Author : Aysha A Bagudo Category : Complete Novels
take bukata daga garesu ba, ita makarantar ce batason zuwa ,tare da tunanin auwal.
abi ne yasoma mikewa yana tamabayar muwaddat ko akwai abinda take bukata ?tace "abi kudin subcreb kawai nake bukata "ok zan sa ayi miki transfer ta dubu goma ai zai isheki? +
"yes abi nagode ya dubi ummi "to madam sai na dawo "ta mike tsaye ta d'auko briefcase dinsa suka jera kmr zasu shige jikin junansu tana gyara masa zaman hularsa , suna magana kasa kasa wanda hakan bai hana muwaddat jinsu ba, tabi bayansu da kallo kawai tana girgiza kai, su sam basa iya boye maitar soyayyarsu , ko cinye juna zasuyi oho?
"gaban kowa nunawa juna tsansar soyayyar suke ,ta fad'i hkn aranta,ahankali ta ajiye spoon din hannunta tare da had'e hannunwata duka tayi tagumi tana tunanin rayuwarsu.
adaidai bakin kofar fita ummi taja ta tsaya ta d'an rusuna tana mika masa briefcase dinsa ,yasa hannu zai amsa idanunsa akanta yace " nagode hubby, Allah yayi miki albarka akoda yaushe tsananin biyayyarki da kulawarki ke k'ara nusar da zuciyata cikin shaukin kaunarki wan...
tayi saurin kai hannunta kan bakinsa domin katse masa hanzari tana yi masa alamar yayi shiru da maganar ... babu musu yayi shiru yayi murmushi yana yacigaba da kallonta "hubby plz ka daina min irin hk bby fa na kusa, " runtse ido yayi yana murmushi sannan ya karbi briefcase ya yayi gaba ta koma jikin window tana cigaba da kallinsa tana tsaye har sai da taga tashin motarsa sannan ta juyo tashege d'akinta kai tsaye, kinsa kanta ta sake yi ta fito adaidai lokacin da muwaddat ta mike "muwaddat kin gama ?
"uhm kawai tace tare da gyara jakarta tayi hanyar waje ummi ta biyo bayanta har zuwa inda aka tanada domin ajiye motaci, da kanta ta bud'e mata gidan baya tashiga ta maida kofar ta rufe, tana k'ok'arin zagayowa direbansu ya k'araso da sauri yana gaisheta, ta amsa tashiga gidan baya ta zauna ya tadda motar suka fice daga gidan .
akan hanyarsu ummi take sanar mata nan da sati biyu wata daya auwal zai dawo ,duk da taji dadi sosai amman sai ta dake tace "Allah ya dawo dashi lafiya, duk yadda ta dake hakan bai hana ummi fahimtar tayi farinciki da jin zai dawo ba, dan kallo daya zaka mata kasan tana cikin tsantsar farinciki ahankali ahankali ummi ta dinga janta da hira wanda daga baya ta dawo nasiha "muwaddat ki rike mutuncinki da namu, ki daraja kanki a makarata ki kame daga mugayen abokai, ki d'auki karatunki da daraja," dan Allah ina rokonki da ki maida hankalinki a karatu, domin yanzu kan maza ya waye fiyye da tunaninki ,akan auren mata masu mai ilimi har suka sauketa a makaranta nasihar ummi take mata .
to babu laifi fad'an ummi ya d'an shigeta sai dai bata jin zata so karatu sama da aure, ita da zasu yi mata aure wallahi da sun gama mata komai arayuwarta, har taje ta dawo bata kiraM.A ba, kmr yadda bai yi tunanin kiranta ba, ta cigaba da sabgoginta
***********
murtala international airport dake jahar lagos"cike yake makil da jama'a daga bangarori daban daban, wasu na sauka wasu na k'ok'arin tashi a cikin masu sauka
wani hadadden matashi saurayi na hango yana saukowa daga matattakalar bene jirgi, kyau da kuma yanayin fatar jikinsa kawai zaka kalla kasan lallai kudi da hutu sun zauna masa ba karya, kayan jikinsa kuwa tun kan wando da rigarsa, takalmi har zuwa kan agogon dake d'aure da tsintsiyar hannunsa bana kasar Nigeria bane na kasar London ne , kallo daya zaka masa kasan komai dake jikinsa mai matukar tsada ne.. ahankali yacigaba da ta kowa har ya k'araso inda ahlinsa ke tsaye suna jiran k'arasowarsa, tun daya doso inda suke ta kasa d'auke idanunta akanshi saboda girman daya kara mai tattare da kurjini da haiba sam ba zakace d'an shekara 22 da biyu ba ne, kamshin turarensa ya sanya tayi saurin runtse idanunta sakamakon yanayin data tsinci kanta na zallar shaukinsa .
lokaci daya taga yaja ya tsaya ya d'an juya kad'an yana yiwa wani matashi mai yanayin tsarinsa magana ,had'e da mika masa hannu ita dai bataji abinda suka tautaunawa ba har sanda suka saki hannun juna, matashin yayi murmushi sannan yayi wani bangaren daban, da alamun shima anzo tarasa ne, shi kuma ya nufo inda suke, yana gama k'arasowa abi da ummi suka shiga rigerigen isa garesa ummi ce tayi nasarar rungume shi ,kiss ummi ta fara yi masa all over his face tana cewa ya bunayya nayi missing dinka... ta fad'a tana kallon fuskarsa dake fitar da annuri kyau kmr shi ya halicci kansa sannan ya saketa rungume abi ajikinsa "you are welcome my lovely son "tkns dad i love you so much "bunayya duk ka canza ,ka ganka kuwa ka k'ara girma da kyau har kafi ni da abbanka kyau "ta fad'a cikin shaukin kaunarsa . +
bangaren muwaddat kuwa tana tsaye murnar ganinsa yasa ta manta da inda suke..
tsaye yayi byn ya gama da iyayensa ya hard'e hannunyensa duka ak'irji idanunsa akanta, kasa magana yayi yacigaba da tsayuwa har lokacin idanunsa na kanta yana kallonta fuskarsa cike da walwala da farinciki amman ita ta had'e fuskarta sosai taki bari annuri ya bayyana akan fuskarta ,wanda hakan yasa gabansa yashiga duka uku uku yana mamaki,ganin taki k'arasowa garesa sannan taki yi masa sannu da zuwa yasa murna dawowarsa ta koma ciki.
,ahankali ya dinga kallonta yana jin bugun zuciyarsa na karuwa ,shiru yayi yana kallon muwaddat da excitment is written all over yace "hummm tana kallona kmr bataji dadin dawowata ba,alhalin nasan itace mutun ta farko da zatafi kowa murnar dawowana, Muryarsa a tausashe yace "ke ba zaki min sannu da zuwa ba, kika tsaya kina kallona?
tayi masa fari da ido sannan tace "baza'a yi ba, daka dawo ka kalli inda nake ?"ai ta ummi da abi kake yi ,me yasa kake tsammani zanyi maka sannu da zuwa, nunata yayi da yatsan hannusa yana murmushi "babu ruwana ummi abi kuna jinta ko, "babu wani muna jinta ai gsky ta fad'a inji cewar ummi "rabu dashi ummi wallahi yayi mugun rainane har da wani ce min ke kmr shi da sa'arsa "karka manta har yanzu ina nan amatsayin auntynka.
aunty zaka dinga kirana ba wani muwaddat ko ke ba ,mara kunya kawai ta k'arasa mgnr tana murmushi ,bata kai ga rufe bakinta ba ya matso kusa daita sosai cikin fushi ya tsaya gabanta yana nunata da yatsa har jikinsa na tsuma yace "rainin kuma na nawa ?
so nawa zance miki ki daina min kallon yaro, muwaddat ki daina ce min yaro...wallahi ki kiyayeni kina kirana yaro kmr ke kin haifeni ko kuma wata kanwar uwata, a filli zaka d'auka wasa yake amman ba zahiri 'bacin ransa a bayyane yake magana yake cikin 'bacin rai ganin kmr da gaske yaji haushin kiransa yaro datayi ,har yana neman da kusar da farinciki daya sauka dashi yasa tayi gaba tana tafiya had'e da cewa yaro kazo muje gida kasa mutane suna ta faman kallonmu .
muwaddat .. ya kira sunanta taja ta tsaya batare da ta amsa ba yayinda ummi da abi sukayi murmushi"ai kun had'u kenan zaku dawo kmr karnuka ..
suka nufi inda motarsu take, shi kuma ya k'araso inda take ya had'e fuska tare da matsowa kusa daita cikin yin kasa da murya had'e da tsura mata tsumammun idanunsa da suka sauya kala yace "muwaddat wallahi ki daina min kallon yaro nan .."kiji tsoron abinda yaron zai iya aikatawa "
"me zakayi ,babu abinda yaro kmrka zai iya yi duk cika baki ne, ta sake juyawa yayi saurin janyota ya rike tafin hannuta cikin nasa yana massaging "ni nasan nayi miki yawa bazan miki kad'an ba, idan kuma kina mutsu ko a yanxu zamu iya gwadawa ,dariya tayi cikin d'aukar maganarsa shirme, ta sanya dayan hannuta ta zare hanunta dake rike cikin nasa sbd ganin yadda idanun mutane yayi musu ca aka suna faman kallonsu.
domin gurin tmkr safiya ce sam bazakace dare bane saboda fitilun da sukayiwa gurin qawanya, tacigaba da tafiyarta ahankali hips dinta na juyawa cikin rausaya tace "kanina kazo mu tafi gida plz "shi kuwa tsumammun idanunsa ya tsurawa Hip's dinta tare da sauke ajiyar zuciya yana mai lasar lip's dinsa da hadiye yawu saboda , tuni makoshinsa da lips dinsa sun soma bushewa, lokaci daya ransa yayi masefar bacci wani tuttukin bakinci ya caki tsokar dake makale da kirjinsa ganin yadda hankalin mazan dake gurin suka bita da kallo,ko bai fad'a ba yasan yabawa suke da kyawun surar jikinta wanda ko cikn hijab take sai anga yadda suke motsowa, cikin sauri sauri da zafin rai yabiyo bayanta ya bud'e gidan bayan datake zaune yashiga adaidai lokacin da direban su ammi yasoma k'ok'arin tayar da motar yashiga ya zauna yana cika yana batsewa direba ya ja.
tunda yashigo motar idanunsa ke kanta yana kallonta cike da 'bacin rai "kanina kana son fushi dayawa wallahi, ka daina fushi irin haka saboda baya kananun yara matasa irin kyau, zai fi kyau ka saki fuskarka plz . +
bata k'arasa mganrta ba ya matsota sosai tayi saurin dubansa shima ita yake kallo kana yasoma magana cikin fushi "baki da kirki muwaddat sannan bakida tausayi..
naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan cikin siririyar muryarta tace "yanzu kuma me nayi daga dawowarka ?
"komai ma kinyi dan girma allah me yasa kike min tallar jikinki? "
Hip's dinki ...
ta bud'e baki kenan zatayi magana tun bata soma ba yayi saurin had'e bakinsu guri daya.. dan yasan kalmar raini ce zata biyo baya shi kuma kalmar daya tsana kenan..
Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗💗
MUWADDAT
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .....
+
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 8
.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali cikin wani irin salo na zallar shaukinta.
cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa, take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai sanda
ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa motar lemozin ce direban ba zai iya hango abinda ke faruwa a baya ba, har suka iso bakin tafkeken get din gidan basu san sun iso ba, suna can duniyar tsotsar bakin juna.. ...
ahankali direba ya sanya hancin motarsa ciki harabar gidan ,kai tsaye ya nufi inda aka tanada domin ajiye motacin gidan ya fito, wanda tuni su ummi sun fito daga cikin motarsu suna tsaye jiran fitowarsu .
ganin har tsawon minti biyar basu fito ba, yasa ummi k'ok'arin iso inda motar take, haka kawai ta tsinci kanta da jin matsanancin fad'uwar gabar da batasan dalilinsa ba, gama isa ta ke da wuya ta kai hannuta jin glass din motar da niyyar yin knowking, k'arar sautin wayarta ta karad'e gurin Wanda hakan yayi sanadiyyar katse musu hanzari su, suka dawo cikin haiyacinsu , ita kuma ummi ta maida hannunta cikin jakarta ta ciro wayarta tana duba screen din wayar sunan yayanta ne ya bayyana akan fuskar screen din, ta d'auki wayar ta manna a kunnenta"assalamu alaikum "
daga can bangaren aka amsa mata da "wa'alaikis salam warahmatul ya auwal din ya sauka ?
"ya sauka lfy yaya yanzu ma shigowarmu gida kenan daga airport ta k'arasa mgnr tana kwankwasa glass din motar wanda yasa gabadayansu suka sauke naunauyen ajiyar zuciya suna kallon junansu kmr ranar suka fara ganin juna ,lumshe ido muwaddat tayi tare da d'auke idanunta cikin nasa ta maida kan sumarsa kanshi data hargitse.
jikinta a matukar mace ta kai hannunta ta gyara masa sumar kanshi kana tasoma k'ok'arin fitowa daga cikin motar ,yayi saurin rikota ya manneta da jikinsa sosai zuciyarsa na wani irin harbawa "bari na rigaki fita tukunna, idan kika fita hk ummi zata fahimci wani abu, lumshe idanunta kawai tayi ba tare tace masa komai ba, illa hannunta data kai kan joystick dinsa very slowly tana kwantar daita wanda kad'an ya rage numfashinsa bai bar gangar jikinsa ba ..
alama tayi masa daya soma fita kmr yadda ya bukata, tana mai kawar da fuskarta gefe guda kirjinta na bugawa da sauri sauri, domin bata tanadarwa zuciyarta amsar da zata bawa ummi ba, idan ta tsareta da sankamammun tambayoyinta.
ahankali ya kai hannunsa zai bud'e murfin motar , ummi ta sake knowking cikin d'aga murya "wai me kuka tsaya yi ne acikin mota haka?
",ku fito mana kuna 'bata mana lokaci
magana yake son yi, amman yasan ko ya bud'e bakinsa maganar bazata fito ba , kai tsaye yana gama bud'e murfin motar ya fito tare da gyara zaman rigarsa ummi ta tsura masa ido gabad'aya ta tsinci kanta da kasa d'auke idanunta akanshi ,yayinda shi kuma yayi saurin waskewa ta hanyar yin gaba abunsa yana shafa keyarsa, lokaci daya kuma yana bawa direban daya tukosu umarnin kai masa kayansa part dinsa, sannan yayi gaba ya isa inda abi yake tsaye suka jera tare zuwa cikin gida..
da sauri ummi ta d'auketa akanshi ta bud'e bangaren da muwaddat ke zaune wacce ta d'aura kanta bisa cinyoyinta kirjinta na bugawa daf daf.. , jikin ummi har rawa yake gurin cewa "bby me ya sameki haka ?
"halan bunayya yayi miki sakarci da rainin wayon daya saba ? +
"shiyasa fa kullun nake gaya miki ki rage shiga shirginsa bakiji magana , ta k'arasa mgnr tana d'ago fuskarta da hannuwanta duka "me yayi miki naga idanunki sun yi ja ..?
murmushin karfin hali muwaddat ta kirkiro , tana yunkurin fitowa tace "kai ummi babu abinda yayi min fa, ni yanzu har akwai abinda bunayya zai min da zai dameni ,bunayya fa jina ne, koda yayi min wani abu ma bazan ta'ba bari ya dameni ba ,kaina ne dai naji yana d'an min ciwo"
ummi ta sauke numfashi da ajiyar zuciya atare kana tace"kai wannan ciwon kan na rasa gane kansa wallahi , muje ciki ki sha maganin ki kwanta ,hannunta ummi ta riko suka nufi ciki suna shiga tayi hanyar up stairs daita "ummi ina kuma zaku please ki dawo bana son yin nisa dake i really miss you sweet mother "zan bawa bby magani ta sha ,yanzu zan dawo nima nayi missing dinka ta fad'a cikin matsananci farinciki, murmushin gefen baki Bunayya yayi "gskiya ummi kina shabgwaba yarinyar nan dayawa shiyasa take raina mutane, ki rage shagwa'bata saboda ba lallai ta samu mijin da zai jurewa shagwa'barta ba.
"karka damu zata samu da ikon Allah, ba mijin da zai jure shagwa'barta ba, mijin da jurewa komai na rayuwarta Allah zai azurta ta dashi, bunayya da abi suka kalli juna suna murmushi "ni dai ummi ki dawo tukunna ki zauna nayita kallonki nayi missing dinki Allah , karki biye mata, saboda nasan babu abinda ke damun wannan yarinyar zallar shagwa'ba ne kawai ke damunta, ya fad'a mata hk yana tsare muwaddat din da tsumammun idanunsa masu kashe mata sansar jiki , ko sauraronsa ummi batayi ba ta nufi d'akin, suna shiga ta zaunar daita a gefen gado ta bud'e durowanta da take ajiye magungunata ta ciro paracetamol ta mika mata,sannan ta k'arasa inda karamin fridge dinta yake ta d'auko ruwan roba ta mika mata "maza ki sha ki nemi guri ki kwanta ki huta, kar bunayya ya takuraki .
muwaddat ta yatsina fuska saboda bata son shan, magani " juya maganin tayi tayi a hannunta tana tunanin sha , sai da ummi ta amshi maganin a hannunta ta 'bal'bala mata sannan ta sake mika mata ta sha, ta kwanta agefen gadon.
bata so kwanciyar da shan magani a daidai wannan lokacin ba, saboda tasan babu abinda ke damunta salon banayyana ne kawai ya hargitsata da yawa amman babu yadda zatayi da ummi .
ahankali M. A ya mike ya nufi part dinsa ya shiga , komai yana nan kmr yadda ya tafi ya bari, koina tsaftsaf da alamun ma kullun sai an gyara part din "Allah sarki uwa kenan, uwa mai dadi,uwa mafi uba, duk wanda ya rasata yayi kuka, duniyar da babu uwa acikinta zallar kunci ne tattare da raunin rayuwa, ya fad'i hkn acikin ransa yana mai zama akan daya daga cikin kujerun dake cikin part din,ahankali yake fitar da numfashin dadi "byn kmr minti goma ya mike yashiga ciki ya watsawa jikinsa ruwa ,ya fito ya tsaya gaban mirrow yana kallon fuskarsa zuwa wasu wurare na sansar jikinsa ,kirjinsa dake cike da laulausar gashi ya shafa zuwa mararsa yana lumshe tsumammu idanunsa , sannan ya janyo daya daga cikin jakar kayansa da yazo daita ,ya ciro wasu hadd'aun fararen kayan bacci ,ya saka ya dawo ya tsaya gaban mirrow ya d'auki man gyaran gashi daya zo dashi ya shafa akai.
banda walkiya babu abinda gashin kansa yake, gyara fuskarsa yayi da hannuwansa tare da cewa "ya rabbi ga bawanka ya dawo da manufarsa tason yin aure ,Allah kasa iyayena su fahimceni su bani goyon baya, ya fad'a hk sannan ya fita zuwa bangaren iyayensa .
yana shiga parlour'n ya iske abi da ummi zaune kusa da juna kamar zasu shige jikin juna suna kallon tashar CNN suna hira,, ummi na ganinsa tayi saurin mikewa had'e da ware masa duka hannuwanta ala'mun yazo gareta, cikin kasaita ya tako ahankali ya fad'a jikinta suka rungume juna, girgiza kai abi yayi yana kallonsu cike da so mara misaltuwa, "soyayyar uwa da d'a nana matukar burgeshi, he can't stop looking at them dan wani irin soyayyarsu yake jin acikin zuciyarsa, bai san da mai zai had'asu dashi a cikin rayuwar duniya nan ba, muryarsa a tausashe yace " kulawar ta isa haka hubby , kar fa yazo yafi sonki akaina, ki d'an rage wa abbansa space , ya fad'i hk cike da zolaya yana murmushi "ki barshi yazo gareni nima naji dumin jikinsa " +
"zai zo ne amman kasan soyayyar uwa da d'a, ta wuce ...
"ta wuce