Advertisements
Chapter 26 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   26 / 60

75K to 78K   out of 178.7K words

_Khalil_ yayi tare da mi?a mata yace, "Sai a sakar min mara inyi fitsari." Amsa tayi bakin ya?i rufo, ha?oran sunyi cirko-cirko a waje. "To, to a wuce a bani waje." Sai da ta kai ?ofa sannan tace, "Aunty Saro, sai nazo dan ya _Khalif_ ya fita." Da ?arfi Khalil yace, "Kika ?ara kiran matata da wannan sunan sai na cire shegun ha?oran nan. Kuma kar in sake inga ?afafunki a Wakina." Dariya Sarah tayi tare da faWin, "Amma ya kuke da ita?" Sai da ya kulle ?ofar ya saka key sannan ya dawo inda take ya rungume ta sannan ya ce, "?ar uwa ce, lokacin da Hajiya taje Maiduguri aka haWo ta da ita domin ta ri?a taimaka mata da wasu ayyukan. Ance dai abokiyar wasan mu ce, ban dai san asalin yanda muke da ita ba." Sarah tace, "Hajiya ?ar Maiduguri ce ko?" Zama yayi a kan kujera ya Waurata a kan cinyarsa tare da faWin, "Mahaifinta Shuwa ne, mahaifiyarta kuma Kanuri, kuma duka tana jin yaren." Kallonsa tayi tare da faWin, "Kai fa, kana jin yaren?" "Gwada yara min naji ko zan iya mayar maki?" FaWin _Khalil_. "To ai ni ban iya ba." Sarah ta faWi. Kwanto da kanta yayi a kan ?irjinsa tare da faWin, "Kar ki damu, wata rana zaki san ko inaji ko ban ji." "To baba fa, wani yare ne?" Sai da ya nuna kansa Sannan yace, "Babana?" "Eh babanmu." Ta bashi amsa tana nuna ita dashi. "Sorry babanmu har dake. Shi kuma Mahaifiyarsa bafulatana, mahaifinsa Kanuri." "Kai Kanuri ne kenan?" FaWin Sarah. "Kwarai da gaske!" Ya bata amsa tare da mi?ar da ita zuwa dinning sannan ya Wauko basket Win da Laure ta kawo abinci ya ajiye a kan dinning Win sannan ya koma kitchen ya Wauko kwan da ya soya. "Ni na soya wannan da kaina. Ci kiji?" FaWin Khalil cike da farin ciki don ya soya kwai. Sarah kuwa tun kallon farko da tayi wa kwan taga tsakiya ya babbake. Hannu ta kai ta Wan yago gefe inda bai ?one ba ta saka a baki. Da sauri ta furzo shi jin magi har kwakwalwar kanta. "Ya dai?" FaWin Khalil bayan yayi saurin zuwa inda take. Bata ce komai ba ta yanko ta saka masa a baki. Dakyar ya iya juriya ya haWiye yana yamutsa fuska. "Wai wai wai! DaWi!" FaWin Khalil yana yin haka=?L?da hannu. "To maza cinye shi!" Ta faWi tana masa tuni da plate Win da idanunta. "Kiyi ha?uri na kaiwa Madhu itama taci. Don duk abunda na saka a baki itama sai ta ci." "Wacece kuma haka?" Tayi saurin faWa. Shi kuma yace, "Madhubala wutar kyau, masoyiyata kenan?" Tuni annurin fuskanta ya canza ta tsaya kawai tana kallonsa. Kumatunta yaja tare da faWin, "Kishi, to mage na ce wacce na Wauko all the way from Paris. Zaki sota sosai idan kin ganta. Very beautiful." Sai a lokacin ta saki fuska tare da faWin, "Laa! Kaman ka san ina son mage sosai. Tana ina?" "Tana side Win Hajiya. Idan mun gama karyawa zan kai ki, ki gaida Hajiya sai mu Wauko abun mu daga nan." Ya faWi hakane tare da soma serving Winsu a plate Waya. Yana bata a baki tana bashi har suka kammala sannan suka kwashe kayan tare suka kai kitchen yana wanke-wanke tana Wauraya har suka kammala. Towel ya Wauko ya goge mata hannu dashi sannan suka fito parlour. "Bari na Wauka maki babban mayafi sai muje wajen Hajiya." Ya faWi hakan tare da nufar sama. Mintuna kaWan ya dawo Wauke da gyale. Da kanshi ya soma nannaWa mata gyalen a kai dai-dai lokacin da suka ji door bell. A tare suka kalli ?ofar, sai da ya gama saka mata sannan ya nufi ?ofar ya buWe. Ido huWu suka yi da Aina'u tana sakar masa murmushi.



*KIRA ZUWA GA MARUBUTA*

_A matsayinka na Wan Nigeria bai kamata kayi murnar Independence ba, bai kuma kamata kabar wani yayi ba!_
_dalilina kamarhaka_
_a satin daya_ _gabata an sace Walubai a jahar Zamfara, an kashe wasu a sakkoto, An harbe wasu a cikin Jos, a kaduna kuwa an tare jirgin ?asa an kwashe mutanen cikinsa wanda har yau ba'a san inda sukeba!_
_kai yanzu ko tafiye tafiyen da akeyi da an daina saboda irin wannan matsalolin!_
_Kuma duk haka yana Faruwa ne saboda sakacinmu na mutanan AREWA, ko har kun manta da ?an matan da aka sace a cikin jahar Barno state a shekarar 2014 su Wari biyu da sabai'n da shida?!, ?an matan ?an matan chibok, toh haryanzu ba'a san inda saura suke ba..._
_Idan mukace AREWA muna magana ne da ?a?an cikinta waWanda suka sami Waukaka koya take kama daga ?an social media, ?an film, mawak'a, masu shirin barkwanci, tare da_ _*Marubutan mu*, mu taso mu buWe baki muke_ _magantuwa, muyi amfani da wannan damar ta social media, kuna ganin celebrity Win nan na kudu daya mutu zargi suke akan kashe shi akayi ba tabbatarwa ba, amma ji yadda abun ke yawo a ?asa baki Waya!_
_mu kuma ?a?a mata ake kwasa ake shiga jeji dasu, banda tsadar rayuwa, da azaba da ?uncin da muke ciki, kidnapping, kwace, Haure, ana kashe mana ?an uwan mu Waruruwa batare da munce komaiba!_
_shin da mukayi shirun gajiya_ _sukayi suka daina ko kuwa abin ta'azzara yayi?_
_a matsayinki/ka na *Marubuciya, Marubuci* ?an AREWA ga dama tasamu, masu novel na kuWi dama free, masu Waukakar cikin mu dama sabbin tasowa, magana ake aji murya iri Waya gabaWaya a social media a yau first October dan already no more Independence, Dan girman Allah kar mu raina abin da zamuyi, koda ba?ya update na novel kiyi koda shot writing akan matsalar dake faruwa!_
_kar mutsaya sai abi yazo kan ?anwarka ?anina babana ko mamana, Kaduna Zamfara Barno Kano da dukkan arewa muWin duka abu Wayane, dan Allah marubata mufito ?wanmu da ?war?wata mutaya ?an uwanmu ?an_ _social media isar da sa?o, tunda mu baiwar rubutu_ _ubangiji ya bamu muyi amfani da ita wajan yin g?ara._
_ubangiji yayi mana Jagora ya Allah ka sakawa duk wacce tayi ?o?arin tallafawa da gidan Aljannatul-Firdausi_.


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*
[02/10, 9:11 PM] Matar Sayyadee: Da sauri Sarah ta ?ariso wajen tana faWin, "Lah, Ai'n kece? Shigo mana kin tsaya a waje kamar ba?uwa. Ke Waya ce?" Hanya Khalil ya bata ta shigo tare da faWin, "Bamu san da zuwanki ba, ashe kina tafe" kai tsaye yayi maganar don har ga Allah bai so zuwanta ba don zata shiga ha??insa na rashin bashi damar kasancewa da matarsa. Da kallo ta bishi tana ji kamar rungumesa saboda ?aunarsa dake fuzgarta. Shi kuwa Khalil komawa yayi ya zauna tare da Waukar remote ya kunna tv ya Waura ?afa Waya akan Waya. "Ai'n mai zaki ci? Ki zauna mana." Wani kallo Khalil ya watsawa Ai'n Win tare da maida kallonsa izuwa ga Sarah yace, "Babe, ba girkin da za kiyi, saboda ban so kiyi stressing kanki shiyasa na fita da kaina na haWa maki breakfast. Ohh nama manta, akwai sauran abincin da Aunty Maryam ta aiko mana dashi gashi can a dining. She should go and serve herself kamun mu dawo daga cikin gida wajen hajiya. Let go wife!" Ya faWi hakan tare da kama hannun Sarah ya saka cikin nashi. Kallonta Sarah tayi tare da faWin, "Aina'u bari muje mu dawo. Hajiya zanje na gaisar in dawo yanzu." Ya?e tayi tare da faWin, "Ok sai kun dawo." Suna fita Khalil ya saki tsaki tare da faWin, "Killjoy?" "Wa?" Sarah ta tambaya tana kallonsa. "?anwarki mana. Bata iya zuwa gidan amare ba. Ita da ake bari sai irin bayan sati biyun nan, duba fa ki gani ko 12:00 bai yi ba. Ni dai wallahi an shiga ha??ina. ?aukar hutun wata guda nayi domin in huta tare da matata, amma naga alama ana son hanani more amarcina." Tsungulinsa tayi a hannu har sai da ya furta, "Auch! Mai nayi maki?" "Duk fa wanda zai zo ba kwana zai yi ba, dole zai tafi ya bar mu tare, to menene abun damuwar bayan we will always sleep together babu mai raba mu?" Cak ya tsaya yana kallonta tare da faWin, "Haba, dagaske? Za ki biyani duk bashin soyayyar da aka hanani nunawa da ranar?" Dukan kafaWunsa tayi tare da faWin, "Wallahi happiness kana da negative mind. Ni ba abunda nake nufi kenan ba." "To ni kuma kinga abunda nake nufi kenan." FaWin Khalil. Da sauri tayi gaba saboda kunyar da ya bata. HaWawa yayi da gudu ya isketa tare da faWin, "Yarinya kina da aiki, wai kunyata kike ji? TaS, kina ruwa can gaban breaker." Cak ta tsaya kasancewar sun iso daidai ?ofar part Win Hajiya. Shi ya ?arisa tare da murWa handle Win ?ofar ya shiga bakinsa Wauke da sallama. Gaba Wayansu suna parlour ana hira, Hajiya, yaya Abdul-Hakeem, yaya Muhammad Kabir, Aunty Maryam, aunty Khairat, aunty Zakiyyah matar yaya Abdullahi, Nafeesa, Aysha, Laure, Aunty Jamila autarsu uncle Ameeru, sai ?a?ansu da kuma kaWan daga cikin sauran mutanen Maiduguri da basu koma ba. Juyawa Khalil yayi tare da faWin, "Babe, shigo mana." Da sauri Aunty Khairat ta tsunguli aunty Maryam jin sunan da Khalil ya kira Sarah dashi suka bushe da dariya. Ita kuwa Sarah a kunyace ta shigo Wakin kanta na kallon ?asa ?afafuwanta na harWewa. Har ?asa ta du?a tare da faWin, "Hajiya ina kwana?" Da murmushi a fuskar hajiya ta amsa tare da faWin, "Zo taho nan kinji ?ata." Zama tayi kusa da ?afafun Hajiya a kan capet sannan tabi kowa Waya bayan Waya ta gaida su, kowa ya amsa fuska cike da fara'a babu nuna wani kyara ko wula?anci. Khalil Win ma gaida waWanda suka girme shi yayi, wanda ya girma kuma suka gaida shi. "Yayanmu ka iya zaSe fa wallahi." FaWin Nafeesa tana ?ara le?o fuskan Sarah. "Kun san ni komai nawa mai kyau ne shiyasa matata sai da na hanga na waiga na zaSota zu?e?iya gata nan." Aunty Zakiyyah matar ya Abdullahi tace, "Gaskiya Ibrahim baka da kunya, a gaban yayyin naka nake irin wannan magana haka." "To Aunty kuma ni mai nace? Yabon matata fa kawai nayi." FaWin Khalil yana dariya. "Wai, Hajiya sai kinyi ha?uri don zaki ga rawar kai!" Gaba Waya aka kwashe da dariya. Saukowa ?asa Khalil yayi tare da zama daidai inda Sarah take sannan yace, "Wife, na san baki san kowa a nan wajen ba idan aka cire Laure da tazo Wakinmu Wazu. Bari na fara ta kan wannan babbar aunty, (yayi nuni zuwa ga Aunty Zakiyyah), ita ce matar babban wanmu, sojane a Abuja yake aiki. Lokacin da papa yake dai rai, we all are living there duk dani zaman na hutune don a abroad nayi rayuwata kaf, Hajiya ce ta matsa na dawo saboda Allah ya rubuta sai na haWu dake mun ?unla ala?a mai girma. Last year suka aurar da second daughter Winsu mai sunan Hajiya ana kiranta little hajjaju, very smart girl don ni ta biyo a kwakwalwa." "Ai ka san mu duka kwakwalan tunkiyoyi gare mu sai kai Wan gwal" FaWin yaya barrister. Waro idanu Khalil yayi tare da faWin, "Ni ba haka nake nufi ba. Mine saurareni kiji." Ya ?arisa maganar yana kallon Sarah, "Wannan sunansa ya Abdul-Hakeem, wannan itace matarsa Aunty Maryam wacce ta aiko mana da breakfast Wazu, ?arsu Waya Maimoon... Wannan kuma shine ya barrister, shi kuma kin ga matarsa nan, sunanta Aunty Khairat, ?a?ansu biyu...." Haka ya dunga nuna mutanan parlour Win yana mata bayani. Ita dai kai kawai take Waga masa. Yanda aka amsheta kowa na nan-nan da ita ya saka ta mance da wata Aina'u. Shikuwa Khalil yana sane, addu'a kawai yake yi cikin zuciyarsa Allah yasa ta gaji da jira ta wuce gida. ?angaren Aina'u kuwa, bayan fitarsu babu inda bata buWe ta duba ba, sai faWin, "Kan bala'iiii!" Kawai take yi tana kwafa. Sai da ta gama tsaf sannan ta dawo parlour ta zauna a kan kujera tana girgije-girgije ?afa, "Wallahi in har sunana Aina'u Wiyar Lami da Nuhu, wallahi tallahi ba zan taSa bari kiyi farin ciki ba, ba dai anyi auren ba, enjoy the first week of your marriage before the war begins!" Ta ?arisa maganar tana mai rausayar da kai. Tun tana ?irga mintuna har ta dawo awa. A can cikin gida kuwa, kirar sallar azahar ne ya fitar da mazan zuwa masallaci yayin da matan suka Wauro alwala. Bayan kowa ya idar da Sallah, sai suka haWu gaba Waya a dinning don har an kammala lunch. Kujerun dinning Win irin mai sha huWu ne, kuma sun Wauke gaba Waya don ma yaran an haWa masu a parlour don suna da yawa. Khalil ?afa ya tura ya shafo ?afar Sarah, Wagowa tayi suka haWa idanu ya kashe mata idanu, gaba Waya a idanun Hajiya komai ya faru amma sai ta nuna kamar bata ga komai ba ta cigaba da cin abincinta. Zumbur Sarah ta mi?e tana faWin, "Inna lillahi!" Gaba Waya aka haWa baki wajen faWin, "Mai ya faru?" Khalil kuwa har ya zagaya ta bayanta tare da jan kujeran da take kai baya. "Na manta ina da ba?uwa a Waki. Kuma tun Wazu tana can tana jirana." Hajiya tace, "Laure maza haWo mata abinci a basket ki tafin mata dashi." Khalil kuwa tsaki yayi a zuciyarsa don bai so ta tuna ba. Shima abincin da bai ?arisa ci kenan ba yabi bayan matarsa. Kowa Sarah ta murWa handle ta shiga, a zuciye Aina'u ta juyo zata fara ruwan bala'i sai ga Khalil ya shigo rai Sutu-Sutu. Washe baki Ai'n tayi tare da faWin, "Kun jima, har nayi bacci na farka. Amma dai mancewa kuka yi nazo ko?" Ko kamun Sarah tayi magana caraf Khalil yace, "Ni na Wauka ma kin wuce ai. Ashe kina nan kina jira." Sarah tace, "Kiyi ha?uri Aina'u wallahi mancewa nayi kina nan. Kinci abincin?" "B??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an sani ba shegiya munafuka. Wato kin shigo cikin arziki har kin soma wula?anci. Kiyi, lokacinki ne. Nawa na nan zuwa." A Cikin zuciya tayi maganar, amma a zahiri sai cewa tayi, "Naci!" Sama Khalil ya hau yana faWin, "Love, Wauko min energy drink a fridge ki kawo min sama." Da "To" ta amsa tare da nufar kitchen Win. Da wani irin kallo mai tattare da shau?i Ai'n tabi bayan Khalil. Sarah kuwa kitchen ta shige ta Wauko drink Win ta dawo parlour tare da faWin, "Aina'u ina zuwa dan Allah. Bari na kai masa na dawo." Ko tari Aina'u bata yi ba. Sarah kuwa dama bata jira cewarta ba ta nufi sama, kwance ta same shi daga shi sai boxer yana danna waya. Yana jin shigowar ta ya ajiye wayar tare da mi?a mata hannu alamar ta taho garesa. Sai da ta Wan yi jim sannan tayi taku ta isa gareshi. Janyota yayi gaba Waya ta faWo jikinsa ya saka hannu biyu ya rungume tare da faWin, "Taho inji Wumin jikinki matata." Ya ?arisa maganar yana sunsunar wuyarta. "Dan Allah ka sake ni, Aina'u fa tana parlour." Hannu ya kai ya cire Wan kwalin kanta ya cusa hannunsa cikin gashinta tare da faWin, "Duk wacce tazo gidan amare ai ta san hakan zai iya faruwa da ita, ni kuma saboda wata Aina'u ba zan ?i hutawa da matata ba." Ya ?arisa maganar tare da murginata yayi mata rumfa yana kallon kyakkyawar fuskanta. "Waiyy! Nauyi gareka, Waga ni." Ta faWi duk da kuwa be sakar mata nauyi ba. Jin abunda tace sai ya Wan sakar mata kashi talatin a cikin nauyin nasa. Da sauri ta shiga bugun bayansa tana faWin, "Nauyi, nauyi, nauyi! Wallahi ka sakar min nauyi." "Au haba, dagaske?" Kukan shagwaSa ta sakar masa tana tsungulin damtsensa. Juyawa yayi ta koma samansa tare da zagaye ?ugunta da hannunsa ya matso da kansa ya haWe bakinsu ya shiga bata deep kiss, Sarah kuwa sai mutsu-mutsu take zata kwace kanta yayi saurin juyata ta koma ?asa yayi mata runfa ya shiga bata zazzafan romance, tun tana no?ewa har ta saki jikinta ba tare da ta shirya ba ta shiga mayar da martani. Sai da komai ya kammala ta shiga kukan shagwaSa tana faWin zafi. Shi kuwa ya biye mata yana ta lallashi. Tare suka yi wanka wanda a can bayin ma sai da suka Sata

26 / 60