Advertisements
Chapter 19 Reading Kida A Ruwa Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kida A Ruwa Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Billyn Abdul Category :  Action Novels

Chapter   19 / 24

54K to 57K   out of 71K words

harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_Typing📲_*

*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*

*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*

*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*

_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*

*_GENERAL FICTION_*

_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._

*_BOOK 2_*

_Chapter 24_

__________________

https://chat.whatsapp.com/HKCgesG0ua47qN8hwnCNAo

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna muku marhabun lale da shigowa wannan group din mai albarka

Muna saida turaruka na arebiyan perfumes da kuma designer's perfumes dana gida dana motar dana office dana labile da turaren kujeru da kuma by oils masu na mata dana maza masu sanyaya zukatan ma'abota san kamshi ,munada kayan kitchen masu kyau cikin sauki sai kunzo

https://chat.whatsapp.com/HKCgesG0ua47qN8hwnCNAo

https://telegram.org/dl

https://www.tiktok.com/@yusufjummai?_r=1&_t=ZS-91wLXnmiIIa

https://www.instagram.com/jummai342?igsh=dTQ0bnZobTRwN3Vm

07061352952 or 08034528104

__________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........Shiru sukai kowa ya gagara iya cewa komai. Sai zuwa can Mamawo ta ja numfashi mai ƙarfi ta furzar. Sai kuma ta ajiye spoon ɗin hannunta ta rabga tagumi da hannu biyu. “Anya Aunty mutumin nan bada wata manufa yake son Nabeeha ba?. Wlhy nikam al'amarin nan fa ya fara bani tsoro gaskiya. Duk matan ƙasar nan ko a cikin nan Dubai irin sa, da masu shigowa baƙi kullum, dana ƙasashen da yake yawo ace ya rasa matar aure sai Nabeeha da aka jima da sanar masa tana da miji. Abin mamaki duk cin kashin da take masa bai taɓa nuna koda damuwa a fuska ba balle zuciyarsa. Kai wannan batu yana buƙatar dubawa fa. Kalla gidan nan daya mallaka miki halak mallak, ga motar hawa, mu dukanmu yasa akai mana katin zama ƴan ƙasa. Yanda suke da ƴanci a ƙasar nan haka fa muma muke da ƴancin shiga duk inda muke so a lokacin da muke so..”

         “Ni kaina a wannan gaɓar na fara tsorata Mamawo. Balle ma maganar kashe Haysam da yayi, bawai bana son ya kashe san ba. Nasan wannan kuma abu ne mai sauƙi a wajensa aikata hakan. Babbar damuwar wataran Nabeeha tasan yanda komai ya faru wlhy bazata rufa mana asiri ba. Dan tsaff zata ce damu aka haɗa kai akayi. Shi yana da kuɗi da mulkin da zai cire kansa, muko mune a ruwa..”

         “Tabbas zancenki na kan hanya Aunty, sai dai ai zamu iya roƙonsa karya sanar mata, sannan zuwan da zai yi ma duk yanda zamuyi kawai muyi kada ta sani. Dan na tabbatar ya samu Nabeeha duk abinda muke so a duniyar nan zamu sameshi a wajensa, ni dai kawai babbar damuwa ta mu fara sanin wai minene ma manufarsa akan son nata”.

     “To ta yaya zamu sani kuwa Mamawo? Tunda ba zuciyar tasa zamu tsaga mu duba ba”.

         “Ai bata wannan ake gane sirrin zuciya ba Aunty, shiryawa zakiyi wuff muje India wajen mai mun aiki, koma minene shirinsa sai ya sanar mana shi”.

      Shiru Hajiya Hasiba ta kasa magana. Bawai bata bin bokaye bane, sai dai mafi yawa irin wannan leƙe-leƙen bata yinsu a karan kanta first lady ce ke aikenta, kuma tunda suka sauka a mulki ta ɗan rage yi sai na kan kasuwanci da takan je mata, wani lokacin kuma suje tare.....

         “Aunty kinyi shiru?”.

     “Ba shiru nayi ba Mamawo, ina auna yanda tafiyar tamu zata kasance ne, balle kinji shi yace zai tafi da wata a cikinmu. Kinga bamu da tabbacin yaushe ne ko?”.

    “Haba aunty mu sai kace ba mata ba. Zaki iya bagarar da shi akan tafiyar gaggawa ta taso miki wani business ɗinki haka. Kinga sai muyi mu gama da wuri mu dawo. Dan haka ya kamata ma ace cikin watan nan mu tafi”.

     “To bari muga zanyi tunani”.

  Daga haka ta miƙe tabar haɗaɗɗen dinning room ɗin da aka cika kayan abincin alatu duk saboda Adeel. Sai gashi ko cikakken lauma uku baiyi ba ya tashi ya barsu da kayansu.....

      <%><<<%>>><%>

        Mintuna talatin da isowar Mammah da Ammar su Aunty Ummi suka shigo gidan ita da Aunty Mommy. Cikin matuƙar farin ciki suka rungume Mammah dan yanayin ta kaɗai ya tabbatar musu da lafiya ta ƙara samuwa Alhamdullah. Suma dai hankalinsu bai kai ga Uncle Tasi'un ba sai da suka gama gaishe-gaishen su. Turus sukayi suna kallonsa. Ba kallon sani ko tuna waye shi ba. Kallon mamakin kamaninsa da Mammansu kawai. Dan suma sanda wancan abin ya faru basu da wayon tuna komai gara ma Ma'aruff da Ja'afar ɗin. To balle ma Mimi ƴar ƙarshe ita da Ammar da lokacin basu wuce shekaru shuda ba. Biebah kuwa na jaririyar wata baifi biyu ba. Maida kallonsu sukai ga Mammah, kafin ma suce wani abu ta basu amsa da, “Kawunku ne”.

        “Kawunmu Mammah? Na ina to? Mudai a sananinmu ƙannenki duk sun rasu, gashi kuma yana kama da ke”.

     Sai da ta ɗan girgiza kanta da murmurshi kawai sannan ta ce, “A'a Bashir ne dama ALLAH yay ma rasuwa, Tasi'u kam ƙaddara ce ta nisanta mu”.

     A take murmushin fuskokinsu ya ƙarasa ɓacewa. Dan duk da bata taɓa basu labarin abinda Uncle Tasi'un ya aikata mata ba duniya ta jima da sanar musu. Koma suce cikin danginta. A taƙaice sukace, “ALLAH sarki”. Tare da gaisheshi sama-sama suka bar wajen. Cikin sake raunanuwar zuciya Uncle Tasi'u ya bisu da kallo. Mammah da duk take jin babu daɗi da yanayin tarbar da ɗan uwan nata ke samu wajen ƴaƴanta cikin sanyin murya ta ce, “Sai kayi haƙuri da abinda zaka gani a wajensu. ALLAH ne shaida ban taɓa sanar musu koda kuskuren dangin mahaifinsu ba balle naka a gareni, sai dai yau da gobe ta wuce wasa duniya da dangin sun gama sanar musu batare dana sani ba. Amma ka bani lokaci ƙanƙani, in sha ALLAHU zan zauna da su ni da Yaya Nasiru zasu fahimta”.

     Murmurshin ƙarfin hali yayi cikin girgiza kai. “Ba komai Adda, kuma ki sani ni banga laifinsu ba sam. Kawai ina jin tsoron isowar yaran nan da kullum zancen su danginsu danginsu kuma su fuskanci abinda bashi nake fata ba daga dangin. Nine nai laifi basu ba, dan haka dan ALLAH ko sunzo suyi haƙuru su su amshesu koda ni bazasu ashe ni ba”.

        “Kaima zasu amshe kan in sha ALLAHU. Kadai bani lokacin. Bismilah muci abinci sai ka samu kaje ka watsa ruwa lokacin Azhar na gabatowa. Yanzu kuma gidan zai sake rikicewa dan masu shi na gab da dawowa daga makaranta”.

    Murmurshi kawai yayi. Ya gyara zama ya fara cin abincin da aka shirya musu a tsakkiyar falon....

        ★★★

      “Tab ɗi, wai yaya mi hakan ke nufi? Miya kawo wannan mutumin rayuwarmu a wannan gaɓar? A ina ma su Mammah suka samo shi wai shin?”. Ya ƙare maganar tana kallon Ammar.

      Ammar cikin sake ɓata fuska ya ce, “Aunty acan muka haɗu da shi cikin asibiti fa. Ni kaina nayi mamaki da Mammah ta bashi damar wai ya biyomu, nazata kawai zata barshi ya koma inda ya fito ne”.

          Hawaye Aunty Momy ta share, muryarta na rawa ta ce, “Sun manta damu a lokacin da muke buƙatar tainakonsu da ƙarfinsu. A yanzu zasu fara dawowa rayuwarmu kenan a lokacin da ƙarfinsu ya ƙare mu mukai ƙarfin. Ni tsorona ma kada ya sake zuwa yaye dukiyar tamu ne ya gudu”.

      “Shi ɗin banza”.

Cewar Ja'afar a hasale. Ya cigaba da faɗin, “Ai ko a wancan karon dan Dada baya nan ne ya samu nasara, kuma yana da hakki a wancan amma a wannan fa. Ko a yanzu da babu Dada akwai halifofinsa a kusa. Idan da rabon yazo yayi ta ransa ne bismilah”.

     Cikin furzar da iska Ma'aruff ya ce, “Wlhy ni nama rasa tacewa sam. Amma al'amarin ɗan adam bai taɓa bani ƙarshen mamaki ba irin yau. Wai dama Uncle Tasi'u har yana da ƙarfin zuciyar iya sake tunkarar Mammah?”.

       “Ai baida kunya Yaya Ma'aruff gashi kuwa yayi ka gani. Wlhy ina matuƙar jin kewar Dada. Ya ALLAH ka saka mana ka tarwatsa farin cikin duk wani azzalumi dake da hannu a kama mana shi. Wlhy wani cin kashin ma da yana nan da bazasu kwatanta mana shi ba. Dan na tabbatar duk tsawon shekarun can saboda shakkarsa yasa ko ƴan Bauchi kasa sake tunkarar inda muke. An kama shi dan kar su zo mu nema taimakon sun suka sake ja baya damu. Yanzu kuwa tunda sunga ALLAH ya rufa mana asiri zasu fara kawo kansu...”

       “Ai ko zasu fuskanci wulaƙanci da tozarci a garemu. Dan mu mun jima da sallama dangi a duniyar mu. Mune dangin kammu mahaifiyarmu da Dada sun ishemu uwa uba a duniya. Azzalumai kawai masu matacciyar zuciyar watsar da marayu”.

    Ammar ne ke maganar yana kuka. Rungumeshi Ja'afar yayi yana shafa bayansa. Haka ma Aunty Momy hawaye take ta sharcewa ita da aunty Ummi. Kasancewar a sashen Yaya Ja'afar suke zaune sai suka ƙi komawa sashen Mammah har sai da yara suka dawo school. Basa son su fahimci komai dan haka suka dawo sashen Mammah ɗin. Inda suka sameta zagaye da yaran cike da farin ciki kowa ji yake kamar ya koma cikinta. Ita ko bakinta ya kasa rufuwa. Abinci ma ita ta dinga basu abaki tun daga kan Nimrah, Ruƙayya, Abees, Aheel, Afrah da Ayyan ƙarami. A haka shima Mu'azz da Imam suka shigo gidan suka samesu. Suma daɗi ya kamasu da ganin Mammah ta dawo. Ai tuni suma sunyi zaman dirshan suna amsar abincin. Wannan farin cikin ya saka su Aunty Ummi mantawa da damuwarsu. Dan Mammah na kammala bama yaran abinci suka dawo wajen Uncle Ammar shima kowa na tambayar tsarabarsa. Musamman Nimrah da Ruky da suka bada sakwanni na musamman......

 

<•><•><•><•><•>

        Kusan lokaci ɗaya Uncle Nasiru da Daddy Imran suka shigo gidan. Dan dukansu daga wajen aiki suke. Sabon Driver dake zaune tare da maigadi ya bisu da kallo su duka. Dan yau kwanakinsa shida a gidan bai taɓa ganin Uncle Nasirun na, sai Imran sau 1 shima. To Daddy Imran ɗin kuma yayi ƴar tafiya bayan wucewar Mammah da yazo sau ɗayan daya gansa, kwanansa huɗu ya dawo. A randa ya dawo yazo gidan lokacin shi kuma yaje ɗakko yara daga Islamiyya. Motarsa na fita shi kuma ya dawo da su. Tun ranar kuma bai sake zuwan ba sai yau. Uncle Nasiru kuwa dama tunda Mammah tai tafiya bai leƙo gidan ba saboda ayyuka sun masa yawa, ya kuma san yaran duk ba zama suke ba sai matan su Ja'afar kawai.

      Suna tsaka da gaisawa Maigadi ya gama rufe gate ya nufesu, dole shima driver ya bishi suka iso inda suke. Rissinawa sukai suna gaishesu duk da kusan sa'an Imran yake shi sabon driver, koma ya iya girmarsa kaɗan duk da shi Imran akwai jin daɗin rayuwa da kulawa da lafiyar jiki irin ta soja a tattare da shi. Uncle Nasiru yana tsokanar su. Shi ko Imran sai ya ɗan zuba ma sabon driver idanu. Har sai da Uncle Nasiru ya ce, “Imrana yaya dai? Ko ka san shi ne?”.

         Cikin ɗan murmushi Imran ya girgiza kai da faɗin, “A'a Uncle. Kawai na tafi wani tunanin ne daban”. Bai jira amsawar Uncle Nasiru ba ya juya ga drivern ya amsa masa gaisuwarsa. Daga haka suka bar wajen driver na binsu da ido. A zuciyarsa kam dake bugawa ayyanawa yake (lallai akwai matsala. Shegen nan ko bai gane ni ba ya tsargu da ni. Lallai dole na canja takuna kenan. Dan banzo nan dan na tafi batare da na kammala abinda ya kawoni ba) a zahiri kam miƙewa yay ya koma gate ya zauna a kujera. Sai kuma ya zaro wayarsa ƙaramar nokia ya shiga danne-danne kafin ya kai kunnensa.........✍️

_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*

*_Moniepoint MFB_*

*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*

*_Telegram Number 09032345899_*

*_AREWABOOKS (Vvip)_*

*_Chapters & Audio_*

@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*

*_Access Bank_*

*_Bilkisa Ibrahim Musa_*

*_Kati MTN:- (500)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya:-_*

*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*

*+234 805 568 7449*

*_Telegram Number👇_*

*+234 903 234 5899*

*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*

*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*

*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*

*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*

*_Akwai VIP Telegram 💃_*

*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*

*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*



_(2k)_

*9032345899*

*_Moniepoint MFB_*

*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (2k)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*

*_Telegram Number 09032345899_*

*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.

_(1,500 CFA)_

*_+227 98 94 12 81_*

*_My NITA_*

*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_AREWAPEN (Vvip)_*

*_Chapters & Audio_*

@BilynAbdull

*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_Typing📲_*

*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*

*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*

*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*

_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*

*_GENERAL FICTION_*

_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._

*_BOOK 2_*

_Chapter 25_

__________________

IMZEEDVENTURE

✨ Duniyar luxury kayan kitchen & kayan yara masu kyau, unique, kuma classy ✨

Wai har yanzu kina nan a GWAMMA ɗinki ba Hajiya Bilqees ba madam😱?.

Yo ba dole na kiraki gwamma ba kitchen kamar na zamanin kakaninmu ba gyara ba kayan ƙawa 💃.

Mufa matan zamani daga kitchen ake fara gane mun kai ƴan gayun zamani💃🏼🤸. Dan haka maza garzayo na nuna miki hanyar da kema za'a fara kiranki Hajiya Bilqees ba Bilki ba 😀.

IMZEED VENTURA shine kankant a wajen maida mata ƴan ƙwalisa da kayan ado na kitchen harma dana jiki. Ga na yara gana manya kai komai mun haɗa sai wanda ya gani 💃💃.

Kina neman kayan kitchen masu kayatarwa?

Ko kayan yara na yan gayu, masu kama da sabo?

✔️ Siyan nan take

✔️ Order kayan gonjo

✔️ Adashe GATA don kayan kitchen

Shiga group ɗinmu ki gani da idanunki 👀👇

👉

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

📩 DM: https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1

📞 Call/WhatsApp: 07077532253

🎵 TikTok: Imzeedventure https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Kada a yi babu ke 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 ki shigo yanzu. Muna aika kaya ko ina kike cikin salama da kwanciyar hankali.🥰

Mu da kayanmu duk naku ne. Maza kuzo ku tattaremu a saka muku a mota ko Jirgi😂💃💃.

__________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........★A falo kam daga Imran har Uncle Nasiru sunji matuƙar daɗin ganin yanda jikin Mammah ya ƙara ƙyau. Da alama ta samu maganin da yafi wanda take samu anan gida. Dan wannan ne karon farko da suka fita Egypt ɗin dama. Kasancewar su Nimrah duk sun wuce islamiyya da ƙyar gidan shiru, dan ca sukai bazasu ba yau suna murnar dawowar Mammah. Sai da Yaya Ma'aruff ya fatattakesu sannan kowa ya wuce baki a sama. Sai Biebah kawai itama bata jima da dawowa daga school ba. Mu'azz yabi Imam gida.

     Mammah ta kalla Biebah dake laƙai-laƙai ɗin cin abinci saboda bata jin daɗi yau da ciwon kai ta dawo makaranta ganin Mammah ɗin ne ma ya ɗan watsakkar da ita. Sai dai ganin baƙon dake gidan ya tsaya mata a zuciya kamar sauran ƴan uwanta. Dan yanzu haka ma Aunty Momy da Aunty Ummi da Ammar na ɗakinta suna sake tattaunawa.

        “Biebah tashi kira Uncle ɗin ku”.

    Idanu Biebah ta ɗago tana kallon Mammah, sai kuma ta amsa da to cikin sanyi tana tashi.

     “Kina lafiya kuwa Biebah?”.

Cewar Imran.

Idanunta na cika da ƙwalla ta ce, “Yaya kaina ke ciwo”.

         “Ayya Auta stress ne sannu. Jeki dawo kizo

19 / 24