Advertisements
Chapter 25 Reading Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar

Author :  Binta Umar Category :  Complete Novels

Chapter   25 / 29

72K to 75K   out of 86.8K words

nafi jin dadin rayuwa haka bani da wata matsala saboda haka don Allah ka samamin lafiya kaje ka zauna da matarka lafiya."


Ya mike tsaye rantsa a 'bace! yaso ta zauna suyi magana ta fahimta amma yana ganin dole sai ya 'bullo mata ta bayan gida domin shine zai fad'awa wani taurin kanta sam bata jin rarrashi.


"Wallahi idan kika 'kara furta wannan maganar sai na mareki yanzu! mara hankali kawai! ke yanzu a yanda kike wane namijin ne zai iya zama dake idan bani d'in ba! shashasha ana nuna mata abinda ya dace tana rashin hankali Safarau wannan ta fiki hankali da sannin ya kamata kuma wallahi ki rubuta ki aje kamar kin koma dakinki kin gama sai nayi miki rashin mutunci."! Yana huci yake maganar!

Cikin fusata tace" Kayi 'karya wallahi kace babu wanda xai so ni kai ma kasan ka fad'a ne domin kaji dad'in bakinka ka kalleni da kyau ka gani ni ba irin matan da maza xa su kalla su dauke kai bace kawai ina so ka gane cewar ni aysha idan na bar abu na barshi har abadah shiyasa nace bazan koma gidan ka ba, sai me? meye na tashin hankali dole ne sai ka zauna dani har kana ikirarin zakayi min rashin mutunci to ina jiran ka wallahi ni nawa rashin mutumcin ya zarce naka."!

Ya tsira mata rikittun idanunsa yana kallonta sai tsigalarsa take yana ji kamar ya ma'kure ta jikin bango saboda takaici! gudun kar ya aikata abunda zuciyarsa take sa'ka masa ne yasa ya kama hanya zai futa......Tace"Aure zanyi insha Allahu in huta da wannan jarabar taka ance baza a zauna da kai ba sai kace dole sai wani masifa kakewa mutune to ka kusa ma ka daina ganina sai ka nemi wacce zakayi wa rashin mutunci."



Har yayi niyar fita sai ya fasa ya sanyawa 'kofar key ya juyo fuskarsa babu rahama ya tunkareta.

Sai gabanta ya shiga fad'uwa ganin yanda yanayin fuskarsa ya sauya ya koma sadauki! lokacin kafin ya san waye mahaifinsa.


Daurewa tayi tana kallonsa har ya 'karaso inda take ya wani fizgo hannunta sai gata a faffad'a kirjinsa a kwance hannu daya yasa ya ratsata ta dinga kokarin kwacewa amma ina karfin ba d'aya bane.


Cikin kakkausar murya yace."Aure zakiyi ko."!? Shiru tayi tana buga kanta a kirjinsa da karfi duk a kokarinta na kubutar da kanta.


Ya dago fuskarta da hannunsa yana kallonta ya sake maimata maganarsa ta farko." Aure zakiyi ko aysha!? Murya na rawa tace"Eh aure zanyi tunda ba don kai kad'ai aka hallice ni ba."


Yayi wani killer smile yana cizan lips dinsa na kasa girgiza kansa yayi yace."Okey tunda dai kin yarda zakiyi aure kan aure no problems! iyayenki sun d'aure miki gindi domin su cuce ki! wanda dukaninsu nasan sun sani dai-dai gwargwado suna da ilimin addini amma saboda son kai ana kokarin rusa sinnar ma'aiki SAW okey dukanin abunda zakuyi kuje kuyi nima zanyi nawa na daina rarrashin ki ko kuma in turo Safara'u ki sata kuka a banza a wofi ni da kaina zai magance matsalata."
Kawai sai ya dauketa cak ya dure kan bed ya turmusheta!


Wani irin 'karfi ya zo mata ta dinga bugunsa ta ko ina tana yi masa hauka da buge-buge amma inaaa! wanda yayi nisa baya jin kira kuma 'karfin ba d'aya bane sai da yaci galaba a kanta yayi mata lilis don da ya samu ya shigeta sai da ya kawo sai uku kamar yanda ya saba sannan ya saurara mata.......Kuka take sosai tana nadama da tasani ta zauna cikin lisilama ta saurare shi ta lalla'ba shi ya fuce ba tare da yayi mata wannan aiki ba kukan take sosai tamkar ta had'iyi zuciya ta mutu.

Gogon naku ya mi'ke cikin kuzari da karfin gwiwa ba ya nadamar abunda ya faru a tsakaninsu saboda yasan bai aikata haramun ba sam baiyi niyyar yi mata haka itace ta jawo wa kanta shi kuma ya nuna mata karfin ikonsa.....Kayansa yake sawa cikin sauri ta mike tare da nad'e jikinta da bedshirt tana wani irin kuka ta dauki bed lamp tana huci tace"Ka fuce min daga d'aki ba'kin mugu azzalimi ka d'ad'e kana zalinta ta Allah sai ya saka min! ka fuce ko kuma yanzu in fasa maka kai da wannan! Azzalimi Allah ya saka min.""""!!



Sai da ya gama saka kayansa sannan ya kama hanyar futa ba tare da yace mata komai aikuwa haushi yasa ta jefa masa abun dake hannunta yayi saurin kaucewa! amma dai duk da haka sai da ya samu gefan 'kafarsa yaji ciwo kad'an don har sai da ya fitar da jini bude kofa yayi ya fita sam baiyi nadamar komai ba.....Nanne ya gani zaune a palo duk kokarin da yake gurin dai-dai ta kansa sai da ta fahimci wani abu. Ba tare da ya kalli 'kwayar idonta ba ya gaishe ta sama-sama kana ya wuce ya futa a gurguje.


Ta tsirawa kofar dakin aysha ido tana tunani ita ba yarinya bace tsaf ta so ta fahimci wani abu dangane da Omar din sai ta mike ta nufi dakin 'Yar tata.


Aysha na cikin bedshirt sai kuka takeyi tama kasa tashi taje tayi wanka saboda tsabar bakin ciki da takaici Nanne ta tura kofar dakin ta shiga.


Sai ta fara goge fuskarta wai kada nanne ta gane kuka takeyi wanda ita tun shigarta ta gane abunda ya afku ga fitilar gefan gado nan a ragargaje bayan haka kuma ga
gado nan babu shimfida sannan ga Ayshan zaune tana kuka dole ta gane abunda yake da akwai.
A nutse ta zauna kusa da ita tana nazarinta ita kuma sai faman goge fuska take tana kare jikinta duk a 'kokarinta na kar Nanne ta fahimci wani abu......Murmushi kawai Nanne tayi ita ba yarinya bace ta riga ta gama gane abunda ke faruwa tace

"" Ina fatan dai ba wata mu'amular ce ta shiga tsakaninki dashi ba shima naga a cikin yanayin da ya fita na rashin gaskiya kin san dai abunda ke da akwai ko har yanzu bamu tabbatar da gaskiyar maganar da ya furta a kanki ba.


Wasu xafafan hawaye masu d'umi suka zubo mata cike da bakin ciki da takaici tace"Wallahi Nanne bani na kirashi ba shine ya shigo da kansa yana kokarin yi min tilas wai dole sai na komawa a auransa shikkenan fa daga haka ya haikemin."


Cike da takaici Nanne tace"Me yasa da kikaga take takensa baki futa kin bar masa dakin ba."!


Shiru tayi Nanne tace"Idan ance miki baki da wayo kice ke me wayo ce to kiyi ta zama kina sakar masa fuska da jiki yana shigowa yana aikata haramci dake tunda dai ni ban san abunda zan kira wannan abun da kuka aikata ba face wannan kalmar."


Aysha kuka take sosai Nanne nayi mata fad'a iya son ranta tayi ta gama ta futa daga dakin.


Aysha kam ta jima a zaune a gurin tana kuka tare da tunanin irin rashin mutuncin da zatayi masa.


****

To kwanakin da maimartaba ya d'ibar wa Omar sun ciki har ya 'kara wasu a kai don haka sai maimartaba ya sake shirya wani taron domin aji ta bakin sa.


Koda ya samu labarin taro sai yayi asubanci yayi fucewarsa gurun aiki.


Shiru-shiru bai shigo gurin taron ba kowa ya hallara shi kadai ake jira sai Sarki ya aika ai kiransa.


Matarsa Safa itace ta bada tabbacin ya fita tun safe domin itama tana bacci ya fita sai da ta tashi ya kirata a waya ya fita da wuri saboda yana da aiki.


Maimartaba ransa ya 'baci sosai yace."Wato saboda yasan bashi da gaskiya shine ya gudu tom na bawa kowa Umarnin ya fita da cikin wannan al'amari tunda dama 'karya ce." Taro ya watse kowa ransa babu dadi mussaman Mama fulani da 'yan uwansa maza Faisal da Abbas kenan


Aysha kam tayi farin cikin wannan al'amari sosai yanzu ya nunawa kowa dama ba gaskiya bace abunda ya fad'a tunda ranar da ya kamata ya fito ya fadi gaskiyar sa ya gudu ya nunawa kowa kansa sai ta saki jikinta sosai tana jin dadi amma idan ta tuno abunda yayi mata sai ranta yayi masifar baci.

*****


Sarki Ya nuna masa 'bacin ransa sosai washe garin ranar da ya shiga fada domin ya mika gaisuwa sosai mahaifin nasa yayi masa fad'a sannan ya sake jaddada masa cewar ya fita daga sabgar Aysha domin yanzu ba halilinsa bace ta mai rabo ce



Wannan kalamai sunyi tsananin 'bakanta masa rai! wanda suka sanya ya kasa kata'bus a ofis sai tunani da neman mafita kuma shi yayi rantsuwa da Allah kan wannan al'amari ya daina rarrashin kowa amma akwai shawarar da ya Yankewa kansa.


Ganin ya kasa aikata komai ne ya sanya ya rufe ofis din ya nufi gida kai tsaye


Safa tayi mamakin ganinsa mutuka ta kawo masa ruwa da abinci ko kallonsu baiyi ba yayi kwance kan doguwar kujera yana dafe kansa rarrashinsa ta shigayi da bashi baki....Ya mike da sauri ya nufi dakinsa bayansa tabi tana shiga ta tarar ya d'auko abarsa *(Shisha)* yana zu'ka takaici da bacin rai ya sanya ta fuzge abar da karfi tayi jifa da ita....Sai ya bita da wani irin kallo kamar wani bugagge! tana kuka take cewa'Wannan ba rayuwa bace! wallahi na tsani wannan abar da kake zu'ka shin wai me take 'kara maka ne? komai yayi zafi maganinsa Allah.


Jikinsa na wani irin tsuma! ya ware mata hannayen sa yana mata alama tazo a halin yanzu babu abunda yake bukata sai rarrashi yanda yake jin zuciyarsa zata iya budunga.


Da gudu taje ta rungume shi ya kwantar da kansa a kirjinta yana lumshe ido ajiyar zuciya yake saukewa itama tana saukewa a hankali tana shafa sumar kansa tana rarrashinsa da kalamai masu sanyi sai yaji zuciyarsa tayi sanyi ha'kika dace da mace tagari riba ne.....
*Maddalah da samun ki a matsayin matata Safara'u* Abunda ya fad'a mata kenan cikin kunanta.


Bacci sukayi ita dashi mara dad'i sai misalin karfe biyu na rana suka farka a tare to ya dan samu sassaucin zuciyarsa ba kamar sanda ya shigo ba wanka sukayi tare Safa ta shirya musu abinci mai rai da lafiya ya zage sosai yaci irin wanda ya kwana biyu bai ci ba.

Taji dadi sosai da ya saki jikinsa ta zauna a jikinsa tana bashi labarai na ban dariya kafin kice kwabo ya saki jiki yana dariya kamar bashi ba.........


Koda la'asar tayi bai futa masalaci ba don baya so iyayensa su san yana cikin gidan....Nan sashen sa yayi sallahar sa ya zauna suka cigaba da hira da matarsa suna musu kan cikin jikinta yace."Insha Allahu itama da tagwaye zata fara kamar aysha....shine ita kuma duk ta tsorata tana tuno irin bakar wahalar da ayshan tasha, ganin yanda ta tsorata ne ya sanya ya dinga yi mata dariya yana cewa idan tazo haihuwa shine zai kar'bar mata kar ta samu damuwa.



Sai da ya bari tara ta wuce na dare sannan yace mata zai shiga sashen Mama tace "Bari inzo muje tare ." girgiza mata kai yayi yace dare ne yanzu shima yanzu zai dawo."


Kai tsaye yana fita sai ya nufi sashen Nanne.


Shiru palon domin tuntuni sun tashi kowa ya shiga dakinsa dama Jakadiya ce take zaunar dasu tana basu labarai na ban dariya Nanne kuma tace yau bacci takeji sosai shiyasa itama Ayshan taje ta kwanta kusa da 'yayanta


A hankali ya tura kofar dakin ya shiga ya mai da key din ya kulle.

Ta manta bata kashe fitilar dakin ba bacci ya dauketa tana tsaka da bawa Sa'adatu nono yarinyar da suke kira da (Mimi) kenan tafi 'yar uwarta rigima da tsotso shiyasa aysha sam bata so gwaggo take kawo mata ita da daddare a cewarta taje ta riketa ta bar mata ita kuma gwaggo tace"Ba zatayi wa yarinya mugunta ba dole ta dawo da ita ta kwana jikin mahaifiyarta.


A hankali ya zare nonon daga bakin yarinyar ya dauketa a hankali yaje ya kwantar da ita kan gadajen su sannan ya dawo cire jallabiyar jikinsa yayi daga shi sai gajeran wando ya lalla'ba a hankali ya ra'ba jikinta ya kwanta kansa tsaye ya kama nonon da 'yar tasa ta saki ya kama tsotsa yana lumshe ido.


Aysha bacci take sosai bata san wainar da yake toyawa ba.

Omar ya dage yana tsotsar nono kamar wani baby ya zura hannun sa cikin rigar baccin dake jikinta yana murza daya nonon sai wani irin ajiyar zuciya yake yana wata iriyar mi'ka joystick dinsa ta mi'ke kamar sandar rake


Hucin nuffashinsa ne da yanda yake zukar mata nono kamar zai cire mata nipple ya farkar da ita ta bude ido da alamun bacci sosai a tare da ita kurrrrr!!! tayi masa tana tunanin ko mafarki takeyi ne.?


Ganin ya'ki ya daina abunda yake mata ne yasa ta shafa fuskarsa domin ta tabbatar kawai ya kama hannun yana lasa.


A gigice ta mike zaune gabanta sai wani irin faduwa yake.....Cikin fitar hayyaci gami da tsabagen fitina yake kokarin ringume ta.....Karfi yazo mata ta ingije shi tayi nufin sauka daga bed din sai ya rike mata kafafunta.....Ihu! ta kurma! yayi saurin sakar mata 'kafa saboda yana gudun tonan asiri yana ganin ta nufi kofar futa sai ya mi'ke a sukwane ya isketa d'aukota yayi kankat! ya rufe mata baki da hannunsa daya saboda ihun da take zai iya sanyawa aji abunda yake faruwa.


Kwantar da ita yayi ya kwanta a kanta yana binta da wani shu'umin kallo.....Hawaye kawai takeyi gashi ya datse mata baki da hannunsa dan nuffashinta ma da kyar yake fita.


Cikin dubara ya cire mata rigar bacci ya jefar har yanzu hannunsa na rintse da bakinta cinyoyinta ya ware sosai ya zare pant din aysha duk na jinsa tana kuma kallonsa da ido shima yana kallonta da idonsa.....Bayan ya cire mata pant ya dai-dai ta d'an yatsansa kawai ya zira a kasanta ya fara wasa da gurin.......Shikkenan kuma ya gama kasheta domin salon da yake yi mata dole ya sanya jikinta mutuwa sai ta daina buge bugen da takeyi amma kuma bata daina hawaye ba, ganin ya samu lagonta ya sanya ya bude mata baki ya mayar da bakinsa kan nata ya rufe ya fara tsotsa yana 'kara turmutsa hannunsa 'kasanta lokaci guda ruwan ni'ima ya soma gudana yana biyo hannunsa.......Sosai ta saki jikinta bata san ma komai ba a halin yanzu burinta kawai taji shi a kanta duk wata sha'awa tata ta tashi a lokacin jikinta ya saki....Omar sai da ya gama ya mutsa mata lissafi sannan ya hau kanta ya fara aiki.

Ita dashi sambatu suka dinga bugawa kamar wasu zararru ta dinga rirrike shi tana 'kara rungumeshi ta tura masa shi kuma yana 'kara bugunta Al'amarin fa har da su canza stayel kala-kala kwata kwata sun manta abunda ke da akwai mussaman ita Ayshan wacce idonta yayi masifar rufewa kokarinta kawai ta samu stysiend dashi.


Sun kai kusan awa daya da rabi suna abu daya kafin su samu nutsuwa da juna koda ta dai-dai ta ta dawo hankalinta ta tabbatar ba mafarki take ba gaske ne sai kawai ta fashe da kuka tana masa Allah ya isa da zagi iri-iri d'an iska macuci Azzalimi Allah ya saka min abunda kayi min.....Ko a jikinsa ya buge jallabiyarsa ya zura wasai dashi ya fita bai ma tsaya ya tsarkake jikinsa ba shi dai tunda bukatarsa ta biya shikkenan taje ta 'karata.


Ya sid'ad'a yayi ficewaraa ba tare da kowa ya ganshi ba yana isa sashen su ya nufi toilet domin wanka lokacin Safarau ta jima da yin bacci yanzu bata da aiki sai bacci da kwanciya


Yana fitowa ya tsane jikinsa ya dauko boxer ya zura ya kwanta tare da dorata saman cikinsa ya sanya musu bargo bacci mai dadi yayi harda minshari! ya bar Aysha cikin halin damuwa da bakin ciki kuka kuwa babu irin wanda batayi ba da taga ji taje tayi wanka ta dawo ta kwanta tana tunanin wulakancin da zatayi masa ta wuce.


******

Unguwar Kurawa dake jahar kano dab da gidan Sarki.

Malam Buba mai 'yan makaranta na zaune cikin almajiransa wata mota tazo tayi parking duk al'majirai suka bi motar da kallo saboda tsananin yanda motar ta daukar musu hankali da yawa daga cikin su ma basu ta'ba ganin irinta ba.


Wani Farin mutum bafulatani ya fito cikin kamala da dattijan ka yana sanye da lafiyayyar shadda wagambar sky blue dinkin 'yar ciki da babbar riga mutumin zai kai kimanin shekaru hamsin da bakwai zuwa sittin wasu matasan samari ne kamar su daya da mutum suka fito tare da take masa baya suka nufi runfar kwanon Malam Buba.


Ganin sun doso runfar kwanon ne yasa al'majiran dakatawa da karatun da sukeyi suka zuba ido suna kallo.

Alhaji Lado ya mikawa malam Buba hannu sukayi musabaha da juna a mutunce sannan yace."Arrama i dan ba zaka damu ba don Allah ina so muyi magana da kai ni 'bako ne a wannan gari nazo neman karin bayani dangane da wani d'an uwana da yazo garin nan tare da matarshi tsawon shekaru muna neman sa bamu san inda yake dani da sauran 'yan uwa sai muka hakura muka barwa Allah to sai kuma wani bawa dake zaune a gidan sarki dake wannan gari yaje garin da nake wato Bauchi yana neman tallafi da agaji kan in taimake shi da abunyi, ni kuma sai na tambaye shi daga waje jaha yake yace min daga jahar kano yake shi bawa ne na gidan sarki kaddara ta fito dashi daga gidan.....To jin daga jahar kano yake ni kuma sai na samu damar yi masa cigiyar d'an uwana na nuna masa hotonsa wanda mukayi tun muna yara a take yace ya san shi amma Allah yayi masa rasuwa tuntuni sannan idan wanda ya sani shine to yana da yarinya wacce ya tafi ya bari.....Jin hakan ke da wuya sai na shirya zuwa garin kano domin na tabbatar da maganarsa shine da kansa yace idan na shigo unguwar nan to in nemeka kaine zaka fada min dukkanin abunda ya faru."

Arrama buba yace." Babu wata matsala ranka shi dade mi shiga daga ciki wancan zauran." Ya mike suka bi bayansa....
Sai da suka sake gaisawa sannan Alhaji Lado ya fito da tsohon hoton da yake ta mu'ku-mu'ku dashi ya mikawa Arrama Buba.


Yana dubawa yana girgiza kai ya d'ago cikin alhini yace."Allah ya jikan ka Malam Abdu. Hakika wannan shine malam Abdul makaho da suka zo garin nan shekaru ashirin da

25 / 29