Advertisements
Chapter 3 Reading The REGRET by Dana sani Amarya BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

The REGRET by Dana sani Amarya

Author :  Dana sani Amarya Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 39

6K to 9K   out of 116.5K words

saura, Bai damu da yanca ta ke ba ya ce "Ina Liyana?" Ya tambayeta
a tsawace, kamar za tayi kuka ta dafe cikinta ta ce "Yaya tana ɗakina, yaya cikina zan mutu".



Ko kallonta be yi ba ya shiga ɗakinta sai da ya tabbatar Liyana na nan, sannan ya shiga closet ɗinsa ya
ɗauki belt. Dawowa yayi ya shauɗa ma ta a cinye, a zabure ta tashi ta na hawaye, cikin shashsheƙa ta ce
"Yayanmu Please allow me to rest ba fa akanka aka fara first love ba, Rufaidhat ta riga tayi aure atleast
kai ma kayi moved on mana".




Kallonta yayi sosai sannan ya ce" tun da ke kika aurar da ita, kinci darajar dare ne yanzu amma Allah ya
kaimu da safe za ki san ko ni waye". Daga haka yayi bagging ƙofar ɗakinsa. Kullum da tunanin Rufaidhat
ya ke kwana ya ke tashi, yana sonta amma sai Allah be yi zai mallaketa ba daga haka dai bacci ya kwashe
sa ba tare da ya sani ba.
Washegarin ranar tun da ta tashi ya ke sata aiki sai da ta goge stairs, ta wanke bango, ta goge kujeru, ta
wanke motocinsa kala uku, sai da ta tsaya a bakin gate ya fita da mota ya dawo cikin gidan fiye da sau 10
kuma ba nisa ya ke ba, tana zama daga buɗe mai gate ya ke ƙara fita.



Duk abincin da ta dafa sai ya ce ta sake wani shi heavy food ya ke so, ta dafa abinci yafi kala goma.

A ranar dai Nabil bai je kasuwar kwari ba.



Tun asuba da ta ta shi sai ƙarfe 12 na dare ya barta ta koma ɗaki ta kwanta ga cikinta da ya ɗan fara
girma ba laifi




Tun Ummu Salim na turo almajirinta tana mai yaren kurame har ta gaji.

Ita ma Ummu Salim ɗin ba ta ƙara aiko wa ba.



After one week da lamarin Ummu Salim ta zo ta sanar da ita komawarsu Abuja saboda transfer ɗin
wajen aiki da aka yiwa mijinta.




Bayan ta gayama Ikimat kaɗan ya rage bata yi kuka ba because a ranar zasu tafi, ha ka Ikimat ta yini a
gidan duka bata da wani kuzari, ga shi Abbin Liyana sun fita Shopping na school ɗin Liyana. Sun je Grand
Square siyan chocolates, a sukwane tayi aikin ta da zatayi ta gama, saboda ba ta jin daɗin jikin ta sosai.



Ɓangaren Nabil da Liyana kuwa ko da su ka bar gidan ba su wuce ko ina ba sai Grand Square, suna ciki
shi da LIYANA suna siyayya ta riƙe mai hannu sai dariya ta ke, idanunsa su ka sauka akan wata
matashiyyar mata wacca bazata fi shekaru 25 ba da jaririya a hannunta cikin kaya na alfarma.



Cikin dasashhiyar muryarsa da ta dishe a lokaci ɗaya ba tare da yayi noticing ba ya furta " RUFAIDHAT?
RUFYNA?? Is that you?".
Wadda aka kira da Rufaidhat ce ta juyo da fuskarta cikin shigarta na super holland kyakkyawace amma
ba ta kai Ikimat kyau ba.




Cikin Muryarta mai kyau ta ce "Nabil dama ka na nan". Ta faɗa tare da murmushi.



Murmushi shi ma ya mata ya ƙaraso kusa da ita ya ce " ƴar yaya Nafisat ɗin ce haka?".



"Ƴar yaya Nafisat kuma?, ai wannan ƴata ce ". Rufaidhat ta faɗa ta na kallon Nabil ta re da mai murmushi
mai sanyi.




"Ban gane ƴar ki ba? Haka mukai da ke?? Daman yaudarata kike da niyyar yi?? For almost ten years da
muke soyayya da ke did I deserve this from you?? Na cancanci haka daga gareki Rufaidhat???",
kuma...............




Ba ta bar shi ya ƙarasa ba ta ce "Ban gane yaudara ba Nabil ya zaka na min faɗa kamar wani babana, kai
ba'a kira ka mayaudari ba sai kai ne za ka kira wani da kalmar yaudara?? Kai da kayi aure kafin nayi faa?
Ka haifi ƴa kafin ni na haifa?, babu wanda baya shaidar kalar soyayyar da ka ke nunawa Ikimat.
Bayan auran ka ma ba ka barni ba sai da na ɓata kusan shekaru shida ina jiran ka, kullum ba kada zance
sai you have to zeal something wanda har yau bana tunanin kayi zealing ɗinsa, maƙaryaci, mayaudari. Da
tuni na tsaya jiranka kayi draining time ɗina da energy na wa gari zai waya??.......




> Readers mai makomarsu ? Mai rufy ke nufi da abinda ta gayawa Nabil 🫩🤔



> Tsakanin Uwa da ƴa wace tauraruwa?



> Pending Amarya na ɗauke da amsoshin tambayar da zaku zo mata dasu🤍




This is just the beginning.




We haven't started yet

This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.

Because the hardest trials... leave the richest scars.



The Noble Writters 🌕 🦋

🦋

Let's end the war together 💔🤝

Kuyimana share sannan
Reactions ɗinku Is All I need the Most 👑🦚



Try your possible best guys 😍



Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️



Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠




> Pending Amarya's book corner.



> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀

https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=r_c




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️

*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.🤌💪
*NIGERIA*🇳🇬

MY FATHER'S LAND



Proudly Nigerian 🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀




The Noble Writters 🦚 🦚 🌟



Dedication is our strong 🦚🦚🦚✊✊



NDA DUBDO THE REGRET FAMILY 💔
😂 🥹🦋

Bana cikin THE REGRET ni kam 🌸🥀🦚

Let's dive into the work of fiction 🤝💫



THE REGRET

(Dana sani)🙆🥀💔🥹

When Love meets temptation 🦚 who survives?

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 🦚



What comes arround goes arround 🥀 💔

Abinda ka shuka shi zaka girba 🦚

Abinda kayi wa ƴar wani za'a yi wa naka 🌚

Duniyar kenan🌕
Chapter four: Her Womb 🥹💔




Page 6




:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



Bayan auran ka ma ba ka barni ba sai da na ɓata kusan shekaru shida ina jiran ka, kullum ba kada zance
sai you have to zeal something wanda har yau bana tunanin kayi zealing ɗinsa, maƙaryaci, mayaudari. Da
tuni na tsaya jiranka kayi draining time ɗina da energy na wa gari zai waya??.



Kuma Bara kaji na gaya ma ka ina zaune da miji na lafiya fiye da yadda ka ke tunani, na barka lafiya."



Shopping ɗin da ba'a yi ba kenan ya dawo gida jikin sa a sukwane, ko da ya shigo ya ci sa'a ta na falo ba
ta shiga ɗakinta ba.



Sallama yayi ya shigo falon abinda bata taɓa jin yayi ba.
Liyana ya ajiye akan 2 sitter sannan ya ƙarasa three sitter ya zauna, jikinta na rawa ta ce "Yaya sannu da
zuwa" da wani irin sauri ta ƙarasa kitchen ta ɗauko bottle water duk da tsohon cikin ta haka ta tsugunna
agabansa wani kalar runtse idanunsa yayi ya miƙa hannunsa zai ƙarɓi ruwan already daman ta riga ta
buɗe bottle ɗin, sai ruwan ya fallatsa masa ajiki.




"Yaya dan Allah kayi haƙuri wallahi i didn't do it intentionally." ta faɗa ta re da ɗaukan tissue jikinta na
kakkarwa alamar tsoronsa ta ke ji.




"IKI" ya faɗa da kakkausar murya, runtse idanunta ta yi, saboda yanzu an doshi 10years da taji sunan nan
a bakinsa, is she still dreaming?", ta tambayi kanta, because har yanzu ba ta yarda da abinda take ji
kuma take gani in her present ba, not even her past life wan da daman kullum da imagination ɗin past
life ɗinta take bacci take tashi sannan kuma take rayuwa.




"Ikimat am sorr........ Ka sa ƙarasawa yayi kawai ya ta shi daga wurin zuciyarsa na masa ɗaci.




Ha ka rayuwarta ta cigaba da tafiya a gidan Nabil har ta haifi ƴar cikinta wanda shima Cs aka mata, ta sha
wahala sosai because mahaifarta ya sami matsala an juyar mata da shi , ta yi kuka ta godewa Allah,
kamar maye sai da ya kira Rufaidhat ya sanar da ita.(Soo Sad🥹💔)
Seven Years later 🌟💫



A kwana a tashi girman mutum ba wuya Liyana ta na Jss2 in da ɗayar yarinyar mai suna Maimuna amma
ana ce mata Ilham ta ke primary 2 rayuwar su gwanin burgewa an ƙara renewing gidan nasu komai ya
zama na zamani.

Zuwa yanzu kam driver ke kai Liyana da Ilham school wanda duk girmanta sai tayi kukan Abbih ne zai
kaita.

Akwai shaƙuwa sosai tsakaninsa da Liya wanda ko a gaban waye ba ya ɓoyewa.



A school sai labari ake da LIYANA wacca kowa a class ɗinsu ke son mata magana da kuma son aga ta na
hulda da kai saboda kuɗin Abbinta, yau friday ko da aka tashi ba ta wani ɓata lokaci ba ta nufi primary
section ta ɗauko Ilham ta re da riƙe mata hannu suka fito daga school compound ɗin.



Hannunta sar ƙafe da na Ilham har wani motan da ta ke sa ran na Abbine ya iso wurin, ƙirar Mercedes
Benz s class 2018 sai sheƙi ya ke a hasken rana, fitowa yayi daga motar yana murmushin sa mai kyau ta
re da karɓan jakar hannunta...




Abbih" Sannu da zuwa" ta faɗa da siririyar muryarta, mai daɗin sauraro.

Nabil kam girma ya zo mai a tattare da shi amma baifi under 40s ɗin shi ya ke ba, wannan wankan da
ƙwalisar na nan, fuskarsa da ya ke murtukewa kaɗai ne ba ya nan shi ma ban san ko dan babu Ikimat ba.

Sai dai fa su muke kira da saurayi magidanci, he's soo calm ƙarasa saukowa yayi daga motar da
murmushi a fuskarsa ya ce "Ƴammatana! Ƴammatana"Liyana da sai kumbure kumbure take taƙi juyowa,
Tana tsaye a wuri ɗaya tayi folding hannunta, Ilham da zafin rana ya dameta, cikin muryarta na yara ta
ce "Abbih Dan Allah ka buɗe min ƙofa na shiga mota ni nagaji da tsayawa."
Nabil ne ya juyo ya ce "Hajiya mammahna am soo sorry karkiyi fushi, Oya shiga front seat mu tafi gida
Ammi tayi mana fried rice, Liyana ba ta bari Ilham ta shiga ba tayi sauri ta shige.

"Abbih ka kalleta ko?."(My Maiduguri ppl 😂).




"Yi haƙuri baby of the house shiga back seat kinji habibty".

Tun da su ka shiga motar babu wanda yayi magana, sai arround 12:30 suka ƙaraso gidan, komai na gidan
anyi renewing ga masu aiki da aka sama Ikimat (Likafa ta cigaba babu labari Ikimat 😂).



Komai na gidan smells rich and elegant, bayan yayi parking a wurin da motocinsa su ke kusan kala biyar
gaba ɗaya Mercedes Benz ne sai kuma sauran duba da yanayin motar da ake yayi vibe ne kusan kala
biyu, wanda ya sa motocin suka cika kala bakwai.




Bayan yayi parking motar da gudu Ilham ta ƙarasa shiga entrance ɗin gidan, sanyin Ac sai ƙara ratsa
living room ɗin ya ke.



Wata ƴar matashiyyar mata ce wacca ba zata wuce early 30s ɗinta ba zaune cikin boyel ɗinki na alfarma,
tayi kyau sosai kallo ɗaya za ka ma ta ka ga tsantsar jin daɗi da kwanciyar hankali da ke wanzuwa a fatar
ta da ma fuskar ta ba ki ɗaya.



Ilham ce ta ƙaraso ɗakin tayi hugging ɗin ta tare da bata ƙarar Liyana, dariya kawai Ikimat wadda su ke
kira da Ammi a halin yanzu ke yi.




Cikin siririyar muryarta ta yi sallama su ka shigo falon tare da Abbihnta, Ikimat na ganinsa ta tashi tsaye
ta re da faɗin "Yaya sannu da zuwa". Murmushi ya ma ta kawai ta re da zama akan kujera.
Kallonta Liyana ta yi cikin muryarta mai sanyi ta ce "Ammi ina fried rice ɗin?." "Wanda ki ka bani
ajiya?."Ammi ta faɗa, Juyowa ta yi ta ɓangaren Nabil ta ce "Abbihhhhh" ta ja Abbin sosai, Nabil dariya
kawai ya ke, "Daughter kin yarda Ammi fried rice tayi?" Na gaya miki ne kawai saboda bazan iya
stressing kaina ba yau, kuma laifin da nai bazai wuce driver ne ya kai ki school ba.




"Ki kawo min ɗaki." Daga haka yayi upstairs tare da faɗin "ku shirya za mu fita yawo yau ".

Ba yaran kaɗai ba har Ikimat murna ta ke saboda ta san bachirawa zasu je yau ɗin.




Ko da yamman da suka je bachirawa tsallaken gabas gidan a gyare mai kyau bayan sun sauko a motar
wani tsoho fari kyakkyawa irin kyawawan shuwa Arab ke zaune a madaidaicin ƙofar gidan ko da Liyana
ta fito tsokanarta ya shiga yi yana faɗin maman Liya ke ce yau a gidan namu."




"Alhaji ka daina ɓata min suna." Liya na faɗin haka ta shige gidan kakannin nata, ko da ta ƙarasa cikin
gidan direct ɗakin Mama Maimu ta nufa.



Mama Maimu, mahaifiyyar Ikimat kenan, cikin Isa ta zauna akan kujerar da ke ƙaramar parlourn ta re da
faɗin "Tsohuwar manya!, come forward na iso gidan tun da ke ba za ki zo ba." A hankali ta fito daga
uwar ɗakinta, cikin sanyinta da yaranta suka gada daga wurinta ta ce " ja'i ra kin iso kenan?, ina uwar ta
ki mara son zuminci???." " Gada tayi ai." Shine abinda Liyana ta faɗa mata.
This is just the beginning 🇳🇬

Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀



NDA DUBDO 🦚 🌟 THE NOBLE WRITTERS




Mun fara shigowa cikin labari ku bani goyon baya da cigaba da kawo muku updates yanca ya dace.




Readers are we together 💔 🥹

Readers duk wacca ta karanta ba tayi comment ko like ba Allah ya isa ban yafe ba.

And I mean it a lahira sai ta biyani ✍️✍️




> Shin duk cin zarafin da Rufaidhat ta mai a public ya na tare da ita?

> Ku biyo Pending Amarya ✍️dan jin yadda zata kaya ✍️

> What comes arround goes arround 🥀 🤌

> The Regret (Dana sani) ONLY ON PENDING AMARYA'S BOOK CORNER 🥀 🦚

> Extra Ordinary Everyday 🦋 🥀 🦚https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=r_c




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*✍️
*(J.W.A)*

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya
tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers
born to share powerful words.🤌💪



:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::



The Noble Writters 🦚🦚✊

Dedication is our strong 🦚🦚✊



THE REGRET 🙆🥀🌸🇳🇬



when love meets temptation 🦚 who survives?



Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀



Rayuwa ta kan zo da sauyi ko wani yanayi🥹

Gwara ka riƙe ƙaddara kan ka shigewa tsautsayi💔💫



NIGERIA 🇳🇬

For Pending Amarya ✍️✍️



NDA DUBDO🦚

My Maiduguri ppl😂
Page 7




Chapter 5: The present is calling 🥀🦚🦋




Mama Maimu, mahaifiyyar Ikimat kenan, cikin Isa ta zauna akan kujerar da ke ƙaramar parlourn ta re da
faɗin "Tsohuwa manya!, come forward na iso gidan tun da ke baza ki zo ba." A hankali ta fito daga uwar
ɗakin, cikin sanyinta da yaranta suka gada daga wurinta ta ce " ja'i da kin iso kenan?, ina uwar ta ki mara
son zuminci???." " Gada tayi ai." Shine abinda Liyana ta faɗa mata....




Ko da su Ikimat da Ilham da Nabil suka shigo bayan sun gaisa, ta ƙara haɗa musu da nasiha sannan su ka
bar gidan gidansu Nabil su ka wuce rijiyar zaki daga nan kuma su ka da wo gida.




Tafiya ta yi tafiya Su Liya na Senior Secondary School Grade 12(ss3) ita kuma ILI na Jss3, wani kalar
shaƙuwa ke tsakanin Ilham da yayarta.
Ɓangaren Nabil da Ikimat kam sun doshi 10years yanzu babu wata matsala amma wannan shaƙuwar
babu ita a tsakaninsu, in ta mai magana sai dai murmushi, sometimes ma abin ya kan motso shi yayi ma
ta halin nasa amma ba duka kallo ɗaya ma in ya ma ta za ta sha jinin jikinta.




Let's start the Journey 📚🦚




Tafiya ta ke sannu a hankali trying all her best ta tsayar da hawayen da ke bin ƙuncinta, Ilham ce ta tawo
da gudu ta na binta wanda alamu sun nuna da ga joint su ke, gudu ta ke sosai saboda ta cimma yayar
tata, alamun girma sun bayyana ajikin ko wannensu, barimma Liyana da ke sanye cikin jump suit black
color da farin tootle neck with white jersey Veil, shape ɗinta ya fito soo Ma Shaa Allah.




Wata Mercedes Benz ce ta fito daga wurin da su Liyana su ka fito da gudu, motar ce ta sha gaban Liyana,
Abbin Liyana naga an rubuta a bayan motar wanda hakan ya tabbatar min da ce wa motar Nabil ce,
fitowa yayi daga car ɗin ya ƙaraso kusa da Liyana, cikin kakkausar murya ya ce "Liya!, maganar da na miki
ce ta ɓata miki rai?, ba za ki cika min burina ki zama doctor baa Liya?." Cikin muryar da ke haɗe da kuka
ta ce "Abbihhhhh!." a sanyaye ta re da fashewa da kuka ta rungume shi ta cigaba da shashsheƙar
kukanta.




"What's wrong with you daughter?, Mey akai miki?, kallon Ilham ya yi ya ce"Mammah kin yi mata wani
abu ne ?.""Noo Abbih bayan mun yi waya da kai zaka zo ɗaukan mu then mukai yan ciye ciye da
pictures, kana shigowa ita kuma ta fito ta na kuka shi ne nima na biyo ta, buh I have no idea akan kukan
ta Abbih." " Okay" ka wai ya fa ɗa sannan ya ce su shiga mota daga haka suka wuce gida a mota ma juyin
duniya ta yi magana ta ƙi sai kuka ta ke kamar an aiko ma ta da saƙon mutuwa.
Ko da suka je gidan ko abinci kasa ci ta yi Ammi ma ta zo ta yi ma ta magana juyin duniya ta ƙi bata amsa
sai kukan da ta ke yi, daga ƙarshe ma Ammin tsawa ta daka ma ta sannan ta bar ɗakin.




Ko da akazo dinner ma ita ba ta fito ba shi ma kuma Abbih da bai ganta ba ɗakinsa ya wuce.




Washegari da safe bayan sunyi breakfast ya ke ƙara tambayarta "Liyana! Auren ki ke so ko karatu?."
"Abbihhhhh." ta ja Abbin sosai, "Am all ears" shi ne kaɗai abin da ya furta, Abbih ni Aure na ke so, Buh
ka san Abdul kai ma ka ga in muna waya the way he use to respond kamar ba shi ya ce yana sona ba."
"Adam faa?.'' Abbih ya ƙara tambayar ta, Abbih that guy is a monster ya fi ya juya mutum, and Ahmad is
the most worst person I have ever met on earth, har mari na ya taɓa yi, bazan so kuma na auri mai
dukan mace ba abinda mahaifina be yi wa ƴar wani ba ba za'a min ba . (Yarinya baki san Nabil ba 😂).




"Mari fa ki ka ce Princess?", "Abbih ka bar maganar is a long story." Ta na faɗan ha ka ta fara niyar tashi
daga dinning table ɗin, Ilham ce ta fito sanye da kayan school wanda su ka ma ta kyau ba laifi, bayan sun
gaisa da Abbih ya ba ta kuɗin break ta je driver ya kai ta school.




After one hour 📜✅




Bayan Abbih ya ce ma ta ta shirya, ta sanya kayanta ma su kyau wanda suka amshi jikinta lifaya ne
yellow colour sai pink tootle neck sai takalminta na marlians da ta saka milk color ta yi kyau sosai Ma
Shaa Allah, ko da ta fito ta ga Abbih na zaune Ammi na ɗan nesa da shi, ya na

3 / 39