Author : Dana sani Amarya Category : Complete Novels
motar Mami.
Shiga motar ya yi tare da sauke nannauyen ajiyar zuciya, tare da yiwa motar key.
'' siyan ruwa ne ka yi kusan hour ɗaya a ciki bayan wurin sai da pure water da muka bari, duk juye juyen
da za ka yi sai ka kaini kasuwar nan na faɗa maka abin da ba ka sani ba.''
Shi dai duk yadda za ta jima ta na mai faɗa ba zai tanka ba.
A ƙofar Mudassir and brothers ya faka motar, sannan ya buɗe mata motar ta sauko ya bita zuwa ciki, ba
ta wani yi siyayya da yawa ba su ka fito, ta shige motar suka bar wurin.
Liyana kam da ƙyar Abbhi ya lallaɓa ta ta fara cin abincin dan daman da shi ta ce za ta yi break fast.
Tari ta fara sosai tun da ta ga shigowarsa, wanda da ƙyar Abbhi ya samu ya tsayar da tarin tare da mata
peck a goshi.
Hannunsa ta riƙe tare da faɗin ''Abbhii, kana nufin zan bar Sultan? Amma da ka yi convincing ɗin su
Neneh ka gaya musu ina da wanda na ke so ai.'' ta faɗa wani gutun hawaye na sake fita daga cikin
idanunta.
''I wish zan iya miki hakan, buh Neneh ta ce in har na sake ɗago maganar nan na biyata nononta da na
sha.''
Ajiyar zuciya ta sauke tare da faɗin '' you know I always wants the best for you? , Soo na amince, amma
kar sultan ya ce yaudararsa na yi, i can't take that.''
Ta faɗa ta na ƙara rushewa da wani kukan.
''Okay Liyana, don't waste your tears babyn Abbhi, okay.''
Gyaɗa kai kawai ta yi tare da faɗin ''Abbhii amfeeling cold, can you take me home.''
''Sure.''
Daga haka ya biya bills tare da ɗaukanta kamar baby ya wuce da ita cikin motar.
Koda Aliyu ya mayar da Mami gida, tisa shi ta yi a gaba, tare da faɗin ''Kaga yau ɗinnan ba zai wuce ba ka
je gidan Neneh ganin Fatima ba, mutum zuciya kamar fir'auna, you better ka saki fuskar ka, ka aikata
abin da nake gayamaka, am I clear?." ''Yes Maa.''
Daga haka ya kwashi wayoyinsa ya yi ɓangarensa.
Ko da ya isa ɓangaren nasa, Amir ya kira a waya, dan he can't go that house da sunan zance ya zo.
Ba'a wani jima ba Amir ya iso cikin shigarsa na ƙananun kaya da suka amshi jikinsa.
''Man mai sa ka kira ni ?."
''Amir Mami wai na je gidansu yarinyar da zasu aura min.''
''Toh kaje mana.''
''kai dai ba ka taɓa kawo shawara mai ɓillewa, ta ya zanje, na ce mata mai?."
''Abin da ake faɗa mana.''
''You're not serious, ina maganar way out for me, Kai kana min maganar banza.'' ya ƙarasa maganar ya
na sakin tsaki.
''Man kira min Sultana abeg, ta kawo min abinci, am starving.''
Ko kallonsa Aliyu be yi ba balle ya sa ran answer.
''Toh ai shikenan it's already four o'clock is better ka shirya, kaje wurin your future wife, wa ya ga matar
Aliyu da ciki after 9 months za'a je labour room.''
Ya yi maganar ya na sakin wani tijararren dariya.
Ta shi Aliyu ya yi ya bar mai ɗakin tare da barin gidan gaba ɗaya.
Duk da bai sauya shigarsa ba, ya nufi gidan da ke opposite da su tare da ƙwanƙwasa musu ƙofar.
A hankali Uzaifa mai gadi ya buɗe masa ƙofar.
''Alhaji sannu da zuwa.''
Ɗaga mai hannu kawai ya yi tare da wucewa cikin gidan tare da yin sallama.
Neneh da ke zaune cikin shigarta na kullum, ta ɗago kanta ta na mai kai duba wurin da ta ji sallaman
Aliyu.
''Aah mai sunan Rafiƙ kai ne yau a gidan nawa.''
Be yi magana ba ya ne mi wuri ya zauna aka ɗaya daga cikin kujerun parlourn.
Cikin Muryarsa mai amo ya ce ''Neneh.''......
Sorry da bana update kwana biyu yau da zafi na na taho 🥹💎
THANK YOU FOR READING 💜
To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands.
Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu.
See you in the next chapter of our journey.
With love,
Pending Amarya 🦋
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋
> Share for more pages in sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa.
Pending Amarya as usual 🦋 🫠
I really love you readers 💎
> Pending Amarya's book corner Extraordinary Everyday
> Mondays to Fridays from 8am to 12am follow for more 🎊🫂📚> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER
EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
THIS PAGE IS DEDICATED TO MY FUTURE HUSBAND 😪
YOU'RE THE BEST DUK DA BAN SANKA BA😪😂😂😭
ALLAH YA HAƊA NI DA KAI 😌
_ If days was a love song and I told you to be with me until we gone old could you wait, would you
stay_ 😪😭
🦚💎
CHAPTER TEN 😍
_PENDING AMARYA _
Page 22
Duk da bai sauya shigarsa ba, ya nufi gidan da ke opposite da su tare da ƙwanƙwasa musu ƙofar.
A hankali Uzaifa mai gadi ya buɗe masa ƙofar.
''Alhaji sannu da zuwa.''
Ɗaga mai hannu kawai ya yi tare da wucewa cikin gidan tare da yin sallama.
Neneh da ke zaune cikin shigarta na kullum, ta ɗago kanta ta na mai kai dubanta wurin da ta ji sallaman
Aliyun.
''Aah mai sunan Rafiƙ kai ne yau a gidan nawa.''
Beyi magana ba ya nemi wuri ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun parlourn.
Cikin Muryarsa mai amo ya ce ''Neneh.'' ɗago kanta Neneh ta yi tare da kallonsa ta ce ''Lafiya ka ke
kirana haka kamar ɗan maye?."
Tsaki ya ja sannan ya kalleta ya ce " ina wannan yarinyar?."
"Wadda ka bani ajiya."
Saita muryar shi ya yi sannan ya ce " toh sai anjima."
Bai jira cewar Neneh ba ya tashi ya bar gidan dan wani kalan zazzaɓi ke neman rufesa.
Ko da ya ƙarasa gida bai bi ta kan kowannensu ba flat ɗinsa ya shige tare da kwanciyyarsa.
Ɓangaren Liyana kuwa, tun da Abbhi ya dawo da ita gida kuka kawai take tun dawowarta, kallon pictures
ɗinsu da Sultan kawai take tana kuka, Neneh ta zo ta mata magana har ta gaji sai dai ta ɗago ta dallawa
Nenehn harara sannan ta kuma ɗauke kanta.
Ta yi kuka ta godewa Allahnta, ta kira Sultan amma fushi ya ke da ita yaƙi ya ɗaga for almost two weeks
yanzu.
She has no choice than to give up ɗin da ta faɗawa Abbhin.
Komai ya cakuɗe mata.
Ta kira Lilian ita ma wayanta is not reachable, ta kira Ilham kuma network ba ya bari ta ji.
Haka ta fawwalawa Allah komai, first in history da ta ɗauki Kur'ani ta karanta saboda samun sassauci,
because in dai karatu za ta yi sai dai ta karanta na ƙwaƙwalwanta bai fi aya ɗaya ba ta cigaba da jin
waƙoƙinta.
Haka rayuwarta ta cigaba amma tsiwar nan na nan.
Amma ba ta cika fita ba kullum ta na gida sai dai fa ta yi suna sosai a Instagram kowa ya san ƴar gidan
Nabil ( Liya bae).
Kullum shi ma Abbhi ya na gidan bai cika fita aiki ba sai ya tabbatar ta ci ta ƙoshi ta na walwala sannan
zai tafi office.
Bikin Liyana saura two weeks, next week za'a kawo lefenta which is idan biki ya rage one week, kuma
suna ta tsara events sosai da ƙawayenta, kuma sun shirya da Sultan amma ba ta gaya masa bikin ba.
Yau dai kam she's in a good mood sosai, dan kallo ɗaya za ka mata ka ga hakan tattare da ita, ga wani
gyaran jiki da ake mata, dan wata mata Mamin Hydar ta ɗauko all the way from Ethiopia, sai kuma
Neneh ta ɗauko ta nan gida Maiduguri.
Wani kalan tsantsi fatar ta ta yi ga wani shegen ƙyalli da wani kafirin ƙamshi da ke tashi a jikinta.
Cikin shigarta na palazzo trousers da long sleeve shirt milk color with black stones ta sauko tare da shiga
kitchen ta ɗebo fresh milk da yanzu ta zama kamar ruwan sha a wurin ta, dan ita yanzu ba ta da abincin
da ya wuce fruit salads da fresh milk, sai kuma milky donut da strawberry hollandia ƴan amana dan
suma ta cigaba da shan su.
Ta na zaune a falo Neneh ta sauko ta na ƙare mata kallo, cikin muryarta mai sanyi ta ce " amarya ba kya
laifi dubi ga wani annuri da ke fita a tattare da ke."
" Kin ga dai dana sauko ban miki magana ba ko?, toh wallahi ban wuce da ke ba ki shiga hankalinki."
" Allah ya ba ki haƙuri ƴar nan mai ya yi zafi, kin ga daman Mansura ce da yaranta za su zo yau toh
babbar ƴarta a ɗakin ki za ta sauka."
" Bana sharing."
" Kya ji da shi ai dalla gafara min can, tun da gidan na ubanki ne."
" Ai na kakanninki ne."
Ta faɗi hakan ta na cigaba da shan fruit salad ɗinta.
Ɓangaren Haidar kam tun da ya koma gidan zazzaɓi ya yi a tsai tsaye sannan ya ɗan warke, kusan kullum
sai Mami ta tilasta masa ya zo wurin Liya, amma ya na fita ya ke shigewa flat ɗinsa.
Yau kam sai da ta ƙara masa magana akan ya je ya tambaye ta size na under wears ɗinta dan lefe su ke
so su haɗa mata na gani na faɗa.
Yau ma bayan ta gama masa jawabin yaje ya sami Fatima, flat ɗinsa ya nufa tare da kwanciyyarsa ya kira
Sultan.
Ring biyu ya ɗaga cikin muryarsa mai amo ya ce "Sultan." Shima Sultan a ɗayan ɓangaren ya ce "Yes Big
Brother."
" Sultan ka na gida ne?."
" Noo bana ma Kano gaba ɗaya tun jiya ina Jigawa state."
" Okay."
Mai ya faru big brother."
" Nothing much, a dawo lafiya."
" Allah ya sa."
Katse wayar ya yi tare da dailing number Amir, sai da ya yi ring uku sannan ya ɗauka
" Hello Amir can you hear me."
" Eh I can hear you, what's wrong."
" Amir come over dan Allah , akwai matsala."
"Subhanallahi, mai ya faru?."
" Bana son shirme just come."
" Okay on my way."
After some hours Amir ya shigo ɗakin nasa.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da ɗaukan wayarsa da ke gefensa ya miƙawa Amir.
List ɗin kayan lefe ne Mami ta tura masa almost 200 million dafe ƙirji Amir ya yi sannan ya ƙyaƙyala
dariya ya ce " wallahi Mami ta min dai-dai, for almost 2 Weeks ana maganan ka kawo kuɗin lefe tun
yana 100 million har sai da ta ƙara 100 million a kai, wallahi da ni za'a je ma." Ya faɗa tare da ƙara faɗaɗa
dariyar na shi.
Tsaki Hydar ya ja tare da warce wayarsa daga hannunsa tare da faɗin " ni fa ba kuɗin ne damuwana ba,
ka je ka biya kuɗi a yi lefe a ka wo maka wata albasa acikin gida (gajeriyya 😂😂). Buh idan ma sama da
hakan suka yi requesting ai i can provide, and abin haushin ma bana son yarinyar, shi ne abin da ke bani
haushi."
" Sai kaje ka ganta, dan Allah mai aka dafa am starving."
" Dalla ware can, ana maka magana mai ɓillewa kana kawo abinci, shiryawa za ka yi kaje ka tambaye ta,
domin Mami ta riga ta yi booking gobe zata wuce Dubai, Please do this for me friend."
" Ba'a aikin banza a Kano nawa zaka bani,?."
" Is ten million okay for you?."
" That same 200 million is okay ai."
" Amir you're Mad."
Dariya ya kece da shi sannan ya ce su tafi tare, ko kallonsa Aliyu be yi ba ya yi hanyar toilet dan wanka ya
ke son yi.
A hankali ya ƙwanƙwasa ƙofar gate ɗin gidan Neneh, bayan mai gadi ya buɗe masa ma , gaisawa kawai
suka yi, sannan ya wuce cikin parlourn.
Neneh ya gani a parlour da wata matashiyyar budurwa, da take shan fruit salad ɗinta tare da daddanna
wayarta, farace amma ba sosai ba, ƙarasa shigowa ya yi tare da zama akan kujera ya na gaida Nenehn.
Liyana da ke zaune cikin shigarta na kullum, da kuma normal hula ta ɗago da kanta ta kallesa sannan ta
cigaba da operating wayarta because chatting ta ke da wata sabuwar ƙawar da ta yi a Instagram.
Sai da Neneh ta zolayesa sannan ya ke tambayar ina amaryar su.
Kallonsa ta yi sannan ta ce " ga ta ta na jin ka ai." Ita dai Liyana ba ta kallesu ba she countinues what
she's doing with her waya.
Yarinyar ta mugun burgesa dan Amir akwai son ƙyale - ƙyale.
A hankali Neneh ta ce " Liyana kike ko Libiya, ta shi ki ɗebowa baƙo kayan motsa baki."
Ba ta yi magana ba ta shiga kitchen tare kawo masa abin da ya kamata tare da komawa wurin da ta ke ta
zauna.
Shi kam Amir shape ɗinta kawai ya ke bi da look.
Dan yarinyar is damn beautiful.
Babu ƙarya Hydar ya yi dace.
Ruwa kawai ya sha tare da kallon Nenehn ya ce " wurin amaryarmu fa na zo."
" Toh ai shikenan, bari na baku wuri."
Bayan Neneh ta tafi kallon Liyana ya yi tare da faɗin " Amaryar mu."
For the first time ta ɗago ta kallesa sannan a hankali ta cigaba da danna wayarta tare da faɗin " call me
Liya or Fatima."
" Am sorry."
" Never mind."
"Hydar ne ya aiko ni akan under wears sizes ɗinki."
" Mai ya hanasa zuwa da kansa? Tell him to come, ba wani ba."
Har ta tashi zata tafi sannan a hankali ya ce " baya gari ne and ni ne P.A ɗinsa, Kuma ba undies ɗin bane
ba kaɗai ya kawo ni har da events da za kiyi."
A hankali ta dawo ta zauna tare da kallon ƙwayar idonsa ta gaya mai bra size and the rest. Sai kuma cikin
sanyin muryarta ta ce " Akwai ladies party, Shuwa Arabi day, Al Qur'an day, Father's day, mother's day,
sister's day, dinner, madrid lover's day,then after ɗaurin aure zamu je shan ice cream da friends ɗina."
"Your wish will be granted in shaa Allah, daga haka ya yi hanyar fita daga gidan.
Kuka Liyana ta fashe da shi dan yanzu wani kalar kewan kowa ta ke ji, abin da ya kawo ta gidan Nenehn
ma ba ta yi ba an jogana mata aure.
Ta na cikin kukan Neneh ta ƙaraso ta ce " ke kullum cikin kuka, kamar zuma rock?."
" Tun da hawayen ki ne sai ki zo ki hana ni."
" Mara kunya."
" Naji."
Amir na zuwa gida ya wassafawa Hydar komai, cikin muryarsa ya ce " Alhaji ka gama dace, You see
shape?, sai ka ganta, Man wallahi ka yi dace, ka ga wani command da ta bani, je ka turo sa ya zo da
kansa, she's a boss lady ooo." ya faɗa tare da buɗe fridge tare da ƙara faɗin"Man wallahi tun da baka
sonta ni ka barmin ita, sai ma ka kalli curved shape ɗinta anan zaka san defination of full option, wallahi
su Mami ba zaka san sun maka gata ba sai nan gaba, wallahi ka hanzarta, ka tura kuɗin lefen nan, wallahi
dan ko one billion ka tura a mata siyayya ba ka faɗi ba, kai kaga flat tumm......"
Bai barsa ya ƙarasa ba ya ce" Ya kuma ishe ka haka." " Buh I thought ka ce ba ka sonta?." " Dan Bana son
nata ai yanzu ƙoƙarin zama matata take, suffanta ta ya yi haka."
" Allah ya baka haƙuri, daga ɗan magana, wallahi abin sai ka gani k..."
Tashi ya yi ya bar masa ɗakin ya koma parlour.
Binsa Amir ya yi ya ce " idan ka faɗa fa Man za'a yi iskanci." Danne - dannensa ya cigaba da yi, bai kallesa
ba sai da Amir ya ɗan leƙo da kansa ya wani zare ido ya ce "Hydar dey fear God, yanzu baka son nata ka
tura 500 million?, half of a billion fa kenan?."
" And so?." Daga haka ya tashi ya nufi flat ɗin Mami dan ya na ganin kiranta .......✍️
> PENDING AMARYA AS USUAL 🦋 FOLLOW FOR MORE 🤍 ALHAMDULILLAH DONE WITH BOOK ONE
ALREADY A TARO BOOK TWO
PENDING AMARYA AS USUAL🥰
DUK ABINDA YA FARU YA FARU DA DALILI.
WHAT COMES ARROUND GOES ARROUND ✌️
ABIN DA KA SHUKA SHI ZAKA GIRBA 🦚
THE NOBLE WRITTERS TEAM DEDICATION IS OUR STRONG 🥰🤍
KU BIYO NI DAN JIN YADDA HAWAYE ZA SU KWARANYA 😂😂😂😂
> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
THIS PAGE IS DEDICATED TO MY FUTURE HUSBAND 😪
YOU'RE THE BEST DUK DA BAN SANKA BA😪😂😂😭
ALLAH YA HAƊA NI DA KAI 😌
_ If days was a love song and I told you to be with me until we gone old could you wait, would you
stay_ 😪😭
🦚💎
CHAPTER TEN 😍
_PENDING AMARYA _
Page 22
Duk da bai sauya shigarsa ba, ya nufi gidan da ke opposite da su tare da ƙwanƙwasa musu ƙofar.
A hankali Uzaifa mai gadi ya buɗe masa ƙofar.
''Alhaji sannu da zuwa.''
Ɗaga mai hannu kawai ya yi tare da wucewa cikin gidan tare da yin sallama.
Neneh da ke zaune cikin shigarta na kullum, ta ɗago kanta ta na mai kai dubanta wurin da ta ji sallaman
Aliyun.
''Aah mai sunan Rafiƙ kai ne yau a gidan nawa.''
Beyi magana ba ya nemi wuri ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun parlourn.
Cikin Muryarsa mai amo ya ce ''Neneh.'' ɗago kanta Neneh ta yi tare da kallonsa ta ce ''Lafiya ka ke
kirana haka kamar ɗan maye?."
Tsaki ya ja sannan ya kalleta ya ce " ina wannan yarinyar?."
"Wadda ka bani ajiya."
Saita muryar shi ya yi sannan ya ce " toh sai anjima."
Bai jira cewar Neneh ba ya tashi ya bar gidan dan wani kalan zazzaɓi ke neman rufesa.
Ko da ya ƙarasa gida bai bi ta kan kowannensu ba flat ɗinsa ya shige tare da kwanciyyarsa.
Ɓangaren Liyana kuwa, tun da Abbhi ya dawo da ita gida kuka kawai take tun dawowarta, kallon pictures
ɗinsu da Sultan kawai take tana kuka, Neneh