Advertisements
Chapter 2 Reading Kida A Ruwa Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kida A Ruwa Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Billyn Abdul Category :  Action Novels

Chapter   2 / 24

3K to 6K   out of 71K words

tana naɗe a jikin nasa ta amsa da, “Amin na gode. In dai kaza ce mun yafe muku. Dan ko ma kun kawo bazamu ci ba”.

       “Oh baki kuka haɗa kenan?”.

   “A'a fa”.

“Faɗi gaskiya dai Lailaty, dan gara mu sani, musan yanda zamu tafiyar da rayuwar aminan juna kada wata ran a haɗe mana kai a tare”.

       Ƴar ƙaramar dariya tayi tana mai yunƙurawa zata bar jikinsa. Sai shima ya miƙe yana murmurshin da kamata ya ɗaga cak ya ƙarasa da ita zuwa gaban gadon. Zata janye ya hana hakan, sai ma ƙoƙarin warware lafaya ɗin jikinta da yake yi. Ba yanda ya iya kuma dole ta bashi dama yayi yanda yake so. Daga ƙarshe ya rikice mata dan rigace doguwa a ciki mai mannewa a jiki data fidda komai na halittar da UBANGIJI yayi mata masha ALLAH. Ita ko duk ta daburce saboda kunya, ƙoƙarin ganin ta ja lafayar ma ta fara dan rufe jikin nata. Amma ya hana hakan ta hanyar riƙe hannun nata yana shinshinar wuyanta dake fidda wani ƙamshi na musamman daga shiryayyun turarrukan SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387 na musamman da aka shirya musu, dan hatta kayan gyaran jikin da akai musu duk daga gare ta ne. Abinka da tuzurun ango ji yay komai ya ƙwace masa. Tuni ya manta da batun bazasu iya taɓa amaren nasu ba anan kusa kamar yanda suke ayyanawa a zukatansu. Su kansu su Lailah sun sakankance angunan nasu zasu barsu sai nan gaba kodan halin da ake ciki, amma sai ga saɓanin haka, dan jikin Ma'aruff har rawa yake ya ɗagata cak zuwa gadon bayan ya sake manne lips ɗinsu tamkar ɗazun.....

     ★Banbancin da aka samu tsakanin Ja'afar da Ma'aruff shine, shi da farko lallashin tashi gimbiyar Shariffa kawai yayi a farko. Ya mata nasiha akan muhimmancin haƙuri duk da shima nasihar kamar yana yinta ne harda kansa. Hannu yasa ya share mata hawayen da suka jiƙe fuskarta sannan ya kamata ya miƙar shima yana miƙewa. Kusancinsu ya sakata jin kunya sosai ta kasa daurewa ta duƙar da kanta tana kallon ƙafafunsu. Amma sai ya saka hannu ya ɗago fuskar tata ta hanyar kamo haɓarta. Cike da raɗa ya furta,

         “Sherry kalleni mana”.

    Kanta ta girgiza alamar a'a.

  Ya sake ƙanƙance murya da matsar da fuskar tasa gab da tata ya ce, “Why?”.

      “Ina jin kunya Yaya J”.

   Ta bashi amsa hawayen da take riƙewa na silalowa a saman kyakkyawar fuskarta”.

       A hankali ya haɗiye abinda ya tokare nasa maƙoshin, kafin ya sake matsota jikinsa da ƙyau ya rungumeta. Murya a shaƙe irin ta mai damuwa ya ce, “Kina son nima na miki kukan?”.

      Kanta ta girgiza masa alamar a'a tana jan shashsheka. Ya fara ɗan buga bayanta kaɗan-kaɗan alamar lallashi, sannan ya cigaba da faɗin, “Kiyi haƙuri, ko nace muyi haƙuri. Haka ALLAH ya tsara komai bamu isa canjawa ba. Ki ƙarfafa ni Sherry dan nima gab nake da faɗuwa. Ina jin tamkar bamuyima Dada da Yaya Imran adalci ba a wannan ranar. Kamar mun fifita buƙatarmu akan halin da suke ciki. Kwanaki goma sha huɗu kacal da yanke musu hukuncin zalunci da bamu da tabbacin kuɓutarsu an ɗaura mana aure. Miyasa su Mammah suka kasa fahimta ne?”.

      Kuka mai raɗaɗi Shariffat ta saki, dan kalamansa na fita tamkar yana karanta abinda ke cikin zuciyarta ne. Ita ƙanwar Aunty Hafsat ce, kuma cousin's suke da su Imran, hasalima a gidan su Imran aka riƙesu su biyar ciff sakamakon rasuwar mahaifinsu tun ita bata wuce shekara tara a duniya ba. Yanda su Ja'afar ke ɗaukar Imran Yayansu jininsu haka suma suke kallon Dada a garesu. Da ƙyar Ja'afar ya share nashi hawayen, ya fara lallashinta da daɗaɗan kalamai. Sannan ya kama hannunta zuwa bayi sukai alwala. Sun gabatar da salla da addu'oin da suma a nasu ɓangaren mafi rinjaye suka tafi akan Imran da Dada. Shine ya fara miƙewa, ya je wadrobe ya ɗauka mata kayan barci ya dawo inda take. Kamata yay ya miƙar yana faɗin, “Kukan ya isa haka, canja kaya dare na ƙara yi, ga kaina na ciwo ina son na kwanta”.

     Hawayenta ta share, ta amshi kayan ta nufi hanyar bayi. Bai hanata ba ya kai zaune bakin gado. Da gaske kansa ciwo yake kamar zai faɗi, dan haka ya kai kwance kawai yana rage fitilar ɗakin. Fin mintuna goma sannan ta fito, idanunsa a lumshe dan motsinta kawai yake ji. Sai dai jin shiru babu alamar ta ƙaraso wajen gadon ya sashi buɗe idanun a hankali. A mamakinsa can ya hangota kan sofa ta kwanta. Ya ɗan murmusa da buɗe baki a hankali cikin murya mai taushi ya kira yi sunanta..

       “Sherry!”.

    Amsawa tai a ƙasan maƙoshi, sakamakon kuka daya disar mata da murya.

     “Mi kike yi anan?”.

  Tana faman cuɗa hannayenta a waje guda ta ce, “Zan kwanta ne”.

     “Kuma anan?”.

Kanta ta jinjina masa.

Sai ya ɗan girgiza kai yana wani murmushin. Cike da lallashi ya ce, “Toyi haƙuri ki dawo nan. In dai nine babu abinda zai faru barci kawai zamuyi. Zoma kimin addu'a kaina ciwo yake sosai”.

     Ciwon kai daya ambata ya sata tashi ba musu ta nufesa. Sai dai sai faman gyaran wuyan riga take duk da mai ƙwala ne bai kuma mata yawa ba. Hasalima kayan wando da riga ne sun mata burun-burun. Hannun daya miƙa mata alamar tazo ta side ɗin da yake ya sata nufar can. Zata zauna a side drawer ya riƙo hannunta dole ta zauna a bakin gadon kusa da shi har jikinsu na gogar na juna. A haka ya ɗaura hannunta saman goshinsa da sanyin sa ya sashi sakin ajiyar zuciya. Ita kuma ɗumin goshin ya ratsata. Baiyi magana ba itama batace komai ba ta fara masa addu'ar ciwon kai tana tofa masa da shafawa. Fin mintuna biyar ta kammala, tana masa sannu zata miƙe ya hanata, zatai magana ya ce, “Shiiii!” yana kamota gaba ɗayanta a haka ya hawo da ita gadon, maimakon ya barta ta kwanta a gefensa sai ya barta a jikinsa a haka yaja musu bargo dan akwai ɗan sanyi-sanyi.

     Ina ƙasa Shariffa ta shige ko zata huta da kunyarsa. Ga zuciyarta nata bugawar tsoron da har yana iya ji. Har cikin rai bata tunanin wani abu zai faru, a ganinta halin da suke ciki akan su Dada ai basu da lokacin wani abu kuma a yanzu. Amma mi a bazata taji saukar hancinsa akan wuyanta yana bin ƙamshin turaren SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Da aka zazzage musu kala-kala a jikin. Ga wanda akai musu gyaran jiki. Ga kabasa da akai musu turaren kaya. Ga khumra kusan kala uku da aka basu suka shafa, gana man gashi, ga oils. Hatta ƙanshin sashen duk turaren wutar SHUWA INCENSE AND MORE ne. Al'amarin kamar wasa ƙaramar magana ta zama babba, dan tana tunani kawai sai jin saukar lips ɗinsa tayi a cikin bakinta. Kafin tayi wani yunƙuri ya sake matseta yana yanda yaso. Da ƙyar ya iya raba lips ɗinsu yana faɗin, “Sherry wannan wane irin turare ne mai canja tunani da hana gangar jiki zama lafiya ya rabbi.”

      Bai ma bari ta bashi amsa ba ya sake ɗaukar wani sabon salon mai gigitarwa, ai duk yanda yaso control ɗin kansa da batun damuwa da barinta ba yanzu ba shima a nashi ɓangaren lissafin ya canja gaba ɗaya. Dan kuwa dai mai afkuwa ta afku ya bar Sherry ɗin tasa da kuka da magiyar neman ceto. Sai dai a wannan gaɓar babu mai jinta balle ya kawo taimakon, kamar yanda babu mai jin kukan aminiyarta Lailatyn ya Ma'aruff dake can itama tana amsar sakamakon nata ƙamshin turaren.

     Masu karatu sai ku gayama Maman Abdull kayanta sun haɗa yaƙin ƙasa da ƙasa. Tai maza ta kawo ɗaukin ruwan zafi inba haka ba mu tattaro mumu zuwa gidanta a bamu rabonmu. Koda yake nifa na riga na kama nawa rabon mutanena. Kuma ku garzaya ku amshi naku dan wlhy turarrukan nan ba ƙarya, ni shaida ce a kansu ƙwarai da gaske. Ba amare kawai ba har uwargida kina buƙatarsu kodan faranta ranki da ƙamshi, balle ma idan oga yaji shima fa zai iya rikiɗewa zuwa Yaya Ma'aruff da Yaya Ja'afar. SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Suna da turare wuta da khumra kaloli har uku: black humra, white humra, brown humra. Akwai oil perfume da kullacham da genine da Turare kabasa kaloli uku shima. white, black, and brown. Akwai man kitso, da kayan gyaran jiki masu gyara fata da sanyata laushi da santsi kiyita glowing abinki hajjaju.

Kar ku bari a yi babu ku, tana aika kaya a duk inda kake har wajen Nigeria makwaftanmu. Ga arha ga mutunta customers abin sai wanda ya gani. SHUWA INCENSE AND MORE +234 704 229 3387. Tabbaci ne na haƙiƙa daga ni Bilyn Abdull dan na gwada na tabbatar😘😘💃.

Washe gari sai ga angunan da aka kora tsitt kake ji, suna can suna aikin lallashi da sanya albarka. Dan kuwa suma dai sun isa duniya mai tsada da sai ɗan gata ɗan ƙwarai ke zuwanta har ya zame masa tarihi a ranar farko. Babu abinda zasuce da UBANGIJI sai godiya. Tare da addu'a da fatan ALLAH ya fito musu da su Dada anan kusa dan farin cikinsu ya ƙara girma. Maman Abdull kam dole ne taci ƙyauta ta musamman...........✍️

_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*

*_Moniepoint MFB_*

*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*

*_Telegram Number 09032345899_*

*_AREWABOOKS (Vvip)_*

*_Chapters & Audio_*

@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*

*_Access Bank_*

*_Bilkisa Ibrahim Musa_*

*_Kati MTN:- (500)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya:-_*

*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*

*+234 805 568 7449*

*_Telegram Number👇_*

*+234 903 234 5899*

*_ASSALAMU ALAIKUM MUTANE NA MASU ALBARKA_*

*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*

*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*

*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*

*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*

*_Akwai VIP Telegram 💃_*

*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*

*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*



_(2k)_

*9032345899*

*_Moniepoint MFB_*

*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (2k)_*

*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*

*_Telegram Number 09032345899_*

*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.

_(1,500 CFA)_

*_+227 98 94 12 81_*

*_My NITA_*

*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*

*_+227 98 94 12 81_*

*_AREWAPEN (Vvip)_*

*_Chapters & Audio_*

@BilynAbdull

*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*

*_Typing📲_*

*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*

*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*

*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*

_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*_GENERAL FICTION_*

_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._

*_BOOK 2_*

_Chapter 3_

__________________

*_MS TOFA GALLERY_*

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D1ZOZr50SfwCQUbhMB0eVC CEO Maryam Tofa 07010346400 inshaAllah zakiyi dariya kayanmu nada sauki da inganci kedai kiyi joining group din don ganewa idonki kaya masu kyau da aminci. Akwai GHT Supplements masu inganci.Allah yasa damu da alkhairi.

__________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........Itama dai Nabeeha tun da batun kama Zak-Shadow ya ɓulla hankalinta ya tashi, a lokacin suna umara ita da uwarta. Dan bayan tabar gidan da ita umara suka tafi ita da yaran kaf, wai first lady ce ta biya musu. Hankali tashe ta matsawa uwar suka dawo Nigeria, duk wani tsalle-tsallen tashin hankali da ita akayi sa, kamar abin arziƙi ta dawo gidai, sai dai ana fara bikin su Ja'afar mahaifiyarta ta janye ra'ayinta ta sake barin gidan ta koma gidanta ba'ai bikin da ita ba sam, daga baya kuma ta janyeta suka koma Dubai inda harkokinta sukafi yawa yanzu. Sai bayan da aka yanke ma su Dadan hukunci da fin wata uku ta ɗanzo ƙasar, shima basu wani jima ba ta sake komawa, acewarta bazata iya zama cikin tashin hankali da damuwar tuna Haysam na tsare ba, tsarewar da har lokacin an hana kowa ganinsa kusan shekara ɗaya. Tun daga nan data koma bata sake waiwayen ƙasar ba sai a 2016, sannan Zak-Shadow da Imran nada shekaru uku a gidan yari. A kuma lokacin ne aka saki Imran saboda kai-kawon da matasa suka cigaba da yi har lokacin batare da nuna gajiyawa ba, na Zak-Shadow ne dai yayi tsamari da yawa, shima kuma sunce bazasu sare ba zasu cigaba da gwagwarmaya...

       A dalilin dagewar General Yusuf Shu'aibu... Na ganin an saki Dada kamar yanda aka saki Imran akai masa ritaya, dan kuwa ƙungiyar duhu sun fahimci shine ke tsaye kan matasan dake kai-kawo akan al'amarin Zak-Shadow da Imran ɗin, ga shi kuma sunci nasara akan fidda Imran saura Dada, dan haka sukai gaggawar sakawa a daƙileshi dan zuwa yanzu sunyi matuƙar jan hankalin ƴan siyasa a cikin tafiyar tasu fiye da zaton mai hasashe.

     Satin Imran ɗaya da fitowa aka sauke General Yusuf Shu'aibu Tafida aka maye gurbinsa da wani. Wannan canji yayi matuƙar kawo ka-ce-na-ce da cecekuce a cikin ƙasa dama kafofin yaɗa labarai, sai dai gwamnati ta toshe kunnuwanta da yin kunnen uwar shegu da komai ta nuna babu gudu babu ja da baya. Bayan ɗaukar lokaci komai ya lafa dole ƴan ƙasa suka amshi sabon canji.

       General Yusuf mai ritaya yaji zafin abinda ya faru, sai dai bai nuna ba ya shanye komai tare da komawa gefe kamar yanda akaso. Abu ɗaya ne bai haƙura da shi ba shine ganin Imran ya koma kan aikinsa, duk da shi a lokacin ya nuna baya buƙatar cigaba da aikin soja kuma. Amma Janar ɗin ya tsaya tsayin daka ya fahimtar da shi ammafanin cigaba da aikinsa ne kawai zasu samu taimakon fitowar Zak-Shadow batare daya cika shekaru ashirin da biyar ɗin da aka ɗiba masa ba. Jin haka yasa Imran yarda ya koma kan aiki duk da kuwa a lokacin watansa ɗaya kacal da fitowa a kurkuku...

      Tabbas shawarar Janar tayi amfani, dan kuwa komawar Imran aiki ta bashi damar ganawa da Zak-Shadow a karo na farko. A lokacin daya samu umarnin samun wannan damar sai da hawaye suka zubo masa. Imran na matuƙar son Haysam, soyayya irin mara misali ɗin nan da UBANGIJI ne kawai mai tafiyar da ita a zukatan bayi batare da sun san taya take gudana ba......

     

>>><<•>><<<

  21/11/2016

         Ranar Litinin ƙarfe goma sha ɗaya na safe Imran ya nufi Special Military Corrections Facility, North Central Command Base inda Zak-Shadow yake. Rana ce da ta fi kowace rana nauyin da sanya zuciya zumuɗi da rauni a lokaci ɗaya a ƙirjin Major Imran Abbas.

      A daren jiya bai runtsa ba tunda ya samu tabbacin amincewar zuwan nasa. Kai gaba ɗaya ma kasa zaune kasa tsaye yayi tun da yaga sakon janar mai ritaya ya shigo wayarsa _(An amince. Zaka iya ganin sa gobe. Imran kada ka yi wani abu da zai rikita zuciyarka wannan dama ce muka samu)_ Sai zuciyarsa ta tsaya cak tana mai tsitsinkewa, kai jikinsa kansa tsuma ya dinga yi har sai da Aunty Hafsat ta jeho masa tambaya. Amma sai bai iya bata amsa ba ya girgiza kai kawai. Shekaru uku kenan ba tare da yaga fuskar Haysam ba. Shekaru uku na tambayoyi, na tunani, na laifi da raɗaɗin rabuwa.

Shekaru uku na jin kamar mutuwa mai yankewa ta yanke wannan alaƙar ta har abada. Zaman prison bai jikata zuciyarsa ba kamar tunanin halin da Haysam ke ciki. Cikin dabara ya kai hannu yana share guntayen hawayen da suka taru masa a gefen ido...

     Washe gari tunda sassafe ya baro gidansa saboda tsabar zumuɗi, maimakon office kuwa kai tsaye Special Military Corrections Facility North Central Command Base ya wuce. Haka ya samu waje can nesa da prison ɗin ya tsaya zaman kusan awanni uku har lokacin da aka bashi ya cika sannan ya kunna motar ya karasa. A hankali motar sa ta tsaya a gaban babban ƙofar ƙaton gate ɗin. Tsaron wajen ya banbanta da duk wani waje da Imran ya taɓa gani, dan shi ba'a nan aka ajiye shi ba a nashi zaman. Birgedun sojoji biyu a wajen ƙofar, camaras a jikin bango, wasu

2 / 24