Advertisements
Chapter 20 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   20 / 44

57K to 60K   out of 130.5K words

rike
bakinshi kaman wani karamin yaro,
"Habibty am sorry, I don't mean to raise my voice at you...wallahi tawa duk kin
hargitse min perfect life dina...am loosing control because of you..." Shuru yayi
itama shuru tayi babu mai cewa komai, sunfi minti biyu ahaka kafin Salem yace
"Habibty are you there...."
"Yes..."
"Then please say something..." Yafada kaman zaiyi kuka, ahankali tawa tace
"Am sorry ..we can't be together...." Afusace Salem yace
"Haka dai kikace ko?... Don kinga ina rokonki?... For your information nasan inda
kike...kuma bazan kara tambayan ki ba...since you are not playing nice with me...am
not going to play nice with you..."
"Kayi hakuri... Nima am missing you badly.. Amma we can go against our parents
decisions...." Tafada batare data yarda da maganan da Salem ya fadaba nacewa yasan
inda take.
"Babu abinda zaki kara fadamin... And don't call me again..." Yana kaiwa nan ya
katse wayan shi, ajiye wayan yayi yana tunanin abinyi few minutes later ya dauki
waya ya kira Abba yana tambayanshi yaushe zasu tafi kwara
"Na kira obj so insha Allah zamu tafi this weekend..."
"Abba yaufa Wednesday...weekend baiyi nisaba?...." Bai idaba Abba ya katseshi
dacewa
"Kai banason shakiyancin banza..."
"Am sorry.. Pardon my manners.."
"Good.. Hope kun isa lafiya"
"Alhamdulillah.. Lafiya lau"
"Ok ...yaushe zaka dawo yola"
"Da yamma tunda na gama abinda ya kawoni abuja..ko in zauna kawai tunda sauran 8
days inyi resuming aiki?..."
"Ka dawo tukunna..inmun je kwara muka dawo sai ka koma abuja..." Da sauri Salem
yace
"Abba zakuje dani?.."
"No..." Hira suka Dan taba sannan sukayi ban kwana, Salem kam yaso yabisu don yasan
bazasu ki duk abinda zai nema wurin su ba.



Tawa ta rame sosai amma mami bata damu da alamranta ba, sai ta wuni bataci abinci
ba amma ko kallo bata isheta ba, mom ke sata gaba Kan dole sai ta ci abinci, yanzu
ta gama waya da Salem, daman tana ganin call dinshi tayi saurin daukan wayan ta
shiga toilet ta amsa don daman mami sai ta wuni bata nemi wayan ta ba cos ba wani
yawan kiranta ake ba, hakan yasa most of the time wayan yana wajen tawa, sai kuka
take kaman ranta zai fita,
"He said he will not call me again..." Ta fada tana kuka, tima ce ta bude kofan
bathroom tashigo
"Kin fara kuma ko?... Dake da mercy Johnson bansan wacce tafi iya kuka tsakanin Ku
ba...kin maida kuka breakfast, lunch and dinner... Kilan ma ya mantaki..." da sauri
tawa ta girgiza mata kai
"Yace in fada mashi inda nake...wallahi Fatima ina tsoron bacin ran mami Dana
ummanshi..." Tima baki ta tabe,
"Matsalar ki...yanzu kizo mushiga cikin gari shopping..na gaji da wannan Hausa
wears din naki...mom ta bamu 70k mu saya maki English wears..."
"Ban zuwa...banason fita"
"Who is asking you...Dalla taso mutafi" tafada tana janta daga inda take, nan take
ta mike tana goge fuskanta, ruwa ta zuba ta wanke ta Fuskanta sannan suka fita
kayan baccin tima dake jikinta ta cire ta saka wani skirt da riga Wanda da inta
sakashi komai nata chipcip cikin kayan amma yanzu yayi mata yawa, tima dake sanye
da pencil jean da Riga Wanda bai wuce gwaiwanta ba sai Dan karamin Vail data rufe
kanta dashi ta kalli tawa
"Dan Allah kalli wannan kayan kaman da grandma..." Tawa hararanta tayi
"Allah Fati ki bar ganin am emotionally down..Allah zamu saka kafa cikin wando daya
dake..." Tima daria tayi tare da warewa kaman yan dambe
"Come and get some... In ban chanza maki jerin hakorankiba yanzu nan... Kalli
shegen gashin kanta kaman na yan kauye..ga gashi amma ba ba gyara... You no bi
virgin for down but you bi virgin for hair..." Bata karasa ba tawa ta jefeta da
pillow tana cewa
"Am virgin in all angle..." Itama tima jifanta tayi
"Ai yau sai anyi disvirgin kanki yau don sai Mun biya salon..."
"Come and force me..." Tawa ta fada tana daukan kayan data saka rananda ta kwana
gidan Salem, hugging kayan tayi tana lumshe idanuwa kaman Salem din ta rungume,
bata ankara ba tima ta kwace kayan daga hannun ta
"Distubia. Let's go" ta maida kayan cikin laundry basket. Hararanta tayi sannan
tabi bayan ta. Cikin gari suka shiga duk inda aka gan tima sai anyi mata gaisuwan
yan saurauta, wani babban female boutique suka shiga suka fara shopping, tawa bata
wani maida hankali kan shopping din da sukeba, tima she kawai ta saya mata kaya
kasancewan komai masu iri daya, haske kawai tafi tawa itama don tana shafe2, daga
nan sukaje wani babban cosmetic shop, bayani tima tayiwa mai wurin kan ya hadawa
tawa mai da zai amshe ta, tawa kawai kallo take amma Sam hankalinta baya wajen,
daga nan suk a wuce salon aka shafawa tawa relaxer ga kai, mai salon din sai fada
take saboda yawan gashinta, ko kala tawa batace ba, duk Wanda ya gan yanda fuskanta
ya chanza sai yayi mamaki don ana gama wanke mata relaxer fuskanta yayi fayau, yan
shagon sai mamakin adorable face dinta suke, tawa kam ko ajikinta don abinda ya
dameta babu shi a kasuwa.



Majed na dawowa daga siyayyan da ameera tasashi, ko sannu babu ta kalleshi
"Ka sayo electric wire kayimin connecting din generator" tafada batare data daga
kai ba balle taga reactions dinshi, komawa yayi ya sayo yayi abinda tace. Yana
gamawa ya kunna kasancewan an zuba mai, bakin kofan yaje
"To sai anju..." Bai karasa ba ta katseshi dacewa
"Baka gamaba...gashi.."ta mika mashi paper
$" this is my number details.. Kayimin welcome back " baki majed ya bude
"It will take a while..."
"I don't care if it takes for ever..do as I say"
"OK..da akwai wani Abu da zaa karo maki?" Ya tambayeta
"No ta amsa mashi atakaice.
Fita yayi yafi hour uku kafin ya dawo, yana dawowa ya mika mata simpack ya juya
" Malam.. Inason ka koma kasuwa ka sayomin manyan biscuits masu tsada da dadi,
majed daure fuska yayi ya fita, atakaice majed bai bar gidan ba sai to 5 pm shima
saida Salem ya zageshi awaya.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu Maryam)

4⃣3⃣

_Please fans kuyi hakuri for my irrational behavior.. Wallahi bacin rai ne ya ja
hakan, gani nayi in mutum zaiyi maka gyara don Allah sai ya bika PC basai ya fada
public ya jawa kansa attention ba. Kuma please duk Wanda yasan novel din nan bai yi
mashi ba ba sai ya karanta ba, sai mutum ya gama karantawa yaji dadi sai ya nemi
batawa mutane rai. Anyway it nothing don in baka da mahassada baka kaiwa koina._

"Wai me ka tsaya yi ne achan?" Salem ya tambayi majed da dawo daga gidan ameera
agajiye, ahankali majed yace
"Wallahi sir sai biyar INA zuwa kasuwa..." Afusace Salem yace
"Can't you use your number six?... Kawai sai ka biye mata?... Tun dazu muke
jiranka...now look at time" yafada yana nuna mashi Rolex watch din dake hannun shi,
majed baice komaiba don gajiyan dayake ji ya ishe shi, Salem bai Kara cewa komai ba
ya shiga cikin jet, sannan su Abdul suka shiga. Salem sai tunanin halin ameera
yake, ko kadan bata jin kunyan ta aiki Wanda ya girmeta,
"Anya wannan halin baa jininta yakeba?...hmmm I pity you...Allah nagani bazan hada
zuria da irin ki ba" ya fada cikin ranshi, kauda kanshi yayi yana kallon gidanshi
daga kasa, sai tunanin tawa yake before yana tunanin komai yake so zai samu with
our wasting of time, he was thinking in ya samu yarinyan dayakeso babu bata lokaci
zaa ayi auren su at his own convenient time, before yana tunanin money can buy
anything and any body amma yanzu tawa has proof him wrong, Dan karamin tsaki yaja
ya kara juya kanshi daya side din, yanzu yasan in har mami bata yarda ba bazai auri
tawaba, and the most annoying part she's not a money person don har billion yana
Iya badawa don tawa tazama his,
"She's making me restless.. She's ruining my life.." Yafada kasan makoshinshi, da
sauri Abdul ya kalleshi
"Sir did you say anything?.." Harara Salem ya wulla mashi sannan ya kauda kanshi
daga wurin, duk yafi jin haushin Abdul daya bashi shawaran sannan yana jin haushin
kanshi daya biye mashi,Dayasan haka falling in love ke maida mutum restless da bai
bi shawaran Abdul ba, kara juyawa yayi suka hada ido da Abdul ya kara hararan shi
sannan ya dauke kanshi,
"Garrrrr...am going insane...in regret falling for you.." Ya fada cikin ranshi.
Tunani kala2 ya dingayi cikin ranshi har tunanin in ya gane inda take ya saceta ya
kaita wani kasa ya aure
"Sai dai su ganta da ciki wallahi.." Ya fada cikin ranshi, sai ya saki Dan karamin
dariya Wanda yasa dukan guards dinshi kallon shi, nan take ya murtuke fuska kaman
ba shi yayi daria ba. Bai ankaraba yaji jet yafara landing, kalle2 yadan yi
"Har Mun isa?"
"Yes sir" suka amsa mashi.

_Three days later_

Yau Abba Salem zai tafi kwara, cikin kwana ukun life yazama unbearable and painful
for Salem, komai nashi kara tsayawa tayi, tun ranan bai kara kiran tawa ba ita kuma
bata kirashi ba, kwance yake bayan raka Abba ya hau jet, wayan shine hannun shi
dayayi dailing number tawa sai yayi saurin kashewa, so yake yayi zuciya amma Sam ya
kasa, Allah Allah yake Abba yadawo yaji inda abun zai kasance.

Su Abba sun isa kwara state lafiya kuma oba ya san da zuwan su amma sun fada mashi
ba official visit bane its personal hakan yasa bai he palace ba ya zauna a makeken
gidanshi yana kiran isowansu.

Around 4pm Abba da obj sai wasu ministers biyu Wanda suke yan asalin garin suka isa
palace din, cikin girmamawa yan palace suka dinga gaida su Abba, oba na tsaye bakin
fadanshi yana ganin su ya ajiye girmanshi ya tarosu suka rungume juna yana cewa
" kun mantani...especially you da muke region daya" yafada yana kallon OBJ, dukansu
dariya sukayi yakara cewa
"Wannan shi ake cewa august visit.." Daria suka karayi, fadin kyaun palace din is a
waste of time don ya hadu beyond your imagination, wani makeken wuri suka shiga
gaba dayansu , kan dinning shake da abinci kala2, dukan su zama sukayi akayi masu
serving din abinci, suna ci suna hira har suka gama, personal palour din obha suka
wuce
"Thanks for the hospitality.." Abba ya fadawa oba, oba dariya yayi
"Haba ni ke da godiya... You are most welcome... Kunsan ba kullum aka ganin baki
irin kuba" obj daria yayi yana nuna oba yana cewa
"Kai tunda ka hau wannan kujeran ka kara Neman mu...kullum kuna kan kujera ko Baku
gajiya.. Oho.." Daria suka karayi, Dan hiran bayan saduwa sukayi sannan OBJ ya fara
cewa
"Kaman yanda muka aika maka zamuzo amma is not something official..." Oba dan daga
mashi kai yayi sannan ya maida dukkan hankalinshi kan OBJ, OBJ yacigaba dacewa
"Nasan abinda ya kawomu ba Abu bane Wanda muke da concern kanshi bane amma
amatsayin mu na shugabani bai kamata muyi shuru mu kyaleba.... Kuma abu biyu muke
bukata wurin ka amma sai mun samu nasara akan stage na farko sannan zamu samu
karfin gwaiwan wucewa stage nabiyu..." Oba kurawa OBJ ido yayi yana kokarin gane
inda ya dosa amma Sam hakan bai samuba
"To Allah ya bani ikon yin abinda ke tafe da Ku" ya fada
"Ameen" dukkan su suka amsa, dukkan su sauka sukayi kan kujera sukayi kneeling
gaban oba, ido ya zaro
"What's this?... Please stand..." Obj girgiza mashi kai yayi
"Ai mu masu Neman alfarma ne sannan kai sarki ne kuma kasan aladanmu dole ga
girmama na gaba da kai ko ba komai ka girmemu.." Oba Dan girgiza kai yayi
"Nasani...amma kun tashi na baku izini kuma insha Allah kome zaku nema indai bai fi
karfin mu ba zamu Baku..." Abba murmushi jindadi yayi kuma har cikin ranshi yana
farin cikin hada zuria da zaiyi dasu, OBJ ya fara mikewa sannan Abba followed by
minister, ahankali obj yafara cewa
"Abu nja farko da mukeso shine kayi hakuri kan abinda yarka ameenatu tayi maka
shekaru da dama da suka wuce...muna Neman yafiya on be have of ameenatu.. Ka yafe
mata ka maidata cikin yaranka...." Nan take yanayin oba ya chanza, zoben azurfan
dake hannun shi ya dinga murzawa ahankali, kanshi kasa yafi minti goma baice
komaiba, ahankali ya daga red eyes dinshi ya kalli each and everyone of them sannan
yafara cewa
"Gaskiya kun mameni...I never see this coming.. Don da nasan kan ameenatu ne da ban
Baku daman ganintaba..." Shuru ya karayi yana ajiyan zuciya ahankali
"Nafison ameenatu kan duka yarana...am she spit in my face..." Da sauri OBJ yakara
kneeling down su Abba suka bi bayan shi,
"We know... Shiyasa muke baka hakuri.. Ka yafemata...lokacin harda kuruciya....wa
zaiki arziki inba yaroba?...Allah ya huci zuciyan his royal majesty" OBJ ya fada,
still oba shuru yayi yana goge zuffan gaban goshin shi, don duk sanyin wurin bai
hanashi sweating ba, ahankali yakara cewa
"Sit..." Ya umarcesu, kin mikewa sukayi
"Bazamu tashiba sai ka bamu amsan da muke nema..." Inji OBJ, oba runtse idanuwa
yayi sannan ahankali yace
"Ba matsala... Na maida ameenatu cikin yarana....kuma right this moment zan kira
yan uwanta su kiramin ita daga Kano ta dawo ta amshi role dinta na princess of
kwara land...." Bai idaba obj ya kwanta kasa flat su Abba suka bi bayanshi suna
yiwa oba godiya, komawa sukayi suka zauna, wasu guards dake tsaye left and right
din oba ya kalla, ahankali na hannun daman shi ya runtsuna wani magana oba ya fada
mashi cikin kunne, da sauri ya fita, ya kai minti goma sannan ya dawo ahankali yaje
saitin kunnen oba yayi mashi magana Wanda babu maiji sai Allah, yana gama fada
mashi ya koma inda yake tsaye, ahankali oba ya daga kai ya kallesu tare da murmushi
"Alhamdulillah abun yazo da sauki...ameenatu tana Ilorin gurin yayanta... So yanzu
an fada masu gobe su zo nan palace.." Dadi sosai suka ji
"I owe you one" OBJ yafadawa oba, dukkan su dariya sukayi, hira suka cigaba dayi
har lokacin sallan magrub yayi oba da Abba tare da minster daya dake Muslim suka
tafi masjid , tun hanya Salem ke ta kiran Abba, ya kasa tsaye ya kasa zaune,

Salem sai up and down yake cikin falon shi, agogon hannun shi ya kalla yaga har 7pm
basuyi magana da Abba ba,
"Oh. Allah.. This is not good.." Ya fadawa kanshi, number Abba ya kara dailing amma
yana ringing baa dauka ba, ajiye wayan yayi ya shiga bathroom ya dauro ablution
suka tafi masjid.

Su Abba suna dawowa daga masjid suka koma palace, obj na zaune yayi relaxing kaman
gidanshi sai shan wine yake, su Abba zama sukayi oba ya fara dacewa
"To alhamdulillah Mun gama stage one...meye na biyun?...kuma ina fatan ba abinda ya
fikarfina bane..." Dariya sukayi OBJ ya mike zaune yana ajiye glass cup dake hannun
shi,
"Gaskiya na biyu ba abu bane mai wahala kaman na farko...amma awajen mu yafi na
farkon important..."
"OK..." Oba yafada yana gyada mashi kai, Ahankali OBJ ya fara cewa
"Danmu Salem ne yaga wani flower acikin jikokinka...kuma by the grace of God zamuso
mu tsinke wannan flower daga gidanka..." Oba daria jin dadi yayi
"You Salem dan Yusuf?" Ya tambaya
"Yes..." Wani sabon dariyan yayi da ka ganshi kasan ya ji dadin abinda yaji
"Alhamdulillah... Wannan abune mai kyau...hakan zai kara zumunci tsakanin
mu...sannan yan bayan mu zasu gane cewa indai mutum yaga wacce yakeso koina take
yana Iya aurenta, ba sai anyi tribalism ko nuna banbanshiba...alhamdulillah.. Am
very excited.. But wacece?" Dariya sukayi OBJ yace
"No...kasan aladanmu...zamu zo da Salem sai ya nuna maka ko wacece"
"Hakane....so yaushe kuke ganin is convenient?" Da sauri Abba yace
"No your royal highness.. Duk sanda kake so we are free..."
"To alhamdulillah... Kaman yanda kuka sani da akwai wani bukin alada da zamu yiwa
ameenatu da yarta..Wanda zai nunawa mutanen mu they are royalty.. Insha Allah
zamuyi wannan shagalin coming Saturday...upper Saturday sai kuzo da shi Salem din
ya nuna mana ko wacece" dukkan su kara zubewa kasa sukayi suna godiya. Sai bayan
sallan ishai suka koma guest House din oba, saida suka isa masukinsu sannan Abba ya
dauki wayanshi sai lokacin yaga jerin miss call din Salem daria yayi yana cewa
"Salem rigima" yana daukan wayan yafara ringing, picking yayi, ajiyan zuciya Salem
yayi
"Finally.." Daria Abba yayi
"Son ya akayine?" Shima Salem Dan daria yayi yana shafa kanshi batare da yace komai
ba, hankali kwance Abba yafadawa Salem yanda sukayi da oba, Salem ji yayi kaman
anyi mashi albishir da gidan aljannah, kashe wayan yayi yana cewa
"I told you I will get you...tawa here I come" yafada yana shuumin dariya.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)


4⃣4⃣

Salem rawa ya dingayi da pillow dake hannun shi yana cewa
"I feel good.... Tarararara...I feel good...tarararara..feel good.. Pampam...feel
good..." Waka kawai ya dingayi yana juya pillow kaman mutum, da sauri ya wurgar da
pillow ya shiga bathroom yayi alwallah Sannan ya dawo yafara sallan nafila. Yana
gamawa ya dauki wayanshi ya fara dailing number da tawa take kiranshi daita,
ringing yafarayi, ya kusa tsinkewa sannan akayi picking,
"Good evening s.." Bata idaba yayi saurin cewa
"Habibty guest what?" Cikin sanyin murya tace
"Meye?..." Da sauri yace
"My wish is coming true..." Shuru tayi bata ce komai ba yacigaba dacewa
"Habibty am getting married..." Aikam na take gaban tawa yayi mugun faduwa, Dan
dafe kirjinta tayi, sai nishi take akai2, Salem yasan batasan abinda ke faruwa ba
so yasan she will be out of words
"Habibty kinyi shuru..please say something... Nasan baki damu daniba..." Tawa kuka
ta farayi ahankali batare da sautiba, sai hawaye ke zuba ahankali,
"Honey please say something.." Kaman an fixgi kukan daga bakinta tafara kuka sosai,
Salem rike baki yayi yana daria Mara fita, saida yayi mai isanshi sannan yace
"Haba godiam..meya faru?" Ahankali tace
"Zan fada maka inda nake..." Salem kara rike baki yayi yana daria
"Gaskiya Aa..na hakura...mubi maganan iyayenmu.." Cikin kuka sosai tace
"No...zan fada maka inda nake...wallahi ina ilo...." Bata idaba Salem ya katseta
dacewa
"No...banaso...kawai ki bar wannan zancen..let's just be friends... And you can
call me sir..just like you wanted to" tawa kuka tacigaba dayi
"Stop crying... It's not the end of the world..." Tawa bata saurareshiba tacigaba
da kuka
"Tunda bazaki bar kuka ba..zai anjuma.." Da sauri ta goge hawayenta
"Na bari...am sorry.."
"For what?"
"For running away.."
"Wallahi ba komai...."
"Yanzu in fada maka inda nake?"
"Aa...muyi wani hiran...so tell me ya mami take..." Ahankali tace
"She's not around.. Tafita da yayarta"
"Wannan Daren?...ko inda kuke ranane?" Dan daria tayi
"Rana kuma?.."
"Eh..mana..It can ba possible"
"Hmmm..sai anjuma..." Da sauri Salem yace
"Haba friend har kin gaji da hira dani?" Ahankali tace
"No...amma sai anjuma..."
"Why please..."
"Don kar sabuwar matanka tayi fada..." Dariya Salem yayi
"Karki damu..zan aureki tabiyu...." Bai idaba ta katseshi dacewa
"Allah ya sauwake..."
"Why..."
"I can't share my husband with another woman.." Dariya Salem yayi
"Habibty is jealous... Har yanzu ban bar fushiba...cos you run away from me when I
needed you the most..."
"Am sorry Ife..."
"Don't call me Ife...call me sir" batace komaiba Yacigaba dacewa
"No amount of sorry zaisa in yafe maki...har yau ban dawo normal ba saboda abinda
kika yimin...amma kin nuna min cewa ba komai kudi zai Iya sayaba...so thanks for
that.."
"Am sorry.." Ta sake fada cikin kuka
"Ki bar cemin sorry.. I don't like self pity..." Yanda yake maganan kasan cikin
bacin rai yake,
"Nidai sai anjuma..."
"Kinga wata matsalanki...ni na kiraki..amma you are telling me sai anjuma...CE maki
akayi na gaji da kiranki?...yanzu tell me ..what will you give as my wedding gift?"
Ya tambayeta yana biting lower lip dinshi, tawa shuru tayi bata ce komaiba sai kuka
take ahankali
"Habibty tell me mana..."
"What do you want?" Ta

20 / 44