Advertisements
Chapter 18 Reading Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sadauki Omar Zukatan Kishi By Binta Umar

Author :  Binta Umar Category :  Complete Novels

Chapter   18 / 29

51K to 54K   out of 86.8K words

kusantarki cikin wannan yanayi kije kawai ki nemi magana yarinya baki da lafiya."

"Kai kaga Omar bana son rashin mutunci wallahi tallahi ni ba zan dauki raini da 'kaskancin da kakewa matanka ba ni dai-dai nake da kai me nayi maka zaka tisani a gaba kana cin mutuncina wallahi nasan nafi sauran matanka da akaje a gid....." Baki fisu ba." ya katseta ya cigaba da cewa "Ta ina kike tunanin kinfi matana daraja bayan kin kasa gamsar dani!! baza ki ta'ba fin su ba har abadah ."
Yana gama maganarsa yasa kai ya fice daga dakin......Azima ta fashe da kuka tana bubbuga gadon wannan wace irin masifa ce ko dai bata da lafiya ne."! wayarta ta dauka ta kira Hasina ta sanar ma abunda ke faruwa....Hasina tayi mamaki sosai tace"Yanzu Azima duk yanda kika kashe kudi a kan mutumin nan bai samu gamsuwa dake ba? tabdijam! to shi kuwa wannan wane irin mutum ne."!?

"Wallahi nima nayi mamakin al'amarin Hasina ko dai bani da lafiya ne."!? Hasina tace"Gaskiya to idan da gaske yake bai gamsu ba to yana da kyau kijie asibiti a dubaki."

Tace"Zuwa a dubani ya zama dole Hasina don in kinga irin rashin mutuncin da yayi min sai kiyi mamaki har marina fa yayi."

Hasina ta rike baki tana mamaki tace"Babu shakka aikin da kikayi masa ya soma warwarewa sai ki sake damtse idan ba haka ba wallahi kan wannan matsalar zai iya sakinki."


Azima tace"Yau daya daya kwanta dani naji ba zan taba iya rayuwa mai dadi ba sai dashi saboda ya d'and'ana min zumarsa mai da'di a bakina dole ne duk inda zan shiga na shiga na nemawa kaina mafita wannan karon mallaka za'ayi masa mai zafi don gaskiya bana son ya su'bce min."

Hasina tace"Hakan yana da kyau nima gobe nake saka ran zuwa gurin malamina idan kina da bukatar wani abu sai kiyi magana a fada masa."

Tace"Yawwa kice masa yayi min aiki kan Omar din mallake min shi nake so ayi ko nawa ya bukata ki biya insha Allahu idan mun dawo zan baki."

Hasina tace"Karki damu insha Allah zan sanar masa halin da kike ciki." sallama sukayi da juna sai a lokacin ta samu sassauci a ranta taje tayi wanka tana tunanin yanda zata shawo kan Omar din ta lura baud'addan mutum ne mai wata iriyar akida dole ta rarrashe shi ta kuma kwantar da kanta.
[6/8, 10:34 AM] Bintu Novel: 75


Azima ta mike da kwarin jiki ta nufi bandaki wankan tsarki tayi sannan tayi na soso da sabulu ta wanke jikinta tas! ta fito ta zauna ta tsantsara kwalliya har dasu gashin ido le'bannan yasha jan janbaki kamar wata tsohowar karuwa ta sanya wani damammen sket iya cinya da riga mai madauri a wuta mai gidan nono cibiyar ta a waje dama ba wani gashin arziki ne da ita ta taje shi tsaf ta samu ribbom mai gashi-gashi ta daure dashi....Sai ta nemi guri ta zauna tana jiran shigowarsa tayi alkwarin sai ta bashi mamaki! ba yana cewa ita bai san wace irin hallita bace cikin mata to zata bashi mamaki mutuka sai ta gigita tunaninsa.

Omar kam yana fita ya kira Sulaiman yace."Gwara mu fara abunda ya kawo mu garin nan muyi mu koma gida kasan sam bana son zaman kudu." Sulaiman yace."Haba Mutumina na dauka, ko bayan mun gama abunda ya kawo mu zaka zauna ka huta kai da amarya." Yace."Girgiza kansa yayi yace.'' A halin yanzu Allah Allah nake muyi abunda zamuyi mu koma gida wallahi kwata-kwata bana son tafiya mai tsayi irin wannan in ba dole ba."

Sulaiman ya girgiza kai yana mamakinsa mutumin dake da sabuwar amayarya shike tunanin komawa gida ai idan shine ya samu ya kufce sai ya tsaya ya 'barje guminsa sosai sai ya huta da amarya yanda ya kamata amma a yanda ya fahimci omar din kamar yana da damuwa kawai yana boye musu ne.


Azima tananan zaune aka buga kofar kafin ta bude sai da ta tambayi waye? akace abinci ne aka kawo miki." sai taje ta bude wani katon inyamiri ta gani rike da plate mai murfi ya kura mata ido yana kallo sai lashe baki yake...Sai lokacin ta tuna da kayan jikinta tayi saurin kar'bar abincin taja tsaki tare da mai da kofar ta rufe.....shi kam ya jima a tsaye yana tunanin shin wannan matar karuwa ce ko kuma matar wani ce tabbas idan karuwa ce babu abunda zai hanashi lalla'bowa ya kwashi ganima domin tsarin hallitar jikinta tayi masifar tafiya da imaninsa.


Tana zama ta bude abincin tana ya mutsa fuska sam! baiyi mata ba ta mayar da murfin ta rufe! kwanciya tayi tana latsa wayarta tayi tunanin kiran omar din saboda irin yunwar da takeji ta kira ya kai sau goma bai dauka ba kuma yana ganin kiran wani mugun haushinta yake ji sam baya ma so ya koma gidan ya ganta duk yanzu hankalinsa da tunaninsa ya koma gida kan iyalinsa daga ya tuno lamarinsa da aysha sai yaji duk abunda duniya yayi masa zafi.


Basu shigo hotel din ba sai kusan tara na dare lokacin har kwalliyar Azima tayi fumfuna! tayi bacci ta gaji ga yunwa dake addabarta don ko da aka kawo musu abincin dare bata ci ba duk da uban naman dake cikin abincin sam baiyi mata ba towon shinkafa ne da miyar agushi a cewar ta miyar karni take ba zata ci ba.

A gajiye ya shigo so yake kawai yayi wanka ya kwanta don tuni sun tsaya wani restaurant sunci abinci babu yunwa a tare dashi.


Kallo guda yayi mata ya tur'bune fuskarsa wayoyinsa ya aje kan kujera ya cire rigar jikinsa ta mike da sauri tana taimaka masa ya kalleta da idanunsa da suke dauke da gajiya shigar da tayi ta dan burgeshi amma idan ya tuna abunda ya faru tsakaninsa da ita sai yaji wani takaici ya kama shi.

Sai wani rungumeshi take tana shafa kirjinsa dake yalwace da gashi bakikkirin ya samu ya yakice da kyar ya shiga toilet din tuni joystick dinsa ta mike sam bai so haka ba saboda yasan takaici zai 'kunsa gurinta shiyasa ma sam baya son kallonta.

Wanka yayi ya fito jikinsa da gajeran wando da towel a rataye a wuyansa kwata-kwata yaki sakar mata jikinsa ta mika masa siglet kar'ba yayi ya zira ya nemi guri ya zauna....Tace"Hony yunwa nakeji tun dazu wallahi abincin da suka kawo sam baiyi min ba tun safe haka nake."

Wani kallo yayi mata yace."Me kike nufi yanzu?" ta wani narka murya tana shafa bayansa "So nake muje gurin cin abinci tunda dare baiyi ba."


"Ashe zaki kwana da yunwa yarinya tunda na shigo wallahi ba zan sake fita ba yinin yau nayi shine a tsaye So idan kin damu kici abinci da suka baki ai baki fi sauran mutane ba."


"Azima tayi shiru jikinta duk yayi sanyi...Shi kam loptop dinsa ma ya hau dubawa so yake kawai ta matsa daga jikinsa ya samu gabansa ya kwanta baya so ya sake jin sha'awar sex har sai ya koma cikin iyalinsa.

Azima ta mike da jiki a sanyaye taje ta dauki abincin da aka kawo mata na dare ta ta tuttura towon zuciyarta na tashi ta mike taje ta wanke hannunta ta dawo ta nani'ka jikinta anasa shashshafa masa kirji take tana murza masa nipples loptop din hannunsa ta kusa faduwa saboda wani irin kyarma! da jikinsa yake yi tsabar sha'awa so yake ya hanata abunda take masa amma saboda yana jin dadi ya kasa magana sai ya daina ganin komai da abunda ke loptop din ya rufe ya aje juyowa yayi jikinsa na kyarma ya kamata ya matse a jikinsa ajiyar zuciya ya dinga saukewa mai zafi yana murza brest dinta ita kuma sai tuttura masa takeyi....Cire rigarta tayi tayi tikkk! ya dinga binta da kallo kamar maye ta haye kansa tana tura masa Brest dinta dai-dai bakinsa ya kama tamkar yaro karami yana tsotsa ta dinga mika tana sakin nishi.

Gajeran wandon ta cire masa ya cire singilet din duk ya wani susuce! joystic dinsa ta kama da hanni biyu tana murzawa! sai kawai ta zura a bakinta tana tsotsa kamar alawa. Omar ya damki gashin kanta yana nishi.....Ganin yana jin dadi yasa ta kara dagewa tana masa wasa ya dinga wani irin abu kamar zai shid'e....Azima dadi duk ya isheta....Da sauri ya burkita ta kasansa ya hau kanta ya fara aiki.

Tofa!! jama'a abu daya ake tayi yaki ci yaki cinyewa tun anayi dad'i har ya aka soma jigata Azima tayi mutukar galabaita saboda wahala tana bashi hadin kai yana bugunta da karfi duk don ta gamsar dashi amma gogon yaki gamsuwa. Ganin yana neman kasheta sai ta fara kokarin guduwa ya makureta a gadon ya rufe mata baki da hannunsa daya sosai yake aiki yana nishin wahala so yake yaji wannan mugun dad'in da akeji yayin saduwa amma ya kasa ji.....Sai ga wasu zafaffan hawaye na tsananin wahala da jigatuwa na zuba a fuskarsa cije baki kawai yake yana karkarwar jiki tamkar wani mara lafiya.....Wani tunani ne ya fad'o masa a rai duk da ya san yin hakan ya sa'bawa shariar musulunci haka ya take domin biyan bukatarsa kawai sai ya dinga ayyana wa a ranshi da Aysha yake sex sai ya fara tunanin siffofin jikin aysha da manyan nonowanta! abun mamaki da al'ajabi kawai sai ya fara jin wannnan dad'in ya soma ziyartarshi aikuwa kamar mahaukaci ya dinga bugun Azima yana kiran sunanan Aysha!!!! shiiiiiii! ahh!! Ayshasaa!!!!!!

Duk da tsanani bakar wahalar da take ciki sai da ta fashe da kukan bakin ciki jin sunan wacce yake kira ita ta dage tana kara mi'ka masa yana ci amma yana kiran sunan babbar ma'kiyarta!!! wannan bakin ciki dame yayi kama....Gashi ya sakar mata nauyinsa motsi 'kwakkwara ta kasa yi ballanta ta huce fushinta.....Cikin ikon Allah da kiran sunan Aysha ya samu yayi realizing jagwab! ya kwanta rif da ciki kan bed din yana wani irin numfashi


Azima ta mike zaune cikin wahala da jigatuwa tace",Allah ya isa tsakanina dake wallahi."!!! Ya bude lumsassun idonsa yana so ta sake maimaita abunda ta fad'a aikuwa sai yaji ta sake fad'in"Wallahi dole nayi Allah ya isa domin anci mutuncina ana jin dadi dani ana kiran wata shegiy.....Kafin ta karasa ya mike zaune cikin zafin nama ya gaura mata mari wanda har sai da taga gilmawar taurari sai ta dafe kuncinta lebanta sai rawa yake ta rasa ma abunda zatace.


Cikin bacin rai yace."Ni kikewa Allah ya isa da Uwarki! nine nan ya kamata nayiwa Allah ya isa saboda kokarin ki na halakar dani! Wane irin dad'i kika bani? shiru tayi tana faman kifta ido ya cigaba da cewa"Babu wani dadi da naji a tare dake sai tsabar wahala idan ba don na siffantaki da ayshan ba kina gani dani dake zamu kai labari ne a wannan daran! Wallahi ba zan sauka daga kanki ba sai nayi miki raga-raga don sai na biya bukatata ko ta halin 'kaka ne!! to sai kika ci sa'a na siffatanki da Siffofin Aysha da ni'imarta da kuma yanda nake gamsuwa da ita Allah yasa na samu biyan bukatata! haka kawai kin sani sa'bon Allah! Ai ban san haka kike ba wallahi.!"""

Kuka wiwi! takeyi tana jin wata iriyar nadama na kamata lallai d'a namiji bashi da mutunci ko kadan ko da yake dole dama zata fuskanci wannan matsalar tunda dama ba son Allah da annabi yake mata ba asiri tayi masa amma inda hallaci baici ace yayi mata wannan rashin mutuncin ba.

Mikewa tayi ya sanya gajaran wandonsa sai surutai yake yana yayya'ba mata ba'ka'ken maganganu har da fad'in shi da yake da lafiyayyun mata bai san wane tsautsayi ne yasa ya aureta ba."


Ita dai Azima daskarewa tayi a gurin kukan ma ta kasa yi saboda tsabar bakin ciki da takaici! tana kallonsa ya fito daga wanka ya gyara jikinsa ya dauki pillow yayi kwanciyarsa kan dugowar kujerar dake dakin........Jikinta sanyi kalau ta mike ta isa inda yake kwance sai ya mike da sauri tare da buga mata tsawa! "Tashi ki bani guri na samu nasha da 'kyar! zaki cuceni." Tace."Don girman Allah kayi hakuri gobe muje asibiti ni dai ina ganin bani da lafiya ne."! Yaja wani matsiyacin tsaki kana yace."Ba yawan zuwa asibiti ne ya kawoni garin ba aiki ne ya kawo ni idan kin damu kije da kanki domin ba zan bar aikina in tafi yawon kaiki asibiti ba."!!


Jikinta a sanyaye ta mike ta bar gurin toilet ta shiga taci kukanta ta koshi wai itace d'a namiji yakewa wulakanci duk darajarta duk kudinta duk mutuncinta da maza suke gani yau itace omar kewa iskanci anya kuwa zata iya kyaleshi ba sai ta dauki fansa ba.! wanka tayi ta fito tana tunanin mafita....Omar kam bacci mai nauyi ya daukeshi yaji dadi mararsa sakayau babu jaraba shiyasa ya saki jiki yake bacci harda munshari!


***

Yau satin Aysha guda a asibiti alhamdullahi ta samu sauki sosai don in ka ganta sai kace wacce ta haihu da kanta saboda yanda tayi wani 'bul-'bul ta sake cika da kwarjini jego takeyi tamkar a gida don asibitin daki guda aka ware mata ita da yayanta sanin da akayi daga gidan data fito......Kullum suna tare da Safarau sun manta da da Omar sai dai jefi jefi idan 'yan gidan sunzo suna zancensa suke tunawa dashi Abbas ne a tsaye a kansu yana basu kulawa sosai duk umarni ne daga gurin Omar din shiyasa duk wani halin da suke ciki yana samun labari daga gurin Abbas din.......Yau dai yayi niyyar kiran su domin ya sauka daga fushin da yake dasu wayar safarau ya kira sai yaji a kashe a lokacin tasa ta a chaji....Sai ya kira ta aysha aka ci sa'a ta shiga...Aysha dake tuntuni ta goge numbar wayarsa a wayarta yasa bata gane wanene ba ta dauki wayar a nutse tayi sallama tare da fad'in"Da wa nake magana."!?

"Dawa nake magana."? ya mamaita tambayar a cikin ransa. Wai shin aysha me take nufi ne! har ya dauki zafi! sai kuma ya sauka ya sassauta murya " Kina waya da mijinki kina tambayar dawa kike waya Aysha."!!!

Gabanta ya fad'i sai ta ciro wayar daga kunanta ta duba tabbas! numbarsa ce wani irin shan kunu tayi kamar yana kusa da ita tace"Mijin Safarau da Azima dai! ya kake!?."

Yaji ciwon maganar da yanda ta amsa masa a wulakance sharewa kawai yayi yace." Omar mijin Aysha ne har abadah idan kina tamtama to ki bari ya dawo kiga zahiri! yanzu ba zanyi doguwar magana dake ba dama na kira ne naji lafiyarku data yarana ina fatan duk kuna lafiya."!?

Tace."Kowa lafiya." Sai ta kashe wayar tana jin takaici da haushi a zuciyarta tace ka dawo d'in inga abunda zakayi kaji mutun da wani abu wallahi babu wanda zai takura min na koma auranka."

Safarau ta fito daga bandaki tana daure da alwalar sallahr azuhur tace"Aunty ke da waye ne kike ta surutu ke kadai." Aysha tace"Mijikin ne ya kira waya yana min wani sambatu."

Ta'be bakinta tayi tace"Aunty don Allah ii daina cewa mijina wallahi haushi nake ji mtws! kafin tace komai wayar ta sake kara ta duba taga shine sai taki dauka har ta katse! safarau ta tayar da sallahrta yayin da wayar keta ruri aysha taki kulawa har safarau ta idar da sallahar kana ta daga wayar ba tace komai ba ta mikawa safaraun....Kamar ba zata kar'ba sai kuma ta 'karba a cushe tayi sallama.


Ya sauke ajiyar zuciya mai zafi! a sanyaye yace."Na dauka ai ba zaku dauki wayar ba, Shin Safa wai me yasa kema kika sauya hali ne? da halayenki masu kyau da koyi amma yanzu duk kin lalace saboda zama da madaukin kanwa ko."!?

Taji zafin maganarsa amma sai ta danne tace"Ni kam ban sauya halayyata ba duk sunanan kaine dai ka sauya hali saboda ka kara aure kaga gwara muba ka lokaci kaci amarcinka duk ranar da ka tuna damu shine dai-dai.


'Dan karamin tsaki yaja yace."Ki daina yi min wannan maganar safa nifa da wannan auran nawa dashi gwara babu wallahi yanzu nake tunanin ya akayi ma haka ta faru."!

Safarau ta kalli aysha tana mamaki! to itama Ayshan mamakin maganarsa takeyi da yake wayar a hands free take tana jin duk abunda yake cewa.

Ya cigaba da cewa" Yanzu haka hankali duk ya dawo kanku Allah Allah nakeyi mu gama abunda ya kaimu garin na dawo cikin iyalina."

Tace"Da dai ka zauna a can tsawon wata uku ko biyu ka ci amarcinka ka kacinye tas! sai ka dawo.''


Tsaki yaja yace."Wato dai ba zaki daina ba ko."! "Humm! Yayana kenan." Tafadi maganar tana boye dariya yace."Ki kula da kanki da kyau cikin sati mai kamawa ko mun gama ko bamu gama ba ni zan dawo gida domin nayi kewarku sosai."

Tace"To Allah ya dawo da kai lafiya." Ta kashe wayar tana kallon Aysha tace"Aunty aysha kinji mutumin ki ko? wai har ya gaji da amarcin yana so ya dawo gida, Wallahi bana so ya dawo saboda nasan takura min zaiyi."


Aysha tace''Hakuri zakiyi Safa idan ya dawo din ki kula dashi wata'kila a can din bai samu yanda yake so ba kin san dai halinsa da jarabar tsiya."

"Tab wallahi aunty indai abunda zai dawo dashi kenen bana so don tun ranar da yayi wa gwaggo karyar inje in masa abinci na dawo daga rakiyarsa bashi da imani wallahi bakiga irin muguntar da yayi min ba har yanzu mara ta ciwo takeyi dalilin wannan abu."

Aysha na dariya tace"Haba 'kanwata ya ina yabon ki sallah kuma zaki kasa alwala ai na lura kina kokarin daurewa fitinarsa yanzu kuma me yasa? karfa kice don bama tare dashi ba zaki kyautatawa mijinki ba yin hakan ba dai-dai bane."

"Wallahi aunty a yanzu dai ba zan iya jurewa ba gaskiya nace miki fa tun ranar da yayi min wannan muguntar mara ta ke ciwo shiru kawai nayi."


Cikin kulawa aysha tace"To ko ciki ne dake."? Da sauri ta kalleta tana washe baki "Aunty Allah yasa ciki gareni dana ji dadi."

"Insha Allahu shine Safa bari Dr ya shigo ko test ne sai ayi miki a gani ko."!

Cikin jin nauyi tace" Nagode aunty dama idan mutum nada ciki yana farawa ne da ciwon mara."?


'Kwarai kuwa ai wani cikin ma a ranar da ya same shi yake nuna kansa nima ina addua Allah yasa ciki gareki kanwata."


Safarau ta dinga jin

18 / 29