Advertisements
Chapter 49 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   49 / 60

144K to 147K   out of 178.7K words

gidan surukai!" Ya ?arisa maganar yana jawota gaba Waya jikinsa tare da tura hannunsa cikin tsakankanin rigar tata. Lumshe idanu Sarah tayi hawaye na zubar mata jin yanayin da ta jima bata jisa ba a jikinta. Hannu ta saka ta ?an?amesa tana sakin siririn kuka. Da baya da baya yayi ta tafiya da ita har wajen ?ofa ya mi?a hannu ya saka sakata sannan ya sunkuceta suka faWa kan katifar, ba tare da wani jinkiri ba ya hau kasheta da hot romance da ya kusa gigita tunaninta, daga ita har shi sun mance a inda suke, har sai da nutsuwa ta saukar masu tukun. Tare suka yi wanka a cikin bayin Wakin. Sai bayan sun gama kimtsawa sannan Khalil ya kuma jawota jikinsa suka shiga labari. "Nnanne tace in faWa maka anjima za muje gidan maman Lami da babanta ka gansu." Hannu ya saka ya Wane mata baki tare da faWin, "Mama, ba Lami ba........." ?arfe biyar suka kintsa, wannan karan daga ita sai Khalil suka nufi gidan baba Samuel, har ga Allah tsoran tsohon nan Sarah take yi, bata so sam imaninta ya raunana shiyasa taki kawo hasashensa na Wazu cikin zuciyarta. Wannan karan tun suna ?ofar Wakin suka fara jin dariyar baba Samuel. ?aga asabarin Sarah tayi tare da shiga Khalil a bayanta. Tunda Khalil ya shigo Baba Samuel yake kallonsa, yana zama baba Samuel ya cafki hannunsa tare da ware tafin hannunsa ya kalla sannan ya kalli kwayar idanunsa tare da faWin, "Mata uku zasu haihu maka a shekara Waya kuma duka ?a?a mata zasu haifa, biyu daga ciki matanka ne wanda ka biya sadaki, Waya kuma ba matarka bace amma kai ne uban cikin! Na gani a kwayar idanunka, kuma na gani ta tafin hannunka, wacce ta kasance babu sadaki a tsakaninku, zata mutu kuma rainon ?ar da ta haifa hannu wannan matar taka kuma jikata zai koma. Akwai ?alubale masu dama da wannan ?a zata fuskata, domin za'a haifeta ne da cutar makanta, kuma yarinyar......." "Enough baba Samuel!" Sarah ta faWi da ?arfi jikinta na rawa gabanta kuma na faWuwa yayin da Khalil kuma ya fizgi hannunsa da Baba Samuel ya ri?e da ?arfi ya taro Sarah dake ?o?arin zubewa a ?asa......



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[14/11, 12:31 PM] Matar Sayyadee: "Happiness wannan mutumin mushiriki ne, zuwa wajensa bala'i ne. Allah yaga zuciyarmu ba zuwa nan muka yi domin yayi mana duba ba, let get out of here please!" Sarah ta faWi tana mai dam?e gefen rigarsa. Wani irin murmushin baba sameul yayi tare da faWin, "Naga irinki da yawa my grand-daughter, wasu sun dawo sunyi da mamaki anan inda kike kuma suka bani ha?uri, kuma har yanzu muna tare da wasunsu ina yi masu duba. You're my grand-daughter shiyasa nake faWa maki duk wannan, wasu da yawa da kuWi suke nema in yi masu irin wannan duban amma ban yi, you're very special to me shiyasa. Amma time shall tell! Idan kun tafi Kaduna gobe, kice wa Elizabeth I love her Soo much and I miss her, sannan idan kun isa gidan _Pastor Emanuella Debora Gabriel_, kuce mata Samuel na gaishe ta! Sannan ku faWa mata ta guji zaman aure dani saboda addinina, to gashi nan ta haWa jini da Addinin da tafi tsana har da ?a?an jikoki, sannan idan kun isa Kaduna kije wajen ?ar uwarki, ku faWa mata cewar nayi al?awarin da rantsuwa daOgun, Shango, Eshu, ?runmila sai na kashe _Ofulafu_ saboda abunda ya aikata mata!" A ruWe Sarah ta kalli Khalil tare da faWin, "Mai ya samu Aina'u?" Hannunta ya kama tare da faWin, "Tana can tana girbe abunda ta shuka. ?ai?ayine ya koma kan mashe?iya!" Wani dariya Baba Samuel yayi tare da faWin, "Noma da ban ruwan da kake tayi a gonar daba taka ba ta fidda fure, kai wani irin halittar ubangijine wanda da wuya yayi mu'amala da mace bata samu ciki ba, yanzu haka ina kallon yanda kwan halittar dake jikinsa Sarah wanda ka zuba Wazu yana yawon neman hanyar shiga mahaifarta, yanzu saura mace Waya tak!" Yana gama faWin haka ya bushe da dariya har da tuntsirawa, cak Sarah da Khalil suka tsaya suna kallonsa cike da mamaki furucinsa. Kallon juna suka yi sannan suka kuma kallon Baba Sameul, "Happiness mu fita dan Allah, wallahi wannan maye ne, yana ganin har kayan cikinmu." Dam?e hannunta Khalil yayi suka fita daga Wakin suna yin addu'a cikin zuciyoyinsu. Wani irin abune ya tsirga tun daga kwakwalwar Khalil har zuwa tsakiyar tafin ?afarsa. HaWa kai yayi da ginin ?ofar gidan tare da faWin, "What if dagaske ne abinda tsohon nan ya faWi? Ina ji a jikina _?anwar matata_ na Wauke da cikina. Sarah in tsoran Kar dagaske ne ai Aina'u na Wauke da ciki!" Ya ?arisa maganar a matu?ar raunane. Girgiza kai Sarah tayi tare da faWin, "A'a Happiness, Aina'u baza ta taSa samun cikinka ba jinin ubangiji. Aina'u bata da ciki Mine, Aina'u baza ta haihu da kai ba, Ni kaWai zan haifo maka ?a?a sai kuma matar da zaka aura nan gaba. Amma in sha Allah bayan haka baza ka taSa haihuwar shege ko shegiya ba!" A hankali ya juyo tare da faWin, "Ina fatan haka Sarah, sai dai ina jin tsoro sosai." "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un. Kayi ta maimaita hakan, in Sha Allah zaka samu sau?i a zuciyarka." Jinjina mata kai yayi sannan suka cigaba da tafiya kowa da sa?e-sa?en da yake yi a zuciya. A ?ofar gidan pastor _Emmanuella Debora Gabriel_ suka tsaya, Sarah ce tayi knocking, cikin ?an da?i?u gateman ya buWe mata ?ofar tare da faWin, "From where? Who are you looking for?" Kai tsaye Sarah tace, " _Pastor Emmanuelle Deborah Gabriel_" Kallo sama da ?asa yayi masu, ganin basu yi kama da matsiyata ba, sai yace, "Tana cirewa wata mata evil spirit a sama, can you wait for her?" Wannan karon Khalilullah ne yayi maganar, "show us the waiting room, we'll wait for her." Da hannu gate man ya nuna masu wajen zama sannan ya matsa suka shiga ciki. Mintuna goma sai ga mutane su bakwai sun fito a hannunsu ri?e da wata ?ar budurwa suka saka ta cikin mota sannan suka koma ciki, muryan pastor Debora suka jiyo da ?arfi kamar zata tsaga gidan tana faWin, "Dear Lord Jesus: Father God, in the name of Jesus Christ , I take authority and dominion over my home. I command every demonic entity that has entered into my house has to bow its knee. I come to you in the name of Jesus Christ , and I am asking for forgiveness of my sins. I m repenting for disobeying to my parents, abondoned my daughter. Father God, I also repent if I have any bitterness towards anyone and forgive them for hurting me, and I give them over to you. Father God, I repent and I renounce my involvement with anything that was not of you. I also repent and renounce for bringing anything into my house that was not of you such as idols, other gods, other religions, and so on. Father God, by the blood of Jesus Christ, I break any assignment of every evil spirit to this space. I bind every evil spirit that is in this room and command them to go where the Lord Jesus Christ has ready for them. Father God, in the name of Jesus Christ , I renounce and reject any inch of this room, this house and this property that has been yielded or surrendered unto Satan and by faith I take it back and surrender it to the Lord Jesus Christ. Father God, in the name of Jesus Christ , by faith, I claim that this room is covered under the blood of the Lord Jesus Christ and no evil spirit can enter it. I command everything must leave this house now. I decree that every legal right has been broken. I call on the Lord to blow and remove every demonic spirit out now to never return, in the name of Jesus Christ . Amen." Kallon Sarah yayi tare da faWin, "Wannan kwakwazo haka, saura kaWan na zura da gudu ai!" Dariya Sarah ta kyalkyale dashi tare da faWin, "Ai su akwai kwakwazo kamar za ayi faWa!" Wannan karon tare suka fito har da ita Debora Win da kuma wasu ?an mata uku da maza biyu, suma a cikin motar aka saka su sannan mutanan nan suka du?a suna godiya ga paston, ita kuma sai albarka take saka masu. Motar suka shiga suka tada. Tun da Pastor ta fito Sarah ke kallonta, "without doubt wannan ita ta haifi mamana, duk da ta tsufa, amma ga kamannin mamana nan gaba Waya a tare da ita." "Nima abunda nake cewa kenan a zuciyata." Khalil ya faWi yana mai mi?ewa, pasto Emanuella kuwa ganin mutanan da bata sani ba suna nufota, sai ta tsaya cak tana jiransu. Bayan sun iso sai gaba Waya suka Wan du?a suka gaisheta, amma masu tayi cikin fara'a tare da faWin, "Amma ban gane ku ba!" Sarah tace, "Sunana Saratu Nuhu, yarinyar ?arki Elizabeth!" Wani irin waro idanu Pastor tayi tana kallon Sarah, can kuma ta kai hannu ta ri?o ta tare da faWin, "Ke ?ar Elizabeth ce? Dukkan ku?" Ta ?arisa maganar tare da nuna Khalil. Girgiza kai tayi tare da faWin, "Wannan mijina ne!" Shima kamo hannunsa tayi tare da faWin, "Thank you Jesus, thank you for everything!" Sannan ta ri?e hannunsu duka tare da jansu zuwa cikin gida. A ?aton main parlour Winta ta ajiye su, cikin ?an?anin lokaci sai ga house help Winta sun cika gabansu Khalil da kayan motsa baki dasu drinks, kan ka kuma cewa kobo sai ga ?an uwan Pastor suna shigowa, nan da nan har sun cika parlour Win, masu kuka nayi, masu ihun addu'ar nan nayi, masu rungume Sarah har da Khalil Win maza da mata nayi. Khalil sai taka ?afar Sarah yake yi ganin garadan arna na kama masa mata, da an nuna wani ance, "Sarah wannan uncle Winkin ne." Take zai taso ya bata side hug yana saka mata albarka. Dangin Lami suma suna da yawa sosai. Kowa sai tambayanta in Elizabeth, ?a?anta nawa. Duk tambayar da suka yi mata ta basu amsa, sai dai bata basu labarin komai ba game da abunda ke faruwa. Jin gobe zasu tafi Kaduna, Pastor Emmanuelle ta daka tsalle take ba zai yiwu ba, sai sun kwana a gidanta, hakan ya kusa haifar da rikici don Nnanne itama cewa tayi dole sai sun tafi gobe domin taga Wanta. Daga ?arshe dai gaba Waya suka yanke hukuncin zasu tafi Kaduna har da Pastor Emanuella itama da tata tawagar, amma duk da haka Sarah da Khalil a gidan Pastor Emmanuelle Deborah suka kwana, har twins sai da aka kawo su Pastor ta gansu. Yanda akai ta kwaWa masu ihu a kunne da sunan addu'a, sai da Khalil yaji kamar ya fizgo ?a?ansa, "Abraham, zaka bani twins su zauna a wajena ko?" Pastor Emmanuelle Deborah ta faWi tana yiwa Sam'an da Sauban kiss a goshi. "Har ma na baki! To ko shure-shuren mutuwa kike ba zan iya baki su suyi koda kwana biyu. Haka nan yarana su koma cewa _In the name of Jesus, Hallelulaya_" amma a zahiri sai cewa yayi, "Eh grandma!" Washa gari ?arfe tara, kowa ya gama shiryawa, Khalil, Sarah da Suhan a mota Waya, su Nnanne, ba Lukman, ba Nura da ba Kamal a mota Waya, sai _Pastor Emmanuelle Deborah da tawagarta a mota Waya. ?arfe biyu daidai suka shigo Kaduna, kai tsaye jama'a road suka nufa. A ?ofar gate sukai parking, Sarah ce ta soma fitowa tayi cikin gidan da sauri tana mai jin farin cikin dalilinta Baba Nuhu zai yi reuniting da iyayensa. A tsakar gida ta samu Lami tana shanya, duk ta rame ta ?ara duhu, Lami na ganinta ta rungumeta tare da faWin, "Sarah were have you been all this day? Muna na nemanki, mijinki was here 6days ago yana nemanki." "Mama, I have a surprise for you!" Da mamaki Lami take kallon Sarah kamun ta jiyo sallamar su Nnanne suna shigowa, Lami bata gane Nnanne ba, don bata taSa ganinta bama, amma tana ganin ba Nura jikinta ya fara rawa don shi ta sansa don tasan Baba Nuhu twins ne kuma ta taSa ganin har su baba Lukman. "Mother!" FaWin Lami da ?arfi wanda ya saka gaba Waya su Na'ima suka fito daga Wakin suna faWin, "Mama lafi..." Ba tare da sun ?arisa maganar ba suka kuma haWa baki tare da nuna Baba Nura suka furta, "Baba!" Da ?arfi. "Uncle John, uncle Uche, uncle Joshua, aunty Grace, aunty Delilah, aunty Roth!" FaWin Lami tare da fashewa da kuka ganin ?annnai mamanta maza da mata. ?aya bayan Waya ta bisu ta shiga rungumesu kamun ta dawo gaban Pastor Emmanuelle Deborah ta zube guiwowinta a ?asa ta kama ?afarta tana kuka sosai while asking for forgiveness. ?agota Pastor Emmanuelle Deborah tayi tare da faWin, "I forgive you my dear daughter. Na yafeki! Ba lefinki bane adukkan komai da kika aikata, laifin ubanki taSaSSe kuma mara rabo a duniya da kuma can sama, Allah shine yake sonki da ya karkato hankalinki kika koma addininki na gaskiya." Wawan tsaki Nnanne ta saki tare da faWin, "Allah tsine! Ke Saratu, duk waWannan ?an uwanki ne? Sune yayyinki ?a?an Nuhu?" GyaWa kai Sarah tayi tana hawaye. Su Na'ima ma kukan suka fara yi don sun fuskanci abunda ke faruwa, dangin Lami ne da kuma dangin Baba. "Wannan ?anin babanku ne, tagwaininsa ne, a mahaifa Waya suka zauna da mahaifinku, wannan kuma yayyin mahaifinku ne, suma ?an biyu duk da ga zahiri nan kun gani. Ni kuma, ciki Waya muka zauna da mahaifiyar Nuhu, ita ta saki Nono ta bar min, amma uba kowa da nasa. Gaba Waya su Na'ima sai suka ?arisa gareta suka rungumeta suna kuka. "Muje ku kai ni wajen Wana, muje!" Nnanne ta faWi. Hannunta Na'ima ta kama har Wakin Baba dake kwance kamar gawa. Da sallama suka shiga Wakin gaba Wayansu. "Nuhu, Nuhuna, kai ne ka koma haka!" A razane Baba ya buWe idanunsa tare da motsa hannu da ?afarsa abunda tunda ya kwanta bai taSa yi ba, don sosai ya motsa. Yana ido huWu da ?an uwansa ya soma wani irin jijjiga yana son gungurowa daga kan gado kuma yana hawaye da kuka. Suma gaba Waya kukan suka saka tare da matsawa kusa dashi.



_Kuyi ha?uri da wannan, wallahi jinya nike yi_

*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke

49 / 60