Advertisements
Chapter 20 Reading Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar

Author :  Binta Umar Category :  Complete Novels

Chapter   20 / 29

57K to 60K   out of 86.8K words

bashi da imani wallahi bakiga irin muguntar da yayi min ba har yanzu mara ta ciwo takeyi dalilin wannan abu."

Aysha na dariya tace"Haba 'kanwata ya ina yabon ki sallah kuma zaki kasa alwala ai na lura kina kokarin daurewa fitinarsa yanzu kuma me yasa? karfa kice don bama tare dashi ba zaki kyautatawa mijinki ba yin hakan ba dai-dai bane."

"Wallahi aunty a yanzu dai ba zan iya jurewa ba gaskiya nace miki fa tun ranar da yayi min wannan muguntar mara ta ke ciwo shiru kawai nayi."


Cikin kulawa aysha tace"To ko ciki ne dake."? Da sauri ta kalleta tana washe baki "Aunty Allah yasa ciki gareni dana ji dadi."

"Insha Allahu shine Safa bari Dr ya shigo ko test ne sai ayi miki a gani ko."!

Cikin jin nauyi tace" Nagode aunty dama idan mutum nada ciki yana farawa ne da ciwon mara."?


'Kwarai kuwa ai wani cikin ma a ranar da ya same shi yake nuna kansa nima ina addua Allah yasa ciki gareki kanwata."


Safarau ta dinga jin wani kaunar aysha na ratsa jiki da jininta tana ji a duniya bata da babban masoyi sama da ita da fulani da maimartaba a cewarta yanzu Omar ba ya sonta.



****

To kusan asibiti uku Azima taje zance dai daya suke fada mata shine lafiyar ta lau bata da wata matsala kuma ko wane namiji zai iya yin sex da ita yaji dad'i....Don haka sai ta hakura ta zauna ta dinga bankar maganin bature na kara ni'ima da d'adi ta dinga shan kayan marmari don dai duk ta zama zam-zam.....Inda gogon naku yake tsabga mata wulakanci kusufa-kusufa idan jarabarsa ta ciyo shi ya haye kanta yayi ta lugudarta yana kiran sunan Aysha ko Safara'u! Har ta gaji ta daina jin haushi ita dai tunda in ya hau kanta tana samun gamsuwa shima yana gamsuwa shikkenan ko sunan uwarsa zai kira yaje yayi ta kira....Yanzu burinta bai wuce su koma gida ta bazama ba gurin malamai sai tasa an daure masa baki dashi da matan nasa....Wannan kudirin shine a cikin ranta.

****

Duka-duka Satin Aysha biyu aka sallameta sai da suka tabbatar da ingatuwar lafiyarta data babyanta sannan suka nufi gida.....Nanne tasa an gyara mata dakinta komai an sanya mata gadajen yan biyu na can gefe guda da sauran kayyayakin su yanzu Nanne Kula take da Aysha sosai ta daina kyararta Aysha ta cigaba da jego mai kyau ta ko wane bangare tana samun kulawa don kullum Fulani sai ta shigo ta duba su ita da yaran.......Kuma kullum cikin rarrashin ta takeyi kan ta koma dakinta ta kula da 'yayanta Aysha dai jinta kawai takeyi saboda yanzu wani irin kwarjini take mata.

Safarau kam dama da suka dawo daga Asibitin kai tsaye sashen Fulani ta ya da zango Fulani bata takura mata ba kan ta koma sashensu sai ta kyaleta ta cigaba da zama anan din kamar jira ake ta dawo gida sai ciwo yau da lafiya gobe babu amai zazzabi da zubda miyau!! Fulani dai ta gane juna biyu gareta ganin tana boye-boye da jin kunya sanya ta kirata take tambayar ta kunya duk ta ishi safarau sai ta kama inda-inda Fulani tace na lura cike ne dake kuma kina 'boyewa ko Safa."? sai ta sunkuyar da kanta tana wasa da hannunta fulani tace"Wata nawa ne."? Cikin kunya tace"Mama ai baiyi kwari ba duka duka baifi sati uku uba." Tace''Ya akayi ki san baiyi sati uku ba ."? Tace."Aunty Aysha tasa akai min test a asibiti suka fad'i kwanakin cikin." Fulani ta sauke ajiyar zuciya cikin kulawa tace"To Ubangiji Allah ya ingata ya rabaku lafiya .'' Cikin zuciyarta ta amsa da 'ameen"

To kamar yanda Aysha ke samun kulawa haka Safarau ke samun tsantsar kulawa daga 'bangaran Fulani abun dai sai godiyar Allah dukaninsu sun samu kwanciyar hankali sun manta da wani Omar da amaryashi shine dai kullum cikin kira awaya kamar masifa Aysha kam sai ya kira sau ashirin bata dauka ba sai taga dama take dauka... Safarau kam tana kula shi ita amma ba sosai ba wani lokacin ma da fad'a suke rabuwa....Omar yanzu duk ya zama wani iri ga aiki ga tension din mata idan kuka ganshi sai ya baku tausayi gefen Azima kuma ta bude masa wuta kullum sai ta tayar masa da sha'awa sunyi sex kamar ayu da matarsa haka suka koma saboda jaraba....Duk ya rame sai uban 'kasumba a fuska.
[6/9, 11:07 AM] Bintu Novel: 76



Yau dai duk jarabarsa yayi rantsuwar ba zai taki Azima saboda tsananin wahalar da yake sha kafin dadin yazo sai kace wani mahaukaci ya tsani abunda yake yi wanda a shara'ance ma haramun ne ransa na 'baci yana sex da ita yana kiran Aysha ko Safarau shiyasa ma ya fara kokarin dauriya da kudirin daina biyewa son zuciyarsa yana sabon Allah kuma ya lura ta 'ban garanta sam bata damuwa da abunda yakeyi tunda ta nuna masa damuwarta ranar farko bata sake nunawa ba ga wata irinyar jaraba data tsiro masa dashi mutukar yana gida shikkenan ta dinga damunsa idan taga yaki sauraranta sai tayi zigidir haihuwar uwarta tayi ta yawo a gabansa tsirara to shi kuma nan hankalinsa zai tashi ya biye mata ya shiga wahala ita kuma tayi ta nishad'antuwa tana masa sambatu Azima har taso ta zarta Omar gurin jaraba da alama tana daya daga cikin jinsin mutanan nan da ake kira da hajirai....To ganin irin abunda takeyi ne ya sanya gari na waye wa sai ya fice don watarana ma a can company da suke aiki su Sulaiman suke samun sa wannan yasa aikin nasu yayi saurin kammala sai abunda ba'a rasa ba, yanzu saura kwana biyar su wuce gida.


Yana kwance kan doguwar kujera jikinsa sanye da dogon wando na wani milk din yadi babu riga a jikinsa gashin kirjinsa yayi luf abun sha'awa bacci yake ji sosai amma kuma ya kwad'aita dajin muryar iyalinsa gabakid'aya yanzu hankalinsa yayi gida sai kiran wayarsu yake sunki dauka idan ya kira ta Aysha sai ya kira ta safarau duk suna gani sun shareshi ya mike zaune tare da dafe kansa wannan had'in kai nasu na mutukar bashi haushi wai idan daya tayi masa abu maimakon dayar ta rarrasheshi ta kula dashi sai itama ta cusguna masa mussaman Safarau da take biyewa aysha kan abunda takeyi masa.


Cikin wani mitstsin wanda wanda duk ya shige matse-matsin ta da wata figaggiyar riga wanda duk brest din ta a waje ta fito daga d'akin yana ganin ta fito ya dauke kansa yana cin kunu yanzu duk wannan tsarin jikin nata baya burgeshi....Tana zuwa ta sa'kalo wuyansa ta d'ora fuskarta ya kafadarsa tana masa magana kasa kasa "Honey muje ka kwanta ka huta kaji! muje inyi maka tausa naji dadi yau daka zauna a gida."

Omar tsaf ya fahimci dabararta tana so yaje ya kwanta ta turmusheshi bai zai iya ba yace."Na fahimci abunda kike so kuma bazan yi ba wallahi kika matsa min Azima zan fita in bar miki dakin haba!! wannan wace iriyar masifa ce duk kin mai dani wani sususu! kisa na dinga abunda be dace ba to bari kiji daga yau na daina tarayyar aure dake sai kin samu lafiya a karan kanki kina gamsar dani ba sai na kira wata ba."


Azima taji haushi sosai tace"Wai me yasa kake yi min hakane? kullum da irin kalar zagin da cin mutumcin da zakayi min ai idan haushi ne nice yafi kamata naji haushin abunda kake min amma saboda ka samu gamsuwa yasa na kyaleka kana kiran sunan matanka ban damu ba tunda dai nasan ni'ima ce kuma kana jin dadi har ka gamsu to meye abun tada hankali da bakar magana."


Yace."Ni dai na fad'a miki karki kuskura ki 'kara kusantata ni ba shashashan namiji bane da zaki sani ina sabon Allah."


Tace."To idan ban kusance ka ba wazan kusanta kaine fa mijina kuma kaine ka horar dani kan komai idan baka biya min bukatata ba waye zai biya min."!?

Yace."Karya kike kice nine na horar dake dama can kin iya abunki karfa ki manta ke din ba cikakkiyar mace bace so sai kije ki nemi wanda ya fara horar dake bani ba."


Kuka ta farayi ya mike yana fad'in"Fita zanyi in bar miki dakin idan kinyi shiru na dawo." Ya mike ya shiga daki rigarsa ya fito da ita a hannu kamar wani mara nutsuwa ya kama hanyar fita yana kokarin sanya rigar.


Azima kuka take hai'kan tana jajantawa kanta wannan wane irin cin mutunci ne Omar keyi mata idan ba zai iya zama da ita ba ai sai ya sawake mata auransa....Yanzu tasan dadin namiji sosai shiyasa kullum take kwana da sha'awa ta tashi da ita bayan haka kuma ga irin magungunan da take sha na kara mata sha'awar da namiji yanzu ma abunda ke cinta kenan.......Kofar dakin aka buga ta goge fuskarta da sauri domin ta dauka matar Sulaiman ce dake takan shigo su gaisa ba tare da ta rufe jikinta ba taje ta bude kofar....Wannan katon Inyamirin ne a tsaye hannunsa rike da wani plate mai murfi sai suka fara kallon juna ita dashi Axima ta fara ayyanawa a ranta cewar mutumin zaiyi karfi da dad'i saboda yanayin girman jikinsa kamar Omar yake dama ta ta'baji ana fad'a cewar dad'in namiji ko wanne da irinsa matar da tayi aure aure itace zata shaida hakan....Nan da nan sai ta d'arsa sha'awarsa cikin ranta mussaman da taga yana kallonta da nonowanta a take tsigar jikinta ta fara tashi ta fara jin wani magana d'iso na fizgarta gareshi.

Mika mata plate din yayi cikin hard'addiyar hausarshi yace."Baby ko kina da wata bukata ne."!? Azima ta wani lumshe ido ta daga kanta....Aikuwa sai ya fara waigen gabansa da bayansa ganin babu kowa kawai ya afka cikin dakin....Sai ta zira key a jikin kofar....Ta juya baya tana wata iriyar tafiya ya bi bayanta da kallo yana lashe bakinsa blet dinsa ya soma kwancewa tuni gabansa ya mike sosai ya cire rigar jikinsa Azima na hango yanda girmansa yake sai taji wani irin ruwa na tsiyayo mata ta mike zaune da sauri ta cire yalolon wandon dake jikinta wata iriyar kwanciya tayi aikuwa guy nan ya d'imauce ganin gabanata a zahiri ga brest dinta da suka tsone masa ido tuni yazo ya afka kanta ta bude masa jiki sosai ya shige ta......."Waiyoo! mutumin karfi ne dashi don har yaso ya zarta Omar din sai ta dinga ihy! tana rirrikeshi dadi duk yasa ta rasa yanda zatayi salo-salo ya dinga yi mata tana bashi a hadin kai,.....Kuma abun mamaki tana jin sanda yake kawowa a sa'banin Omar da sai yafi awa daya bai kawowa ba wannan kuma ya kawo sau uku gashi gabansa har yanzu a mike yake sai ta fara tunanin dama sharri ne irin na da namiji ita dama tasan cikkakiyar macace mai lafiya saboda tsabar iskanci zaije taje ta nemi magani to yanzu tunda dai ta gane lafiyarta lau yaje ya rike jijiyarsa zata nema a gurin wasu sha'awar data yanke kenan.....mintina talatin suka kwashe suna biya junansu bukata kafin su gamsu Azima tace"Kullum kana zuwa idan ka fahimci wanda muka zo dashi ya fita." yace."Babu matsala mikewa yayi ya zira kayansa ya kama hanyar fita Azima ta kirashi yaja ya tsaya yana mata shu'umin kallo mirmushi tayi tace"Babu shakka kai din jarumi ne kuma gwarzo ne dole inyi maka kyauta."
Shi dai murumshi kawai yake Azima ta dauki Tsadaddan agogon Omar da yake ji dashi ta mika masa Aikuwa ya kar'ba da sauri yana washe baki sosai yasan tsadar agogon da muhimancin sa, tace"Okey kar ka damu ko sai gobe ina sauraran zuwanka." Yace." okey babu damuwa fita yayi daga dakin ransa fari kwal gaskiya yaji dadin mu'amula da ita domin ta ko wane fanni tayi ga kyautar agogo ya samu wanda kudinsa suka tasamma dubu dari me zaice kuwa ai gobe zai sanya ido sosai yaga fitar Omar ya lalla'bo ya kwashi ganima!

****

Tofa a tsakanin kwanaki biyar Azima da kwarton ta sun kulle sosai suke mu'amula tamkar mata da miji yana ganin Omar ya fita zai fakaici idon mutane ya lalla'bo suyi abunda zasuyi su gama.....Al'amarin sai dinga bashi mamaki ganin ta daina takura masa ko ya shigo bata zuwa inda yake duk wata magana da zasuyi ita dashi nesa nesa to ta bangaransa sai yaji dadin hakan ya cigaba da kokarin boye damuwarsa akan ya sa'bi Allah......Shine ya karan tilasta mata kan ta sake zuwa asibiti a dubata kafin su koma gida...Tace masa zataje yana fita ta kira mutumin nata a waya ta fad'a masa yace."Ki rabu dashi kawai tunda dai ke kin san lafiyarki lau kar ki wani damu zan jiraki a bakin gate ki fito muje gidan wani abokina kawai.


Aikuwa haka akayi Azima ta shirya tsaf! ta fita ta iskeshi a bakin gate kamar yanda ya fada din ya dauketa suka nufi gidan abokinsa......Rayuwa sukayi da ita dashi mai muni Azima idanunta duk sun rife ta manta cewa ita din d'iyar musulumai ce ta biyewa arne suna sa'bon Allah.........Sai da suka kammala sukayi wanka suka ci abinci sannan ya d'aukota da nufi mai da ita hotel din....Aikuwa motar su na shiga tasu Omar na shigowa mai dauke da tambarin sunan company su a jikin motar......Direba ne yake jan motar kuma shi kad'ai ya dawo domun daukar wasu muhiman takaddu, Tsaf ya hango Azima gaban motar Emeka tana kyalkyala dariya tare da kai masa duka shi kuma sai kokarin kamo fuskarta yake yana so su had'a baki kiss.....Yaji wani irin yammm! a jikinsa zare ido yake sosai yana so ya tabbatar shin itace ko kuma kama ce! fitowa tayi daga motar Emeka ya fito da jakarta a hannunsa kai tsaye yaga sun nufi bene inda dakunansu suke.....Sai ya bude motar ya fito jikinsa na kyarma!! ya bi bayansu..... Yana isa kofar dakin ya ganta a kulle da alama sun shige ciki tare sai ya murd'a handle din yana kokarin budewa yaji ta a kulle kwankwasawa ya hau yi kamar wani zautacce....."Waye ne."!? ya jiyo muryarta shiru yayi yana zufa!!! Azima ta sake fad'in"Wai waye ko Halima ce."? tana nufin matar Sulaiman."! Omar yayi shiru gumi sai tsinko masa yake.


Sawun tafiyarta yaji zata koma tana fad'in "To tunda dai an'ki magana shikkenan."! Sai ya tsananta bugun kofar tamkar zai jijjigeta har bugun ya fara daukar hankalin mutane!!! Azima ta dawo da baya tana jan tsaki! " Wannan Halima ta damu mutane sai kace wata tsiyar zatayi min." Emeka yace."Baby kyaleta kawai kuzo muyi mu gama akwai aiki a gabana."

Tace"Bari dai na bud'e mata inji menene nasan baxa ta tafi ba sai kace mayya."

Yace."okey kiyi sauri." wayarsa yake latsawa yana cike da farin ciki....Azima ta karaso kofar tana fad'in"To ai tunda gani zan bude miki kofar sai ki daina buguwa haka Halima kin fiye kauyanci wallahi."! ta murza key din tare da bude kofar!


Rugugugugu!!!! Gabanta ya yanke ya fad'i ganin mutumin dake tsaye a gabanta! sam batayi tsammanin dawowarsa cikin wannan lokacin ba saboda tasan idan ya fita kullum da safe to sai dare zai dawo ko wani abun yake bukata aikowa yake yace ta duba cikin jakarshi ta dauko masa.....Bakin na rawa tace."Honey sann....Yau ka daw...! ko wani abu ka man....ta ne."!?


Ya kalleta da jajayen idanunsa kamar gauta yace."Ina kwarton naki yake."!? "Innalilihi wa'ina ilahi raji'un!!!! Iya abunda ta iya fad'a kenan sai ji tayi ya kai mata wani irin mugun duka a baki ya hankad'ata cikin d'akin ya mayar da mukulli ya kulle .....Yana huci! yace." Ashe ke musuluma ce Azima!! har kina iya furta wannan kalmar kina kuma aikata ashararanci....Na gani!! naga komai! na ganki karkiyi min wata magana."!

Sai ta d'ago kanta tana kallonsa fuskarta sha'be sha'be da hawaye ga bakinta ya fashe sai zubar da jini yakeyi hannu ta hau d'agawa ta ma kasa cewa komai saboda tsabar rud'u da tashin hankali!!!


"Honey wai kina ina ne please kin san akwai aiki a gabana kizo muyi mu gama ina so inje in fara aikina."!

Omar ya juyo hard'ad'iyar maganar Emeka dake cikin kuryar dakin kwance a kan gado.....Sai ya nufi dakin yana wata iriyar tafiya kamar namijin Zaki!!!


Emeka ya mi'ke zaune a zabure! wayar dake hannunsa ta fad'o kasa sai ya fara lalubar singlet dinsa da ya cire hannu na rawa ya sakko daga bed din ya rakube jikin bango yana makyarkyata ha'kika yanda yaga Omar din na huci da numfarfashi! ya bashi tsoro ya razana shi yasan baushen mutum bai iya kishi ba kuma dukaninsu daga mazansu da matansu suna da tsanani kishin junansu tabbas yasan yau kashin sa ya bushe mai kwatarsa sai Allah watakila ma karshen sa ne yazo shikkenan ga ranar da yake jin tsoro tazo sai kawai ya nemi hanyar fecewa singlet dinsa a hannu ga wayarsa da murfin ya cire.....Omar ya kwashe masa kafafu sai gashi ya fad'i a gurin!! Da sauri ya mi'ke ya kaiwa Omar din wani wawan duka! yayi saurin kaucewa ya samu iska! Emeka ya samu damar isa kofar fita da gudu Omar ya iskeshi ya sake kwarfe masa kafufu ! Emeka ya zube a gurin yana ihu!!! Omar ya take masa murfin gwiwa yana murzawa ihu! Emeka yakeyi "Please Oga!! kar kayi min rauni! bani da laifi sai nata Wayyo Ogaa""" Omar ya cire blet din jikinsa ya shiga tafka masa ta ko ina!


Azima na jin ihun! Emeka sai hankalinta ya tashi sosai ta mike da kyar tana wuri-wuri a gurin can ta hango mitsitsin gyalanta kan kujera ai da sauri ta dauka ta yafa ta bude kofar dakin da sauri ta fuce



Omar tafkar Emeka yake tamkar wanda Allah ya aikoshi sai da yayi masa lilis ya farfasa masa jiki ya kumbura masa fuska duk hallitunsa suka sauya yana numfashi da kyar sannan ya kyakeshi ba tare da ya mai da belt din ba ya fita......Wayam!! babu Azima yayi wuri-wuri a gurin tamkar wani mara hankali ya kalli kofar dakin nan ya ganta a bude hakan ya nuna masa cewar ta samu hanyar tserewa ai a guje ya fita ya rufa mata baya.


Azima na fita bakin gate ta fara dawurwura sai rufe fuskarta takeyi bata so aga yanda bakinta ya fashe mota take so ta samu sam babu sai ta fara tafiya da kafa tana waiwayen bayanta can!! wata katuwar mota ta karyo kwanta tayi gaba

20 / 29