Author : Binta Umar Category : Complete Novels
nayi miki kenan.",! murmushi kawai gwaggo tayi.
Tace."Ni dai na gama rad'awa yara na suna *Sa'adatu Safara'u* Sai ya bita da wani irin kallo na al'ajabi! Aysha ce tayi wannan tunanin mai kyau da ma'ana shi idan da ta tasa ne zai barwa yaran sunansu *Hassana da Husaina* amma yaji dadin abunda tayi nayi wa Safara'u takwara ha'kika babu abunda zasu cewa safarau sai godiya. Ta 'bangaran gwaggo ma matar tayi a rayuwa kuma ta cancanci ayi mata komar don haka kamar yanda mahaifiyar yaran ta fad'i sunan to dashi zaiyi musu hud'uba.....Ya kar'bi wacce take hannun Gwaggo yace."Itace Sa'adatu ko."? gwaggo tace"Eh." Sai ya kara bakinsa a kunnata yayi mata hud'uba da sunan Sa'adatu. Ya kar'bi ta hannun Safara'u itama yayi mata hud'uba da sunan Safara'u.....Ya dinga kallon yaran nasa yana jin wani irin dadi da farin ciki na ratsa shi hakika ba karamin baiwa Ubangiji yayi masa ba yaransa kyawawa masu lafiya....Yace."Gwaggo naji dadi sosai yara na duk kamanni na suke daukowa."
Gwaggo tace"Babu shakka kam! da alama kafi ayshan karfin jini amma itama ai suna dauko wani abu nata da kai da ayshan akwai yanayin kamanni na jini."
Yace."Gwaggo mu barshi dai a matsayin na fita karfin jini ita raguwa ce fanni komai shiyasa suka d'auko kammanina." Gaggo najin yana nema ya kauce hanya sai ta mike ta bar dakin....Tana fita wayarsa ta fara kara yana dubawa yaga Azima ya dan saci kallonsu suna magana da juna, sai ya aje yarinyar dake hannunsa ya fita daga dakin minti biyar ya dawo dakin yana kallonsu a nutse ya kalli Aysha yace."Aysha Azima naso ta shigo ta dubaki." duka suka watsa masa wani irin kallo domin jin abunda ya fad'a!
[6/7, 10:08 AM] Bintu Novel: 74
Ganin irin kallon da suke masa ne ya sanya ya kama hanya ya futa yana jinjina kansa, a ganinsa ba wata matsala bace don Azima ta duba Aysha ai kulawa ce da nuna ka damu da mutum ta 'bangaran Azima bai ta'ba fuskantar wata matsala ba a dangane da matansa burin ta kullum ta zauna lafiya dasu.
Azima na zaune gefan gwaggo Hasina kawarta na gefenta a zaune sai kalallame gwaggo suke da da'din baki gami da ladabin karya Gwaggo har ta soma jin Azima ta soma shiga ranta tunda ta lura yarinya ce mai hankali da kaunar zaman lafiya tana gani idan aysha zata nutsu ta kwantar da hankalinta to zasu zauna lafiya da juna.
Yace."Bisimillah ko." Tare suka mike Azima da Hasina sai yayi gaba suka rufa masa baya.
Idanunta tar! ta shiga cikin dakin suka had'a ido da aysha dake gadonta na kallon kofar shigowa....Kamar yanda ta kasa dauke ido daga kanta haka itama Azimar ta ki dauke nata idon daga kanta har ta karisa bakin gadon tana nazarinta.
Cikin kulawa da iya barikanci Hasina ke gaida aysha tare da yi mata barka tana fad'in"Ina yaran namu suke."!? Omar ya mi'ka hannu ya kar'bi yarinyar dake hannun Safarau ya mika mata ta kar'ba tana ta washe baki fadi take yaran kuwa kyawawa tubarkallah."
'Dakin yayi shiru har yanzu an rasa wanda zai fara yiwa wani magana tsakanin Aysha da Safarau da Azima kallon kallo kawai ake
Hasina ce kawai take sambatun surutun ta a dakin.
Azima ta kalli Aysha tare da sasauta murya tace"'kawata sannu ina fatan kin samu kai lafiya to Ubangiji Allah ya raya mana babys ke kuma Allah ya baki lafiya."
Cikin dakiya tace."Ameen nagode."! dakin yayi shiru safarau sai zabga musu harara take kamar idonta zai fad'i wallahi tafi karfin ta kula ko wace 'yar iska a cikinsu.....Omar na hankalce da kallon banzan da take musu ransa ya 'baci amma sai ya share ya cigaba da hiran yaran sa da Hasina data rud'e a kansu sai tankasu take.
Aysha dai da tagaji ta kalli Safarau a nutse tace"Safa dauke min yara ki fita dasu a dakin nan."!
Shiru ya ratsa dakin Safarau ta mike a nutse ta kar'bi yarinyar dake hannun Hasina ta fita da ita ta dawo ta dauki d'ayar ma ta fita da ita.
Hasina sai ta tsargu! ranta ya 'baci sosai ! tace"Daga zuwa abun arziki sai sharri ya biyo baya To ni kam 'Kawata na futa sai kin fito." Ta kama hanya ta futa daga d'akin....Azima ta mike tsaye ranta a 'bace tace"Aysha wai me yasa ke baki san mutunci ba ne nasan abunda kikewa fushi har kina d'auke min kai! saboda na auri mijinki to ki sani komai 'kinki da abu idan Allah yaso sai ya faru aikin banza kawai yanzu meye laifin Hasina don ta zo duba ki babu komai mune muka kawo kanmu gaba idan kin ganni a inda kike ki sanya gatari ki sare min kafafu."!!! Ta kama hanyar futa ranta a bace taji ciwon shariyar da Ayshan tayi musu...Karo suka buga da Safarau ta dauke ta ta watsar tare da jan tsaki! Azima ta bita da wani irin kallo na takaici zuciyarta kamar ta buga ta fuce fuuuuu!
Yana tsaye a inda yake abun ya faru sai kawai ya dauki laifin ya dora shi kan aysha yana ganin duk laifin nata yanzu meye laifin wanda ya nuna kulawarsa a kanka....Ransa a 'bace ya bi bayan su Azima.
Shiru dakin yayi ko wacce bakin ciki tamkar ya kasheta ba kamar Safarau tanaji tamkar ta had'iyi zuciya ta mutu aysha kam bata ji ciwon irin maganganun da Azima ta fad'a mata ba tasan tana so ta nad'e tabarmar kunya ne shiyasa ta hau wannan fuffukar! Tayi kuma a banza inda aysha ce wanda takeyi dominsa ma a halin yanzu baya gabanta.
Suna kokarin fita daga asibitin ne suka hangoshi Hashina ta tsayar da motar bangaran da Azima ke zaune ya karasa ya runkufar da kansa sosai yake lallashinta da bata hakuri kan abunda ya faru tace"Haba ka duba fa kaga wulakacin Aysha shin tana nufin kawata mayya ce zata lashe mata 'yaya kome? wannan ai cin fuska ne da tozarta dan adam! kuma na lura Yarinyar nan Safarau kamar ta zama yarinyar ta don ba kaga kallon banzan da tayi min ba ni burina idan na tare a gidanka mu zauna lafiya dasu amma na lura had'e min kai zasuyi saboda haka yana da kyau! ka ja kunnenta gaskiya bana son raini dukaninsu idan sun so mu zauna lafiya da juna zamu zauna idan kuma sun nuna ba hakaba to ni nafi so iya wulakanci."
Yace."Duk wannan maganar bata taso ba ke Hasina ke akayiwa laifi kiyi hakuri wannan d'abi'ar aysha ne wanda idan tayi mutum zai ga kamar ta wulakantashi amma Aysha na da kyakkyawar mu'amula da mutane ke shaida ce.." Ya fadi maganar yana kallon Azima...Tace"Yanzu dai kana nuna min cewar abunda tayi shine dai-dai."!?
Hannu ya d'aga tare da d'age kafad'a yace."No ba haka nake nufi ba kawai ina so ita Hasinar ta fahimci al'amarin domin bana so maganar tayi tsayi a tsakaninku saboda samun kyakykyawar jituwa cikin ku bana so wata ta 'kullaci 'yar uwarta." Sai kawai ta girgiza kanta tana mamaki gami da jinjina al'amari da tsara magana irin tashi anan yana nufin yana so ya wanke aysha ne bayan yasan kuma tayi musu abunda bai dace ba."
'Dan kallonta yayi a fakaice yace."Ina fatan kin gama sallama da dangi kin kuma shirya jakarki gobe idan Allah ya kaimu da wuri zamu tafi."
Tace."Komai nawa a kammale yake bani da wata matsala yace."Shikkenan to sai munyi waya kenan." Kallonsa tayi tana narke fuska tace"Kana nufin ba zaka zo da daddare ba."!?
Ya dan shafa sajan fuskarsa yana mata wani irin kallo yace."Bana jin zan zo da daddare Azima mu bari sai gobe kawai karki damu insha Allah i yanzu muna tare da juna."
Tayi wani fari da ido tace"Shikkenan Allah ya kaimu." Hannu ya daga mata Hasina taja motar suka fita daga asibitin....Ya sauke ajiyar zuciya mai zafi duk sanda suka had'a ido da ido da Azima sai ya sake jin kauna da sonta na kara nunkuwa a zuciyarsa.
"Wallahi aunt Aysha Azimar nan ta bani mamaki sosai yanzu ita ba taji kunyar hada ido dake ba gaskiya wasu mutanan basu da mutunci da sanin ya kamata."
Aysha ta danyi murmushi tare sa gyara zamanta tace"Safarau kenan aini tuntuni mutane sun koya min hankali wallahi ke a yanzu a tunanin ki Azima zataji kunyar had'a ido dani hummm! har yanzu ba san sharrin mutum ba mussaman irinsu Azima wanda zaka amince musu su kuma su ha'ince ka, nasan tazo munafurci ne tam idan jurinta sanya ido kan aysha itace a wahale miji ne dai na bar mata shi shikkenan fa maganar."
"Wallahi aunt ba shikkenan ba har yanzu kina da sauran damarki a hannu wacce za ta sanya ki ki rama irin rashin mutuncin da tayi miki.... Ta aure miki miji tazo tana kokarin zaginki mtwsss!
Safarau ta 'karasa maganar tana wani irib huci kishi sai cinta yake kamar zai cinye mata zuciya.
Aysha ta zuba mata ido tana kallo sai ta dinga tunano lokacin da ta dinga yin haukan kishi da za'a auro ta!! girgiza kanta kawai tayi a tabbas a wancan lokaci tayi tsananin kishin safarau mutuka...amma yanzu sam bata daukarta a matsayin kishiya sai yar uwa, 'Bangaran Azima kuwa kwata-kwata bata jin kishinta ko d'aya a cikin ranta ita fa abunda yayi mugun daga mata hankali da al'amarin shine yanda Omar ya munafurce ya yadaureta kan auranta shine kawai yake bata marai ashe zaka iya amincewa da namiji shi kuma ya tona maka asiri a yanzu dai sam bata ji kishin Azima cikin ranta saboda tasan ala'kar da zata sanya taji kishinta ta datse shiyasa kawai ta kwantar da hankalinta.
Ya shigo dakin fuskarsa babu yabo babu fallasa yana kallon yanda safarau ke huci tana zagin Azima da fad'in ta cika mara mutunci kuma butulu maciyar amana."
Gyaran murya yayi ya sake had'e fuska yana kallon Safara'un Yace."Wai ke yaushe kika koyi rashin mutunci da rashin arziki ne? shiru tayi tana kallonsa ya cigaba da cewa "To idan don ni kike wannan abun ki daina sam bakya burgeni wallahi! Idan kuma don Aysha kikeyi nasan ba wani burgeta kikeyi ba ki tsaya a matsayinki kawai! sai ayi abu kiyi ruwa kiyi tsaki! ke wato kinfi kowa iya rashin kunya ko? meye laifi don Azima tazo duba Aysha kike zaginta.!"?
Aysha tace" Wannan fad'an da kakeyi ba safarau zakayi wa ni zakayi wa shi domun nice nayi abunda ya 'batawa masoyiyarka rai har ka fusata kake nema ka mance wacce tayi maka hallaci meye Safarau bata yi maka ba na rayuwa ko don kaga marainiya ce gaba da baya shiyasa kullum idan ka kwaso jarabar ka da masifar ka sai ka sauke a kanta to shiga hakkin yayi yawa! kana maganar tana zagin Azima ita Azimar wane irin zagi ne batayi mata ba, baka ta'ba cewa komai ba! ko ka mance ranar da kace lallae sai safarau ta bata hakuri alhalin laifin na Azima ne saboda tana jin maganar ka da kuma biyyaya tabi umarnin da ka bata, idan kace zaka zalince kan wata 'yar iskar matarka wallahi Allah sai ya saka mata."!
Safarau na kuka tace"Ki kyaleshi aunty Aysha yayi min duk abunda yake so ai kamar yanda kika fad'a ne cewar don yaga ni marainiya ce shiyasa komai sai ya d'ora min babu komai ni duk wanda ya zalince ni na barshi da Allah." Kuka take sosai tana tuno iyayenta.
A duniya ya tsani yaji kukan safarau don haka duk sai ya rikice ya karasa gurin yana kokarin riketa ta tureshi tare da fad'in"Babu abunda zaka ce min ka kyaleni kawai."
Aysha taji dadin yanda safaraun take masa turjiya taki sauraransa sai ba'ka'ken maganganu take ya'ba masa iya son ranta.....Ransa a tsananin 'bace ya bar asibitin gwaggo ta shigo tana tambayar su abunda ke faruwa...Nan Safarau ta warware mata komai jikinta yayi sanyi tace"Dama nima a jikina naji zuwan yarinyar nan ba alkairi bane kafirar yarinya mai ladabin karya kawai Kiyi hakuri Safarau kinji ko komai da kikaga ni yana da lokaci insha Allah komai zai wuce kamar ba'ayi ba."
****
Daran ranar suka raba suna waya da Azima tana ta kashe masa jiki da salon soyyarta wanda har ya 'kago safiya tayi su had'u da juna saboda yanda yayi tsananin bukatuwa da ita.
Tun dare sukayi sallama da iyayen nasa don haka ko da ya shirya kai tsaye gidan su Azimar ya wuce sam baiyi tunanin zuwa asibiti gurin su Aysha ba saboda yana ganin rainin hankalin nasu yayi yawa shiyasa ya dauki al'kawarin watsar da lamarin su tafiyar ma sai dai suji yayi kuma tare da wacce basa so in yaso don bakin ciki sai mutu........Har palon mahaifiyar tata ya shiga suka gaisa tana ta murna da sanya musu albarka Azima ts fito cikin shiri tayiwa mahaifiyar ta sallama taja jaka ta fita.
Can filin jirgi suka hade da abokanan tafiyar tasu wanda ba duka ne zasu tafi da iyalinsu ba Omar ne kawai sai Akande da Sulaiman sauran basa tare da iyalinsu.
Tunda ya sha'ki wannan sihiritaccan turaran na Azima kansa ya kwance sai ya manta ma a inda yake kuma tare dasu waye yake soyyarsu suka shiga yi Azima ta dinga wani langwabe masa tana mammatsa masa jiki shi kuma sai kara rikicewa yakeyi Allah Allah yake su sauka ya samu ya sauke nauyin dake damunsa don a tsananin bukace yake da ita.
Hotel na mussaman suka kama, Omar bai saurari kowa ba ya janye Azima suka nufi wani daki na mussaman wanda aka kawata shi da kayan more rayuwa.....Suna shiga ya rungumeta tsam tsam ita ta bashi hadin kai sosai suka fara shafar junansu har ta kaisu ga kan bed Azima da kanta ta cire kayan jikinta gogon ganin zahirin halitar ta sai ya wani susuce ya hau kanta yana aikin abu daya.....Al'amari yayi nisa a tsakaninsu Omar ya shiga jikinta sosai ya fara aiki ita kuma tana rirrikeshi tare da tura masa jikinta sosai kamar ta saba da harkar yanda take masa ya dinga bashi mamaki mutuka yaso ace da yazo shiga jikin Azima ya shiga da kyar kamar yanda ya keta budurcin Aysha da Safarau shin me yasa ita yaji ta a bude!? babu mai bashi amsar tambayarsa don haka sai ya cigaba da bugunta da karfi da karfi burinsa kawai ya samu ya kawo abun ya fassakara ya kai kusan awa biyu a kanta ko daya baiyi ba takaici duk ya isheshi yanzu inda Aysha ce ko Safarau ya san da tuni ya kawo ya kai sai uku, gumi ya dinga zirara a jikinsa gashi kamar wani maye ya manne Azima sosai yana sakin nishi na wahala ba na dadi ba burinsa a lokacin kawai yaji ya samu stysifend amma kamar kara rura masa wuta ake Azima ta'ki gamsar dashi......To itama nata bangaran hakane don ita tuntuni ta samu gamsuwa shi take jira har ta soma gajiya kafafunta sai rawa suke suna kyarma yayinda kasanta ke mata tsiko da zafi daurewa takeyi tana mamakin mai ya hanashi samun nitsuwa ne! can dai taga ya mike tare da zare jikinsa daga nata ya dafe kansa gashi sandar girman nasa sai 'kara girma takeyi bukatarsa na kara ninkuwa....Bakin ciki da takaici suka yi masa 'kawanya Yayinda yake neman mafita sai kawai yaji ta a bayansa tana shafa shi a zuciye ya juyo ya sauke 'bacin ransa wani bahagon mari ya kwad'a mata a fuska a fusace! Yace."Shin ke wace irin jakkar macace wacce bata da mamora!! Nafi karfin awa? biyar ina aikin abu daya a kanki babu wani sassauci ki fad'amin wace iriyar hallitace ke a cikin mata."!!!
Azima ta dafe kuncinta tana kallonsa tsabar bakin ciki da takaici ya hanata magana yaja wani matsiyacin tsaki ya mike ya nufi toilet ya hada ruwa ya shiga ciki ya kwanta takaicin duniya ya isheshi ga abu yazo mararasa ya tare sai murda masa takeyi ga gabansa yaki kwanciya.....Idanu a lumshe ya dinga cizan lilps dinsa yana tunano siffofin Aysha da yanda yake samu gamsuwa da ita ya cigaba da tunano soffofin Safarau itama da yanda yake samun biyan bukata da ita ya dinga matse jikinsa yana sauke ajiyar zuciya a hankali a hankali ya soma jin gabansa na kwanciya hamdalah yake yi a zuciyarsa kana ya mike ya fita daga ruwan ya fara wankan tsarki har yanzu da sauran takaici a tare dashi,
Ya fito daga toilet din fuskarsa a cud'e babu walwala ko ta kwabo ya shirya jikinsa yana kokarin barin dakin ta kira sunansa ya juyo yana watsa mata banzan kallo gabanta ya shiga faduwa sosai sai ta sunkuyar da kanta kasa ta rasa ma abinda zata ce masa.
Yace."Dole ki sunkuyar da kai 'kasa mana saboda kin san baki da gaskiya ko."!?
Ta dago kanta tace"Ban gane bani da gaskiya ba me nayi maka na rashin gaskiya ka gama biyan bukatarka akaina sannan zaka saka min da tsiy.....ba ta karasa ba ya buga mata tsawa! yace."Tunda maganar kike so ayi bari na dawo.''
Ya zauna kujerar dake fuskantar ta tsabar kwarjinsa ya sanya ta sunkuyar da kanta kasa anya kuwa shirin jikinsa bai fara karyewa ba irin wannan cin mutunci da yake mata yayi yawa."
Yace."Ina so in san inda kika kai budurcin ki! kin san ni dai ba yaro ne bane kuma kafin ke!! na san mata biyu kuma ina da ya'kinin nine na keta budurcinsu babu laifi kinyi kokari gurin ganin kin gyara kanki don kar in gane amma shiga ta farko na gane ke d'in ba budurwa bace babban abun bakin ciki da takaici yanda kika kasa gamsar da jarumin namiji irina a gaskiya da na san haka kike da banga dalilin da zai sanya ni na aure ki ba."!
Hawaye ya fara zirara a fuskarta mirya na rawa tace"Wallahi ni cikkakiyar budurwa ce don babu wani namijin da ya taba kusantata sai kai! kuma da kake maganar na kasa gamsar da kai ai dai-dai kenan! baka san maza sunfi son mata irinmu ba ni nasan ina daya daga cikin mata masu daraja saboda ka nuna garaje ne yasa baka gamsu ba amma na tabbata ko yanzu ka 'karayi zaka samu gamsuwa fiye da wacce kake samu gurin matanka."
Yace."To Idan baki san namiji ba mai ya sanya naji ki a bude kuma kike mu'amula dani tamkar wacce ta saba da harkar, Kina magana nazo na karayi naji ke yanzu kina tunanin zan sake