Author : Dana sani Amarya Category : Complete Novels
kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Lemme show you loveeee and don't pretend, stay by my side even when the world is giving in........🥹🫂
It's Friday again 🙌 ALLAH KA HAƊA MU DA ALKHAIRIN DA KE WANNAN RANA YA KORE MANA SHARRIN
DA KE CIKIN TA 🤝🌸
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH
Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond
This story is not just mine it's ours 🤗🤝
CHAPTER SEVEN : SHEIKH JA'AFAR ROAD SHUWA ARABI STREET 💎
_PENDING AMARYA _
Page 14
Daga haka ba su ƙara magana ba har suka gama cin abincin su ka kama hanyar rijiyar zaki.
Sheikh Ja'afar Road tun da aka shigo unguwar zuciyarta ke dukan uku uku, because since last week ba
suyi waya da Sultan ba, sai dai chat kuma unguwar su ata nan hanyar ya ke amma ba ta san ina ne
gidansu ba..........
Manyan gidaje ke unguwar ga wasu Duplex houses da ke jere reras kamar estate wasu paints ɗin milk
and white wasu kuma navy blue wasu gidan nada ƙofar shiga na automatic,yayin da wasu kuma keda
CCTV da intercom system.
A cikin ɗaya daga cikin gidajen da ke da CCTV ya danna hancin motar na shi wanda tunda suka shigo
unguwar idonta ya ke ƙurr kan Abbhinta saboda yanayi da sauyi mai girma da unguwar ta samu.
Bayan gate man ya buɗe musu gate gidan ta ƙara bi da kallo, yanayin gidan ya ƙara bata mamaki kamar
aljannar duniya, gidan ba shi da wani girma sosai bai kai na su girma ba amma gidan ya gama ta fiya da
imaninta.
Wasu tulip flowers ta gani ajere masu kyau white and purple color wanda a ta ke ta ji bad mood ɗinta ya
kaw.
Purple and white are her favorites, ta na matuƙar son colours hakan dan ita ko ta samu wurin pictures.
Wajen parking space kam motocine na alfarma Jiddah na son Lexus sosai ba kamar Abbhi da ya ke son
Mercedes Benz ba.
Motarsa ya gama fakawa sannan su ka fito atare cikin shigarta na atamfa six pieces gown wanda ya fitar
da shape ɗinta, ga shafaffen tummy ɗin ta da ya ƙara bayyanar da kyawun siffarta. LV trolly ɗinta Abbhi
ya janyo ya biyo bayanta da shi.
Tafiya ta ke hankali kwance kamar ba za ta taka ƙasa ba.
Cikin parlourn kam wani italian marble tiles ne ke malale a ƙasa, falon ya gama tsaruwa ainun.
Fitilar chandelier mai sheƙi na fitar da golden color shinny lights daga sama wanda hakan ya ƙarawa
living room ɗin kyau.
Daga can ɓangaren kam wata farar mata ce tass idanunta sanye da medical glasses, masu kyau zaune
cikin lifaya Black and Golden wanda haka ya ƙara fitar da asalin hasken fatar ta.
Ga wani ƙamshi da ke tashi a ɗakin, innace zan ƙarasa gaya muku gidannan yadda ya ke zamu ɓata pages
fiye da haka let's imagine anything luxury kawai.
Yar dattijuwar da ke zaune ta na karanta Alqur'ani mai girma, ta ɗago kai sanadiyyar jin turaren da bata
saba ji a gidan ta ba wato _ Greatness _ ko da ta ɗago ta kai dubanta gare shi kanta ta ɗauke tare da
cigaba da abin da ta ke yi.
Stairs ɗin da suke jin taku suka kai idanunsu wurin ita da Abbhinta, Jiddah ne ke saukowa cikin farar
jallabiyya, wanda ya ƙara futowa da furfurarsa da kuma kyaun fatarsa, hannunsa tsaye da walking stick
ya na ƙara kallon Nabil da ya sidda kansa.
''Get out'' shi ne abin da Jiddah ya ce mai, ya na tsaye ko gezau be yi ba ya na jiran hukuncin Jiddah
akansa.
Tari Jiddah ya fara yi sosai Nabil da idanunsa su ka yi jaa ya tawo da sassarfa, zai zo wurin sa, cikin tarin
ya ce '' in ka tako ka zo wurina zan tsine maka.''
A hanakali ya ja ya tsaya yana kallon Liya da ke ta wawwara ido.
Neneh ce ta ƙaraso wurin Liyana ta ce ''Fatima wuce ki shige ɗaki, kallon Jiddah ta ƙara yi na some
seconds sannan ta juya ta yi hanyar ɗakin da ke ƙasa idanunta na zubar da ƙwallar tausayin Abbhinta.
Tari Jiddah ke yi ba ƙaƙautawa, Neneh da ke tsaye ta na kallon Nabil ta ce '' ka fita hakan zai fi maka, da
ga haka ta ƙarasa wurin mijinta ta ɗago shi ta re da kai shi ɗakinsa da ya ke upstairs.
Abbhi wayarsa ya ɗauka tare da danna kiran Mansura ƙanwarsa, bayan sun gama gaisawa ya ke sanar
mata ya na gida Abbhi ya hana sa shiga. Duk da shakkarsa da ta ke yi sai da ta gaya masa abin da ke cikin
ranta sannan ta kashe wayar.
Bin wayar ya yi da ido, text message ne ya shigo wayarsa ya ga sunan Liyana da yayi saving da _Day
Maker_ ta na faɗin "Abbhina go back home, in Sha Allah zan dai-daita komai da yardar Allah.
Murmushi kawai ya yi ta re da ɗaukan car key ɗinsa, dan yasan Liyana ba ta failing ɗinsa in ta ce zata yi
toh za tayi, wannan halin ka ɗai na ta ya isa yayi proving cewa ita ƴar sa ce.
Motar ta sa ya mirza ta re da barin Shuwa street gaba ɗaya.
Ko da ta shiga ɗakin tsaf ya ke komai na ciki fari ne.
Dan haka wanka kawai ta yi ta re da kiran Lily su kai ta hira har azhar ta yi sannan ta yi Sallah, ta re da
kwanciyarta dan ba ta tunanin zata iya fita wani yawo yau.
Arround 4 o clock ta ƙara ta shi tare da yin Sallah tai wanka, ta saka kaya marasa nauyi ta re da zira
slippers ɗin ta compayn gucci.
Simple hula ta ɗaura tare da fitowa falon da ke nan tass kamar babu halittar dake rayuwa a cikin ta,
kitchen ta nufa nan ta tarar da ƴan aiki na kai komo a kitchen ɗin, 2 door deep freezer da ta gani a
kitchen ɗin ta nufa ta re da ɗaukan fruits ɗin data gani a ciki ta fara yankawa da niyar yin fruit salad, tare
da sa milk mai kauri, ta ɗauki ceremic bowl ɗin ta nufi ɗakin da yake a matsayin nata a yanzu da shi.
Sai da ta sha tai nakk sannan ta hau online ta na kallon videos ɗin da Lily ta turo ma ta ta je wani wurin
cin abinci mai kyau sosai, da ita da wani muslim boyfriend ɗinta Lamin.
Bayan ta gama kalla Ily ta kira suka sha hira inda har ta ke bata labarin Rufaidhat yau sai da suka kusan
dambatuwa da Abbhi bayan ya koma gida.
Dariya su ke sosai, Liya ta ce ''kinsan Allah dana sanin zuwa na ke, ke kin ga gidan Neneh kamar na
ƴammata?." Zaro ido ILY ta yi tare da faɗin ''Neneh an faso gari, hala ta na nan da yaɓawa mutum
magana.?'' '' Bansani ba dan tun da nazo bamu zauna ba, kuma har magrib ya matso ku sa.
Ajiyar zuciya Ily ta sauke tare da faɗin '' Ni bama wannan ba Sultan ya kira ki?.'', ''A'a be kira ba mai ya
faru?? .'' ''wai ya kira you're not picking his calls tun last week da ya zo.'' '' ki ƙyale shi rigima ya ke so
kawai.'' daga haka suka kama wata hirar.
Bayan sun gama wayar sallar magrib ta yi sannan ta ɗauki waya ta kira Abbhi lokacin ma ya na ɗakin
Rufaidhat.
Sun fi 2hrs suna hira da Abbhi wanda hakan sai da yasa Rufaidhat ta kusa haɗiyar zuciya, dan da wannan
ɗiyar Allah ya haɗa kishi ba da gyatumarta ba.
THANK YOU FOR READING 💜
To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands.
Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu.
See you in the next chapter of our journey.
With love,
*Pending Amarya* 🦋
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋
> Share for more pages idan sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa.
Pending Amarya as usual 🦋 🫠
> MUN TAFI HUTU IN ALLAH YA KAIMU RANAR MONDAY ZAMU YI RESUME DA TYPING.............
> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday Mondays to Fridays 💎>
PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
> PENDING AMARYA'S PEN WORLD 💎📚👇
https://chat.whatsapp.com/BimAgGC0XKpAObEGTBJf3x?mode=ac_t
> THE REGRET COMMENTS SECTION ✅🤗
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
*THE REGRET* 🙆
~(Dana sani)~
when love meets temptation who survives?
Allah is my best friend & creator, always guiding me through life's journey. He's the one who knows me
best & loves me unconditionally. Alhamdulillah! ❤️
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH
Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond
This story is not just mine it's ours 🤗🤝
*CHAPTER EIGHT : NENEH* 😂
*_PENDING AMARYA _*
*Page 15*
*Sun fi 2hrs suna hira da Abbhi wanda hakan sai da yasa Rufaidhat ta kusa haɗiyar zuciya, dan da
wannan ɗiyar Allah ya haɗa kishi ba da gyatumarta ba.....*
Bayan sun gama wayar Sultan ta kuma kira amma he's not picking kawai sai ta tattara lamarinsa a gefe.
Arround 8 aka kirata dinner already daman jeens trouser da long sleeve shirt white ne jikin ta, Neneh da
ke zaune akan dinning cikin muryarta mai sanyi kalar na tsofi ta ce '' Uwargida kin manta damu, kema kin
biye ma Abbihnki ko?? .'' '' Allah ya ja zamanin ki Uwargida a gidan Aliyu Ibrahim Shuwa Arabi, ashe ba ki
mutu ba?? '' ''tsuke baki Neneh ta yi tare da faɗin''Ikimat ce za ta mutu ba ni ba ja'ira kawai.'' , sauko
wan da ake ne ya sanya su mayar da hankali kan wanda ke saukowa, wannan karan Ash color ɗin
jallabiya ce jikin sa fuskar sa ɗauke da fara'a.
Kallonsa ta yi da kyau sannan ta ce "Jiddah!!."Cikin takunta na natsuwa da ya zame mata jiki ta ƙarasa
wajensa tare da hugging ɗinsa, ta karɓi walking stick ɗinsa suka nufo dinning area ɗin tare.
Bayan sun zauna su ka fara cin abinci cikin kwanciyar hankali, ta re da ɗan hira a tsakaninsu , she really
missed her Grannies.
For almost 3years ba ta zo ba kuma su na gari ɗaya .
"Jiddah i missed you guys wallahi, Neneh du bi gidanki kamar na Amare, ni ko na yi aure ai nan zan tare
da mijina."
"Daman ina son mi ki magana, duk sa'anninki na Maiduguri babu wanda bai da ƴaƴa, amma kin tsaya bi
ye wa ja'irin uban nan na ki, da ba shi da buri sai na kalar nasara, ni dai a wurin mu da safe ake wannan,
ai wannan iskanci ne, ta matso kusa da Liyana da ta wani cunkushe fuska kamar takashin shaniya,
wallahi akwai wa ni yaro ɗan gidan Alhaji Ahmed Qasim kyari, wallahi yaron nan ba dai nutsuwa ba. Ga
girmama ni da ya ke yi, nace ko shi ai ze iya maneji da ke ai."
"Gaya miki aka yi an gaji da ni a gidanmu?, ke ma mace ce ki sa Jiddah ya sawwaka mi ki kya auri ɗan
gidan kyarin ko kuma shi kansa kyarin, kin ga girman zai ƙaru, kin ga ni dalilin da ya sa ba na son zuwa
gidanki kenan."
" Daɗina da ke ba'a miki wasa, daga wasa sai ki wani mai da shi gaske, ni dai a wurinmu da safe ake
wannan, wannan ai iskanci ne." Jiddah da ke ta dariya kawai ya na kallonsu, abin na ƙara burgesa.
" Liyana da ta ta shi a fusace ta re da faɗin"can za ki ƙarata daga ke har ɗan gidan kyarin in ta kama ki
auri kyari meye ruwan ƴar gidan Nabil."
" Rafiƙ ka ji min ƴa daga wasa ta ɗauka da zafi, da wani ƙafarta kamar kara. Ko kallonta Liyana ba ta yi ba
(Rafiƙ sunan da Neneh ke kiran mijinta da shi kenan , means companion).
"Oh ni Ajiddeh, Ka ga Rafiƙ duk da dai ubanta be buɗi baki ya ce amana ba ni nasan amana ce a wurina
bara na je na rarrasheta ba kunya ne da ita ba tsaff za ta kwashe kayanta ta tafi gidan wancan koɗaɗɗen,
ga shi ina fama da kaɗaici, kuma mansura ba aure kusa ba balle ta zo ta ɗauke ni na mata zaman ɗaki."
Haka dai taita ƙananan maganganu har su ka gama cin abincin su ka hau sama.
Liyana kam daga ƙarshe dariya maganar Neneh ta soma bata lokaci guda kuma mood ɗinta ya sauya
saboda tino da Sultan da ta yi jiya ai lafiya lau suka rabu, buh ita dai ba ta damu ba, in dai Sultan ne da
kansa zai sauko, dan ita kam ba ta san mey ta masa ba.
Komawa tai gado ta zauna tare da ɗaukan wayarta ta ƙara dailing numbersa, ringing biyu ya ɗauka,
shashsheƙan kuka ta fara tare da turo baki ta ce " did I do anything wrong da za ka yi punishing ɗina da
not talking to you for almost 24hrs?."
" Babe you did nothing, kawai I don't like it kina posting kan ki a status day in day out, I don't like it, ki
daina bana so."
"Buh dear posting status is normal." "Sai ki cigaba tun da in an miki magana ba kya ɗauka." "Am sorry."
"Zancan kenan ai, toh ya kike ya su Ammi?." "Suna lafiya ya su Abuh da Mami." Daga haka suka cigaba
da hirar su ta soyayya.
Ko da suka gama wayar wanka tai ta ɗauro alwala tai sallah sannan ta kwanta bacci.
Da sassafiyar ranar ta gama shiryawa cikin wani black yard da ya yi mata kyau, ɗinkin palazzo trousers
with bubu shirt sannan tayi ɗaurin matar minister ta ɗauki jakarta ƙirar Gucci white color sai flat shoe Lv
(Louis Vuitton) shi ma white color, sannan ta ɗauki wayarta ta fito dan bata tunanin za ta saka mayafi
yau.
Ko da ta fito babu kowa a parlourn masu aiki ta bawa ordern fruit salad sannan ta dawo parlourn ta
ɗauki wayarta ta na game ɗin candy crush.
Neneh ke saukowa daga matattakalar benen dai-dai lokacin da mai aiki ta kawo mata fruit salad, ɗago
kanta ta yi suka haɗa ido da Neneh, harara ta sakar mata sannan ta fara shan fruit salad ɗin.
"Li ilafi ƙuraysh aniyar ki ta bi ki ƴar nan."
Ko kallonta Liyana ba ta yi ba,ta cigaba da shan kayanta.
"LIYANA ina kwana". Neneh ta faɗa. " Lafiya lau kin tashi lafiya?." Sakin baki Neneh ta yi kawai ba tare da
ta yi magana ba.
Bayan ta gama shanyewa kitchen ta shiga tare da ajiye ceremic bowl ɗin ta ɗauki wani lunch box ta zuba
strawberry Hollandia yourghurt, da kuma milky donut a cikin wani fancy rubber wanda zai ishe ta ita da
Lilian.
Ko da ta fito suna zaune akan dinning table suna cin abinci ɓangaren Jiddah kawai ta je ta gaida sa tare
da tambayar lafiyar jikinsa sannan ta yi hanyar waje zata fita.
"Ashe Nabil dai sisi Legas ya haifa ban sani ba?." LIYANA juyowa ta yi ta ƙara dalla mata harara a karo na
biyu sannan ta fice daga falon. Motar Jiddah ta sa driver ya kaita school da shi..........
THANK YOU FOR READING 💜
To everyone who took the time to read The Regret, you’ve just held a piece of my heart in your hands.
Kuna daga cikin dalilin da yasa zan ci gaba da rubutu.
See you in the next chapter of our journey.
With love.
Pending Amarya 🦋
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋
> Share for more pages in sharing ɗinku ya yi yawa zan ƙara typing da yawa.
Pending Amarya as usual 🦋 🫠
I really love you readers 💎
> Pending Amarya's book corner Extraordinary Everyday
> Mondays to Fridays from 8am to 12am 📚> PENDING AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY
EVERYDAY POSTING LINK 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
> THE REGRET COMMENTS SECTION ✅ 👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
The very first day we met, I told you how I felt, wallahi i dey melt my baby you're the best 🫵✅🤗
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, idan hakan ko
ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
THIS PAGE IS DEDICATED TO MY DEAR SIBLINGS MY STRENGTH
Every page I write carries a piece of our laughter, our fights, and our unshakable bond
This story is not just mine it's ours 🤗🤝
CHAPTER SEVEN : Neneh 😂
_PENDING AMARYA _
Page 16
"Ashe Nabil dai sisi Legas ya haifa ban sani ba?." LIYANA juyowa ta yi ta ƙara dalla mata harara sannan ta
fice daga falon. Motar Jiddah ta sa driver ya kaita school da shi..........
Bayan sun fito daga lectures arround 2 O clock, motar Lilian da ta zo da ita wanda Lamin ya siya mata.
Da shi suka fice daga school ɗin zuwa domino's pizza.
Dai-dai wurin da guy ɗinnan ya tsaya few years back sai a lokacin ta tuna tai murmushi kawai tare da
faɗin "Mahaukaci ." Dan kusan kullum in sun zo sai ta tuna sa.
Bayan sun amshi pizza ɗin hanyar motarsu su ka nufa sun ɗan yi yawo kaɗan sannan Lilian ta maida ta
gidan Neneh.
Bayan ta shigo gidan direct ɗakinta ta shige tai wanka sannan ta saka wani white crop top da da purple
pocket palazzo, da suka amshi jikinta ta yi kyau sosai kitchen ta nufa tare da ɗaukan milky donut da
Hollandia strawberry da ke fridge wanda ta sa a ajiye mata.
Ɗakin Neneh ta shiga tare da zama akan gadon tana kallon Neneh da ke ta faman jan carbi alamu dai
bata daɗe da idar da Sallah ba.
Ɗago kai Neneh ta yi ta dalla mata harara tare