Author : ummu maryam Category : Complete Novels
tayi mashi sai gashi ya kusa kaiwa kasa
"I will not let you use me and dumb me...." Girgiza kanshi kanta kanshi kanshi
"Wallahi ba haka bane...." Ko kallon shi batayiba ta gama saka kayan da ruwan Salem
tsaye yayi ya kasa kara tabata, tana kuka tazo wucewa inda yake tsaye, da sauri
yayi kneeling tareda rike mata hannu still fixgewa tayi ta fice. Da gudu ta fara
sauka kasan bene shima da gudu ya fara binta,
"Habibty were are you going?.." Ya tambayeta yana binta da gudu cikin kuka tace
"Far away from a lier like you..."
"Please stop... Ki tsaya...baki San kowaba...please.." Bata saurareshiba har ta
bude kofan down stairs bai kamata ba, gani yayi da gaske take don gudu take kaman
wata yar race, gudu yake da dukkan karfinshi da kyar ya cimmata ya kamata ta baya,
wani irin naushi ta dinga sakar mashi ta baya amma bai saketa
"Please... Stop.."
"No...bazan Iya zama da kaiba...ka maidani wurin uwata..." Tafada tana haki at the
same time tana kuka kaman ranta zai fita
"Please.. Am..sorry... " ya fada kaman numfashin shi zau dauke saboda gudun da yayi
"Please ki saurareni...in har baki gamsuba zansa pilot ya dawo ya maidani...please
calm down" kai ta girgiza mashi
"Duk abinda zaka fadamin yanzu karyane...na rokeka ka fadamin in da akwai something
I should know about you... Amma kace min babu..na taba tambayar ka kana da aure
kace min Aa....yan news sun tambayekà kace à...kawai don ka sameni ka using dina
kayi dumbing dina...you such a big liar...can be with a cheat and a liar..." Kukane
yaci karfin ta tayi shuru, rungume ta yayi ta baya
"Am sorry... Wallahi ba hali na bane....ki bari in fada maki komai...."
"No!... I hate you.." Tafada tana son kwacewa daga rikon da yayi mata
"Stop it!!!" Ya daka mata tsawa
"No!!!" Itama ta daka mashi tsawa, kokarin kwace wa tacigaba dayi. Abun sai ya zame
masu kaman fada don duk yanda yake kokarin maidata cikin gidan ya kasa don gani
yake kaman ma ta fishi karfi...sunfi minti arbain suna Abu daya , Salem ya kasa
maidata cikin gidan itakuma takasa kwacewa daga rikon da yayi mata,
"Allah yaisa sakanina da kai..." Ta dinga maimaitawa Salem kam duk ya gaji don
banda nishi babu abinda yakeyi, hakuri yakebata amma ko saurareshi batayiba
"Tell me what you want me to do..." Ya tambayeta cikin sanyin murya
"Ka maido matanka...ka sakeni in tafi..."
"Wallahi ban dauke ta a..," bai idaba ta kara kokarin kwacewa, kara riketa yayi
"Na saketa already...." Yafada cikin tashin sense don tunda yake bai taba shiga
matsala kaman na yanzuba
"Please..ba matata bace...yarinyan data mareni ce..."
"More lies..." Tafada cikin shessheka
"Kawai bring back your wife.. Daman duk Dan ...da baijin maganan iyayenshi yana
cikin nadama...mami ta fadamin amma son...nakeyi maka ya hanani gani...wallahi I
hate you..." Salem hawaye ya farayi don gawayi ta fi zuciyanshi haske.
"Kar ki bari shaidan ya tarwatse happiness dinmu..."
"Kaine shaidani...." Bai Kara cewa komaiba yayi ta maza ta dauketa ba karamin duka
tayi mashi ba don baisan tana da masifa ba sai yanzu da hannun biyu ta dinga dukan
shi tana cewa
"Drop me.." Bai ajiye ta ba har suka shiga ciki gani yayi zata kifa mashi baki
shoulder da sauri ya direta ya koma ya kulle kofa, takalman kafanta ta cire ta fara
wulla mashi ya kaucewa
"Ka bude min kofa...wallahi ka bude min ..shuru2 ba haukabane..." Baice komai ba
sai mamaki yake cos she's taking it very bad, wannan tana iya kissan kai in ranta
ya baci, bai ankaraba ta dauki wani beautiful vase dake zaune kan wani table ta
wulla mashi Allah ya taimakeshi ya kauce nan take ta tarwase
"Wallahi ka bude min...ban zama da kai..." Tafada tana daukan wani decor dake zaune
kan dinning table shima wurga mashi tayi ta fashe, gani yayi in ya kyaleta zata Iya
bata dukkan abubuwa dake dakin, kafin ta kara daukan wani Abu yayi sauri kamata
kaman mage ya yagesgi a fuska gashi tayi fixing nails, bai ji ciwo ba amma
fuskanshi yayi ja sosai, kaman mahaukaciya ta koma sai kuka take babu alaman gajiya
tattare daita, da kyar ya samu ya danneta kasa sai kuka yake yana cewa
"Am sorry.. Please don't hurt your self... Wallahi..."
"Kar ka fadamin komai... Ka aure yarenka ka wulakanta ta balleni...."
"Please just let me explain....I married her to take revenge on what she did to
me...." Yafada cikin kuka, tawa shuru tayi bata ce komaiba yacigaba dacewa
"I married you for love... Ban taba son kowaba sai ke...."
"Lies!..." Tafada cikin husky voice,
"Ok..in baki yardaba I know what to do...zansa akawo ta..ta fada maki gaskiya
abinda ke tsakanin mu... Please is nothing... Forgive me for not being truthful to
you..."
"Stop... Talking... Liar..." Tafada cikin sanyin murya
"I hate you.. I regret knowing you... Ka gama da wancan ka saketa zaka dawo kaina
ko?....Allah ya isa tsakani na da kai....kuma kazani I can't stay with the man I
don't trust..." Salem hawaye kawai yake, baisan nemesis will caught up to him this
soon ba,
"Am sorry.. But your words are hurting me.." Tana cikin kuka ta fashe da dariya
"Really?... Well welcome on board... You wanted to ruin my life.. Kuma wallahi
letting me go zai fi maka sauki..."
"Please stop my love... am sorry.. bansan zaki dauki abun da zafi ba..da tuntuni na
fada maki gaskiya..."
"Karya dai...please free me jare..." Ta fada tana tureshi da karfi, gefe daya ya
koma yana hawaye baisan something very cute can be violent ba, kai ta hada da
kwaiwa tacigaba da kuka. Ahankali ya mike ya hau saman bene, bedroom yashiga ya
dauki wayanshi dake wurge kasa yayi dailing number pilot dake kan hanyan koma
Nigeria, daman in yana abroad gidan iyayenshi ake maida jet in case zasu bukaceta,
pilot na picking yafara cewa
"Go straight to abuja you will met majed...ka dauko min yarinyan da majed zai kaika
wajen ta...and please be fast...its urgent"
"Yes sir..." Mutumin ya amsa mashi, Majed ya kira ya fada mashi ya shirya zai raka
pilot wurin yarinyan nan.
Komawa yayi ya zauna bakin gado ya hada kai da kwaiwa yanzu babu Wanda ya tsana
kaman Khalid, gani yake he's the cause of his predicament.
Yana barin wurin tawa tayi kokarin bude kofa amma kulle take, komawa tayi ta zauna
kasa tana kuka, mami ta dinga kira tana bubbuga kafanta da kasa, sai ta tsinci
kanta bata jin haushin auren sai sakin Sannan irin maganan dataji yana fada kan
waya, jitayi cikin kankanin lokaci an cire mata son Salem, gani take daga shaidan
babu Wanda ta tsana kaman Salem
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat( ummu Maryam)
6⃣3⃣
💃💃💃💃 *alhamdulillah am becoming a celebrity ..nagodewa wacce ta hada pic din nan
Allah ya saka da alkhairi.. Ko kadan raina bai bacci ba cos nasan ina da masoya
thousands, kuma of course ni ba bahaushiya bace likewise am not a Yoruba, ai tun
daga first novel dina na fadi am not hausa amma tunda an haifeni a garin Hausa har
naiya reading and writing da Hausa alhamdulillah don ko come ban Iya da
yarenaba....wacce ta hada pics din nan inayi maki godiya...da nayi niyyan rounding
up wannan novel amma yanzu zan kara tsawonshi saboda nuna jin dadina for making me
more popular... Love you* 💋💋💋💋💋 *Hausa novel kam yanzu muka fara insha Allah don
sai ya kaimu ga fin inda muke biizinillahi taala.*
Salem yafi minti ashirin sama Sannan ya sauko Ahankali kaman Mara lakka, har
lokacin kanta kasa tana kuka ahankali ya karasa inda take
"Please baby change the clothe..kada sanyi ya kamaki..." Banza tayi dashi tacigaba
da kukan ta on ko muryan shi batason ji,
"Please..." Yafada yana kokarin rike ta, fixge kanta tayi daga rikon shi ta mike
har lokacin kayan jikin ta jike yake duk ya like mata ga jiki, Salem sai mamaki
yake don tamkar baita da suka shigo gidan in peace bace, duk ta chanza in in less
than two hours, hanyan stairs tayi Salem ya bi bayanta keeping his distance, tana
shiga bedroom ta dauki wayanta, Fitowa tayi har lokacin tana kuka, hanyan down
stairs tayi tana tana dailing number mami sai shessheka take, Salem sai bin bayanta
yake kaman bodyguard, number mom na na picking ta fashe da sabon kuka
"Mami..," yafada tana kuka, hankalin Salem kara tashi yayi, kafin ta kara magana ya
kwace wayan daga hannun ta ya kashe nan ma dukan shi ta farayi
"Wallahi ka bani wayata,..." Tafada tana dukan shi da hannu biyu, afusace ya wurgar
da wayanta ta tarwatse, wurin wayan taje ta duka tana kuka don sam bai haduwa
saboda yanda tayi kwasa2.
Mikewa tayi afusace ta shiga ciki bedroom din downstairs cima gyare yake amma bai
kai na upstairs haduwa ba, kan gadon ta kwanta, dakin Salem ya shiga ya zauna bakin
gadon
"Am sorry... Ko Allah anayiwa laifi kuma yana yafewa...wannan abubuwan da kike ba
zai Sani in maidaki gida ko ince zan rabu dakeba....I promise mami babu saki
tsakanina da ke cos I love you... Kuma yarinyan in question zata zo nan ta fada
maki gaskiya tunda baki yarda da magana ta..." Tawa rufe kanta tayi da pillow yanda
bazataji abinda yake cewa ba, magana Salem ya dingayi mata Ahankali cikin ruwan
sanyi amma ko kadan bata jin shi. Sunfi hour daya aka daga baya Salem ya mike ya
shiga bathroom yayi alwallah ya dawo ya fara sallah saida ya idar yaje inda take
kwance, hannu ya dora bayanta kasancewan tayi rub da ciki kuma har lokacin bata bar
kuka ba, buge mashi hannu tayi,
"Kije kiyi sallah..." Ya fada mata atakaice Sannan ya bar dakin, saida ya fita da
kaman minti talatin Sannan ta mike tayi alwallah.
Salem kam yana falo ya rabka uban tagumi, don duk abun duniya tayi mashi tsaye,
Allah Allah yake pilot ya zo da ameera ko in ta fada mata gaskiya alamarin komai
zai wuce, baisan tana Iya rikice mashi hakaba ,
"Where is the love she has for me?..… why is over reacting?...." Door bell da ya
fara ringing ya katse mashi tunani, jiki ba kwari ya yaje ya bude Mrs Samuel ce
tsaye yana budewa ta rungume shi, shima rungume ta yayi for just a moment Sannan ya
saketa, gaisuwa sukayi tashigo ciki don dama in yana nan sau uku take zuwa tayi
breakfast, lunch da dinner,
"Where is your bride?...." Ta tambayeshi tana kallon yanda falon ya hargitse
"She's taking a nap..." Ya amsa mata atakaice daji kasan karya yake, kunsan turawa
da bin diddigi, saida ta gama kallon koina Sannan tajuya gareshi
"Is everything alright?..." Salem dake zaune yayi tagumi ya daga red eyes dinshi ya
kalli Matan da akalla zatayi 40 ya saki ajiyan zuciya,
"Sir you don't look alright...." Tafada tana karasawa inda yake zaune a bakin
stairs
"I know ban haifeka ba amma INA da younger ones kaman ka....kanada kirki I don't
want to see like this... Please share it with me..," ta fada tana zama gefen shi,
hawaye Salem ya fara yana bata labarin haduwanshi da ameera da irin abubuwan datayi
mashi da irin revenge daya taking kanta da yanda tawa ta Sani sai ya kara da cewa.
"And she's taking it badly..." Dan dukan shoulder shi tayi Sannan tace
"If I were in her shoe I will go and never comes back... You can't build a healthy
relationships on lies...and that revenge you took on that girl is dangerous... What
if something bad happens to her..." Cikin kuka Salem yace
"What am I going to do...I love my wife...I don't want to loose her..." Dafa
kafandan shi tayi
"So now literally you have two wives...." Da sauri Salem ya girgiza mata kai
"I told you I have divorce her..."
"Does divorce work that way?..."
"Yes..."
"Hmmm...and do you think bringing her here will solve all this problems... Cos I
don't think is a good idea..."
"I don't know... Am just confused..." Rike mashi hannu tayi
"Go and rest...."
"I can't... I need to calm my wife first.."
"No...you need to give her some free space..now she hates you and staying close to
her will only make matter worst..kawai katafi sama ka kwanta...ko bakayi bacci ba
just lie down... I will prepare something for you guys..." Salem bai kara cewa
komaiba ya mike ya dan leka dakin da tawa take gani yayi tana zaune kan praying
carpet tana kuka, maida kofan yayi ya kulle Sannan ya hau upstairs ya shiga bedroom
ya kwanta yana kallon agogon, yasan zuwa ten na dare pilot zai dawo da Aisha.
Abangaren Khalid kam yana ganin message din Salem ya daka tsale yana rawa koda
Salem ya sake kiranshu yaji kama Salem na ihu baki ya tabe
"Chan Ku gane..." Yafada yana jona wayanshi da computer don printing message din.
Saida ya gama ya fiddo takardan ya linka ta ya ajiye agogon hannun shi ya kalla
"Kai anya zan Iya zuwa abuja yanzu kuma in jira har agent dinshi ya rakani kauyen
da wancan shegen ya ya ajiye har mutane?..." Dan girgiza kai yayi
"Zan bari sai gobe..first thing in the morning zantafi..." Ya kara fadawa kanshi
yana daukan takardan daga katon falon dayake.
❤
Abangaren ameera tana zaune tana jiran takardan ta har magrub, taji shuru har ishai
bataji daga gareshi ba komawa tayi ta kwanta tare da fidda ran tafiya
"Kilan ma ya manta dani..." Ta fadawa Zainabu
"Kiyi hakuri.. Kilan zuwa gobe zaa kawo maki...ko kuma ya fasa baki takardan.. "
Dan baki ameera ta tabe, bata kara cewa komaiba ta kwanta har lokacin bata ci wani
abun kirki ba don da kyar hinde ta samu tasha tea.
Around 9: 15 tana kwance har ta fara bacci su kuma hinde sun kurawa TV ido as usual
cos gen kunne yake sai sukaji kaman karan wani Abu waje, da gudu suka fita chan
waje banda ameera dake bacci, Zainabu na ganin jet kofan gidan kasancewan da akwai
babban fili wajen, da gudu ta koma cikin gida tana cewa
"Yazo...yazo...ameera tashi yazo ..." Cikin bacci ta farka tare da dafa kirjinta
don ba karamin faduwa gaban ta yayiba. Da sauri ta mike zaune tare da daukan
dankwalinta ta daura tana sauraron shigowanshi. Baa dadabe majed ya shigo da
sallama nan ya fadawa ameera ance ta taho zaa kaita gida, yayi mata karya, wani
sanyi taji cikin ranta nan fa hinde da family dinta suka fara kuka itama ameera
kuka tafarayi don kamar kar ta tafi takeji,
"Zanzo ganin Ku..," ta fada masu tana kuka Sannan ta warware dankwalin ta ta rufe
kanta dashi ta fito ta shiga cikin jet har lokacin bata bar kuka ba. 9:30 daidai
jet ya tashi.
❤
Salem kam koda ya kwanta baiyi bacci ba cos tunanin yanda zai shawo kanmatarshi
kawai yake, har lokacin asar yana nan kwance bakinshi ya kurkure yayi sallah yana
gamawa Mrs Samuel ta kirashi ta fada mashi food is ready ce mata yayi ta kira
matarshi inta fito tayi mashi magana,
Tawa k tana nan zaune kan praying mat har lokacin asar kuma har lokacin bata bar
kuka ba don idanuwanta sun kumbura ba kadan ba itama sallah tayi takoma ta zauna
still kan praying mat ta cigaba da kukanta tana jin an bude kofa tayi tunanin
salemne don haka ko kallon kofan batayiba ta cigaba da kuka ta kanta cikin
kwaiwanta,
"Excuse me ma'am..." Taji an fada mata, da sauri ta daga kanta tare da goge hawaye,
introduction Mrs Samuel tayi Sannan ta kara dacewa
"Food is ready..."
"Am OK.." Ta fada mata cikin voice dinta da bai fitowa sosai. Mrs Samuel komawa
tayi ta sanar da Salem abinda tace, shima Salem gyara kwanciya shi yayi bai je cin
abinci ba
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat( ummu Maryam)
6⃣4⃣
*The more enemies you have the more you progress.. Makiya kaman fertilizer suke
they make you grow fast* 💃💃💃💃
Har magrub babu Wanda yasha ruwa cikin su, Salem bai kara komawa inda take ba, duk
idanuwanshi sun koma kaman garwashi don yanda sukayi ja, har party da friends
dinshi sukayi mashi organising aka fasa, sai yanzu yasan ba kowa ke daukan simple
mistake likely ba, he hates himself, he wish he can turn back the hands of time da
bai boye mata komai ba
"Gosh..." Ya fada yana juyawa kan gado, kallon flowers dake kan gadon yayi
"I wanted this night to be memorable... I never see this coming.." Ya fada kanshi.
Yana nan yana sake2 har lokacin sallah ishai tayi. Wanka ya shiga ya fito tare da
alwallah. Sallah yayi yana idarwa Mrs Samuel ta kara kiranshi kan food is ready,
Ahankali ya mike ya fita falon shi Sannan ya sauka down stairs.
Tawakam tunda ta zauna gurin batashi ba sai lokacin sallan magrub ta shiga bathroom
ta sake alwallah tayi sallah da kyar idanuwanta ke buduwa saboda kuka rabonta da
abinci tun Wanda shuwa ta bata da safe amma abun mamaki ko kishin ruwa bataji don
gani take ko ruwa bata Iya hadiyewa, salivanta ma is bitter, sai ajiyan zuciya
kawai take, she can believe somebody you love so much can turn into somebody you
hate in just an instance tana zaune har sallan ishai tana idarwa ta kwanta nan
kasan carpet, lokacin ba kuka take ba amma sai shessheka take, dana sanin rashin
jin magana mami ta kawai take. Gani take Salem ya saba da using mata yana sakinsu
secretly batare da sanin mutane ba.
"No wonder he's romantic and caring..he always knows the right words to say..."
Tafada cikin muryan ta da bai fita sosai, bata kai minti biyar da kwanciya ba bacci
ya dauketa.
Salem na sauka down stairs ya nufi dakin da take gabanshi sai faduwa take don gani
yake zata kara ci mashi uwa. Ahankali ya bude ya gangeta kwance kudundune cikin
gyalen dake jikin ta, tafiya yayi a ahankali ya karasa wurin ta, yaga tana bacci,
gabanta ya koma cima ya kwanta nan kasa kusa daita, fuskanshi daidai nata sai
shakan numfashin ta yake, kallon yanda iduwanta suka kumbura yayi, kuma dukda tana
bacci bata bar shessheka ba,
"Am sorry... Please" yafada kasan makoshinshi, ahankali ta bude idanuwanta da
sukayi mata nauyi tana ganin shi tayi saurin mikewa ta matsa baya, shima mikewa
yayi zaune yana kallonta
"Baby am sorry...this is not us...we should be happy... Yau ya kamata..." Bai idaba
ta katseshi dacewa
"Yau yakamata ka dauke pride dina don kaji dadi sakina ko?...you will not get what
you wanted... " ta fada ta sake sabon kuka, kai kawai Salem ya girgiza
"I have never slept with any woman... You are the first woman that sees my
nakedness.. Wallahi..." Bai idaba ta bar wurin ta bude kofa ta koma falo, gani tayi
an kawata wurin dinning table ga abinci anjera Sannan ga wani candlelight a wajen
looking so romantic. Zama tayi Salem ya biyota ya zauna nan kasa kusa daita, baya
ta juya mashi ya kara komawa gabanta
"Baby..please let's eat..." Yafada gwanin ban tausayi, banza tayi dashi
"Please...'" Still batayi responding dinshi ba, mikewa yayi ya rike mata hannu,
buge mashi hannu tayi da karfi har ya saki kara yana rike wrist dinshi data buga
don ba kadan yaji zafin bugunba, dan shaking hannu yayi ya saki kara saboda azaban
da hannun keyi mashi, tawa kam ko daga kai batayiba balle ta ce mashi sannu,
"Baby kin karya min hannu..." Yafada yana cizon lips dinshi saboda kafin da hannun
shi keyi mashi, batace mashi uffan ba tacigaba da kukanta, kara shaking hannun yayi
ya tabbatar yaji da gaske wrist dinshi zafi, kuka yafarayi kaman yaro yana cewa
"I don't