Advertisements
Chapter 54 Reading Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Kanwar Matatah Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Takori Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   54 / 60

159K to 162K   out of 178.7K words

cikin cikar burinta, washa gari kuma ta haWa ?an ?annanta da kuma ?arta Elizabeth (Lami) suka tafi Nassarawa, don cewa tayi tare zasu tafi tunda su baba Nuhu India zasu je jinya, don haka itama tana bukatar ganawa da ?arta. Bayan kwana shidda, Khalil ya cikin office, nurse Raliya tawo sakamakon DNA. Gabansa harbawa kawai yake yi. Hannu ya saka ya ?arba tare da faWin, "Thanks!" Sannan ya ajiye akan table. Bayan fitanta, ya Wauki paper Win ya warware yan mai karanto duk addu'ar da tazo bakinsa. Sai dai inaaaa, addu'arsa bata ?arbu ba, domin dai gashi nan Saro-Saro ya nuna cikin jikin Aina'u, nasa ne. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Yayi ta maimaita har ya Wan samu natsuwa sannan ya Waga waya ya kira ya Abdallah ya shaida masa komai. Magana suka yi mai tsayi, a ?arshe kuma yace masa ya bari kar ya faWawa Hajiya komai yanzu, shi da kansa zai faWa mata amma sai bayan biki. Tun da Khalil ya Waura kansa a kan desk yake kuka yana kuma faWin Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un at the same time. Ya kusan awa guda kamun ya tashi ha Wauki key da kuma result Win ya fito ya nufi gidansu Sarah. Kana kallonsa kasan bai cikin natsuwarsa. Ko da ya shiga Waki inda su Nnanne suke gaba Waya. Tun da ya mi?a masu takardar ya Wukar da kai yake tsiyayar hawaye masu zafi. Dafa shi ba Nura yayi tare da soma karanto addu'a yana tofa masa. Sai da zuciyarsa yayi sanyi tukun sannan Baba Lukman yace, "Cikin naka ne ko?" GyaWa masa kai Khalil yayi yana mai share hawayen da suka kwaranyo masa. Nnanne Wauke wuta tayi tana mai bala'in jin tausayin Khalil. "Kai kuma irin taka ?addarar kenan Ibrahim?" Baba Nuhu da Khalil a tare suka fashe da kuka mai sauti, "Ni Nuhu, bazan taSa yafewa Aina'u ba. Kowa a Wakin nan ya shaida, na cireta daga cikin sahun ?a?ana, kuma in Sha Allah sai duniya ta san abunda ta aikata, sai kowa yayi mata tofin Allah tsine. Ko a lahira ban so ganin fuskar Aina'u." Baba Nuhu na gama faWin haka ya shiga wani irin mugun tari yana feso aman jini. A ruWe Khalil yayi kansa domin cetonsa. Kinkimarsa yayi gaba Waya yayi mota dashi su ba Lukman suka rufa masa baya zuwa asibitin. Sai da numfashinsa ya daidaita kuma ya daina aman jinin sannan ba Lukman ya zare jiki ya dawo gidan ya nufi Wakin da Aina'u ke zaune ita kaWai cikin azaba. Kanta a ?asa tana kuka ta soma magana, "Kowa ya tsane ni, wacce ta kawoni duniya ma ta tsallake ni tayi tafiyarta. Kaicona! Da nayi ha?uri nabi Allah da yanzu ina cikin ?an uwana shiryayyu. Ni na san ni ?ar wuta ce! Ku taimakeni Baba, idan Allah yayi na haife abunda ke cikina, ko fuskata kar ku nuna masa, kar ya sanni da tarihina har abada." Hawaye Baba ya share tare da faWin, "Kin yi mummunar kuskure a rayuwarki Aina'u. Kin cuci kanki! Kinyi aikata zunubi mafi muni a duniya. Kin haWa Allah da wani, kin yi Zina, kashe rai, kin yi kwanciyar aure da mahaifinki, wa'iyazubillah! Aina'u kaiconki!! Aina'u kin ga Zina! Zina!! Zina bala'i ce babba.Zina wata irin dau'da ce wacce idan ta kama zuciyar 'dan Adam tana da wuyar wankuwa.. Kuma ko da ta wanku, batta wankuwa gada daya sai kaga gurbinta yana nan. Duk zuciyar da ta riga ta cuWanya da Zina, ta zama zuciya mai ha'inci. Kuma ma'abocinta ba zai ta'ba zama cikakken mumini ba. Sai dai idan ya tuba.Hakanan Mace idan ta zama Mazinaciya, babu wani Minti guda acikin rayuwarta fache ta tanadeshi ne domin aikata zina ko kuma aikat duk abinda zai ja hankalin mazinata 'yan uwanta. Zina mugun ciwo ne wanda yakan kashe mutum ta ciki, tun kafin ya kasheshi ta waje. Wannan yasa Manzon Allah (saw) yace "MAI ZINA BA MUMINI BANE SHI, YAYIN DA YAKE ZINA". Awani hadisin kuma ya lissafa _TSOHON MAZINACI_ acikin mutanen da ba zasu shiga Aljannah ba. Zina idan tayi nisa azuciyar mutum, takan lalata mafiya yawan zuriarsa.... Koda bayan ransa sai kaga ana samun yawaitar masu koyi dashi acikin zuriyarsa! Kun cuci kanki Aina'u! Domin Zina itace tushen duk wani mugayen abubuwan da kika aikata a doron ?asa!" Wani irin kuka Na'ima ta fashe dashi, don tun shigowar ba Lukman Win ta biyosa a baya, kuma tun farkon maganar da yakewa Aina'u take tsaye a bayansa. Juyowa yayi ya kalleta tare da faWin, "Kwarai kuwa Na'ima, Zina ciwo ce babba!" "Baba kenan ?a?an da zamu haifa dole sai sun taho da SurSushin zina!" FaWin Na'ima. Ajiyar zuciya Baba yayi tare da faWin, "Allah mai kare wanda ya kare kansa ne Na'ima. ?akar tukunya tana fidda warin tuno. Ba lallai bane abunda uwa ta aikata mara kyau ya samu abunda ta haifa idan har an kiyaye dokokin Allah kuma anyi taubatan nasuha." Zama Na'ima tayi tare da faWin, "Ba Lukman ta yaya ko da nan gaba ne zamu iya kare kanmu da ?a?anmu daga aikata Zina?" Jinjina kai ba yayi tare da faWin, "Akwai hanyoyi guda goma sha biyu kamar haka; Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:
1. tsayuwa abisa tafarkin Allah da gaskiya. 2. Cikakken Tsoron Allah a zuciya. Tare da kwadayin samun Rahamarsa. 3. Kulawa da yin Sallah akan lokaci, kuma acikin Jam I. Tare da neman ilimin sanin Sallar. 4. Zikirin Allah safe da yamma tare da neman tsarinsa daga Sharrin Shaitan ako yaushe. 5. Tuna girman Allah da kuma Kusancinsa gareka/gareki. Yana tare dakai/dake alokacin da kuke aikata wannan Kaba irar. 6.Tunowa da girman azabar da Allah ya tanadar ma MAZINATA a lahira. 7. Tuno wa shaiWan da kuma kaidinsa da yake ?ullawa domin hallakar da ?an Adam. 8. Gujewa kaWaituwa da duk wata matar da ba Muharramarka ba/ko Namijin da ba Muharraminki ba. 9. Kaucewa kalle-kallen fina-finan batsa. Ko kuma wakoki da hotunan batsa. 10. Kaucewa abota ko ?awance da duk wani saurayi Mazinaci ko budurwa Mazinaciya. 11. Addu ar neman tsari daga munanan ayyuka, da mummunan tunani.  Allahumma inni a uzu bika min Munkaratil Akhlaaqi wal Af aali wal Ahwa I. 12. Ka tuna cewar Wannan da zaka yi zinar da ita: ?ar wani ce. ?anwar wani ce. ?iyar wani ce. Watarana kuma zata zama Uwar wani. To yadda kayi Zina da ita, kaima sai anyi Zina da Uwarka, ko ?anwarka, ko Wiyarka, ko  ?ar da ka haifa. ?an Uwa, mu nisanci ZINA kuma mu nisanci duk masu yinta... Domin ita Wabi'ar takan yi naso ne. Hakika kin aikata kuskure babba. Domin kuwa bayan shirka babu wani zunubi mafi girma awajen Allah kamar zina. Manzon Allah (saw) yace :  MAZINATA ANA HURA MUSU WUTA NE BISA FUSKOKINSU (RANAR ALKIYAMAH KENAN)(Imam Tabaraniy ne ya ruwaito). Sannan acikin hadisai da dama Manzon Allah (saw) ya bayyana cewar Akwai wani ruwa mai bala in doyi wanda ke fita ta farjojin Mazinata acikin Wuta. Wannan ruwan dashi ake yiwa sauran ?an Wuta Azaba. Sannan acikin wani Sahihin hadisi wanda Imamul Mundhiriy ya ruwaito acikin Targheeb wat-Tarheeb, Manzon Allah (saw) yace:  ALLAH YANA KUSANTOWA GA BAYINSA, SAI YAYI GAFARA GA DUK MAI NEMAN GAFARA. AMMA BANDA MATAR DAKE ZINA DA FARJINTA& .  . Ya zama wajibi kiji tsoron Allah ki dena domin kuwa wannan laifin zai iya janyo miki bala i da tozarta da wulakanta dake da danginki da iyayenki tun daga nan duniya. Aranar lahira kuma Farjin naki da kike zinar dashi, da kuma sauran gabobin jikinki sune zasu tona asirinki agaban Zatin Allah, ga dukkan halittu suna kallonki. Da fatan Allah shi kiyayemu daga wannan mummunan aiki."




*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =???muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=???
Nono=???
Sanyi=???
Karin kiba=???
girmar hips=???
Ni'ima=???
Sabulai=???
Humra=???
Turarukan wuta=???
Matsi=???
Miski=???
Dilka=???
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_
[15/11, 5:05 PM] Matar Sayyadee: Gaba Waya jikinsu yayi sanyi, barin ma Na'ima da ta faWa dogon tunanin akan past Winta, domin baza ta iya tuna adadin mazan data kwanta dasu ba, wasu ma ko a hanya suka haWu ita dai baza ta gane su ba sai dai su wata?ila su mazan su gane ta. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Na'ima ta faWa wani ruwan dana sani yana kwaranyowa daga zuciyarta. "Aina'u shifa sharri Wan sa?o ne, duk wanda ka turawa sai ya dawo maka. Ko bature yashe, _Life is the principle of retribution, what you sow is what you reap!_ kinyi mummunar kuskure a rayuwarki. Kiyi gaggawan tuba tun kan mutuwa ta riske ki, shi ubangiji maji ro?on bayinsa ne." Girgiza kai Aina'u tayi tare da faWin, "Ba Lukman babu wannan bu?atar, domin shi Allah bai yafe laifin dake tsakanin bawa da bawa sai dai idan wannan bawan ne da mutum ya cuta yayi masa gafara. Ba Lukman ?addara Babana, Khalil, Aunty Maryam, Mijinta da kuma mahaifiyarsu sun yafe min, ina zanga sauran domin neman yafiyarsu? A lahira? Ba'a fafe gora ranar tafiya ba Lukman. Na riga na bar ginina tun zane! Ni ina ji a jikina ?ar wuta ce!!" "Subhanallah!" Baba ya faWi yana kallonta. Jinjina kai Aina'u tayi tare da faWin, "To mecece makomar d?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
uk wanda ya haWa Allah da wani? Nayi shirka, nayi zina mafi muni kuma na kashe rayuwa, sannan na fita daga addinin gaskiya na koma na Sata wanda kowa ya san cewa duk wanda yake yin wani addini saSanin musulunci har ya mutu a haka Wan wuta ne." Ri?e hannunta ba Lukman yayi tare da faWin, "Ba'a yanke rahamar daga Ubangiji Aina'u. Har yanzu lokaci bai ?ure maki ba. Zaki iya yin tuba kuma in Sha Allah, zai karSi tubanki domin shi maji ro?on bayinsa ne." "Muminai ba!" Aina'u ta faWi tana hawaye. "Aina'u kice La'ilaha Illallah, Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama!" Baba ya faWi yana mai matsowa kusa da ita. BuWe baki tayi amma sai taji kamar an bugeta da guduma a bakin sannan bakin yayi mata wani irin bugun nauyi. Kuka ta fashe dashi tare da faWin, "Ba zan iya ba, Baba bazan iya ba Wallahi. Baki na nauyi yake yi duk lokacin da nayi yun?uri." Kuka ba Lukman ya fashe dashi tare da saurin fita daga Wakin. A can asibiti kuwa, Khalil ya samu nasarar ceto ran Baba, sai dai duk da haka yana cikin mawuyacin hali. Waya ya Waga ya kira Sarah, ringing biyu ta Wauki kiran tare da karawa a kunne, "Happiness!" Ta furta a hankali kamar tana yi masa busa a cikin kunne. Lumshe idanu yayi tare da jingina da kujera ba tare da ya amsa mata ba. "Happiness, meke faruwa?" Ta tambaya hankalinta na tashi don tana jin saukar numfashinsa. "Cikin jikin Aina'u nawa ne!" Rintse idanu Sarah tayi tana maimaita, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" A zuciyarta. "Gani nan zuwa asibitin yanzu, everything will be fine in Sha Allah!" Tana gama faWin haka ta yanke wayar tare da haurawa sama ta Wauko hijjab Winta, su ?an biyu dama suna Wakin hajiya. ?akin hajiyan ta nufa itama domin tayi mata sallama, knocking tayi sannan ta murWa handle ta shiga. Suna parlour suna ta shirye-shiryen auren. Don gidan har ya fara cika. Wasu sun yi Maiduguri, wasu kuma suna kaduna kasancewar gaba Waya bikin tuwona maina ne. Su matar ya Abdallah da ya Barrister duk sun zo tare da ?a?ansu. Har ?asa Sarah ta kai sannan ta soma gaida manyan. Babu yabo babu fallasa duk suka amsa, amma banda Hajiya da ta murtuke fuska ta kawas da kai. "Hajiya zan Wan je asibiti ne." Ba tare da hajiyan ta kalleta ba tace, "Allah ya kiyaye hanya." Mi?ewa Sarah tayi tare da faWin, "Ameen!" Dai-dai fitowar Laure daga Wakinta hannunta ri?e dasu twins. Hannu su twins Win suka Waga mata tare da faWin, "Bye-bye mummy." Itama tace masu, "Bye!" Sannan ta fice. Da harara Hajiya ta bita tana mai faWin, "Bita zai-zai! Asibitin sai an bi shi can." Dariya wasu daga ciki suka kwashe dashi. Babbar jikarta ?ar wajen ya Abdullahi tace, "To ke Hajiya mai kika sani? Ai wannan shi ake kira love!" Da?uwa Hajiya tayi mata tare da faWin, "Da wannan makircin love Win duk ake yaudaranku, ku ?an zamani!" Wannan karan ma dariyar duka aka sake yi. "Hajiya to be sincere, aunty Saratu mutuniyar kirki ce. Da zaki gane, da kin ha?ura da wannan tsanar da kike mata. Sarah irin surukan nan ne da ake kira one in town, wallahi zuciyar zinari gare su. Ni ina jin wani abu game da ita a cikin jikina, wallahi ina sonta sosai!" Throw pillow Win dake gefenta. Sarah na fita ta samu abun hawa kasancewar suna kusa da bakin titi. Mintuna sha biyar ta isa _Khalilullah specialist hospital_. Sauka tayi ta biya kuWin adaidaitar sannan ta shiga cikin asibitin. Direct office Winsa ta nufa tare da knocking sannan ta murWa handle ta shiga. Zaune ta same sa ya cire jacket Win coat Winsa ya Waukar akan table shi kuma ya Wauka kansa akan table Win. A hankali ta isa garesa tare da dafa kafaWunsa ta furta, "Shi Wan Adam gaba Waya rayuwarsa akan ?addara yake, shi kuma musulmi mumini sanin sa aka yi da yarda da ?addara mai kyau ko akasin haka! Ba wai don mutum ya furta kalmar shahada ba shikenan baza a jarabce shi ba. Tabbas Allah shi da kansa yace kada kuyi tunanin don kun ce kunyi imani ba zan jarabce ku ba. Kayi ha?uri Khalil kaci wannan jarabawar da Allah ke yi maka, in Sha Allah silar shiga aljannarka ce. Ka daure ka danne ka cije, nasan abun da zafi kuma yana da matu?ar ?una. Don mai ?aramin ?wa?walwa ma zai iya zaucewa. Amma abunda nake so da kai, kayi ta maimaita Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un a duk lokacin da kaji ?unci ko ka tuna da Aina'u a cikin ranka. Ni nasan it will be very hard for you, but I assure you everything will be alright by the grace of Allah. Zamu ri?e abunda Aina'u ta haifa tare, zamu yi ya?in tare kuma muyi rainon tare. Ka saka a cikin ranka abinda Aina'u zata haifa, zata kasance fitowa tayi kawai daga jikin Aina'u, amma kuma nice uwata, zan shayar mana da ita, zan raine ta kuma taso bata san kowa matsayin uwa ba sai ni, I will make sure bata san ba nice na na haifeta ba. Abunda za kayi kawai, you should try to convince Hajiya da sauran ?an uwanka da kuke thesame father the same mother only. Su goya maka baya kada duniya ta san cewa Aina'u ita ce asalin mahaifiyar abunda ke cikint. Ni a wajen ?an uwana babu matsala in Sha Allah!" ?agowa yayi tare da jawota ya zaunar da ita a kan cinyarsa tare da faWin, "I'm glad you're here for me, Sarah! Ban san ya zanyi ba idan babu ke a cikin rayuwata. Nagode da care and support Winki Mine. Thank you Soo much and I'll always love you till the day I day." Kumatunsa ta kama tare da faWin, "Har bayan mutuwata kan nan." Ta ?arisa maganar tare da nuna saitin zuciyarta. "Nima haka!" Ya faWi tare da manna bakinsa a kan nata dai-dai lokacin da wata nurse ta murWa ?ofar ta Shigo, da sauri ta juya tana faWin, "Sorry! I didn't knock" tare da saurin fita har tana karo da bango. Tsaki Khalil yayi tare da faWin, "I'll fire her, sam bata da natsuwa." LeSensa taja sannan ta saki ya bada sautin Wal sannan tayi saurin sauka daga jikinsa tana dariya tare da faWin, "I'm going." Mi?ewa yayi tare da faWin, "Muje ki fara ganin Baba tukun." A ruWe ta juyo tare da faWin, "Mai ya same shi?" KafaWunta ya ri?e tare da faWin, "Ki kwantar da hankalinki, in Sha Allah zai samu sau?i, na riga na kammala komai, kamun na tafi Maiduguri zasu tafi India shi da ba Lukman." Sarah na jin kalmar Maiduguri tayi saurin juyawa zata bar office Win don har kumallon matan ya motsa. Wani murmushin jin daWi Khalil yayi, don yana son yaga irin wannan kishin nata mai tafe da aji da kuma ?auna. A baya ya bita har zuwa emergency inda baba Nuhu yake ciki. Ba Lukman ne tsaye, Nnanne kuma zaune a kujera ta zuba tagumi tana kallon Baba Nuhu, Ba

54 / 60