Advertisements
Chapter 59 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   59 / 60

174K to 177K   out of 178.7K words

wajen saSon Allah, kamar yadda wasu mutane suke yi.
Ibni Taimiyya ya ce, ?Wannan maganar banza ce. Wato mutum ya kafa hujja da ?addara a kan saSa wa Allah, saboda imma dai ?addara ta zama hujja ga kowa da kowa, ko kuma ba hujja ba ce ga kowa da kowa. To idan ?addara hujja ce ga kowa da kowa, to babu wanda yake da dama ya yi musu ko inkari ga wanda ya cuce shi, ya zage shi, kuma ya kwace masa dukiyarsa, ya Sata masa matansa, ya sare sa da takobi a wuya, kuma ya lalata masa gonarsa da ?a?ansa. domin ba zai cuce shi ba, sai da ?addara. Babu wanda zai yarda a cuce shi, a kafa masa hujja da ?addara. Abu na biyu, idan ?addara hujja ce, to da Iblis, da Fir auna da mutane Annabi Nuhu da Adawa da sauran masu saSon Allah, waWanda Allah ya halakar da su, da sun sami hujja. Haka kuwa abu ne da babu wani mai bin wani addini da zai yarda da shi. Abu na uku, da ?addara hujja ce, to da babu bambanci tsakanin bayin Allah na ?warai da fajirai.Wanda ya saSa ga tunani na qywarai, ya kuma saSa da faWin Allah cewa,
(HNEN' JN3R*NHPJ 'DR#N9RENI HN'DR(N5PJ1O19 HNDN' 'D8QODOEN'*O HNDN' 'DFQOH1O20 HNDN' 'D8QPDQO HNDN' 'DR-N1OH1O21 HNEN' JN3R*NHPJ 'DR#N-RJN'!O HNDN' 'DR#NERHN'*O22) [A'71: ai  bb].
 Makaho ba zai daidaitu da mai gani ba, haka duhu ba zai yi daidai da haske ba, haka inuwa ba za ta yi daidai da zafi ba, haka matattu ba za su yi daidai da masu rai ba.
Kuma yana cewa,
(#NER FN,R9NDO 'DQN0PJFN "NENFOH' HN9NEPDOH' 'D5QN'DP-N'*P CN'DREOAR3P/PJFN APJ 'DR#N1R6P #NER FN,R9NDO 'DREO*QNBPJFN CN'DRAO,QN'1P28) [5: 28]
(Ko za mu sanya waWanda suka yi imani kuma suka yi ayyuka na kwarai kamar masu Sarna a doron ?asa, ko kuma za mu sanya masu ta?awa su zama daidai da fajirai).
Abu na huWu: Ita ?addara imani aka ce mu yi da ita, ba kafa hujja ba. Duk wanda ya kafa hujja da ?addara to hujjarsa ta banza ce. Duk kuma wanda ya ba da hanzari da ?addara to hanzarinsa ba abin karSa ba ne. Da ana karSar hujja da ?addara to da an karSi ta Iblis da sauran masu saSo. Da ?addara hujja ce ga bayi da babu wani da za a yi masa azaba a nan duniya ko a lahira. Da ana hujja da maddara da ba yanke hannun Sarawo ba, ba a kashe wanda ya yi kisan kai ba, da ba wanda za a yi wa haddi don ya yi wani laifi. Kai da ma ba wanda za a ya?a, ko a yi umarni da wani abu na shari a ko hana wani mummunan abu. Abu na biyar, an tambayi Manzon Allah (??),  Idan dai Allah ya rubuta komai, to meye amfanin aikin da bayi za su yi? Sai ya ce,  A a! Ku yi aiki. Kowa abin horewa ne ga abin da aka halicce shi don shi. Abu na shida, idan dai rubutu da Allah ya yi, zai zamo hujja ga masu saSo, to me ya sa ba zai zama hujja ba wajen ci da sha, da makamantan haka? Ai Allah ya ?addara masa ci da sha, da sauransu, amma ba zai ?oshi ba, ko ya daina ci, sai ya ci, ya sha. Me ya sa ba zai ce, tunda Allah ya rubuta, ba sai na ci, ko na sha ba, idan na zauna haka ma, ?addara za ta biyamin bu?atata? Ko kuwa haihuwa: Ai ita ma ?addara ce, me ya sa mutum ba ya zama, ya ?i yin aure, ya ce, idan dai Allah ya rubuta mini, zan same shi, ko ban kusanci mace ba. Babu mai faWin haka, sai wawa. To haka ma abin da yake wajen bin Allah, ko saSa masa. Ina fatan duk kuma fahimtata Hajiya?" GyaWa kai Hajiya tayi tare da faWin, "Na fahimceka marmari. Amma gaba Waya jikina duk yayi sanyi, na ?osa naji shin wannan karo mai ya faru kuma!" Ta ?arisa maganar a raunane. "Hajiya a kan Khalil ne, nasan gaba Waya nan mun sam abunda ya faru a baya. Kuma bugu da ?ari yarinya tayi bayanin da kanta cewar asiri tayiwa Khalil yayi ta amfani da ita dama duk wasu abubuwan da tayi Win. To sakamakon wannan kwanciya da yayi da ita, ta samu ciki, Khalil bai amince cikinsa bane sai da yayi DNA test da kansa kuma ya tabbatar shine uban cikin dake jikinta." A razane hajiya ta hau salati tana kuka sosai tare da faWin, "Allah ya isa tsakanina da ke Aina'u! Ibrahim Allah ya saka maka abunda yarinya tayi maka. Ta Sata maka rakod (record). Ni kuwa ya zanyi idan ban yarda da wannan ?addarar ba? Ai dole nayi ha?uri na rungumesa da hannu bibbiyu. Khalil Wana ne, Ni kuma uwarsa. Duk duniya idan ban rufa masa asiri ba, babu wacce zata rufa masa. Ubangiji Allah ya baka ikon cin jarabawarka Mu'azzam!" Gaba Waya suka Wauka da ameen. Gyaran murya ya Abdullahi yayi tare da gyara zama ya cigaba, "Hajiya gamu nan dai mu biyar a gabanki, bayan mu babu wanda ya san da maganar acikin zuciyarmu. So nake wannan magana a binneta anan, bayan mu kar kowa yasan Khalil ya haihu da _?anwar matarsa_, Saratu na Wauke da ciki, duk da ita Aina'un zata riga ta haihuwa da wata biyu, so muke a Soye abunda Aina'u zata haifa har sai Allah ya sauki Saratu, to a wannan lokacin za'a bayyanar da abunda Aina'un ta haifa a duniya matsayin ?an biyu da Sarah ta haifa. Ko a cikin gidan nan kada kowa ya san haka. Habbooba da Maryam kada su san wannan batun dan girman Allah." Share hawaye Hajiya tayi tare da faWin, "A matsayina na mahaifiyarku, ban yafewa duk wanda ya fitar da wannan maganar a cikinku ba. Yanda Abdullahi yace, haka za ayi. Allah ya sauke su lafiya." Wani irin ajiyar zuciya Khalil ya sauke tare da faWuwa a gaban Hajiya yana kuka yana ro?onta gafara da kuma godiya akan wannan abu da tayi masa sannan ya ?ara da faWin, "Hajiya ina ro?onki wannan alfarmar, dan darajar ubangiji kiyi ha?uri ki yafewa Sarah ku dawo kamar yadda kuke da." ?ago shi tayi tare da faWin, "In Sha Allah Khalil daga yau zan canza, kuma dama can wallahi abubuwan da Aina'u ta aikata ne ya bani tsoro har ya saka uwata Saratu ta fita daga raina, Kuma ka san ni Win uwace dole inji zafin kashe min ?a da aka yi da kuma kusan rabani da ?a?ana. Amma komai ya wuce. Ita kanta Saratu abun a tausaya mata ne." Rungumeta yayi tare da faWin, "Nagode sosai Hajiyata." Tun daga wannan rana Sarah ta samu sau?i sosai a wajen Hajiya wanda tayi mamakin hakan sosai don Khalil bai faWa mata shi ya taushi hajiyan ba. Gadan-gadan ya hau yin ginin Sarah wanda har ya kai linta, lokaci guda kuma filinsa dake Kinkinau ana ta gyara da gine-ginen wajen ajiye kaji da kuma dabbobi. Ginin da Khalil yake yi iri Waya ne da wanda Habbooba take ciki yanzu. Sai dai ya fishi tsaruwa da abubuwan zamani. Nan da nan hankalin Habbooba yayi mugun tashi ta nufi Hajiya da zancen ita wannan sabon take so. Hajiya kuma ta nuna mata sam bata isa ba, wannan gini na Sarah ne. Tun daga wannan rana ta daina wa Hajiya magana, tsakaninsu sai habaici. Hajiya kuma tana lure da ita amma sai tayi kamar bata fahince ta ba. Lokacin da aka kammala gini, sai tayi tsalle tace wancen take so. Sosai Khalil ya wanke ta da soso da sabulu tace ya ?ara da aje mata rafar dubu-dubu guda biyu yace tayi kuWin jirgi ta koma gidansu idan baza ta iya zama a nan Win ba. Lafiyayyun furnitures ya saka aka zuba mata ta tare a Wakinta lokacin cikin jikinta watansa biyar daidai da na Aina'u wata bakwai, Habbooban kuma wata huWu. Tuni Baba Nuhu ya saka an dawo dashi gida wai ya gaji da zaman asibitin, su Nnanne ma sun koma, kuma gaba Waya suka kwashe su Na'ima suka tafi dasu. Lukman ma ya dawo daga rehabilitation center ya natsu sosai kamar ba shi ba. Don makaranta Khalil ya nema masa kasancewar ko a da Win ya kammala secondary da ?yar. Yanzu haka yana 100lv a University dake nan Nasarawa. Na'ima kuwa, tunda babban Wan ba Kamal ya ganta ya manne mata, tun tana sharewa har ta soma kula shi. Yana da mata Waya da ?a?a uku. Magana har tayi ?arfi ta shiga wajen manya. Nnanne tsabar daWi kamar ta zuba ruwa a ?asa tasha. Hassana, Nuratu da Marfu'a kuma gaba Waya makaranta suka koma suma 100lv Win sai course daban-daban. Wata rana Sarah na kitchen tana haWa lunch kawai taji anyi banging ?ofa da ?arfi an shigo, a razane ta juyo suka yi idanu huWu da Habbooba hannunta ri?e da wu?a. "Inna lillahi wa'inna ilaihir! Lafiya Habbooba?" Sarah ta faWi jikinta na rawa. "kashe shi nazo yi domin in zauna da mijina ni Waya." Zaro idanu Sarah tayi tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Kar kiyi haka Habbooba, laifi babba zaki aikata." Harararta tayi tare da faWin, "Idan har zan zauna da mijina ni Waya, ban damu da inyi ko wani irin laifi ba." Tana gama faWin haka tayo kanta da gudu. Da gudu Sarah ta kwasa itama suka shiga zagaye kujeru tana kai mata suka ita kuma tana kaucewa har Allah ya bata nasarar angiza Habbooba ta fita da gudu, itama mi?ewa tayi da gudu tabi bayan Sarah. Ta window aunty Maryam ta hangesu ta fito da gudu itama tabi bayansu. ?akin Hajiya ta faWa tare da Soyewa a bayan hajiyan tana faWin, "Hajiya ki taimaka min zata kashe ni!" Waro idanu Hajiya tayi ganin Habbooba da wu?a a hannu tana nufo su. "Ke! Baki da hankali ne? Yar da wu?an nan." Wani iri yanka ta kaiwa Hajiya aikuwa ta same ta a hannu sai ga jini shaaa. "Inna lillahi wa'inna ilaihir!" Aunty Maryam da Sarah suka faWi da ?arfi tare da Waura hannu a kai daidai shigowar Khalil da ya Abdul-Hakeem. Wani irin wawan mari Khalil ya Wauke Habbooba dashi tare da soma kwallo da ita ya ma mance da wani cikin dake jikinta. Shi kuma ya Abdul-Hakeem yayi kan Hajiya. Ture shi Hajiya tayi tare da shiga tsakanin Khalil da Habbooba tare da faWin, "Ka bari nace Ibrahim! Taci arzikin cikin dake jikinta." Ita kuwa Habbooba bakinta ya?i rufuwa sai cewa take, "Wallahi sai na ?one gidan nan kowa ya mutu har dani!" Kallon Hajiya Khalil yayi tare da faWin, "Hajiya ba zan iya zama da yarinyar nan ba, taje na sake ta saki Waya." Yana gama faWin haka ya jata ?iiiii har waje sannan ya rufo ?ofar ya soma dressing Win hannun Hajiya, Allah yaso wu?ar bata shiga ciki ba. Habbooba kuwa kamar mahaukaciya ta wuce side Winta fuuuuuuu ta Wauki akwati da kuWi ta fice daga gidan. Kallon Khalil dake dressing hannunta tayi tare da faWin, "Ibrahim ka yafe min, nasan baka son Habbooba amma na matsa maka sai ka aureta. Yanzu wa gari ya waya. Da badan Allah ya tsare ba, da yarinyar nan tayi kisa yau!" Khalil yace, "Hajiya babu abunda kike yi. Ki daina blaming kanki." Jirgi Habbooba tabi ta tafi Maiduguri, taxi tayi shata har gate Win gidansu. Tana shiga taci karo da mahaifinta sai da gabanta ya faWi. Shi kuwa kallo Waya yayi mata ya fahimci bata da gaskiya. Gaba ya saka ta har Wakinsa ba tare da mahaifiyarta ta san da zuwanta ba. Narkekiyar bulala ya Wauko ya shimfiWa mata biyar lafiyayyu sannan ya tambayeta abunda ya kawo ta. Kasancewar ta san halinsa zai iya yankata, aikuwa ta warware masa kaf abunda ta aikata. Saboda cikin dake jikinta ne kawai ya saka bai mata dukan mutuwa ba. Amma ko mahaifiyarta bai bari ta gani ba ya saka ta a mota ya wuce da ita can ?auye wajen ?anwar babansa yace ta zauna kuma kar a barta ko waje ta ri?a fitowa sannan kuma duk wani aiki a bata kar a raga mata kuma ya kwace wayarta yayi dawowarsa. Ba ?aramin wahala take sha ba, kullum kuma tuwo take ci safe rana da dare. Duk ta rame ta bushe wata Waya cal kawai. Dana sani kuwa tayi yafi kwando dubu. Kuka na jini ne kawai bata yi ba. Gashi tun da Baba ya ajiyeta bai kuma waiwayo wa ba. Shi kuwa baba yana dawowa washa gari ya taho kaduna. Har ?asa ya Wuka yayi ta bawa Hajiya da Khalil ha?uri har da Sarah. Duk suka nuna masa komai ya wuce har Hajiya ta nuna Khalil ya mayar da ita amma sai Baba ya hana, yace sam bai amince ba har sai Habbooba ta gane kuskurenta, idan yaso nan gaba idan akwai sauran shan ruwanta anan Win sai ta dawo. Sarah Khalil wani irin rayuwar nishaWi da faWin ciki suke yi. Lokacin da cikin Aina'u ya cika wata tara, Khalil ya saka ranar da zai yi mata CS don sam baza ta iya haihuwa da kanta ba. Sarah kuma cikinta lokacin watansa bakwai. Ana saura kwana biyu yayi mata CS, wata rana suna bacci wajajen ?arfe biyun dare ya samu kiran gaggawa daga asibiti, Aina'u na fizge-fizge zata mutu. Da sauri ya diro daga kan gadon, yana sauke ?afarsa Sarah na ajiye nata tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un" tana kuka don taji duk maganar da suka yi. Yayi-yayi da ita ta zauna shi ya tafi, amma ta nuna ita sam sai taje. Khalil na zuwa suka shiga da ita theather room, Sarah sai zirga-zirga take yi tana addu'a. Cikin mintuna talatin Khalil ya ciro kyakkyawar baby daga cikin Aina'u mai kama dashi sak. Sai dai tun kan ya kammala Winke cikin Aina'u ta hau wani irin abun kamar mai tsinkau-tsinkau. Allurar da aka yi mata bai hanata yin magana ba, gaba abubuwan da ta aikata take ta faWi tana haWawa da kukan kare. A wannan dare dai Aina'u ta cika bayan cika asibitin da tayi da ihu da kuma jikinta da ha?oranta. Khalil bai san lokacin da ya fashe da kuka ba ya ?arisa kusa da inda aka ajiye babyn yana kallonta yana kuka sosai kamun ya rungume ?ar a jikinsa. Sarah sumewa tayi lokacin da Khalil ya fito daga theather room Win hannunsa Wauke da babyn Aina'u. Lokacin data farfaWo, a kan gadon Lami ta ganta, Hajiya kusa da ita tana tofa mata addu'a. Yun?urawa tayi zata mi?e Hajiya ta ri?eta tare da faWin, "Kwanta kar ki tashi Saratu." Hajiyan ta faWi tana hawayen tausayin Aina'u. A hankali ta mi?e ta zauna tare da jingina da gado. Can kuma da sauri ta kai hannu ta Wauki babyn dake kusa da ita cikin kayan sanyi tare da rungumeta, wani irin zazzafan ?aunar yarinyar na shiga cikin zuciyarta. Fita Hajiya tayi tare da samun Lami dake jingine da Wakin Baba Nuhu, idanunta sunyi luhu-luhu fuskan ya kumbura saboda kukan da taci. "Maman Sarah, kina ganin a faWa mata mahaifinta ya rasu? Ina tsoron halin da zata shiga." Hawaye Lami take yi sosai don har duhu-duhu take gani. A yau taga mutuwa biyu masu girgiza zukata. Da fari ?arta, sai kuma mijinta. Shi kuma da asuba ya cika. Don ko da ba Nura ya tashi yayi alwala yaje yayi Sallah ya dawo, yana taSa shi yaji alamar babu rai a jikinsa. Don shi daga baya da aka sallami Baba Nuhu shi dawowa yayi da zama a Kaduna ya cigaba da jiyar tagwainin nasa. "A kira mijinta ya faWa mata cikin hikima." FaWin Lami. Jinjina kai Hajiya tayi tare da le?owa waje ta kira Khalil Win Allah yaso dawowarsa kenan daga airport, duk da babu jirgin da zai je Nassarawa, ya Abdullahi ya bada jirgin sojoji yaje ya dauko su Nnanne da ba Lukman domin dasu Na'ima. Gidan wani irin ruWewa yayi kuka lokacin dasu Na'ima suka shigo. Da sauri Sarah ta fito daga Waki hannunta Wauke da babyn Aina'u. Rungumeta Na'ima tayi tare da faWin, "Sarah, ashe baba ya riga mu gidan gaskiya!" Wani irin wuuuuuu Sarah ta soma ji a cikin kanta kamun tayi wani irin baya ta tafi luuuuuu, da sauri Na'ima ta ri?o babyn, Khalil kuma ya ri?o Sarah zuwa jikinsa. Tun daga wannan lokacin Sarah Bata kuma sanin inda kanta yake ba, sai jini ya Salle mata kamar dai lokacin cikin twins. Nan da nan Khalil yayi asibiti da ita, don shi bai samu jana'izar Baba ba. Aina'u kuwa da an sakata a rami, ?asa ke bullu?ota, sai da aka tara mutane akai ta addu'a kamun Aina'u ta samu zama cikin ?abari. A can asibiti kuwa, Sarah sai zubar jini take yi ga kuma na?uda gadan-gadan amma babu haihuwa. Hannu Khalil ya saka aka shiga da ita Wakin theather. Cikin ?an?anin lokaci aka ciro mata babynta mace mai kama da ita sak, irin hasken Khalil kawai ta Wauko. Don Sarah ita ja ce, Khalil kuma fari. Gyarata akai aka mayar da ita Wakin hutu, babyn kuma aka sakata a incubator. Sujada Hajiya tayi tare da Wagota ta Waga hannu tare da faWin, "Allah mai yin yanda yaso, ubangiji ka nuna ikonka anan. Tabbas ayau Sarah ta haifi ?an biyu." Lokacin da Sarah ta farfaWo, kowa da zullumi a cikin zuciyarsa, amma cikin ikon Allah sai ta farfaWo da dangana, don ko hawaye bata yi ba sai addu'a kawai da tayi ta aunawa babanta da kuma Aina'un. Satinsu biyu a asibiti aka sallame su suka dawo gida. Dangi gama Waya kuma aka yi masu shelar Sarah ta kuma haifan twins duka mata. Lami duk ta zama wani abun tausayi, don ba kaWan ba mutuwar Baba Nuhu ya dake ta. Jin labarin yanda ?asa ta?i amsar Aina'u har sai da aka haWa da addu'a ya saka wannan karon ta amshi addinin Musulunci da duka zuciyarta, kuma Pastor Emmanuelle Deborah bata wani yi tashin hankali ba duk da zuciyarta bai so hakan ba, amma bata takura mata ba, ta barta acewarta kowa yayi addininsa. Sai dai wata sabuwa a Sangaren jaririyar

59 / 60