Advertisements
Chapter 56 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   56 / 60

165K to 168K   out of 178.7K words

da amsa kiran ya ?ara a kunne. "Wai Mu'azzam baka kallon lokaci ne? Ga Aysha nan har ta kammala shiri tuntuni kai kawai take jira." FaWin Hajiya. "Na gama shiryawa Hajiya, gani nan zuwa yanzu." Ya faWi tare da yanke wayar ya mi?e tsaye. "Amma dai zaki min rakiya zuwa airport ko?" "Of course!" Sarah ta faWi tana mai Waukar hijjab a kan gado da ta fito dashi tuntuni ta saka sannan taja troley Win tayi gaba shi kuma ya bita a baya suka fice daga Wakin. Part Win Hajiya suka nufa, dan?am yake da mutanan Hajiya da ?an uwa da suka zo ayi hidimar biki dasu. "Ango! Ango!! Ango!!" Abokan wasan Khalil mata na wajen dangin babansa suka shiga faWi suna zaulayarsa. Ba tare da ya biye masu ba ya shige ciki domin zuwa Wakin Hajiya. "Yauwa gashi nan ma ya shigo." FaWin Aunty Yagana tana nuna Khalil Win. "Khalil, kuWin nan fa basu ishe iyayen Habbooba yin hidimarsu ba. Kasan dai gobe in Allah ya yarda za ayi wushe-wushe ko?" Fadin Aunty Yaana. "Wai har yanzu ba'a daina wannan bidi'ar ba dama?" Da?uwa Aunty Yagana da aunty Yaana suka yi masa tare da faWin, "Ungo nan! Lokacin aurenka da jikar Samuel da Deborah, Ina ce har dinner kuka yi? Don bazan manta ba matan zumunta haka suka dunga sakin maganganu da haukansu irin tasu ta ?an coci. Shine har kake da bakin zagin al'adarmu ta kakanni! To wallahi baka isa ba." "Yi hakuri auntyyyyyy! Ba haka nake nufi ba. Waneni in soki al'ada? Yanzu nawa ake da bu?ata in tura?" Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke don da har ta hau sama, Aunty Yagana kuma tace, "Ai yanzu maganar tura kuWi ya ?are tunda Maiduguri zaka tafi. Dama wai in faWa maka ne ka tafi cikin shiri don za'a bu?aci kuWi a wajenka." Murmushi yayi tare da faWin, "Khalil Wan tattalin arzikin naka sai ya ?are." A cikin zuciyarsa. Amma a zahiri sai cewa yayi, ".Ba matsala Aunty. Hajiya, mu zamu wuce kada muyi missing Flight. Ayi mana addu'a." Gaba Waya suka haWa baki suka ce, "Allah ya kai ku lafiya, ya sa ayi a Sa'a." Da "Ameen" ya amsa tare da fita daga Wakin. ?an parlour ma yayi masu sallama ya fita suna masa tsiya. A wajen mota ya samu Aysha da Sarah Suna jiransa, buWe boat yayi duk suka ajiye troley Win da yake hannunsa sannan Aysha ta rufe boat Win ta buWe gidan baya ta shiga don Sarah har ta shiga mazaunin gaba. Key Khalil yayi wa motar suka bar gidan. Suna isa airport, saura mintuna goma sha biyu jirginsu ya Waga. Aysha har ta Wauki jakarta tayi gaba. Hannun Sarah Khalilullah yayi kamo tana kallonta tare da faWin, "I'm going to miss you my dear wife." "Same to me here!" Sarah ta faWi tana narke fuska. "HaWa goshinsa yayi da nata tare da faWin, "ki kula min da kanki kamun na dawo, kin ji?" GyaWa kai tayi shi kuma yayi mata kiss a kumatu da hannunta sannan ya saki hannun nata tare da faWin, "Sai na kira ki idan na isa." ?aga masa hannu tayi tare da faWin, "Allah ya tsare ya kiyaye hanya, ango!" Yatsa ya nuna ta dashi yana mata gargaWi lokaci guda kuma yana murmushi tare da tafiya da baya da baya. Matsawa tayi baya, troley Win kayansa ya bayyana. Cak ya tsaya ya kallonta tare da faWin, "It is obvious yau zan rasa Flight Wina duk da gani a airport." "Ba zan bari haka ya faru ba." Ta faWi tare da isa inda yake ta mi?a masa troley Win. Hannunta ya cafko tare da matso da ita jikinsa sosai. Da sauri ta kalli gefe da gefe tare da faWin, "People are watching!" "And so fucking what!" Ya faWi yana mai kaiwa kuncinta kiss. "Zaka fara amfani da bad language Win naka ko?" Jan kumatunta yayi tare da faWin, "Sai ma na dawo tukun!" Ya faWi tare da Waukar troley Win yana mata waving. Da ?arfi ya Waga murya tare da faWin, "I love Soo much, wifey!" Gaba Waya mutane dake wajen suka dawo da idanunsu akan Khalil da kuma Sarah. Itama Sarah Waga hannun tayi tare da faWin, "I love you too, happiness. Safe journey!" "Drive safely dear." Ya kuma faWin still yana tafiya da baya-baya. "In Sha Allah." Ta faWi tana dariya. Sarah bata bar airport Win nan ba har sai da jirginsu ya Waga sannan ta koma mota cike da kewan mijinta zuwa gida. 1hour 22minute suka sauka Maiduguri International Airport. Ko da suka isa, mota na nan na jiransu tun kamun su sauka. Daga nan airport Win 40minute ya kawo su _Waziri Road_. A ?ofar gate driver yayi horn mai gadi ya wangale ?ofa suka shigo. Gidan cike yake da mutane sai zirga-zirga ake yi kasancewar gobe za suyi wushe-wushe. Wani kyakkyawan saurayi ne ya nufo wajen motar yana murmushi tare da kai hannu ya buWe gidan gaba inda Khalil yake zaune tare da, "Marhaban ya akhie!" Dai dai lokacin da Khalil Win ya fito daga motar shi kuma saurayin nan ya rungumesa tare da kama hannunsa zuwa cikin gidan ta baya. A hanya suka haWu da autarsu Habbooba, baki ta saki tana kallon Khalil tare da soma yin magana cikin sauri da yaren shuwa. Murmushi Khalil yayi don sarai yaji abunda tace don cewa tayi, "Yaya Waheed, wannan kyakkyawan shine mijin Habbooba? Gaskiya ta dace miji." GyaWa mata kai yayi tare da faWin, "Ki faWawa Habbooba ta kawo masa abinci a Wakina kamun ba?i su ragu ya shigo ya gaida Ummee." GyaWa kai tayi tare da kallon Khalil tace, "Marhaban!" Shima hakan yace mata babu yabo babu fallasa sannan suka wuce Wakin Waheed Win. Da gudu Layla ta kwasa tayi Wakin da Habbooba da ?awayenta suke ciki tare da faWin, "Habbooba kin ga mijinki kuwa? Wallahi kinyi Sa'a. Kyakkyawa sosai Wan gayu. Kici kwalliya ki baza turare ki tafi Wakin Akhie Waheed ki kai masa abinci. ?an Wago idanu tayi ta harari Layla tare da mayar da idanunta kan ja da ba?in lalle da ta wanko yanzu ana shafa mata turaren lallan a ?afa da hannu. Habbooba irin matan nan ne masu nuna isa da ta?ama ga kuma matu?ar kishi, sam bata ?aunar raini ko daga uban wanene, shiyasa ma yanzu da Layla ta kawo mata zancen zuwan Khalil bata wani nuna zumuWi ba saboda kada ?awayenta dake cike a Wakin su rainata ko kuma su fahimci babu wani doguwar soyayya ko sha?uwa tsakaninta da Khalil Win. "Habboo....." "Ke dallah fita!" Ta daka mata tsawa tare da nuna mata waje duk da kuma can ?asan zuciyarta tana son ganin Khalil Win. Bayan fitar Laylan, Waga daga cikin ?awayen Habbooba ta mi?e tare da buWe wardrobe Win Habbooba ta Wauko mata wani faransa kaya, doguwar riga ce har ?asa wacce taji wani irin rantsantsane Winki irin nasu na Shuwa Arab sai mayafinsa. "Booba, tashi za kiyi na ?ara gyara maki fuskanki. Ke Anni mi?o min wannan kwalbar turaren na kusa dake." Ta ?arisa maganar tana mai nunawa Waya ?asar turaran dake kusa da ita. Wani irin taSe baki Habbooba tayi tare da kau da kai. "Malama ajiye wannan girman kan da jan ajin za kiyi a gefe kije ku gana." Habbooba bata kalleta ba ma balle ta bata amsa. Bayan Amina ta gama shafa mata turaren lallen, sai wannan ?awar tata ta ?arisa kusa da ita ta soma gyara mata fuska. Cikin mintuna biyar fuskan nan ya ?ara wani irin kyau. Gashin kanta ta warware mata wanda ya sauka har tsakiyar bayanta ta kuma taje mata shi sannan ta kama mata tare Waura mata kwalliyarsu ta goshi da kuma ?afa sannan ta mi?a mata doguran rigar tare da faWin, "Don Allah ki shiga ki saka ki fito." A yangance ta karSi rigar sannan ta shiga Waya Wakin ta kullo ?ofar. Hannu ta saka a ?irjinta dake bugawa da sauri ta dafe tana mai jin matsananciyar farin ciki, don da har ta cire rai zai zo. Rigar ta saka daya hau jikinta yayi mata wani irin kyau. Kallon kanta ta ri?a yi a madubi tana jujjuyawa. Ta Wan jima a Wakin kamun ta fito. Gaba suka ce "Wow!" Gaba Wayasu turare suka dunga fesa mata masu ?amshi banda wanda aka dunga turare mata jiki dashi don hatta ruwan wankanta turare ne. Amina kuma tayi saurin Waukar mayafin tare da yafa mata sannan ta Wauke ta hoto. Daidai nan Akhie Majeed ya shigo tare da faWin, "Habbooba kina hauka ne? Mijinki na can na jiran ki a Wakina fa. He must be hungry!" Ba tare da tace komai ba ta gitta shi ta fita daga Wakin ta nufi kitchen Winsu. KiciSis suka yi da Ajiddeh, "Yauwa maza kitchen ki haWa min abinci, mijina yazo. Ki tabbatar kin wanke hannunki kamun serving mijina, sannan Wakin Akhie Majeed zaki kawo abuncin." Kai a ?asa Ajiddeh tace, "To Aunty Habbooba." Tsaki Habbooba tayi tare juyawa ta soma tafiya majestically ta nufi Wakin Akhie Majeed. Sai da tayi knocking sannan ta murWa handle Win. Tun daga buWe ?ofar wani ba?on fitinanniyar ?amshi ya daki hancinsa da ya saka ya Wago daka danna wayar da yake yi ya zubawa ?ofar idanu. Sai da aka Wauki wasu da?i?u kamun Habbooba ta ziro fara tas Win ?afarta wanda yasha lallan da ya ?ara fito da asalin kyawun ?arar sannan sauran gangan jikinta ya shigo Wakin. Kau da kai Khalil yayi daga kallonta ya mayar kan wayar tasa, kuma dama number Win Sarah yake ta kira amma bata shiga. Samun waje tayi ta zauna akan Waya daga cikin kujerun Wakin. Shuru Wakin ya Wauka, ita tana jin girman kanta da ji?imarta ba zai iya bari ta fara yi masa magana ba, shi kuma yana jin ba zai iya mata magana ba tunda bata iya sallama da gaisuwa ba. Kusan mintuna biyar babu wanda yayi tari a cikinsu. Knocking Ajiddeh tayi tare da yin Sallama, Khalil ne ya amsa tare da bata izinin shigowa. Har ?asa ta gaida shi ba tare da ta kalli fuskansa ba sannan ta ajiye tire Win data Wauko ta fita da sauri. Habbooba kallon tire Win tayi sannan ta kalli Khalil Win tare da faWin, "Bismillah, ga abinci kaci!" Ba tare da ya Waga idanu ya kalleta ba yace, "Sai da matata ta cika min ciki kamun na taho nan. Ki kwashe abincinki!" Wani duka ?irjinta yayi tare da jin wani irin matsanaicin kishi da tashin hankali. Bata iya cewa komai ba, kuma bata tashi ta fita ba. Ajiye wayarsa yayi a gefe tare da kallonta karo na biyu na kusan second biyar sannan yace, "Indeed she's very beautiful lady, sai dai babu tarbiya. Kwakwalwar cushe take da girman kai da ji?ima!" A cikin zuciyarsa. Mi?ewa tayi ta soma tafiya a hankali, har ta kai ?ofa sai yayi tunanin yanzu haka tana iya fita ta kira Hajiya a waya, shi kuma ba tashin hankali yake so a wannan yanayin ba. "Muhibba!" Ya kira sunan. A karo na biyu ta kuma jim wani malulu ya tsaya mata a ma?oshi jin ko sunanta bai iya kira da kyau ba. "Habbooba!" Ta faWi a fusace bayan ta zuba???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? masa kyawawan idanunta. Murmushi yayi don ya fahimci abun yayi mata ciwo. "I'm Sorry!" Ya furta yana mai taSa hanci wani dariyar na son kufce masa. "Dawo ki zauna amaryata muyi magana!" Ya faWi yana mai nuna mata kujerar kusa dashi. Sai da ta kalli kujeran sannan a hankali ta taka ta isa wajen ta zauna tana cika tana batsewa. "Nifa ya kamata nayi fushi ba ke ba." Da gefen idanu ta kallesa tare da faWin, "Oh, haka ma zaka ce?" Gyara zama yayi tare da faWin, "Kin shigo babu ko sallama bare kuma gaisuwa, bayan ni Win babban ba?onki ne." "Hakan ne ya saka ka faWa min magana!" Ta faWi tana wasa da jelar gashinta daya le?o ta ciki gyalenta. "Da nace maki me?" Kau da kai tayi don ko a mafarki bata som tunawa yana da mata. Murmushi ya ?ara yi tare da faWin, "To ya kike, ya kuma shirye-shiryen baki?" "Alhamdulillah!" Ta faWi tana kallonsa ta gefen idanu. "Kiyi ha?uri, naso nazo tuntuni mu tattauna amma hakan bai samu ba sai yanzu." Kallonsa tayi kai tsaye tare da faWin, "Kuma baka da waya ko? Ko sau Waya ka kira ni ne?" Girgiza kai Khalil yayi tare da faWin, "Na amince nayi laifi, amma ayi min afuwa, kin ji amaryata?" Murmushi tayi tare da faWin, "Na ha?ura, amma sai kaci abinci." Saukowa yayi daga kan gadon tare da faWin, "An gama my dear." My dear Win da yace mata yasa taji kanta ya ?ara ?ato. Tana kallonsa yayi serving kansa ba tare da ta sauko ba. Sinasir ne da miyan taushe da yaji namomi, sai farfesun naman kai da kuma dambun nama. Sinasir Win ya saka pieces uku, sai ya saka miya da nama ya rufe tukunyar. Sai a wannan lokacin ta sauko tare matso masa da wani bowl Win da zai wanke hannunsa tare da rufa, "Thanks!" Yace mata sannan ya soma wanke hannun nasa ita kuma tana tsiyaya masa ruwan. Duka ya cinye sinasir Win nan guda uku, duk da dama ?anana ne mara nauyi ko kaWan, naman ne yaci guda biyu kawai ya wanke hannunsa tare da goge baki da tissue ya matsar da tire Win gefe. "Thanks again, amaryata." Ya faWi yana mata murmushi. "You're welcome!" Ta faWi tana wani farrrrr da idanu daidai lokacin da wayarta yayi ?ara. Kallon wayar tayi, ganin mahaifiyarta ke kiranta sai tayi picking tare da karawa a kunne, cikin harshen shuwa ta soma faWin, "Eh, gashi nan yanzu ya gama cin abinci. Yanzu zan kawo shin?" Tana gama faWin haka ta yanke wayar tare da kallonsa tace, "Muje ciki ku gaisa da Ummee da ?an uwanta." GyaWa mata kai yayi tare da faWin, "Ok ban few minutes na canza kaya sai ina fito." "Ok." Shine abunda tace tare da ?ara gyara zama akan kujeran. ?an kallonta yayi sai kuma ya mi?e ya shige bedroom inda Akhie Majeed ya ajiye masa akwatin kayansa tare da rufo ?ofar. Tana nan a parlourn har ya canza kaya ya fito. Wata skyblue yadi ya saka irin mai taushin nan kuma transparent don hatta vest Win da ya saka a ciki ana iya hangowa. Ba ?aramin kyau ya ?ara yi ba sosai. Mi?ewa tayi tana murmushi tare da faWin, "kayi kyau!" "Har na kai ki?" Ya faWi yana kallonta. Matsawa tayi inda yake tare da mi?a masa wayarta bayar ta cire code, "Ka fini tsayi, kayi mana pictures." KarSa yayi tare da yi masu hoton yana kallonta itama tana kallonsa. With his surprise kawai yaji ta kwanto a ?irjinsa har da lumshe idanu, shi kuma ya Wauke su hoton a haka. Haka suka yi ta yin style yana Waukarsu. Sun Sata lokaci wajen Waukar hoton kamun suka fita domin zuwa side Win Ummee mahaifiyarta. Kasancewar gaba Waya babu bare a ciki don duk dangi Waya ne. Don mahaifiyar Habbooba da mahaifiyar Khalil, uwa Waya suke uba kowa da nasa. Yana shiga Wakin yaji kansa na neman juyawa saboda wani irin mahaukaciyar guWa da gaba Waya ?an Wakin suka saki sannan suka hau yi masu wanka da turare. Aysha ?anwarsa da kuma yayyin Hajiya da suke uwa Waya uba Waya da kuma ?an wa da ?an ?ani suka hau yi masu li?i kamar kuWi suyi kuka don both familyn uwa da uba akwai dukiyar. A ranar dai Khalil sai da jikinsa yayi tsammi tsabar yanda aka yi ta jansa kamar igiya. Shine can gaida dangi, can gaida dangin baban Habbooba kuma kuWin jikinsa sun yi kuka. Bashi ya samu sukunin yin waya da annurin ransa bai can wajajen goma na dare. Ringing Waya, biyu tayi picking tare da faWin, "Happiness!" Cike da wani irin salo mai tafe da shagwaSa ta kirasa. "Na'am, Mine!" Ya amsa yana mai sakin mi?a don gaba Waya muryanta ya kashe masa jiki. "Tun da rana nake ta kallon wayata ina jiran kiranka. Da naji ringing nake zuwa da gudu amma sai inga ba kai bane." Mi?a ya kuma yi tare da faWin, "I'm so sorry, wife! Wallahi mutane suka cika inda nake, gashi kuma daga can, sai inyi can ina gaido da dangi tun da na sauka wallahi. Shiyasa ban samu sararin kiranki ba, amma kina cikin zuciyarta." Ajiyar zuciya ta sauke tare da faWin, "To ya mutanan Maidugurin da kuma shirye-shiryen biki?" "Alhamdulillah. Ina twins Wina?" "Gasu nan suna bacci kusa dani, sunyi kewarka sosai." Ta faWi tana kallon fuskansu. "Nima nayi kewarku sosai. Duk ba daWi nake jina saboda bana tare daku. Amma ai in sha Allah, jibi ina nan dawowa." "To ya ?anwar tawa?" Sarah ta faWi. "Bari idan mun gama waya zan tura maki number Winta sai ki tambayeta da kanki, Ni yanzu kira nayi domin inyi hira da matata inji daWi ko na samu nayi bacci mai daWi." Dariya Sarah tayi tare da faWin, "To shikenan naji." Daga nan suka tsunduma kogin soyayya, basu suka kammala waya ba, sai pass 12am. Washa gari da sassafe Hajiya ta kira Khalil a waya, don itama ma sau Waya suka yi waya jiya lokacin da ya haWa su magana da wata tsohuwa. Katse kiran yayi sannan ya kirata, bugu Waya ta amsa kiran tare da faWin, "Assalamu alaikum." Khalil ya amsa tare da faWin, "Hajiya ina kwana, an tashi lafiya?" Amsa ta bashi da, "Lafiya ?alau. Na kira ka ne domin in tambayeka ina zaka saka Habbooba? Domin yanzu maganar da nake maka bamu jima da gama waya da mahaifiyarta ba, ?an kawo kaya suna hanya tun asuba." ?an shuru Khalil yayi don har ga Allah ya manta da maganar wajen zama. "Hajiya zata zauna ne a nan Sangarenki a sashena kamun na ayi mata nata ginin a filin gaban sashen ya Abdul-Hakeem." Wani mahaukacin harara Hajiya ta jefi wayar dashi kamar Khalil Win take gani tare da faWin, "To ubanka yayi kaWan! Nike auranta da zata zauna min a sashe? To saurareni da kyau, ka kira matarka ta kira ?an uwanta suzo

56 / 60