Advertisements
Chapter 14 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   14 / 44

39K to 42K   out of 130.5K words

will.. But not yet...she has to learn her lessons"
"But..." Bai karasaba Salem ya katseshi dacewa
"Best..let's talk tomorrow.. Wallahi yanzu kaman zan mutu nakeji"
"OK" Salem katse wayan yayi ya rike yana juye2 , muryan tawa kawai yakeson ji,
Amman bayason ya jamata wani fadan.
Har 11 baiyi bacci ba sai nishi yake kaman daga sama yaji ta kirashi, kaman yana
jira yayi picking
"Habibty" yafada Amman dakaji kasan bashi da lafiya, cikin rada tace.
"Ifemi meke damunka?" Ahankali Salem yace
"Wayyo cikina" yafada yana kara rike cikin shi da hannu daya
"Habibty cikina zai kashe ni" kaman zatayi kuka tace.
"Sorry.. Sorry ifemi.. Please kasha drugs"
"Love I don't need drug.. I need you..please let's get married before next month..
Please I need you" tawa shuru tayi
"Please am dying"
"Stop calling death for your self.. Allah zai baka lafiya"
"Habibty baki ganeba.. I am 35..I have known no woman.. I need a woman.. That woman
is you" yafada yana nishi sosai, still cikin rada tawa tace
"Ife..its not fair...the way you are talking to me is not fair..am just 18 kuma
kana gayamin irin wannan maganan.. So kake ka lalatani?.. Do you want to take my
pride away?..."
"No..am sorry.. I can't help it..kusan shekara ta takwas ina Neman the right
person...now I have found you.. Dukkan feeling din da nake suppressing da drugs is
rushing back..and is killing me.. Banason in fada wata hanya.." Tawa dai batasan
abinda zatace ba, duk nishin Salem ya shika mata kunne,
"Sorry"
"Thanks.. Just go to Sleep"
"No..zan tsaya kayi bacci tukunna"
"Then let me call you back" yafada batare daya ji opinion dintaba ya ya katse
wayan, yakirata, haka suka dinga hira, inbasuba babu maijin abinda sukecewa, sai
around 12:30 bacci yayi gaba dashi sannan itama ta kwanta.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)
3⃣1⃣

Kowannensu mafarkin junansu yayi, sai yau Salem yaga fuskan yarinyan dayake
mafarkin ya dauka a taxi da fararen kaya, kuma tawace, itakuma tawa mafarkin,
Cinderella tayi, kuma wai itace Cinderella, and the most handsome guy on earth took
her away from all problems.

Wacegari Salem yadawo daga masjid ya koma ya kwanta, har lokacin bai jin dadi
sosai, around 9am ya kira tawa ya sanar mata Abdul zaizo daukan abinci
"Har yanzu baka da lafiya ne?" Ta tambayeshi
"Am OK...thanks for yesterday"
"You are welcome.. Ife..bari in kammala shirya kayan kafin ya iso"
"OK" Salem saurare yake ko zata gayamashi Mtn sun turo mata message Amman shuru,
kashe wayan yayi ya kara kiran, shugaban Mtn ya tambayeshi ko an tura mata yace eh
sun tura har sau biyar. Kashewa yakira shugaban police ya tambayeshi ya tura police
location din daya basu, shima cewa yayi sun tura three undercover police, amma har
yanzu baa kama yaron dayace akamaba.

Kwantawa yayi yana jira Abdul ya dawo daga gidansu tawa da abinci don wayam ya
kwanta jiya.



Abdul na zuwa daukan abinci, tawa tayi serving mami sannan ta shiga wanka, shiryawa
tayi cikin material mai saukin kudi ta zuba sauran abinci ta fara ci tana duba
messages din da akayita tura mata tundare Amman bacci ya hanata dubawa, tana buda
na farko taga an rubuta
_"Dear costumer you have win the the sum of 25m and a house in maitama abuja,
kindly goto the following address to redeem your price before Thursday"_address da
date tagani, daria tayi tacigaba da cin abincinta, sauran ta duba ta ga dukkan su
iri dayane,ajiye wayan tayi gefe tana cewa
"419..kawai"



Yauma saida aka kira sallan asuba sannan ameera ta koma daki, jikin ta sai zafi
yake saboda cizon zauro, kasan leda ta kwanta, bayan kaman hour daya da kwanciyanta
hinde ta shigo da sallama, ameera na jinta tayi banza daita, tafi minti talatin
sannan ta mike ta fito tana tsaki
"Waike wace irin mutum ce da baki bari gari ya waye kafin kizo gidan mutane?" Hinde
tana scratching kanta tace
"Kiyi hakuri.."
"Dalla rufemin baki!" Ta daka mata tsawa kaman mate dinta, hinde shuru tayi bata
kara cewa komaiba, ameera kura mata ido tayi for a moment sannan tace
"Wai kin taba ganin sabulu kuwa?" Da sauri hinde tace
"eh..sosaima"
"To me akeyi dashi?" Ta kara tambayan ta, still hinde tana scratching jikin ta ta
bude baki zatayi magana ameera ta katseta dacewa
"Dalla ki bar soche sochen nan is disgusting" da sauri ta bar scratching Amman da
gani tanaso yinshi
"Nace me akeyi da sabulu?"
"Wanka da wanki "
"Amman babu alaman kina wanka da wankin..don you look irritating" ahankali hinde
tafara
"Yar nan..wahalan duniyace ta maidani haka..mijina yarasu ya barni da yara shida,
bani da wani aikinyi..ga tsadan rayuwa...kai da yara bakuciba kunyi ta sabulun
wankin?.." Ameera kura mata ido tayi na dan lokaci, saita tsinci kanta da tausayawa
hinde, kuma itace mutum ta farko dataji ta tausayawa, barin bakin kofan tayi tanufi
kitchen, cikin kayan da aka saya mata tabude ta dauki sabulun wankin daya ta wulla
mata tana cewa
"Gashi ki koma gida, kiyi wanka akalla sau goma..don banason inga datti ko daya
jikin ki...sai ki dawo muyi girkin" da sauri hinde ta dauki sabulun tana cewa
"Nagode.. Allah yasaka da alkhairi" wannan shine karo da farko da ameera taji wata
ta cimata albarka kuma taji dadin hakan.
Hinde fita tayi itakuma ameera ta koma ta kwanta, tana tunanin gida.

Bayan minti talatin hinde ta dawo kal kaman baitaba, ameera kallon ta tayi from
head to toe yaga jikin ta tas saidai kayan jikinta dukunkun suke, komawa cikin tayi
ta dauki Riga da zani cikin kayan da aka ajiye mata ta mikawa hinde
"Gashi shiga chan ki sakasu" tafada tana nuna mata toilet
"Nagode" kawai hinde take ta maimaitawa ta shiga toilet ta chanza kayan tafito
kaman ba itaba, sai kallon ta ameera take tana murmushi
"Kin ganki kuwa? Wallahi kaman amarya" dan dariya hinde tayi
"Kai yarnan kece mai kama da amarya.." Ameera hada giran sama Dana kasa tayi data
tuna da gaske ne ita amarya ce Amman gaya cikin wannan irritating place.
"Ki shaga kitchen ki debo abinci yanda zai ishemu da yaranki ki dafa....Amman
please karki bude kank...cos I know your hair is still disgusting" tana kaiwa nan
ta koma cikin wannan karan cikin kurya ta shiga ta kwanta kan foam tana kuka



Salem har 1pm tawa bata CE mashi komaiba, kiran shugaban Mtn yayi ya tambayesu meye
labari, mutumin cewa yayi sun tura, tsaki Salem yayi sannan yayi masu umarnin su
kirata.

Tawa tana cikin aikin abincin lunch wayanta yafara ringing, kallon number tayi taga
irin number yan Mtn, tsaki tayi ta katse wayan, bayan kaman second goma suka kara
kira,
"Wai meye haka" tafada cikin fada mami kallon ta tayi
"Kini?" Cikin fada tawa tace
"Mami yan Mtn din banza nan ne" mami bata ce komaiba wayan ya cigaba da ringing
harta tsinke, kara ringing yayi
"Pick mana" mami ta fada mata, tawa picking tayi ta saka wayan a speaker ta ajiye
shi don tasan ba magana suke yiwa mutum ba, sai jitayi ana cewa
"Hello..miss Tawakaltu" da sauri ta kalli wayan batare data daukeshi, still cewa
akayi
"Hello.. Miss Tawakaltu can you hear me" kallon mami tayi sannan tace
"Hello..please who is this?"
"Am I speaking to Tawakaltu Lukman?"
"Yes please who are you?"
"My name is Mr Michael.. I am calling from Mtn office in abuja..I want to
congratulate you for you are among the lucky winners that win 25 million naira and
a mansion in maitama ..." Da sauri tawa ta katseshi dacewa
"Please sir what sought of joke is?"
"Sorry miss but am not joking.. So please come to abuja before or on Thursday and
collect your money and house" yana kaiwa nan ya katse wayan, tawa tsale tayi tana
ihu ta fada jikin mami, mami mikar daita tayi tafara rawa
"Wayyo Allah na..alhamdulillah.. Alhamdulillah.. Alhamdulillah" tawa ta dinga
maimaitawa,
"Mami..Allah yaamshi aduan mu..Allah yashare min hawaye na.." Tana fadan haka ta
fara kuka, mami rungume ta tayi itama ta fara kuka
"Mami in karya ne fa?..mami in karyane sun dauki alhakina..." Girgiza mata kai mami
tayi
"Insha Allah.. Babu karya cikin wannan maganan"
"Mami ya zanyi inje abuja..ban san kowa abuja ba..." Bata gama magana ba wayan ta
yafara ringing tana dubawa taga Salem, da sauri ta dauka, zatayi magana Salem yayi
saurin cewa
"Habibty abuja zani..Abdul zai shigaba da zuwa amsan abinci..." Tana exaggerating
tace
"Me zakayi abuja?"
"Wani abokina ne Mtn sukayiwa kyauta shi...." Bai karasaba ta ce
"Sir nima yanzu aka kirani" tafada tana daka tsalle,da sauri Salem yace
"Me akayi naji kaman you are rejoicing?"
"Sir Mtn sunce sun bani 25m da...." Wani irin ihu Salem yayi kaman baisan abinda ke
faruwa ba
"Habibty am happy for you..you are such a good person and Allah have reward you"
har lokacin tawa bata bar tsalle ba
"So when are you redeeming your price?" Ya tambayeta, shuru tayi for a while sannan
tace
"Kuma Mtn office sin zaku?"
"Yes..nan da hour daya zamu tafi da abokina don cewa sukayi yazo kafin su rufe"
"OK bari inyiwa mami magana zan kiraka"
"OK" yafada yana murmushi.
Tawa komawa tayi jikin mami tana cewa
"Mami wannan mutumin mai zuwa nan "
"Eh"
"Shima yanzu nan zai kai abokinshi abuja amso kyautan" mamaki ne ya kama mami
"Ashe suma sun samu"
"Eh..yanzu mami ya zaayi in he abuja?"
Mami shuru tayi
"Ko zaki bisu?" Mami ta tambayeta, ido ta zaro
"Mami yaufa zasu tafi"
"To ya kikeso?..so kike ke kadai kije?... Tunda chan zasu kawai ki bisu..and kinsan
cewa bani da lafiya da zan bikI" tawa shuru tayi tana tunanin abinyi...don ko kadan
batason ta kadaita da Salem ko kadan
"Mami sunce sai gobe zasu dawo...INA zan kwana?"
"Ki kirashi kiji inda zasu kwana mana" tawa kiran Salem tayi bayan yayi picking
tace
"Sir inkuje abuja INA zaku kwana?" Mami ta kasa kunne don taji abinda Salem zaice
"Gidan brother na zamu kwana"
"Yana da family?"
"Eh mana..yana da yara da maranshi biyu" tawa kallon mami tayi, ahankali mami tace
mata
"Tell him Zaki bisu" ahankali tawa tace
"Sir..In motan bai cika ba zanbiku" Salem runtse idanuwa yayi don dadi
"Mami zata amince?"
"Eh..ita tace in biku"
"OK..to ki shirya ..nan da 30 minutes zanzo daukan ki..kinsan abuja da akwai
nisa.." Da sauri tawa ta kashe wayan ta shiga wanka, mami kuma na shirya mata bag
sin dazatayi tafiya dashi.

Salem mikewa yayi yana cewa
"Lokaci yayi da ZAKISAN KONI WAYE" Abdul ya kira, yana zuwa yace
"Pack my things.. Yau zan bar Kano" Abdul zaiyi magana Salem yajuya ya koma dakin
shi yana balla button din riganshi,Abdul dinshi yayi ya fiddo kayan dake cikin
wardrobe, Salem kallon shi yayi
"Me zakayi dasu?"
"Sir cewa kayi I should pack your things"
"Banda kaya..just pack my shoes, wristwatches, perfumes da sauran important things"
"OK sir" cikin 10 minutes Abdul ya gama cika Nike traveling bag da Salem
accessories, shima Salem designer polo shirt da jean ya saka, Abdul fitowa yayi da
bag zai saka cikin jet Salem yayi mashi umarnin ya sakasu bayan taxi, babu musu ya
sakasu
"Ka kulle koina ka fito mu tafi" yabawa Abdul umarni. Babu musu ya kulle ya dawo
gefen Salem dake zaune a driver seat ya zauna, sai tunanin abinda ke faruwa yake,
gashi babu dama yayi tambaya
"Sir what about the jet?"
"Zansa pilot yazo daukan shi" ya amsa mashi sannan ya tada motan suka bar gidan
bayan Abdul ya kulle gate.

Da sauri tawa tafito daga bathroom, without wasting of time ta shirya cikin wrapper
skirt and blouse, powder ta shafa sai kwali tare da wet lips,
"Tawa"
"Yes mami"
"Ki kula da kanki...don't let anything happen to you.. Kisan Allah yana kallon
ki..kuma dakin dawo saina dubaki" Dan daria tawa tayi
"Mami don't worry...insha Allah nobody is going into my pant"

"Nadai fada maki..yanzu ya zamuyi da abincin mutumin?"
"Sir Salem yace zai aiki wani daukan abincin.. "
"Ga dubu goma cikin kudin jiya..ki rike in case zaki bukaci wani abu"
"Thank ma" tafada tareda amsan kudin, wayanta yafara ringing ta dauka
"Habibty ki fito mu tafi time is not on our side" yafada sannan ya katse wayan,
"Mami yazo" mikewa tayi ta dauki Vail dinta, itama mami bin bayan ta tayi da bag
din da ta shirya mata. Suna fitowa waje Salem yayi sauri fitowa ya gaida mami,
bayan ta amsa tace
"Please take care of my daughter.."
"Yes ma"
"Ka tuka motan ahankali"
"Insha Allah" jikkan hannun mami ya amsa, itakuma mami hugging tawa tayi tare
dayimata kiss sannan tayi mata bye.
Tawa bayan motan ta bude ta zauna, Salem sai kallon lustrous lips dinta ta mirror
yake. Suna Zuwa zoo road yayi parking
"Alh Abdul kazo ka amshi motan don hannuna ciwo yakeyi min"
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)

3⃣2⃣

Baya ya dawo kusa da tawa ya Abdul gaba shi kadai, kallon shi tayi don shigan shi
na yau ya sha different da sauran dressing da yakeyi, ita atunaninta don zaiyi
tafiya ne, dan kallon shi takarayi, shima ya kalleta suka hada ido tare da sakarwa
juna murmushi,
"Habibty sorry for boarding you with my personal problem.." Dan murmushi tayi
batare data kalleshi ba
"Don't mind ...what are friends for" Dan harara ta yayi
"Ni friend dinki ne?..kodan yanzu kinzama millionaire kike..."
"Please.. I don't mean it that way"
"Apologies accepted" juya zamanshi yayi yana fuskantanta
"Miss..let me interview you..me zakiyi da 25m?" Tawa shuru tayi kaman mai tunani
"Gaskiya I don't want to get my hopes up..zan jira sai da gaske ne cos har yanzu
ban yardaba" dan murmushi Salem yayi yana tunanin
"Come on..you are rich already" azahiri yace
"Just kiyi tunanin an baki kudin yanzu...me zakiyi dashi?" Lumshe idanuwa tayi
sannan ta fara cewa
"First of all zan fara kai mami hospital.." Surprisedly Salem yace
"Is mami sick?" Ahankali tace
"Yeah..tana da chronic asthma...".
" oh sorry.. Then what next?"
"Then I will open a medium supermarket for mami da yaran da zasu dinga taimaka
mata..." Kallon shi tayi tadan sakar mashi murmushi
"And zan baka 3m kafara business.." Baki Salem yabude kaman yana murna
"Are you kidding me?" Girgiza mashi kai tayi
"Am serious" Abdul dake sauraronsu yayi murmushi yana tunanin
"Nima kabani mai sona don Allah koda iyamurace" Salem yace
"Amman habibty I will be the happiest man on earth.. With 3m I can make it"
"Insha Allah"
"Then what next..."
"I will go to school"
"And"
"Shikenan" kallon mamaki Salem yayi mata
"Baki gamaba..continue"
"Shikenan nidai" tsaya kallon ta yayi
"Banji kinyi maganan auren mu ba" tawa murmushi tayi
"Aure a wannan stage din?..nifa adolescent ce.. Ba yanzu zanyi aureba"
"Waike meyasa da anyi maki maganan aure sai kice you are a child"
"Karya nayi?"
"Hmmm.. Habibty many of your age are married with a child or children"
"Hausawa kenan..mu bamu haka" Salem kauda kanshi gefe yayi tare da daure fuska
kaman bai taba daria ba, kara kallon ta yayi
"Amman habibty baki sona kaman yanda nake sonki..if you love me you will want to be
with me" tawa dai shuru tayi batace komaiba, haka suka cigaba da tafiya babu Wanda
ya cewa Dan uwansa magana, Salem sai kallon ta yake, itakam relaxing tayi tana
lumshe idanuwa, tunanin abubuwa da dama cikin ranta.

Wayan shi yafara ringing, dan murmushi yayi don yasan Umma ce, for the first time
ya fiddo wayan shi gaban tawa,
"My wonderful first love.." Cikin fada Umma tace
"Wai kana ina ne?" Pretending yayi kaman bai san plan dinta ba
"Umma INA Kano"
"To..inason kaje gidan Hajiya ummi ka amsomin wani abu" ahankali yace
"Umma ina kan hanyan abuja..na gama abinda nake Kano" Umma katse wayan ta tayi,
itakam tawa kurawa wayan ido tayi don wayan kaman glass yake, sannan statement
dinshi na karshe ya tsaya mata arai, shikam bai kalleta ba yayi dailing number
majeed, bayan yayi picking Salem ya
"Alh clean the mansion next to mine...and get a wonderful ready made dress..medium
size..tell the cook to prepare something fascinating" daga chan bangaren majed yace
"Sir su FINA da mima sunyi decorations agidan wai zasuyi celebrating birthday
dinka..."
"If I find anything disliking you all are fired" tawa kasa kunne tayi tana jin
abinda yake cewa, tunda take bata taba jin muryan shi so commanding ba,
"Who is this man..he talks as if he's the boss" tafada cikin ranta, tsoro ne ya
fara kamata, ahankali tace
"Sir ina abokinka da zamu tare dashi?" Salem kallon ta yayi don yasan many things
will be going through her head right now, kuma da gangan yakeson bata hint don
bayason tazama too speechless in sun isa abuja
"Habibty gashi nan yana tuki" da sauri ta kalleshi
"Amman kuma dazun you said shi zaizo daukan abinci.."
"Smart gal" yafada cikin ranshi
"Ni nace maki haka?" Kai ta daga mashi at the same time tsoro da bayyana fuskanta
"Ni ba haka nace ba..I said abar abinci yau tunda zan raka abokina abuja" tawa Dan
girgiza kai tayi
"Ba haka kace min ba"
"Habibty banajin dadi in kina kiran makaryaci" ahankali tace
"Sorry" daria yayi, kallon yanda ta saka hannuwanta cikin cinyanta yayi, hannunta
ya kara kallon yaga still gashin kwance a hannunta,
"Hmmm..wonders shall never end" yafada cikin ranshi,
"Habibty do you trust me?" Ahankali ta daga mashi kai Amman ba dan ta amince dashi
ba
"Then relax"


Ameera saida taci kukanta ta koshi sannan bacci yayi gaba daita, hinde kam tana
tsakar gida tana aiki, Dan wake ta kwaba, dataga yayi yawa taje gidanta ta dauko
katon tukunya ta Dora dashi, sai wajen 11 yayi ready, itakuma ameera sai 11:30 ta
tashi tana fitowa taga hinde na soya man da zaaci dashi, kallon katon tukunya tayi
"Me akayi da wannan?" Tafada tana nuna tukunyan
"Yata.. "
"Please ki bar cemin yarki..sunana Aisha..ko ki kirani da ameera"
"To..ameera Dana kwaba Dan wake naga tukunya yayi kadan shine na dauko tawa daga
gida"
"Thats the problem with low class.. Give them an inci they will take a mile" tafada
kasan makocinta
"Do you mean danwake kikayi?"
Tafada tana karasaba wajen bokitin da ta tsani danwake aciki
"Eh" ameera dubawa tayi
"Kan buhun ubanan..wazai ci wannan abun da yake kama da kashin akuya?...gaskiya
bazan ci ba..sannan nasan wannan tukunya da kika dafa abinci dashi ya dade baiga
sabulu ba"
"Yanzu me zan dafa maki" dan tsaki taja
"Dauko tukunya ki koya min jelof din taliya" da sauri hinde ta sauke man kan wuta
sannan ta shiga kitchen ta dauko tukunya
"Zakiyi da daddawa ko?...don yafi dadi" harara ta balla mata
"Shiyasa kuke wari... Stupid baboon.. Kiyi sauri ki kai wancan kazantan gidanki
kizo" tafada tana nuna mata bokitin danwaken, hinde cikin gudu2 tafita dashi don
yau take sallah gidanta.

Bata dadeba ta dawo suka dora abinci, cikin 40 minutes suka dafa taliya mai romo,
ameera ci tayi cos she don't have any choice.
"Ni zan tafi" inji hinde
"Please karki tafi yanzu..this loneliness is killing me" shuru hinde tayi for a
moment
"To wani Abu zanyi maki?" Ameera shuru tayi don tanajin kunyan abinda takeson
cewa, kaman an tsunkureta tace
"Dan Allah idan mutum yasha kayan mata yayi yawa meye maganinta" hinde tsaya kallon
ta tayi, saitaji ta tausayawa mata
"Ke ba Matan aure bace?" Kwalla na taruwa Idonta
"Eh...ni Matan aurece"
"To ki kwanta da mijinki..sai kisamu biyan bukatanshi shima ya biya naki..."
"Banda wannan.. Gayamin wata hanyan"
"Gaskiya ban San wata hanyaba" tsaki taja
"To kije gida ki ci abinci sai ki dawo ki tayani wuni"
"Shikenan"



Haka Abdul yacigaba da tuki, itakuma tawa banda tsoro babu abinda ke ranta, sau
biyu mami na kiranta,
Sai to 7 suka shiga abuja, tawa sai lulumshe idanuwa take kaman mai jin bacci,
Salem duk ya kasa daina kallonta, duk dagakan dazatayi saisun hada ido, wani irin
kayataccen unguwa taga sun shiga, duk unguwan babu gidan mai karamin hali, gaban
wani katon gate taga Abdul yafara horning, mai gadin fitowa yayi yana kallon motan,
da sauri ya koma ciki ya bude gate, shiga Abdul yayi, gaban tawa mugun faruwa yayi
don gidajen gidan tsoro suka bata, Salem sai kallon reactions dinta

14 / 44