Author : Binta Umar Category : Complete Novels
banci wannan abincin ba kina da abincin da zaki bani ne."!?
"Ko ina dashi ko bani dashi cin abincin wannan ba hurumin ka bane a yau Idan kuma shiga hakkin zaku cigaba dayi bisimillah.
Yace." Aysha bana son tashin hankali da rigima fa ke baki dafa abincin ba kuma ki hanani cin abinci wannan ba tsari bane."
Tace."Menene amfanin Ikilima ? ko dole sai nice zanyi maka girki shiyasa fa nace kaje na baka kwana dubu tare da ita kace kai baka so okey tunda hakane idan kaci abincin ta sai ka kwana da ita." Tana gama maganarta ta bar gurin.
Safarau ta dinga jin wani irin gumi na tsinko mata Ta bashi kwana dubu a tare da ita yace baya so lallai Namiji mi'kewa tayi jikinta na 'bari ta shige dakinta kwanciya tayi ta dinga shar'ba kuka kamar ranta zai futa babu shakka Aysha ta gama tozarta ta kuma Shima ya gama wulakantata babu abunda zatace masa.
Omar kam jin kalmar da Ayshan tayi yasa ya aje cin abincin In dai zata bari ya kwanta da ita to babu shakka zai iya hakura da komai ciki kuwa har da cin abincin sam bai fahimci halin da safarau ta shiga ba shiyasa bai yi yunkurin binta dakinta ba kawai sai ya nufi dakinsa wanka yayi sanyo jallabiya sabuwar kar kamar wani ango ya nufi dakin Aysha.
Ya murd'a kofar d'akin ya shiga da sallama
Ta amsa kasa-kasa ya zauna kusa da ita yana le'ken fuskar Abdul dake shan nono a cinyarta...."Aysha ina abincin yake."!? yafada yana kallonta
A yatsine tace"Gashi can inda Ikilima ta aje."! Ranshi a dan bace yace."Muje ki had'a min ko me ma ta dafa ne kin san ni bana son cin kazanta fa."!
''Ikilima na da tsafta wallahi don har gwara ita kan waccan kazamar matar taka ni ko da lada aka bani abincinta ba zanci ba."
Ya mike ba tare da yace komai ba sam baya so magana ta tsawaita a tsakaninsu daga hakane sai rigima ta 'billo.
Ya bud'e kwanukan abincin yana nazarin abuncin.
Towon farar shinkafa ne da miyar taushe taji gyada da nama gefe ga abun manshanu nan yace"Gashinan a ido da kyau kamar da dad'i."
Mikewa tayi ta isa gurin ta fara zuba masa ya dinga kallonta yana mata addua ta shiriya cikin ransa, ba don ransa yaso ba ya fara cin towon sai don biyan bukatarsa amma a tsarinsa sam baya son wata 'yar aiki ta bashi abinci gwara yayi da kansa.
Da kyar ya ci malmala guda ya dauki lemo ya 'babbakawa cikinsa ya sake tokarewa kana ya mike daga gurin.....bed dinta ya nufa ya kwanta kusa da yaronsa daukar sa yayi ya dora a saman cikinsa yana masa wasa.
*Kika futar min da book Allah ya isa!/ Kika karanta baki biya ba kema Allah ya isa*
Accont numbar
*0542382124.......Binta Umar gtbank*
My numbars
*08089965176_07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[5/27, 8:31 AM] Bintu Novel: 63
A hankali take cin abincin kamar bata so tana ta wani yatsine ya tsine aysha kenan komai ma sai anyi masa yanga da iko ko rabin guda bata iya ci ba ta cire hannunta ba wai dadi ne babu kawai ji tayi tana sha'awar sake cin towo irin na Safarau na jiya miyar towon tayi mata dadi sosai nan taji akwai banbanci da miyar ikilima, ba tare da ta gyara gurin ba ta mike toilet ta nufa taje tayo wanka hade da wanke bakinta ta fito daure da towel wanda ko ratsata baiyi ba gaban mirror ta tsaya ta fesa turaruruka masu kamshin tsiya ta bude wardrobe ta dauko doguwar rigar bacci mai hannun shima ta zura a jikinta ba tare da ta sanya ko da pant ba ballanata breziyya....Tana juyowa yayi saurin dauke kansa Ya mike a nutse yaje ya kwantar da Abdul gadon shi ya jima a tsaye akansa yana masa addua kana ya dawo bed din lokacin har ta kwanta hade da jan bargo ta rufe jikinta.
Kusa da ita ya kwanta rigingine yana sauke ajiyar zuciya.
Minti biyar tsaki yayi gyaran murya a hankali yace."Aysha kin kwanta ba tare da kinyiwa Abdul addua ba haka dama kike kwantar dashi."!?
Ta bude idonta da yanayi na bacci tace"Ina yi masa mana watarana kuma gwaggo tayi."
Yace."Ya kamata dai kin dunga kula dashi sosai da yawaita masa addua da kalamai masu kyau akansa haka aka san uwa ta gari."
Shiru tayi masa tana lumshe idonta bacci takeji sosai amma kuma tana jin tsinkuli can 'kasanta muguwar sha'awa ke taso mata tasan wannan zumar da ta yini tana sha ce.
Sai da bacci ya fara fuzgarta taji motsinsa ya shigo cikin bargon.
Ta bude lumsasun idanunta suka hada ido sai ya wani narke fuska yana mata wani sihirtaccan kallo wanda ita kadai yakewa irinsa.
Hannu yasa ya riko 'kunguta ya matsa bom-bom dinta ajiyar zuciya suka sauke a tare....Dan ture hannunsa tayi tana zumbura baki.
Ya kurawa bakin ido yana ayyana dadinsa a bakinsa duk sanda yake tsotsar bakin aysha yana ji ne tamkar yana tsotsar alawar data fi ko wace alawa dadi a duniya.
Girgixa mata kansa yake yana kara kusanta jikinsa da nata.
Ta mike zaune tana cire hannunsa daga jikinta.
"Ni ka daina yi min wani abu bana so ka kyaleni don Allah bacci nake so nayi."
Ya rike hannunta na hagu yana murzawa a hankali a hankali yake lasar wuyanta muryarsa har ta sauya yace."Kifada min abunda kike so nayi miki to."!
"Bana son komai ni."!
Tafada tana ture fuskarsa.
Yace." Karya kike wallahi tun dazu na lura dake ko an fada miki bana gane lokacin da kike cikin sha'awa ne ? Kawai kina so kiyi min yanga ne.".
"To wai kai da kake da amarya da bata haihuwa ba meye na damuwa dani bayan nace maka na baka kwana dubu a tare da ita."
"Aysha kenan! yafada yana sake nani'karta ita kuma sai tureshi take tana masa rigima shi kuma babu abunda yake fad'a sai " Aysha kenan kamar wani zautacce.
Ganin tana nema ta wahalar dashi ne yasa ya sanya mata karfi ya haye kanta ya danne da iyakacin karfinsa.....Tana kuka tana kai masa duka yace."A halin yanzu Aysha banga uban da zai hanani biyawa kaina bukata ba a tare dake gwara ma ki hakura muyi soyayya mai dadi da tsabta idan da rabo ma sai mu samu Muhammad Al'amin, din da kike so."
"To ni nace bana so kaje guri matarka mana."
"Bana son nata naki nake so yau."!Yafada yana kokarin cire mata rigar jikinta, ita kuma sai harbe-harbe take da kafafunta da kyar ya samu nasarar cire mata rigar, ya jefar da ita a d'imauce ya kifa kansa kan brest dinta ya fara gogo fuskarsa yana kamawa da hannunsa yana sha yana murza daya.......Ajiyar zuciya ta dinga saukewa a hankali a hankali ta fara yin sanyi ta daina buge bugen da takeyi yayin da take jin wani irin ruwa na zurarowa daga gabanta yana yi mata wani irin 'kai'kaiyi a take taji babu abunda take so illah taji shi yana tsotsar ta.....Mikewa ta dinga tana kara sakar masa jikinta hade da tura masa kirjinta da yake ta faman wasa dasu.....Ta dinga rirrukeshi tana shafa bayansa tana wani irin nishi da cije baki.
Bakinsa ya cire daga kan brest dinta ya kura mata ido wanda suka kada sukayi jawur.
Wuyansa ta sarkafo da hannunwanta duk biyun sai marairaicewa take ta had'e fuskarsu guri guda tana kama tsotsar le'bunansa
Wannan salo ba karamin gigitashi yayi ba ya tallafo fuskarta da suka fara tsotsar bakunan jununsa kamar zasu cinye kansu.
A galabaice ta cire bakinta daga nasa ya cigaba da kokarin kamawa ta kauda kanta abu guda take so yanzu yayi mata wanda ta lura hankalinsa ma bai gurun.
Motsi ta fara yi tana zum'bura bakinta shi kuma duk inda tayi da fuskarta sai yabi yana ta cuku-cukun kama bakinta ta hanashi....Ture kansa tayi sai ya mike zaune ya juya mata baya.
A d'imauce ta mike ta rugunme shi ta baya tana wata irin shashsheka....Ya cire ta daga jikinsa yana kokarin sauka daga bed din....Hannunsa ta ruko ya juyo fuskarsa babu walwala...Marairace fuska tayi yace."Me yasa kike son ganin bacin rai na ne aysha?
Ta zumbura baki "To me nayi maka."!? Girgiza kansa yayi ya ruga ya gama fahintar inda ta dosa ita tana so ayi mata abu amma ita bata juriya kan komai bakinta yake so ya sha ya isheshi taki bashi dama.
" Kanta a kasa tace"Kaina fa kace komai nake so zakayi min to me yasa kuma zaka tashi ka tafi."!?
"Ni abunda nake so kin barni nayi ne? girgiza kanta tayi cikin marairaita tace" Kaina sai ka dunga yi min da zafi Allah duk le'bunana zafi suke min.
Yace."Okey na daina zan dunga hura miki idan yayi miki zafi amma pls aysha ki barni nayi komai cikin nutsuwa da kwanciyar hankali ke kanki kin san ina cike da tsananin kewarki aysha na daure matuka ki bani hakkina."
Yana magana yana karyar mata da kai kamar ba sadauki miskili ba.
Kauna da sonsa suka dawo saboda dal a cikin ranta ta rike hannunsa sosai ya riketa a jikinsa suka cigaba da gudanar da rayuwar auransu mai cike da tsabta sosai aysha ta sakar masa jikinta ya tsotseta ta tsotseshi sai da suka kai ki manin awa shida cikin wannan hali sannan suka saurarawa junansu wanka sukayo a tare suka kwanta rungume da juna tamkar basu ta'ba samun sa'bani ba.
To bayan ya dawo daga sallahar asubah ma d'orawa sukayi inda suka tsaya Sai kusan karfe takwas sannan suka samu nutsuwa lokacin tuni Abdul ya tashi yana ta kuka amma saboda dukaninsu basa hayyacinsu babu wanda ya saurareshi yaron har yayi ya gaji sai ajiyar zuciya yake saukewa
A gurguje tayo wanka ta fito ta barshi a ciki Omar ya zama tamkar wani maye ko a toilet din ma da kyar ya saurara mata ko damuwa bayayi da kukan abdul din shi dai Aysha.
Ko kaya bata sanya ba ta dauko shi tana jijjigashi zama tayi ta ciro nono ta sa masa a baki yaron yayi zuciya yaki karba sai ajiyar zuciya yake irin na wanda yaci kuka ya koshi......Ya fito kugunsa daure da towel da wani a wuyansa har yanzu idanunsa jawur suke kuma har yanzu joystick dinsa bata gama kwanciya ba.
Yana sanya jallabiya yace."Kin bashi nono wai Kinyi zaune kawai kina kallon yaro na kuka kin kasa ta'buka komai ki bashi nononsa yasha mana.
Taji tamkar ta rufeshi da duka.
"Wai duk ba kaine ka jawo ba har yayi zuciya yaro na kuka kamar ya shide don rashin imani kana ji ka'ki saurara min ballanta na daukeshi kai kawai kanka ka sani wallahi."
Ya juyo bayan ya gama sanya riga yana kokarin kar'bar yaron daga hannunta yace."A wannan lokacin idan na saurara nine zan shid'e ko ma in mutu gabakid'aya aysha don baki san abunda nake ji bane."!
Hararasa tayi tace"Shiyasa naji kana min sambatu da buge buge kamar wani sabon kamu."
Ya kalleta da jajayen idonsa na minti biyu murmushi yayi yana gyada kansa ya kama hanya zai futa yace."Idan ma zaki kirani da mahaukaci tu'kuro naji kece kika jawo min haukan ai." Ya bude kofa ya fita Abdul sa'be a kafad'arsa.
Kai tsaye d'akin Safarau ya nufa da yaron bata cikin dakin dai ya fito ya nufi kicin yasan tana can.
Aikam tana tsaye ta kammala had'a break fast tana gyara kicin din ya shiga.
Jin kukan Abdul ya sanya ta Juyo da sauri tana kallonsa.
Saurin dauke kanta tayi gabanta na wani irin faduwa ganin yanayin da yake ciki tsaf! ta riga ta gama nakaltar mijinta idan yana cikin bukatar mace idanunsa nayi jawur sannan su kankance sai ta fara addau cikin ranta ta dago tana kallonsa lokacin da yake karasowa kusa da ita.
Hannu tasa ta kar'bi yaron yace."Gashinan tun asubah yake kuka yaki yin shiru."
Cikin daurewa tace"Wayyo Abbana ko dai bashi da lafiya ne."!? tafada tana kallonsa.
Ya girgiza mata kai tare da fadin"Lafiyan lau rigima ce kawai."
Safa tace"Gaskiya sai dai in yunwa yakeji yayana duba fa kaji yanda yake sauke ajiyar zuciya da alama ya jima yana kuka."
Yace."Mamansa ta bashi nono yaki 'karba."
Safa ta hau Jijjigashi tace"Yi shiru Abbana ni da ina da nonon sai in baka."
Yace."Wannan na jikin ki ba nono bane.?
Harara ta watsa masa yasa dariya to itama dariyar tayi cikin dauriya tace"Allah yasa na kammala komai wanka zanyi yanzu amma ba zanyi ba sai na rarrashi babana tukkuna."
Yace."Allah yayi miki albarka Safa."!
Ta amsa da "ameen." suka futo tare ita ta nufi dakinta da yaron shi kuma ya koma dakin aysha.
Ikilima ya gani tana karkad'e karkad'e tana gyara inda suka ci abincin jiya....Ita kuma ayshan na kwanci cikin bargo wani mugun bacci takeji dalili jiya ba wani baccin arziki sukayi ba.
Ikilima ta zube har kasa tana gaisheshi ya amsa babu yabo babu fallasa sam! ba zai yarda da wannan tsarin ba.........Mikewa tayi ta futa daga dakin da sauri shi kuma ya murza key a dakin.
Bed din ya haye ya janye bargon dake rufe a jikinta bata sanya kaya ba har yanzu towel din ne a jikinta ta bude idonta wanda bacci yaci karfinsu. kallonsa take yana kokarin cire jallabiyarsa
Gabanta yayi wani mugun faduwa ganin ya shigo cikin bargon yana kokarin riketa.
Ta mike da sauri tana zabga masa harara.
Bata fuska yayi kamar gaske yace."Meye haka? kin mike a zabure ki koma ki kwanta ni babu abunda zanyi miki."
"Tace" To meye na cire jallabiyarka ni dai nagaji wallahi kawai ka tashi ka tafi dakinka."
"Ni kuma bangaji ba kuma ba zan tafi dakin nawa ba." a cunkushe yayi maganar don yaji haushin maganarta.
Mikewa take kokarin yi ta bar masa gurin ya rike towel din jikinta take ya sabu'le ta mike zirr!! da ita ta tsaya kansa tana zabga masa harara.
A gigice ya mike zaune yana kare mawa sifofin jikinta kallo.
Gyada kanta tayi ta nufi wardrobe ya bita da wani matsiyacin kallo na zallahr sha'awa yana jin yanda joystick dinsa ke wani irin harbi....Ba tare da ya san idan kansa yake ba ya mike ya nufeta gadan gadan!
Riga take kokarin sakawa ya fuzge ya yar akasa.....Ta sunkuya zata dauka ya riko gudunta....Aysha gabanta ya dinga faduwa ita kam ta gaji da wannan al'amarin.
Daukarta yake kokarin yi ta zube a gurin tare da kudundune jikinta guri guda tana kuka "Wallahi ba zaka mayar dani kamar wara tinkiya ba kawai sai ayi ta abu daya jiya kayi da daddare kayi da asubah yanzu ma kace sai kayi ni nagaji bacci zanyi."
Kwata-kwata bakinsa nauyi yayi masa ya ma rasa abunda zai ce mata aysha da'dinta sake 'karuwa yayi da ta haihu shiyasa yake jin tamkar bai ta'ba yin sex ba ko d'an yatsan ta ya kalla sai yaji sha'awanta.
Nan 'kasan kafet din ya danneta tana kuka da buge buge yana aikin abu daya sam yanzu bata jin dadi sai bakar wahala domin idan ya dinga bugunta baya 'ka'kkautawa.
awa uku yayi a kanta yana aikin abu daya kafin ya saurara mata ita dashi duk sunyi firgai-firgai saboda tsabar jigata shi kam jigatar sa bata wahala bace ta dad'i ce itace ta sha wahala mutuka.
Sai bayan yayi wanka ya fito ne ya shirya jikinsa sannan ta samu damar mikewa zaune gabanta duk ya tsage sai rada'di yake mata kuka kam taci ta godewa Allah.
Safa kam wanka tayiwa Abdul ta dama masa madara ta bashi cikin ikon Allah ya sha ya koshi sai ta goya shi yayi bacci ta takwantar dashi ......Wanka tayo ta shirya jikinta cikin wani mateial mai roba roba ta zauna tayi make up sosai tayi kwalliya sai ta dauki abdul din ta goya shi ta fito palo.
Agogo ta kalla taga karfe tara har da rabi ta kalli kofar dakin ayshan shiru basu futo ba har karfe goma sha daya da rabi babu labarinsu sai kawai zuciyarta ta karye ta mike ta koma dakinta ta kwanta tana ta shar'ba kuka wato sun mai da ita 'yar raino kenan sun shige daki tun safe har kusan sha biyu na rana basu fito ba suna can suna soyayya dama ai ta fahimci a yanayin da ya shigo kicin din a dazu ashe dama da niyya ya kawo mata d'ansa domin yasan abunda zaiyi aikuwa wallahi ta daina daukar musu yaro.
Kuka taci ta koshi ta kwance abdul din daga bayanta tayi kwanta tare da juya masa baya yaron ya tashi yana ta kuka sharesa tayi wata zuciyar tace ai ba shi yayi miki ba Safa daure ki rarrashe shi ta Juyo ta daukeshi tana jijjigashi yaron yayi 'kinyin shiru sai ta dauke shi suka fito palon har yanzu basu fito ba ikilima ce kawai ke shige da fice tana gyare gyare.
Tana zama kan kujera ya fito suka had'a ido cike da kunya gami rashin gaskiya ya karaso inda take zaune....Zama yayi kusa da ita yana kokarin kar'bar Abdul din yace."Wato dai har yanzu yaron nan baiyi shiru ba ko."!?
Shiru tayi masa ya juyo yana kallonta ganin idanunta sunyi jawur sai ya sha jinjin jikinsa yace."Kukan me kikayi da safe."!?
Ta kalleshi zuciyarta na yi mata sa'ke-sak'e a kansa gaskiya namiji munafiki ne wallahi.....Rashin abin fada yasa tayi shiru.
Yace."To tunda kin'ki fad'a min muje ki bani abincin naci.'''
"Break fast din da nayi shi tun safe ai sai dai ka jira na rana kuma."! Tafada ranta a bace.
Yace." Ban gane sai dai na jira na rana ba wancan abincin dake daining fa."?
"Yayi sanyi." tafada tana kauda kanta.
Yace."Eh naji muje ki bani naci haka."
Ta mike ya bi bayanta da kallo tsaf ya ruga ya gama fahintar Safa da kishi amma yana jin dadi yanda take sarrafashi babu hauka irin na Aysha.
Funkaso ne da miyar agushi da nama rago miyar tayi dadi sosai sai kamshi take ga funkason yayi kyau a ido yace."Fara hada min tea kar ki sa sukari sosai."
Ta had'a masa bakin tea ya dauka yana kur'ba yanayi wa Abdul wasa suna dariya ita kuma sai kallonsu take a take taji itama tana sha'awar haihuwa sai ta soma taya su wasan tana dariya.....Kamar babu abunda yake damunta.....Tana fitowa suka hada ido Safa ta risinar da kanta 'kasa....Aysha kam dauke kanta tayi ta nufi kicin cikin wata iriyar tafiya ta "kasaita taci wata uwar kwalliya, bayanta kawai ya hanga zata shiga kicin yaji ya rikirkice yayi saurin dannewa da kokarin kawar da abunda ke taso masa saboda baya so dai-dai da kwayar zarra yayi abunda zai bata ran amanarsa amma haki'kanin gaskiya al'amarin aysha nayi masa yawo a