Author : ummu maryam Category : Complete Novels
Ahankali tace
"What if you cheat on me?... Ance duk Wanda ya saba da abu baya iya barin shi
lokaci guda...am scared?." Tafada kaman zatayi kuka, bakinshi ya kai saitin nata
"If I ever cheat on you...I should wallo in pain and penury... Allah should not
forgive me all my sins...baby I can't cheat on you because you gave me a second
Chance... Ba kowacce mace zata iya bani second Chance kaman yanda kika bani ba...a
matsayina na mijinki ina yimaki fatan samun duk abinda kikeso duniya da
lahira...."
"Ameen.." Ameera ta amsa mashi daidai lokacin da ya hada bakin su waje daya, nan ya
fara kashewa Ameera jiki da yanayin wasanshi, daukanta yayi yana cewa
"is time for ishai prayer."
Ruwan wanka ya hada mata ta shiga shikuma ya shiga cikin wani dakin yayi nashi
wankan ya fito da jallabiya
Salem kam tunda Khalid ya shaida mashi bayason at his wedding ya tattara daga shi
har Ameera ya ajiye gefe daya yacigaba da honeymoon dinshi, lokacin resuming
aikinshi yayi amma he's the boss so no case, Tawakaltu kam kullum cewa take su koma
gida cis tana missing mami da yawa, ciki kam rainonshi suke kaman baa taba haihuwa
a duniya ba sai a Kansu, tawa ta fara sabawa da jaraban Salem don har cewa take
babu wani matsalan drug daya sha kilan haka nature dinshi yake, kuma bai lalata
cikin ba, yau aka daura auren Khalid da Ameera don haka ya fadawa Tawakaltu su fara
shopping zuwa gida murna wurin ta baa magana cos she's tired of abroad gida kawai.
Kallon shi tayi
"Sugar zaa gane ina da ciki?..." Ta tambayeshi tana kallon kanta, Dariya Salem yayi
yana biting lips dinshi,
"Babu mai ganewa Sai Mara ido..." Hararanshi tayi
"Ai cikin bai fitoba..." "Ko bai fitoba baki ganin yanda boobs dinki suke?... Ai
kuma ansan we are matured enough..." Yafada mata,
"Ba dadi duk ansan abinda mu keyi..."
"You are funny... Yanzu gobe mu fara yiwa baby shopping...."
"Sai mu tafi jibi ko?.." Girgiza mata kai yayi
"Sai coming weekend..." Marairace fuska tayi
"No pls... Mu tafi jibi..." Dariya Salem ya karayi yana wulla mata foam din perfume
stop dake cikin bathtub,
"Ai ko Mun koma Nigeria ba Kwara zakiba...Sai bayan kin haihu..." Idanuwa ta zaro
"Kam...amma you are joking ko?...".
" no...am serious...you ain't going anywhere with my baby..." Tsaya kallon shi tayi
don ta ga if he's joking or not amma Sai ta ga babu wasa fuskan shi,
"Pls baby tell me you are joking..."
"No am not... Ai the next few months is like..." Bai idaba ta mike daga cikin
bathtub ta fito ta dauki towel ta daura Salem kallon ta yayi
"Princess don't leave only me in the bathtub..." Ko kallon shi batayiba ta koma
falo, da sauri shima ya fito ko towel ba dauka ba ya biyo bayanta, zama tayi ya
zauna gefen ta
"What did I say wrong?...." Ya fada kaman baisan abinda ya fada ba, kallon shi tayi
ta galla mashi harara, Dariya yayi,
"Haba princess the doc said you should not stress out...kuma shine kikeson zuwa
Kwara kiyita zurga2 ki zubda min ciki?.." Hararanshi ta karayi
"Doc yace I should not stress out amma have we stop what he said we should stop?...
No..amma shine zaka hanani zuwa ganin mami...." Ta karasa maganan tana kokarin
kuka, da sauri ya tallabo fuskan ta
"Shhhhh... Don't cry is not good for you... Zakije amma zamu tafi tare mu dawo
tare..." Da sauri tayi hugging dinshi, zare towel dinta yayi yana cewa
"Muje mu cigaba da wanka...." Yafada yana daukanta.
Suna idar da sallah Khalid ya kara feeding dinta da wani abinci da aka kawo daga
government house Sannan suka cigaba da hira suna shirya yanda rayuwansu zai
kasance, abinda yake bawa Ameera mamaki shine yanda baiyi gigin ko zumudin taba ta
ba, around 11 ya dauke ta ya kaita wani bedroom, wani gado ne mai canopy kaman
Wanda take gani a Indian film, ajiyeta yayi
"Angel wait for me..." Ya fada yana mikewa, fita yayi daga dakin Ameera ta zauna
tana karewa dakin kallo, bai dadeba yadawo da wata kwali hannun shi, bude kwalin
yayi ya fiddo wasu elegant sleeping dress Sannan ya karaso wajenta, ya mikar daita
tsaye ba musu ta tsaya, zip din riganta ya cire ya zame gown din daga jikinta ya
rage daga ita Sai pant and bra,, tsaya kallon ta yayi kallon ta yayi, itakam Ameera
sunkuyar da kanta tayi kasa duk kunya ya ishe ta, ahankali ya dauki kayan baccin ya
sa mata zaunar daita kan gado Sannan ya kara fiddo wasu kayan daga cikin kwalin,
nashi kayan ya cire ya saka kayan baccin ya kwantar da Ameera ya kwanta gefen ta
tare da yi mata kiss ya jawota jikinshi
"Good night..." Yayi mata whisper cikin kunnenta, Ameera lafewa tayi jikin shi.
The following day aka kawo abinci da jet daga government house, Khalid serving
Ameera yayi ya fara feeding dinta, wayanta dake gefe ya fara ringing, Khalid ne ya
dauki wayan don mika mata Sai yaga yaya sultan, tsaya kallon wayan yayi Ahankali ya
mikawa Ameera, Ameera kallon screen din wayan tayi ta kalli Khalid
"Pick..." Ya fada mata cikin sanyin murya, ahankali ta sa hannu tayi picking tare
da sawa hands free, gaisawa sukayi da sultan Sannan yace
"Ya mijinki?..."
"He's fine..." Ta amsa mashi cikin sanyin murya,
"Daman I want to ask you are question...." Ya fada mata, Ameera kallon Khalid dake
sauraron su tayi Sannan tace
"Ok..." Da sauri sultan yace
"Pls wacece wacce suke rawa da mijinki wurin reception?..." Dan ajiyan zuciya
Ameera ta saki Sannan tace
"Yaya bakazo ba ya akayi kasan wata tayi rawa da mijina..." Dariya Sultan yayi
"Sorry about that.. Pls tell me wacece?..."
"Kanwar mijina ce...sunanta *habeeba* amma ana kiranta da *queen*...."
"Wowww...sunan yayi daidai daita...pls ki taimaka min da digit dinta..." Ameera
kara kallon Khalid tayi tana murmushi, fuskan ta ya shafa
"Ok...bari in yi maka sending..." Tafada Sannan ta katse wayan, Khalid daukan
wayanta yayi ya saka number queen ya turawa sultan Sannan suka cigaba da cin
abinci..
Around ten na safe suka hau jet zuwa Florida USA.
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Imagine Zainabu and superstar real Madrid football player, match made in hell....my
sweet *anty sis* 💃💃💃💃💃
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat(ummu Maryam)
8⃣1⃣
*Ina masoyana this page is your, twist, bind, jam it...do what ever you want with
it cos nakune Ku kadai...you guys are taking me to dream land...I love you die,
kina ina salma saidu sulaiman... Ummu Maryam loves every moment with you* 💋💋💋💋
A Florida Orlando aka sauke su, Disney resort sukaje, daman wurin ana saya irin
time share, daman already Khalid ya saya for two months, fadin girman wurin is a
waste of time don gari guda ne, Ameera kallo ta dingayi kaman sakara, murmushi
Khalid yayi ya rike waist dinta suka hau lifter zuwa part din daya saya, suna shiga
Ameera ta bude baki don katon wuri ne ga katafaren swimming pool, rungume ta yayi
suna shakan kamshin turaren junansu.romancing dinta ya farayi yaga kaman tana jin
tsoro, murmushi yayi ya kyaleta, baa Dade ba aka kawo jerin abinci kala2 Ameera kam
bata ciba sosai don bata saba da irin wannan abinci ba, wani abun ma bata taba
ganin shi ba. Wanka yayi ya fito daure da towel, Ameera sunkuyar da kanta tayiya
karaso wajen
"Baby...kije kinyi wanka..." Ya umarceta, ahankali ta mike ta bi hanyan daya ba,
kallo bathroom ta tsaya yi tana mamakin irin jindadin turawa, Sam basu yarda dasu
wahala ba. Naurori kala2, wanka tayi ta daure towel ta kasa fitowa, Khalid bude bag
dinta yayi ya dauko mini skirt da top yaje bakin bathroom din ya tsaya, jin shuru
for a long time yasa shi cewa
"Baby baki gama ba?..." Shuru tayi bata amsa ba cos tana tsaye bakin kofan daga
cikin,
"Baby...am coming in...." Bai idaba ta yi saurin bude kofan ta fito kanta kasa,
towel din bai da girma don bai isa rufe laps dinta ba, ajiye kayan kasa yayi ya
dauketa Ameera tayi saurin rike towel din cos babu komai ajikin ta, hadeta yayi da
bango ya fara romancing dinta.
After twenty minutes bai bar kissing dinta ba don har numfashi ta nema ta rasa bata
San lokacin da ta saki towel dinba, wide chest dinshi ya rufe chest dinta dashi,
daukan ta yayi ya kaita kan gado, ido ta zaro tana cewa
"Ka bari...pls" Khalid Dan dakatawa yayi ya tsaya yana kallon beautiful body dinta,
bai kara tabata ba ya koma gefe, da dasauri ta rufe kanta da duvet cover dake kan
gadon, shima Khalid shiga yayi ya jawota jikinshi baccin yayi gaba dasu.
The following day ya fara tour daita, da farko Disney market sukaje, babu abinda ba
a saidawa. Sannan Sai parks, Sai dare suka dawo suna dawowa yayi attempting dinta
ta rokeshi daya bari kuma baice kala ba ta bari.
Epcot ya kaita daga nan Sai animal kingdom, magic kingdom, SeaWorld, atakaice
within a week ya kaita wurare da dama amma dasun dawo yayi kokarin amsan hakkinshi
Sai ta fara kuma tana bashi hakuri Sai ya hakura duka ba karamin kokari yake ba
amma yayi wa kanshi alkawarin he will not do anything that will hurt her.
Yau Kandy space center sukaje wato NASA a Titus ville. Nan kuma zaiga yanda rocket
yake da yadda science yake Sannan kashiga ayi maku yadda ake tafiyan space amma na
karya saidai kaman gaske don har space din karya sukayi da inda ba gravity da dai
sauran abubuwan space harda kayan space suka saka suka sha selfi kaman kullum.
Yanda Khalid yake mata yasa cikin kankanin lokaci ta manta da wani Salem da sultan,
yana nuna mata nobody matters in the world Sai ita
Har cikin ranta take cewa yana da kyau in mutum zaiyi abu ya nemi zabin Allah don
gani take babu kaman shi, har ga Allah tanason bashi hakkinshi don har cikin ranta
take jin hannun shi duk sanda ya taba ta amma tsoro take ji ba kaman in ta tuna
kuka Tawakaltu kuma zeenat na ta fada mata duk kukanta bai hana Mahmud komai ba,
amma gashi yau kwanansu tara tare su kwana rungume dajuna amma bai taba forcing
dinta, adua kawai take Allah ya cire mata wannan tsoron don ko dazun da sukayi waya
da anty Sadiya Saida tayi mata warning kan shiga hakkinshi.
Tana kwance kan wani hadadden sofa kanta kan cinyar Khalid Sai wasa yake da
yatsunta, wakan if na davido ke tashi cikin wayanshi,
"Baby let's dance..." Ya ce mata yana kallon yanda take rawada kafafunta ahankali,
murmushi tayi
"Nidai ban iyaba...." Ta amsa mashi ahankali,
"Kin Iya mana...zakiyi depriving dina rawanki ma?..." Ahankali ta girgiza mashi kai
"Then let's dance..." Yafada yana mikewa tare da mikar daita tsaye, rungume ta yayi
ya fara rawa daita, ahankali ya kai bakinshi saitin kunnenta Sannan yace
"Angel... Yaushe zaki bani hakkina?.." Ya tambayeta cikin whisper, Ameera shuru
tayi batace kala ba
"Pls..." Ya kara cewa, ahankali ta daga kanta dake kan kirjinshi ta kalleshi Sannan
tace
"Duk sanda kake so..." Tafada muryan ta na rawa, duk idanuwanta sun chanza kala,
murmushi Khalid yayi
"Anya you mean what you said?..." Ahankali ta daga mashi kai,
"Ok...we shall see..." Yafada yana dariya, wakan psquare ne ya shika mai suna away,
ya fara cewa
"If I tell you say I love you... Omo I love you... See all of them dema want you...
But I need you..." Sakinta yayi ya koma tsakiya falon ya maida wayanshi bakin kaman
microphone yana wakan yana nuna Ameera at the same time yana rawa, Ameera Dariya
tafarayi don Allah kadai yasan irin jindadin da take ciki, da tana tunanin babu
Wanda zai kai Salem amma she was wrong cos Khalid ya ninka Salem a wajenta, yanzu
bata gani kowa Sai shi, itama wakan tafarayi tana rawa kadan, Khalid daina wakan
yayi ya bude hannuwanshi, tana rawa ta fada jikinshi,
"Baby I love you...you are the most wonderful thing that has happened to me..."
Yafada yana kallon ta,
"I love you too..." Ta amsa mashi itama tana kallon shi, kallon juna suka cigaba
dayi kaman yanda man da geet ke kallon junansu, ahankali yace
"Am happy... I want to be like this for ever..."
"Am very happy too..." Ta amsa mashi,
"I never thought I will be more happier... Ban taba tunanin zan kara samun irin
wannan farincikin ba...I thought tunda ina da good job... Ina governor son...am
happy... Amma ba haka bane....been together with you makes me happy the most..."
Yafada yana shafa fuskan ta,
"Am lucky... I don't know Allah zai hada da mutum irin ka bayan wulakanci Dana yiwa
maneman aurena... Amma Allah always gives us a second Chance.. Am happy it's
you..." Tafada Ahankali, murmushi yayi Sannan ya tallabo fuskanta,
"When Salem first told me about you... I told him to deal with you... Danayiwa
kaina asara...dats why ana cewa in zaka gina ramin mugunta ta ginashi kadan don
bakasan Wanda zai fada ba....." Murmushi tayi
"Har dakai aka bada shawaran akaini wannan wurin kenan?.." Tafada tana dariya,shima
Dariya yayi
"Aa...ba ruwa na....wannan was his own idea..." Ya fada mata.
Wakoki suka dinga chanzawa suna hira har lokacin sallan ishai, sallah sukayi
Khalid ya bukaci da suka kara raka biyu na nafilla, ba musu ta bishi, suna idarwa
ya juya yana kallon ta, kanta kasa Sai wasa take da yatsunta,
"Hmmm zan cire wannan kunyan,..." Ya fada yana mikewa, jallabiyan dake jikinshi ya
cire ya mikar daita ya cire hijjab dake jikinta,
"Baby let take our bath..." Yafada yana kallon reaction dinta,
"Tare zamuyi?..." Ta tambayeshi
"Yes..." Yafada yana daukanta, wuntsul2 tafarayi da kafanta, yaki ajiyeta sai cikin
bathroom direct to bathtub dake cike da foamed water, nan take kayan jikinta suka
jike, shima shiga yayi bayan ya cire nashi kayan, Ameera rufe fuskan ta tayi don
bata taba ganin nakedness dinshi ba, kayan jikin ta ya cire da kyar don sai cewa
take
"Ka bari zanyi wanka ni kadai..." Cike da kunya sukayi wanka ya dauko kaman
jaririya. Yana kawota kan bed wasanshi ya chanza dana kullum, dakewa Ameera tayi
don tayi wa kanta alkawarin amincewa dashi.
Saida yaje za main part ta fara kuka, lallashin ta ya dingayi amma bai daina abinda
ya faraba, Khalid Sai adua yake ta kwararo mata don tunda yake bai taba jin abinda
yaji wurin Ameera ba har cikin ranshi yana cewa Salem yayi asara,
Ameera ido ya raina fata dukda Khalid was gentle don Sam bayason kukanta amma
saida ta koka sosai, da sauri ya mike bayan ya samu nutsuwa yayi kneeling ya kama
hannun ta yana yimata adua har lokacin bata bar kuka ba, rarrashin ta ya dingayi
har saida tayi shuru ya shiga bathroom ya hada mata ruwan dumi ya dawo ya dauketa.
Bayan ta gama wanka ta fito tana tafiya ahankali amma tafiyan ta bai bace ba sosai
nace ba kama Tawakaltu da aka yiwa dalla dalla ba 😂😂😂. Shima Khalid wanka yayi
ya fito yayi kneeling gaban gadon hannun shi rike da nata ya cigaba dayi mata adua,
har dasu thanks, Ameera kwance idanuwanta lumshe tana sauraron abinda Khalid ke
cewa ranta fal da murnan ta kawo budurcinta gidan mijin ta, aduan Khalid yaki
karewa, bude idanuwanta tayi ta galla mashi harara tana cewa
"Ya isa haka nan mana..." Dariya ne ya kufcewa Khalid don kaman ba ita tayi maganan
ba, kin tashi yayi ya cigaba da yi mata aduan,, Sai turo baki take tana magana
Ahankali batare da Khalid yaji abinda take cewa ba.
Bayan sati daya da wedding din Khalid su Salem suka dawo Nigeria, a lokacin cikin
Tawakaltu wata 4 da two weeks, abuja suka sauka duk guys dinshi cewa suke
"Sir daga yanzu ka tashi daga slim... Don kayi fat..." Dariya yayi tana cewa
"Thanks to my princess..." Ya amsa masu
wacegari suka je yola, Abba ma saida yace Salem yayi kiba har yana zargin haka nan
yaki zuwa bikin Khalid don babu alaman ciwo ajikin shi.
Bangaren Umma sukaje, Umma na ganin su ta mike da sauri, da sauri itama Tawakaltu
tayi kneeling kaman yanda ta saba, fada Umma ta farayi tana cewa
"Kar ki kara wannan kneeling din...baki ganin conditions dinki?...please kar ki
kara..." Ta fada tana mikar daita tsaye, cikin girmamawa ta gaida ta itama cikin
jindadi ta amsa tana nuna murna ta a fili, tsaraba yan aiki suka shigo dashi
ciki,Umma kallon Salem dake ta fama murmushi tayi ta saki murmushi tana tunanin
Ashe danta zaiyi kiba haka?
"Amma son lafiyarka lau kaki zuwa wedding din amininka ko?.." Umma ta tambayeshi,
murmushi yayi
"Aa...Umma bani da lafiya..." Bai idaba Umma ta katseshi dacewa
"Karya kake...baka kama da Mara lafiya..." Kallon Tawakaltu yayi
"Princess ba bani ba lafiya ba?..." Ya tambayeta yana kanne mata ido daya, Umma
dake kallon abinda yake ta dauki pillow ta wurga mashi tana cewa
"Indai lafiyan ka lau kaki zuwa wedding din Khalid baka kyauta ba..."
"Umma da gaske bani da lafiya...ai kinsan haka nan bazanki zuwa auren Khalid ba..."
"Kai dai ka Sani..." Ta fada tana kama hannun Tawakaltu dake zaune kusa daita.
Dakinta suka shiga shikuma ya haye dinning yafara cin abinci.
A dakin Umma aka kawowa Tawakaltu abinci Umma ta amsa ta fara feeding dinta kaman
yanda ta saba feeding Salem, da farko kunya tafaraji amma daga baya sakin jikinta
tayi taci ta koshi,
"Da fatan Salem yana kula dake yanda ya kamata?..."
Umma ta tambayi Tawakaltu, Ahankali ta daga mata kai alaman eh,
"Kar ki boyemin komai.. Ki dauke ni amatsayin maminki...remember amananki
akabani...ance in dauke ki kamar su shuwa kuma na dauka...so kar kiji kunyar
fadamin abubuwan sda Salem ke yi maki Wanda baki so...." Tawakaltu dadi takeji har
cikin ranta
"First love babu abinda yake yimin...." Ta amsa mata kanta kasa
"Bakisan yanda danki yaci min uwa ba kafin in fara sabawa..." Tafada cikin ranta.
"Da akwai inda yake maki ciwo yanzu?.." Umma ta sake tambayan ta,
"Aa...kasala ce kawai Sai dacin baki..." Ta amsa mata cikin natsuwa
"Wannan is normal... Ko zaki zauna nan in kula dake har ki haihu?..." Da sauri ta
dagawa Umma kai alaman eh Sai dariyan keta take cikin ranta don tasan Salem zaici
kaniyanta
"Amma inason zuwa wurin su mami..." Tafada ciki sanyin murya
"Ai wannan ba matsala bane...Sai akaiki a maidoki..." Umma tayi assuring dinta,
"Kwanta ki huta..." Inji Umma, ahankali tayi kokarin mikewa Umma ta umarceta da ta
kwanta kan gadonta. Kwantawa tayi itakuma Umma takoma falo har lokacin Salem na
zaune kan dinning, zama Umma tayi opposite to him ta shaida mashi hukuncin data
yanke,
"Kambu...Matan nan zata kulla min tsiya..." Ya fada cikin ranshi, azahiri kam saida
ya kusa kwarewa da ruwan dayake sha, da sauri ya ajiye cup din yana cewa
"Umma wa zan dinga dafamin abinci..." Yafada sounding out of words, harara Umma ta
balla mashi
"Da wake dafa maka?..."
"Ai Umma... Wai itatace zata zauna?..."
"No...ni
Nace ta zauna..." Zaro ido yayi don yasan halin ummanshi
"Kuma ta amince?..."
"Kai bansan iskanci..." Tafada tana mikewa, shima mikewa yayi ya shiga dakinta
itakuma ta zauna falo tana kallon dadin kowa atashar arewa 24.
Yana shiga ya hangi Tawakaltu ta bage kan gado, karasawa yayi wajenta ta bude ido
"Princess ya akayi kika amincewa Umma zaki zauna nan bayan kinsan larurata?..."
Marairace fuska tayi tana cewa
"Sugar ya zanyi...I can't say no..."
"Yo can't say no?... AI Wallahi yanda kika amince haka zaki koma kice mata
zakibi...in ba hakaba duk weekend zan zo nan kuma kinfin sanin sauran...." Dariya
tayi cikin kasaita tana cewa
"Ni gaskiya bazan Iya fada mata haka ba..." Mikewa tayi ta matsa kusa dashi har
suna shakan numfashin juna