Author : Binta Umar Category : Complete Novels
wani iri a jikinta.
Jiki a sanyaye tace"Yayana me yayi zafi haka? aure da bai fi wata d'aya ba har anyi an gama gaskiya banji dadi ba."
Hanci ya lakuce mata yana wani lumshe ido yace."Kaji ta da wani zance har da karyar da kai dama ai haka kuke so ke da 'yar uwarki shiyasa kuke ta yi min abunda kuka ga dama tom nayi muku abunda kuke so sai a zauna lafiya."
Tace"Wallahi ba haka bane ai baza muji dadi ba ka kasance daya daga cikin mazaje masu auri saki! Don Allah idan banyi shishshigi ba ina so ka fad'a min abunda yasa ka saketa."
Yace."Dalilai ne masu karfi Safa wanda suka sanya ni tilas rabuwa da ita domin shine alkari........Azima ta kasance bara gurbi a cikin mata................Tiryan tiryan ya zayyane mata irin zaman da sukayi da ita har lokacin da yake sex da ita da yanda yake kiran sunayen su kafin ya samu gamsuwa da kuma uwa uba cin amanar da tayi masa.
Safa dariya ke cinta amma sai ta daure kawai tana jajanta lamarin tace"Shiyasa duk abunda kaga baki yayi yawa a kai to babu alkairi a ciki kai a lokacin idonka ya rufe a kanta domin ni da aunty aysha ma har mun soma zargin ba haka ta barka ba to da yake Allah ba azzalimi bane gashi ya tona mata asiri da wuri ai cin amana baiyi ba wallahi."
Yace."Gaskiya ne Safa ni kaina daga baya na dawo ina tunanin ya akayi haka ta ka sance har na aureta daga baya kuma sai na mai da al'amarin a matsayin kaddara naji dadi kuma da Allah yasa bamuyi wani dogon zama da ita ba, saboda haka yanzu dake da Aysha kawai kun isheni rayuwa."
Safa tayi dariya duka hakoranta suka bayyana tace"Wai idan kana sex da ita sai ka kira sunana ko na auntyna kake gamsuwa ta'b!! wallahi dariya abun yake bani."
Janyota yayi ta fad'a kansa ya cire dankwalin kanta ya jefar ya fara wasa da gashinta yace"Wato dariya ma kike min ko."!
Tana dariya tace."Ai dole inyi dariya wallahi ni banta'ba jin mace irin ta ba."
Yace."Yanzu zanyi dake sai in kira sunanta kema kiji in dad'i."
"Ai wallahi ni nafi karfin wannan itama hakkinmu ne ya kamata shiyasa baka jin dad'inta har sai ka tuno ni'imar mu."
Ya mike zaune da ita a jikinsa yana kokarin cire mata rigar jikinta duk ya wani rikice sai sansana jikinta yake yana lasar fatar bayanta.
Sai ga Safa ta soma sakin layi ita da take cewa ta tsani abun itace ta taimaka masa ma ya cire rigar da vest din idanunsa sukayi tozali da brest dinta da suka kara girma da kwarjina a take ya gigice ya fara wasa dasu yana wani irin nishi hadin kai ta bashi sosai suka biyawa junansu bukata.
***
'Karfe shida dai-dai suna zaune a dakin taro gabakid'ayan su sun hallara har da Kulu tana zaune a kujera tayi sanyi sosai sai ya'ke take abun duniya ya isheta.
Maimartaba ya bude musu taro da addua gurin yayi shiru na minti biyar.
Galadima ya kalli Omar a nutse yace."Wannan zaman da mukayi saboda kai da Aysha mukayi, Dani da kai da kuma aysha duk masu laifi ne a gurin ubangiji kuma dole ya jarrabe mu da wasiwasi, Idan da ban baka umarnin sakin aysha ba a lokacin ni nasan ba zaka saketa ba to da yake shaid'an ya ratsa a gurin sai da haka ta kasance banta'ba nadama ba irin ta yau! nayi dana sani mutuka saboda ganin yanda al'amarin ya sauya......Kai kace ka mayar da matarka a lokacin da kayi sakin to yanzu abunda muke so mu sani kuma mu gani shaida tunda dai lokacin da ka furta kalmar babu wanda yaji ko ya gani muna so mu tabbatar da shaidarka."
Wani irin gumi ya shiga zubowa a jikinsa Omar bai ta'ba nadamar sakin Aysha ba kamar yau yanzu waye shaidarsa wanene yaji ko ya gani lokacin da yace ya mayar da aysha dakinta? babu shi don lokacin babu kowa a palon duk sun fuce sun barshi da Ayshan ita kuma a sume take a lokacin.
Ya d'ago idanunsa da sukayi jajawur! yana kallon Aysha duk ya koma kalar tausayi d'auke kanta tayi kamar bata ganshi ba dama tun kafin suyi wannan zaman yayi mata test na rarrashi da bada hakuri kar ta bujire masa.....karantawa tayi kawai bata bashi amsa ba. ya mai da idanunsa kan Safarau itama da tun kafin su zauna yake rarrashinta kan tace itace shaidar sa ta nuna bata san zancan ba don ba zatayi shaidar zur ba.
Waziri yace."Kayi shiru Omar dukanin mu kai muke sauraro.'
Ya ciro hankici ya goge gumin fuskarsa a sanyaye yace."Bani da shaida sai Allah domin a lokacin da nayi wannan furucin babu kowa a gurin sai ni sai ita Ayshan bani da tabbacin taji ko bata ji ba tunda bata cikin hayyacinta.....Allah ne shaida ta da zuciyata na saketa a lokacin kuma ba tare da na matsa daga gurin ba na janye sakin wallahi aysha har yanzu matata ce ba zanyi kaffara ba."
Gurin yayi shiru kowa na sa'ke-sa'ke!!! Maimartaba ransa ya 'baci sosai! da sosai shi sai yanzu yaji ashe galadima ne da kansa yasa aka saki ayshan wannan wane irin d'anyan aiki ne! Shi kuma Omar d'in da yake wawa ne mara hankali ya aikata sakin! babu shakka sai ya bashi wahala kafin ya amince ya mayar masa da matarsa anan gaba yana so yasan darajar mace ko ba ayshan ba ma yana da kyau ya gane saki da yawancin abubuwa ba tsari bane na masaraurar sa don Haka sai yayi gyaran murya a nutse yace."Ka aikata kuskure mafi muni dole Allah ya jarrabeka Aysha ta haramta a gareka mutukar baka kawo mana shaida 'kwakkwara ba, to nan ne zamu ma yar maka da matarka kamar yanda addini ya sharad'anta....Don haka daga nan zuwa kwana bakwai muka baka damar kawo shaidar ka idan kuma lokaci ya shige baka kawo ba to zamu bawa aysha damar tsayuwa da duk namijin da take so."!
Yana gama maganar sai ya mike Galadima ya mike shi da Waziri suka rufa masa baya.
To jama'ar gurin duk suka fice suka barshi a gurin tamkar wanu gunki ko da ya d'ago kai sai yaga babu kowa sai filin gurin hankali a tashe ya mike da sauri ya bar gurin.
***
"Auntyna dan Allah kiyi hakuri kinji wallahi yayi nadama ya gane gaskiya kuma tunda dai ya saki Azimar ba shikkenan ba don Allah kiji tausayinsa ki koma dakinki Idan kika bujure masa rayuwarsa na cikin rud'ani gashi d'an uwanki uban 'yayanki aunt aysha duk namijin da zaki aura ba zai kaishi ba."
Safara'u ce ke wannan maganar tana kusa da aysha ta rirrike hannunta
Aysha tace"Safa kenan wai ya kike so nayi ne? Nifa bani nace ya sakeni ba ki daina ma wannan maganar idan ba haka ba to gaskiya zamu 'bata ashe ke ba zaki iya rike min 'yayana ba ko bana gidan."!?
"Aunty kin kasa fahinta ta ne 'yayanki nawa ne wallahi inaji tamkar nice na haife su ina so ki fahimci inda na dosa ne misali idan ma haka din ne kinyi iddah to ki amince a sake d'aura muku aure ai akwai wannan damar."
Aysha ta girgiza kanta kana tace."Bana ta'ba barin abu na waiwaye shi na bar auran Omar har abadah! ina fatan haka shine alkairi."
Hawaye masu d'umi! suka shiga zuba a fuskar Safarau ta mike jikinta sanyi kalau tace"Shikkenan aunty aysha nagode tunda kin'ki fahinta ta Allah ya bamu alkairi."
Sai ta kama hanyar futa aysha bata ce mata komai ba har ta fuce daga dakin ta sauke ajiyar zuciya tare da mike kafafunta kan bed din ta kurawa rufin dakin ido hakika ya bata tausayi d'azu ganin irin halin da ya shiga na rud'u da tashin hankali!! to amma haka take so ya gane kuransa sannan ya gane darajarta nan gaba ya kiyaye aikata aiki irin wannan.
Wayarta ce ta kama ringing tana dubawa taga numbarsa ta ki dauka ya dinga kira babu ji babu gani ta'ki dauka haka yanaji yana gani ya hakura
Tana kuka ta bud'e dakin nasa ta shiga sai tayi turus! ganinsa zaune 'kasan kafet da wani dogon abu a hannunsa yana zu'ka yana fitar da haya'kin ta baki ta hanci.
Ya d'ago jajayen idonsa yana kallonta sai ta gumtse bakinta da hannunta hawaye na shatata a fuskarta ashe dama Yayanta na zu'kar haya'ki irin haka."!!? babu mai bata amsa dole sai shi.
Juyawa tayi zata futa daga dakin......"Safaaaa! ta jiyo sha'kak'kiyar muryarsa na kiran sunanta.....Juyowa tayi suka had'a had'a ido sai kawai ya ware mata hannuwansa! da gudu taje ta fad'a jikinsa tana wani irin kuka!
Kukanta ya dinga damunsa a rai ya d'ago kanta yana lashe hawayen murya na rawa yace."Ya kukayi da ita."!?
"Ta'ki amincewa ta ma'ki saurarata tace" Kar na sake zuwa inyi mata maganarka bata son zama da kai."!
Ya dinga jin wani irin tu'ku'kin ba'kin ciki na tokare masa kirji le'be na rawa yace."Ki daina wannan kukan kar ki damu kyaleta! kawai idan na mutu sai ta zuba ruwa a 'kasa tasha"! Cikin rashin madafa ya fad'i maganar.
Tace."Yayana ba zaka mutu ba insha Allahu zamuyi rayuwa me tsayi da kai ka kwantar da hankalinka ka daina zu'kar haya'ki bashine zai sanya zuciyarka tayi sanyi ba addua ce zata sanyayar maka da zuciya insha Allahu Aunty Aysha zata dawo hannunka ku cigaba da rayuwa mai dad'i."
A sha'ke! yace."Ta'ki ai! Ta'ki yarda dani Safa! ko bakya jin hukuncin da maimartaba ya yanke ne!! Idan Aysha tayi aure akan aurena Allah ya isa ban yafe baaaa."! ya karashe maganar yana wani irin tari!!! tare da d'auke wata kwalla data d'iso masa a kumatu.
Rungumeshi tayi sosai tana kuka shi kuma yana kukan zuci tabbas idan suka haramta masa auransa zaiyi 'kaura daga garin gaba daya zasu nemi shi su rasa zai d'auke iyalinsa duka ya 'kara gaba tunda dai su basu da fahinta yana da ilimi na addini kuma yasan abunda yake idan bai mai da aysha ba ba zai ce ba saboda yasan ko ta koma zasuyi zaman zina ne kuma duk 'yayan da zasu haifa basu da tushe to amma yayi rantsuwa da Allah kan cewar ya mai da matarsa sunce sai ya kawo shaida to shi kam bashi da wata shaida sai ta Allah komai zasuyi suje suyi tunda suna ganin haka shine dai-dai zai kwashe iyalinsa kawai su bar 'kasar ma gabad'aya.
*****
To tsawan kwanaki hud'u da suka gabata abunda ake ta fama dashi kenan kullum Fulani sai ta kirashi wai ya kawo shaidar sa kar lokaci ya cika saboda tasan halin Sarki da magana d'aya Omar tsabar haushi da takaici kawai sai ya bar mata gurin wani lokacin kuma idan ta kira shi ma baya zuwa saboda yasan maganar kenan......
Safarau ta kasa zuciya kullum sai ta shiga sashen Nanne gurun aysha basa rabuwa ta dad'in rai! duk sai rayukansu ya 'baci! domin aysha ta'ki tsayawa kwata-kwata ta saurareta tace"Shi da yake aiko ta to shi take so yazo da kansa sannan zata saurari maganar ta.
Koda ta fad'a masa abunda ayshan tace Sai yace." Bata isa yaje inda take ba wallahi shi ba shashan namiji bane duk abunda ta gadama taje tayi ai rayuwarta ce ya riga ya gama magana idan ta sake tayi aure kan auransa sai ya kashe mijin."!!!!
Al'amarin fa ya tsananta don lokacin da aysha taji labarin abunda yace wai idan tayi aure kan auransa zai kashe mijin sai ta dinga she'ka dariya har da kwanciya Takaici ya ishi safarau tace"Aunty kin mai da maganar wasa ko don Allah ki daina dariya."
Tace."Aikuwa kije kice masa mijin da zan aura ba shashasha bane irinsa jarumi ne mai kishin kansa sai dai su gwada 'yar 'kwanji domin ba zai tsaya ya kashe shi sai dai su kashe juna mutukar a kaina ne."
Aikuwa jin abunda tace ne ya sanya ya nufi sashen a zuciye zaije suyi wacce zasuyi da ita tunda ya lura bata da kunya ganin yanda ya nufi sashen cikin fusata ya sanya jikin safarau yayi sanyi tayi al'kawarin ta daina shiga al'amarin saboda tsoron abunda zai je ya dawo tunda a tsakanin Ayshan da shi ta rasa wanda zata tursasa kowa yana ji da kansa zata zuba musu ido kawai ta cigaba da yi musu addua kan Allah ya za'ba musu abunda yafi alkairi a rayuwarsu.
[6/12, 9:02 AM] Bintu Novel: 79
Lokacin da ya isa sashen yaji dadi da bai samu kowa a palon ba domin ga yanayin yanda ya shiga a fusace a zuciye tilas duk wanda ya kalli fuskarsa ya fahimci wani abu.
Kai tsaye dakinta ya nufa lokacin tana tsaye jikin window tana kallon harabar gidan.....Taji an bude kofar anshigo babu sallama.
Ta jiyo cikin nutsuwa sukayi ido hudu dashi sai gabanta ya fad'i ganinsa kwata kwata batayi tsammanin zai zo ba a yanda ya dauki zafi da ita
Yanda yayi kici-kici da fuska haka itama tayi mugun shan kunu ta zuba masa idano tana kallo.
Cikin jarumta da 'karfin gwiwa ya isa inda take tsaye yayi mata rumfa da faffad'an kirjinsa.
Aysha ta aro dauriya da jarumta tace"Menene haka kawai zaka shigo min daki babu sallama babu neman iso ka aikata babban laifi yanzu idan cikin wani hali nake shikkenan kuma ka cuce ni."
Yace."Ba wannan ya kawo ni gurinki ba." Ta kalleshi she'ke-she'ke! "To me ya kawo gurina."? Tafada tana kokarin ratse shi ta wuce
Ya tare hanyar tare da rike hannunta jikinsa duk yayi sanyi lokacin da ya shigo dakin da jarumtarsa da kwanjinsa amma yana kusanta jikinsa da nata sai yaji duk gwiwarsa ta sage.
Murya a sanyaye yace." Ayshaaa! magana zamuyi dake pls don Allah ki saurare ni."!
Tace"Ai na dauka daka shigo a fusace! zaka rufe ni da duka ne."!
"Wane mutum!! inji mutuwa ni kuma asuwa aysha ai yanzu ke kin zama hukuma sai da rarrashi gimbiya."!
Yafadi maganar yana karyar da wuya.
Hannunta ta fizge taje ta zauna.
bayanta ya bi ya zauna jikinta sosai.
Mikewa tayi da sauri ''Kar ka kara kuskuran rike min hannu ko kace zaka zauna kusa dani ni musulma ce kuma nasan abunda nake."
Ya danne 'bacin ran dake taso masa a cushe! yace."Aysha duk 'kokarin da kukeyi kuga kun haramta min aurena wallahi baku isa ba! ke matata ce har yanzu ko yanzu ina da ikon da zanyi dukanin abunda naga dama dake bani da laifi har a gurin Allah saboda haka ki kiyayi fad'a min ko wace iriyar magana."
"Allah ya sawa'ke wallahi kaje ka fara kaffara wai sai fad'a kake ni matarka ce ta ina na zama matarka ina shaidar ka!? kai ko kunyar rantsuwa bakayi ance da kai kaje ka kawo shaida ka'ki ai kowa ya fahimci inda ka dosa don haka dukanin abunda ya faru kaine ka jawowa kanka don ni wallahi nafi jin dadin rayuwa haka bani da wata matsala saboda haka don Allah ka samamin lafiya kaje ka zauna da matarka lafiya."
Ya mike tsaye rantsa a 'bace! yaso ta zauna suyi magana ta fahimta amma yana ganin dole sai ya 'bullo mata ta bayan gida domin shine zai fad'awa wani taurin kanta sam bata jin rarrashi.
"Wallahi idan kika 'kara furta wannan maganar sai na mareki yanzu! mara hankali kawai! ke yanzu a yanda kike wane namijin ne zai iya zama dake idan bani d'in ba! shashasha ana nuna mata abinda ya dace tana rashin hankali Safarau wannan ta fiki hankali da sannin ya kamata kuma wallahi ki rubuta ki aje kamar kin koma dakinki kin gama sai nayi miki rashin mutunci."! Yana huci yake maganar!
Cikin fusata tace" Kayi 'karya wallahi kace babu wanda xai so ni kai ma kasan ka fad'a ne domin kaji dad'in bakinka ka kalleni da kyau ka gani ni ba irin matan da maza xa su kalla su dauke kai bace kawai ina so ka gane cewar ni aysha idan na bar abu na barshi har abadah shiyasa nace bazan koma gidan ka ba, sai me? meye na tashin hankali dole ne sai ka zauna dani har kana ikirarin zakayi min rashin mutunci to ina jiran ka wallahi ni nawa rashin mutumcin ya zarce naka."!
Ya tsira mata rikittun idanunsa yana kallonta sai tsigalarsa take yana ji kamar ya ma'kure ta jikin bango saboda takaici! gudun kar ya aikata abunda zuciyarsa take sa'ka masa ne yasa ya kama hanya zai futa......Tace"Aure zanyi insha Allahu in huta da wannan jarabar taka ance baza a zauna da kai ba sai kace dole sai wani masifa kakewa mutune to ka kusa ma ka daina ganina sai ka nemi wacce zakayi wa rashin mutunci."
Har yayi niyar fita sai ya fasa ya sanyawa 'kofar key ya juyo fuskarsa babu rahama ya tunkareta.
Sai gabanta ya shiga fad'uwa ganin yanda yanayin fuskarsa ya sauya ya koma sadauki! lokacin kafin ya san waye mahaifinsa.
Daurewa tayi tana kallonsa har ya 'karaso inda take ya wani fizgo hannunta sai gata a faffad'a kirjinsa a kwance hannu daya yasa ya ratsata ta dinga kokarin kwacewa amma ina karfin ba d'aya bane.
Cikin kakkausar murya yace."Aure zakiyi ko."!? Shiru tayi tana buga kanta a kirjinsa da karfi duk a kokarinta na kubutar da kanta.
Ya dago fuskarta da hannunsa yana kallonta ya sake maimata maganarsa ta farko." Aure zakiyi ko aysha!? Murya na rawa tace"Eh aure zanyi tunda ba don kai kad'ai aka hallice ni ba."
Yayi wani killer smile yana cizan lips dinsa na kasa girgiza kansa yayi yace."Okey tunda dai kin yarda zakiyi aure kan aure no problems! iyayenki sun d'aure miki gindi domin su cuce ki! wanda dukaninsu nasan sun sani dai-dai gwargwado suna da ilimin addini amma saboda son kai ana kokarin rusa sinnar ma'aiki SAW okey dukanin abunda zakuyi kuje kuyi nima zanyi nawa na daina rarrashin ki ko kuma in turo Safara'u ki sata kuka a banza a wofi ni da kaina zai magance matsalata."
Kawai sai ya dauketa cak ya dure kan bed ya turmusheta!
Wani irin 'karfi ya zo mata ta dinga bugunsa ta ko ina tana yi masa hauka da buge-buge amma inaaa! wanda yayi nisa baya jin kira kuma 'karfin ba d'aya bane sai da yaci galaba a kanta yayi mata lilis don da ya samu ya shigeta sai da ya kawo sai uku kamar yanda ya saba sannan ya saurara mata.......Kuka take sosai tana nadama da tasani ta zauna cikin lisilama ta saurare shi ta lalla'ba shi ya fuce ba