Advertisements
Chapter 57 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   57 / 60

168K to 171K   out of 178.7K words

su kwashe kayanta na parlourn ?asa kaf da bedrooms Win, nan Habbooba zata zauna. Idan yaso idan ka gama ginin sai ta dawo. Wannan shine hukuncina." Da sauri Khalil yace, "Hajiya dan gir......" Katse shi tayi tare da faWin, "Wallahi, tallahi yanda nace haka za'a yi. Zan iya ara maku guest room Win Alai domin ku saka kayan a can. "To shikenan Hajiya." Khalil ya faWi a sanyaye yana jin ba daWi a cikin zuciyarsa. Dakyar ya iya samun kwarin guiwar kiran Sarah a waya, kai tsaye bai tunkareta da maganar ba har sai da ya gama kashe ta da maganganun soyayya da kwantar da hankali sannan yace, "Mine, don Allah ina neman wata alfarma a gare ki!" Zama Sarah tayi kasancewar da a kwance take tare da faWin, "FaWi maganarka kai tsaye, ko kuma ince maka umarninka. Babu wata alfarma tsakanina da kai sai umarni." A hankali Khalil yace, "Nagode sosai Allah yayi maki albarka ya saka da alkhairi." Sai kuma yayi shuru na wasu sakonni kamun yace, "Don Allah dama aron Wakunanki na ?asa nake so, zan Wa ajiye yarinyar nan ne kamun na yi mata nata, in Sha Allah ba zata wuce 3months a wajen ba." Wani murmushi Sarah ta saki tare da faWin, "Dama wannan maganar ce ka kasa faWin ta kai tsaye? Babu komai Happiness, tazo muyi ta zama tare, fatana dai Allah ya bamu zaman lafiya ya kau da shaiWan da fitina. Yanzu zan kira su Na'ima suzo su tayani kwashe kayan." ?if Khalil ya Wauke wuta yana mai jin wani irin ?ima da darajar Sarah na ?ara ninkuwa a cikin zuciyarsa. "Sarah idan har ni zan Waga maki ?afa ki shiga aljanna, wallahi na Wageta har abada. ?ofofin alkhairi da lada suyi ta zuwa gareki. Aljanna ita ce sakamakon abunda kike min, Sarah. Bakina ba zai iya misalta yanda nake jinki a zuciyata ba. Ke na mallaka maki ni gaba Waya. Kiyi yanda kika ga dama dani!" Dariya Sarah tayi tare da faWin, "Idan har ba zan iya yi maka biyayya ba, to ban ga amfanina a wannan duniyar ba. Idan za kayi min magana mijina, kayi shi kanka tsaye cike da umarni, Ni Win mai biyayya ga maganarka ce idan har bai saSawa mahalicci ba." "Ina sonki Sarah, Ina ?aunarki sosai." Khalil ya faWi yana jin kamar ya fashe da kuka. Bayan sun gama waya da Khalil, sai ta kira su Na'ima da Hassana kawai domin su taya ta kwashe kayan. Sai dai bayan kamar mintuna talatin ta fito domin zuwa sashin Hajiya ayi aiki tare da ita, sai ta taras da maza huWu cikin jeans ba?i da Orange Win t-shirt mai rubuce da sunan Companyn da suke aiki a jiki. "Ina kwana Madam? Oga ne ya kira ya turo mu mu zo mu kwashe kaya zuwa wani Wakin a cikin gidan nan." Murmushi tayi tare da faWin, "Babu matsala, ku ban mintuna biyu ina zuwa." Ta faWi hakan tare da komawa ciki ta kira su Na'ima tace suyi zamansu ba sai sun zo, su bari gobe sa zo biki Khalil ya riga ya turo masu kwashe kayan. Bayan ta katse kiran, sai ta kira Khalil. Katse kiran yayi sannan ya kirata. Bugu Waya ta Waga tare da faWin, "Happiness, naga ka turo masu kwashe kayan ma." Daga can yake, "Ke dasu Na'ima baza ku taSa iya kwashe kayan ba shiyasa na kira Company kawai. Kije wajen Hajiya zata baki makullin guest room Win Alai. Acan zaku saka kayan. Ki kular min da kanki kin ji?" GyaWa kai tayi kamar yana kallonta tare da faWin, "In Sha Allah!" Sannan ta kashe wayar tare da fitowa tayi can side Win Hajiya. Sai soye-soyen kaji da ?atuwar san da aka yanka da raguna huWu suke yi. Bayan ta gaishe su da aiki sannan ta nufi Wakin Hajiya. Ita da ?an uwanta su Aunty Yagana da kuma wasu daga Maiduguri ne a Wakin sai hira suke suna dariya. Har ?asa Sarah ta gaishe su sannan tayi wa Hajiya maganar Wan mukullin sashen Alai. Mi?o mata makullin tayi tare da faWin, "Ki tabbatar an share komai!" "In Sha Allah!" Sarah ta faWi tare da ficewa daga Wakin. Aunty Yaana da Aunty Falmata suka kalli juna. Aunty Falmata tace, "Haba ya Bilki! Ni sam ban sanki da wannan halin ba. Ki sassautawa yarinyar nan wallahi yarinya ce mai hankali da natsuwa. A wannan zamanin da muke ciki ka samu suruka mai ha?uri da biyayya irin matar Khalil ai wallahi sai dai godiyar ubangiji. Ke da kanki kamun shaiWaniyar ?anwarta ta lalata komai, kin sha kiran mu a waya kina shaida mata Khalil yayi sa'ar mata. Ta Wauke ki tamkar mahaifiyarta. Kirki manta, laifin wani bai taSa shafar wani. Kiyi ha?uri ki bar abunda ya wuce kar wata rana kiji kunya. Yarinyar nan bata yi maki komai ba, ?anwarta ce tayi maki laifi kuma kin san cewar babu hannunta a ciki don itama kanta ba kyaleta tayi ba." TaSe baki Hajiya tayi tare da faWin, "Uhm! Baku san yanda nake jin ciwo a raina bane. Aina'u ta saka gaba Waya ban ganin alkhairan yarinyar nan, ta saka ta fita daga raina. Ni kaina wani lokacin ina jin kamar in tausaya mata in bar komai ya wuce, amma idan na tuna kisan wula?ancin da Aina'u tayiwa Nafeesa da mijinta da kuma jariyarsu ta kuma raba ni da ?a?ana na shekaru biyu sai inji duk na tsani zuri'arsu gaba Waya." Aunty Yaana tace, "Hajiya, ha?uri za kiyi an riga da an zama Waya tunda har kina da jikoki daga gareta. Kun riga kun cakuWu har abada." Shuru Hajiya tayi bata kuma cewa komai ba. A can Maiduguri kuwa, tun safe aka kafa tantuna a harabar gidan nasu aka shimfiWa kilisai na alfarma aka ajiye kujera na gani na faWa, irin kujerun nan masu taushi. Gaba Waya an zagaye wurin da kwalliyoyin zamani tare dana al'adun shuwa'arab Win,
cikin kujerun kuwa a tsakiyar kujerun akwai na ango da amarya wanda sunayen su ke rubuce a kansu sai na ?awayen amarya da abokan ago suma duk sunayen su na rubuce akan kujerun nasu. Gaba Waya filin ta kowani kusurwa har cikin flowers kaskon turaren wutane wanda ke ci yana fitar da haya?in mashahurin ?amshi mai sanyaya zuciyar mai sha?a. Tun da aka haifi Khalil sau Waya ya taSa ganin wannan bikin al'adar. Akhie Majeed ne ya shigo Wakin tare da faWin, "Akhie sun iso tun Wazu. Yanzu zan je in Wauko su a hotel Win da suka sauka." Da mamaki Khalil ke kallon Majeed tare da faWin, "Su waye kenan." Shafa kai Majeed Win yayi tare da faWin, "Sorry, na manta in faWa maka na kira abonka na Kaduna, yanzu haka suna hotel domin bikin da za ayi yanzu dole muna bu?atansu. Hannu Khalil ya Waura akan goshi tare da faWin, "Inna lillahi! Ni fa ban taSa basu labarin zan ?ara aure ba." Dariya Majeed yayi tare da faWin, "Ai suma sun yi ?orafin hakan, amma sun ce halinka ne don ko na farkon ma baka faWa masu ba. Kuma kasan wanene ya kira su? Abutturab!" Waro idanu Khalil yayi tare da faWin, "Inna lillahi! Gaskiya ka kashe ni Majeed. Yau she rabon ko waya muyi dashi." "Ai suna can gaba Waya jiranka kawai suke." FaWin Majeed. "Muje! Muje!! Muje!!!" Khalil ya faWi yana tura Majeed Win gaba. Shi ya fara tura ?ofar Wakin da suke ciki a hankali ya turo kansa. Kwam yaji an jehosa da takalmi a tsakiyar kai. Da sauri ya tura ?ofar ta buWe gaba Waya yana mai susa kansa tare da faWin, "Auuch! Sarah da Habbooba zasu kashe muku Ni!" Abutturab dake bayansa ya tallabi ?eyarsa tare da faWin, "Khalil kai Wan iskan abokine wallahi. Sam baka da zumunci. Ko don kayi kuWi shiyasa duk ka watsar damu?" FaWin Abutturab Win. Doctor Kamal kuwa cewa yayi, "Ku bari in baku labarin Wan iskan! Muna gari Waya, asibiti Waya amma sai in kwashi sati ban gansa ba, sai dai idan theather za muyi tare shine nake samun damar ganinsa. Yanda kuka san wani mace haka yake behaving." Dariya Khalil yayi tare da zama akan gadon yana mai faWin, "Duk abunda zaku ce yau shuru zan yi." Ya faWi yana mai ziping bakinsa. "Saboda kasan baka da gaskiya ba. Da badan Abutturab ya kira mu ba, da sai dai muji a sama ka sake aure duk da na farkon ma ba faWa mana kayi ba." FaWin Doctor Kamal. "Yanzu dai don Allah ayi min ha?uri daga yau zan gyara!" "Allah yasa!" Gaba Waya suka haWa baki suka faWi. Daga nan kuma aka hau hirar yaushe gamo da kuma tuno lokacin ?uruciya. Su bakwai ne, Abutturab, Doctor Kamal, Nasir, Bash, Muhammad, Imran, Khalil sai Majeed cikon na bakwai duk da shi ba abokinsu bane. Anan Khalil yayi shirin wushe-wushe Kasancewar Majeed ya koma ya Wauko masa kayansa a gida. Kiran da ka ri?a yi masu a wayane ya saka cikin saurin suka gama shiryawa cikin ankon ash Win shaddar da suka yi, sai da na kalli kalar emerald green ne wanda yaji wani irin Winkin mai matu?ar kyau daya hau kayan da kuma jikinsa. Ba?in hula ya saka da bakin half cover shoe mai kwalliyar touch of emerald green Win. Gaba Wayansu sai ?amshin turare suke, kowannensu aljihunsa cike yake da ?an dubu-dubu da kuma Wari biyar biyar. Har cikin gidan motocinsu yayi parking suka fito, sai kallo ya koma sama, gaba Waya gidan ya Wauki guWa. Sanyayyar wa?ar larabawa aka sanya masu suka iso har wajen zamansu. Kowa ya zauna a inda yaga sunansa a rubuce, bayan kamar mintuna biyar sai ga Aysha ?anwar Khalil hannunta ri?e dana amarya wacce taci uban kwalliya da white and touch of emerald green lafaya, hatta fuskanta a rufe yake. A hannun wata yayar mahaifiyar amaryar ta dam?a Habbooba, ita kuma yayar mahaifiyar tata ta kaita wajen zamanta kusa da ango ta ajiye ta. ?awayen amarya ma shiga suka yi ta fararan lafaya mai zanen flower green ko wacce ta zubo da gashinta kuma dama gasu farare kuma kyawawa. Bayan zaman amarya sai ?an uwa da abokan arziki suka hau yiwa amarya li?in kuWi da kuma gudunmawarsu. Bayan sun gama nasu li?in, sai Khalil ya tashi shima ya soma yin nasa. Tun daga tsakiyar kanta kuWi ke zuba har ?asa. Nan da nan abokansa suma suka tashi suka soma haukan li?i, tuni wurin ya Wauki wani irin ihun guWa. Haka taron ya cigaba da gudana. Shahararriyar mawa?iya wannan zamanin tazo wato *_NAADA_*, ta wa?e amarya da ango. Anyi Sarin nera kamar ba nemo su ake yi ba. A daran social media ta fashe da wannan taron bikin. Domin ?awaye da ?an uwan amarya suka dunga Waurawa a duk wata kafar sada zumunta. Washa gari bayan saukowa daga sallar juma'a aka Waura aure Ibrahim Khalilullah da amaryarsa Ramlat (Habbooba) Yusuf akan sadaki Naira miliyan biyu. Sarah ita ta fara kiransa a waya tayi masa Allah ya sanya alkhairi. Jiya da kyar ta iya bacci saboda ganin shagalin bikin da aka yi a social media. Sai da tayi danasanin hawa ta gani. Babu abunda ke yi mata gizo sai lokacin da Khalil ke buWe fuskan Habbooba fuskansa Wauke da wani irin murmushi. Gaban Sarah sai da ya faWi lokacin da tayi arba da fuskan Habbooba sabida tsananin kyawun da tayi. Tafi awa tana kallon kanta a cikin madubi. Duk da tasan cewar itama fara ce tas kuma kyakkyawa ta bugawa a jarida. "Bata fini komai ba" ta faWi tare da bawa kanta kwarin guiwa. Jirgin ?arfe biyar suka bi, Khalil da abokansa, Habbooba da ?awayenta biyu da iyayenta guda huWu sai sauran kayan Habbooba na turare da cincin, diblan da alkaki. Isha'i a ?ofar gida tayi masu. Tun daga wajen mota aka kunna turarukan tsinke, ?an uwa na nan gida da suka san al'adar suka taho da rushi, nan da nan aka saka turaren a kasko mata goma a baya, goma a gaba Habbooba kuma a tsakiya har Wakin Hajiya. A gaban Hajiya aka du?ar da ita, bakin Hajiya kamar zai yage tsabar murna, sai sanyawa Habbooba albarka take yi. Wani ?atoton jaka ta ajiye a gaban Habbooba tare da faWin, "Ga nawa gudunmawar na uwa!" GuWa dakin ya Wauka da kuma godiya sannan suka Wauki kayan tare da Wago Habbooba suka nufi Wakinta. A tsakiyar gado aka ajiyeta sannan suka ?ara gyara mata Wakin suka bulbule da turare sannan suka Wurka mata kayan mayan sannan suka haWa mata ruwan wanka mai masifar ?anshi tayi wanka, ko da ta fito ta iske kaskon turaren da za tayi tsuguno, bayan ta gama tsugugon sai suka bata wani mai a kwalba mai ?amshi ta shafe jikinta dashi sannan suka bata kaya ta saka suka sake naWe mata jikin da lafaya. Sannan suka gyara komai suka fita daga Wakin. Sarah tana can sama ko le?owa bata yi ba ita da su Na'ima, duk a tunaninsu za'a kawo masu amaryar kamar yanda ake yi a al'adance. Su Na'ima sai kwantar mata da hankali suke yi. Ba su suka tafi ba, sai da Khalil ya shigo Wakin. Sarah tayi ?o?ari sosai wajen danne kukanta, amma suna haWa idanu ta fashe da wani irin kuka tare da faWawa jikinsa ta ?ankamesa. Shima rungumetan yayi sosai tare da soma hura mata kunne yana lallashinta. Har sai da tayi bacci ya kwantar da ita sannan ya bar Wakin bayan ya gyara mata gashin da ya rufe mata idanunta. Ya jima a parlour tare a tsaye yana tunani. Kitchen ya nufa ya Wauko energy drink ya buWe tare da kai baki, wani irin dariya ya fashe dashi tuno abunda Sarah tace masa rannan, "Naga kamar basir ya gama cinyeka, muje inyi maka tsome kada amarya ta raina ka!" Girgiza kai yayi tare da faWin, "Mine, mine, Allah ya shirya min ke!" Ya faWi tare da shanye energy drink Win sannan ya nufi Wakin Habbooba bayan ya Wauki plate din kazar daya juye tare da cup da Holandia milk. Bakinsa Wauke da sallama ya shiga Wakin. ?ofofin hancinsa ya ?ara buWewa yana sha?ar ?amshin da Wakin yake yi. Ajiye komai dake hannunsa yayi akan Centre rug Win Wakin sannan ya isa wajen gadon tare da kamo hannunta ya zaunar da ita kusa dashi sosai tare da faWin, "congratulations Mrs Ibrahim Khalilullah Nurudden. Sauko kici abincin nasan wannan cikin babu abunda kika saka masa." No?ewa tayi har dasu haWe kai da kafaWanta tare da faWin, "I'm full!" "Ban yarda ba!" Khalil ya faWi tare da sauka ya Wauko tray din ya ajiya a kan gadon sannan ya kai hannu ya warware lafayan jikinta ya ciresa gaba Waya sannan ya zauna tare da faWin, "Haba, kin lulluSe jiki kamar wata ?onanna. Let me feed you!" Ya faWi tare da buWe gasasshiyar kazar ya Wauko cinya Waya ya kai bakinta ta kawas da kai. "Allah ki karSa idan ba haka ba ranki zai Saci." Ya faWi yana murmushi don gaba Waya tuno da first night Winsa yake da Sarah. "Unforgettable day kenan!" Ya faWi wani yana wani irin murmushi. Don a rayuwarsa ba zai taSa iya mantawa da first night Winsa da Sarah ba. "Za kaji min ciwo Khalil." Ya tuno abunda Sarah take ta faWi wancan lokacin. "Ba zan ji maki ciwo ba, amma zan biki a hankali!" A bayyane yayi maganar wanda bai san ya fito ba, don gaba Waya tunaninsa ya tafi wajen First Night Winsa da Sarah. Ita kuma Habbooba rufe fuska tayi da sauri alamar kunya don a tunaninta da ita yake yi. "BuWe bakinki kinji." Ya faWi bayan ya dawo daga nisan tunaninsa. Wannan karan bata yi musu ba ta buWe bakin ya saka mata. Duk da haka kaWan taci tasha holandia Win, shi kuma yaci sosai ya ?oshi sannan ya mayar da komai ya dawo Wakin tare da umartanta ta tashi tayi alwala. Babu musu tayi alwalar ta dawo lokacin shima har yayo nasa a Waya Wakin. Darduma ya shimfiWa ya tada masu sallah, bayan ya idar ya ce mata, "Ki canza kaya mana ki saka sau?a??a, kema kyafi jin daWin jikinki." Yana gama faWin haka ya fita domin ya bata damar canzawa. Sai da ya tabbatar ta canza sannan ya dawo ya kulle ?ofar tare da kashe wutar Wakin ya hayo gadon. "Wai jama'a zaki tara min ne?" Ya faWi mata a kunne saboda yanda ta ke ihun azo a cece ta. Sarah ce ta faWo masa a rai, tuno nata first night Win yanda ta daure. Muryanta sam bai fita da kururuwa kamar na Habbooba. Sosai ya samu peace of mind akan Habbooba jin ita Win cikakkiyar budurwa ce, hakan ne kuma ya saka ta samu waje a zuciyarsa. Sarah kuwa ba ita ta farka daga bacci ba sai da taji wani abu yana mata waiwayi a kunne. BuWe idanun tayi a hankali sai suka yi idanu huWu da Khalil. Da sauri ta tashi zaune tare da faWin, "Happiness, mi kake yi a nan a wannan lokacin?" Murmushi yayi tare da faWin, "Na zo tashin matata tayi sallah ne." Hannu ta saka ta dafe goshinta, can kuma ta sauko daga kan gadon tare da kamo hannunsa ta kawo shi har ?ofar Waki sannan tace, "Thanks for waking me up. Amma ka koma wajen amaryarka ka kula da ita." Da sauri yace, "Kar ki rufe ?ofar nan Mine." Ko kamun yayi wani yun?uri har ta tufo ?ofar tana dariya. Sosai taji daWin zuwan da yayi ya tasheta. Bayan idar da sallah, Sarah bata koma bacci ba, kitchen ta nufa ta haWa breakfast mai rai da lafiya ta Wauka ta nufi parlourn amarya ta jera a dinning sannan ta koma sama ta Wan kwanta saboda wani irin kasala da ciwon gaSoSi da take ji kwana biyun nan. ?arfe goma da mintuna biyar wani mahaukacin guWa ya kaure parlourn kamar kunnuwa zasu tsinke don sai da Sarah ta firgita. "Yarinya ?ar albarka jinin gidan tarbiya. Dama mu ai tsatsonmu tsatso ne mai kyau da tarbiya. Alhamdulillah yarinya ta kawo budurcinta gidan mijinta. Kai babu abinda yafi kawo mutunci gidan miji daWi! Ai rayuwar zubda mutunci da rashin kamun kai bai bi

57 / 60