wasanka ce"?

bata kai ga rufe baki ya taso cikin fushi ya tsaya gabanta yana nunata jikinsa har rawa yake yace "an koresu din sai kiyi abinda zakiyi ,wallahi sau d'ari zan ganki da irinsu alhj nuhu sai na koresu yana gama fad'ar hk ya juya fuuuuuuu ya bar parlour'n..


ummi tabi bayansa da kallo tare da cewa "binta taya ganin karfin hali ,Anya kuwa bunayya na cin hankalinsa?
" ji yadda yake wani hakikancewa kmr wani ubanta ko mijinta .?
ummin na gama fad'ar hk ta mike zata bi bayansa muwaddat tayi saurin riko hannuta "haba ummi wasani fa, nifa da wasa nakeyi wallahi har ga Allah banji haushinsa ba....

ajiyar zuciya ummi ta sauke sannan ta koma zauninta tace "duk da hk dai rainin hankalinsa na neman wuce iyaka "hakuri zakiyi hjy tunda ita muwaddat din tace wasa ne, kin kuma san da wannan yar tsamar atsakaninsu daka ce ma shine yayanta da auren zumunci za'a yi inji cewar binta tana murmushin.
ummi tayi sauri "tace a'a ban ciki da wani auren zumunci yaje can ya nemo Matarsa itama haka, ina dalili, daga yanxu kar ki sake yarda ya dinga kore miki samari...

suna cikin magana abi ya daga labule yashigo da sallama, muwaddat ta mike ta amshi jakar hannunsa da ledar hannunsa, ta mikawa binta dake tsaye ledar tayi masa sannu da zuwa ta nufi d'akinsa itama binta tayi masa sannu da zuwa tayi ta kama gabanta..

Abi ya k'araso ya zauna kusa da ummi "hubbey fad'an me naji kina yi haka kuma ke dawa?
"sannu da zuwa, ni da wa inda ba da wannan d'an naka ba?
abi yayi murmushin me kuma auwaluluna yayi?
nan tashiga zayyano masa abinda yayi ...
"to ayi masa afuwa a yafe masa shima watakila yana da dalilinsa na yin hakan, yanxu dai ina bukatar ki saki fuskarki domin itace karfin gwiwata ummi tayi murmushi "kai ko, duk lokacin da ake serious issue sai kasan yadda ka shashantar dashi..
muwaddat ta dawo parlour'n rike da tire mai d'auke da ruwa da lemu mai sanyi ta tsiya acikin glass cup ta mikawa abi "yauwa muwaddat sannu da kokari ya gida?
"lafiya lau abi ya aiki ?
"alhamdullahi ta juya ta nufi kitchen.. ya d'an kurbi ruwan lemu yana duban ummi "har yanxu banga fuskarki ta dawo min tmkr yadda nake so ba ,idan tacigaba da zama haka zanje na tsilla wankana na tafi zance .

"daman yau nayi babban kamu har cikin ma'aikata ,yar yariya fara sol dagowa wacce zata gyara min tsufana "suka sa dariya atare ummi tace "ya rabbi..ni dai tashi muje daga ciki.. ta mike tayi hanyar d'akinsa ya biyo bayanta muje din tare da cewa "kinsa surajo mai aiki a kafanina .. ?
"wani surajo vice chiaman na kamfaninka?
"shi kuwa da sauri tace "me yayi Allah dai yasa ba sallamarsa zakayi ba?

"ina ai surajo yafi karfin da kamfani zata koresa saboda himma da hazakarsa tare da rikon amanarsa, bari dai nayi wanka na fito, "okay tashiga taimaka masa ya cire kayansa yashiga bayi ta rufo masa kofar ,ta karasa gaban wordrobe dinsa ta bud'e ta fito masa da jallabiya black colour...
💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .....


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 13


....bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace "ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj " ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda "kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa ta yarda ta amince yanxu nasan nayi suruki ta k'arasa mgnr tana sake bayyana farincikinta.

Abi yace "ameen ai bayanshi ma akwai wasu mutane, da na amince da zuwan samari bansan irin buga layin da za'a dinga min a kofar gida ba sukayi dariya ummi tace "ai farajinina ta d'auko ina budurwa ....
"Ban da dai cika baki...."
"babu wani cika baki wallahi , abar maganar wasa, idan muwaddat ta amince zata auri shi ,wallahi zanfi kowa farinciki "ko ne amman zan yi mata magana idan ta amince shikenan Dan bazan takurata ba ..

Sai magana ta gaba da nake son mutautauna atsakanimu ,maganar dai ba akan kowa bace sai akan bunayya ....
" bunayya ya cire kunya da miskilanci da komai da kikasani ya bayyana min yana son auren muwaddat "what ummi ta furta da karfi tana duban abi "ban fahimceka ba hubbeey "abinda kika ji na fad'a shine gaskiyar lamari ,me zakice akan wannan maganar ?

"Kai hubbeey wannan wani irin maganace to kai me kace masa lokacin dayazo maka da maganar?
"Na dai ce masa zan duba lamarin saboda ganin kmr akwai kuruciya acikin maganarsa "sosai ma kuwa banda kuruciya ina shi ina auren muwaddat "ni dai gsky ban amince ba, saboda banason azo ayi abinda zai lalata zumuncin dake tsakani .........da haka suka bar maganar ...


misalin karfe 11:00 na dare, muwaddah na shirin kwanciya wayarta ta d'auki k'ara sauti mai dadi ta kai hannunta ta d'auki wayar ,bakuwar number ta gani babu suna da kmr bazata d'auka ba ,ta dai yi shahada ta d'auka tana kaiwa kunnenta taji ance "ki sameni a d'akina "me zan maka bunayya ka duba lokaci mana "babu ruwana da wani lokaci kizo kawai, idan ba haka ba ni nazo ,ba ta sake ce masa komai ba ta'ajiye wayar ta zari takalminta dake gefen gado ta dora yar saman rigar baccinta tasanya hijab ta lalla'bo ta fito ahankali daga d'akinta wayam babu kowa a parlour'n da alamun ummi tana d'akin abi, sadaf sadaf ta k'araso ta bud'e kofa ta fito ta maida kofar ta rufe ahankali daga can nesa ta hangi baba mai gadi zaune yana sauraron radio, bishiyoyin dake zagaye da gidan tashiga bi tana tafiya ahankali har ta isa bakin kofar d'akinsa ta kai hannu ta tura kofar da sallama tashiga .

ahankali ya d'ago suka had'a ido cikin kayatattun kayan baccinsa da sukayi masa kyau ,aranta tace "ya rabbi karka sa soyayyar wannan bawan naka ya kasheni ,yaro kmr aljani, ya iya tsare, komai nashi a tsare yake tamkar ba yaro k'arami ba ,duk kayan daya saka sai sun amshi jikinsa sunyi masa kyau kmr don shi akayi ,ahankali ya nuna mata kusa dashi alamar ta zauna babu mutsu ta zauna kmr yadda ya nuna mata, dan kar ya 'bata mata lokaci system din dake gabansa ya ture ya matso kusa daita yana shinshina jikinta saboda kamshin turarenta daya ziyarci hancinsa ,tayi saurin ja baya ta koma Kan kafet .

ya tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta cike da matsanancin shaukinta yana girgiza mata kai ala'mun karta yi masa hk, sannan ahankali ya sauko daga kan kujera dayake ya zauna kusa daita har gwiwowinsu na had'e da juna "ya kika dawo nan?
" magana kawai zamuyi yayi mgnr yana zare hijab din jikinta ,ta watsa masa idanunta tana harararsa "meye haka bunayya ?
"i don't know ,kuma karki sake min irin wannan tmbyr ya bata amsa da hk yana sake tsura mata tsumammun idanunsa, gashin kanta daya zubo saman kafad'arta ya sunmabata yana lumshe ido "ina mutuwar sonki muwaddah ...ji nake duk macen da zan aura ba zata kai komai naki ba baby,kina da hips mai kyau , kina da brest mai tsari ,komai naki yayi, kin had'a duk wani abinda cikakken nmj zai nema ga mace da.....

"ka kirani ne dan gayamin ina da hips da brest ko me ta fad'i hk ta hanyar katse masa hanzari ?
"shiiiiiiii ya d'aura hannu a saman bakinta yana shafa lip's dinta "na kiraki ne saboda bana son ganin kina kula wad'an tsofafin masu tsinin ciki, wallahi bakiji yadda naji lokacin dana ganki da mai cikin can kmr tulun giya ba..
ta kawar da kanta tana duban TV, "baby kin San yarda nake sonki kuwa ?
"ina son kiyi tunanin akan lamarinmu dake ,tare da k'ok'arin d'aga mata riga "ki fahimceni dan Allah kiyi wani abu akai ,ki kula da lamarina wallahi banyi miki k'ankata ba,zan iya komai da kike so ya janyota jikinsa yana fad'a mata daddan kalamai masu sanyi, wanda sukayi nasarar mantar daita ,wanda take tare sosai taji dadin kalamansa duk da babu gamsashiyar amsar data bashi ,gabadaya ya kanei nayeta babu yadda ta iya haka tayi ta biye masa suka kwanta tare suna fuskantar juna, yana kissing dinta tayi saurin barin kusa dashi tare da cewa "nifa banason abinda kake min bunayya "is okay kawai yace atakaice yacigaba da abinda yake mata tana jinsa yana wasani da jikinta wani lokacin har mamakinsa take babu yadda ta iya sai dai shi kadai ke shagalinsa batare da ta tayasa ba dan ita gabadaya a tsorace take dashi ,kar wani tsautsayi ya gitta tsakaninsu ,ganin wasan dayake mata yasoma wuce ka'ida tasoma turesa "yace wallahi idan baki barni nayi yadda nake so ba anan zaki kwana ina romancing dinki ,jikinta yasoma d'aukar caji sosai ,tun tana kawaici har tasoma maida masa martani suka shiga romancing junansu, ba ita ta baro bangarensa ba sai
Wajen karfe biyun dare bacci cike da idanunta ahankali ya rungumeta agefen jikinsa suna tafiya cikin duhu ,cikin haka mai gadi ya leko sakamakon jin sawun tafiya ...
abinda yagani ne ya bugar da zuciyarsa yayi saurin murxa idanunsa su din dai yagani manne da junansu ba wasu ba, har bunayya ya bud'e kofar bangaren ummi ,shine yasoma shiga can ya leko dakansa ya janyo hannunta suka shiga tare cikin minti biyu sai gashi ya sake fitowa ya nufi hanyar part dinsa .
Baba mai gadi ya dad'e tsaye yana mamakin abinda ya gani addua yayi musu ...

************


Washegari takama weekend da misalin karfe biyu na rana bayan sun gama cin abinci abi ya kira muwaddat ,ta taso daga inda take zaune ta zauna kasa agabansa ta lankwashe kafafunta ta kamo yatsun kafarsa tana matsa masa ahankali ahankali tana dubansa domin jin abinda zai fad'a.
"Murmushi yayi cike da jin dadi kana yace " na gode sosai diyata Allah yayi miki albarka.

a zahirin gaskiya duk ranar Dana aurar dake muwaddat zanyi kewa sosai ..
Tayi murmushin "InshaAllahu abi baza kayi kewar da zata haifar maka da damuwa ba, saboda duk Wanda zan aura zai kasance a kusa daku yake ,kullun adduarta Allah yabani miji kusa daku "
Abi yayi murmushi tare da cewa "ameen yanzu ma ai kinsamu murmushi kawai tayi tacigaba da matsa masa yatsun kafafunsa "da fari ina son muyi magana ta fahimtar juna dake akan lamarinki da bunayya " abinda nake so

15 / 53