Author : ummu maryam Category : Complete Novels
kam tawa gani take kaman
karya kudirat take, tana gani kaman she knows Salem enough.. She knows he is madly
in love with her, she knows she's the only one in his life, according to him. Hmmm.
"Kuma kisan cewa mu an sanmu da respect... Don't look at his parents eyes cos is a
sign of disrespect... Kiso iyayenshi kaman yanda kike son iyayenki, kome zasuyi
maki kar ki fada mashi...tell will vindicate you...yan uwan miji yan uwan kine..kar
kiyi differentiating don haka ke kawo..." Haka ta dinga bata advice kaman yanzu za
kaita gidan Salem, itakam tawa she's enjoying the lesson don bata kiba ta cigaba da
fada mata irin wannan advice amma batason suje part din koyan rawa ko wani Abu
daban,
"Yanzu kifada min ire2 abinci da kika Iya dafawa.." Ta fadawa tawa, nan ita kuma ta
fara lissafa mata su taga babu laifi
"To amma na lura baki Iya modern food ba.. So gobe in na shiga kasuwa zan sayo
ingredients da zamuyi amfani dasu ..." Ta fada mata, Sannan ta fara lissafa mata
kala2 abinci dazasuyi practical dinsu, yawancinsu tawa bata taba jin sunan suba,
bayan ta gaman Matan ta kalleta ta
"Ki ajiye book din a daki ki fito..." Da sauri ta mike, Matan hararan ta tayi hakan
yasa ta komawa ta zauna Sannan tafara mikewa ahankali, Haj kudirat dariya tayi
"Now you are talking.." Ta fada, tana mikewa zata fara tafiya ta tsaida ta Sannan
tace
"Princess.. Kiyi imagining ni Salem ne...now walk for me let me see..." Aikam tawa
tsaye tayi takasa tafiya dontasan in har tayi yabing dinta Haj kudirat zatayi.
"Come on princess.. Walk like who you really are let me see...." Ta fada mata tana
kallon ta, ahankali tawa ta fara tafiya, dariya matan tayi ta mike
"You are walking like a corpses.. Now watch me..." Ta fada mata, tawa daga kanta
tayi ta fara kallon ta, Haj kudirat baya ta bawa tawa ta fara tafiya , tafiya take
amma duk taki daya Sai ass dinta ya girgiza, tawa rufe baki tayi tana dariya, kuma
tafiya ahankali take yin shi,
"Kina dai kallona ko...cos you are next..." Tafada tana cigaba da tafiyan ta tamkar
babban yar bariki, saida ta kai karshen bangon Sannan ta juya kaman wata model,
tsayawa tayi tace
"Kinga na baki na baya...now kalli na gaba..." Tawa gyara tsayuwanta tayi don
kallon ikon Allah, ahankali ta fara takowa zuwa inda tawa ke tsaye tana shaking
boobs, tawa kam cewa take ai ko da million bata Iya irin wannan tafiyan. Haj
kudirat Sai cewa take
"A perfect wife should be a chef in the kitchen and a whore in a bedroom..." Tana
zuwa inda tawa ke tsaye ta amshi book din hannun ta Sannan tace
"Your turn" aikam tawa tsayawa tayi takasa don tasan it is a lost course.
"Am waiting.." Ta fada mata amma still tsaye tayi, zama tayi kan kujera Sannan ta
fara cewa
"Kinsan if you are not interested.. Kawai zan fadawa maminki.. " da sauri tawa ta
durkusa tare dacewa
"No ma'am..zanyi.." Ta fada sannan ta juya mata baya ta tsaya tare da ajiyan
zuciya, fara takawa tayi tana Dan shaking jiki, dariya Haj kudirat tafarayi
"Meye haka..kina tafiya kaman ana tsira maki injection a bombom.." Mikewa tayi ta
kara takawa tawa tana kallon ta takara juyawa kaman dazun, ta koma ta zauna
"Am watching.." Ta fada mata, ahankali tawa ta nutsu ta fara takawa, kura mata ido
Haj kudirat tayi tana kallon yanda take takawa
"Ko kefa...kinsan just take me like your friend.. Ki ajiye kunya agefe..cos with
time Salem zai cire maki shi.." Da sauri tawa ta rufe fuskanta tana dariya Sai
mamakin halin Matan take cos da ganinta zata girmi maminta amma her characters is
something else
"Yanzu..give me the front show..." Ta fada mata, ahankali ta fara dawowa tana
girgiza kirjinta, dariya takarayi tana cewa
"You will not kill me...this shaking is too much.." Itama tawa dariya tayi,
"Slow it down a little bit..." Tawa kara nutsuwa ta fara takawa ahankali amma duk
step Sai boobs dinta sun Dan yi shaking, clapping Haj kudirat tafayi
"Yes oooo" tafarda daga zaune tana girgiza boobs dinta kaman yanda yarbawa keyi
"Daga yanzu haka zaki dinga takawa...no more buzugum2.." tawa dariya tafarayi.
Saida tayi kusan sau goma tana zuwa da dawowa sannan ta amince mata ta zauna, tana
zama ta kalleta
"Yanzu kiyi imagining ni Salem ne..smile for me let me see..." Tawa bata bata
lokaci ba ta Dan saki murmushi batare data bayyana hakoranta ba
"Hmmm..is not bad amma ya kamata Wanda zakiyiwa mijinki ya banbamta Dana sauran
mutane... Now watch me..." Ta umarceta, tawa kura mata ido tayi, gani tayi tana dan
murmushi Sannan tadanyi biting bottom lip dinta tayi wetting dinsu, itakam tawa
cewa
"This woman is something else.." Ta fada cikin ranta.
"Do it let me see.." Ta umarceta, exactly yanda Haj kudirat tayi itama tayi,
clapping tayi mata tare dacewa
"Daga yau haka zaki dinga yimin smiling.. And da akwai wani da zaki Iya yimashi
inkina kallon eye balls dinshi kina Iya yin haka.." Tafada tana kurawa tawa ido
tana murmushi tana kashe idanuwa kaman mai jin bacci Sannan ahankali ta daga
karamin yatsan ta ta Dan saka cikin baki for one to two second Sannan ta cire shi,
tawa kasa cigaba da kallon ta tayi don yanda matan ta kura mata ido bata ko
kiftawa.
"Your turn .." Ta umarceta, itama haka tayi,
"Very good... Bazamu samu matsala dakeba cos you are a fast learner... Now walk
into the kitchen.. Ina biye dake.." Ta fada tana mikewa, itama tawa mikewa tayi
ahankali ta shiga kitchen tana irin tafiyan da Haj kudirat ta koya mata, itakuma
Haj kudirat tana biye daita tana kallon each and every move dinta. Suna shiga
kitchen Haj ta kamata ta zaunar daita kan kujera kaman kwai Sannan ta dauki enough
kidney and liver daga cikin kayan da aka kawo mata. pepper soup ingredients ta
dauko ta daka tana cewa.
"Kinsan mu bamu harka da kayan mata...we believe if you feed well your body will
get everything it needs..."
Suna cikin kitchen aka kira Sallan magrub, izini tayi mata sannan ko wacce su ta
tafi tayi sallah.
Suna dawowa ta szaunar da tawa kan dinning ta shiga kitchen without wasting of time
ta hada mata pineapple juice Sannan ta fito da pepper soup tare da juice din Sai
bottle water, ajiye mata tayi tana cewa
"Finish it..nasan kafin ki gama lokacin sallan ishai tayi so kina gamawa Kiyi
sallah kiyi wanka ki kwanta cos in the next 5 weeks baki kara samun enough night
rest.." Dan kallon tawa nayi ina salivating nace "please give me small..." Hararata
tayi tare da juyamin baya, kwafa nayi nace
"Da akwai ranar kin dinlanci"
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat(ummu Maryam)
5⃣4⃣
Tana gama ci Haj ta kwace plate, itakuma ta kuskura bakinta ta tayi sallan ishai
kafin ta gama har ta hada mata ruwan wanka, tana mikewa tashiga bathroom tayi wanka
ta fito, kayan bacci yagani kan gado ta dauka ta saka ta ta fara irin tafiyan da
aka koya mata tanayi tana murmushi don kawai hangen Salem take yana kallon ta tana
irin wannan tafiyan
❤
Salem na wurin dinner da parents dinshi kasancewan har lokacin bai koma abuja ba,
wayanshi ya fara ringing yana dubawa ya saki murmushi, picking yayi yana cewa
"The minister da kanshi..." Yafada yana mikewa daga kan dinning, barin wurin yayi
suna gaisawa cikin mutunci, congrats mutumin yayi mashi Sannan ya fara cewa
"Wai yaushe ake fara wedding events..." Mutumin ya tambayi Salem
"In the next four weeks.. Insha Allah.." Dariya sukayi suna Dan hira kafin Salem
yace
"Daman inason tambayan ka...waye ya yi maku prewedding pictures?.. Na gansu on
social media sunyi min kyau .." Dariya mutumin yayi
"No problem... Daman ina Neman gudumuwar da zan baka..so I will arrange and pay for
the pre wedding pics..." Dariya kawai Salem yayi sukayi ban kwana. Bai koma dinning
ba ya fadawa guys dinshi su shirya su koma abuja cos gobe Monday, bankwana yayiwa
su ummanshi Sannan suka wuce.
Shi kadai Sai murmushi yake, bakomai yake tunawa ba illa tawa da Haj kudirat, daman
ya riga ya bada ATM da pins din, kawai jira suke gobe sukai.
Suna isa abuja yayi wanka Sannan yayi sallan ishai ya dawo ya kwanta yana tunanin
ko ya kira tawanshi cos ta fada mashi yanzu suna tare da Matan. Kwantawa yayi yana
lumshe idanuwa kaman mai jin bacci yana tunanin in the next five weeks yana da
aure, nace mantawa kayi cos kana da aure for the past two and halve months.
Har 10pm bacci bai daukeshi ba, wayanshi ya dauka yayi dialing number tawa, ringing
ya dingayi amma no response. Ajiye wayan yayi ya kwanta amma bai samu bacci ba Sai
bayan 12.
The following day ya tafi office as usual, har lokacin bai kara kiran tawa ba
itakuma bata kirashi ba Sai expecting call dinta yake.
Abangaren Umma gari na wayewa ta fadawa sisters dinta biyu Sai sisters Abba biyu
suzo zaa kawo kaya don su tayata zaba, harda su shuwa da zasuzo.
Yawancin yanuwan Umma basuso auren amma basu Iya cewa komai, around 10 bus biyu
suka shigo gidan har da Haj hannatu don itake dilan kayan. Manyan boxes aka fqra
shigowa dasu katon falon Umma. Bayan kaman minti talatin aka bude kayan. Kayane na
manya don babu atampa, lace, materials ko shadda da Kudinsu ya yi kasa da 30k, Umma
cewa tayi
"Suyi choosing super da aura 24, shadda 24, Vails 24/..atakaice komai 24"
"Yes Umma" su shuwa sukace, Sai wata daga cikin sisters din Umma wacce suke kira
ammi tace
"Bayerabiyar zaa yiwa wannan uban siyayyan?.. $" da sauri ilham ta kalleta
"Yo ammi Yoruba ba mutum bane?..." Bata idaba ta buge mata baki
"Dalla rufe min baki..duk Baku ganin kowa da idon arziki..." Ahankali wata kanwar
Abba tace
"A ba karya tayiba..Yoruba ba mutum bace..." Na fada ya fara tsakanin su, daman ba
jituwa suke ba da kyar aka samu sukayi shuru shima saida Umma ta bude wuta tana
cewa
"Salem ni na haifeshi..kuma na amince mashi ya aureta don banason rabo yayi gaba
dani..don haka kowa ta maida wukanta..."
"Dama ke ke daure masu gindi.." Inji ammi
"Mi kikeson inyi?...ya nace Sai ita..nidai na hakura don har istahara nayi..." Saki
sisters din Umma sukaja Sannan karaman tace
"To gaskiya a gama wannan ya auro bafulata ko bahaushiya.." Karaf shuwa tace
"Kam Allah ya sauwake yaya yayi mata biyu..." Bata idaba ammi ta nufota, da gudu ta
bar wajen don tasan ba wuya taci na jakki. Sai wajen 12 suka gama zaban kayan,
falon Umma babu wurin saka kafa don yanda kaya ya cika koina.
Gari na wayewa, bayan sunci breakfast mai rai da lafiya ameera tabawa diyar hinde
dubu 60 tace ta sayo small plasma TV Sai startime.
Ita da ta tafi tun 8am bata dawoba Sai 11:30am. Tana shigowa duka suka dauki tsalle
banda ameera dake kallon yanda suke jin dadi, kuma jindadinsu na sata farin ciki ba
kadanba.
Da kyar ta roki masu gadi sukayi masu fixging don saida suka amshi 5k hannun ta
Sannan.
Suna fara kallon ameera ta saki ajiyan zuciya don yanda hinde da yaranta suke
shewa, yanzu ji take tamkar suna na wani alaka. Lokacin zuhr nayi ta kalli babban
diyar hinde
"muje muyi alwallah.." Mikewa tayi amma badan ta soba don tashar dadin kowa suke
kallo. Suna fita waje ta suna ruwa cikin kettle biyu ta dauki daya ta mikawa ameera
daya, Tsugunnawa tayi tafara alwallah, kusa daita ameera ta dawo Sannan ta fara
cewa
"Yar uwa har yanzu baki fadamin abinda ya taba auren ki da mijinki ba..." Diyar
hinde ta ajiye butanta Sannan ta kalli ameera
"Wallahi ba komai bane illa bai daga kafa..." Sam ameera bata gane inda ta dosaba,
dan dariya tayi sannan tace
"Ban ganeba?... Bai daga kafa kiyi me?" Shuru tayi ta sunkuyar da kanta kasa don
kunya takeji tayi mata dalla2
"Ki fadamin mana.." Ameera ta tambayeta, shuru tayi kaman bazatace komai ba Sannan
tace
"Bai Bari na hutawa...kullum cikin auratayya muke..." Dan kallon tuhuma ameera tayi
mata
"Aurat...oho..." Ta fada da Dan karfi don Sai lokacin ta gane inda ta dosa, Dan
dariyan rainin hankali tayi tana cewa
"Don wannan Sai ki rabu da mijin ki?.." Ido diyar hinde ta kwalo tana kallon ta
"Haka kikace?..hmmm..kiyi adua Allah ya rabaki Dana mijin da baya daga kafa... Basu
da tausayi..." Har lokacin ameera bata bar dariya ba, cewa tayi
"Amma ina ganin wannan bai isa yasaki rabuwa da mijinki ba..saidai in baki
sonshi..." Dan baki diyar hinde ta tabe Sannan tace
"Wasa ki ganin abun...misali kina Iya zama da mijin da kullum babu ranar
banza?...Sannan ko da rana wani lokacin bukata yake...sau hudu ina bari..har hakuri
likita ya bashi yadan dinga ragamin...amma baiyiba..." Shuru ameera tayi tana cewa
"This is serious..."
"Kedai kiyi adua Allah yabaki namijin da bashi da jaraba..." Ameera batace komaiba
ta don ita tunani take me zatayi da 1 minute man, she need a hard guy, cikin zolaya
tace
"Kilan flowern ki nayi mashi sugar.. Shiyasa yakasa daga maki kafa..."
"Kedai raba kanki da jarababben namiji"
Tawa na tashi Matan ta maidata bayan tayi sallan subhi, for the first time ta kara
bacci cos ta saba da aiki bayan sallah asuba. Haj kitchen ta shiga ta hada mata
nice ugwu soup Sai Sai hot tea. Tana farkawa ta shiga wanka cos already ta hada
mata ruwan wanka. Kan gado ta tadda wani mini skirt da shimi, daga skirt din tayi
taga in ta saka bata Iya bending cos pant dinta zai bayyana. Badan ta so ba ta
dauka ta saka ta fito tana tafiya tana rangwada kaman Salem din na zaune. Kan
dinning ta zauna tayi breakfast da miyan ugwu da tea. Saida ta gama Haj kudirat ta
kalleta
"Now give me that sexy look and smile.." Tawa mikewa tayi ta fara tafiya kaman wata
model Sannan ta zauna tana yiwa kudirat wani irin shuumin murmushi kaman yanda ta
koya mata,
"Excellent..now yau zamuyi rawa" tawa kallon ta tayi tana tunanin
"Here comes the problem.." Tafada cikin ranta
"As a woman.. Ba Sai lokaci wedding ko wani shagali zakiyi rawa ba, turawa sunawa
hubby dinsu pole dancing amma tunda mu bamu da pole Sai muyi lap dance...Yakama a
matsiyin ki na yarinyan dazatayi aure ta koyi sexy dance steps da zakayiwa hubby..
Lap dance shine kiyi rawa kina Dan shaking jikin ki Sannan ki zauna kan laps din
hubby ki..make sure kinyi sexy dress kaman yanda kikayi yanzu Sannan make sure you
don't break eye contact with him..." Tawa dai jinta kawai take don tasan da akwai
matsala.
"The most shameful thing shine na miji yaga nakedness dinki..so the moment haka ya
faru tsakanin ki da mijinki then babu sauran kunya..so zaki fidda kunya..." Ta fada
tana kunna wakan Beyonce cikin MP3 dake kan dinning. Wakan am a diva ya fara tashi,
mikewa Haj tayi ta umarce tawa da ta juyo da kujeran dinning ta kalleta, ahankali
ta fara rawa tana Dan juya jikin ta ahankali tana shafa jikin ta da kaman tana
shafa kwai, Sai girgiza jikinta take tana Dan bin wakan Ahankali, duk abinda take
eye balls dinta cikin na tawa, itakam tawa baki ta bude tana kallon ikon Allah
"Close your mouth.. I know am incredible.." Tafada tana karasowa wajen tawa, Sai
lokacin tawa tasan bakinta bude take . tana zuwa wurin tawa ta bude kafanta ta Dan
zauna kan cinyan ta tana kada hips dinta, Dan dukawa tayi boobs dinta na shafa
fuskan tawa. Duk abubuwa da take idanuwanta cikin na tawa. Mikewa tayi sannan tace
"Your turn.." Tafada tana zama. Ahankali tawa ta girgiza kanta
"Ma'am.. I can't.."
"No...babu word impossible.. Saidai I'm possible.. So stand up and give it a try..
Banason gardama.." Tafada tana maida wakan farko. Jiki ba kwari ta mike tafara
takawa amma duk step din da zatayi Sai ta kushe ta, sunfi hour biyu suna Abu daya
amma still she's not getting it right, Idayat ta shigo da ATM da Salem ya aiko
dashi, dariya tayi dataga yanda tawa ke rawa.
"Kina da aiki.." Ta fada tana mikawa Haj ATM din ta fita.
"Yanzu zanshiga Dubai market in sayo maki abubuwan da zaki bukata.. Kiyi ta
practicing kafin in dawo.." Ta fada mata sannan ta fita, tawa zama tayi ta rafka
uban tagumi.
Sai lokacin tawa ta tuna da wayanta, da sauri ta dauko nan ta cikaro da miss calls
din Salem har dana Daren jiya, nan take tayi calling dinshi.
Sai bayan zuhr Haj tadawo da uban kaya kala2, perfumes kaman a shop ga Arabian
Sannan American, ga expensive cosmetic Sai mayukan shafa complete set daga company
dass.
❤
Pls kuyi hakuri, commitment ne sukayi min yawa, so har yanzu zaku dinga kina shuru
so zaku Dan ji ni quite for a while, hope you will bear with me...thanks💋💋
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat(ummu Maryam)
5⃣5⃣
Tafi kwana uku tana practicing rawa kafin ta iya, acikin kwana ukun kullum Haj
kudirat Sai tayi mata spa treatment, Sannan ga special gyaran gashi banda wankan
turaren da takeyi mata kuma tana bata abinci mai rai da lafiya tana ci, kullum
cikin waya suke da Salem
A week later Salem ya shigo kwara for the pre wedding pics, adakin baki aka
saukeshi, abinci mai kyau kala2 aka jera mashi, yaci ya koshi amma kawai
idanuwanshi a hanya ko zai ga Tawakaltu, har lokacin zuhr bai ganta ba.
Abangaren tawa kam jet din Salem na landing taso tarenshi amma Haj ta hana ta, wai
dole shi zaizo gareta that it is called dignity.
Kwalliya ta sansara mata ta zauna kaman wata sarauniya tana jiran zuwanshi.
Shikuma Salem yana dawowa daga masjid ya rasa sukuni, wayanshi ya dauka yayi
dailing number ta, ringing yafara daga chan bangaren tawa ta dauka tare dacewa
"Hello sugar..." Tafada ahankali kaman yanda Haj ta umarceta, Salem daga wayan yayi
daga kunnenshi ya kalleta Sannan ya maida wayan kunnenshi
"Habibty.. What did you call me?.." Ya tambayeta, cikin sanyin murya takara cewa
"Sugar.." Dariya Salem yayi yana biting bottom lip dinshi
"Habibty.. You sound naughty..."
"Meye naughy kuma?..." Ta tafada kaman wacce tayi aiki ta gaji, Salem shuru yayi
yana lumshe idanuwa don yanda muryanta ke shiga har cikin ranshi.
"Habibty.. Kusan hour uku ina cikin palace amma you don't seem to want to see
me..." Dan murmushi tayi
"Am a little bit busy ne...amma kana Iya zuwa ganina yanzu.." Dariya Salem yayi
"Habibty are serious?... I fly all the way to see you... Kuma bazaki Iya zuwa
ganina ba?... Its not fair..."
"Sorry sugar...but please come to me..." Salem ji yayi kafafunshi na sayi don
yanda take magana
"Habibty.. Who is corrupting you?.. Who ever..thank the person.. Cos am loving
it.." Yafada cikin whisper, tawa Dan dariya tayi, Salem yacigaba dacewa
"Now my princess.. Gayamin inda kike cos I can't wait to lay my eyes on you"
ahankali tawa ta fada mashi inda take, bai bhata lokaci ba ya katse wayan Sannan ya
fito ya nufi discription din data bashi, palace din babu hayaniya haka yabashi
daman zuwa bakin kofan data kwatanta mashi yayi knocking, Haj kudirat ta bude,
gaisawa sukayi Sannan tace
"Daman inason ganinka.." Salem na dan waige2 yace
"OK...am here.." Nan Haj kudirat ta fada mashi da akwai Dan abubuwan daya kamata
yasani game da traditions dinsu Sannan ta fada mashi da akwai training dasuyi da
tawa, duk bayanin da takeyi sam baijinta Sai neman ta inda tawa zata bullo yake,
"Kayi shuru.." Ta fada mashi, da sauri yace
"Is OK ma'am..." Dan girgiza kanta tayi sannan ta shiga