Advertisements
Chapter 43 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   43 / 60

126K to 129K   out of 178.7K words

mabanbanta na Alkur'ani cikin muryoyin maza da mata ya Wume gidan, sai kawai itama ta hau karatu da wannan ?ur'anin data gani a Wakin. Sai ?arfe takwas daidai taji gidan ya Wauki tsit, sai itama ta saka aya sannan ta rufe ?ur'anin tana mai yin sujada Won ta tsaya ne a kan ayar da ake sujada. Suhan ce ta shigo ita da twins har anyi masu wanka amma sun ?i yarda ko wando ta saka masu, akwatin kayansu Sarah ta buWe tare da fiddo kayansu ta mikawa Suhan Win tare da rufe akwatin ta mi?e tsaye tana nannaWe dardumar, "Maman twins ki fito za muje muyi breakfast, you will be shock idan muka shiga side Win Nnanne." Ba tare da ta cire hijjab tabi bayan Suhan data rigata fita, Sarah tayi mamaki ganin duk da twins sun ganeta amma basu ?o?arin gudu daga wajen Suhan ba duk ?iwarsu. Bata taras da kowa ba a parlourn, duk sun hallara Wakin Nnanne, "Ina su Ba Lukman?" FaWin Sarah, "Suna can Wakin Nnanne." Suhan ta bata amsa tare da fita both hannunta na Wauke da twins. "Da kin ajiyesu su taka da ?afursu, sai baki wahala suke yi." FaWin Sarah, su kuwa twins najin haka suka ?are lafewa a jikin Suhan, Suhan Kuma cewa tayi, "Ai wallahi ban sauke su." Dariya kawai Sarah tayi don ta lura Suhan Win na matu?ar ?aunar twins, itama sai taji tana ?aunar Suhan Win. Sun Wan yi tafiya kamun suka iso sashen Nnanne da yake da girman ban mamaki, ga uban uban takalma birjik a ?ofar Wakin na maza da kuma na mata. Sallama su Sarah suka yi kamun suka shiga ciki, da maWaukakin mamaki Sarah ta take kallon jama'ar dake Wakin suna zazzaune akan ?atuwar carpet Win dake shimfiWe a Wakin sun zagaye wata farar tsohuwa mai mugun kwarjini da kuma kamala kasancewar mai riko da ibada, ta tsufa sosai, amma babu ruWewa a tattare da ita saboda zuciya da gangan jikinta sun ginu ne akan Addinin Allah cikin tafarkin _SUNNAR MA'AIKI SAW_. Suna shigowa gaba Waya idanu ya koma kan Sarah da kuma ?an biyu dake hannun Suhan, gyaran muryan Nnanne tayi, sai koma ya dawo cikin nutsuwarsa don sun san dokar, babu mai magana har sai an kammala cin abinci kamun nan ake gabatar da meeting na tsawon awanni biyu rak, a dun?ule Sarah ta gaishe da duk manyan wajen, cike kuma da sakin fuska suka amsa mata gaisuwarta sannan suka nemi waje suka zauna, daga nan ?an aikin gidan wanda a ?alla sun kai ashirin suka gabatar da abinci, daga kowa yayi serving kansa, tunda aka fara cin abinci babu wanda ya ?ara ko kwakwkwarar motsi har suka kammala sannan ?an aiki suka ?ara zuwa suka kwashe komai. Nnanne kuwa tun da takai lomar abinci Waya baki take kallon Sarah har ta kammala baya yi cokali biyar kwarara ba. Shuru gaba Waya Wakin yayi ana jiran Nnanne ta soma yin magana don hakane zai bawa Kowa damar yin magana, ita kuwa Nnanne ta?i magana sai kallon Sarah da take yi kawai babu kyaftawa, "Yarinya!" Ta faWi slowly still tana kallon Sarah. A hankali Sarah ta Wago tana kallon Nnanne, nan take taji wasu irin ruwan hawaye na kwaranyo mata akan fuskanta ganin gaba Waya Wakin nan da take duk yawansu ?an uwan mahaifinta ne. "Yarinya daga ina, kuma ke wacece?" Nnanne ta kuma jeho mata wata tambayar, Sai da Sarah taja majina kamun tace, "Sunana Sarah, mahaifina kuma sunansa Nuhu kuma a nan gidan aka haifesa." Ta faWi hakan tana mai nuna Ba Nura (Mai kama da Baba Nuhu) tare da cigaba da faWin, "Sak haka Babana yake" ta ?arisa maganar tare da rushewa da kuka tuno halin da Baba yake ciki na mutum-gawa. Wani irin ajiyar zuciya Nnanne tayi tare da soma goge hawayen da yake shirin zubowa, matan Wakin masu raunin zuciya har sun soma kuka, Nnanne mi?awa Sarah hannu tayi alamar ta taho kusa da ita, da rarrafe Sarah ta ?arisa tare da rungumeta ta fashe da tsumamman kuka wanda ya taSa zuciyar mutane da dama dake Wakin. "Ina Wana? Ina kika baro min Hussaini na!" FaWin Nnanne cikin kuka. ?ara kwakwuneta Sarah tayi tare da faWin, "Ina can Kaduna, Yana can Nnanne kullum bashi da magana sai taku, duk lokacin da zai bani labarinku, cemin yake yi ba zai iya haWa idanu daku ba saboda abunda ya aikata maku. Nnanne baba yana can kwance kamar gawa, ba magana babu motsi!" Sarah na kowa nan sai ta kuma fashewa da kuka sosai har tana ?an?ame jikinta duk kukan gaba Waya da biyu take yinsa, tunowa take da halin da Baba yake ciki da kuma halin da take ciki yanzu, sai kukan ya zama biyu. Kuka Nnanne ta fashe dashi wanda ya tada hankalin dattijan dake Wakin sai duk suka taso suka zagayeta suna bata baki. "Na janye dokar da na saka akan Hussaini, na janye wallahi. Kuje ku taho da Wan uwanku, kuje Hassan ku taho dashi. Ina son ganinsa kamun na koma ga Allah. Na yafe masa har abada, na yafe maka Nuhuna." Ko wannensu sai da ya share guntun hawaye. Ba Lukman kuwa wani irin farin cikine ya lulluSesa yana mai jin daWin saukowar Nnanne, domin ba dadun ita ba, da tuni sun nemi Baba Nuhu a duk inda yake." Hannun Nnanne a kan Sarah tare da faWin, "Jikanta kuma takwarata, bani labarin Wana Nuhu!" Gyara zama Sarah tayi tare da faWin, "Nnanne idan har kina da ?arfin zuciyar ji, to ki saurareni sai dai labarin Babana ko kuma ince maki dukkanmu, ba labari bane mai daWin ji!" Gaba Waya Wakin wani irin tsit yayi na wasu da?i?u kamun Sarah taja wani numfashi tare da soma faWin...., "Tun da nake ban taSa ganin mutum mai ha?uri da sau?in kai kamar mahaifina ba, mu shidda ya haifa mata sai namiji Waya, Na'ima, Nuratu, Hassana, Lukman (Tana faWin sunan Lukman, Ba Lukman ya Wago don ya san tabbas shi akai wa takwara) Marfu'a, Ni Saratu da kuma autarmu Aina'u......." Tun daga karayar arzikin baba, taSarSarewar tarbiyansu Na'ima da irin karuwancin da suka zuba sanadin huWubar Lami, lalacewar Lukman, sanadin shiga islamiyarta, aikin da tayi a restaurant wanda shine sanadin haWuwarta da Khalil, cikin da yayi mata zuwa zubewarsa, gwagwarmayar da aka yi kamun auran da kuma auren, farin cikin da ta samu a gidan zuwa ciwon da tayi na tsutsa da irin kulawar da Khalil Win ya bata har zuwan Aina'u gidan, haihuwarta, ciwon Baba (duk da bata faWa masu sanadi ba don itama bata sani ba) da kuma iskanci da mulkin da Aina'u ta zuba har izuwa sanadin barowarta kaduna duk sai da ta zayyane masu tana kukan fitar hayyaci. Ba ita kaWai ba, gaba Waya Wakin yara da manya kuka suke yi, "Haka Nuhu yaga rayuwa? Yanzu ?a?an Nuhu ne suka yi karuwanci har da ?a?an shegu! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!!" FaWin Nnanne tana mai dafe saitin zuciyarta, Waya hannunta kuma yana ri?e da hannun Sarah dake kuka. Gaba Waya Wakin babu wanda bai ji mugun tausayi Sarah ba jin halin bala'in data shiga sanadin ?anwarta ciki Waya! "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Nnanne!!" Ba Lukman ya faWi da ?arfi ganin Nnanne zata dungura don suma tayi. Nan da nan suka kwashe ta zuwa asibiti. Sai da Hajiya tayi sati tana jinya kamun aka sallame don jininta ne ya hau sosai, Sarah kuwa taga ?aryar wani abu wai shi dangi, don kuwa irin jama'ar dake tururuwar zuwa ganinta sunfi ?arfin a ?irga, wannnan ya jata riiii zuwa gidansa, sai wancen ma yaja. ?angaren Hajiya kuwa, tun bayan tafiyar Sarah da kwana biyu wanda bata ma san bata gidan ba ta tashi tsaye sosai akan ro?on Allah, waya ta buga Maiduguri tare da faWin bu?atunta wajen wani babban malamin musulunci tace a haWa almajirai suyi mata sauka zata turo da abun sadaka ta waya, sannan ta kira malamin da yake masu saukar Qur'ani tun lokacin da Alai yake da rai, ta faWa masa bu?atunta, kasancewar girma y? kama shi sosai, sai ya saka ?a?ansa da almajirasa suka cika gidan Hajiya da karatu, ranar ba'a gidan Aina'u da Khalil suka kwana ba, ihu ta ri?a masa a kan su bar gidan, sai da aka haWa kwanki goma ana sauka a gidan tare da buWe gidan da haya?in shaiWanu. A rana ta goma sha huWu, Aina'u ta taso Khalil suka dawo gidan, kai tsaye Wakin Hajiya ta nufa tana kwala kiran, "Bilkisu! Bilkisu!! Ki fito nan tsohuwar munafuka annaminiya" tana tafiya hannunta ri?e dana Khalil har parlourn Hajiya, da sauri Hajiya ta fito tana ?arewa Aina'u dake ri?e da hannun Khalil kallo, "Menene haka nake gani Khalilullah!" Hajiya ta nuna hannun Aina'u dake ri?e dana Khalil fuskanta Wauke da mamaki, " _?anwar matarka_ ce fa Ibrahim!" Wani wawan harara Aina'u ta jefi Hajiya dashi tare da yin wani irin dariyar ?an iska sannan wani janyo Khalil Win tare da ri?o kansa ta haWe bakinsu waje Waya. Da sauri Hajiya ta rintse idanunta gabanta na wani irin bugawa tana istigfari cikin zuciya. "Wallahi kika ?ara yin magana akan ala?ata da Wanki, yanzu gabanki zan sutale masa wando kuma kina kallo zai yi amfani dani, wata ?ila na har rabo ya shiga tsakani!" Wasu irin zafafan hawayene suka shiga kwaranyo daga idanun Hajiya har tsikar jikinta na tashi, "Na taso maki da sha'awar shekaru ko? Kar ki damu idan ?ai?ayi yake maki, inada mutane dai-dai dake da zasu iya biya maki bu?ata." Wani irin kuka Hajiya ta fashe dashi mai ?arfi kuma har wannan lokacin idanunta a rufe suke, "Ibrahim a gabanka, a gabanka _?anwar matarka_ take faWa min irin wannan maganar amma ka kasa ko tari mai ?arfi, a gabanka Mu'azzam!!" Hajiya ta faWi tana kuka. Khalil kuwa tunda ya sunkuyar da kanshi a ?asa hawaye masu uban gudu suke sauka a akan tiles, ya kasa ko Wagowa, jikinsa ne kawai ke karkarwa. "Ba kukanki nazo inji a nan ba, zuwa nayi inyi maki kashedi akan kar ki kuskura ki kuma kiran wasu ?an iska gidan nan suzo suna yin tsaface-tsaface, kinji ko baki ji ba?" Wani irin haske ne ya gilma a fuskan Aina'u har sai da taji shock, Hajiya ta nuna mata ?ofar fita tare da faWin, "Wa ya haifi ubanki da har zaki shigo cikin gidan ChiefJustice Nurudden kice zaki bawa matarsa order, fita kamun na saka a ?arar da zuri'ar ku!" Hajiya ta faWi a tsawace. Baya Hajiya tayi zata faWi saboda wani gigitacen mari da Aina'u ta Wauketa dashi tare da faWin, "Kul! Kika ?ara Waga hannunki a jikina. In kwanta da Wan naki in bashi natsuwa har sai da ya manta sunanki, shine zaki saka min da mari, ?arya kike yi wallahi!" Hannu dafe da kunci Hajiya ta kalli Khalil da ya tarota tare da zaunar da ita a kan kujera, "Khalil har lalacewaka ta kai haka? A gaban idanunka _?anwar matarka_ ta Waga hannu ta mare Ni." Jikin Khalil wani irin rawa yake yi har naman jikinsa na Wagawa ha?orinsa na haWuwa dana juna a lokacin guda gashin dake kwance a jikinsa suna wani irin mimmi?ewa, idanunsa kuwa sun koma wani irin abun tsoro saboda yanda suka kaWa sukai jazur............




*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[29/10, 12:57 PM] Rahamanatu: Hajiya na gama faWin haka ta mi?e ta fita fuuu tana sharar hawaye. Khalil kuwa mutuwar tsaye yayi a wajen yana jin wani irin matsanaicin bugun zuciya kamar zata faso ?irjinsa ta fito, Abdul-Hakeem kallonsa yayi tare da Waga hannunsa yana shafa ?irjinsa alamar he should calm down sannan ya fita ya bi bayan Hajiya. Aunty Maryam ?arisowa tayi kusa da Khalil tare da faWin, "Khalil ka kwantar da hankalinka, in Sha Allah Hajiya zata sauko. Maganar laifi kuma, ba laifin Sarah bane, Sarah bata da laifi akan abinda Aina'u ta aikata, ita kanta Sarah ai Aina'un ta cutar da ita, don wannan tsutsotsin da ta ri?a fitarwa warin nan ai babbar cutarwa ce! In Sha Allah hajiya zata sauko, don tabbas babu laifin Sarah a cikin abinda Aina'u ta aikata, kuma wallahi ko da ba Sarah ka aura ba, Aina'u sai ta shigo cikin gidan nan ta wata hanya daban ta cutar damu don hakan rubutacce ne a cikin ?addarar mu, kuma muma duk muna da namu laifin na sake da muka yi da Allah muka kama jin daWin duniya, mun manta da azkar da karatun Al?ur'ani wanda Alai ya gina a cikin gidan nan, mun Wauka kawai salloli biyar da azumin watan Ramadan Win da muka ri?e kawai sune dolen mu. Wannan izinace a gare mu dukanmu. Amma tabbas Sarah bata da laifin komai, kuma ina ji a jikina zata sauko nan kusa, yanzu dai shawarar da zan baka itace, tunda har Hajiya tayi fushi haka har ta furta waWannan kalamai, ka kyaleta na wasu lokaci, kar ka kuskura ka tunkareta da maganar, ka bari har ta huce tukun." GyaWa kai Khalil yayi tare da faWin, "Shikenan, Nagode Aunty Maryam!" Yana faWin haka ya fita ya bar Wakin, side Win Hajiya ya koma ya nufi ainahin Wakinsa dake sashen, buWe ?ofar yayi ya shiga ciki, Wakin nan kamar yanda yake, bayi ya nufa ya dunga cuWa kansa kamar zai yage fatar dake jikinsa saboda tuna ya haWa jiki da Aina'u. Ya jima kamun ya fito daga wanka, wajen mirror ya nufa yana ?arewa kansa kallo ganin yanda ya koma kamar mahaukaci, gashin kansa yayi buzu-buzu babu gyara. Hawaye zafafa yaji suna biyo ?irjinsa sakamakon tuno duk abubuwan da yayiwa Sarah, "Hajiya ki taimakeni kar ki raba ni da uwar ?a?ata!" Ya faWi yana mai zama a kan kujerar dake gaban mirror Win tare da Waura kai a kan drawer. Ya jima a haka kamun ya tashi ya saka don ko shafa mai bai yi ba. Fitowa yayi daga Wakin, kiciSis suka yi da Laure a ?ofar Wakinsa, kanta a ?asa don kuka take yi tace, "Ya kalif kaje inji Hajiya!" Ba tare da yace komai ba ya gittata ya wuce. ?akin hajiyan ya nufa, sai da ya Kwankwasa sannan ya shiga ciki, zaune ya same tana waya kamar zata taune harshe don masifa, "To shikenan sai kazo goben, don wasu abubuwan ma baza su faWu ba har sai ka iso, ku taho kai da Ayshan." FaWin Hajiya. Tun da tace ku taho kai da Ayshan, Khalil ya fahimci da Ya Abdullahi take magana. Ajiye wayar tayi tare da kallonsa tace, "Khalilullah, ka dai ji abunda na faWa maka ko? Tom! Yanzu abunda nake so da kai, kayi maza ka tashi ka tafi gidansu yarinyar nan ka taho min da jikokina, sannan ka tabbatar kamun ka dawo cikin gidan nan ka tsinke igiyar dake tsakaninka da ita, sannan gobe in Sha Allah idan Marmari daga nesa ya iso yaga wannan la'ananniyar yarinyar data tarwatsamin gida, zaka nemo akori kura a kwasheta a kai ta gidan iyayenta can susan yanda za suyi da ita, mu baza mu yafe mata ba, amma kuma baza muyi mata komai ba domin Allah ya riga ya soma nuna mata iyakarta tun a nan gidan duniya! Sauran kuma sai mun je can. Don haka ka tashi maza ka bar gidan nan kayi abunda na umarce ka da kayi." Ta ?arisa maganar tana mai nuna masa hanya. Ya kwashi kusan mintuna biyu jikinsa na rawa kamun ya mi?e ya fita daga Wakin. Kai tsaye parking lot ya nufa ya buWe mota ya shiga yayi reverse ya bar gidan, a hanya babu abunda yake yi sai goge zufa kuma a lokaci guda gabansa na wani irin bugawa da ?arfin tsiya, kuma hakan ?ara faruwa ne idan ya ?ara kusa da unguwarsu Sarah. A ?ofar gidan yayi parking sannan ya fito daga cikin motar, glasses Winsa ya fiddo ya saka saboda yanda idanunsa suka yi jazur. Kallon layin ya ri?a yi, domin tunda ya saya masu gidan zai iya irga zuwansa unguwar. Gaban gate Win gidan ya tsaya tare da kai hannu ya Kwankwasa gidan sau uku, jin alamar ana cire jamlock sai ya Wan matsa baya kaWan yana jiran a buWe ?ofar. Murmushi ta sakar masa tare da faWin, "Ah

43 / 60