Advertisements
Chapter 13 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 60

36K to 39K   out of 178.7K words

kanta a k'asa. Shi kuwa juyowa yayi hannunsa rik'e da waya yana amsa kira yana fad'in, "Hajiya Allah idan basu bar gidan nan ba bazan dawo ba. Haka kawai sun bi sun takura mana mu da gidan uban mu!" Dai-dai nan ya d'ago idanu ya sauke a kan Sara dake tsaye. "Hajiya zan kira ki ina zuwa." Yana fad'in haka ya katse wayar tare da jifan Sarah da mummunar kallo sannan yace, "Ko ina sai kin nuna rashin kamun kanki ko? Idan banda zubda da kai da rashin aji, duk mazan dake restaurant d'in naku a rasa wanda za'a aiko ya kawo min abinci sai ke." "Ni dai ba y'ar iska bace tunda de bana zaman hotel, kuma ba'a tab'a gani na ina taunar chewing gum kamar karuwa ba. Kallo d'aya za ayi maka a fahimci kai wani irin mutum ne. Kai ne mara kamun kai ba ni ba. Kuma ni ga abunda ya kawo ni hotel nan na ajiye maka." Ta fad'i haka tare da ajiye masa ledan a kan center table zata juya. Fizgota yayi tare da fad'in, "Ke wanene d'an iskan?" Fizge jikinta tayi tare da fad'in, "Kada hannunka ya k'ara tab'a jikina. Jikina yafi k'arfin ka wallahi. Ni ba gantalallun y'an matan daka saba kwanciya dasu bane anan hotel d'in. A fita a samu dai-dai da kai. Ni ba sa'ar ka bace!" A tsawace yace, "Wallahi idan kika k'ara magana sai na baki mugun mamaki anan d'akin." A tsawace Sarah tace, "Iya kaci kace zaka kashe ni ka b'oye gawata. Ni dalla malam matsa min a hanya in wuce don wari da k'arni zina ya ishe ni." Tana maganar ne gabanta na fad'uwa amma tsaurin idanunta ya hanata yin shuru. Wani gigitaccen mari ya dauketa dashi tare da fad'in, "Zan nuna maki halin karuwan da kike ambata na dashi kullum." Yana gama fad'in haka ya danna switch d'in d'akin wuta ya d'auke tare da d'agata cak ya jefa kan gado. Wani irin ihu ta saki tare da mik'ewa zata duro daga kan gado amma ya riga ta hawowa kan gadon tare da yi mata rumfa kuma ya sakar mata nauyinsa gaba d'aya a jiki sannan yayi amfani da hannunsa ya zame shirt d'in jikinta. Jin ta damesa da ihu ya kai hannu ya bige bakinta tare da fad'in, "Dama ai kin saba bin mazan, ihun uban mai kike min." Duk da tana cikin mugun tsoro da tashin hankali hakan bai hanata magana ba tace, "Mugu azzalumi, mai halin karuwai. Wallahi sai na kashe ka idan kayi min wani abu." Bai saurareta ba ya kai hannun ya d'aga rigar jikinta ya cire, jikinta sai rawa yake yi, da taga fa tabbas dagaske yake yi zai rabata da mutuncita da take tak'ama dashi, kuma ga alk'awarin da tayiwa Farouq wanda da kyar iyayensa suka amince ya turo gidansu har aka tsaida maganar aure. Sai ta fashe da kuka ta soma rok'ansa tana bashi hak'uri. Shi kuwa tuni ya cire hook d'in bra d'inta ya shiga wasa da ilahirin lallausar jikinta. Abunda bai tab'a tun da uwarsa ta haifesa, sai gaba d'aya ya rasa nutsuwarsa, don bai tab'a body contact da mace ba a tsawon rayuwarsa. Don ko side hug bai yarda dashi ba. Tunaninsa ya bar jikinsa har bai san lokacin da ya zame wandon jikinsa ba ya ware k'afafunta tare da yunk'urin shiga jikinta. Wani mahaukacin ihun da ta saki ne ya dawo dashi hankalinsa, da mad'aukakin mamaki ya kuma tura jikinsa a karo na biyu, amma still gan ya jita. Tun da yayi yunk'uri na biyu bai kuma yi ba, sai ya canza salon wasan kasancewar ya riga ya d'ad'd'ago sha'awarsa gaba d'aya. Jikinsa ya dunga gogawa a nata jikin kusan tsawon mintuna sha biyar har ya samu nutsuwa sannan ya mirgina ya bar jikinta yana maida numfashi. Ita kuwa Sarah kuka take yi sosai duk da kuwa ta san bai isa ga jikinta ba. "Mugu azzalumi kawai." Ta fad'i tana kuka. Shi kuwa idanunsa a rufe yake fad'in, "Naji, duk nine. Kiyi hak'uri ki yafe min. Kin ga ai ban raba ki da budurcinki ba." A fusace tace, "Wallahi ba zan tab'a yafe maka ba. Karuwi kawai. Mijina ma ba zai tab'a yafe maka ba don ka cutar dashi ka shiga gonarsa." "Haka be naji duk ba amince. Kiyi hak'uri amma ki min afuwa. Tsautsayine wallahi ba hali ba bane." "Halinka ne Allah kuwa. Mugu mai lalata yaran mutane a hotel." Mik'ewa yayi ya tashi zaune. Da saurin ta mirgina sai ji kake tim a k'asa ta d'auka wani abun zai kuma yi mata. "Wayyooooo Allah na shiga uku k'afata." Ta fad'i da k'arfi dai-dai lokacin da ta d'auki boxer d'insa ya saka tare da saukowa ya kunna switch d'in d'akin. Da sauri Sarah ta jawo zanin gadon ta rufe jikinta tana kuka sosai da bak'in cikin abunda yayi mata. Matsowa yayi domin yaga halin da k'afar take ciki, wani irin ihu ta saki tare da k'ank'ame jikinta. Matsawa yayi yana kallonta. Ita kuwa sai k'ara kakkare jikinta take yi tana kuka. "I'm sorry kin ji. Ina zuwa yanzu bari na dawo." Ya fad'i hakan tare da d'aukar dogon wandonsa ya saka da riga ya fita da sauri. Sarah na ganin ta fita ta mik'e da sauri ta d'auki kayanta ta saka. Ko tsayawa d'aukar jakarta bata yi ba domin kada ya dawo ya idda ita. Da sauri ta bud'e d'akin ta fice daga hotel d'in tana b'oye-b'oyen fuska. Lokacin da _Khalil_ ya dawo bai d'auka bata d'akin ba ganin ga jakarta a kan gadon. Zama yayi a gefen gado hannunsa rik'e da wani magani yana jiran fitowarta daga bayi, mintuna biyar suka shud'e yaji shuru, wani biyar d'in ya k'ara shud'ewa nan ma shuru. Mik'ewa yayi tare da isa k'ofar bayin ya soma kwankwasawa, jin shuru sai ya tura k'ofar. Wayam ya gani. Da mugun sauri ya tashi ya fita ya dunga dube-dube ko zai ganta, amma babu ita babu dalilinta. Gashi babu wani makama da zai gane inda take, ko sunanta bai sani ba. Komawa cikin hotel d'in yayi tare da bud'e d'aukar jakarta da wani abu kamar d'an kwali da ta bari ya fita ya bar hotel d'in. Tun daga wannan ranar _Khalil_ bai sake farin ciki ba, kullum cikin neman Sarah yake yi. Kuma Allah bai k'ara had'a su. Sai bayan kwanaki ashirin da uku a asibitinsa. Aina'u ba k'aramin tashin hankali ta shiga ba ganin irin uban kaya da _Khalil_ ya jido. Ji take kamar zuciyarta zata hudo k'irjinta ta fito tsabar bak'in ciki. "Hajiya tun d'azu ake kiran wayarki." Fad'in Laure tana mai mik'awa Hajiyar waya. Amsa Hajiya tayi bayan ta shafa addu'a don sallar magriba ta idar kuma dai-dai nan aka kuma kiran wayar. "Assalamu alaikum" Fad'in Hajiya bayan ta amsa kiran ta kara a kunne. "Wa'alaikissalam, dan Allah Ina magana da Hajiyar doctor _Ibrahim Khalil_ ne mai asibitin *_Khalilullah specialist hospital_*?" Kallon Laure Hajiya tayi tare da mata nuni da hannu alamar ta fita bayan ta amsa da "Eh ita ce. Allah yasa lafiya?" Daga can aka d'an yi jim kamun wacce ta kira wayar ta soma fad'in, "Hajiya akwai wani abu da d'anki yake b'oye maki mai matuk'ar muni wanda ke baki sani ba. Kuma a irin tarbiyan da kuka bashi idan na fad'a maki abunda yake aikatawa, sai kin girgiza." Hankalin Hajiya tuni yayi wani irin mugun tashi ta soma fad'in, "Baiwar Allah ya zaki kira ni kina fad'a min irin wannan maganganun masu d'aga hankali? Mai _Khalilullah_ yake aikatawa wanda ban sani ba?" "Uhm! Hajiya idan d'an ki ya dawo, ki tambayesa wacece Saratu?" Mik'ewa Hajiya tayi tana fad'in, "Dan Allah yarinya kiyi maganarki kai tsaye, mai _Ibrahim_ yake aikatawa wanda ban sani ba?" "Hajiya d'an ki dai yana da budurwa, ko kuma ince maki dadironsa! Don kuwa yanzu haka da nake fad'a maki, ki fara tanajin jiran isowar jika nan da wata takwas masu zuwa, don kuwa d'an ki yana neman wata yarinya wacce gaba d'aya gidansu karuwai ne kowa ya sani. Sunanta Saratu ana ce mata Sarah. Tana da yayyi mata hud'u, kuma gaba d'ayansu babu wacce bata ajiye shege ba a cikin gidan. Sannan kowa ya san su karuwai ne. Kuma abunda zai baki mamaki, a gaban uwarsu da ubansu suke. Idan kuma baki yarda da maganata ba, idan _Khalil_ ya dawo tambayar da zaki fara yi masa shine wacece Saratu. Yanayin da zai nuna kawai ta isa ya tabbatar maki da zance na. Na barki lafiya Hajiya." Tsabar tashin hankali da rikicewa Hajiya fitsari ta soma saki ba tare da sani ba, da rarrafe ta shiga bayi ta soma sakin zawon tashin hankali............


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*




*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

*_MATAR SAYYADEE_*
[30/09, 7:11 PM] Rahamanatu: D'aga k'afa yayi zai kai masa wani mahaukacin harbi, _Khalil_ yayi wani irin tsalle ya fad'a bayan kujera amma duk da haka sai da k'afar _LTG Abdullah_ ya same shi a bombom d'insa, kuma ba k'aramin zafi yaji don sai da yaji kamar mazaunansa baza su k'ara moruwa ba. "Yaya Abdullah listen to me please. I can explain. Ba yanda kuke tsammani bane" fad'in _Khalil_ bayan ya koma ta inda Hajiya take zaune. Don gwara Hajiya sau dubu malala gashin tinkiya a kan ya Abdullah. Yanzu sai ya karya shi, kuma ya karya banza hofi. "Ya Abdullah, let give him a listening ears. Don wallahi a zaunen nan da nake, tafarfasa zuciyata take yi. Jiya-jiya nan na gama wani case akan wata k'aramar yarinya da aka yiwa fyad'e kuma ta mutu har lahira, kasancewar iyayan yaron da suka yi abun suna da kud'i, sai suke ta musu barazana akan idan suka fitar da maganar sai sun b'atar dasu. Har sun hak'ura sun bar maganar, shine wani d'an uwansu yazo daga Legos ya samu labarin abunda ya faru, yayi tsalle ya ce shi kuma ko da zai mutu sai ya nemawa yarinyar da dududu baya wuce 11years ba adalci. Shine aka had'a shi dani. Kuma Alhamdulillah munyi nasara. Yanzu ka bar shi yayi bayani sai mu san ta yanda zamu b'ullowa lamarin, don wallahi har gaban iyayan yarinyar sai munje. Kuma idan suna son adalci, ni da kaina zan nema masu. Kar kaga ni d'an uwanka ne wallahi. Ba haka papa yayi mana tarbiya ba." Mugun kallo yaya Abdullah ya jifesa dashi tare da fad'in, "Muna jinka!" Maganarsa yaya Abdul har cikin dodon kunne yake shiga. Don idan yayi magana da k'arfi wani lokacin zaka dauk'a gidan sama ne yake rugujewa. "Dan Allah ayi min alfarma mu kasance mu hud'u kawai a nan sai in yi maku bayani. Don maganar tsauri za tayi min a gaban Hajiya." Harara Hajiya ta watsa masa tare da fad'in, "Lokacin da kake lalata y'ar mutane, baka ji kunya ba sai yanzu." Sunkuyar da kai _Khalil_ yayi don dagaske kunyar Hajiyar yake yi kuma ga k'annansa mata a wajen. Kallo d'aya ya Abdullah yayiwa su Nafeesa da Aysha suka tashi suka fita daga d'akin ya rage daga, Ya Abdullah sai Ya Barrister, da ya Abdul-Hakeem da shi _Khalil_ d'in sai Hajiya wacce tayi mirsisi tak'i fita don so kawai take yi _Khalil_ ya k'aryata abunda kunnanta suka jiye mata jiya ko ta samu salama a zuciya. "Muna sauraronka." Fad'in ya Barrister don ya Abdullah ko tari bai kuma yi ba ban da harare-harare da yake ta aikawa _Khalil_ d'in. Sunkuyar da kai _Khalil_ yayi tare da soma fad'in, "Hajiya idan baza ki manta ba, kwanaki ashirin da uku zuwa da hud'u da suka wuce, su Uncle Ameeru sun zo gidan nan sun tada fitina akan lallai sai na fiddo duk wani document na mahaifinsu kama daga duka takardun gidajensa, ATM d'insa duka da dai sauransu wanda hakan ya saka na tattara na bar masu gidan na tafi na kama d'aki a _Golden diamind hotel_ don sun ce baza su bar gidan ba idan ban dawo ba ko da hakan na nufin zasu kwana." Gyad'a kai Hajiya tayi tare da fad'in, "Kwarai na tuna." "Ni ma na tuna ranar." Fad'in ya Abdul-Hakeem. _Khalil_ ya cigaba, "To ni kuma ban ci abinci ba tun breakfast d'in da nayi a gida na wuce asibiti. Kuma Hajiya ke shaida ce idan har ban samu abincinki ba, restaurant d'aya nake zuwa naci abinci hankali na a kwance. To kuma ranar na gashi sosai, sai naji ba zan iya fita naci abincin a can ba, sai na kira waya akan a kawo min abinci a inda nake kasancewar suna hakan. Ban tab'a saka raina ita za'a turo ba don akwai maza a wajen sosai kuma su suke yin delivering don har mashin mai gidan abincin ta saya saboda irin haka. Na san yarinyar don duk lokacin da naje cin abinci, sai munyi fad'a da ita don kullum ina taunar chewing gum take samu na. Sai ta rik'a ce min mai hali irin na karuwa. To ranar wallahi Allah shine shaida ta bani da wani niyya na cutar da kowa, kuma wallahi ban tab'a sha'awar zina ba don na san illarta. To da ta kawo min abincin, sai naga ita ce. Sai haushi ya kamani ganin mai zai kawo mace mai mutunci hotel kawo abinci. Zai zuciya ta yunk'uro ni na gaggaya mata maganganu marasa dad'i har ita ma ta soma mayar mani tana fad'a min jikinta yafi k'arfi na ita ba y'ar iska bace inje in samu dai-dai ni. Ni kuma sai zuciya ta yunk'uro ni tare da shaid'an muka fara kokuwa har nayi k'ok'arin kusantarta. Sai dai jin da nayi dagaske ita d'in cikakkiyar budurwace don akwai budurcinta a tare da ita, sai na fasa kaiwa ga jikinta, amma kuwa yanayin da na fad'a na muguwar sha'awa ya saka ban iya hak'ura ba duk da ban kai ga ainahin jikinta ba, amma sai da na samu natsuwa ta wajen jikinta wanda hakan ya saka ta samu juna biyu. Amma kuma munyi magana da mahaifinta kuma ya fahimceni. Kuma nayi masa alk'awarin ni zan aure ta na killaceta a gidana. Wallahi tun kamun na san tana d'auke da cikina, Allah ya jarabceni da matsanaicin sonta. Wallahi ina sonta yaya Abdullah!" Tsit d'akin yayi, daga Ya Abdullah har ya Barrister basu yi mamaki ba don sun san hakan na iya faruwa. Musamman ma ya Barrister da ya tab'a Shari'a akan irin haka. Iyayen yarinya suka kawo k'ara saurayi yayiwa y'arsu ciki, shi kuma ya daka tsalle tare da rantsuwa bai tab'a kusantarta ba. Da Barrister ya tambayesa ya tab'a wasa da al'aurarsa a jikinta ko da kuwa bai shigeta ba har ya kawo, sai yace eh. A nan alk'ali ya shaida masa ciki na iya shiga jikin mace ta wannan hanyar. Bayan kuma yarinya ta haihu, binciken likitocin suka tabbatar jariri na saurayin ne. Kamun nan ma jariri da ubansa yayi kama tsaf. "Wai wani bayanin banza yake yi haka?" Hajiya ta fad'i don sam bata fahimci kan zancen ba. Yace bai lalata y'ar mutane ba, kuma a k'arshe yace tana d'auke da ciki. "Hajiya kwantar da hankalinki, zan saka Aysha tayi maki bayani." Fad'in Barrister kasancewar Aysha ma'aikaciyar jinya ce (Nurse). Turo baki Hajiya tayi tare da fad'in, "To a wani matsayi ake kenan yanzu? Kun san dai halin y'an uwan mahaifinku." Gyara murya yaya Abdullah yayi tare da fad'in, "Hajiya abunda za'a fara yi yanzu shine, zuwa gidansu iyayen ita yarinyar da yayi wa cikin. Sannan na biyu, ya zama wajibi ya auri wannan yarinya idan har da gaske ne duk abunda ya fad'a kuma idan ta fito daga gidan mutunci. Don ba zai yuwu ya cuci mijin da yarinya zata aura ba. Dole shi da yayi lalatar, shi zai aure ta. Sannan kuma, cikin dake jikin yarinyar, ko da wasa kar a kuskura ya zubar dashi, idan har ya zubar dashi, to babu shi, babu auren yarinyar ko da kuwa mutuwa zai yi." Da sauri Hajiya ta kalli ya Abdullah tare da fad'in, "To amma marmari wacce ta kira ni ta fad'a min halin da ake ciki, ta shaida min gidan yarinyar ba gidan mutunci bane, wai gaba d'aya yayyin yarinyar babu wacce bata ajiye shege ba. Kaga kuwa ma had'a zuri'a da irin wannan gida?" "Maganar had'a zuri'a kuma ai an

13 / 60