Advertisements
Chapter 34 Reading The REGRET by Dana sani Amarya BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

The REGRET by Dana sani Amarya

Author :  Dana sani Amarya Category :  Complete Novels

Chapter   34 / 39

99K to 102K   out of 116.5K words

daga kallonta ya na ķoķarin
kwantar da hankalin sa tare da fara danna wayarsa da babu abin da yake fahimta a ciki.




Ganin he can’t cuci kansa ne ya sanya shi saurin jawota jikinsa, they make love ❤️.
She enjoyed the moment sosai tare suka shiga toilet sannan suka shirya suka bar gidan hannunta sarķafe
da na sa.




*ONE WEEK LATER*




Sosai taji daďin kasancewarta a ķasar china tare da Hydar dake nuna mata wani kalar soyayyar da
ķaramin ķwaķwalwarta bai tab’a ba ta shi ba.



Yau ma kamar kullum ta na zaune tare da shi kanta a kan cinyarsa ya na ma ta massage .




Fashewa ta yi da kuka tare da ķara tab’a cikin nata a karo babu adadi sannan ta ce “ Wai Ya Alih da
gaske ne triplet ne a jikina ko dai you’re pranking me.?” Ta yi maganar ta na mai ďago kanta ta na kallon
Aliyun.




Wani murmushi ya saki tare da faďin “ Ke wai ba ki sani ba tun tuni?.” Ya yi maganar tare da shafa
kyakkyawar fuskarta.
Ķara mirginawa ta yi ta kwanta sosai a jikinsa sannan ta ce “ni wallahi kawai hospital idan naje a ka ga
suna lafiyarsu ko tsayawa amsan tankarda ba na yi nake komawa gida, yanzu ta ya zan haifesu wallahi an
ce da zafi.” Ta ķarashe maganar tare da shafa gemunsa ta na kallon idanunsa.




“ na gani dai lokacin da za ki yi cikinsu ba ki yi shawara da ni ba ko.?” Ya tambayeta tare da Jan hancinta.




“oouch, Yaya Alih da zafi, Buh nima ai raping ďina ka yi ban sani ba.”



“Ba ki da hannun bugu na na ķyaleki ai.?”

“A lokacin you’re very very rude to me, i ve no choice than to let you in.”



“Ga in ďin kin gani ai.” Ya faďa tare da kama leb’enta ya na basa wani light kiss.



Ture shi ta yi saurin yi tare da janyo rigarta da ya ďan zamar ma ta da shi.



Wayarsa ce ta hau ring ta telegram, hakan ya sanya shi saurin ďagawa ganin Abbah ne Ke kiransa
mahaifin Amir.




“Assalamu alaikum son.”

“Wassalamu alaikum, Abbah ina wuni.”

“Lafiya lau ya iyali.?”
“Lafiya lau muke Abbah.”




“Ma shaa Allah, daman is about Marwa, za ta zo China ne wai, za ta ķarasa P.H.D ďinta, soo ban yarda da
zaman hostel ba kamar wancan lokacin shi ne na ce yanzu toh ta dawo gidanka ta zauna.” Abbah ya yi
maganar ya na mai jiran amsan Aliyu.




Sai da ya furzar da iska daga bakinsa sannan ya ce “Toh shikenan Abbah, za ta iya zama a nan ďin tun da
akwai ďakuna a gidan.”



“Okay Son yanzun ma ta na hanya, around 10 dinku na dare jirginsu zai sauka. “



“Okay Abbah sai sun sauka ďin zan je picking ďinta.”

“Okay Son I really appreciate, my regards to Fatimah.”



“Okay Abbah.”




Daga haka suka yi sallama ya katse wayar.




“Wallahi ba Marwa ba, ko Safa ce ba za ta zo min gidan aurena ba.” Liyana ta faďa tare da zamewa daga
jikinsa.




Wani kalar iska ya furzar tare da mayar da kansa kan kujera tare da ķara janyosa jikinsa.
They make love ………………❤️‍🩹
🫂



*THE REGRET*




*Pending Amarya.*☠️




*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION.*🥳😍




THE NOBLE WRITERS
✍🏻




Page 57😍
Not edited ☠️




Daga haka suka yi sallama ya katse wayar.




“Wallahi ba Marwa ba, ko Safa ce ba za ta zo min gidan aurena ba.” Liyana ta faďa tare da zamewa daga
jikinsa.




Wani kalar iska ya furzar tare da mayar da kansa kan kujera tare da ķara janyosa jikinsa.



They make love ❤️‍🩹
🫂




Ķarfe goma na daren ranar a shirye take cikin wani maroon ďin abaya mai kyaun gaske, a yayin da shi
kuma yake sanye da simple dress kafafunsa sanye da slippers masu taushi.
Hannunta cikin nasa suka kama hanyar su na zuwa airport ďin.




Tun daga nesa ya hangota cikin wasu fararen suits da suka ďan Kama jikinta, sai wani black heels da
black scarf da ta tufke kan ta da shi da sunan dan kwali, hannunta riķe da trollynta yayin da idanunta Ke
sanye da wani _Falcon chamelo sun shade_ da ya yi ma shigarta Wani kalar masofaffen kyau.




Kasa magana Hydar ďin ya yi, Sannan ya ďan Parker motar nesa kaďan da ita.




Har ya buďe ķofar ya fita daga cikin motar Liyana fuskarta a ďaure yake kamar ta mare shi, ita ma da ďan
saurinta ta fito daga cikin motar sannan ta Kama hannun shi suka ķaraso har inda take tsaye.



Marwa jikinta na rawa ta nufo Aliyun da niyar rungumesa, har ta kawo jikinta kusa da na Aliyun Liyana ta
sa hannun tare da hankaďata ta yi baya.



Ita sai a lokacin ma ta ga Liyanar a wajen ita ma hankaďe Liyanar ta yi wadda har ta yi baya za ta faďi
Aliyu ya yi saurin taro ta, tare da mannata a jikinsa.



Har ya ďaga hannunsa zai mari Marwar, ko mai ya tuna ya yi saurin ajiye hannunsa tare da Kama hannun
Liyanar zuwa cikin mota.




Ita ma Marwa jiki a sanyaye ta kama trollynta tare tare da bin bayan nasu.




Har aka ķaraso gidan babu Wanda ya yiwa wani magana.
A hankali ya yi parking motar tare da saukowa, sannan gabaďayansu suka sauko ita dai Liyana hannunta
na cikin nasa.




Sai da suka ķaraso cikin falon sannan a hankali ya kai dubansa i zuwa ga Marwa, tare da faďin “ you can
stay downstairs for now, because upstairs matar gidan ta Riga da ta zauna a ciki.” Ya yi maganar tare da
ķoķarin zama a kan ďaya daga cikin kujerun falon.




Marwa ji ta yi kamar ta fashe da kuka idan ya yi maganar Liya a kusa da ita, cikin wani kalar murya ta ce
“ Then mai zai hana na zauna a ďakin ka you I’m scared, please Papi.” Ta yi maganar tare da ďan turo
bakinta.



Ko kallonta Liyana ba ta yi ba ta wuce kitchen tare da ďauko wani ragowan fruit salad ta ķaraso tare da
zama a kusa da shi ta fara sha.




Still Marwa na tsaye a wajen ba ta matsa ta tafi ďakin da Hydar ďin ya bata ba.



Ko da ta gama shan fruit salad ďin rarrafowa ta yi tare da kwanciya a kan ķafarsa tare da ďaukan
hannunsa ta cusa shi cikin rigarta.



Aikam kamar jira yake, babu shiri Marwa ta saki wani tsaki tare da shigewa ďakinta.
Sun kwashe awanni sannan suka nufi master room ďinsa suka yi wanka tare da bacci mai daďi ya kwashe
su.




Washegari 🥰🥳




Kamar yadda ya saba matan a yanzu da breakfast har kan gado saboda yanayin nauyin jikinta , yau ďin
ma hakance ta kasance.




Fruit salad ne da yaci honey da milk ne a cikin bowl sai wani ďan ķaramin strawberry cake dake cikin tray
din da bowl din ke ciki.




Ajiye abin cin ya yi a kan bedside tare da ďauko wani ďan babban bowl daga toilet da brush da tooth
paste ya ajiye su a waje ďaya, Sannan ya buďe fridge ďin ďakin ya dauko wani bottle water da kuma
lemon ya matsa a cikin bottle ďin, Sannan ya fara tashinta a baccin. (Tun da cikinta ya girma hakan take
yin brush, ta fi son taji bakinta da ďan tsami ☠️😫😂😂)
Da ķyar ta farka sannan ya mata brush ya fara feeding ďinta abincin.




Yadda yake wasu abubuwan kamar ba shi ba.



Tun ta na dardari da lamarin ganin iyayin da ya tsiro da shi yau ďin har ta saki jikinta ita ma ta ďauki
ďayan spoon ďin suka shiga bawa juna fruits ďin.




Tass suka yiwa kwanon da cake ďin , sannan ya shige toilet ya haďa musu ruwan wanka suka shiga tare.




••••••••••••••••••••••••••••••••••




Ko da Rufaidaht ďin ta isa gida ba ta zame ko ina ba , ba ta kuma yarda ta haďa ido da kowannensu ba ta
shige cikin ďakinta.



Sai da ta yi wanka sannan ta fara sallah Wanda da shi da babu duk daya.




Cikin wani dakakken less ta shirya tare da ķara zama a ďakinnata.
Turo ķofar ďakin da aka yi ne ya sanyata ďago kanta Wanda hakan ya sanyata saurin ďago idanunta ta
kalli wacca ta shigo cikin ďakin.




Sai da ta ďan firgita sannan ta yi saurin ďauke kanta tare da yin wani ďan murmushin yaķe sannan ta
gaida Nenehn da ta shigo har kwaryar ďakinta fuskanta babu yabo babu fallasa.




Kamar zuciyarta ta fashe haka ta ďinga ji sannan ta ķara gaida Nenehn a karo na biyu.




Amsa wa Nenehn ta yi tare da zama Akan sofa ďin ďakin.




A hankali Nenehn Ke bin Rufy da kallo sannan ta ďa rage tsahonta a zaunen da take tare da rage
muryarta kaďan sannan tace “Dama wani taimako na zo da shi nake son ki yi min.” Neneh ta yi maganar
tare da ķara ķure Rufy da idanu.



“Allah ya sanya inada ikon taimaka miki Mama.” Rufyn ta faďa tare da sauke kanta ķasa.



“Kina ma da iko ya’r nan, daman a kan zancen Liya ne yar wajen kishiyarki.” Neneh ta faďa tare da gyara
zamanta ta na ķurawa Rufaidaht ido.



“Mai ya samu Liyanar kuma.?” Rufaidaht ta faďa a ďan firgice.
“Bai same ta ba tukunna, so nake ya same ta Rufaidaht.” Neneh ta yi maganar fuskarta babu alamun
wasa.




Muryar Rufy na shaking ta ce “So kike kuma ya sameta Neneh?.” Ta yi maganar gumi na keto ma ta at
once.




Ķwarai kuwa Rufaidaht, ni tun da nake a jikokina gaba daya ban taba tsanar jika kamar ita ba, na tsani
Liyana kamar yadda na tsani mutuwata.”Nenehn ta faďa da zallar b’acin rai a fuskarta.




Da zallar mamaki Rufy ta ďago kanta ta na kallon Neneh wacca ita ma kallonta take, irin kallon kin jini da
kyau ďin nan.




Rufyn ba ta kai ga magana ba Neneh ta ķara faďin “Tsanar da na mata shi ya sanya ni aura mata barawo,
mashayi, mazinaci, Wanda sam sam baya kyautatawa iyayensa ko da na second ďaya, kin yi mamakin Jin
hakan daga gare ni ko?.” Ta yi maganar tare da tashi tsaye ta na kallon Rufaidaht sannan ta ķara faďin.



“Ki zo mu haďa hannu mu yaķe su, kin ga har dani a wannan lamarin Asirinmu ba zai ta b’a tonuwa ba,
shawara ya rage naki da ki yanke, ina kuma sauraro da jiran kiran ki, na bar ki lafiya, amma kiyi tunani a
kan abin da na faďa miki, wannan lokaci ne na yaķar Ikimat da yayanta gaba ďaya, na bar ki lafiya.”



Neneh na faďin hakan ta bar ďakin Rufaidaht ďin ba tare da ta jira cewarta ba……….☠️
Sai gobe yau wanki na sha 😓😭😭😭

*THE REGRET.*




*PENDING AMARYA CE.*💟🥰




*J. W. A*




_Page 58_




Not edited 😇




“Ki zo mu haďa hannu mu yaķe su, kin ga har dani a wannan lamarin Asirinmu ba zai ta b’a tonuwa ba,
shawara ya rage naki da ki yanke, ina kuma sauraro da jiran kiran ki, na bar ki lafiya, amma kiyi tunani a
kan abin da na faďa miki, wannan lokaci ne na yaķar Ikimat da yayanta gaba ďaya, na bar ki lafiya.”



Neneh na faďin hakan ta bar ďakin Rufaidaht ďin ba tare da ta jira cewarta ba……….☠️
Ko da Nenehn ta fitoh daga dakin rufyn Ilham ce ta rakata har motar ta suna tafe suna hira har da dariya
sannan ta miķa mata wani Abu kamar waya drivernta ya jata suka bar gidan.




•••••••••••••••••••••
Sanye yake cikin wani Riga da wando farare designers masu kyaun gaske, Wanda ya ķara fito da haiba da
cikar kamalar dake tattare da shi.



Ita ma jikinta na sanye da palazzo trousers sai wani long jacket mai dan kauri saboda snow ďin dake zuba
a garin, sai wani scarf da ta yana kanta da shi da wani sun shade dake manne a fuskarta duk da dare ne.




Wayoyinta na hannunta suka sauko cikin shigarsu mai ban shaawa.




Zaune take a falon cikin shigarta na kayan bacci hannunta riķe da wani chinese story book ta na
karantawa, ta tankwashe kafafuwanta a kan kujerar.




Jin kamshin turarensa ne ya sanyata ďago da kanta da sauri tare da kallon yadda take masa magana take
murmushi.




Wani kalar haushi ne ya tokare ta sakamakon rayuwarsu na da data tuno.



Babu shiri murya na rawa ta ce “Papa ina za ka je?.” Ta karashe maganar ta na kokarin zuwa inda suke.
Da farko bai so ma ta magana ba ganin sai maganganu take faffaďa ne ya sanya shi kusan ďauketa daga
hanyarsa.



Da sauri ta koma gefe tare da raka bayan su da harara.




Ko da suka fita basu zarce ko ina ba sai wani luxurious eatry dake ķasar.

Sai wajajen ķarfe biyun dare sannan suka dawo cikin gidan.




After one week.☠️




Tsakanin Neneh da Rufaidaht kam sai zallar shaķuwa, inda babu abin da ta b’oye mata game da duk abin
da ta yiwa Ikimat din har kawo kan yaranta.




Sam Neneh ba ta bar wani alama da zai nuna cewa setup take ma Rufaidaht din ba saboda yadda kullum
take cikin kiran malaman tsubbu na bogi kala kala.



A yau ne zaa ķaddamar da taron family ďin shuwa arabi yayin da Kowa ya hallara, babu Wanda bai zo ba
hatta da Mama Fatuh sai da ta zo.




Har an fara ķoķarin watsewa an gama video calls da su Hydar Ilham ta jona X-bass MP3 .
Duk wani conversations ďin Neneh da Rufaidaht duk babu Wanda bai bayyana ba a wajen taron, inda
suke waya da Neneh take cewa “Ai Neneh ki bar ni dasu, satin da zai gabato zan ķoķarta zuwa Niger, zan
yi maganin shegiyar da Ya’yanta, ni dai ki bar ragamar komai a hannuna.” Rufaidaht ta faďa tare da
sipping lemon juice dake kan center table ďin ďakinta.




A b’angaren Neneh kam a cikin wayar babu abin da take faďa sai “Ta godee.!”



Falon tsit ya yi kamar ruwa ya cinye, idan banda rawa babu abin da jikin Rufaidaht keyi.



Mama Fatuh kam gumi keto ma ta kawai yake yi kamar wadda ta faďo garin kafirai da hijabi.




Ko da aka gama Jin voice note da kiraye-kirayen babu abin da Abbey ya zartar a wajen face saki ga
Rufaidaht.



Sannan ya ja hannun Ammi suka bar gidan gaba ďaya da sai hawaye kawai take.




Bayan barinsu gidan ita ma Rufaidaht motar da ta zo acikinsa ta ďauka sannan ta yi gaba ta na mai b’oye
duk wasu damuwanta.




••••••••••••••••••••••••••
Ko da suka dawo basu zarce ko ina ba sai master room ďinsa, duk da dare ne hakan bai hana su watsa
ruwa ba, sannan suka kwanta bacci mai daďi ya kwashe su gaba ďaya.




Idanunta biyu suka dawo cikin gidan, domin Sam tunanin Aliyu da matarsa suka hana ta sakat.




A kullum cikin kukan rashin Aliyu take, ita ta san ta yi kuskuren da har abada Aliyu ba zai ķara yarda da
ita ba a rayuwarsa.



A kullum ķara tsinewa Shuraim take wanda Aliyu ya kama su tare.



Dan ita ko da ta koma Korea zaman gidansa ta koma, dake shi ma a Korea yake karatu, amma shi ma he
cheated on her.



Hakan kullum ke sata REGRETTING all her stupidity da tayi a baya.




After 2mons 🎉💟🥹
A cikin wata biyun nan abubuwa da yawa sun faru, domin a gida Nigeria ita ma Mama Fatuh asirinta ya
tonu.



Sosai Jiddah ya nuna fushinsa a kanta, dan kaďan ya rage a koreta daga family ďin sannan su Mama
Maimu da Ammi suka bada hakuri.




Duk wannan wainar da ake toyawa su Hydar basu san da hakan ba dan su a kullum Wani kalar son
junansu ke ķara huruwa a zuķatan su.




Kamar kullum yadda ya saba mata a yanzun, hakan ce ta kasance a yau ďinma.




Kwance take jikinta lullub’e da duvet yayin da hannayenta ke waje dafe da cikinta.




A hankali ya buďe ķofar ďakin saboda daga gym ďin dake underground ďin gidan yake.



Ko da ya shigo bai zarce ko ina ba sai toilet ďin ďakinta.




Haďa ruwa ya yi a bathtub tare da zuba mata duk wasu skin cares ďinta a cikin ruwan sannan ya dawo
cikin ďakin tare da ďaukanta zuwa cikin toilet ďin.
Direct cikin ruwan ďumin ya sanyata tare da fara massage ďin duk ilahirin jikinta at thesame time kuma
yana dirje lallausan fatar ta Wanda hakan ya sanya ta farkawa daga baccin da take.




A hankali ta soma buďe lumsassun idanunta da suka yi luhu-luhu saboda baccin dake cike da su.




Hannunta ta tsagala a wuyansa tare da janyosa cikin ruwan suka yi wankan tare sannan suka fito.




Tsane jikinta ya yi Sannan ya sanya mata wasu kaya mara sa nauyi because already ya ri ga da ya mata
brush.




Fita ya yi daga ďakin Wanda a cikin minutes biyar ya dawo cikin ďakin riķe da box ďin pizza sai wani
yoghurt mai sanyi a cikin glass cup da ya taho dasu.




Ita dai shiru ta yi kawai ta na binsa da kallo har ya ķaraso kan gadon ya fara ba ta a baki.




A hankali take cin abincin sannan ta ďago ta kalli kyakkyawar fuskarsa tare da faďin “ Ya Alih gobe EDD
ďina zai kama please take me out for shopping.” Ta ķarashe maganar tare da basa wani deep gummy
smile Wanda ya ďan lob’ar da dimples ďinta.
Murmushi kawai ya mata tare da nodding kansa sannan ya cigaba da ba ta abincin a baki.




Bayan sun gama cin abincin ma canza ma ta kaya ya yi izuwa wani _Mukhawar abaya_ pink and sky blue
color sai wani pink veil da ya yafa mata tare da sanya mata wani flat shoe pink color, sannan ya saka
mata wasu white passion glasses, da ya ķara mata kyau sosai.




Bai canza kayan jikinsa ba ya ďauki car key ďinsa tare da kama hannunta suka nufo hanyar fita daga cikin
gidan.



Zaune suka tarar da Marwa akan dinning, ta tisa abincin da ta yi order a gaba tana kallo, hannayenta
riķe da kumatunta alamun ta yi nisa da tunanin da take yi.



Ķamshin turarensa ne ya dawo da ita daga tunanin da take Wanda hakan ya sanyata tashi ta nufo su a
ďan birkice tare da faďin “ Papa, please I’m sorry dan Allah ni ka yafe min kalar cin mutumcin da na
maka, wallahi na tuba ba zan ķara ba, kullum cikin DANA SANI nake Wallahi I’m REGRETTING.” Marwa ta
faďi maganar tare da ďurk’ushewa a wajen.




Shi fa sam idan ta na tuna masa rayuwarsu na baya tsanarta yake ķara yi, cikin zafi ya ce “Yanzu kika
fara, yanzu kika soma, bani hanya na wuce.” Ya faďa tare da kama hannun Liya.
“Papii mai na fara yanzu?, tell me please.” Marwa ta ķara fada tare da riķe ķafafunsa.




“THE REGRET, DANA SANIN da kika ce kin yi.” Ya yi maganar a kausashe tare da fita daga ďakin hannunsa
riķe da Halal ďinsa.




“Oh Lord what have I done to my self?, Ya rabbi please help me out .”




Ta faďa muryarta na breaking.




Ko da suka nufi parking space ďinma da gudu ya fice daga gidan, ya na wani kalar Mahaukacin gudu.




“Malam ka bi a hankali da ni ba ni na aiketa

34 / 39