Advertisements
Chapter 50 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   50 / 60

147K to 150K   out of 178.7K words

dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[14/11, 12:31 PM] Matar Sayyadee: _In sha Allah saura 5pages mu ?ar?are_



Hannu Nnanne ta mi?a ta ri?o hannunsa tana mai zubar da hawaye, "Haka ka koma Nuhu? Nuhu haka Allah yayi da kai? Ashe zan sake ganinka amma a irin wannan hali Nuhu! Nuhu Allah ya baka lafiya." Baba Nuhu kuka yake yi sosai ?a?ansa da ?an uwansa na taya shi. Daga wajen kuma, ihun su Lami da nata tawagar kawai kake ji sun zagaye suna ta addu'a suna faWin, _In the name of Jesus!_, suma dai kukan suke yi. Khalil kuwa yana sauke su ya juya kan motar shi da twins zuwa gida. A hankali yayi ta tafiya gabansa kuma na faWuwa domin ya san yana isa gida maganar da Hajiya zata fara yi masa shine zuwa Maiduguri. Horn yayi, mai gadi ya wangale masa gate shikuma ya tura hancin motarsa ciki ya naimi waje yayi parking sannan ya fito ya zagaya ya buWewa ?ofa ya fiddo su twins sannan ya rufe motar tare da kama hannunsu suka nufi sashen Hajiya. Sallama yayi sannan ya murWa handle Win ?ofar ya kutsa kai, Hajiya ce a parlourn ita da Aysha, Laure da su aunty Yagana don basu tafi ba suna nan. Da sauri Laure ta mi?e tare da kamo su twins tana yi masu oyoyo. Waje Khalil ya samu ya zauna sannan ya shiga gaida su Hajiya, su aunty Yagana ne kawai suka amsa, Hajiya kuwa wata uwar harara ta galla masa tare da zabga uban kwafa tana girgiza ?afa. "Sannu da zuwa ya Khalil, ya hanyar?" FaWin ?anwarsa Aysha. "Lafiya ?alau Aysha, ashe kina nan baki koma ba." Aysha tace, "Ai ina nan har sai an gama biki tukun." Da sauri Khalil yace, "Wani biki kenan?" Kallon Hajiya Aysha tayi kamin ta dawo da kallonta izuwa ga Khalil tare da faWin, "Bikinka mana! Yau su Uncle Shamsu da ya Abdallah suka tafi Maiduguri kai kuWin aurenka." Wani irin zufa da yanko daga goshi Khalil ya share tare da haWiye miyau ma?ot sannan ya kalli Hajiya, Hajiya kuma dama jira take yi, sai ta hau faWa kamar ta ari baki, "Saboda ka tafi garin matsafan iyayen matarka, shine zaka wula?anta min ?a ko? Tun kamun ayi auren har ka soma wula?anta yarinyar mutane ko? Saboda iskanci da rashin mutunci don nace ka kira yarinya ka fara neman soyayyarta a waya shine zaka bawa matarka waya ta gaggaya mata magana ko!" Da mugun mamaki Khalil ke kallon Hajiya, can kuma yace, "Hajiya ita yarinyar ce tace na kirata na bawa Sarah waya ta zazzageta? Wallahi tallahi ?arya take yi Sarah ko labarinta bata sani ba balle har ta Wau wayata ta zageta." "Nice ma?aryaciyar kenan dana faWa maka? Kana nufin haka kawai sai Habbooba ta zabga maka ?arya ba tare da kayi ba? To bari kaji, yaran Mariya yara ne masu tarbiyya, ba'a rainesu da yin ?arya ba. Kuma wallahi, ku zama sheda Yagana, idan yaron nan yace zai Sata min rai ko kuma ya nemi Sata zumuncin dake tsakanina da Mariya, to abunda zai fito daga bakina na furta ba mai daWi bane. Kuma wallahi kwana biyar kawai ba bashi, ya tattara ya tafi Maiduguri wajen yarinyar nan tun da dai ya dawo da ?ar dangin matsafan." FaWin Hajiya tare da kallon Laure tace, "Lauratu maza yi Waki da yaran nan kiyi masu wanka da ruwan maganin nan sannan ki tofe su da Li'ilafi da sauran addu'o'i don bamu san irin tsaface-tsafacen da aka yi masu ba. Don babu mamaki kiji yara sun koma faWin _Jesus Chris_, sannan ki duba wuyarsu da kyau yanzu haka ba abun mamaki bane ki gansu rataye da sar?ar cross a wuya." Khalil bai iya ko tari ba, mamaki kawai yake yi wai Sarah ta kira Habbooba a waya. "Habiba take ko Mahbuba, wannan yarinyar tun kamun na aurota har ta soma ?o?arin haWani faWa da Mahaifiyata, wannan yarinya daga ji ba matar rufin asiri bace. Yaushe ma Sarah ta san da ita balle ta kirata a waya?" FaWin Khalil cikin zuciya tare da yin shiru. Can kuma ya tuna, lokacin da ya kira ta a waya bai kashe ba har Sarah ta shigo Wakin, shi kuma ya manta ma ya kiratan, "Maybe taji maganarmu da Sarah ne shiyasa ta haWa min wannan ?ullin, lallai ma yarinyar nan!" FaWin Khalil cikin zuciya. "Hajiya bari naje nayi wanka na canza kaya!" Ya faWi kansa a ?asa. "Ban ri?e ka ba ai." FaWin Hajiya tare da mayar da dubanta ga Tv. Mi?ewa Khalil yayi tare da nufar hanyar Wakinsa dake nan side Win Hajiya. A can Maiduguri kuwa, haj Mariya ta riga ta bawa Habbooba number Win Khalil kuma tayi saving a wayarta tun kan Khalil ya kira ta, sai bata yi yun?urin kira ba har sai lokacin da shi ya kira da kansa don haj Mariya ta faWa mata taja ajinta kar ta nuna son da take masa har ya fahimta. Tana kwance a Waki tana sauraran wa?ar Naada wayarta ta soma ringing, bata lura ba saboda ?arar da ta cika a Wakin, kamar ance ta juya ta hangi wayar na haske, hannu ta kai ta jawo wayar lokacin tana gab da tsinkewa tayi sauri picking ganin wanda ke kiran tare da karawa a kunne amma sai ta nuna kamar bata san dawa take magana ba kuma dama Habbooba akwai girman kai. Shi kuma Khalil sai ya nuna mata gidan tazo. Habbooba tana jin lokacin da Sarah ta shigo Wakin har da maganganun da suka yi duka, zuciyarta ne ya soma bugawa da ?arfi hankalinta yayi mugun tashi lokacin data fahimci abinda yake yi da matarsa a wannan lokaci, don Khalil irin masu sakin maganganun nan ne, sam basu Soye abunda suke ji. Kashe wayar Habbooba tayi da sauri tare da fashewa da kuka mai sauti ta diro daga kan gadon tare da fita ta faWa Wakin mahaifiyarta tana kuka sosai, tafi ?arfin 30mins tana kuka kamun nan tayiwa mahaifiyarta bayanin abunda ke faruwa ta haWa har da ?aryar cewa matar Khalil Win ce ta kirata a waya tana ta zaginta kuma Khalil Win ne ya bata wayar. Ran haj Mariya yayi mugun Saci don ta kasance irin iyayen nan ne masu matu?ar ?aunar ?a?ansu. Nan da nan ta Waga waya ta kira Hajiya har da kukan munafunci tana faWin a fasa wannan haWin kai tunda ba zai yiwu ba, kuma dama Habbooba ba rasa masoya tayi ba, nan hankalin Hajiya yayi mugun tashi ta shiga bawa haj Mariya ha?uri tare da faWin, in Sha Allah gobe-gobe za'a zo kawo kuWin auren Habbooban saboda su san da gaske take yi, ta kuma ?ara da yi mata ?arin bayani akan dawowa da matar Khalil Win za tayi wanda a cewar Hajiya ba'a son ran Khalil Win bane. Sun kai kusan awa suna magana sannan Hajiyar tace a bawa Habbooba, nan ma tayi ta lallashin Habbooban tana bata baki tare da bata assurance Win ita ce ta gaban goshin Khalil Win. Wannan abun ne ya fusata Hajiya tayi ta wa Khalil bala'i. Gidan Lami kuwa, cikin ?an?anin lokaci ya cika, domin mabiyan Pastor Emmanuelle Deborah na nan Kaduna, suna samun labarin zuwanta suka dunga cincirindon zuwa domin samun albarka, gidan gaba Waya sai ya ruWe da hayaniya kamar coci, wasu mutanan da basu samu damar shigowa ciki ba, a ?ofar gida suka tsaya da uban gangunarsu na coci sunata busa da kuWi. Canopies huWu aka saka a cikin gidan da uban kujeru, kuma gaba Waya mutane sai da suka cika wajen wasu ma a tsaye don ma gida nada Wan girma, abinci kuwa da drinks da snacks ko ta ina. A cikin Wakin Baba Nuhu kuma, tagumi suka zuba saboda hayaniyar ta ishe su da wa?e-wa?en coci ga kuma mara lafiya. Babu suka samu sau?in iface-ifacen nan ba sai wajajen ?arfe biyar na yamma sannan su kai ta watsewa. Sai kuma a wannan lokacin Lami ta samu damar zuwa ta gaida su Nnanne, babu yabo babu fallasa Nnanne ta amsa bata haka su ba Lukman ma. Da misalin karfe bakwai na yamma, su uncle John ?annan Pastor suka fita suka kama hotel a can farkon layin kasancewar gidan yayi masu kaWan, Aunty Ruth, aunty Grace da aunty Delilah a Wakin Lami zasu kwana har da Pastor Emmanuelle. A Wakin su Na'ima da Sarah da Suhana zasu kwana har da Nnanne, su ba Lukman kuma a Wakin Baba Nuhu. Sai da dare ya raba sannan gaba Waya suka baro Wakin Baba Nuhu kasancewar hira suka ri?a yi ana bawa su Na'ima labarin da basu sani ba. Gaba Waya sun manta da wata Aina'u ko abincin da suka saba tura mata ta ?asan Waki basu kai ba. Tana can cikin mugun mawuyacin hali a Waki ita kaWai babu abunda take kira sai "Ruwaaa!" ?ananan fararan tsutsotsi sai yawo suke a jikinta suna cin jikinta inda yayi rami. Kanta ya suWe tass, kuma har yanzu ?ananun kunamun suna fitowa daga jikinta. Ga wani uban wari mai tashin hankali dake fitowa daga jikinta kamar mushe, idanunta sun zazzago, ga bakinta daya turo kamar na kare. Yanzu ya kai ga kamun Aina'u tayi magana sai tayi haushin kare tukun. Washe gari bayan an gama karyawane Nnanne tace, "Wai ni ina Wayar jikar Samuel Win ce mai yun?urin kashe aure?" Da sauri Na'ima tace, "Inna lillahi! Jiya ma ba'a kai mata abinci ba." Ta faWi tana mi?ewa tsaye. Hannunta Nnanne ta ri?o tare da faWin, "Ana hirar mutunci yaushe za'a tuna da mushirika mai kashe-kashen mutane da yun?urin kashe aure! Muje ?afata-?afarki domin in ganta." "Wallahi Nnanne idan kika yi arba da Aina'u duk abunda ke zuciyarki sai ya ragu, duk mai imani sai ya tausaya mata, kashe mana ?a?a tayi, amma wallahi ina jin tausayinta, muje gani ya kori ji!" FaWin Na'ima tana mai yin gaba Nnanne biye da ita, gaba Waya sauran ma suka mi?e har dasu ba Lukman, tun da suka doshi Wakin suke jin wani irin mahaukacin Woyi na tasowa daga Wakin. Na'ima ce ta tura ?ofar, ai kamar ?ara buso warin aka yi duk suka toshi hanci. Haushin kara suka soma ji daga ciki, da sauri Nnanne tace, "Kare kuka haWata da shi a ciki?" Girgiza kai Na'ima tayi tare da faWin, "Ita ce take yin haushin, idan za tayi magana sai ta fara wannan haushin karen tukun." Daidai nan Nnanne ta hango Aina'u kamar angulu ta du?a. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Wannan ita ce Aina'u?" Ta ?arisa maganar tare da fashewa da kuka. Da saurin Sarah ta ?arisa shiga cikin Wakin tana wani irin kuka tare da du?awa a gaban Aina'un tace, "Aina'u kece haka? Haka kika koma? Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Aina'u Waga hannu tayi da sauri ta cafki hannun Sarah tare da faWin, "Saratu, Sarah! Ashe za kiji tausayina duk da abunda nayi ta yi maki? Sarah ki yafe min dan Allah!! Dubi yanda Allah ya mayar dani. Na Wauka zan yi rayuwa mai tsayi inyi ta shuka tsiya ina abunda naga dama, ashe ba haka bane, ?arshena ba mai kyau bane. Ni na san wuta zan shiga saboda abubuwan da nayi ta aikatawa. Na bar addinin gaskiya na koma ba Sata duk dan in samu duniya, gashi duniyar bata samu ba sai ma koya min hankali da take yi. Kaicona! Kaicona ni Aina'u!! Ta ina ma zan fara neman gafarar abunda na shuka? Ta ina zan nemi gafarar wanda suka mutu, ?ananan yaran da basu ji ba kuma basu gani ba, mai keken napep Win ba sai san komai ba sai ?o?arin naiman na halas Winsa, jaririyar Nafeesa da ba????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
ta san komai ba, duniyar ma shigowarta kenan, Nafeesa da mijinta da basu aikata mun komai ba da kuma ma?otansu, Sarah na azabtar dake ta hanyar sanya maki cuta a jikinki, na nesan taki da mijinki sannan na dulmiyar da mijinki ta hanyar asiri, na sanya shi yana ta amfani dani ba tare da son ransa ba, na saka ya dake ki da hannunsa, na saka ya ?aurace maki, na sanyawa mahaifiyarsa ciwo, na saka Wanta ya saki matarsa, na raba Hajiya da ?a?anta na tsayin shekaru biyu, na rufe bakin Laure baiwar Allahn da bata yi min komai ba, mafi muni, nayi kwanciyar aure da mahaifin da yayi sanadin zuwana duniya wanda sanadin haka har yanzu yana kwance shi ba gawa ba shi ba mai rai ba. Gashi yanzu ina girbe abunda na shuka. Kaicona!!" Kowa a Wakin kuka yake yi. Wani irin mugun tari Aina'u tayi, sai ga jini ya feso ta bakinta, gaba Waya sai suka yo kanta, hannu ta Waga masu da sauri tare da faWin, "Ku barni kawai, babu abunda zaku iya min a yanzu, ku bar ni, ni na san mutuwa zan yi." Ta faWa tana yin wani irin yun?uri mai ?arfi sai ga mitsi-mitsin tsutsotsin nan na fitowa ta duburanta a lokaci guda kuma naman ?irjinta ya zagwanyo ya faWo ?asa. Luuuuuu Nnanne ta tafi a sume, da sauri ba Nura dake bayanta ya ri?ota tare da fito da ita daga Wakin. Sarah da su Na'ima kuwa zagaye Aina'un suka yi suna kuka sosai tare da tofa mata duk addu'ar da tazo bakinsu. "Wallahi tallahi na yafe maki Aina'u, wannan halin da kike ciki kawai ya ishi mutum ishara. Ni dai nawa laifin da kika min wallahi na yafe maki. Rintse idanu Aina'u tayi hawaye na kwaranyo mata daga idanunta tana ?ara dam?e hannun Sarah kamun nan ta Waura hannunta a ?asan cikinta tace, "Bana son yasan ko tasan nice mahaifiyarta ko mahaifiyarsa, na baki har abada, ke nake so ki raini abunda ke ciki idan har Allah yayi zai haife. Khalil shine uban abunda ke cikina, ke mahaifiyar abunda ke cikina ne ta kowani Sangare, kada ta Wauki halina ko Waya dan girman Allah. Ina so ta kasance ko ya kasance mahaddatan Alkur'ani. Kar a bashi ko a bata labari dan Allah. Wannan sune wasiyyata a gare ki dan Allah. Na san nayi maki mummunar laifin da ban cancanci ki tausaya min ko ki ri?e abunda na haifa, amma na san za kiyi ko don Khalil masoyinki. Na san baza ki taSa wula?anta Wansa ko ?arsa ba. Kiyi min wannan alfarmar Saratu!" Ta ?arisa maganar tana wani irin jijjiga can kuma ta sume. Hankalin su Sarah ya tashi, da sauri Na'iman ta fita ta Webo ruwa saboda ruWewa ta she?a mata a fuska. Wani irin ajiyar zuciya ta sauke tana kallon ?an uwanta WaiWai. "Ku faWawa Lami taje ta amso Wanta a wajen Aunty Rose Merry, Lukman na nan da ransa, bai mutu ba, ?arya Rose Merry take mata, za tayi amfani dashi ne domin cusawa Lami ba?in ciki. Yanzu haka Lukman yana wajen Pastor William ta saka anyi masa wankan zunubi, kuma Pastor William yana amfani dashi ne ta duburansa, yanzu haka cinikinsa za ayi da wani bature domin sayar dashi a tura shi ?asan waje ana amfani dashi ta dubura. Kuje maza da sauri ku dawo da Wan uwanku!" A kunne Lami Aina'u tayi maganar domin suna bakin ?ofa ita dasu Pastor Emmanuelle Deborah da kuma ?annanta. "Jeeeesus Chris!" Pastor Emmanuelle Deborah ta faWi da ?arfi lokacin da tayi arba da Aina'u. Su uncle Uche da uncle Joshua da gudu suka yi baya suna faWin, "In the name of Jeeeesus!" Uncle John ne kawai ya iya ?arfin halin tsayawa shima baya-baya. Lami kuwa wani irin ihuu ta zunduma tana mai faWin, "Yesu Almasihu ka tsinewa Rose albarka, ka ajiyeta a cikin wutan mai zafi da ?una, ka saka ta a cikin wutan iblis shaithan abun ?i!" Ta ?arisa maganar tare da Waura kanta a kafaWar Pastor Emmanuelle tana mai cigaba da faWin, "Rose Merry ya ce sanadin lalacewar Aina'u, da bata nuna mata hanya taje wajen _Hell Ofulafu_ ba, da yanzu yarinya na tana cikin hasken Yesu Almasihu, gashi yanzu tana ?o?arin lalata min rayuwar Wana, bayan tare da ita muka kai Lukman wajen Pastor William yayi masa wankan zunubi domin ya daina sata da shaye-shaye, kwanansa goma sha huWu a can aka aiko min wai Yesu Almasihu ya tsine masa saboda mugayen zunubin da yake yi domin Wakin da aka saka shi kamawa da wuta yayi ya ?one. Sannan kuma Merry ta gargaWe ni a kan kar in kuskura in faWawa kowa domin idan nayi hakan tsinuwar zata bibiyi zuri'a ta. Wannan dalilin ne ya saka nayi kuka a Waki ban faWawa kowa ba." Duk wannan maganar da suke yi, ita Sarah hankalinta baya jikinta tun sanda Aina'u ta shaida mata tana da ciki, sai gaba Waya maganganun Baba Samuel yayi ta mata amsa kuwa a kunne. Da sauri kuma tayi a'uziyya don bata son gasgata maganar mashuriki, sai ta bar hakan matsayin kintata da suke yi da kuma aiki da aljanu. "John, Joshua kuje kuyi bincike wanene wannan Pastor William Win nan mai ci da addini, ku tabbatar kun samu hujjoji a wajensa, zan haWa da ?an sanda bayan kun isa. Sai an kwace wannan church Win a hannunsa kuma sai an masa hukunci." Rungumeta Lami tayi tana kuka tare da faWin, "Thank you Mama, thank you very much!" Tana gama faWin haka ta ?arisa kusa da Aina'u ta shiga tattare inda aka Aina'un ta Sata, sai a lokacin su Uncle Joshua suka iso Wakin suna ?ara kallon Aina'un da kyau. "Praise the Lord!" Pastor Emmanuelle Deborah ta faWi da ?arfi, gaba Waya tawagarta suka furta, "Hallelujah!" Nan pastor Emmanuelle ta shiga kwararo addu'o'insu suna yi suna ihu tare da haWawa da wa?a. Su Na'ima gaba Waya barin Wakin suka yi suka fito waje, Aina'u kuwa ji tayi kamar ta Waura hannun a kai tayi ta rusa ihu saboda wannan abun da suke yi ?ara mata azabar ciwo kawai yake yi. Bayan sun gama duk wannan iface-ifacen sai Pastor Emmanuelle Deborah tace, "Lami

50 / 60