Advertisements
Chapter 16 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   16 / 44

45K to 48K   out of 130.5K words

yayi yan kallon yanda hips dinta
yakara fitowa sosai data kwanta,
"Habibty ko inzo inyi maki irin tausan da mami take yi maki?" Batace komaiba ta
rufe dukan jikin ta da blanket, daria yayi sannan ya rage mata hasken dakin yafita
yana cewa
"Dream of me love".
Side dinshi ya koma ya chanza kayan zuwa na bacci sannan ya kwanta tare dayin rub
daciki.

Tawa na gani ya fita tayi saurin mikewa ta koma falo ta dauki wayanta, gani tayi
mami ta bata 3 missed call, da sauri ta kirata tana kuka, nan fa ta fadawa mami duk
abinda ke faruwa, ta kara dacewa.
"mami am scared...I don't want his parent...ex girl friends su kashe mu..."
"Listen..Ife..first thing In the morning.. Ki tafi Ilorin gidan anti sikirat...zan
kirata..ta jiraki a park...zan biyo ki" Cikin kuka tace
"Mami Salem fa...me zance mashi?" Afusace mami tace
"Don't ask me silly questions.. Kiyi abinda na fada maki... Kuma don't let him know
you are going.. Ke kadai gareni..banason abinda zai tabaki.." Kuka ta shigaba dayi
"Wai wannan kukan da kike hala wani abu yayi maki?"
"No mami"
"Ki kwanta yanzu don ki tashi kafin gari ya waye"
"Yes mami"
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)

3⃣5⃣

Tawa zama tayi tana kuka, duk idanuwanta sun kumbura, mikewa tayi tsaye tana kallon
falon tsoro na ratsata, ko a film bata taba ganin falon mai girma da kyau irin
wannan ba, tunda take bata taba kwana ba kusa da maminta ba, tasan ko kwana goma
zatayi cikin gidan nan bazata taba iya bacci ba, Ahankali tafara yawo cikin falon,
tashiga nan ta fita chan
"Wane irin kudi ne wannan?". Ta tambayi kanta lokacin data shiga kitchen, wasu irin
kitchen wares tagani Wanda koda zaa kasheta bazata iya amfani dasuba, jitayi kanta
nayi mata mugun ciwo.

Salem kam yana kwance sai juye2 kawai yake, wani irin azaban ciwon ciki yake, gani
yake wannan yafi sauran azaba, sau biyu yana shan magani amma to no avail. Yasan in
har ya kai wata daya baiyi aureba yana iya mutuwa ko kuma ya shiga wani halin,
ahankali nace
" my oga at the top..kaje wajen ameera mana.." Juyowa yayi ya watsa min dirty look
sannan yaja tsoki sannan yakoma yacigaba da juye2 wayanshi ya jawo yayi dailing
number tawa,
Itama tawa saida ta tsorata da karan China phone dinta, da sauri tayi picking, ciki
whisper tare da nishi kasa2 yace
"Habibty.. bakiyi bacci ba?" Itama cikin whisper tace
"Eh" rasa abincewa yayi for a moment, sai nishi yake ahankali tace
"Ifemi.. What is the problem?" Bai amsa ba ya shigaba da nishi..
"Cikina.." Ya fada kaman an fixgi maganan daga bakin shi, cikin magana Mara fita
tace
"Sorry..sleep" yana nishi yace
"I can't..." Shuru su biyu sukayi for almost a 30 seconds sannan tace
"Daman haka yake yi maka ciwo kullum?" Kasa amsawa yayi don ko kadan bashi da bakin
magana,
"Wayyo cikina!" Yafada da karfi
"Sorry Ife..sorry... Please do something to help your self..." Shuru yayi baice
komaiba, nishi yake sosai
"Ife..kana ina?... Please kazo..." Ahankali yace
"I can't... Wayyo zan mutu" tawa kuka tafarayi sosai
"Sorry... Please call help..." Still juye2 yake, nishi yake amma kukan tawa ya
hanashi sukuni, kuma baisan abinda zai faruba in yaje wurin da take,
"Stop.. Crying" ya fada da kyar, bata bar kukan ba, ahankali ya mike yana dafa
bango, ya fita, da kyar ya kai part dinta, yafi minti uku bakin kofan ya hada kai
da kofan sannan ya dafa maranshi, da kyar, ya bude kofan, yana shiga ya fadi kasa,
da gudu tawa dake ta kuka kaman ranta zai fita ta nufeshi, zama tayi gabanshi
"Ife sorry.." Kai kawai ya gyada mata, daga idonshi daya koma gaban garwashin wuta
yayi ya kalleta sannan yayi karfin halin cewa
"Habibty.. Stop... Crying". Lumshe idanuwa yayi yana cize lower lip dinshi, matsawa
tayi kusa dashi tayi, ta shafa silken hair dinshi
"Sorry..." Nodding kawai yayi, kwantawa nan kasa yayi tare dayin rub da ciki,
ahankali ya dora kanshi kan cinyanta tare da rungume hips dinta, bata ce komaiba,
idanuwanshi kaman mai bacci amma ba bacci yake ba.
Shafa waist dinta ya dinga yi ahankali, kaman yayi reaping kayan jikinta yayi sex
daita yake ji, amma cikin zuciyanshi yace
"I have come this far..babu abinda zai sani kusantan zina" ita kuma sai shafa
kanshi take tana fargaban inyace zai sadu daita me zatace..
"What if he rape me..." Gabanta sai bugawa yake da karfi, daga nan kwance ya daga
kanshi ahankali ya kalleta, dan sama yayi,bakin shi ya kai saitin nata,
"Can..i ..kiss you?" Ya tambayeta cikin murya mai rawa, gani yayi bakinta na karma,
sai hawaye take
"I won't... hurt you..I promise" yafada cikin whisper, still bata amsa mashi ba,
ahankali ya fara kissing din gefen bakinta zuwa cikin bakinta, kara matsawa yayi
kusa daita tare da rike bayan kanta yana yana shafata kaman yana shafa kwai, irin
zaman dasu kayi yasa boobs dinta tabashi, yanda yake shafa kanta yasa dankwalin
kanta faduwa, dan zame bakinshi yayi daga data, daidai saitin kunnenta ya kai bakin
shi sannan yace
"You are...beautiful.. Special.. Am lucky.. To have.. You" yafada yana kara maida
bakinshi cikin nata, tawa sai nishi take, ahankali ya kara zare bakinshi, ya kura
bata ido, itama bude idanuwanta tayi, fuskansu kusa dajuna suna kallon eyeball din
juna,
"Your eyes have swollen... Sunyi ja da yawa" yafada cikin whisper, nima da kyar
nakejin abinda yake cewa, itama chan kasa2 tace
"You are red too.."
"Mine is desire.." Ya amsa mata, shuru tayi for a while suna kallon juna kaman yau
suka fara ganin junansu, cikin whisper tace
"Leave your... hand in every part... of my body" tafada cikin kuka
"Because nasan daga yau shikenan" tafada cikin ranta, bakinshi yakai saitin
kunnenta
"Are you..sure?" Shafa bayanshi tayi sannan tace
"Yes" earlobe dinta ya dinga biting Ahankali.. Wani irin mugun romance ya fara
yimata, itakam lumshe idanuwa tayi hawaye na zuba, zip din riganta ya bude ya dinga
shafa naked skin dinta, yafi minti ashirin yana wasa daita, ahankali ya fara
kokarin kai hannunshi cikin skirt dinta yana kallon reactions dinta, da sauri ta
bude ido ta fara girgiza mashi kai, dan murmushi yayi
"Why?..."
"Mami..will check.." Dukda yanayin dayake ciki sai da daria ta kufce mashi
,"really?.. " ahankali ta daga mashi kai, daria ya dingayi sosai
"Mami is a strong woman..can we continue?" Yafada yana shafa kanshi kan kirjinta,
Dan tureshi tayi
"I want to sleep" tafada tana Dan juya mashi bayanta
"Zip my dress" babu musu yafara maida mata zipper, yanayi yana shafa bayan ta, yana
gamawa ta mike, Salem zama yayi nan kasa yana bin ta da kallo.
"In biki please... Har yanzu cikina bai bar ciwoba" hararanshi tayi
"Good night.." Da sauri yakara cewa
"I have not touch every part of your body..." Still bata ce komaiba tacigaba da
tafiya, kwantawa yayi nan kasa yafara cewa
"Cikina..wayyo cikina ciwo.." Dan juyawa tayi tare da yi mashi gwalo sannan ta
shige bedroom tare da rufewa, dariya yayi tare da cewa
"Don't worry.. One day..." Sai kuma yayi shuru , bai bitaba yayi kwanciyan shi
kasan tile, agogon dakin ya kalla yaga 12:14am komawa yayi ya kwanta nan har
lokacin cikinshi bai bar yi mashi ciwoba.
Sai After 1am sannan bacci barawo yayi gaba dashi.
Itakam tawa kwantawa tayi tana tunanin how romantic Salem is, sai tunanin yanda
gobe zai kasance take da kuma yanda zatayi ta fita daga gidan tana cikin tunani
bacci ya dauketa.

Around 5am Salem ya farka, da sauri ya mike ya dan leka bedroom din datake ya
hangeta kwance tana bacci, kiss yayi blowing wajen ta sannan ya fita ya koma side
dinshi, wanka yayi tare da Yin alwallah sannan ya fito ya tafi masjid, tare suka
tafi gaba dayansu.
Tawa na gani ya bude kofa amma sai tayi pretending tana bacci, yana fita tayi
saurin mikewa tayi bathroom, wanka tayi tare da yin alwallah. Tana kuka tayi
sallah. Da sauri ta fito falo tare da daukan bag dinta, kudin da mami ta bata ta
duba taga suna nan, dankwalinta ta saka cikin bag din sannan ta dauki gyale ta
yafa, ta fito, sama ta kalla taga gari da duhu amma gidan kaman rana, tana kalle2
tanufi gate tana kuka, da sauri ta dan yi kokarin bude gate ta inda ake shiga da,
kafa, tana tabawa wani irin shocking ya wullata baya, nan take wani irin alarm
system ya fara kara, da kyar ta mike daga inda ta taka ahankali ta koma inda ta
fito tana dingishi, alarm nayin kara sau uku ta tsaya, sai dube2 take,komawa tayi
bedroom takira mami tana kuka ta fada mata abinda ya faru, ko sauraronta batayiba
tace
"Just make sure you leave." Ta katse wayan ta, tunani kawai take.

Su Salem na kan hanyan dawowa ya kalli Abdul
"Ka kira pilot ya dauko min jet dina".
" OK sir" suna shiga gida yayi side din da tawa take, sallama yayi ya shiga falo
kaman ba dan iskan Daren jiya bane, bai ganta faloba ,bedroom ya nufa yayi sallama,
tawa najin sallama tayi saurin goge fuskanta, shiga yayi, itakuma ta yi saurin
kneeling kan gado tare da gaidashi, cikin jin dadi ya amsa sannan ya nufi kan gadon
yayi mata kiss a goshi sannan yace
"Habibty.. What did you want for breakfast?.. " shuru tayi batace komaiba
"Please talk to me...me kikeso adafa maki?" Ahankali tace
"Anything.."
"OK...yanzu ki koma ki kwanta...anjuma zaa kawo maki dress...in mun gama breakfast
zamu yola..." Da sauri ta kalleshi, amma ya basar yacigaba dacewa
"Zanje in kwanta...kinsan jiya baki barni nayi bacci ba..." Yafada yana kara mata
wani kiss sannan ya mike, har ya kai bakin kofa sannan ya juyo
"Ko in kwanta kusa da my desire?" Kauda kanta tayi gefe, ya fita yana daria.

Yana shiga ya ya cire brown jallabiya dake jikinshi ya kwanta daga shi sai boxer ya
rufe kanshi da bargo.
Yana fita tawa ta dawo falo, nan ta tsaya har gari ya ida wayewa, gani tayi babu
kowa compound din, gani tayi wani kusa da gate kuma shine Wanda ya bude masu gate
jiya, daukan bag dinta tayi, ta fita tana kokarin sakin fuskanta, tan zuwa daidai
bakin gate ta gaida shi, shima cikin murmushi ya amsa yana cewa
"Har zaki wuce?"
"Eh...tafiya ta na gaba"
"To Allah ya saukeki lafiya" yafada yana bude mata kofa,
"Ameen nagode" tafada tana kara yiwa gidan kallon bankwana.

Daga nesa wasu guys dake cikin black Prada suka hangi wata ta fito daga cikin gidan
Salem, daya nunata yayi
"Guy ko wancan ce yarinyan?" Dayan kallon yarinyan data taho tana waige2 yayi tare
da Jan tsoki
"Uban me sir Salem zaiyi da wancan?" Yafada yana dauke kanshi daga kan tawa. Still
daya cewa yayi
"Da akwai hanyan dazamu gane in itace" dayan bai amsa mashi ba yace
"Nufa na gashi da wannan zaman...nasan da kyar ace yarinyan tana gidan.... Sannan
in tana gidan bazata fitoba sai dashi..."
"Ka fadawa Hajiya hakan Mana?" Dayan ya amsa mashi, shuru sukayi har tawa ta zo
wucewa, daya ya fito daga cikin mota yace
"Tawakaltu.. Ki tsaya mana" nan take gabanta ya fadi ta juyo tana kallon shi
"Tawa ina zaki haka da safe?" Ahankali tace
"Gidan yan uwan zani..." Bata idaba dayan guy din dake sauraron hiransu ya fito
tare da nuna mata pistol
"Enter this car before I blow your brain off" habawa nan take jikinta ya fara rawa
"Dan Allah kuyi...hakuri..bani da komai.." Bata idaba wani daga cikin su ya turata
cikin mota. Suka shiga sukayi gaba. Abinka da unguwan manya babu kowa waje..sai
CCTV cameras dake gidan Salem dake ta daukan su.
Thanks so much my sawwama...Allah ya bar Mani ke..
Note this: your are also a super star, keep your good attitude up..
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)

3⃣6⃣

Gari na wayewa, diyar hinde ta tashi da wuri tayi yan wanke2 tare da shara, ameera
fitowa tayi
(Yan mata a rage shafe2,inke bakace maintain your colour ) ameera ta fara duhu
sosai ga kuma rama datayi, gefen fuskanta yafi duhu, duk sai ta koma kaman ba
itaba,
"Dan Allah kina da kudi ki sayo min Maganin malaria?" Ta tambayi yar hinde
"Eh..amma mai chemist bai kaiga budewa ba" ahankali tana dafa bango tace
"To..please in kin gama ki dora min ruwan wanka..sanyi nakeji"
"To shikenan" ta amsa mata tacigaba da abinda take.

Around 8:30 hinde ta shigo still sanye da kayan da ameera ta bata, bayan sin gaisa
ameera ta dauko bangle bracelet dinta guda daya ta mikawa hinde
"Gashi ki saidomin" da sauri hinde ta amsa sannan ameera tacigaba dacewa
"Ki boyeshi sosai dan Allah..110k yake..in kinje shagon zaa auna sai abaki
kudin...ki nemi inda ake saida waya ki sayo min ko wacce iri ce sai ki sayomin layi
Mtn da kati na dubu daya..sai ki biya shago ki sayomin kayan shayi manya tin ..."
Ameera sai lissafa mata take itakuma sai
"To" kawai take cewa, bayan ta gama yimata bayani ta fito da shirin tafiya, ameera
kiran tayi
"Gashi ki yafa..kar ace satoshi kikayi" ta fada tana mika mata expensive Vail
dinta, hinde wace hakora tayi ta masa
"Kuma dan Allah karkije kina wace hakora haka..it looks disgusting"
"To shikenan" ta fito ta kalli yarta
"Ko me take so kidafa mata"
"To Inna..ki dawo lafiya"
"Allah yasa" ta fada sannan ta fita daga cikin gidan.

Tasha taje ta hau motan dazai kaita gwagwalada, bayan ta sauka chan, ta dinga
tambayan mutane ina akesiyan zinari, kasancewan yawan cinsu ba hausawa bane, basu
gane abinda take cewa ba, wasu samari guda biyu ta gani zaune suna shantaba,wurin
su ta nufa ta gaida su aka cin saa irin hausawa nan ne masu fita nenan kudi ,
"dan Allah shagon da ake sayan zinari nake nema" ta fada masu, samarun kallon
junansu sukayi, daya yace
"Muga irin zinarin" hinde ta fidoshi daga karkashin zaninta..ko cikin pant dinta ta
sanyoshi Oho, samarin Kara kallon juna sukayi, da suka ga abu na kyalli, mikewa
sukayi bayan sun yiwa junansu sign
"Kizo mu nuna maki wurin" daya ya fada, hinde binsu tayi, daya baya daya gaba sai
Hajiya hinde tsakiya, sunyi tafiya kaman na minti ashirin, saida sukaje inda babu
mai ganin su suka tsaya, na bayan wawan mari ya ballewa keyan hinde sannan ya mika
mata hannu, agigice hinde ta juyo, sai shafa inda aka mareta take,
"Miko.

" mutumin yacewa hinde,
"Haba Dan nan..ban haifekaba?.. Sai kace in baka basai ka taba min lafiyan
jikiba..amshi" tafada tana mika mashi zinarin, suna amsa suka bar wajen aguje, sai
lokacin hinde ta gane sata akayi mata, hannu ta dora bisa kai tafara kuka
"Wannan yarinyan Mara mutunci za a hadani da ita..wayyo na shiga uku na mutu" ta
dinga maimaitawa har inda zata shiga motan komawa gida.


Tawa kuka ta dinga yi kaman ranta zai fita, dama ga gajiyan Wanda tayi jiya, sai
shessheka kawai take, mutanen ko kallon inda take basuyiba suka cigaba da driving
abinsu, daya waya ya dauko yayi dailing wani number, few seconds later akayi
picking, gaisuwa sukayi sannan yace
"Hajiya mun ganta...yanzu yolan zamu wuce daita?" Shuru yayi yana sauraron abinda
ake ce mashi
"To shikenan.." Yafada tare da katse wayan. Tawa najin ance yola ta fara kuka sosai
tana yarfa hannuwa
"Dan Allah kuyi hakuri Ku maidani...bani bace tawa..sunana maryam" ko kallon ta
basuyiba Wanda yayi waya ya kalli Wanda ke tuki
"Ka kara gudu muna da tafiya.." Dayan baice komaiba ya kara gudu sosai, tawa kuka
ta dinga yi,aikam sai wayanta ya fara ringing, abinka da China phone, nan take tayi
saurin dauka zatayi picking Wanda baya tukin yayi saurin fixgewa daga hannunta ya
wurgar dashi waje, sabon kuka ta fara, kallonta yayi
"Kinsan Allah saanki daya anbamu strict instructions kar mu tabaki amma wallahi na
lahira sai yafiki jin dadi.." Tawa karawa kukanta volume tayi
"Dan uwarki bazaki yimana shuru ba?".. Mutumin ya daka mata tsawa, da sauri ta kama
bakinta ta rikeda hannu, amma hakan bai hana hawaye zubowa ba, haka suka cigaba da
tafiya tawa sai tunani take, tana Allah yasa ba kasheta zasuyiba



Salem bai tashi ba sai 10am, mikewa yayi zaune ya dauki wayanshi ya kira majed
" alh..ka je wurin mai fashion dress na Sheraton hotel ya baka designer dress sai
shoes da jewelry da zai hau kayan..daga nan ka wuce chan gidan da muka kai wata
Shaidaniyan yarinya ka dauko min CCTV record din gidan"
"Yes sir" yafara cewa sannan yace
"Sir ina CCTV recorder din yake?.."
"Call my agent"
"OK.." Katse wayan yayi sannan ya mike yana rawa da filo kaman baby, da sauri ya
wurgar da pillow ya kira cook yayi mashi umarnin ya jera mashi abinci a part din da
tawa take.

Wanka ya shiga ya fito daure da towel, mai ya shafa tare da body perfume sannan ya
shiga cikin closet ya dauko wasu three quarter Jordan da t shirt mai kyau da tsada,
red sneaker ya saka cos riganshi red ne. Gaman mirror ya koma ya wanke kanshi da
perfume kala2 sannan ya fito yana wani annashuwa ko na meye, oho, fita yayi ya nufi
mansion din da tawa take, sallama yayi ya shiga falo yaga an jera abinci kala2,
bedroom yashiga ya tare da sallama, shuru yaji ya zauna bakin gado yana jiranta don
a tunanin shi bathroom ta shiga.
Bayan minti goma yace
"Habibty.. Am waiting..." Ya fada yana kallon agogon hannunshi, shuru yaji ya kara
tsayawa for 5 more minutes, bakin kofan ya je yayi knocking
"Habibty ki fito haka nan mana..lokacin breakfast is going.." Still shuru no
response, kara knocking yayi still no answer, Ahankali ya bude ya shiga, gani yayi
wayam ba kowa, wani irin shar ya saki tare da fito waje da gudu, da gudu ya isa
bakin gate,
"Umar!" Ya kira mai gadi da karfi kaman muryan shi zai tsage, da gudu ya fito daga
BQ
"Sir gani" cikin fada yace
"Ka budewa kowa gate?"
"Yes s...."
"Kan burouban nan...ubanwa yasaka bude mata gate.." Ya fada lokacin daya nufi mai
gadin gadan2, wani wawan mari ya wanka mashi sannan ya shakeshi
"Ubanwa yace ka bude mata gate" yafada yana girgiza shi,
"Wallahi in ban ganta ba..consider your self fired!" Wulla dashi yayi
"Abdul!..Idris!..isa!..." Haka ya dinga kwalawa guards dinshi kira dayan bayan daya
kaman mahaukaci da gudu su biyar suka fito banda majed.
"Where is tawa!...?" Yafada da karfi har jijiyoyin wuyanshi na tashi, kallon juna
suka tsayayi,
"Sir bamu ganta ba..."
"Fuck all of you...meye aikinku..kun tsaya bacci har ta fita daga gidan nan ko.."
Dukkan su shuru sukayi suna mamakin irin fadanshi don basu taba ganin shi haka ba
"Now listen..in baku nemota in the next one hour ba...consider all yourself
jobless.." Yana kaiwa nan ya shiga wurin shi da gudu.
Guys din komawa sukayi cikin part dinsu suka dauko makulla motansu suka rarraba
Kansu suka shiga cikin garin tare da zuwa motor park.

Salem na zuwa ya dauki wayanshi ya kira number tawa, ji yayi not reachable, kara
dailing yayi still not reachable, wurgar da wayan yayi tare da dafa kanshi,
"Tawa..why did you do this.." Yafada Ahankali
"Why are fucking with my heart!" Ya fada afusace, nan take fuskanshi yayi ja, yana
zaune ya ji kara saukan jet dinshi, da sauri ya fito ya shiga ciki
"Take me to Kano" ya fadawa pilot, nan take a juya jet, cikin 40 minutes suka isa
kano, har kofan gidansu tawa aka saukeshi, duk mutanen unguwan taruwa sukayi suna
mamakin abinda ya kawo Salem Yusuf sulaiman unguwansu, don mutane da yawa sin san
fuskanshi, da sauri ya sauka ya shiga gidansu tawa, gani yayi kofansu kulle, wani
neighbors dinsu ya tambaya
"Da safe mami ta koma garinsu...amma tace zata sa a kwace masu kayansu" inji
mutumin
"Please ya sunan garin su
" garin

16 / 44