Advertisements
Chapter 16 Reading Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar

Author :  Binta Umar Category :  Complete Novels

Chapter   16 / 29

45K to 48K   out of 86.8K words

zai ta kura mata, idan kuma saki uku ne ya ratsa a tsakani to ta haramta har abadah da wannan mijin da ya saketa har sai ta sake sabon aure sabon mijin data aura yayi auratayya da ita 'kaddara tasa sun rabusu ko wani abu makamancin haka to nan ne ya halasta wannan tsohon mijin nata ya dawo neman auranta idan tana da ra'ayin sake zama dashi ta aureshi idan bata da ra'ayi sai ta sake za'bar wanda ya kwanta mata a cikin masu neman auranta."


Yace."Nafi ki sanin wannan 'kaulin shiyasa ai nake so ki fahimci cewar ni tun kafin ki haihu na kudurta a zuciya na mai dake kuma na furta da bakina."

Ta kalleshi cike da takaici tace"Kana da shaida."!? Sai yayi shiru yana kallonta da mamaki! yace."Bani da shaida sai Allah sai kuma ke."!!!!!


Tsaki taja tace"Idanunka sun rife kana kokarin ka kauce hanyar gaskiya ni dai nasan bani da wani nauyi yanzu a kaina don haka kyaleni na huta gajiya."


Yayi zukud'um!! yana kallonta da idanunsa da suka soma rikid'ewa da 'bacin rai! ya lura zai sha tababa da ita......"Aysha kada muyi haka dake."!! ya fad'a cikin sar'kewar murya! kana ya cigaba da cewa"Na rantse da wanda nuffashina ke hannunsa kafin ki haihu na mayar dake dakin ki har yanzu ke matata ce ta sinna."

Tace"Lallai ma harda rantsewa ko? wallahi babu ruwana kai da Allah yana kallonka hummm."!!


Takaici kamar ya kashe shi shin yanzu waye zai d'aga yace."Shine shaida a gabansa ya abun ya faru Safarau ce kuma lokacin da ya furta ya mai da ayshan bata gurin shi kad'ai ne sai ayshan dake sume!!!

Takaici da damuwa suka sanya shi kasa daukar wayar da amaryar tasa ke yi masa wayar tayi ta ringing yana ji yaki dauka sai sa'ke-sa'ke yake da dai yaga babu haza sai ya mi'ke harda buge babbar rigarsa bai tanka mata ba ya kama hanyar futa daga d'akin....Aysha ta bishi da kallon mamaki! har ya fice daga dakin.


****

Nanne kam kasa zuwa tayi asibitin sai da tana jin labarin dukanin abunda ke faruwa daga wurin gwaggo taji dadi matuka da yanda take samun labari ayshan ta samu lafiya kuma tagwayen yara suna cikin koshin lafiya.


****
Ranar da daddare Azima sai da ta matsa Omar yaje gidansu wanda ada shi baiyi niyar zuwa ba yayi niyya ya kwanta ya huta yayi kuma tunanin yanda zai warware matsalarsa da aysha tabbas a halin yanzu ba shiga tsuntsu bashi ga tarko babu wanda zai yarda da maganarsa na cewar ya janye sakin da yayiwa ayshan kafin ta haihu.
Haka yanaji yana gani ya nufi gidan su Azima domin kiran da take masa a waya har ya soma bashi haushi.


To ganin irin shararriyar kwalliyar da amaryar tasa taci ne ya sanya ya mance da damuwar da yake ciki sihirtaccan kamshin da takeyi ya dinga d'ibar sa yana binta da wani mayen kallo na sha'awa duk wani sassan jikinta a waje yake saboda yanayin rigar da ta sanya a jikinta tubarkalla dama ga Azima cikakkiyar mace ta ko wane fanni sai kawai yaga ta rikid'e ta koma masa tamkar Ayshansa sha'awarsa ta 'kara 'kaimi!! bai san sanda ya jawo Azima ba ya rungumeta 'kam! a jikinsa ya dinga sansana jikinta yana sha'kar kamshin turaren jikinta wanda ya gauraya da turaran sihiri na mallaka,Azima ta samu abunda take so sai itama ta soma narke masa a jiki tana masa wasanni salo salo tana wani irin nishin dad'i, Omar yaji duk ya gigice ya kwantar da ita kan doguwar kujera yana kokarin cire mata riga.....Cikin 'yar kunya ta ri'ke hanunsa wai hanashi take so tayi amma gangar jikinta nason abunda yake mata....Cikin wata sha'kakkiyar murya yace?"Pls Aysha ki bari inyi kinji ko ina da damuwa."!!! Azima taji wani irin fad'uwar gaba ya rikoto mata jin ya ambaci sunan Aysha a madadinta....Sai ta hau tureshi daga jikinta shi kuma kamar wani maye yana kara na'nikarta duk ya d'auka Aysha ce kamar wani bugagge.


Haushi da takaici suka cika zuciyar Azima sai kawai ta fashe da kukan ba'kin ciki tana kaico da wannan rana!! Kukanta ne ya dawo dashi cikin nutsuwarsa ya hau duba inda yake har ga Allah ya dauka har yanzu yana tare da aysha a asubiti shaf ya manta Azima ce! ya dan sassuta murya tare da fad'in "Sorry Azima Zuciyata duk babu dadi Wallahi na dauka Aysha ce kiyi hakuri zan koma gida yanzu haka kaina keyi min ciwo ina so in samu in huta sosai."


Tana kuka tace"Yanzu abunda kayi min shine dai-dai! kana tare dani kana kiran Wata haba! wannan wace irin rayuwa ce! wallahi har kasa naji na tsani aysha yanzu! gaskiya ka gyara zamantakewar gidanka idan ba haka ba za'ayi ta samun 'baraka a tsakanimu."


Kansa ya dafe cikin damuwa mai tsanani yace."Azima kar kiga laifina a kan dukkanin abunda zanyi a halin yanzu bana tare da aysha mun rabu duk kan dalilin auranki! Aysha na kwance a sibiti babu lafiya ko babu komai aysha 'yar uwata ce kuma uwar 'yayana ce dole in damu da halin da take ciki karki manta saboda son da nake miki ya sanya ni gangancin sakin aysha amma komai zai warware insha Allahu."


Tunda taji ya ambaci kalmar saki ga Aysha take jin wani irin farin ciki na ziyartata babu shakka kamar yanda ya fad'a yana sonta to hakane tunda har ya iya sakin aysha kan ya aureta dole ne itama tayi masa uziri kan dukkanin abunda zaiyi mata.

Zama tayi kusa dashi tare da kamo hannusa guda ta rike tana wani marairace fuska tace"Ayya gaskiya banji dadin wannan al'amari ba, ni wacece da har zaka saki matarka uwar 'yayanka gaskiya tun wuri kaje ka lalla'bata ku dai-dai ta kanku idan ba haka ba jama'a zasuyi ta kallona a matsayin wacce ta sanya ka saki 'yar uwarka."

To dama neman d'an tayi yake sai kawai ya fara warware mata dukanin abunda ya faru har sakin ya gifta a tsakaninsu sannan ya kare maganarsa da fad'in"Lokacin dana furta kalmar saki a gareta a lokacin nace na janye ma'ana na mayar da ita dakinta, Aysha ta yarda da hakan ta nuna ita ta gama aurena har abadah wannan shine dalilin da ya sanya ki kagani cikin damuwa."


Azima tace"Gaskiya al'amarin baiyi dadi ba amma dai ka cigaba da rarrashinta idan kuma ta'ki aminta sai kawai ka rabu da ita ai babu dole tunda ba ita kadai ce mace a duniya kana dani kana da Safarau duk wani abu da kake tunanin aysha zatayi maka na jin dadin rayuwarka to nayi al'kawarin ni zanyi maka wanda ya fishi shiyasa kawai nake so monday tazo muyi tafiyarmu naje na jiyar da kai dad'in duniya wanda zai sanya ka manta da duk wata matsalar da ke damunka."


Wad'annan kalamai nata sunyi masifar tasiri a gareshi sai ya saki jikinsa sosai ta ciyar dashi abincin data shirya masa da lemon da yasha kayan asiri tas! ya cinye abincin ya shanye lemon har yana neman 'kari yanzu duk wani abu da ya fito daga hannun Azima to mai dad'i ne da armashi.


Azima bata barshi ya tafi ba sai da ta gama ya mutsa masa lissafi sukayi tsotse tsotsen su da shafe shafen su kana ta rakashi motar sa wanda kafin yaja motar ma sai da suka 'bata lokaci suna abu daya sannan yaja motar ya tafi.

Omar ya kwana cikin tsananin bukatuwa da wata iriyar gawurtacciyar sha'awa duk a dalilin irin turaren sihirin da azima tayi amfani dashi wanda yake ingiza mutum zuwa ga makusancin sa turaran yayi masifar tasiri a tare dashi kwana yayi yana mafarki gashi kan Azima yana sex da ita sai ihu! yake!

Haka ya tashi da gabansa a mi'ke yayi -yayi! ya kwanta abun ya faskara! sai ya fara tunanin mafita zama yayi gefan bed yana tunanin yanda zaiyi ya shawo kan Safarau ta amincewa bukatarsa....Shi dai a halin yanzu ba zai iya zuwa asibiti da joystick a mi'ke ba sai kace wani sandar rake sosai fa ta mi'ke! tana harbin iska ji yake da za'a zube masa mataye dari zai ya dasu.


Wayarsa ya dauka ya kira Safarau lokacin ta samu bacci sai gwaggo ce ta dauka suka gaisa yace."Gwaggo zan turo dravar ya dauki Safara'u yanzu, zata d'an dafa min abunda zan karya dashi in yaso idan ta kammala ni da kaina zan dawo da ita."


Gwaggo ta kalli inda safarau ke kwance tace"Ayya To ai ga Safaraun kuma bacci take wallahi yanzu ya za'ayi kenan? yarinyar nan ta gaji kwana biyu kenan rabon da tayi wani baccin kirki sai yau yana da kyau a kyaleta ta huta! idan babu wata matsala ba sai ka sanya a kar'bo maka kayan karin can 'bangaran Fulani."

Yace."Eh na sanya an kar'bo min gwaggo ta kinga ni dai na kasa ci abincin wallahi saboda ba cimata bane ki dai daure ki tasheta gwaggo yanzu zata dawo."!


Gwaggo tace"Ai kam za'a shiga hakkinta to tunda ka matsa bari a tasheta."

Yace."Yawwa gwaggo nagode direba nan kan hanya insha Allah." Kashe wayar yayi yana sauke ajiyar zuciya....Gwaggo ta d'an bubbuga matashin safarau dukaninsu bacci suke daga ita har Ayshan, ta bude idonta da alamun bacci sosai gwaggo tace"Yi hakuri Safa ki tashi mijinki ya kira waya wai zai turo direba ya daukeki yanzu zaki masa abun kari."!

Safarau ta mike zaune tana fad'in"Gwaggo da kin sani kin kyaleshi wallahi kawai neman magana ne sau anawa ake masa abun karin yana 'kin ci sai yau da rana tsaka yace ga zance ga magana.

Gwaggo tace"A'a Safarau ban sanki da haka ba mijinki ne fa kibi umarninsa kije kiyi masa abunda ya umarce ki kiyi ke dai kin fita hakkinsa."

Mikewa tayi ta nufi toilet ta wanke bakinta ta fito gwaggo tace"Tun safe aka kawo mana kayan kari ki had'a ko tea ne kisha kafin ki tafi." Tace"Gwaggo barshi kawai bana jin yunwa mybe ma ni da saka wani abu a cikina sai da rana.''


Sunanan zaune suna hira kasa-kasa kar su tashi ayshan narse ta shigo ta shaida musu zuwan direban Safarau ta mike ta fita bayan tayiwa gwaggo sallama.




Idanunsa da hankalinsa na kan agogo yana ta dakon zuwanta ya kai gwaro ya kai mari a palo zuwa d'akinsa hankalinsa bai kwanta ba har sai da yaji sallamarta cikin palon sannan ya sauke ajiyar zuciya.


Yana waigowa idanunta suka nuna mata abunda ke faruwa! me zata gani!!! gabanta ne ya fad'i ta tsurawa gabansa ido! tana kallo....Shima ya sai ya kalli inda take kallon ba tare da wata kunya ko fargaba ya karisa inda take toge a bakin kofa....Tsabar tsoro ya hanata karasawa tsakar palon ganin ya dunfarota ne yasa ta nemi hanyar tserewa ita gani tayi ma tamkar bashi ba, aikam taku guda tayi ya fizgota da karfin gaske ta fada kirjinsa gabanta ya dinga faduwa tace"Innallihi! Menene ke faruwa don Allah sakeni naje na had'a maka abinda zakaci."

Yace."Ba abunda ya sanya ni nasa aka dauki ba kenan!." Kafin tace komai ya cicci'beta! ya nufi dakinsa da ita dureta yayi kan bed ta mike da sauri tana kuka tare da rokonsa yace."Wai meye kike haka sai kace wata bakuwar abun ki bari kawai na samu nutsuwa dake ni da kaina zan mayar dake asibitin." Tana kuka tace"Ni wallahi bana son wannan harkar ta kara shiga tsakanina da kai na hakura nima kaje gurin amaryaka ka biya bukatarka ai ba haka hallitarka take ba da duba kaga yanda duk ka sauya hallita."

Yace"Tsabar sha'awa ce tayi min yawa Safa bakya tausayina kinje kin had'a kai da Aysha kuna ta muzguna min akan na 'kara aure shin a kaina ne aka ta'ba had'a mata uku da zaku bi ku takura min kuna take min hakki! idan nayiwa aysha laifi ke sai ki fad'amin laifin dana yi miki kawai saboda tsabar zalinci sai ki hanani biyan bukatata." Tace."Menene amfanin matar da ka aura yanzu ba sai ka kyaleni na huta ba." Yace."Matar dana aura bata tare ba data tare a dakinta bazan zo gurinki ba." Safarau ta fara kuka tana dukansa ta ko'ina amma gogon naku ma bai san tanayi ba haka ya hau kanta ya dinga sasakarta yana bugunta sai da yayi sau uku sannan ya saurarawa marainiyar Allah a wannan lokacin ne ya samu sassauci a tare dashi.


Iya galabaita Safarau ta galabaita a hannunsa wanda shi kansa yasan ya bata wahala dole tasa ya dauketa da kansa ya kaita toilet tare sukayi wankan tana jin wani irin mugun haushinsa haka ta fito ta nufi dakinta kaya ta sauya ta fito da idanu a jeme! ba tare data saurareshi ba ta kama hanya tayi ficewarta direban da ya kawo ta shi ta nema da ya mayar da ita asibitin lokacin kuma Omar din ya fito cikin sabuwar jallabiya fara kar!! ya sanya hula fara mai raga tas! dashi kamar wani balarabe ya kar'bi key hannun direban ya umarceta da ta shiga motar haka ta shiga tana kumbure kumbure! yaja motar suka fita daga gidan.

Cikin mota babu wanda ya shiga harkar wani shi yana draving yana sa'ke-sa'ke a zuciyarsa ita kuma tana ta faman dauke dauken kai kwata-kwata bata so ta had'a ido dashi yanzu duk wani 'kima da girmansa da take ganin a kaso dari kashi hamsin sun zube shiyasa ma bata san sanda take masa rashin kunya ba.

Gyaran murya yayi ya dan kalleta tare da mai da hankalinsa kan abunda yake yace."Ya jikin aysha ina fatan dai babu wata matsala ko.?


Shiru tayi masa bata bashi amsa ba yace."Safa na lura fa kina daukar abunda ya faru tsakanina da aysha da zafi ina ganin wannan ba abunda ya shafeki bane kin san mun saba irin wannan fad'an da Aysha mu shirya kanmu idan kika tsananta ke zamu bari a ciki.


Ta kalleshi babu yabo babu fallasa tace"Dole inji zafin abunda kayiwa Aysha saboda nima macace data san ciwon kanta ina tunanin watarana nima zaka iya yi min abunda yafi wanda kayiwa aysha, Yanzu kai fisabillihi bakaji kunyar abunda ka aikata mata ba, 'kawarta fa kuma aminyarta data riga ta gama sanin sirrinta ita ka aura duk matan duniya ka rasa wacce zaka aura sai ita wai shin ma menene ya rud'eka da ita mace babu fasali babu komai."!!!


Murmushi yayi yace."Ke da Aysha kun kasa fahimtar abunda nake so ku fahimta, shi aure fa lokaci ne dashi idan Allah ya 'kaddara maka zakayi zakayi babu wanda ya isa ya hana."

"Wannan ba kaddara bace son zuciyarka ne wallahi ai ka bani mamaki da kazo kana raragefe a kaina na dauka ai yanda kake zumud'i kan auran zaka manta dani sai kuma gashi kana da amarya ka dauko ni ka sauke bukatarka ashe ina da sauran mutunci a idanunka."


Yace.''Kinyi magana kin kuma bawa kanki amsa dama ni ai bance baki da mutunci ba kullum ke mai daraja ce da kuma mutunci a gurina....Maganar kuma na dauki daga asibiti tana da dalili na farko dai kinga bazan zauna in kashe kaina ba bayan nasan ina daku ke da aysha dole tasa ni sanyawa a dauko min ke saboda amaryata ba ta tare ba da ta tare da duk ba'azo nan ba can zanje na barje gumina."!!!!


Safa kamar ta d'ora hannu aka tayi ta zumduma ihu! haka taji lokacin da yake maganar sai kawai tayi gum! da bakinta tana tir da mugwayen halayen wasu mazan! tana jinsa yana ta magana tayi masa banza......Ta bangaransa dama haka yake so yaso ya kashe bakinta shiyasa ya yanko mata wannan maganar saboda yasan dole zata ji zafinta ta daina masa rashin kunya.



Tsaf! suka shiga suka sami aysha zaune a gefan gado narse guda na tsaye a kanta tana lura da yanda take shayar da yaran nono.......Gwaggo ko na gefe guda tana kallonsu.

Hankalinsa na kan ayshan ya shiga dakin....Safarau kam bakin gadon ta karisa tana taimakawa narses din.

Ya gaishe da gwaggo a mutunce yana tambayarta jikin ayshan tace"Jiki alhamudullhi kullum sake samuwa yake mu kam mungode Allah."

Yace."Shine abun godiya gwaggo." narses din suka gaisheshi suka fita sai ya mi'ke ya isa bakin gadon inda safarau ke tsaye tana gyarawa aysha rigar jikinta ta fito mata da nono guda d'aya takwararta tace bata koshi ba sai kokarin yin kuka take.

Yana tsayuwa yaji tsigar jikinsa na wani irin mi'kewa ya 'kurawa lafiyayyun brest din Aysha ido yana jin wani irin shocking a jikinsa wai ita aysha komai nata daban yake dana sauran mutane ne? to bashi da mai bashi wannan amsar dole ta sanya ya aro dauriya da jarumta ya sanya a ransa, ya dan zauna gefanta yana kallon fuskarta.....Tana kallon duk yanayin da yake ciki mamaki kawai take a cikin ranta ayi mutum sai kace ayu!! saboda jaraba....Ba tare da ta kalleshi ba tace"Antashi lafiya."!? baki na rawa yace."Lafiya Aysha ya yanayin jikin naki." ? "Alhmdullhi."! tace ba tare da ta kalleshi ba, ya kalli Safarau yace." Ki lura da kyau fa kar yarinyar nan ta 'kware da nono naga kamar yana so yayi mata yawa." Duk suka kalleshi tare da girgiza kai! sun san neman magana yake sai suka 'ki tanka masa sai gwaggo ce tace"Ai wannan 'yar sarkin tsotso ce kwana a yini ana shan nono ko tausayawa uwarta ba tayi."

Dariya ya hau yi yana kallon babyn yace."Ai lafiya ce gwaggo idan ban manta ba haka Abdul yayi gurin tsotso ko?"! yafad'i maganar yana kallon Aysha....Dauke kanta tayi ba tace masa komai ba.


Safarau tace"Gwaggo na fi son takwara ta tasha nono ta koshi ta fiki 'kiba da wayo na lura wannan mai sunan naki raguwa ce domin da zatayi kwazo irin naki da munji dad'i!

Gwaggo na dariya tace"Ahaf! ai ko 'kin'ki ko kin so Sa'adatu sai ta fiki himma da 'kwazo baki kirarin mi bane sa'adatu sa'ar mata duk gidan da babu sa'a babu sa'a!!

Dariya suka sanya dukaninsu har da ayshan su kabar Omar a cikin duhu sai yayi ta kallansu yana nazarin mujadalar da suke.

Sai bayan sun tsagaita da dariyar ne ya kalli gwaggo a nutse yace."Gwaggo anyi wa yaran hud'uba kenan to masha Allah."

Gwaggo tace"In banda abunka waye mai yi musu hud'uba kaine ubansu inace kunyi magana da Maimartaba kan sunayen da za'a samu mu nan muna abunmu ne kawai." Aysha ta kalli gwaggo rai a 'bace tace"Kai gwaggo ya kike so ki dawo da hannun agogo baya ashe bakya son takwarar da

16 / 29