Advertisements
Chapter 52 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   52 / 60

153K to 156K   out of 178.7K words

Hajiya. Ni ina ji a jikina, Hajiya zata huce kuma ta ri?e Sarah hannu biyu, amma fa a wannan gaSar sai tayi mugun ha?uri da kau da kai. Ni wallahi naga ?o?arin Hajiya sosai, domin da wata uwarce akai mata abunda a kai wa Hajiya, wallahi ko da lu'ulu'u aka yi Sarah sai Khalil ya rabu da ita. Aina'u fa tayi masu mummunar tabo a zuciya, gashi kuma yanzu tana Wauke da ciki, ko ya Hajiya da shi kansa Khalil Win zasu ?arbi wannan zancen cikin?" FaWin Marfu'a. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, kaiiiii Allah ya tsinewa Aina......" Saurin toshe mata baki Na'ima tayi tare da faWin, "Kar ki ?arisa Hassana." Girgiza kai Hassana tayi tana mai tsiyayar da hawaye har da shashshe?a. "Ku muje mu wanke Wakin mu su taya mu, mu fitar da komai. Mun bar su suna ta jira." FaWin Nuratu ganin suna ta koke-koke. Ita kanta ba ?aramin daure zuciyarta tayi ba. Sai taji gaba Waya bata tausayin Aina'u ko kaWan, ji take ma halin da take ciki yanzu dama Allah ya nunka mata azabar. A can gidan su Sarah, bayan Khalil ya gama gaisawa dasu Nnanne suna ta saka masa albarka, sai ya kalli ba Lukman tare da faWin, "Ba Lukman ina tunanin fitar da Baba India, in Sha Allah zai samu kulawa sosai kuma zai warke." Abunda ya bawa Kowa mamakin a Wakin, jin muryan Baba Nuhu yana faWin, "Ibrahim, Nagode sosai da Wawainiyar da kayi dani da kuma ?a?ana, Allah ya duba maka naka ?a?an kai ma. Ni zuwan Mahaifiyata da kuma ?an uwana nan muka gane ya fiye min komai. Ko yanzu Allah ya Wauki raina Alhamdulillah. Bana bu?atar zuwa wata ?asa domin duba lafiyata, Ni n na san lokaci kawai nake jira. Nnanne, ki yafe min duk abunda na aikata maki cikin rashin sani da kuma sani, ?an uwana kuma ku yafe min. Ku faWawa, Saratu Wiyata, Nuratu, Hassana, Na'ima, Marfu'a, da Lukman na yafe masu har abada, Allah kuma yasa su gama da duniya lafiya. Ibrahim, na bar amanar Sarah a hannunka, kace mata ban yafe mata ba idan har ya?i bin uwarninka da bai saSawa Allah ba. ?an uwana, kar ku yarda ku bar kaduna ba tare da duka ?a?anku ba, Sarah kawai zaku bari a Kaduna, ita ma aure ne ya ceceta." Kuka Nnanne ta fashe dashi tare da kama hannunsa ta shiga faWin, "Nuhu cuta ba mutuwa bace, in Sha Allah wannan cutar ba ajalinka bane." Girgiza kai kawai Baba Nuhu yayi tare da kallon gefe yana tsiyayar da hawaye. Duk second na rayuwarsa, hoton abunda ya aikata da Aina'u yake gani yana masa gizo shiyasa gaba rayuwar ta gunduresa. "Allah ya isa tsakanina da ke Aina'u!" Baba ya faWi a bayyane tare da fashewa da kuka. Ba shi kaWai ba, gaba Waya Wakin kuka suke yi har da Khalil daya sunkuyar da kai ?asa. Da ?yar Lami ta iya gogewa Aina'u jiki, duk inda ta taSa nama ne ke yankowa ya faWo sai tsutsotsi su biyo baya. "Lami ruwa, ki bani ruwa in sha!" FaWin Aina'u don abunda ke iya zama a cikinta kenan. Ruwan Lami ta Wauko tare da buWe goran ta kafawa Aina'u a baki. Kuka Lami ta fashe dashi ganin rabin ruwan na tsiyayowa ta ma?ogoronta yana zubowa har cikinta, hannun Lami rawa yake yi tana kallon yanda ma?ogoron ke sama da ?asa. "Yesu kayi mana tsari da shaithan mai sanya aikin zunubi a zukata. Yanzu kalli yanda kika mayar da kanki Aina'u! Wannan shine sakamakon duk wani bawa mai aikata zunubi. Zunubanki sun yi yawa Aina'u. Ke sheWan ce da kanki. Ko Rose Merry da ta kaii ki wajen boka, kin fita mugunta a zuciya!" FaWin Lami tana share hawayen ganin halin da Aina'u take ciki. "Lami cikina, kaina, bayana, idona, cinyata, wayyoooo Allah cikina Lami. Yana min zafi sosai!" Shine abunda Aina'u take ta faWi. Fita Lami tayi daga Wakin tana kuka don bata da abunda za tayi wa Aina'un. Bayan Khalil ya fito daga Wakin Baba, ya gama yanke hukuncin in Sha Allah nan kusa zai tura Baba India. Fita yayi ya koma mota sannan ya kira Sarah a waya, bayan ta Waga yace mata ta same shi a waje a cikin mota. Hijjab ta saka sannan ta fita tare da buWe motar ta shiga sannan ta rufo motar. "Ina wuni?" Ta faWi tana kallon ?asa, ta?i yarda ta Wago su haWa idanu saboda yanda idanunta suka yi jazuuur alamar taci mugun kuka. "Mine!" Ya kira sunanta yana mai tsura mata idanu. ?agowa tayi suka haWa idanu tayi saurin mayar da kanta ?asa. "Mine meke damunki haka?" Ya faWi a ruWe tare da kamo hannayenta. Kuka ta rushe dashi har da shashshe?a tana mai dam?e hannunsa tare da rufe idanu. Sai da ta jima a wannan yanayin sannan ta soma magana bakinta na rawa, "A yau na samu labari guda biyu da suka girgiza ni kuma suka saka zuciyata tayi tsalle." Ganin Khalil na faWuwa yace, "My endless bliss, wani labari ne waWannan?" Idanunta a rufe tace, "Happiness, don zaka yi aure shine baza ka iya faWa min ba sai dai in tsinci maganar a wani waje?" Wani irin bugawa zuciyar Khalil yayi tare da faWin, "A ina kika ji wannan maganar Sarah?"




*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[14/11, 12:31 PM] Matar Sayyadee: Murmushi mai ciwo Sarah tayi tare da faWin, "Happiness ba wai auren da zaka yi bane yafi Sata min rai, Soyewar da kayi min ne yake ci min zuciya!" Ta ?arisa maganar tana ?ara fashewa da kuka. Gaba Waya Khalil sai ya rasa inda zai saka kansa, ri?e hannunta yayi gam tare da faWin, "Look Sarah, wallahi tallahi ba'a son raina zan ?ara wannan auren ba, Hajiya ce ta matsa sai na aureta domin ?arfafa zumunci. Ki yarda dani, wallahi ko fuskan yarinyar nan ban taSa gani ba. Wallahi ni ke kaWai ce zaSina. Ban taSa jin a cikin zuciyata ko na second in ?ara aure. Wallahi ke kaWai kawai kin isheni. Ke four in one Wina ce. Ba zan iya ja da maganar Hajiya ba shiyasa na amince da wannan auren. Auren da zan yi ba zai taSa rage ?aunar da nake maki ba ko kuma darajarki. Ke Win ta daban ce a cikin zuciyata Sarah." Wani irin natsuwa da daWi kalamansa suka yi mata a cikin zuciya. Sai dai still gabanta bai daina faWuwa ba a duk sa'ar da ta tuno maganganun Hajiya lokacin da ta kira ta Wazu a waya. "Assalamu alaikum hajiya ina kwana?" A matu?ar murtuke Hajiya ta soma magana, "Ba gaisuwarki na kira domin na amsa ba. Na kira ne inyi maki gargaWi da babban murya, ki kiyaye ni idan har kina son cigaba da zama da Wana! Idan shi kun shanyesa, to ni nafi ?arfin tsafin iyayanki wallahi. Kuma aurene kamar anyi an gama tsakanin Ibrahim da Habbooba in Sha Allah. Tsafinku zai ?are a kanku!!" "Hajiya don Allah kiyi ha?........" Tun kamun Sarah ta idasa Hajiya ta yanke wayar bayan ta saki dogon tsaki. Sauke wayar Sarah tayi a kunne tare da fashewa da kuka tana faWin, "Aina'u kin ga abunda kika jawo min ko? Aina'u kin gani ko?" TaSa ta Khalil yayi ganin tayi nisa a tunani. Firgigit ta kalleta tare da faWin, "Hajiya tana fushi dani ko, Happiness?" Girgiza kai Khalil yayi tare da faWin, "Kar ki saka komai a ranki, Sarah. Everything will be alright in Sha Allah! Bana son kina tada min da hankalinki, dubi yanda duk kika bi kika rame!" "Aina'u ta tarwatsa mana farin cikin mu, Happiness!" Sarah ta faWi tana zubar da hawaye. "Baki ga yanda Allah yayi da ita ba, ai duk mugun mutumin da bai tuba, Allah baya barinsa sai ya soma nuna masa ?arshensa tun a duniya." Shuru Sarah tayi tare da sunkuyar da kai tana tunanin ta yanda zata fara shaida masa Aina'u na Wauke da cikinsa. "Mine, speak up! Akwai abinda kike Soye min." ?agowa tayi ta kallesa tare da buWe baki za tayi magana sai wani kukan ya kuma kufce mata, "Oh Inna lillahi! Please talk to me, Sarah." A hankali Sarah tace, "She's pregnant." "Who?" Ya yafe mata tambayar yana kallonta da mamaki don bai san ko a kan wa take maganar ba. "Aina'u! Aina'u tana da ciki." Shuru yayi na Wan wasu sakonni kamun yace, "Wacece Aina'u ma?" Ya faWi don gaba Waya he's totally confused. "Aina'u ?anwata. Kuma cikin naka ne." Da wani irin mahaukacin tsawan da tun da suke tare bata taSa jin irinsa ba yace, "What nonesense are talking about? Wannan wani irin magana da shirmen banza ne? Kar ki ?ara min wannan magana Mine. Ni? Allah ya tsare ni in haWa jini da Aina'u. Sam ba cikina bane, ta tafi can ta nemo uban cikinta." Da idanu kawai Sarah ke binsa ba tare da ko tari kwakwkwara ba. "Dan ubanta ni zata la?awa cikin dake jikinta!" "Uban Aina'u shine yayi silar zuwana duniya, Khalil. You should please watch your tongue!" Ta faWi da Wan Sacin rai a fuskanta. "Ok, kin yarda cikina ne a jikinta kenan? Don kawai na kwanta da ita ba cikin hayyacina ba, sai ta Wauko ciki ta la?a min? To ba zai yiwu ba Wallahi!" "Ina ce kai medical doctor ne? Kuma bugu da ?ari kana da babban asibiti mai Wauke da ingantattun kayan aiki. Sai ka Wauke ta kaje asibiti ayi DNA test ka gano shin cikin naka ne ko ba naka bane. Thanks God your are the one that told me, DNA test can be done during pregnancy." Tana gama faWin haka ta buWe motar ta fice, "Mine, mine, Sarah, maman twins!" Haka ya dunga kwala m????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
ata kira amma ko waigowa bata yi ba bare ta saurare shi. Da ?arfi ya buga steari motar tare da faWin, "Damn it!" Yana nan zaune a cikin motan ya hango Lami da Suhana suna ?o?arin buWe gate. BuWe murfin motan yayi tare da ?arisawa inda suke ya taimaka ya buWe masu gate Win, "Idanunka kenan abban twins?" Suhana ta faWi tana dariya. ?an murmushi yayi tare da faWin, "Na shigo ai, kece dai ban gani ba." "Ina Wakin mama ina bacci ina ga lokacin, to ya gajiyanmu?" FaWin Suhana. "Gagiya kam tabi lafiya." Ta faWi. Gyaran murya Lami tayi tare da faWin, "?ana, ko zaka Wan shigo daga ciki muyi magana, don dama yanzu nake shirin neman ka a waya. Mamana ke son kai Aina'u asibiti, to kuma ina son yin wata magana da kai kamun tafiyarmu." ?an gaba Khalil yayi gabansa na faWuwa, don haka kawai yaji a jikinsa magana za tayi masa akan cikin da Aina'un ke Wauke dashi. Hanya ta nuna masa tare da faWin, "Mu shiga ciki, mamana da uncles Win su Sarah duk suna ciki." A hankali Khalil yayi gaba yana tafiya kamar kwai ya fashe masa a ciki. Takalminsa ya cire sau ciki ya rage sai bakar Safar ?afa sannan yayi sallama kasancewar Lamin ta faWa masa su ba Lukman suna ciki. Daga ciki duk suka amsa tare da bashi izinin shigowa. Bayan Khalil da Lami sun zauna, sai Wakin yayi tsit babu abunda kake ji sai ?arar fanka. Sun Wauki a ?alla mintuna biyar kamun Pastor _Emmanuelle Deborah Gabriel_ ta soma magana, "Zan fara magana da sunan Yesu Almasihu mai ceto, Ya Ubangiji Madaukakin Sarki, Ina rokonka tsari daga makiyi na bayyane dana Soye, kada ka bari wani abu ya cutar da mu, ka tsarkake mana ranmu, hankalinmu, zuciyoyinmu. Ka kawar da duk wani mummunan kuzari daga rayuwarmu da gidanmu, Ka kare mu daga dukkan sharrin da ke zuwa gare mu, ka ?antar da mu daga dukkan haWari, ka taimake mu cikin bukatu, ka taimake mu, ka ba mu ?arfi da kuzari bisa ga ba?in cikinmu, da kasala. bacin rai da nauyi. Ubangiji, kai mahiliccin komai, ka cece mu daga ma?iyi, daga mugun jijjiga. Kada ka bari ma?iyi ya yi nasara, ka yi nasara da shi da ikonka, Ka lulluSe ni da mayafinsa mai tsarki, domin ya sami kuSuta daga dukan haWari. Sunanka yana da iko, bari in yi amfani da shi don kau da mugunta, kuma mugunta ba ta zo mini ba. Kai ubangiji ne, ba zan daina yabonka ba, ni baiwarka ce. Rundunonin mugaye suna yaudara, masu rauni ne kawai za su iya kama su, saboda ba su da lafiya. Ka ba ni damar dawwama a gare shi, in ci gaba da sonsa, ka kiyaye ni, koyaushe zan bi ka, in naimi albarkaka, domin kai ne hasken da ke haskaka matakai na, alheri koyaushe yana cin nasara a kan mugunta, ina rokonka, ya Ubangiji, a koyaushe. Ka kiyaye ni, ni baiwar ce. Amin." Gaba Waya su ba Lukman suma suka ce amin ganin ba addu'a tayi mara kan gado ba. Sai ta kalli Khalil tare da faWin, "Yarona, nasan cewa yarinyar ta cutar da kai. Ni ba zan iya buWe baki in ce ka yafe ta ba, amma zan iya baka ha?uri duk da na san akwai ciwo mai zafi a ?irjinka. Kayi ha?uri! Kayi ha?uri!! Kayi ha?uri ku duka har da mamanka!!! Kuma mu gode, mun gode sosai da soyayyar da kake nunawa jikata Serah. Sannan abu na biyu, ina mai ba?in cikin sanar da kai, saduwa da kayi da Aina'u sakamakon amfani da tayi da sihiri, ta samu ciki. Yanzu haka tana Wauke da cikinka a jikinta!" A mugun razane Khalil ya Wago yana jujjuya kai amma ya masa motsa laSSansa kuma yana son yin hakan. "Ban tari numfashinki ba Deborah, amma ta yaya, shin kuna da hujjar da zai tabbatar da cikin dake jikin Aina'u na Ibrahim Win ne?" Wani irin ajiyar zuciya mai ?arfi Khalil ya saki wanda ya saka gaba Waya Wakin suka kallesa. Babu kuma abunda yake yi illa fifita da hulan kansa. ?aga kafaWa Pastor Emmanuelle Deborah tayi tare da faWin, "Well, I heard that he's a medical doctor. Sai yiya mata test ya gano hakan." "Amma ba naji ance sai an haihu ake irin wannan gwajin ba." FaWin Nnanne. Wannan Karan Khalil ne yayi maganar, "Nnanne ana yi idan cikin ya kai wata biyu. Ba dole sai ta haihu ba." "To Alhamdulillah, zaman me muke yi a nan? Sai mu tafi asibitin ko?" "Hajiya zuwanmu duka bashi da wani amfani a yanzu, domin fitowar sakamakon zai iya Waukar kwanaki bakwai zuwa takwas. Yau Win sample Win kawai za'a Wauka." Khalil ya faWi. "To babu damuwa, sai ku tafi da ita mahaifiyar yarinyar da kuma Lukman da Debora. Idan sakamakon ya fito, maji. Allah yasa muji alkhairi." Da "Ameen" duk aka amsa sannan gba Waya suka mi?e, Khalil ne ya soma fita daga Wakin yana zufa.




_Na san tabbas babu yawa, amma da babu gwara babu daWi. Har yanzu ban samu natsuwa bane. In Sha Allah gobe zan yi ?o?ari nayi maku mai yawa. Nagode._


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci

52 / 60