Advertisements
Chapter 55 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   55 / 60

162K to 165K   out of 178.7K words

Nura kuwa zuciyar mata gare shi, yana tsaye a kan Baba Nuhu yana tsiyayar da hawaye hannunsa Waya a cikin na baba Nuhun. Sarah kallon Baba Nura tayi sannan ta kalli Baba Nuhu, mutum bai isa ya bambance su ba saboda tsabar kamannin da suka yi da juna, amma tsabar rashin lafiya da kuma halin da yake ciki yanzu ya saka gaba Waya kamannin nasa sun canza ta yanda a kallo Waya baza ka iya ganin kamamnin da suke yi da juna ba. "Baba!" Sarah ta kira sunansa tana tsiyayar da hawaye. A hankali Baba Nuhu ya juyo yana kallonta da murmushi a fuskanta tare da zame hannunsa dake cikin na baba Nura ya mi?a mata alamar ta taho gare shi. "Da gudu ta ?arisa tare da du?ewa a ?asa ta kamo hannun nasa ta ri?e ga. ?ayan hannun ya Wago da kyar tare da Waurawa a kanta yana faWin, "Allah yayi maki albarka Saratu, Allah yasa ki gama da duniya lafiya. Ni dai baki yi min komai ba, idan ma kin yi ni na yafe maki har abada. Wasiyyata a gareki shine, dan girman Allah Saratu kiyiwa mijinki biyayya. ?acin raina ko a cikin kabarina shine ki Satawa wannan bawan Allah rai da gangan. Ya gama maki komai a duniya Saratu. Da wani namijin ne, ba Aina'u kaWai ba, hatta ke kanki damu danginki baza mu sha ba don sai ya Waure mu. Amma bawan Allahn nan mai zuciyar zinari, maimakon ya Wauki wani mataki, sai ya barwa Allah kuma bai yi watsi da ke ba, ya tsaya maki ya biki har mahaifata kuma ya tsaya a kan rashin lafiyar mahaifinki. Saratu, ko mai zai faru idan har bana cutarwa ban yarda ki juya masa baya ba. Ki zame rumfa kuma bango majingina. Wannan shi ne wasiyyata a gareki." Ya ?arisa maganar yana kallon Khalil. Murmushi yayi masa tare da yafito sa da hannu. ?arisowa Khalil yayi tare da du?awa kamar yanda Sarah tayi a gaban gadon baban. Hannunsa Baba ya kama ya haWa dana Sarah tare da faWin, "Gata nan na barta a hannun Allah da kuma hannunka. Ka kula da wannan marainiyar, ka Waurata a hanya. Idan tayi maka laifi ka zaunar da ita ka nuna mata kuskurenta, kar kayi gaba da ita, kar ka gujeta dan Allah. Duk abunda tayi maka, ka tsawatar mata matsayinka na wanta, Wan uwanta, kuma jininta. Don na baka ita, ko da ace ba aurenta kake ba Ibrahim Ni zan iya dam?a maka Saratu domin ta zauna ?ar?ashin tarbiya da kulawarka." Jinjina kai Khalil yayi tare da faWin, "Na amsa! Na amsa Baba da hannu biyu da kuma duka zuciyata. Zan kula da Sarah kamar yanda zan iya kula da Aysha da Nafeesa da kuma ?a?an cikina. Kuma in Sha Allah zaka warke Baba. Jibi zaku bar ?asar nan." Girgiza kai Baba yayi tare da faWin, "Alfarma Waya Wana, don Allah kayi ha?uri ka bar maganar barin ?asar nan don asarar kuWinka kawai zaka yi." Girgiza kai Khalil yayi tare da faWin, "Baba zaka warke in Sha Allah. Za ku je India domin a duba jikinka." Dam?e hannunsa Baba yayi tare da faWin, "A yanzu ina maka magane matsayin mahaifi idan har na isa! Ka janye maganar zuwa wata ?asa dani domin jinyata. Anan Win menene ba kuyi min shi? Kuna iya ?o?arin ku kuma ingantattun kayan aiki na zamani, fita dani wata ?asa a gareni waste of money ne. Dan girman Allah ku barni in cika a ?asata." Kuka Sarah ta fashe dashi yayin da ba Lukman ya ce, "Nuhu ya zaka ce haka? Ka bari a fita da kai Win wata ?ila sai kaga an dace." Share hawaye Nnanne tayi tare da faWin, "Ku barshi, kuyi yanda yace. Ina sha Allah a nan Win ma zai samu lafiya. Ni zan zauna in cigaba da kula dashi a nan Win. Ina so ku koma Nasarawa, ku tafi dasu Lukman, ku bar min Na'ima da Marfu'a kawai su ri?a tayani da ayyukan gida kamun muga abunda Allah zai yi." Jinjina kai ba Lukman yayi tare da faWin, "Yanda kika ce haka za ayi. Amma jinyar namiji sai namiji Nnanne. Ni zan zauna, sai Nura ya tafi da yaran idan yaso sai daga baya ya dawo." Khalil yace, "Ina ga har Hassana ma ta zauna idan ba wanin abun za suy ba. Don Aina'u ma zata zauna a nan asibiti under observation har ta haihu." Rintse idanu baba Nuhu yayi don ko sunan Aina'un bai ?aunar yaji. Sai yaji gabansa na faWuwa kuma babu abunda ke zuwa bakinsa sai kalaman tsinuwa. "Babu matsala, duk su zauna Win. Kai Nura sai ka tafi da Lukman kawai." FaWin Nnanne. "Nnanne har shima Lukman Win da naso mu fara kaisa rehabilitation center tukun yayi koda wata uku zuwa huWu." Khalil ya faWi yana kallon Nnanne. "Shi santa (Centre) Win na menene?" Yanda ta faWin Centre Win sai da ya saka Sarah ta Wan murmusa. "Wajen kula da masu ta'amuli da miyagun kwayoyi ne. Idan har mutun yayi zama a wajen, to in Sha Allah idan ya fito ko warin haya?in murhu ba zai so ba bare ya kai wani kayan maye baki." FaWin Khalil. "Hala mugun mugu suke yi?" Nnanne ta tambaya. Girgiza kai Khalil yayi tare da faWin, "A'a! Yanda suke kula da mutum ba lallai bane ma ya sami irin wannan kullawar a gaban iyayensa." "Kai dai yaron nan Allah Ubangijin yayi maka albarka ya saka maka da aljanna mafifici. Allah ya Kula maka da zuri'arka kamar yadda kake kula min da nawa zuri'ar." "Ameen Nnanne." Khalil ya faWi. Sarah kuwa kallonsa kawai take yi tana jin wutar ?aunarsa na ruruwa a duk sassan jikinta tare da mugun tausayinsa. Mi?ewa Sarah tayi tare da ?arisawa gaban Khalil ta zube guiwowinta a ?asa tare da faWin, "Mijina, Nagode da karanci da kuma kyautatawar da kake min ni da iyaye da ?an uwana. Nagode sosai and I promise you that I'll always be the best wife for you, and the best mother for your children in Sha Allah!" ?agota yayi tare da faWin, "Allah ya dafa maki Sarah. Ni kuma ya bani ikon yi maku adalci." Murmushi tayi tare da faWin, "Ameen." Gaba Waya sun burge kowa da yake Wakin. A ranar Khalil suka tafi can gidansu Sarah suka Wauko Aina'u tare da su Na'ima suka dawo nan asibiti aka bata Waki domin kula da lafiyarta dana abunda ke cikinta. Da daddare bayan sun gama cin abinci, yara sun yi bacci Sarah ta kai su bedroom Winsu. Khalil ya kamo hannun Sarah tare da faWin, "Mine, ki faWa min ?asar da kike burin zuwa, domin ina dawowa daga Maiduguri zamu tafi honey moon, sai munyi 3month zamu dawo." Waro idanu Sarah tayi tare da faWin, "You must be joking! Ta yaya zan kwashi ango in tafi honeymoon har na tsawon watanni uku? Fito fili kawai kace min za kuje honeymoon kai da amaryarka. Well, babu matsala, ni dai kawai Umurah nake son inje ko 3weeks inyi domin in ro?arwa Babana lafiya a gaban ka'aba. Ina da bu?atu da dama da nake son faWawa Allah." Harara ya jefa mata tare da tsungulin ta sannan yace, "Ki kiyayi duniya Saratu! Ana maganar hankali kina kawo na akasin haka! Amaryo ba amarya ba." Dariya tayi tare da faWin, "Uhmm, amarya dai ko ta buzuzu ce, zumuWinta ake. Juya mu gani, naga kamar kwanan nan kana fama da basir! Dole nayi maka tsome na gyara ka da kyau kar amarya ta raina ka." Ya kai goran ruwa baki bai san sanda ya feso da ruwan bakinsa ba yana mai faWin, "Maimaita, mai kika ce?" Dariya ta kwashe dashi tare da yun?urin matsawa kusa dashi amma tuni ya cafkota tare da faWin, "Zan tabbatar maki basir bai cinye ni ba, idan kin ga Khalil ya kyale ki yau, to ki tabbatar amai yaga kina yi ko kuma numfashinki na ?o?arin barin jikinki." Hannu Sarah ta Waura a kai tare da faWin, "Na shiga uku na tono tsuliyar dodo!" Hannu ya kai ya jawo ta gaba Waya jikinsa tare da kashe wutar Wakin yayi mata runfa. "Wayyo Allah marana?" FaWin Sarah tana kai masa tsunguli a cinya. "Ban ji ba, Waga murya tukun." Khalil ya faWi yana mai ?ara sakar mata nauyin. Bayan kwana biyu, Ba Nura ya saka Lukman a gaba suka wuce Nassarawa bayan Khalil ya cika su da abun arziki. Shima kuma gobe zai tafi Maiduguri don saura kwana huWu Waurin aurensa. Duk wannan hidima da ake yi, ko sau Waya Khalil bai yi magana da Habbooba ba, a gaban Hajiya dai yana nuna yana son auren har ma da nuna ?osawarsa. Tsaye yake a bakin ?ofa ya harWe hannunsa yana kallonta sai saka sabbin kayansa take yi cikin wani ?aramin akwatinsa. Ajiyar zuciya ya sauke tare da faWin, "I'm going to miss you my wife." Ba tare da ta Wago ba tace, "I'm going to miss you too." Zama yayi a gefenta tare da rufe akwatin ya matsar dashi gefen ya Waura kanta a kan cinyarsa tare da faWin, "Wallahi ban son wannan tafiyar. Ban ?aunar abunda zai nisanta ni dake Mine." Hawaye ne suka gangaro daga gurbin idanunta tayi saurin saka hannu ta goge tare da faWin, "Tafiyar kwana uku ce kawai. Kamar yau ne za ka ga har ka dawo!" Juyo da fuskanta yayi ya ?urawa idanunta tare da faWin, "Are you crying, wife?" Girgiza kai tayi tare da faWin, "Why will I? Ba kuka nake yi ba. Kawai dai ina jin kewarka ne tun yanzu." Rungumeta yayi tare da faWin, "It obvious my wife. Ko makaho ya shafi fuskanki ya san kuka kike yi. Ki faWa min gaskiya mai ya saka ki zubar da wannan hawayen naki masu matu?ar tsada?" Ko kamun ya ida maganar ta fashe da kuka tare da Wagowa ta Soye fuskanta akan ?irjinsa. Shafa bayanta ya shiga yi yana faWin, "It's okay! I'm really sorry, Sarah. Na san kishiya bata da daWi. Amma kin fi kowa sanin idan nawa ra'ayin za'a bi, ke kaWai kin isheni rayuwar zaman duniya. I always tell you, you're my four in wife. Kamar yanda kika yi min nasiha a wancen ranar, nima yau zan yi maki kwatankwacinta! Ki Wauki zuwan Habbooba gidan nan matsayin matata a cikin ?addararki, kuma kada ki taSa bari hakan ya taSa rayuwarki. Habbooba bata isa ta rainaki a cikin gidan nan ba, dole tayi respecting Winkin a matsayin beloved First wife and mother of my children. Ba wai ina faWa maki wannan maganar bane so that you should look down on her, sam a'a. Ina faWa maki abunda ke cikin zuciyata ne. Ke kin sani, kowa kuma ya sani kece zaSina kuma abun ?aunata. Yes, ina son Habbooba sabida jinina ce kuma ?ar uwata musulma. Amma a zahiri ke Win ce dai muradin zuciyata. Wallahi babu wata mace a cikin duniyar nan da zata saka in wula?antaki kuma ina cikin hayyacina. Ke, amma ba na raini ba, na yi imani da Allah babu wani asiri da zai ?ara tasiri a kaina domin na riga na Wauki lesson tun a kan Aina'u. Azkar ba zai taSa barin baki da ruhina ba, haka kema ina horonki da ki ri?e Allah ki kuma ri?a ambatonsa a duk halin da kike ciki, girki ne, gyaran gida, ke koma menene, nayi maki imani da Allah idan muka ri?e wannan, ba Wan adam ba ko ShaiWan da aljani basu isa su kusanto inda muke ba. Zan Wawo da duk wani abunda Alai ya gina a gidan nan, ai mu mutanan Borno wajen ambaton Allah da karatun Al?ur'ani kowa ya sara mana. Saboda haka dole wannan abu da Alai ya gina ya dawo daram acikin gidan muma mu Waura daga inda ya tsaya. Ki kwantar da hankalinki matata, aure ba zai taSa canza maki ni ba. Nasan abunda kike gudu kenan!" Rungumesa tayi tare da faWin, "Nagode sosai mijina. In sha Allah tun daga yanzu umarninka zai fara aiki. Bani kaWai ba har da ?a?anka sai sun horu da ambaton Allah." "?an Waga Ni kaWan." Ya faWi yana Wan karkacewa ita kuma ta mi?e. Wayarsa ya zaro tare da yin danne-danne. Cikin mintuna biyu Sarah taji ?arar message a wayarta. Kasancewar wayar a kusa da ita take, sai ta mi?a hannu ta Wauko wayar tare da shiga inbox Win. Wani irin waro idanu tayi jikinta na rawa har wayar na suSucewa a hannunta Khalil yayi saurin taro wayar. "Menene wannan ka tura min, Happiness?" Ri?ota yayi da kyau tare da faWin, "Malama kar ki sume min mana, Please! Baki taSa ganin alert haka bane?" "Ta ina zan gani? Ni dai don Allah ka kwashe abunka." Sarah ta faWi still jikinta na rawa. "Nuna min inda nayi Sarin sai in kwashe." Shima ya faWi yana dariyar. ?ara le?owa tayi ta kalli screen Win wayarta dake hannun Khalil. Still dai 10 ta gani da zero shidda wanda ke nuni da yayi mata transfer na 10million.................



_Next page will be the final episode. You have to be little petient domin sai nan da two days zan baku shi don gaskiya page ne mai tsayin gaske! Thank you all>?p?=?L?_


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[19/11, 12:25 PM] Matar Sayyadee: Kallon fuskansa tayi tare da faWin, "Happiness, 10million? It's too much, wallahi zan iya haukacewa! Duk mai zan yi da wannan uban kuWin?" Zama yayi tare da faWin, "Ok, idan shawara kike bu?ata to ga wata. Wannan kuWin kiyi amfani dashi ki soma wata sana'a da zaki ri?a juyawa haka. Kin ga kina da iyaye da ?an uwa wanda zasu iya bu?atar taimakonki, idan kika yi amfani da kuWin wajen yin sana'a zai amfane ki wata?ila har dani wata rana. Misali yanzu Allah ya dafa maki kika soma kama wasu billions haka nan gaba, ko ranta nayi na biya ki daga baya ai na ?aru dake." Ya ?arisa maganar yana yi mata gwalo. Tsungulinsa tayi a damtsensa still tana mamakin yawan kuWin. "Maganar gaskiya, ki naimi shawarar ?an uwanki, duk abunda suka ce sai ki zauna kiyi nazari a kanki, but for me I'm suggesting ki fara harkar kiwo." Kama hannunsa tayi tare da faWin, "Wallahi abunda nake faWi a zuciyata kenan, ina son layers domin su ri?a min kwai, da raguna idan so samu ne har da shanu. Infact gidan gona kawai zan buWe." Hannu ya bata su kai shaking tare da faWin, "An gama. Zan ara maki filina da yake Kinkinau, flot biyu ne a wajen an zagaye shi da katanga kuma an saka gate. Idan na dawo daga Maiduguri sai muyi shirye-shiryen komai tare." Rungume shi tayi tare da faWin, "Nagode mijina! Allah ya ?ara nisan kwana da buWi. Yau kam akwai gagarumar tukuici." Da sauri ya soma cire agogon hannunsa tare da faWin, "Haba dai masoyiyata! Kice inje in ?ara watsa ruwan Wumi in ?ara jin ?arfi a jikina." Dariya tayi tare da faWin, "Bari na taho mu watsa muji ?arfin tare." Washa gari jirgin ?arfe biyu Khalil zai bi. Ya gama shiri tsaf amma sai narkewa Sarah yake yi kamar ba zai tafi ba. Agogonsa ta Wauka ta Waura masa a hannu tare da faWin, "You're going to miss your flight fa idan kana wannan narkewar!" Ri?o waist Winta yayi tare da faWin, "Ni dama zan yi missing flight Win kowa ya huta wallahi." "Aiko bazan bari haka ta faru ba kam!" Sarah ta faWi tana Wan dariya ?asa-?asa. "Wannan dariyar ta mecece?" Khalil ya faWi yana zan kumatunta. Gashin kansa ta shafa tare da faWin, "Kayi kyau sosai. Zan yi missing Winka da wannan ?amshin naka." Zama yayi akan kujeran mirror tare da kama hannunta yana kallonta. Sanye take cikin atamfa straight gown wanda yasha stones tun daga sama har ?asa sai walwali suke. Ta buga Waurin nan da yake bala'in so ta Kuma Wan turo shi gaban goshi kaWan, ta ?eyanta kana hango gashinta da tayi masa kamu bakwai da ribbons. Hannu ya kai ya shafi fuskanta tare da faWin, "You look very beautiful my wife. Kamar ba kece kike haifi su twins ba." Kamun tayi magana wayarsa ta hau ruri, hannu ya kai aljihu ya ciro wayar tare

55 / 60