Author : Mai Dambu Category : Complete Novels
d a r i k e r i g a r s h i . " " T u n d a g a l o k a c i n d a n a h a d u d a s h i y a k e b a w a r a y u w a t a k a r i y a k a k o y i y a d d a a k e m u t u n t a m u t u m . " " N a f a d a t a r e d a s a k e r i g a r n a j u y a c i k i n g i d a h a w a y e n a z u b a m i n . " " L u b n a h ! ! ! ! " " D u k k a n s u b i y u k i r a s u n a n a a l o k a c i "
g u d a . A l h a m d u l i l l a h i a n a n n a g a m a b o o k 1 w a y e z a t a a m s a w a
( I n s h a A l l a h r a n a r M o n d a y z a n c i g a b a a b u b u w a d a y a w a n a t a r a a g a b a n a d o n A l l a h k u b a n i h u t u n i d a n
n a f a r a i n s h a A l l a h s a i n a g a m a z a n t s a y a a m m a y a n z u i n a s o n n a h u t a w a n i m a b a n a j i n d a d i g a Y a r a n a m a h a k a b a s u d a l a f i y a a m m a z u w a r a n a r M o n d a y i n s h a A l l a h z a n d a w o d a k a r f i n a d a a b u b u w a d a y a w a
d a b a z a k u m a n t a d a s h i b a T e a m L u l u n h a f i z d a T e a m L u n a n t u r a k i )
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
"[12/8/2025, 11:21 AM] Maman Walid: Page 1"
"Cak na tsaya ina jin wani irin abu yana yawo a kaina, a hankali ya tako gabana. ""Lunah!"" Hawaye ne ya"
"zubo min a hankali na kalle shi cikin wani irin yanayi da ni kaɗai nasan yadda nake ji. ""Lunah!"" D'ago kai nayi ina kallonshi. ""Shin ba zaki bar kukan nan haka ba?"" Kura mishi idanu nayi wannan wani irin rarrashi ne me kama da umarni? Muryan Ya Hafiz ne ya katse min tunanina. ""Luluna ki saurare ni!"" Share hawayen nayi na juya ina kallonshi amma idanuna yana cike da kwalla. Yadda na tsare shi da idanu ya sa shi kasa magana. ""Meye? Nace meye? Me na maka kake bina haka? Meye a tsakaninmu bayan zumunci? Gaya min me na rike naka da ban biya ba? Akwai d'a ko y'a ne a tsakaninmu? Hafiz me na maka da ba zaka kyale ni ba?"" Yadda nayi maganar da karfi yasa shi ja da baya, wannan ba Lubabatunsa ba ce, wallahi sauya mishi ita aka yi. Ban kyale shi ya gama tunani ba nace mishi. ""Idan baka fita a rayuwata ba…"" zubewa yayi akan gwiwarshi yana me faɗin. ""Don Allah ki rufa min asiri, wlalho nayi nadama!"" Har yana rike kafana, tare da rokon na rufa mishi asiri, ni kaɗai yake bukata. Kasa magana nayi na kwace kafana zan bar wurin ya kara riko ni da sauri, ban san yadda aka ya tintsira can ba sai da na lura da Mr Turaki ya tsaya gabana yana zabga mishi harara. ""Ta ce ba buƙatarka how dare you zaka tab'a."" Shima kuwa Hafiz ya fusata tare da nufo Mr Turaki, da sauri na fasa ihu tare da cewa. ""Wallahi kuka sake yin wani fada kamar Yara sai na."" Na rasa me zance. ""Wai don kashe ni zaku yi ne?"" ""Ba ki ga yadda ya kai min duka ba ne? Ko don bani da kudi irin nasa yasa kike barinsa yana dukana, ni dan uwanki ne? Duk duniya idan babu aure ni dan uwanki ne, akan me zai na dukana akanki? Eh na cancanci duka, amma fisabiilillahi idan ba ke ko su Adamu idan wani bare ya dake ni ba zaki ji zafi ba? Nasan nayi kuskure babba amma kuma ai ya kamata ki mu'amalance da adalci, duk da nasan har yau iyayenmu suna son ganinmu a tare."" Shiru nayi ina jin kalamanshi har cikin raina, kasa kallon Mr Turaki nayi har su Malam Jamil sun fito, juyawa nayi zan koma cikin gidan. ""Lu...! "" Dakatar da shi nayi da cewa."" Please. "" Na d'aga mishi hannu. Bude idanun yayi sosai. Idanunsa ya cilla cikin nawa duk da yadda nake kaucewa amma ina sai da yaji nasarar haɗe idanunmu wuri guda. ""Me kike nufi da Please?"" Ya tambaye ni, daga amon muryansa zuwa kwarjininsa da suka cika min idanu. "" Baki ba ni amsa ba?"" Da sauri na bar wurin ba zan iya kallonshi na ce ya daina dukar Hafiz ba, amma kuma ba dad'i ya cigaba da dukarsa Hafiz ba yaro ba ne da za ayi ta dukarshi kamar jaki. Dakin Yadiko na wuce na kwanta na cigaba da kuka, Hafiz ya shigo bai tsaya a ko ina ba sai Parlourn Abba ya je yana rusa kuka, don Allah a yi mishi rai. Muryan Yadiko naji tana kwashe mishi albarka da zagi ta uwa ta uba. Har da cewa idan bai bar gidan ba sai ta watsa mishi"
ruwan zafi.
---
"Kwantar da kanshi yayi a kujeran motar, yayi shiru. ""Yau zaka wuce Gombe ko gobe?"" Malam Hamza ya"
"tambaye shi, cikin karfin hali ya kalle shi bayan ya bude idanunsa. ""A'a kai ni Hawala hotel!"" Ya fada a hankali. ""Ina son na ga duk yan uwanta, ina son nayi approaching ɗinsu bakiɗaya!"" Ya fada yana cizon bakinsa, gyada kai Malam Jamil yayi da yake baya. ""Why not kayi amfani da kudi?"" Iskar bakinsa ya furza"
"yana kallon kanshi a madubi. ""Kudi zasu kare zasu bar ni da ita, yarda da kauna nake bukata, ba wasa da"
"hankali ba. A yanzu ba zata tab'a jin wani abu ba, amma idan na kusanci ahalinta zasu taya ni isa gare ta."
"Shi dan uwanta ne bai zama dole wasu cikin yan uwanta su karbe ni ba, musamman idan akwai masu bukatar."" ""Amma kasan a kotu aka raba auren? Kasan irin wahalar da ta sha? Hatta shagon Babansu sai da gayen nan ya mishi tasss."" Shafa sajenshi yayi yana kallon yadda mutane ke ta hidimar sallah, ""ina son gida a Bauchi?"" ""Kamar Ya?"" Malam Hamza ya tambaye shi, ""saboda ina son zama anan."" ""Aikinka fa?"" Murmushi yayi, ya cigaba da kallon hanyar har zuwa wani lokaci, kafin suka isa hawala hotel, ya samu daki kuwa ya biya ya ce su tafi da motar, tunda ya shiga ya cire kayanshi kwanciya yayi ringigine yana kallon sama. Kome ya tsaya mishi wayarshi ce tayi kara ya ɗauka, sakawa yayi a kunnenshi daga can aka tambaye shi. ""Kana ina?"" Lumshe idanunshi yayi yana nazarin me zai faɗa kafin ya ce mishi. ""Bauchi!"" Da karfi aka ce. ""Bauchi?"" ""Hmm something wrong with that?"" Irin haka bai wani dame shi ba, amma cikin ranshi a dame yake. ""Ok dama Baffa ne yake ta nimanka bai same ka ba."" ""So what don bai same ni ba?"" ""Easy boy me aka maka?"" ""I know that yana boye min Lubnah bazawara ce, i know everything!"" ""Ka ga!"" ""No Mujitafa, ba sai ka kare shi ba. Me yasa duk abinda nake da interest akan shi yake boye min? Me yasa ya boye min abubuwa dayawa? Sau biyu yana boye min mutuwar iyayena, na taɓa mishi magana? Saboda na yarda da shi yasa ban ce mishi akan me zan boye min mutuwar su ba, haka bai isa ba sai ya boye min Lubnah bata d aure? Duk cikin jikokinsa waye yake yiwa haka? Wato don ni uwata ba"
"bafilatana ba ce yake wulakanta ni?"""
""" Bilal ba haka ba ne, ka nutsu?"" ""Hmmm idan don alaƙar jinin da yake tare damu ne na yanke nawa!"" Ya"
"katse kiran tare da cillar da wayar can. Anan ya cigaba da kwanciya har aka kira magariba, ya fita yayi a masallacin da yake jikin hotel din, da ya idar ya fito bakin hanya ya zauna yana kallon titi, zuciyarshi ba dad'i. Can ya tashi ya koma hotel din ya dauki wayarshi ya kira. Number ta, sai da yayi kira biyu ta dauka. Can kasa kasa ta ce.""sorry ban san yadda xan yi ba ne."" A dan rud'e ya ce mata. ""Are you ok?"" Murmushin karfin hali tayi ta ce mishi ""ina lafiya!"" Yadda take tari da numfashinta yake fita ya sa shi kashe wayar, sai yanzu ya ji haushin bar musu motar da yayi yana fitowa ya tari me mashin, ya gaya mishi inda zai kai shi, ya ce mishi dubu daya bai tsaya ciniki ba, ya ce mishi. ""Muje!"" Tafiyar minti sha biyar ya kawo su, kofar gidan. Yana sauka ya biya sannan ya tsaya yayi sallama da masu shagon kofar gidan, kafin ya shiga cikin gidan tsayawa yayi ganin yadda motocin yaran gidan ya cika harabar, kiran"
"wayarta yayi sau uku kafin ta ɗauka.. ""Fito muje asibiti ina jiranki?"" Ya katse kiran."
"Tun bayan tafiyarshi nake jin kamar nayi mishi laifi, ga Hafiz da ya taso da wata irin bori da tashin hankali"
"da masifar da ban tab'a gani ba, domin Mama da Yadiko sun rantse ko ya fita ko su mishi mugun aikin da ba za a manta da su ba, ina kwance amma ji nake kamar a tsakiyar kaina suke fadarsu dakyar nayi laasar na kwanta domin zazzaɓi ya rufe ni, karshe Ya Tahir da Ya Babangida da suka zo sallah suka fitar da shi, Abba yayi ta fada shima kamar ciwonshi zai tashi, tun daga nan ciwon kai da fitar numfashi da kyar ya dame ni, har nayi sallah Magariba, karshe na lallaba na koma dakin Mama na kwanta, bayan na kwanta numfashin ya dame ni sai ga kiranshi. Lokacin da na ga kiranshi ban san lokacin da hawaye ya shiga zubo min ba, domin ya min bazata na zata yayi fushi ya tafi ne. Lokacin da na ya kira nayi mishi magana, ban kawo yana garin ba sai bayan na katse kiran ne, bayan kusan minti ashirin wai na fito muje asibiti, ban san lokacin da kuka me sauti ya kwace min ba. Yayuna da suke parlourn suka shigo dakin da sauri ganin"
"yadda na rike wayar ina kuka. ""Ke bana son iskanci, tun dazun na lura kina Min yan koke-koke idan gidan"
Hafuz din zaki koma kamar yadda Ubanku ya ce ga hanya ba ruwana da iskancin banza uban me aka
"miki?"" ""Mama yana kofar gida wai na fito muje asibiti."" ""Waye?"" Ta tambaye ni a fusace. ""Shi!"" Na fada ina rike kirjina da yake barazanar tarwatsewa. "" Umar je ka ci min uban Hafizu Yaron nan bai sanni ba ne"" girgiza kai nayi na rike hannunta."" Ba shi ba danki na Gombe!"" Na fada ina kifa kaina a cinyata. ""Ikon Allah!, kai maza shigo min da shi!"" Haka suka fita, bakiɗaya sai gashi tare da su, ina dakin a zaune na ji yana faɗin. ""Bata da lafiya ne, a kai ta asibiti."" Ya fada yana raba idanunsa. ""Amma lafiyarta lau!"" Inji Ya Umar, ya Tahir ya ce mishi. Da gaske bata lafiya! Nima naji haka!"" Komawa dakin Mama tayi ta riko ni, ina d'aga labulen parlourn ya mike ina ga baya cikin nutsuwarshi, har inda nake ya tako yana faɗin..""Muje asibiti ko? Meke damunki? Bar kukan nan haka, waye me mota a cikinku Please a kaina asibiti tana bukatar numfashi!"" Ina kallon yadda ya miko hannunsa, sai kuma ya sauke yana dunkule su, haka aka fitar da ni a gidan, tunda muka fita yake min sannu, har muka isa Bauchi Teaching hospital, emergency aka wuce da ni. Kasancewar dare ne kiran Aunty Innah aka yi bayan minti ashirin sai ga ta a lokacin wani Doctor Bature ne yake ganina, ban san yadda aka yi ba sai gani nayi yana bin Mr Turaki kamar zai kwanta ya bi ta kanshi, shi kuma sai wani dauke kai yake, kafin wani lokaci an saka min ruwa da oxgyne, barci yayi gaba da ni. Fita yayi Aunty Innah tana tsaye da su Ya Umar sai bata labarin yadda ya rude ya dawo yana faɗin. "" Please ku bani motar nan na fita yanzu zan dawo!"" Mika mishi key Aunty Innah tayi, ya shiga motar ya bar asibitin. Kasuwar wunti