Author : Dana sani Amarya Category : Complete Novels
addini ya ce
ayi........."
> Ashe da gaske Rufaidhat ba ta da hankali 🤔
Ku biyo ni for sauran pages
comment,like and share
Mutanen Telegram say Hi😪
Ruwanku ne kuyi comments ko ku bar shi
Ni dai Allah....... Ba sai na ƙarasa ba.
This is just the beginning.
We haven't started yet
This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.
Because the hardest trials... leave the richest scars.
The Noble Writters 🌕 🦋
🦋
Let's end the war together 💔🤝
Kuyimana share sannan
Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚
Try your possible best guys 😍
Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️
Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠
Assala
`Pending Amarya as usual`
Please share
React
Comment
At least make me feel that big today 😂 🤌
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 comment, share and react 💎Posting link👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
Comments Link👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Duk wuya duk runtsi ka tabbatar ka zaɓawa ƴaƴanka uwa ta gari wacca kowa zai amfana da ita 🌸🤝
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, ina hakan ko ta
faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER SIX : HE PROMISED TOMORROW AGAIN 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 12
Rufaidhat da ta ci kulle ta kallesa sama da ƙasa sannan ta ce " ni fa na fara zargin ka da yarinyar nan bana
tunanin ƴar ka ce.
Ya za'ayi ka bar ni for almost 2hrs kuma ka shigo kana neman wurin kwanciya haka addini ya ce
ayi???."......
Ko uffan bai ce mata ba because shi a rayuwarsa in dai har zai iya magana da Liyana damuwarsa ta kau,
one week ɗinnan tamkar shekaru ya ke ganin su.
*After one Year*
A cikin one year ɗinnan abubuwa da dama sun faru because Abbhi bai cika bi ta kan kowannensu daga
Rufaidhat ɗin har Ammin, da dama dai yaransa ya kan sakewa da su.
Rufaidhat ta masa kane- kane ga zagin Ammi da ta ke kamar ba gobe, ta ɓangaren Ilham kam ta gama
secondary school Abbhi na ta nemar mata admission a emirates College.
Ɓangaren Liyana kam karenta ta ke ci babu babbaka because Abbhi ta na maganar kuɗi ya ke bata baya
ma tambayar mai za ta yi da su, ga glowing skin Ma Shaa Allah.
Gidan miji sai haƙuri Ammi dai lamarin Rufaidhat da na mijinta ta tattara su ta watsar a gefe ta ja
ƴaƴanta a jiki kullum su na hira su na ƙyaƙyala dariya ita kuma Rufaidhat ba ta da abin yi sai zage - zage,
irin zagin nan na uwa ta uba, ba ga Ikimat ba ba kuma ga Nabil ba babu wanda ta ragawa, in banda
Liyana da ke ta ka mata birki.
Ita ko Ikimat reply ɗinta ɗaya ne,''Abin da ban yi da ɗanƴan yarinta na ba bana yi a lokacin da na tara
ƴaƴa ba inna taɓa hayyana cuta tsakanina da ke Allah ya bi miki haƙƙin ki, in kuma ke kike cutar da ni
Allah ya bimin haƙƙi na.''' tana faɗin haka ta ke hayewa saman ɗakinta.
"JUYA"" wooo ta ji tsoro miji dai a hannu na ya ke tun ina budurwa har nayi aure na fito ni ke juya gidan
mai shanyayyan mahaifa.''
Waɗannan kalamai da Rufaidhat ke faɗa ba ƙaramin ɓatawa Liyana rai ya ke ba.
She dis likes those words against her Mom.
Amarya Rufaidhat na rayuwarta a gidan Nabil yadda ta ga dama, domin Nabil ko wurin Ikimat ba ya
shigowa, da ya shigo ya cewa Liya ta fito ya kai ta makaranta ita da ta ƙara ganinsa sai washegari da safe.
Abin ka da mai haƙuri daman ɗan sakin fuskan da ya ke mata ba sakin jiki ta yi da shi ba ita ta san waye
Nabil kamar cameleon ya ke at anytime ya kan canza shi ya sanya ma ba ta wani damu ba.
Liyana kam school ta fara ma ta daɗi because akwai wata Christian da su ka fara ƙawance da ita, su na
hira sosai ta kanje gidansu ita ma ta zo gidansu ita tana zaune a Badawa layout.
Ga yarinyar kyakkyawa ce Ma Shaa Allah sunan ta Lilian (Lily) an Igbo lady.
Ba sa kula kowa a school ɗin, harkar gabansu kawai su ke yi, su na karatu sosai amma in ya zo wurin
shashanci da kuma zuwa party ba'a barin Lily a baya, wan da ita ma Liyana ta kan ja ta su je party like
birthday's buh ba ta taɓa jan ta zuwa club ba.
Lilian Okafor agunnà she's 25 years old Lady wadda ta ke zaune ita kaɗai a apartment ɗin da ta ke haya a
Badawa, idonta a buɗe ya ke tun farkon zuwansu school da ta ga Liyana, kawai ta ji ta na son ƙawance
da Liyana because ba saina faɗa ba kowa yasan Liyana is very beautiful and smart.
Amma fa akwai ƙokari ba laifi.
Idan Sultan ya zo kam sai ya gama yawo dasu sannan ake sauke Lilian a gidanta sannan ya kai Liyana gida
wadda yanzu lamarin Sultan ya ke bata mamaki.
Sam bai cika mata maganar aure ba for almost 3years suna soyayya tun tana da 17 years ga shi yanzu
she's 20 years old.
Gyara zamanta ta ƙarayi acikin motar sannan ta ce " Is like you're not still ready to get married right??, in
anyi magana ka ce mu je mu fara shiri, ko a yau aka ɗaura aurena Abbhi yana da more than 100 million
of ₦ nairas da zai yi spending akan kayan ɗakina ba ta re da ya girgiza ba, are you just playing me??.''
Ƙafe ta ya yi da ido sannan ya ce "Babe na yi wa yayana alƙawarin ba zan yi aure ba har sai shi zai zaɓa
min mata da kansa, kuma last year da ya dawo be yi kwana huɗu ba i think ya koma, kuma da na
gayyace ki outting da ya shirya mana you said noo, buh on a serious note wallahi kinji rantsuwar
musulmi kenan, ya na da wowa washegari zan kawo shi gidan ku yana cewa eh magana ta ƙare a ranar
ma da yamma su Abuh za su kawo kuɗin in Sha Allah, kar ki da mu kinji ummi na.''
Dariya kawai ta yi sannan ta ce ''Allah ya dawo da shi lafiya'' '' Amin'' ya ce sannan su ka cigaba da
hirarsu na soyayya.
Bayan ya ajiye ta a gida ya ba ta wani ledar wel care ya ce ta kai wa Ilham da ke su na yawan ɗarawa da
ita sannan ya ɗauki hanyar gidansu da ya ke rijiyar zaki.
A hanyarsa na tafiya kam ya na cikin mota ya kira yayansa via imo chat tun da a china what's app ba ta
amfani, sai da sukai waya sosai ya ba shi guarantee cewa Next month zai dawo which is December.
Bayan ta ƙarasa shiga gidan ba ta ga motar Abbih a parking lot ba ba ta wani damu ba dan ya kirata ya
gaya mata zai je Maiduguri, tun shekaran jiya amma yau zai dawo.
Ko da ta shigo gidan ko ina shiru Ilham ke zaune ta na daddana wayar da Liya ta bar mata iphone
12promax.
Miƙa mata ledar hannunta ta yi sannan ta tambayi Ammi ta haura sama ɓangarenta bayan ta gaidata ta
koma ɗakinsu tai wanka ta canza kayan nata izuwa masu ɗan kawri _ Hoodies _ saboda november akwai
sanyi.
Saukowa ƙasa ta yi ta zauna ku sa da Ily suna cin popcorn, su na kallon wani Korea movie "The Killing
Vote" dai dai wurin da kim muchan ya ke taimakon matar da aka sa mata bomb mota, film ɗin is very
interesting, because sun baje volume gashi bomb ya tashi babu kim muchan babu matar, gaba ɗaya
hankalinsu ya tashi kamar ba kallo su ke ba, ƴan makarantar da aka faka motar a makarantar su su na ta
fitowa a dai-dai nan sai Tv ta ɗauke.
"Opps'' su ka haɗa baki wurin faɗa, juyowan da zasuyi su ka ga Rufaidhat riƙe da remote, Ilham ta
ƙyalƙyale da dariya ta ce" Ke dai wallahi Liyana ba ki da girma sai na ɗuwawun ki.'' daga haka kowaccen
su ta cigaba da daddanna wayarta.
Rufaidhat da ke tsaye cikin hoodie Abaya ta ce " Ku wasu irin yarane? Da gyara muhalli ke
gagarrarku??.'' Liya ce ta ɗago ta kalleta tare da ɗaukan bowl ɗin popcorn ɗin daga kan Luxury center
table ɗin da ke tsakiyar falon, kafin ta ce ''ba mu taso mun gani ana yi ba sai ke alaƙaƙai ki zo ki koya
mana sai munfi iyawa rubbish.'' daga haka ta nufi hanyar ɗakinsu.
Ita ma Ilham ta bi bayanta tare da yiwa Rufaidhat da aka bari da jimami gwalo.
Ko da suka isa ɗaki kuwa wayarta ce ta hau ringing wanda Sultan ke yawo, bayan ta mai ya yaje gida har
ya ke sanar mata yayan shi zai dawo next ybecause sun yi waya kuma ya gaya mai business ɗin da ya tafi
for almost 3years angama he's coming back next month soon.
Bata san lokacin da ta rungume pillow tsam ajikinta ba Ilham sai kallonta ta ke ta na murmushi, she
wishes yayar ta zata dawwama cikin farin ciki irin haka, because ba tun yau samari ke yaudarar Liyana
ba..........
Readers Corner
Your opinion matters.👇
> A ganinku Liyana tana wasting time ɗin ta ne akan Sultan ko kuma akwai haske anan gaba ??
> Mai Sultan ke nufi akan zaɓar masa mata da yayansa zai yi, shin gaskiyya ne ko yaudara ce ta samarin
Kano??
> Ya kuke kallon halayen Liyana???
> Comments, like, share for more updates Pending Amarya's book corner posting link 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
Readers corner link👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
Jajirtattu fans link 👇
https://chat.whatsapp.com/GGai9xKF94cESqFXBnPJIo?mode=ac_t
The Noble Writters fans link 👇
https://chat.whatsapp.com/EmU2s5SrfEXKbANsCMNvg0?mode=ac_t
GOLD DIGGERS 💦
Ba jari sai uwar riba 💦🫦👄👀
This is Our New Collaborative Novel, in kinsan ba kya ciki maza kiyi joining 👇
GOLD DIGGERS HAUSA NOVEL
https://chat.whatsapp.com/GH4CkwiizsJAoMCw4tCqe7?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Can I call you Baby, can you be my friend, can you be my lover up until the very end..........
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, ina hakan ko ta
faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER SIX : HE PROMISED TOMORROW AGAIN 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 13
Bata san lokacin da ta rungume pillow tsam ajikinta ba Ilham sai kallonta ta ke ta na murmushi, she
wishes yayar ta zata dawwama cikin farin ciki irin haka, because ba tun yau samari ke yaudarar Liyana
ba..........
After Magrib 🌕
Zaune su ke a parlourn ƙasa gaba ɗayansu daga kan Ammi, Rufaidhat, Liyana and Ilham.
Saboda Al'adar gidan ne a hakan in dai har Abbhi yayi tafiya toh dole ranar da zai dawo tare za'a yi
dinner.
Cikin shirun da ya ratsa living room ɗin, ƙamshin turarensa na _Greatness_ shi ya fara sanar dasu
isowar sa parlourn, cikin tafiyarsa ta izza da taƙama ya ƙarasa shigowa parlourn jikinsa sanye da kaftan
blue color wanda ya amshi jikinsa sannan kuma ya ƙara amsan farar fatarsa.
''Welcome Abbhi³ Liya da ke sanye cikin shigarta na palazzo trousers and corset top da ya ɗan fito da
shape ɗinta kaɗan.
Ƙafarta da ke sanye da Gucci slippers farare tas tas da su, ta zo wurin Abbhi da ke tsaye ya ke bin fuskar
kowaccen su da kallo.
Rungumeshi ta yi tare da faɗin " Abbhi we missed you" murmushin sa mai kyau ya saki ta re da faɗin i
missed you too, daga haka ta kama hannunsa su kai upstairs riƙe da briefcase ɗin dake hannunsa a
fakaice ta juyo ta sakarwa Ilham wani malalacin murmushi tare da kallon Rufaidhat ta kanne mata ido
ɗaya wani kalar ƙuluwa ta ƙarayi tare da yin ƙwafa ta bi bayansu tare da shigewa ɗakinta.
Bayan sun shigo ɗakin da ita da Abbhi kan sofa da ke ɗakin ya zauna yana zare takalmin sa wanda ke da
tsada sosai.
Rest room ( ban ɗaki) ɗin da ke ɗakin ta nufa ta haɗa mai ruwan wankan shi a jacuzzi, wanda ta haɗa
mai da sabulai masu daɗin ƙamshi da kuma turarukan maza wanda suke wanka da shi.
Ko da ta fito daga toilet ɗin ta tarar da shi daga shi sai towel ɗaure a ƙugunshi, ''Abbhi in ka gama muna
jirayen ka a dinning room be fast please yunwa na ke ji, kuma we can't eat without you.'' murmushi mai
kyau ya sakar mata tare da faɗin ''zaɓar min kayan da zan saka kafin na fito dinning room.'' Polo mai
kyau ta zaɓar mai da wani wando mai laushi irin na gym wears. Daga haka ta nufi hanyar fita daga ɗakin
shima ya nufi banɗaki.
Fitowar ta ke da wuya ta tarar da Rufaidhat tsaye bakin ƙofa ta tsare ta da manyan idanunta kamar na
mayu, dan Rufaidhat akwai aukin manyan idanu Ma Shaa Allah.
''li ilafi ƙuraysh aniyar ki ta bi ki meye kika tsareni da idanu kamar na mujiya??.''
Still Rufaidhat idonta na kan Liyana tsaki ta ja sannan ta ƙara cewa '' wallahi zargin ki akanki da ƴaƴanki.''
Daga haka ta nufi dinning room ɗin da kowa ke zaune yana jiran Abbhi.
After 20 mins ya fito sanye da kayan da ta zaɓa mai hannunsa cikin na Rufaidhat.
Ko da suka ƙaraso Liyana ce da kanta tayi serving ɗin Abbhi sannan tai wa kowa, da ta zo kan Rufaidhat
ma bata ƙi zuba ma ta ba cikin muryarta mai kyau ta ce ''Mom are you okay with the jollof ko na ƙara
miki da pepe soup??." Murmushi kawai Rufaidhat ta yi ta na jinjina kissa irin na wannan ƴar yarinyar.
Bata ce ƙala ba itama Liyana jawo bowl ɗin fruit salad ta yi ta fara sha, as usual ita ke kusa da Abbihnta
bayan angama dinner ɗin Abbhine ya fara ta shi ita ma Liyana ta bi bayan shi Rufaidhat ma ta bi
bayansu.
Abbhi na shiga ɗakin mac book ɗin sa ya ɗauka ya na duba wasu abubuwan, zama Liyana ta yi a kusa da
shi sannan ta ce ''Abbhi ina son komawa rijiyar zaki gobe in Allah ya kaimu sai kuma Sultan ya ce ya na
son turo magabatansa zuwa next month in Shaa Allah.'' ta faɗi haka ta re da ɗaukan ƙafar Abbhi ta ɗaura
akan cinyarta ta na mai massage ahankali.
Lumshe idanunsa yayi sannan ya ce '' kije ki shirya kayanki gobe sai na kaiki tunda zaman kusa da ni ne
bakya so.'' '' nifa Abbhi sai na je yaushe rabo da naga Neneh, bazaka hanani ba wallahi kama daina
fushin nan.'' murmushin sa mai kyau ya sakar mata sannan ta ƙara gyara mai gadon nasa ta mai sai da
safe da idon shi dai ya bita sannan ya gyaɗa kansa.
Bayan ta koma ɗakinsu ta janyo trolly ta zuba duk wani kayan buƙatar ta, ta na kallon Ilham da tai shiru
kamar za ta yi kuka.
''Hey chill one month zan yi na dawo akwai wajen da zamu je da Lilian, in ina gidan Neneh zan fi jin daɗin
fita karki damu zamu ɗinga video call kinji?? , sannan babu ruwanki da waccan matar kinji dai na faɗa
miki.''
Daga haka ta shiga toilet ta yi wankanta ta fito ta sanya kayan baccin ta sannan ta shafa almiski wanda
indai bacci za ta yi shi ta ke shafawa tun da ta girma.
Ajiyar zuciya ILY ta sauke sannan ta ce ''Liya dan Allah ki raba kanki da wannan yarinyar, wallahi tun da
kika haɗu da ita na fara ganin changes a rayuwarki, ni dai nasan muna da yawon joints wan da mu da
Abbhi ke zuwa, buh yanzu fa har parties ki na zuwa, please change!! .'' ta na faɗan hakan ta lulluɓa da
bargo, tare da juya mata baya.
Tsaki Liya ta ja tare da ɗaukan ear plugs ɗinta tana jin waƙan Rema _charm_.
Washegari da sassafe ta ƙara shirya komai tare da shiga wurin Ammi ta faɗa mata Neneh ta ce ta zo
wurin ta yau bayan Ammi ta mata nasiha ta ɗaura da faɗin '' ina wannan yaron da ke zuwa wurin ki?? .''
''Sultan.'' ''what ever'' ammi ta bata amsa sannan ta ce mata ta turo sa ya ga Abbihnta she's not getting
young any longer.
Sidda kanta kawai ta yi sannan tai wa Ammi godiya ta shiga ɗakin Abbhinta sai da ta shigo sannan ya yi
wanka kafin ya fito har ta zaɓa mai fararen kaftan masu kyaun gaske.
Bayan ya fito as usual ya yi kyau sosai.
Mukullin motarsa kawai ya ɗauka sannan ya yi hanyar parlourn bayan ta gaida sa, murmushi ya mata
sannan ya riƙe hannunta zuwa dinning in da Rufaidhat ke Kai komo ta na ta jera abinci akan dinning,
bayan ta kawo warme na ƙarshe sannan ta wuce ɗakinta.
Zama ta yi next to Abbhi, sannan suka soma cin abincinsu hankali kwance, because Ammi da Ily, sai 10
suke karyawa, kallon wayarta da ya ke ringing ta yi ta ga Lily ke kiranta hakan yasa ta ɗaga tare da bawa
Abbhi ta na mai alamar ya ce ta tafi.
Bayan ya sauke wayar dariya kawai ya yi tare da faɗin ''who's she??.'' '' a friend Dad.'' ''yaushe kika fara
friends?? Sannan a friend, ɗin ma ban tantace miki ba, rana tsaka kawai kice friend daughter?? .''
'' Nima da kake tare da matarka you didn't tell me ai.''
Kallon seconds ya mata sannan ya ɗauke kansa.
Daga haka ba su ƙara magana ba har suka gama cin abincin su ka kama hanyar rijiyar zaki.
Sheikh Ja'afar Road tun da aka shigo unguwar zuciyarta ke dukan uku uku, because since last week ba
suyi waya da Sultan ba, sai dai chat kuma unguwar su ata nan hanyar ya ke amma ba ta san ina ne
gidansu ba..........
> Shirin daga bakin mai ita a yau a Pending Amarya's Talk, zai zo muku ne daga The Regret Comments
section ✅
..... Dafatan zaki kasance tare damu.
Ina fatan yau akwai REACTIONS da COMMENTS idan babu gobe babu update faƙat 🤗💔
Ina da buƙata.
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 follow for more pages ✅ 🤗> PENDING
AMARYA'S BOOK CORNER EXTRAORDINARY EVERYDAY POSTING LINK 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
> THE REGRET COMMENTS SECTION ✅ 👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
> THE NOBLE WRITTERS FANS GROUP 👇
> THIS IS OUR NEW COLABORATIVE NOVEL GOLD DIGGERS 💦 🫦 👇
https://chat.whatsapp.com/GH4CkwiizsJAoMCw4tCqe7?mode=ac_t
> JAJIRTATTU ASSOCIATION WRITERS FANS GROUP 👇
https://chat.whatsapp.com/GGai9xKF94cESqFXBnPJIo?mode=ac_t
> THE NOBLE WRITTERS FANS GROUP 👇
https://chat.whatsapp.com/EmU2s5SrfEXKbANsCMNvg0?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne