Advertisements
Chapter 29 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   29 / 44

84K to 87K   out of 130.5K words

take,
tasan gaskiya babu abinda zai hana su anty Sadiya zuwa, tafi minti talatin tana
tunani Sannan ta samu idea
"Nasan abinda zanyi..." Ta fadawa su hinde tana daukan wayanta, number mom tayi
dailing, bayan ringing biyu mom ta dauka, cikin sanyin murya ta gaisa da mom itama
mom duk tausayin ameera ta mamaye zuciyanta cos suma sun kalli traditional wedding
din kuma cikin ranta tasan her daughter doesn't stand a chance Dan ta lura son da
Salem ke yiwa tawa is beyond expectations.
"Mom..." Ta kirata sounding so cool, ahankali itama mom ta amsa cikin sanyin murya.
Ameera tacigaba dacewa
"Dama inason fada maki zanje los Angeles gobe...bana nan kafin ayi auren..." Tafada
muryan ta na breaking down,
"Habibty ke kikace ya kai abroad ko shi yasaki?..."
"Mom...ni nace ya kaini..."
"Hmmm..dabaki fada hakaba,..amma no problem.. Allah ya tsaremin ke..."
"Ameen sweet mother..." Adua mom ta dinga jera mata sannan daga baya tace
"Kina isa chan ki kirani.."
"Yes mommy..." Yafada Sannan sukayi sallama. Ahankali ta cire wayan daga kunnenta
takashe ta gaba daya ta mikawa Zainabu
"Gashi ki boye..." Tafada tana goge hawayen daya gangaro mata, amsa Zainabu tayi ta
shiga kuryanta. Ameera kam fashewa tayi da kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro, Sai
da nima nayi hawaye😭.

*Finally the day is here*


Yau Around 10am aka daura auren Salem Yusuf sulaiman da Tawakaltu Lukman Adebayo,
hmmm dama anyi awarding traditional wedding dinsu as the best traditional wedding
ever, to da alaman zaa a kara awarding daurin auren su, cos koina tatul da mutane,
larabawa da turawa kam kaman garin su don sun halacci daurin auren. Duk Wanda kika
gani sanye yake da pure white shadda da white hula cos that is the dress code,
Salem kam yasha babban riga happiness is written all over him. Daurin auren ya samu
halaccin Christians da yawa from Nigeria and beyond, suma duk sunsha fara shadda
looking so united.
Dama reception follows immediately, ana gama adua Salem da guys dinshi suka koma
hotel din da suka kama, kaya suka fara chanzawa, dukan guys su 50 daidai sunsha
black tux suit da bowtie Sai Salem ya saka red chalinco suit dukkan su Sai da aka
gyara masu fuska mussanman ango.

❤❤
Manage
Kilan anjuma in kara
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu Maryam)

5⃣9⃣


Suna fitowa aka dinga daukan su fotuna, har lokacin yan jarida nason magana dashi
amma ba baa basu dama ba, daga farfajiyan compound din hotel din suka tsaya Salem
tsakiyansu aka dinga style ana daukansu pictures, hararan su Salem yayi yana
"Kai a bar pics haka nan inje in dauko matata...."
"Masu mata..." Inji Khalid cikin ko kallon shi Salem baiyiba ya shiga daya daga
cikin Hyundai sonata dake cikin parking lot. Yana driver ya tada mota da sauri
Khalid ya shiga
"What?.." Salem ya tambayeshi,
"Kasan meye...bani takardar..." Kallon shi Salem yayi
"Takardan me?.." Hararanshi Khalid yayi
"Takarda sakin wannan yarinyan..."
"Oh..." Salem yafada kuma yanda yayi magana zakasan ya ma mance da wannan zancen
"Bani pen da paper.." Inji Salem, da sauri Khalid ya fara Neman pen a jikinshi amma
bai samu ba, Salem jugum yayi yana kallon shi, Khalid Dan mika hannun shi yayi
gaban mota yana dube2 amma bai samuba
"Please you are wasting my time.." Inji Salem
"Ai guy babu pen..."
"No problem... Kawai in muje yola zan baka...ko kuma tunda bani da free time...just
remind me in naje Malibu..."
"Malibu kuma?...I thought a instabul zakuyi honeymoon..?"
"I changed my mind..." Tabe baki Khalid yayi
"Sai wani rawan kai kake kaman watarana abun bazai kanshekaba..." Salem dariya yayi
yana dan girgiza kanshi
",dalla get out..my princess is waiting.." Sai lokacin Khalid ya tuna mashi irin
promise din daya dauka kan in Allah yasa ya auri tawa, godiya Salem yayi mashi
Sannan ya kira Wanda zai gudanar dasu. Khalid bai kara cewa komai ba ya fita.
Dukkan sauran guys mota suka shiga suka bar haraban hotel din.

A palace kam babu irin shawaran da tawa bata shaba cos daga reception zasu wuce
yola cos aladansu gidan uwar miji ake kai amarya. Daman ana daure aure ango ke
tafiya da Matan shi amma reception ya hanasu, tawa kam tayi kuka har ta godewa
Allah haka mami don gani take zaa rabata da better halve dinta, kneeling tayi
dukkan family natayi mata adua. Da kyar akasamu ta bar kuka akayi mata wani irin
marvelous makeup, wani katon kwali aka dauko aka dauki wani white gown mai kama da
wedding gown aka saka mata, gown din flowy back gareshi don tsawon bayan shi bai
misaltuwa, Sai tafi minti biyar tana tafiya bayan bai kai karshe ba, manyan gidan
inda ake reception suka tafi da kyar aka samu mami taje don cewa tayi bata Iya zama
atafi da yarta.
Yanmatan suma hamsin sunsha purple gown, ana gamawa tawa kwalliya ta zauna bakin
gado Sai tunani take wai yanzu she's married to Salem, in ta tuna the sex part Sai
gabanta ya fadi. Su Salem na zuwa aka fada mashi Iyawo tana daki har dakin yashiga
su kuma yanmatan suka shiga motocin dake waje.
Bakin gado ya ganta da alaman batasan an bude kofa ba cos she is deeply lost in
thought, godiya ya karayi ga Allah don she looks so gorgeous
"Wify..." Da sauri tawa ta daga kanta, tana kallon shi tayi sauri dauke idanuwanta
daga kanshi cos ba karamin kyau yayi mataba. Hannu ya mika mata, ahankali ta mika
mashi hannu ya mikar da ita, rungume ta yayi
"Alhamdulillah.. We are married... Habibty we are legal for each other... I just
feel like riping of this clothes... I just feel I can have you now..." Fada in a
whisper, itadai batace komai ba. Gani tayi hug din ba mai karewa bane
"Sugar.. Zamuyi late..." Sai lokacin ya saketa suka bar wurin.
Already a five star hotel din da zaayi reception yayi full ango da amarya kawai ake
jira, kowa ka gani kasan yan boko da yan hutu ne, duk yan ZAKISAN KONI WAYE fan 1
and 2 were present, Sai yan Zuwairat novel 1 and 2 were also on the high
table, wasu matured ones among ummu Maryam page are present amma sauran suna chan
suna suburbudan junansu da zagi. Sara da sawwama kam baki su bai rufuwa, kidin
instrumental kawai ke tashi don Wanda yake nesa da wurin zaisan something important
is happening there.
Ango da amarya na zuwa yan jerida suka taresu amma Salem yace masu su bari Sai
bayan reception suyi interviewing dinshi da matanshi. Jerawa sukayi Salem da tawa
gaba Sai kowanne guy da budurwa daya, suna zuwa bakin gurin Salem ya saki hannun
tawa yashiga cikin hall din da gudu, saida ya kai karshen hall din Sannan ya tsaya
ya fuskanci tawa ya yafara rawa yana yi mata alaman da hannuwanshi ta taho gareshi
murmushi ta sakar mashi Sannan ta fara rawa tana zuwa gareshi ahankali, wani irin
mahaukacin liki ya farayi mata, nan aka dau clapping Dan take kowa ya fara rawa da
budurwan da suke tare da kyar mc ya samu suka zauna Sannan aka fara abinda ya
kawosu, wani katon cake suka yanka tayi feeding dinshi da akace yayi feeding dinta
babu kunya ya saka cake din a bakinshi Sannan ya duka ya kai bakinshi saitin nata
ta amsa daga bakinshi kaman ta nutse katsa don kunya, Sai sukayi exchanging zobe
don wedding planner dinsu cewa tayi ba Sai Christian ke bawa matansu zobe ba.
Lokacin bada gift ga amarya da ango, kusan mota goma aka basu Sai kuma manyan
kyautuka masu tsada gaske. Sai bayan sun zauna aka bawa yan jaridi dayan gidan TV
yi masu tambaya, tambayoyi aka dinga yi masu Salem ya dinga amsawa don ita tawa
already abin duniya ya isheta, ga tausayin kanta da take, ga mami ta fara missing,
ga ciwon da kafanta keyi mata saboda high heels Sannan ga Salem da ya rike mata
hannu cos in ba rawa suke ba to hannun shi rike da wrist dinta.
Daya daga cikin ya yan jaridan yace
"Sir wannan auren na biyu ne ko?.." Murtuke fuska Salem yayi
"Kai kayimin na farkonko?.." Da sauri guy din ya girgiza kanshi
"No sir...kawai da akwai jite2 kayi aure last few months..." Dan baki Salem ya tabe
Sannan yace
"That was a misconceptions of information... Ai in zanyi aure is not something that
will be secretive kaman yanzsu ai kowa ya San am married... So duk wannan is a
rumor..." Salem dake zaune bayan shi ya gallawa keyanshi harara
"Makaryaci..," yafada cikin ranshi,
"To Allah ya bada zaman lafiya..." Inji daya daga cikin news men
"Ameen.." Salem ya amsa mashi yana kallon fuska amarya.
Around 4pm aka gama kneeling sukayi gaban manya suka dinga kwasan albarka, daga
baya yarike hannun tawa don su tafi aikam fixgewa tayi taje wajen mami ta dinga
kuka daman mami kuka hartayi ta gaji duk yanda yanuwan mami da zasu raka amarya
sukayi su cireta daga mami kasawa sukayi Salem tsaye bayanta yana kallon ikon Allah
"Bakisan da maminba kika amince?..." Yafada cikin ranshi, Khalid Dan matsawa yayi
kusa da kunne Salem yace
"Guy tsoron ride din da zakayi mata take...shege zai wani zumudi kake kaman
watarana bazata ishekaba..." Salem murmushi yayi yana girgiza kai Sannan ya duka ya
kama kafadar tawa ya mikar daita, tare suka je gaban jet Sai kuka take kaman ranta
zai fita, riketa yayan mami tayi Salem ya saketa, cikin jet suka shiga da sauran
Matan Sannan Salem ya juya Sai ya hangi usman, babban Dan ammi, karasawa Salem yayi
wajen shi
"ashe kazo..." Salem ya fada mashi
"Eh mana...ai ana gobe traditional dinku nazo..."
"Ok...daman inason ganinka...I want to tell you to warn ammi...she should stay away
from my wife...." Bai idaba Usman ya katse shi
"Haba Salem..." Hannu Salem ya daga mashi
"Just warn her...in ba hakaba zan dauki mataki kan dukkan Ku..." Yana kaiwa nan ya
bar shi nan tsaye.



"Wallahi Sai ka fadamin inda ka kaimin yata...." Inji mom dake tsaye shakare da
wuyan rigan dad tana kuka kaman ranta zai fita
"Salima meye haka?... Kina haukane?..."
"Eh hauka nake..ka fadamin inda yata take...kayiwa ameera aure batare damunsan
magabatan Wanda zata auraba..kuma gashi Wanda ta aura yace bai taba
aureba...wallahi ko ka fadamin inda ka kai yata ko kuma inkaika ga hukuma...." Dad
kokarin kwace wuyan riganshi yayi amma bai samu hakanba
"Haba Salima ..wannan maganan da yayi shi zai tada maki hankali?... Kisan halin
maza da karya....kilan bai fada mata yana da aureba...." Kai mom ta girgiza
"No way...there is more to this story...no man can deny my ameera in public kaman
yanda yayi denying yata...ameera ta is like a diamond da kowanne namiji da ya
aureta bazai Iya boyetaba...kawai tell me inda yata take...." Tafada cikin kuka mai
ban tausayi Sannan ta Kara shakareshi daman mai hakuri bai Iya fushiba, Sai kuka
take wai dole ya fada mata inda yakai yarta
"Haj...dan Allah ki sakar min wuya... You are hurting me.." Ya fada ahankali don
tausayin matanshi yake kuma yana tunanin halin da ameera take ciki, ahankali ya
riketa suka zauna
"Haj...wallahi sir Salem ya auri ameera...."
"Ban yardaba..yanzu da sir Salem yayi aure ai duk duniya sun Sani...lokacin
zinariya ta ko lefe baa kawoba Sannan babu danginshi ko daya..kuma gashi yace shi
bashi da aure...."
"Dan Allah karki tada hankalin ki saboda wannan maganan.,.. Kuma da kikace bai kawo
komai ba ni nan nace kar ya kashe sisinshi..."
"Allah yaisa tsakani na da kai...ka bada diamond dina sadaka..gashi yayi mata
kishiya zata zama abun gori...to wallahi zaman lafiya mu da kai shine ka fada mashi
ya sakar Mani yata..."
"Bazan Iya fada mashi hakaba...remember he's the boss of my boss... $" tsaki mom
taja
"Ko ka fada mashi ko kuma in fadawa iyayenshi su fada mashi..."

Yau wayata wajen doc ta yini, sorry for the late update
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu Maryam)


6⃣0⃣

*Happy sallah, wishing all my fans a blissful season*

_Wannan shafin na dauke da abubuwa da Wanda bai da aure is not suppose to read, so
please for masu aure kawai_

*😀 😀 eh harda Ku iyayen sun ganin first night*


Sai bayan 5pm jet ya isa yola daman gidan tatul yake da yanuwa da abokan arziki cos
Umma babban yinin biki ta hada aranan, tana saukowa daga cikin jet tare da yan
rakiya aka fara kuda sai wani yaro daga cikin jikokin ammi ya dauki dubu daya ya
saka cikin ruwa ya fara shafa mata ga jikinta cos aladansu kenan, sai aka ajiye
ruwan ta saka kafafunta ciki Sannan ta shiga falon kneeling tayi ta gaida Umma har
lokacin bata bar kuka ba, amananta aka damkawa Umma kan ta dauketa amatsayin ya ba
surukaba, Umma rungume tawa tayi tana wani jin dadi cikin ranta dukda ba haka
tasoba, Umma dariya tayi ta kalli kawayen ta tace
"Nima dayi daughter in-law..." Kuda Matan sukayi tare dacewa
"Mun gani kuma Salem ya Iya zabe..." Su ammi kam ko ajikin su, daya daga cikin
dakin dake part din Umma aka sauketa su shuwa da ilham kam baki har kunne don su
dadi sukeji zasu samu wata karuwa, yayyen mami da su Haj kudirat sallama sukayi
zasu tafi nan kuka tawa ya kara tsananta
"Haba sis..ki bar wannan kukan mana...ai we're one already.. Sai kinfi jindadin
zama da mu..." Shuwa ta fada mata cikin harshen Hausa, Haj kudirat wurin kunnenta
taje ta kara bata shawaran yanda zata rikita Salem. Sannan suka koma cikin jet kan
cewa zaa kaisu abuja su ga mazaunin tawa Sannan a maidasu Kwara. Abinci aka jerawa
tawa cikin dakin da take amma kuka ya hanata ci.

Sai bayan karfe eight jet ya komo Kwara daukan Salem da friends dinshi yan yola,
duk ya gaji don har da rama yayi, Duk ya zama stressed out, sun shiga jet din ya
jire suit ya yarda ya rage dagashi sai long sleeve da tie, shima tie din ya cire
yayi relaxing, kallon Khalid da yakura mashi ido yayi ya daga mashi gira, Salem
murmushi yayi ya kauda kanshi gefe, Khalid ballan safety belt yayi ya koma waje
Salem
"Guy...what about that paper?..." Ya fada cikin whisper, Salem kallon sauran mutane
dake cikin jet yayi Sannan ya kalli Khalid
"Wai kai meyasa ka Iya matsawa mutum...baka ganin da akwai mutane wurin
nan...remember this thing is a secret amma na lura baka da gurin da ya wuce ka
tonamin asiri.." Yafada afusace amma bai bari muryan shi ya fitoba, harara Khalid
ya galla mashi
"Meye na zare2... "
"Haka mukayi da kai?... Dazun bana fada maka ka bari sai...." Bai idaba yayi tsoki
ya kauda kanshi gefe fuskanshi daure,
"Wallahi you are annoying..." Khalid ya fada Sannan ya koma sit dinshi.

Sai around 9 suka isa gidan, by then gidan ya zama quite don yawanci an watse,
abangaren amarya kam tayi wanka ta kwanta tana cikin kuka bacci yayi gaba daita.

Salem part din Umma ya wuce yana balla button din wuyan long sleeve dinshi, direct
bedroom dinta ya shiga tare da sallama, Umma ce zaune da sauran family dinta Salem
sai adua yake Allah yasa part dinshi aka kai tawa amma yasan hakan ba mai yuwa
bane, hannu Umma ta bude mashi ya fada jikinta kaman wani karamin yaro, hannun shi
ta rike suka koma falo
"Son you look tired.. " ta fada tana zaunar dashi kan dinning
"Wallahi Umma na gaji sosai..." Warmers dake kan dinning ta bude ta fara zuba mashi
abinci, kadan ta zuba yace yaisa, abincin ya fara ci kaman bai so, spoon Umma ta
amsa tana cewa
"Bari inyi feeding dinka.." Babu gardama ta bashi yaci ya koshi yasha ruwa.zama
yayi bai tashiba har wajen 10, Umma kallon shi tayi
"Son kaje kayi warm bath ka kwanta.." Kallon Umma yayi
"I dey craz?.…" yafada cikin ranshi,
"Umma ina Tawakaltu take inyi mata good night.." Hararanshi Umma tayi
"Bazaki yimin shegantakan yayan zamaniba...not under my roof...ka bari in kuje
abroad kuyi abinda kuka gandama.." Dan marairace fuska yayi
"Umma good night kawai fa zanyi mata..."
"No...kuyi a waya..." Tafada tana dan daga shi daga kan dinning, ahankali ya mike
"Saidai ki kulle koina..." Ya fada cikin ranshi, kiss yayi mata a cheeks
"Good night Umma.." Yafada yana kama hanyan fita waje
"Sweet dreams habibi.." Ta amsa mashi.
Direct part din Abba yaje ya kara yi mishi godiya Sannan ya tafi part dinshi, kaya
ya cire yayi shiga wanka, cikin ranshi tas
"Am finally married... Am married!.." Ya fada da karfi har yana fallasa ruwa kaman
yaro, sai wasa ruwa yake yana cewa
"Alhamdulillah... Am married to Tawakaltu... Am the luckiest and happiest man
alive.." Ya kusan minti 40 yana wasanruwa kaman yaro Sannan daga baya ya fito daure
da towel, gadonshi ya kalla yana imagining gobe kaman yanzu Tawakaltu tana kwance
kan gado yayi yanda ya gan dama daita
"Can't wait .." Ya fadawa kanshi
"Ko yanzu ma I have to see you..." Ya kara fadawa kanshi, mai ya shafa ya saka
pyjama Sannan ya saka room slipper ya bude kofa ya fita by then it was after 11,
ahankali ya bude kofa ya shiga, bedroom dake kusa Dana Umma ya bude yaga wata sis
din Umma tana bacci, rufewa yayi ya kara bude wani kofan, still babu kowa sai na
ukun ya hangeta kwance tana bacci, Allah ya taimakeshi kofan bai kara shiga yayi ya
maida kofan ya rufe tare da kullewa, ahankali ya taka ya ya isa bakin gadon tare da
zaunawa, fuskanta ya kurawa ido yaga yadan kumbura, cikin bacci ta fara jin kamshin
turarenshi, Salem kam kallon boobs dinta dake sama da kasa in tayi numfashi yake,
har yanzu kayan datasa wurin reception ne jikinta, ahankali ta bude idanuwanta ta
dora kanshi, murmushi ya sakar mata
"Heyy...." Yafada cikin sanyin murya, itama murmushi tayi mashi ta dan mike zaune
"Kinci abinci?.." Ya tambayeta yana kama hannun ta, kai ta daga mashi
"Kinyi wanka?" Kai ta kara daga mashi
"Then meyasa baki chanza kaya ba..." Shuru tayi bata ce komaiba ta Dan kalli rigan
da shuwa ta ajiye mata,
"Kina Iya bacci cikin wannan kayan?..." Still no response, Dan matsawa yayi kusa
daita
"Ya gajiya..."
"Lafiya lau..." Tafada kanta kasa
"Need a massage?..." Kallon shi tayi for few seconds
"No.." Tafada muryan ta na dan rawa, kara matsawa yayi daf daita har suna shakan
numfashin juna
I insist... " yafada yana dan komawa saman gadon gaba daya, dan kwantar daita yayi
ba musu ya koma ta kwanta, Dan hararanshi tayi, birkitar daita yayi ta kwanta kan
cikinta tare da rungume pillow gabanta sai disco yake, mikewa yayi ya sauka daga
kan gado ya je gaban mirror ya duba nitrogena sasemi oil ya dauka Sannan ya rake
wutan dakin ya koma kan gado, duk hankalin ta ya tashi
"Me zaiyi?... Please Allah help me...." Ta fada cikin ranta, kafafunshi ya bude ya
hau tsakiyan bayan ta, ahankali yaja zip din baya ya hangi beautiful skin dinta,
oil din ya zuba a hannun shi ya fara shafawa bayanta ahankali, kakkame pillow tayi
don hannun shi feel so great, wani irin sensitive massage ya fara yi mata har
lokacin zip dinta kai ya bude yana shafawa har gefen cikin ta, ahankali ya daga
hannun ta ya zare rigan zuwa kasa sai ya kasance daga sama har wajen waist dinta
babu komai sai bra, yana cikin shafa jikin ta ahankali kaman yana shafa kwai ya
balle bra dinta, tawa Dan rike mashi hannun tayi, ciki whisper yace
"Stop..." Maida hannunta tayi ta kara rike pillow gam, yana zare bra ya maida
hannuwanshi kasanta ya fara wasa da boobs dinta nan take taji jikinta ya mutu shima
nishi ya fara kaman shi ake yiwa wasan, bayan

29 / 44