Advertisements
Chapter 19 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   19 / 44

54K to 57K   out of 130.5K words

affan yace
"Sir daman haka take but we can't do without her..."
"No matsala.. Now tell me ya karatu..."
"Fine..sir...na fadawa class mates dina sir Salem Yusuf sulaiman ne mijin anty
ameeranmu sunce karya nake" dariya Salem yayi
"Don't worry..in nazo Kano zan saya maka iPad 32GB sai musha selfie dakai sai ka
samu evidence..."
"Yeee...thanks... You are the best uncle in the world.."
"Am not.." Yafada cikin ranshi, affan yacigaba dacewa
"Anty ameera is lucky.." Dariya Salem yayi
"No she's not.." Kara fada cikin ranshi
"Affan baka da wayane?" Salem ya tambayeshi
"Eh..dad yace sai na gama primary school..."
"We're in 21st century.. Ka fada mashi nace ya daya maka waya kafin in kawo maka
iPad..,"
"Dad kajiko?" Yaji affan nacewa da alaman wayan is on speaker, baki ya tabe sannan
yayi ban kwana da affan, ya kashe waya ya kira majed yayi
"Ina wannan CCTV recorder danace ka daukomin daga wancan gidan?"
"Sir na mantashi cikin mota a abj..." Tsoki yaja tare dacewa
"Incompetent" sannan ya katse wayan.

Majed kallon Abdul yayi
"Wai sir yana da aurene?" Ya tambayi Abdul, Abdul dariya yayi sannan yace
"Ai yarinyan daka shararawa mari matarsa ce..."
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun!!!" Majed ya ding maimaitawa, saida shock din ya
sake shi sannan yace
"Amma meyasa sir ya kaita wannan wurin... Kuma ranar da na mareta baice komaiba?"
Ahankali Abdul yabawa su majed labarin abinda ya faru da irin zagin da ameera
tayiwa Salem har zuwa kan iyayenshi
"Lallai...no wonder ranar danaje take cemin bata manta abinda nayi mata ba...kuma
wai zata rama when the time is right..." Inji majed daketa mamakin maganan da Abdul
ya fada mashi,
"Kace mu fara yimaka kallon goodbye don babu abinda zai hanata sa sir ya koreka
insu jone..." Inji isah
"Gaskiya da kyar sir ya jone da wannan yarinyan..In hakan yafaru, bazan ji
dadiba...don Lucifer is better than that girl..." Inji Abdul, Jibreal kallonsu yayi
yace
"Wacece yarinyan da sir keson mutuwa saboda ita?" Ya tambayi Abdul
"Yarinyan opposite din ameera ce tana da kirki sosai..sai dai ba Hausa bace..kuma
ina tunanin ita sir zai aura..." Inji Abdul
"Wannan low class din?" Isa ya fada, da sauri Abdul ya fara waige2 yana cewa
"Wallahi in sir yajika...consider yourself jobless" yafada cikin muryan Salem, da
sauri majed ya mike yana cewa
"I am in enough trouble already..." Yana kaiwa nan ya bar wajen, kowanne su mikewa
yayi ya kama gabanshi.

Salem ji yayi kaman yaje abj yau ya sallami ameera don yasan confirm ba zama zaiyi
daitaba, Amma bai da kwarin jikin da zaiyi wannan tafiyan ayau, zama yayi yana kara
kiran da tawa ta kirashi daita, sayaji tana ringing da sauri ya gyara zama, jiyayi
mami na
"Hello.." Da sauri ya katse wayan yana daria sannan kuma bayason ya jawa tawa fada
don mami ba kadan ba wajen fada.

Wacegari da safe ya fadawa Abba da akwai wani abu important that needs his
attention, Abba bai hanashi tafiya ba, wurin Umma yaje yayi mata ban kwana dukda
bai wani saki daita ba sosai don yanason ya nuna mata yana matukar son tawa sannan
ita tazama shaida don yasan halin family dinsu da iya shegantaka and he's not
tolerating that from anyone.


Yana fitowa ya hau mota suka tafi gidanshi da pilot ya ajiye jet sannan suka wuce
abuja, suna sauka gidanshi majed ya bashi CCTV recorder, falon shi ya koma ya zauna
yafara kallon rayuwan ameera, dariya ya dinga yi inya ga tana tafiya zaninta na
kuncewa, saida yaga draman da suka dingayi da hinde ya rike ciki kaman zai mutu,
"Kai wannan yarinyan da akwai rashin m..." Yana cikin kallo yaga inda hinde take
bawa ameera shawaran tasa malami ya kira mata mijinta don ya mori jikinta,
"Village people with attitude.." Yafada kuma ya Dan ji dadin amsan ameera,
"Hmmm nasan watarana tana iya daukan shawaran ta...hinde have to go..." Haka
yacigaba da kallo har yazo nan inda hinde ta badawa ameera zinari , dariya ya dinga
yi, yana cewa "ga small kissable lips... Amma zagi kawai.." Yanajin sanda ameera
tacewa yar hinde "zombie" ya kara tuntsure da dariya
"Kin Iya daukan photon mutum cos you are not far from the truth... Amma kema kin
kusa zaman small bazawara, ,, ba yanzu ba cos you haven't learn... Saa ki daya you
are not screwed.

Mikewa yayi ya shiga bedroom apartment dinshi ya shiga wanka, yana fitowa ya kira
isah
" Ku shirya cars zamu fita"

[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)

4⃣1⃣

Bayan ya fito daga wanka ya shirya cikin white kaftan amma dinkin ba mai zurfi,
turare ya fesa kowanne lungu da sako na jikinshi sannan ya dauki coffee brown cap
ya Dora,dukda raman dayayi ba karamin haduwa yayi ba, fita yayi aka bude mashi
murfin mota ya shiga suka kama hanyan gidan ameera.

Ameera na kwance ta cire zanin kugunta ta rufe kanta har kasa, sai rawa sanyi take,
hinde zai
"Sannu" take yi mata, ameera bata Iya amsawa sai gyada mata kai kawai take, hinde
taba goshinta tayi taji zafi sosai, mikewa tayi ta dauko bucket ta zuba ruwa sannan
ta saka dankwali, ta shafa agaban goshin ameera,
"Wayyo... Ki bari..sanyi nakeji" tafada tana kuka
"Kiyi hakuri idan shafa maki ruwan ko zafin jikin ki zai rage zafi" tafada tana
kara shafa mata dankwali
"Wayyo...Dan Allah ki bari... Daddy... Cikina. Wayyo mom kaina.." Ta fada cikin
kuka tana ture hannun hinde daga kanta,
"Sannu...Allah ya sauwake..ko in roki masu gadin in kaiki shagon hamisu mai
magani?." Da sauri ameera ta girgiza mata kai
"ban iya tafiya.. " haka hinde ta cigaba da shafa mata ruwa ga jikin ta har bacci
yayi gaba daita. Komawa tayi tsakar gida, ta fara kokarin hura wuta.

To 10am su Salem suka iso gidan, da sauri guards dinshi suka bude mashi kofa ya
fito, da gudu masu gadin suka karaso inda yake suna kwasan gaisuwa, bude mashi
sukayi yashiga, daga nesa ya hangi hinde sai hura wuta take, tsayawa yayi yana
kallon ta, sai zagin da ameera rayiwa yar hinde ta dawo mashi
" _Stupid zombie_ " dan daria yayi kasan makoshinshi, takowa yayi kusa daita, har
lokacin hinde batasan yana wajen,
" sal...." Yanda hinde ta razana har da faduwa ya hanashi idawa, don daria ta bashi
amma ya dake baiyiba, hinde kura mashi ido tayi tana baya2
"Mutum ko aljan?..." Ta tambayeshi, Dan murmushi yayi
"Aljani..." Haba da gudu hinde ta bar gidan, Salem dariya ya dingayi, Binta yayi
har ta fita kofa, kiran daya daga cikin masu gadin yayi
"Don't let that woman in here again.."
"Yes sir" suka amsa mashi sannan ya dawo ciki yana cewa
"Ina wannan shaidaniyan yarinya.." Dan labulen dakin ya bude, ganinta yayi
kudundune tana bacci amma ba mai dadi ba, kallon yanda hannun ta daya cikin pant
dinta yayi, dagani kasan maranta ta rike sannan ya kalli pant dinta da ya dan fito
ta baya don kayan bai ida rufe mata bayan ta ba, kallon fuskanta yayi, sai yaga
kaman ba itaba don ta rame over sannan tayi duhu sosai, kurawa fuskanta ido yayi,
sai yaji ya tsani kanshi don gani yake Sam bai kyauta ba, amma kaman daga sama
yadinga jin zagin da ameera tayi mashi
_"You son of a bitch...motata tana Iya siyan uwarka da ubanka..."_baisan lokacin
da ya daga hannu ya ya rike mata baki ba, da sauri ameera ta bude ido tana cewa
"Wayyo cikina..." Tana ganin shi ne sai ta maida idanuwanta ta rufe don gani take
mafarki take, yana ganin ta rufe idanuwa yakara rike bakinta da karfi,
"Wayyo..." Ta kara cewa , ta bude ido, ganitayi confirm Salem ne, da sauri ta mike
zaune jikin ta na rawa, har zani na fita, Salem kara kallon pant dinta da take
kokarin rufewa yayi , Sam fuskanshi babu walwala
"Miss me?" Ya tambayeta, ameera kuka ta farayi, kukanta mai ban tausayi, ga rawan
sanyi tanayi, har lokacin bata cire hannunta daga cikin pant dinta, kura mata ido
yayi,
"Wai ke baki Iya gaisuwa bane?" Ya fada yana kallon dakin, mikewa yayi tsaye yana
kallon kuryan,
"Dan..Allah.." Tafara fada amma tayi shuru saboda yanda take jin wani azaban ciwon
Mara, sannan ga azababben ciwon kai,
"Were you saying something?" Ya tambayeta lokacin daya juya yana kallon ta, still
har lokacin hannun ta cikin pant dinta
"Wai meye kike tura hannu cikin pant?".. Bai karasa ba tayi saurin cire hannunta
don sam hankalinta baya wurin,
" ko servicing kanki kike?" Ya tambaya babu alaman wasa a muryan shi, kuka sosai ta
dingayi tana cewa
"Cikina...keyimin...ciwo" tayi maganan da kyar, kallon tuhuma yayi mata
"Me ke jawo maki ciwon ciki... Ko kina mesturation?" Cikin kuka ta girgiza mashi
kai
"Then what?" Ya tambayeta yana tunanin ko irin matsalar shi gareta, bata ce komai
ba tacigaba da kuka, kura mata ido yayi Kaman mai tunanin, har yanzu bai bar jin
saukan marinta a fuskanshi ba, komawa yayi ya zauna kan katifan kusa daita,
"Dan Allah kayi hakuri ka maidani... Gida...please..." Tafada kaman an fixgi magana
daga bakinta, kallon ta yayi
"What's your name?" Ya tambayeta, cikin kuka tace
"Aisha.." Saida yayi shuru for a moment sannan yace
"Aisha kinsan kece mace ta farko dana mikawa kaina on a plata of gold?...Amma
dayake baki da mutunci kika wulankanta ni..you raise your filthy hand and left a
mark on my face...you insulted my humble and lovely parent... You called me a son
of a bitch...me Dan karuwa..." Ya karace maganan cikin daci, ameera banda kuka babu
abinda takeyi,, tana kuka tana rawan sanyi
"Amma still alhamdulillah.. Cos ranan da kika mareni yayi sanadiyan haduwata da the
most wonderful lady in the world... In Allah ya amince I will be getting married
soon... All thanks to you..." Ameera daga kai tayi ta kalleshi, tana tunanin yanzu
wannan wonderful guy kusa daita is going far away from her,
"Kayi hakuri..." Bata idaba ya daga mata hannu,
"Ba abinda ya kawo ni ba kenan... Kisan nace zan baki daman ki nemi yafiyata in the
next on year.. Amma yanzu kinci saa duk ranar da nayi aure zan sallameki ki
tafi..." Kuka ameera tafarayi sosai, don ita a tunanin ta duk yanda ya hukunta ta
daga baya zasu jone,
"To tunda bazaka...zauna daniba... Please just let me go...am dying" girgiza mata
kai yayi
"No!... Har yanzu baki koyi hankali ba..."
"Wallahi na chanza..." Banza yayi daita, yacigaba dacewa
"Your family wants to speak to you.... Kuma wallahi kika nuna masu something is
wrong na lahira sai yafiki jin dadi don nasan yanzu kisan I know many ways of
killing a rat" da sauri ta daga mashi kai, sai taji jikinta yayi kwari nan take,
goge hawayenta tayi ,Salem hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko wayanshi, dailing
number yayi ya mika mata, da sauri ta amsa har tana rike mashi hannu. Anayin
picking tayi saurin cewa
"Daddy..." Tafada tana fashewa da kuka, murtuke fuska Salem yayi , da sauri ta goge
hawayenta tare da daidaita muryan ta
"Daddy..."
"Habibty ya kike?" Dad ya tambayeta, tana kallon Salem tace.
"Daddy lafiya lau...I miss you so much" tafada muryan ta na shaking at the same
time tana kallon reactions don Salem, gani tayi fuskanshi babu alaman wasa
"Bakiyi missing dinmuba...da kin kiramu"
"Dad bani da number Ku akaina...INA mom?" Tafada muryan ta normal
"Habibty..." Taji mom ta fada aikam nan take ta kasa hadiye kuka, fashewa tayi da
kuka sosai
"Mommy...." Ahankali mom tace
"Please habibty meke damunki?... Am having a weird feeling... Dan Allah tell me am
your mother" kallon Salem tayi taga yana yi mata kallon sai kin cin ubanki
"Mom babu komai... Am just missing you" ta fada tana cije leben ta Ahankali hawaye
na gangaro mata,
"please tell me....ya zamanku yake?" Ahankali tace.
"Mom lafiya lau..."
"Yaushe kuka dawo?" Mom ta ta tambayeta, shuru tayi tana kallon Salem, galla mata
harara yayi
"Mom ina affan?" Bata idaba affan ya amsa, labari suka dingayi kaman ba ameera ba,
sunkusa hour suna hira, saida Salem ya mika mata hannu alaman bani wayata sannan
tayi sallama dasu ta kashe wayan tare da mika mashi, sabon kuka tafara
"Please take me back home..." Tafada cikin kuka, kura mata ido yayi for a moment
sannan yace
"Do you need anything?" Ya tambayeta yana kallon cikin idanuwanta, tana lower lip
dinta tace
"Please take me to the doctor" kallon ta yayi kaman ya manta abinda ta fada mashi
"Meke damunki?" Cikin kuka tace
"Cikina...."
" Meye cikin cikin ki?"
"Nima ban saniba...wayyo" kura mata ido yayi sannan yace
"Daidai ina keyi maki ciwo?" Tana kuka tace
"Marata...." Dukda baya tausaya mata yasan irin azaban ciwon Mara
"Am a doctor... I can check you if you want" yafada Babu wasa a muryan shi. Shuru
tayi bata amsa mashi ba, mikewa yayi da niyyan tafiya,
"Please check me..." Ta fada badan tasoba amma Dan bata da zabi, shima kaman baiso
yace
"Kwanta...." Ba musu ta kwanta, zaninta ya cire ya wurgar ya dukursa inda take yana
kallon wonderful skin dinta, nan take abubuwa kala2 suka fara yawo cikin kanshi,
ameera kam idanuwa ta runtse gam tana sauraron abinda zai yi, sai adua take Allah
yasa yayi making love to her, shima Salem sai tunanin yayi wasa da Matan da ba
halal dinshi ba Why not wacce ke halal dinshi dukda yasan he will never stud so low
and have sex with her, kallon fuskanta yayi sannan yakara kallon laps dinta zuwa
small waist dinta
"She's nothing compared to Tawakaltu..." Ya fada cikin ranshi, Ahankali ya daga
hannun shi ya dora kan maranta, ameera Dan razana tayi saboda electric bolt dataji
a jikinta, jiyayi jikinta zafi sosai kaman garwashin wuta,Dan danne maranta yayi
tadan saki kara, kallon yanda take cije leben ta yayi, Ahankali yace
"Kina samun sexual desire ne..." Ya tambayeta, shuru tayi bata amsa mashi ba, hannu
ya tura cikin pant dinta
"Would you want me to cure your desire...?" Still bata amsa mashi ba, sai hawaye
take, kwantawa yayi kusa daita yan kallon reactions dinta amma bata bude ido ba,
hannun shi yacigaba da turawa cikin pant dinta, ya fara kokarin fingering dinta,
da sauri ta rike mashi hannu
"Common cire hannun ki!... Am helping you... Stupid" yafada cikin fada, da sauri ta
cire hannun ta, fara fingering dinta yayi,sannan ya hada bakinshi da nata, babu
ruwana don *antysis* ta hanani fadi. Hot romance yayi mata sai gashi tasamu orgasm.
Sai yanzu yasan cewa in bakason mutum komai nashi baya baka shaawa, don duk jikinta
is beautiful in and out and yasan she's a virgin which he wasn't expecting amma sam
baiyi yunkurin sex daita ba kuma yasan da yayi niyyan hakan bazai Sha wahalan samun
kantaba, yanajin wetness dinta ya zare hannun shi ya mike, waje yatafi ya dauki
sabulu ya wanke hannun shi, kallon yanda riganshI yayi squeezing yayi
" Allah yasa kar Abdul yagane wani abu don ba karamin kunya zaijiba cos duk
wulakanci da ameera tayi mashi Abdul yana da masaniya. Tsayawa yayi yana dan shafa
riganshi don ya rage sqeeuze, sannan ya koma ciki dakin. Ameera kam duk kunya
duniya kanta ya kare don she's so disappointed in her self, har yanzu bata barjin
hannun shi a gabanta ba, adua take Allah yasa kar Salem ya sake ta cos he's
romantic and every woman's dream, Salem shiga dakin yayi ya dauki hulanshi sannan
ya kalleta
"Ya ciwon maran..? $" ya tambayeta, batace komaiba har lokacin idanuwanta lumshe,
tabe baki yayi
"Kina juna?..." Yafada in a business like tune, Ahankali ameera ta gyada mashi kai
batare data bude idanuwa ba sannan yacigaba dacewa
"Zan bawa majed 500k, ki gaya mashi abubuwan da kike bukata ya sayo maki...and mark
you..karkice dan nayi fingering dinki naji dadi yasa na baki wannan
kudin...no..kawai nabakine saboda affan da mom...and in aka sayamaki waya kika masu
complain i promise sai kinyi shekara daya zan sallameki..." juyawa yayi zai fita
sai ya hangi tatoos din dake bayan wuyanta
"Kanburouban nan!....tattoo ne nake gani ko me?.... To wallahi ki nemi hny dazaki
gogeshi in ba hakaba...next time in na dawo nan da stone zan goge maki" Yana kaiwa
nan ya fice daga dakin yana kallon jikin shi.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu maryam)

4⃣2⃣

Yana fita ya bawa majed 500k
"Gashi ka tsaya ka saya mata duk abinda take so," ya fada yana mika mashi kudin
"Yes sir " yace sannan ya amshi kudin gabanshi na faduwa, don tunda yasan ameera
Matan Salem ce hankalin shi ya tashi don gani yake at anytime ana iya koranshi.
Ameera mikewa zaune tayi tana share hawaye fuskanta, yanzu ya akayi ta bar Salem ya
sa mata hannu, ji tayi maranta ya bar ciwo, mikewa tayi tsaye ta dauki zaninta ta
daure sannan ta cire pant dinta ta shiga wanka, duk wannan rawan sanyi datake babu.
Tana fitowa majed daya Dade tsaye waje yana tsoron shigowa ya shigo, sallama yayi
ta kalleshi ta watsar
"Ga kudin" ya fada mata, kara juyowa tayi, ta kalleshi from head to toe don wani
irin haushin shi take ji,
"Ka samo Biro da paper in rubuta maka abubuwa dazaka sayomin"
"To" yafada sannan yajuya ya fita don neman Biro da paper, itakam ameera zama tayi
har lokacin abinda Salem ya fada mata bai bar zuciyanta ba, yanzu batasan abinda
zata goge tattoo dinba.
Baa Dade ba ta majed yadawo da Biro paper mika mata zaiyi ta kauda kanta gefe
"Zan fada maka ka dinga rubutawa" baice komaiba ta fara lissafo masa, har waya ta
saka, sannan sai mini fridge da gen. Kayan shafanta ta saka sai kayan lashe2 kala2,
"Ka sayomin su ka kawomin sauran kudina" ta fada mashi. Bai amsa ba ya bar wajen
cikin zuciyanshi sai Allah yasa sir ya rabu da wannan yarinyan yake.

Salem na kan hanyan komawa gida ya kara kiran number da tawa ta kirashi daita,
wannan Karin picking akayi amma baayi magana ba,
"Hello" yafada ahankali, daga Chan bangaren tace
"Good morning sir..."
"Tawa why are you tormenting me?... Dan Allah me nayi maki...please ki fadamin
where you are..." Tawa shuru tayi tana sauraron shi, shima shuru yayi yana jiran
amsan ta.
"Please love talk to me..." Yafada Ahankali, cikin whisper tawa tace
"Sir..please let's forget about each other...." Afusace yace
"Kina haukane!!!.... Wallahi tawa I will deal with you for taking my love for
granted..." Yafada yana zare idanuwa kaman tawa zaune take agaban shi, sai ya sauke
murya ya fara cewa
"Habibty nasan baki sona..but I love you... Baki jin kunya ace kaman ni ina neman
alfarma wajen ki ki hanani?... Ko ba komai na girmeki..." Ahankali tawa tace
"Alfarman me kake nema?" Kaman yana jira yace
"abu daya nakeso kiyimin cikin biyu, ko ki fadamin inda kike...ko kuma kizo muyi
sex kilan I will....." Kat yaji ta kashe wayan
"Kambu...this girl hangup phone on me...hmmm" mamaki yake irin son dayake yiwa
tawa, don yana cikin policy nashi baka hanging phone inkuna waya saidai inshi ya
kashe wayan amma gashi har yarinya ta katseshi yana magana, kara dailing yayi,
saida ta kusa tsinkewa tayi picking,afusace ya fara cewa
"Don't you ever hangup phone on me....wallahi tawa don't test me..." Shuru yayi
yana maida numfashi don masifa
"Sorry sir..."
"Don't sir me...ni ai ba sir dinki bane...just tell me where you are..." Dan ajiyan
zuciya tayi
"Sir kana da hot temper..ina tausayawa mata dazaka aura....I don't like harsh
people..." Lumshe idanuwa yayi yana mamakin yanda take gaya mashi magana, saida
yadan daidaita kanshi sannan yace
"Habibty am going insane saboda ke...I promise to be cool if you married me..."
"Hmmm...fada jikin jininka yake I have noticed that...ni kuma banason my fada..."
"Am sorry.. Please habibty tell me where you are..." Yafada cikin whisper, itama
tawa ahankali tace
"Please sir..."
" I said stop calling me sir!.." Ya daka mata tsawa, sai gashi nan take ya

19 / 44