Advertisements
Chapter 51 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   51 / 60

150K to 153K   out of 178.7K words

ki goge mata jiki don wanka ba zai yiwu ba a wannan jikin. Asibiti zamu kai ta, don zama a gida ba zai yuwu ba." GyaWa mata kai Lami tayi tare da fita daga Wakin sauran suka biya mata baya. Su Uncle John kuma suka wuce inda Pastor ta aike su domin kwamushe Pastor William. Tunda Sarah ta shiga da?in ta faWa bayin dake ciki ta kulle kanta tare da kunna fanfo tayi ta rusa kuka kamar ranta zai bar jikinta, "?an mijina kuma Wan ?anwata!" Ta maimaita a zahiri tare da rushewa da kuka. Na'ima da tun shigowar Sarah cikin Wakin ta biyo baya amma sai ta samu har ta shige bayi, zama tayi a bakin gado tare da zabga tagumi tana jiran fitowarta, shuru-shuru bata fitowa sai ta tashi ta nufi bakin ?ofar ta kara kunnenta sosai, jin ?aran ruwa kuma da shashshe?ar kuka ?asa-?asa sai ta hau buga ?ofar da sauri tana kiran sunan Sarah. Sarah na jin muryan Na'ima tayi saurin goge hawayen ta tare da wanke fuskan sosai sannan ta nufi ?ofa ta buWe tare da fitowa. Hannunta Sarah ta kamo tare da zaunar da ita a bakin gado ta shiga faWin, "Kiyi ha?uri ?anwata, na san abun da ciwo kuma akwai zafi ace ?anwarka uwa Waya uba Waya tana Wauke da cikin mijinka bayan kuma ba mutuwa ko rabuwa suka yi da mijin ba, ta hanyar zina aka sami cikin. Kiyi ha?uri Sarah, Kar wannan dalilin ya saka mijinki ya fara fita a ranki ko kuma kiyi tunanin rabuwa dashi." ?ago jajayan idanunta tayi tare da kallon Na'ima bayan ta saki wani malalacin murmushi tare da faWin, "Na'ima! A duniya kina tunanin akwai abunda Khalil zai min inji ya fita a raina ko kuma inji ina son rabuwa dashi? Na'ima bari kiji, da wannan idanun nawa na kama Khalil da Aina'u haihuwar uwarsu kuma a gaban ?a?ana suna kwanciya, wannan bai saka naji tsanarsa ko inji ina son rabuwa dashi tun a wancen lokacin ba sai yanzu?" Girgiza kai tayi tare da cigaba da faWin, "Wallahi, tallahi zan iya ri?e ?a?an Khalil guda goma ko da ace duk ?a?an karuwai ne, halaccinsa a gare ni ba zan taSa iya biyansa ba har gaban abada. Kin san irin wuyar da nasha kuwa? Tsutsotsi marasa kyan gani, ni kaina da suke fitowa daga jikina kyamar kaina nake yi, amma sau Waya bawan Allahn nan bai taSa ko canza mun fuska ba, balle kuma ya raba shimfiWa dani, ga uban warin da nake yi kamar mushen jaki, amma Khalil ko toshe hanci bai taSa yi ba bare ya tsirtar da yawu. Wallahi samun irin Khalil a matsayin miji aljannar duniya ce kuma ba ko wacce mace bace ke dacen miji irin nawa ba, sannan ni kuma na samu nayi sake! Bayan idan laifi ne shi akai wa amma duk da hakan bai juya min baya ya bini har cibiyar mahaifina ya dawo dani gida. Aina'u ta cutar da mahaifiyarsa da ahalinsa dashi kansa, amma duk da haka bawan Allah ko Wigon son da yake min bai ragu ba. Har ?anwarsa Aina'u ta kashe, amma bai wula?antani ba duk da ya san gaskiya, sai nice zan gujesa! Ai ko alkhairin da yayi maku kawai yaci a ri?e masa Wansa ko da kuwa karuwan ce ta haifesa kuma a cikin hayyacinsa yayi mata cikin. Khalil mutun ne Na'ima, ba zan taSa iya rabuwa dashi ba. Shi bai rabu dani ba, sai nice zan rabu dashi? Na'ima abunda Aina'u zata haifa, Wana ne ko ?ata ce har abada!!" Rungumeta Na'ima tayi tare da fashewa da kuka mai ciwo tana faWin, "Ubangiji Allah yasa ni da ?an uwana kamun mutuwar mu mu WanWani daWin aure. Allah ka yafe mana dan girman zatinka ka sada mu da mazajen mu." "In Sha Allah Na'ima kuma zaku samu miji, mai wuyar ita ce natsuwar, kuma Alhamdulillah an natsun. Miji kuma zai zo in Sha Allah." "Ni da su Hassana, za muje mu gyara gidanki tasss yau Win nan, in Sha Allah. batyan mun kammala komi kuma zuwa daddare mijinki zai zo ya Waukeki ki koma gidan ki. Babu amfanin cigaba da zama anan. Ki kira Khalil Win ki faWa masa." FaWin Na'ima. GyaWa kai Sarah tayi tare da kai hannu kan ?aramin fridge Win dake Wakin ta Wauko wayarta. Ringing Waya Khalil yayi rejecting tare da biyo kiran, "Assalamu alaikum, mine kin tashi lafiya?" Gyaran murya Sarah tayi tare da faWin, "Lafiya ?alau Happiness, Ina kwana yasu Hajiya?" "Lafiya ?alau duk suna gaishe ki, Ni kuma in nan ina ta missing Winki." "Su Na'ima ne za suzo anjima kaWan suyi gyaran gidan." FaWin Sarah. Tashi Zaune Khalil yayi tare da faWin, "Allah yayi wa Aunty Na'ima albarka, don na san ita ta kawo wannan zancen, kice anjima kawai in zo in Wauki matata. Kuma dama anjiman nake son zuwa in gaida su ba Lukman in ?ara ganin lafiyar baba, don so nake in maido shi asibiti a cigaba da duba lafiyansa. Yanzu dai ki faWawa su Aunty Na'ima su kasance cikin shiri gani nan zuwa in kawo su gidan, sannan za'a kwashe komai na Sangarenki a fitar dashi a gidan don bani son in ri?a ganin komai don zai ri?a tuna min da pass." ?an shuru Sarah tayi, cikin zuciyarta tana mai faWin, "Akwai wani babban lamari dake gabatowa wanda dole ya ri?a tuno maka da komai, don zai kasance babban taSo a gare mu gaba Waya. "Kin yi shiru love!" FaWin Khalil yana kallon wayarsa kamun ya mayar kunne. "Ok tom bari na faWa mata." Sarah ta faWi. "Bye, I love you. Sai na ?ariso." Ya faWi tare da kashe wayar bayan Sarah tace, "I love you too." Kalonta Na'ima tayi tare da faWin, "Mai yace?" "Cewa yayi za'a kwashe komai na Sangarena a fitar dashi a canza sabo saboda ganin tsoffin zai saka ya ri?a tuna abunda ya faru a baya, sannan kuma ya ce ku shirya gashi nan a hanya domin ya kai ku can gidan." Dafa kafaWanta Na'ima tayi tare da faWin, "Ki kwantar da hankalinki, in Sha Allah komai zai zo da sau?i. Ni bari naje na sanar dasu Hassana domin su shirya kar yazo kuma a Sata masa lokaci." Na'ima ta faWi tare da fita daga Wakin. Sarah kuwa haWa kai tayi da cinyoyinta ta fashe da kuka........



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[14/11, 12:31 PM] Matar Sayyadee: "Hassana, kuyi maza ku shirya yanzu dan Allah, Khalil na hanya zai zo ya kai mu can gidansu zamu gyara gidan don anjima Sarah zata koma gidanta." FaWin Na'ima tare da nufa wajen fanfon dake tsakar gidan daga can gaba domin Waukar bokiti. "Ai wallahi kam gwanda, don ban ga amfanin zamanta a cikin gidan nan har yanzu ba." FaWin Marfu'a. "Ni a shirye ma nake, hijjab Wina kawai zan Wauko in saka idan ya ?ariso." Hassana ta faWi. "Ni kuma Na'ima na fitowa zan shiga bayi nayi wanka sharp-sharp." FaWin Nuratu tana mai mayar da hulan kanta don har ta soma tsifa. "Sai dai idan baki so wankan ba, amma ga bayin mama, ga kuma na tsakar gida tun da Na'ima na Wakinmu ta shiga." FaWin Hassana. Harararta Nuratun tayi tare da matsawa dai-dai kunnanta tare da faWin, "Kakarki Pastor Debora tana cikin toilet Win mama tana ta sakin zawo tashin hankalin ganin halin da Aina'u take ciki. And ba zan ?ara amfani da bayin mama ba sai nayi masa wankan tsarki. Yanzu haka idan aka ce maki gaba Waya bangon bayin mama an gama fitsare shi, kar kiyi musu." Dariya Hassana tayi tare da faWin, "Kin iya sharri Nuratu. Sai kace wata shanu da za kice ta gama fitsare bango." Watsa hannu Nuratu tayi tare da faWin, "To, kin san dai daga matansu har mazansu a tsaye suke fitsari, kuma kin san dai su uncle John suna using bayin tunda anan suke yini kamun su tafi masaukinsu." Girgiza kai Hassana tayi tana dariya tare da faWin, "Allah ya shiryaki Nuratu!" Tana gama faWin haka ta wuce Waki. ?angaren Khalil, yana yanke wayar ya mayar da akalar kiran zuwa Turkish furniture yayi ordering latest furniture for both down and upstairs sannan ya fito ya nufi Wakin Hajiya, sai da yayi knocking sannan ya murWa handle ya shiga. Tare ya ganta da ?an kanzaginta sai faman lissafi suke. "Yauwa zauna nan Ibrahim, dama kamar kasan yanzu zan aika Lauratu ta kira min kai." FaWin Aunty Yagana. Zama yayi a ?asa a kan carpet yana kallonsu, domin wasu uban leces da atamfofine akan gadon birjik. Hajiya kuma sai wani kallon banza take yiwa Khalil Win. "Ibrahim, Alhamdulillah an saka bikinka nan da sati biyu masu zuwa. In Sha Allah Abdullahi dasu kawunanku Ameeru da Shamsu zasu juyo yau. Yayanka Abdullahi ya biya maka sadaki Naira miliyan biyu. Da cewa suka yi sai da sisin gwal, amma daga baya kasancewar duk abun na gida ne, sai suka karSi kuWi. Yanzu hidima ce babba a gare ka, don wannan bikine na musamman ba irin bikinka na fari ba. Bikine na arziki, don haka sosai zaka saki bakin aljihu don naira za tayi kuka tabbas! Don akwati kawai za kayi dozen kuma sai huWu." Da sauri Khalil ya Wago tare da faWin, "Aunty Yagana, mai za'a saka haka a cikin akwatin zoden har set uku? Kusan akwatina kusan arba'in da takwas fa!" "To ka cike su zama hamsin!" FaWin Hajiya a gadarance. Tsuke baki Khalil yayi ba tare da ko tari ya kuma yi ba. Aunty ya gana tace, "Yanzu transafer za kayi mana na 5million domin haWa lefan, idan basu isa ba kuma zan neme ka. Sannan idan zaka tafi Maidugurin, tare zamu tafi domin akwai abunda zanje in yi a can Win. Kasan dolene mu je mu tambayi yana jin shirye-shiryen su domin mu tsara komai a dai-dai. Kai kuma zaka san abubuwan da amaryan take bu?ata, kuma ?awayanta kaf kai zaka yi masu duka anko Win da suka fitar ka kuma biya masu kuWin Winki." Wannan karan ma shuru Khalil yayi yana kallon ?asa. "Wai Ibrahim baka ji abunda ake cewa bane don ubanka." ?agowa Khalil Win yayi tare da kallon Hajiya sannan yace, "Hajiya duk naji, amma abunda ban sani ba shine, ita wa take da suna, idan ta tashi zuwa haWota za ayi da wani abun sana'a mai girma ne haka? Naji kuWin da kuke kira ne kamar za'a saka hannun jari a wai kamfani." Da?uwa Hajiya tayi masa tare da faWin, "Mu kake faWawa wannan banzan maganar Mu'azzam? To buWe kunnuwanka da kyau ka saurareni, kuWi dole ne ka bayar tun da kana da su. Ita wancen ?ar so Win, lokacin aurenta ai rawar ?afa ka ri?a yi kana watsi da kuWi kamar a bola kake tsinto su. Don haka dole ne ka bayar." "Aunty Yagana, account details Winki in tura maki kuWin." FaWin Khalil yana mai fiddo wayarsa. "0134.... Aisha Yagana Musa, Uba bank." FaWin Aunty Yaganar. Nan take Khalil ya mata transfer Win kuWin. Washe baki Aunty Yaganar tayi tare da faWin, "Sun shigo, ko kai fa Khalil?" "Hajiya zan iya wuce wa?" FaWin Khalil. "Eh, Allah ya ?ara buWi. Ka tabbatar ka kira yarinyar nan Habbooba ka bata hakuri ita da mahaifiyarta kamun zuwanka Maidugurin ka bayar fuska da fuska." "To Hajiya." Shine kawai abunda yace tare da mi?ewa. Har ya kai bakin ?ofa, sai kuma ya juyo tare da faWin, "Hajiya anjima in Sha Allah zamu dawo tare da yayyin Sarah, zasu gyara mata Sangarenta." TaSe baki Hajiya tayi tare da faWin, "Uhm, kace mu nemo manya-manyan radio domin sauraran ?ira'ar Alkur'ani tunda dangin matsafa zasu shigo gidan." "Sai na dawo!" Shi abunda Khalil ya sake faWi tare da fitowa daga Wakin ransa a matu?ar Sace da sauyin halin hajiyan. Saboda tsaikon da ya samu a wajen Hajiya, yana fitowa ya jiyo horn Win motar Company Turkish furniture. Ya fahimci hakane kayan da ya ango ta saman gate. Mai gadi ya wangale masu gate Win suka shigo suka yi parking. Shi ya ?arisa har inda suke ya ba kowanne su hannu don sun kai su bakwai. Ha?uri ya basu tare da shaida masu yanzu zaije ya taho da waWanda za su wanke da?unan su gyara sai su kuma su shigar da kayan su danka. Nuna masa suka yi babu komai ya tafi ya Wauko su zasu jira a cikin mota. Da sauri Khalil ya koma mota ya tada tare da barin gida. Ko da ya isa gidan, bai shiga waya kawai yayi wa Sarah akan su Na'ima suyi sauri su fito. Kasancewar duk sun gama kimtsawa, Sarah na faWa masu sa?on Khalil Win sai suka fice da sauri shi kuma ya kwashe su zuwa can gidan ya ajiye su tare da basu key sannan yayi maza ya juya domin komawa gidansu Sarah don ya gaida su Nnanne ya kuma ga jikin Baba Nuhu. A Sangaren su Na'ima kuma, ko da Khalil ya sauke su, side Win Hajiya suka nufa. Knocking suka yi fuskansu, "Ku zauna, barin na kira wo Hajiyar tana ciki." FaWin Laure tare da saurin wucewa kitchen ta Wauko masu ruwan gora da kuma lemun roba ta ajiye sannan ta nufi Wakin hajiyan. Tura ?ofar tayi ta shiga tare da faWin, "Hajiya kin yi ba?i suna parlour." Ba tare da Hajiya ta kallate ba saboda WaWWaga kaya da take yi, kallon Aunty Yagana hajiya tayi tare da faWin, "Yagana a cikin sets Win akwatunan guda hamsim, dole a cire kamar set goma manya-manyan a cika su da lafayas masu tsada, kin san dai kayane na gado." "Ai hakan na cikin burina." FaWin Aunty Yaganar. Sai a lokacin Hajiya ta kalli Laure tare da faWin, "Laure, su wanene suka zo?" Washa baki Laure tayi tare da faWin, "Yayyin matar ya Khalif ne suka zo gaishe ki." Wani irin wuntsilowa Hajiya tayi tana mai faWin, "Qalu Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! kin kashe mu, kin kashe mu Laure!! Dangin matsafan kika bari suka shigo min parlour ba tare da kin kunna mana karatun Al?ur'ani ba. Maza fita ki kunna min karatu a parlour ki ?ure min ?ara. Zanin Hajiya har kwancewa yayi saboda yanda ta wuntsilo daga gado, ba tare da ta Waura da kyau ba ta buWe ?ofa ta fito tana ruwan bala'i, kuma su Na'ima dake parlour suna jiyo komai don tana yine su Aunty Yagana na taya ta. "Dangin bala'i dangin matsafa. Kin barsu sun shigo su ?arisa abunda ?ar uwarsu ta soma kenan tunda ita al?adarinta ya karye. Allah ka shiga tsakanin nagari da mugu!" Hajiya ta faWi tana nufowa parlourn zani a hannu. Na'ima kuwa kallon ?an uwanta ta shiga yi, suma suna kallonta. "Aouzu bikalimatullahit tammat min sharri ma qalaqa!" FaWin Hajiya tana mai bin parlourn tana tofewa. Lokaci guda su Na'ima suka mi?e suna kallon Hajiya, babu wanda gabansa bai faWuwa a cikinsu. "Ina wuni Hajiya?" Suka haWa baki duka suka faWi. Da ?arfi Hajiya ta kuma faWi, "Aouzu bikalimatullahit tammat min sharri ma qalaqa!" Tana mai nuna masu ?ofa da hannunta don ko kalma Waya bata son ta shiga tsakaninsu. ?aya bayan Waya su Na'ima suka fita daga Wakin kowa na sa?e-sa?e tsakanin su. Sai bayan sun tsakar gidan ne Na'ima ta Waura hannu a kai tare da faWin, "?an uwana, Aina'u ta kashe Sarah a cikin gidan nan, ta shafa mata ba?in penti. Khalil ne kawai ke sonta. Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Ta ?arisa maganar tana mai zubar da hawaye. "Aina'u gube mai mummanar dafi. Ta lalata ala?ar dake tsakanin hajiyan Khalil da Sarah! Allah ubangijin kowa da komai, ka sassauta zuciyar baiwar Allah akan ?iyayayar da muka gani a cikin idanunta." Hassana ta faWi. "Aina'u ta ruguza jin daWin Sarah a cikin gidan nan." Na'ima ta kuma faWi. Girgiza kai Marfu'a tayi tare da faWin, "?an uwana, Aina'u bata isa ta yanke jin daWi da kwanciyar hankalin Sarah a cikin gidan nan ba, tabbas naga ?iyayyar Sarah a cikin idanun Hajiya, amma ina so ku sani, shi Allah kullum a bayan mai gaskiya yake. Ina sha Allah addu'a da kuma Wabi'un Sarah, shi zai dawo da martabarta a cikin idanu da zuciyar

51 / 60