Advertisements
Chapter 60 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   60 / 60

177K to 178.7K   out of 178.7K words

Aina'u, sam bata gani. Zata buWe idanunta amma kuma bata gani, ba ?aramin tashin hankali gaba Waya zuri'ar suka shiga ba, musamman Khalil da Sarah, don haka Sarah zata sakata a gaba tana kuka. Babu irin duba idanun nan da ba'a yi ba, amma basu ga komai ba kuma yarinya bata gani. ?ar wajen Aina'u taci sunan Sarah amma da _DINAAYA_ suke kiranta, ta wajen Sarah kuma taci sunan Hajiya, wato Bilkisu amma suna mata inkiya da _ALEESHA_. ?angaren Habbooba kuwa, ta lalace ta zama abun tausayi. A wani zuwa da Mahaifinta yayi, shi kansa sai da ya tausaya mata, don ta saje da ?an ?auyen kamar ba Habbooba ?ar gayu ba. Cikinta ya tsufa don ya shiga na wata takwas. Kuka tayi ta yi tare da ri?e ?afafun mahaifin nata tana faWin tayi nadama baza ta kuma aikata abunda tayi ba. Daga nan ?auyen ya kwasheta zuwa gida. Ita kanta mahaifiyarta kuka ta saka lokacin da taga Wiyar tata. Tun da ta dawo cikin Maiduguri ta samu waya tayi ta kiran Khalil, da ya fahimci ita ce yake kashe kiran ya saka a blacklist. Haka ta koma kiran Hajiya tana kuka tana ro?onta gafara. Hakan ya saka Hajiya ta ro?i Khalil yaje Maiduguri ya sauke nauyinsa a kanta tunda dai tana Wauke da cikinsa. Farko nunawa yayi ba zai je ba, amma da Hajiya ta ro?esa, sai ya amince. Kwatsam sai ga kiran gaggawa daga Sangaren Sarah zuwa Nassarawa idan da hali saboda zuwan dangin mahaifin Baba Nuhu (Ina fatan baku manta cewar Nnanne da mahaifiyar Baba Nuhu, uwa Waya kawai suka haWa ba, uba kuma Kowa da nasa?) Tun da mahaifiyarsu Nnanne ta baro Bama ita ?arta (Mahaifiyarsu Baba Nuhu) bata kuma komawa ba, su kuma dangin mijin suka yi fushi suka bar mata aka baza su nemeta ba tunda ta gudu. Ita kuma Rahmatu (Mahaifiyarsu Baba Nuhu) rana gudun a rabata da tilon Wanta shiyasa ta gudu ta bar garin bayan rasuwar mijinta. Basu kuma waiwayowa ba sai yanzu. Dama kuma tun bayan arba'in, Pastor Emmanuelle ta Wauke Lami suka tafi can Nassarawa sai aka saka ?an haya a gidan. Ta jirgi suka bi ita da Khalil da Laure mai taya ta raino. Khalil lokacin da yaga ?an uwan mahaifin Baba Nuhu, he was very shocked, domin ?an uwan hajiyarsa ya gani. Su kansa da suka ganshi, mamaki ne ya kama su. Kuma a wannan lokacin ne suka fahimci da kakan baba Nuhu, da Mahaifin Hajiya, uwarsu Waya ubansu Waya. Cikin farin ciki Khalil ya fita ya kira Hajiya a waya yana shaida mata wannan albishir Win. Aikuwa ruWewa tayi da murna har da kuka ta saka a ranar duka ?a?anta suka haWu washa gari suka taho Nassarawa. Kuka Hajiya tayi sosai jin ashe Baba Nuhu da ?a?ansa kaf jinin dake yawo a jikinta. Kuka tai tayi tana tsinewa rashin kula da zumunci. Ranar kuwa Sarah da su Na'ima kamar zata mayar dasu ciki. Kwana aka yi aka hira tana basu labarin sauran ?an uwa da basu sani ba. Kwanansu biyu suka Wugunzuwa zuga guda suka yi Maiduguri ta Abuja a jirgin sama. A can ma family sun gama ruWewa gaba Waya da son ganin zuri'ar Alai Mansur wato kakansu Baba Nuhu. Rasa inda za'a saka su akayi saboda farin ciki. Wannan yace gidansa, wancen ma yace gidansa. Sosai Hajiya tayi dana sani akan abubuwan da tayi wa Sarah. Kuma a ranar tace ta yafewa Aina'u duniya da lahira haka shima Khalil. Tsuru-tsuru Habbooba tayi data samu labarin Sarah ta fita kusanci ma da Hajiyan. Lokacin da suka yi branch a gidan da kukanta tazo ta dur?ushe tana neman gafarar Hajiya da kuma Sarah tare da ro?on manyan wajen akan su saka baki Khalil ya maida ta Wakinta in Sha Allah baza ta ?ara ?o?arin aikata kuskuren da tayi ba ko cikin mafarki. Sarah ce ta kalli Khalil tare da jinjina masa kai alamar ya mayar da Habbooba bayan manya sun saka ba?i. Fuska babu yabo babu fallasa yace, "Na maida ta." Da gudu tayi kan Sarah tare da faWin, "Nagode, Nagode sosai." Kasancewar tana ganin lokacin da Sarah ta gyaWawa Khalil Win kai. Satinsu biyu suka dawo Kaduna har da Habbooba bayan ?an uwa sun yi wa Sarah wani irin gyaran fitar hayyaci irin nasu na Shuwa Arab da kuma kyautar turaruka masu ?amshi da tsada. Dawowarsu da sati Waya, Habbooba ta haifo ?arta mace wacce taci suna Benazir. Hankula sun kwanta sosai a gidan, musamman da aka rike Allah da kusanta kai a garesa. Sai dai fannin Habbooba har gobe akwai wannan zafin kishin don a jininta yake. Wani wani lokaci da suka taSa faWa da Sarah, har Waki Sarah ta bita ta karkarta mata warning, "Ke Habbooba! Ki kiyaye ni domin na fiki bala'i, kyaleki kawai nake yi saboda Ni in son zaman lafiya. Amma idan ke abunda kika zaSa kenan, to daidai nake dake. Idan jini shuwa kike ta?ama dashi, nima jinin na yawo a jikina." Tana gama faWin haka ta cusa hannu cikin gashinta ta zaro wani makami mai kamar kibiya sannan ta Wage skirt Winta ta zaro wata sharSeSiyar wuka sai da Habbooba ta ja da baya ta faWi don firgita, "Kin gansu nan, dasu nake yawo a jikina saboda ke. Don haka ki kiyaye ni ki zauna lafiya." Tana gama faWin haka ta fita daga Wakin. Tun daga wannan lokacin Habbooba ta fita harkan Sarah. _DINAAYAH_ kuwa sun kai ta ?asashe da dama amma idanu shuru, gashi dai a buWe amma bata gani. Haka suka ha?ura suka fauwalawa Allah komai. Sarah ba ?aramin kuWi take samu ba da gidan gonarta. Sai da tayi gidan gona huWu saboda can Kinkinau Win yayi mata kaWan. Marfu'a dasu Hassana duk sun samu miji, sai dai duk masu matane, tare aka haWa dana Na'ima. Ba ?aramin hidima Khalil da su ya Abdallah suka yi ba. Ya Abdallah shi yayi masu kayan Waki kaf, Khalil kuma ya bawa Kowacce jari, Barrister kuma ya saya ma kowaccen su mota. Abdul-Hakeem kuma ya Wauke nauyin Lukman na makarantarsa gaba Waya. Khalil da Sarah ji suke kamar yanzu ne su kai aure saboda yanzu ne suke jin daWin zaman babu matsi da tashin hankali. Itama Sarah ta koma makaranta
daga 200lv a kasu kasancewar tana da diploma. _DINAAYA_ ko a fuska bata taSa sanin Sarah ba ita bace Mahaifiyarta. Don komai sai wanda take so za ayi, akwai wani irin so da sha?uwa tsakaninta da _ALEESHA_. Sau Waya Sarah ta taSa kama ta tana shafa fuskan hoton Aina'u. Sai ga gabanta ya faWi. Murmushi _DINAAYAH_ tayi tare da faWin, "Mummy, wannan ba ke bace a hoton nan, wacece?" Kwace hoton Sarah tayi tare da faWin, "Nima ban santa ba. Tashi ki tafi wajen ?ar uwarki." Sosai Sarah ke mamakin baiwar _DINAAYAH_ gata dai makauniya, amma abubuwan ta kamar na masu idanu. Ko gittawa mutum yayi zata kira sunansa tace wane ne. Allah yayi mata wani irin baiwa. Ga saurin Waukar karatu da kuma natsuwa. Don a cikinsu su ukun, _Aleesha_ da kuma _Benazir_ duk ta fisu ilimi, ha?uri da kuma natsuwa. Khalil da Sarah suna mugun sonta.......




_ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!! NAN NA KAWO KARSHEN LITTAFIN NAN NA ?ANWAR MATATA! KUSKUREN DA NAYI A CIKI ALLAH YA YAFE MIN. NA SAN DA YAWAN KU BAZA SU DAWOWAR HABBOOBA CIKIN RAYUWAR KHALIL BA, HAR MA DA KASANCER *DINAAYAH* A RAYE, TO DUK KUYI HA?URI HAKA LABARIN YAZO. WA?ANDA NAYI WA LAIFI KU YAFE MIN, SHI ?AN ADAM AJIZI NE!_


*_SAI MUN HA?U A LITTAFI NA GABA MAI SUNA =?G?_*

>??? _DINAAYAH SAFRAAZ_ >???
*_Between two lovers_*
( _The Return Of ?anwar Matata_)


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
rtv??????< > @ ? ? ? ? ? ? ? ?c?c?c?c?c?c?c?c?c0d2d4d6d8dldnd?d?d?dee8e:ee?e?e??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?e?e?e?e?e?e?? ?"?2?4?6?l?n?????????8?:???????????????*?*?*?*?*?*?*?*?*++?23333?5??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?5?5?5?5F6H6J6j6l6?6?6?6?6?6?6?6?6?6?6?K?Kp?r?t?v?x?????^?`?b???????????????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.????????PRTVXZ?????????????????????????????B?D?????p?r?L?N?P?????????????????????????????????????????zwt0J0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J,P?R?T?Z?\?^???
? ?0?2?~8?8?8?8?8?8999B:D:F:H:?:?:????????????z?|????????????????????????????????????????????????~{vsnk0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0J0J0J0JmH sH 0JmH sH 0J0J0JmH sH 0J0J0JmH sH 0J0J0J0JmH sH 0JmH sH 0J0J0JmH sH 0J0JmH sH 0J0J)???
???2?4?N?P?`?b?v?x?????????????????????h?j?????.?0?J?L?f?h?j?l?n?p?r?t???????????????????????????????????}zwtqnimH sH 0J0J0J0J0J0J0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH 0JmH sH '???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=?????@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?????<>>>@>B>D>???????? @@vJxJ?J?J?J?J?J?JKKKK.K0KJKLK\K^KrKtK?K?K?K?K?K?K?K?K?K?KdMfM?M?M??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?M*N,NFNHNbNdNfNhNjN?O?O??????????????~?????????????? ????6?8?R?T?d?f????????????????????????????????|yrohe0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J0J0J0J0J 0JmH sH 0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J%f?z?|?????????????????????l?n????2?4?N?P?j?l?n?p?r???????bbxbzb?b?b?b?bc??????????????????????????|yvspmjgda0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J 0JmH sH 0J0J0J0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH 0J 0JmH sH %cc4c6cTcVcxczc?c?c?c?c?c?cdd&d(dDdFd\d^dvdxd?d?d?d?d?d?deeDeFe?e?e?e?e?e?eff:f zzz??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.z:z~?3?3?3?3?3?3*>,>4>6>?>?>?>?>?>?>?>?>?>?>?>?????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?&?(?6?8?X?Z?h?j?x?z?????AA?A?A?A?A?A?ABBBBB B^C`CbC?C?C^`bdfhj????\^??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.^vx????????????$&46DFTV??vx????????&(*NP??## #??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J. #"#|#~#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#$$"$$$D$F$T$V$d$f$t$v$&&?&?&?&?&?&?&'''??????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.????"?$?????????????????0?2?b?d???????????????? ?"?bMdMfMhMjMlMnMpM?M?M?W?WXXbXdX|X~X?X?X??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?X?X?X?X?X?X?X?X?X?X?XY
Y*Y,Y:Y/ @/ Z/ \/ l/ n/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ ?/ t1 v1 2 2 :2 <2 V2 X2 r2 t2 v2 x2 ?2 ?2 ?2 ?2 ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?2 ?2 ? ? ? "? $? &? H? J? ?? ?? ?? ?? ? ? 2? 4? @? B? P? R? j? l? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ? ?? ?? 2? 4? f? h? ?? ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ??
? ? ~B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
$M
&M
.M
0M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
?M

N
N
N
"N
??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J."N
0N
2N
RN
TN
bN
dN
rN
tN
?N
?N
P
P
?P
?P
?P
?P
?P
?P
Q
Q
Q
Q
TR
VR
XR
|R
~R
( * p r ? ? ? ? ? ? 2 4 \ ^ ? ? 6 8 ^ ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.^ ` ? ? ? ?   * , \ ^ ? ? ? ? ? ?   > @ n p ? ? ? ? ? ?   X Z ? ? ? ? ? ? ? ?   J L T ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.T V v x ? ? ? ?   B D x z ? ? ? ?   8 : ?# ?# ?# ?# ?# %
% % % 0% 2% ?/ ?/ ?/ ?/ 0 0 0 0 (0 *0 80 :0 R0 T0 ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.T0 n0 p0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?2 ?2 3 3 N3 P3 j3 l3 ?3 ?3 ?3 ?3 ?3 ?B ?B rw tw vw xw ?w ?w ? ? ? ? j? l? ?? ?? ?? ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ? 2? 4? B? D? R? T? b? d? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? $? &? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? D? ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.D? F? ?? ?? ?? ?? P? R? ?? ?? ? ? Z? \? x z | ~ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?   | ~ ? ? ? ? ? ?
    4 6 P R ??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.R b d x z ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? j l ? ? 0 2 L N h j l ? ? ? ? ? 6? 8? :? ? ? :? j4
l4
n4
p4
?4
?4
?>
?>
?
?
b?
d?
|?
~?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
@

@
*@
,@
:@
??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.:@
<@
J@
L@
Z@
\@
?A
?A
|B
~B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
C
C
C
DC
FC
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
T?
V?
^?
`?
??
??
??
??
??
??
??
??
?
??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J. ?
?
(?
*?
:?
P?
R?
`?
b?
??
??
??
??
??
??
??
??
B?
D?
??
??
?

?
$?
&?
@?
B?
D?
F?
j?
l?
n?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
?

?
r?
t?
??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.t?
|?
~?
??
??
??
??
?
?
?
?
*?
,?
F?
H?
X?
Z?
n?
p?
~?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
`?
b?
??
??
&?
(?
B?
D?
^?
`?
b?
d?
??
??
??
??
??
?w??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?w?w?w?w?w?wyyyyy:y ? ?$?&?2?4?B?D?\?^?x?z???????????????????????????????$?&???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.&?X?Z?t?v???????????????????????????????????|?~?????????????
 46PRbdxz??????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.???????jl??02LNhjln???b?b?b?b>c@cBcDcfchc?m?m?m?m6n8nPnRn^n`nnnpn?n?n?n?n??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?n?n?n?n?n?n?n?noooo o.o0o?p?pPqRq?q?q?q?q?q?q?q?q?q?q?
 24??????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.*,:<TVpr??????????????? ? !!P!R!l!n!?!?!?!?!?!?!?!?!?!????????B???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.B?D?F?H?J?L?n?p?????????>?@?X?Z?f?h?v?x?????????????????????????&?(?6?8?????X?Z?????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?????????????? ?"?????????????????????V?X?`?b???????????????????*?,??R?T?b?d???????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??????D?F?????
? ?&?(?B?D?F?H?l?n?p??????"?"?"?"?"F&H&J&L&N&p&r&?0?0?0?0@1B1Z1\1h1j1x1z1?1?1?1??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?1?1?1?1?1?1?1?12
222(2*282:2?3?3Z4\4?4?4?4?4?4?4?4?4?4?4?4"5$5*?,?.?0?2?T?V?????????$?&?>???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.>?@?L?N?\?^?v?x????????????????????????? ????????>?@?r?t?????????????????????>m@mBmDm?m?m??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?m?m?n?n?n?n?n?n?nyy$y&y?y?y?y?y?y?y?y?y?y?y?y?yzzzz&z(zHzJzXzZzhzjzxzzz|
|?|?|?|?|?|?|??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?|}}
} }}}}6}8}:}h}j}R?T?V?X?Z?
? ?????6?8??????????? ?"?.?0?>?@?X?Z?t?v?????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??????????????????????? ?"?T?V?p?r???????????????????PGRGTGVGXGZG|G~G?Q?Q?Q?QLRNRfRhRtRvR?R?R??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?R?R?R?R?R?R?R?R?R?R?RSS$S&S4S6SDSFS?T?TfUhU?U?U?U?U?U?U?U?UWWW:W ? ?&?(?8?:?N?P?^?`?????????????????@?B????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??"?$?>?@?B?D????????????d?d?d?d?d?d?d?dee~o?o?o?o?o?o?op pppp6p8pRpTpdpfpzp|p?p?p?p?p??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?p?p?p?p?p?p?plrnr?rs2s4sNsPsjslsnsps?t?t?t?t?t???????"$~?????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??$&FHVXfhvx??????
HJLln?i?i?i?i?ijjj
j,j.j?t?t?t?t??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?t?t?tuu$u&u4u6uNuPujulu|u~u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?w?wxxJxLxfxhx?x?x?x?x?y?y?y?y?y|z~z?z??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?z?z?z? ? ? ? ? ? ? 0+2+:+<+?+?+?+?+?+?+?+?+?+?+,,,,,,.,<,>,^,`,n,p,~,?,?,?,. .?.?.?.?./??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.//// /"/`0b0d0?0?0??????????????? ??????????????
???&?(?@?B?\?^?n?p?????????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.????????v?x??
??X?Z?t?v?x?z???????????D?F?H?J?L?N?x?z?|?~?????
? ???p?r???????????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??????????????8?:?H?J?X?Z?h?j?????????????????????????:??^?`?b?d?????????????????@?B?J???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.J?L???????????????????????&?(??L?N?n?p?~???????????.?0???????????,?.?0?2?p?r?t?????FPHP??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.HPJPLPNP?Q?Q?Q?Q?Q?Q&\(\0\2\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\?\ ]]"]$]2]4]T]V]d]f]t]v]?]?]__?_?_?_?_?_??????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?_?_````VaXaZaza|a??H?J?L?n?p?????????>?@?X?Z?f?h?v?x?????????????????????????&?(?6???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.6?8?????X?Z??????????????????
? ?,?.????????????
?t?v??? ????????????f?h?????????6?8?L???????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.L?N?????????L?N?L?N?????0?2???????????????^?`????????????????????????8?:?r?t???????????????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.??F?H?P?R??????????????????????,?.?B?D?R?T?t?v?????????????4?6???????????2?4?6?8?v?x?z?????????????????????????????????????????????|yv0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J0J.?????0Jtv????> @ ? ? ? ? ? ?c?c?c?c?c?c?c2d4d6d8dnd?d???????????????????????????d?de:ee?e?e?e?e?e?"?4?6?n??????:???????????*???????????????????????????*?*?*?*?*?*?*+333?5?5H6J6l6?6?6?6?6?6?6?6?Kr?t?v???????????????????????????v?x???`?b???????????????????????RTVXZ??????????????????????????Z??????????????????????D???r?N?P?R?T?\?^??
???????????????????????????
? ?2??8?8?8?8999D:F:H:?:?????????|???????
??4?P???????????????????????????P?b?x???????????j???0?L?h?j?l?n?p?r?t???>>@>B>D>??????????????????????????????????@xJ?J?J?JKK0KLK^KtK?K?K?K?K?KfM?M,NHNdNfNhNjN?O????????????????????????????????????????????????8?T?f?|???????????n??4?P?l?n???????????????????????????n?p?r?????bzb?b?bc6cVczc?c?c?cd(dFd^dxd?d?d?deFe?e???????????????????????????e?e?ef zz~?3?3?3?3,>6>?>?>???????????????????????????>?>?>?>??(?8?Z?j?z???A?A?A?ABBBB B`CbC?C`bd??????????????????????????dfhj??^x??????&6FV?x????????????????????????????????(*P?#"#~#?#?#?#?#?#?#$$$F$V$f$v$&?&?&?&''??????????????????????????????????????????$?????????2?d????????? ?"?dMfMhMjMlMnM??????????????????????????nMpM?M?WXdX~X?X?X?X?X?X?X
Y,Y ?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
?B
&M
0M
??????????????????????????0M
?M
?M
?M
?M
?M
?M
N
"N
2N
TN
dN
tN
?N
P
?P
?P
?P
Q
Q
Q
VR
XR
~R
* r ? ??????????????????????????? ? ? 4 ^ ? 8 ` ? ?  , ^ ? ? ?  @ p ? ? ?  Z ? ? ? ??????????????????????????? ?  L V x ? ?  D z ? ?  : ?# ?# ?# ?#
% % % 2% ?/ ?/ 0 0 ??????????????????????????0 *0 :0 T0 p0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?2 3 P3 l3 ?3 ?3 ?3 ?B tw vw xw ?w ? ? l? ??????????????????????????l? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? 4? D? T? d? ?? ?? ?? ?? ?? &? ?? ?? ?? ?? ?? ?? F? ?? ???????????????????????????? ?? R? ?? ? \? z | ~ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  ~ ? ? ?   6 ??????????????????????????6 R d z ? ? ? ? ? l ? 2 N j l ? ? ? ? 8? :? ? l4
n4
p4
?4
?>
?
d?
~?
??
??
??
??
??
??

@
,@
<@
L@
??????????????????????????L@
\@
?A
~B
?B
?B
?B
?B
?B
C
C
FC
??
??
??
??
??
??
??
??
??
V?
`?
??
??
??
??
????????????????????????????
?
*?
R?
b?
??
??
??
??
D?
??

?
&?
B?
D?
F?
l?
n?
??
??
??
??
??
??
??

?
??????????????????????????
?
t?
~?
??
??
?
?
,?
H?
Z?
p?
??
??
??
??
??
b?
??
(?
D?
`?
b?
d?
??
??
??
?w???????????????????????????w?w?w?w?wyyyy  4??????????????????????????4??,<Vr???????? !R!n!?!?!?!?!?!?!??????????????????????????????????D?F?H?J?L?p?????@?Z?h?x?????????????(?8???Z???????????????????????????????????????????"???????????????X?b??????????,?>?T?d?????????????????????????????????????F??? ?(?D?F?H?n?p????"?"?"?"H&J&L&N&r&?0?0B1\1??????????????????????????\1j1z1?1?1?1?1?1
22*2:2?3\4?4?4?4?4?4?4?4$5,?.?0?2?V???????????????????????????V?????&?@?N?^?x?????????????????@?t??????????????@m??????????????????????????@mBmDm?m?m?n?n?n?n?ny&y?y?y?y?y?y?yzz(zJzZzjzzz
|?|???????????????????????????|?|?|}
} }}}}8}:}j}T?V?X?Z? ?????8??????"?0???????????????????????????0?@?Z?v????????????????"?V?r?????????????RGTGVGXGZG~G??????????????????????????~G?Q?QNRhRvR?R?R?R?R?R?RS&S6SFS?ThU?U?U?U?U?UWW JLn?i?i?i?i???????????????????????????ij
j.j?t?t?tu&u6uPulu~u?u?u?u?u?u?u?wxLxhx?x?x?x?y???????????????????????????y?y?y~z?z?z?z? ? ? ? ? 2+<+?+?+?+?+?+,,.,>,`,p,?,?,???????????????????????????, .?.?.// /"/b0d0?0?????????? ???????
??(?B?^?p?????????????????????????????????????????x?
?>?Z?v?x?z???????F?H?J?L?N?z?|?~??? ?????????????????????????????r???????????????:?J?Z?j????????????????`?d?????????????????????????????????????????B?L????????????(?>?N?p???????0??????.?0?2???????????????????????????2?r?t???HPJPLPNP?Q?Q?Q?Q(\2\?\?\?\?\?\?\]$]4]V]f]v]?]???????????????????????????]_?_?_?_```XaZa|a?J?L?p?????@?Z?h?x????????????????????????????????????????(?8???Z???????????
? ?.???????
?v????????h?????????????????????????????????8?N?????N?N???2????????`???????????????????:?t?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?R???????????.?D?T?v???????6??????4?6?8?x???????????????????????????x?z?????SummaryInformation(????(DocumentSummaryInformation8????????????-\WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'()*+,????./012???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0? ?`hn
? ?
???????
TECNO LD7@@pJ?Uw??@pJ?Uw?? WPS Office?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJ???e?5?P??????Mf?c?fz?^ #???X$ ?2 ?? "N
^ T T0 ?? D? R H? 2? :@
?
t?
?w&???nB??????1>??m?|???R?????O??pU????p??t?z/????J?HP?_6?L????????????????????????????????????????????? 
  
?d?*v?Z
?P?????n??e?y?>d???nMV]X2 ? 0M
? ? 0 l? ?? 6 ?? h? L@
??

?
?w&???n4??????\1V?@m?|0?~G&??&M?FJ(Z??8p??i?y?,?????2??]?????x??? !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_?????0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h???g???g?!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
????.??+,??D????.??+,???? PX` hpx???  ? 06ICV?!b937094fff504e19bc98d761b4948dee

60 / 60