Advertisements
Chapter 34 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   34 / 44

99K to 102K   out of 130.5K words

fi nawa baci..."
Yana kaiwa nan ya mike ya koma cikin gidan, tawa tabe baki tayi ta kwanta kan grass
carpet yana shiga ciki ya hau upstairs, direct bedroom yashiga yaga ameera kwance
idanuwanta lumshe kaman mai bacci bakin gadon ya zauna yadan taba kafanta tayi
sauri bude idanuwanta tare da komawa zaune, murmushi ya sakar mata itama ta maida
mashi martani,
"Babe in tambayeki?.." Yafada yana kallon lulu eyes dinta,
"Yes" ta fada tana gyara zamanta
"Kina sona?.." Ya tambayeta sounding very serious, ameera Dan kura mashi ido tayi
tana tunanin ba ajinta bane tace tana sonshi, kuma sanda ya nuna yana sonta bata
amince dashi ba
"Please talk to me..." Ya fada mata cikin sanyin murya, murmushi tayi Sannan ta
girgiza mashi kai
"No..." Salem kura mata ido yayi for a moment Sannan yace
"To yanzu Tawakaltu ta zake wai saina maidaki...yanzu babu aure tsakanina dake kuma
she don't want to understand." Dariya ameera tayi
" don't worry... She will come around.... "
"No..bakisan ta da kafiyaba....very stubborn wallahi..." Still dariya tayi shima
yayi dariya,
"Nidai I want to go home...." Ta fada ahankali,
"Yes I know..." Ya amsa mata Sannan ya kara cewa
"Please ki taimaka min ki shawomin kan Tawakaltu.. In kika tafi muna cikin wannan
yanayin abun bazaiyi dadiba...."
"To nime zanyi mata.." Ameera ta tambayeshi, shuru yayi for a while Sannan yace
"I want you to make her jealous..." Ya fada mata yana kama hannun ta, kallonshi
tayi tasaki murmushi,
"No..please just let me go home..." Bata idaba yayi kneeling gabanta da sauri ta
fara kokarin mikar dashi
"Please ka tashi..." Kin tashi yayi
"Sai kin yarda..." Ameera tsaya kallon ikon Allah tayi,bata San haka halin Salem
yakeba sai yanzu, awaje da ka ganshi you will think he's somebody with pride and
ego amma da ka zauna dashi you will find out he's very simple and fun to be with,
hannuwanshi biyu ta kama tanason ta mikar dashi amma ta kasa, sai kara marairacewa
yake kaman zaiyi kuka
"Please... Please... Please..." Yafada yana rike da two hands dinta, murmushi tayi
" zanyi amma on one condition.. " dariya Salem yayi
"Wai meyasa in na nemi Abu daga wajanku sai kunbani conditions... Say it.." Ya fada
mata har lokacin he's holding her hands
"Inason ka barwa su hinde gidan da suke su cigaba da zama.." Kallon mamaki Salem
yayi mata donshi baisan inda ta dosaba
"Wane gida kenan?..."
"Inda ka ajiye ni...."
"Ohh..." Ya fada yana kallon ta ya mamakin yanda akayi selfish ameera ta chanza
haka don sai yanzu ya fara amince wa data chanza.
"Na bar masu for good..."
"Yauwa thanks... Nima na amince..." Bata idaba Salem ya mike ya rungume ta, da
sauri ya saketa saboda electric bolt dayaji, murmushin karfin hali yayi yabar dakin
yana tunanin Allah yasa baiyi mistake ba.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE.


®zuwairat(ummu Maryam)

6⃣8⃣


Falon upstairs ya koma yayi kwanciya shi yana tunanin halin tawa, duk ta dagula
mashi lissafi, ameera kam komawa tayi tayi kwanciyan ta, har lokacin bata bar
tunanin halin Salem ba, wai Salem ne yayi mata kneeling,
"Hmm wonder shall never end.." Ta fadawa kanta, kara mikewa tayi ta fito falo ta
ganshi kwance kan doguwar kujera sai tausayinshi ya kamata, Dan matsawa kusa dashi
tayi
"Sir kaje ka kwanta kan gado mana..." Ta fada mashi cikin sanyin murya, daga manyan
idanuwanshi yayi ya kalleta,
"Am OK here.." Ya amsa mata har lokacin bai bar kallon taba, da sauri ta dauke
kanta, don ba karamin kwarjini yayi mata ba, sauka downstairs tayi yabi bayanta da
kallon "wannan yarinyan badai iya steps ba" ya fada yana murmushi.
Tana sauka taga babu tawa falo Sannan babu ita a bedroom kofan waje ta bude ta
hangeta kasa kan grass carpet, wurin ta ta nufa, tawa na ganin ta taho ta mike
zaune, karasawa tayi wurin ta ta zauna gefen ta suka fara hiransu abun gwanin ban
shaawa.
Suna nan har lokacin sallan asar tayi tawa taje tayi ta dawo suka cigaba da
hiransu, Salem jin shuru yayi yawa yasa ya leka ta window upstairs ya hangesu zaune
suna, tsaya kallon su yayi for a moment Sannan ya sauko ya kasa, waje ya fito ya
nufi inda suke, tawata fara daga kai ta kalleshi harara ya watsa mata ya dauke
kanshi Sannan ya isa gefen da ameera ke zaune ya zauna gefen ta,
"Habibty how far?.." Ya tambayi ameera
"Fine..." Ta amsa mashi, tun nan wurin cikin tawa ya duri ruwa don sai ta tsinci
zafi cikin ranta,
"Daman maza munafukai ne..." Ta fada cikin ranta, hira suka cigaba yi, amma Salem
baiyiwa tawa magana saidai ameera, karfin hali tayi don ji take kaman tayi tsuntsu
tabar wurin, daga karshe Salem kwantawa yayi nan kasa ya dauki hannun ameera ya
Dora kan kirjinshi, amma duk abinda yakeyi idanuwanshi kan tawa don yaga yanda
zatayi reacting.
Around 5:30 Mrs Samuel tazo don hada dinner, da sauri tawa ta mike
"Ina zuwa?.." Ya tambayeta sounding very formal, bata amsa mashi ba ta kalli ameera
"Sis bari inje in koyi sabon Abu..." Tafada tana murmushi,
"To let's go together..." Ameera ta fada tana kokarin mikewa,
"Stay with me please..." Salem ya fada mata idanuwanshi lumshe, ameera zama tayi
tawa ta shiga ciki, ta barin wurin Salem ya saki hannun ta yana dariya, itama
ameera dariya tayi
"Sir your wife is jealous.." Ta fada mashi
"Rabu daita...a hakan takeson kishiya..." Ya fada yana dariya sosai.
"You can go " ya fada mata Sannan itama ta mike ta shiga ciki.
Wurin dinner ma Salem gefen ameera ya zauna hannun shi cikin nata kaman da gaske,
tawa kam pretending kawai ta dingayi tana hiran karfin hali, suna gamawa suka koma
falo tawa sai tunanin Ashe haka masu kishiya keji? Don ji take wani Abu ya tokare
mata heart, bata Dade zaune ba ta mike don ko a falon Salem na zaune kusa da
ameera,
"Jamaa saida safenku..." Ta fada masu, Salem kallon ta yayi da sexy eyes dinshi
dake glowing saboda haske falon dana cinema yace
"Tunda wurin?..." Banza tayi dashi,
"Allah ya tashemu lafiya.." Ameera ta fada mata, bata Kara cewa komaiba ta taka
cikin kasaita kaman yanda Haj kudirat ta koya mata ta shige bedroom, Salem bin
bayanta yayi da kallo yana hadiye saliva. Tana shigewa ameera ta mike
"Good night sir.." Ta fada mashi
"Good night..nagode" ya fada mata. Hayewa sama tayi shi kuma ya mike ya bi bayan
tawa, yana zuwa ya ganta kwance tana kuka, murmushi yayi ya karasa wurin ta,
"Baby what is the problem?..." Ya tambayeta kaman baisan abinda ke damunta ba, da
sauri ta mike zaune tana goge hawayenta tare da Dan hararanshi ta wutsiyar ido
"Bakomai..." Dariya yayi
"Yazakice bakomai... I saw you crying..."
"Ina missing mami ne..that's all..."
"Sorry about that..." Yafada yana Dan kallon ta, kije kiyi wanka ki kwanta..."
"Ok.." Kawai ta amsa mashi amma bata mike ba, kamata yayi ya mikar da ita ba musu
ta mike har lokacin bata bar hawaye ba, hannu yasa ya goge mata hawayenta,
"Muje in hada maki ruwan wanka.." Ya fada yana rike da hannun ta,ba musu ta bishi,
har bathroom sukaje, ya hada mata bubble water tana tsaye tana kallon shi, yana
kamawa ya zo inda take,bayan ta yaje ya zuge mata zip din riga, batayi mashi musu
ba rigan ya fadi kasa, ya rage daga ita sai pant and bra, juyo daita yayi yana
kallon beautiful skin dinta,
"Ka tafi zanyi wankan..." Ta fada mashi Ahankali, matsawa yayi daf daita
"Ina zani?.." Ya tambayeta yana kallon chest dinta,
"Wurin..." Bata idaba ya rufe bakinta da yatsan shi
"Please baby stop..don't send me to do something I have never done...babu aure
tsakanina daita..please..." Yafada cikin whisper kaman yana gudun kar wani taji
abinda yake cewa, hannu yasa ya rike curved waist dinta, Ahankali ta cire hannun
shi
"Stop.. Just go.. " ta fada kasalce, hade fuska Salem yayi
"Wai habibty wai are you tormenting me... Meyasa kike yimin haka?.." Ya fada
Ahankali tawa shuru tayi
"I have told you babu aure tsakanina da ita...so kike inyi zina?... Shekara nawa
nayi kokarin ban kusanci wannan kazanta ba...amma yanzu you want to push me to...."
Shuru yayi ya hadiye wani Abu Sannan yacigaba dacewa
"Hakkina na akanki..insha Allah ban zanyi forcing dinki ba cox am above that..."
Bai idaba ta rungume shi don yanda yake magana sound so pitiful, shima Salem
rungume ta yayi.
Sunfi minti goma tsaye ahaka, Salem kam yasan babu abinda zai hanashi amsan
hakkinshi wurin ta yau don yasan he can't wait anymore duk yanayin shi ta mugun
chanza.
Wanka sukayi yana wasa da every part na jikinta, suna gamawa yayi wrapping dinta
cikin towel kaman baby ya tafi daita bedroom, don a lokacin ko kadan baijin ciwon
hannun shi, gaban tawa sai faduwa yake, Salem tsayawa yayi yana kallon ta, zaizo
suyi sallan nafilla amma Sam yasan he can't, duvet ya rufa mata ya zare towel din
jikinta ya wulla kasa, shima shiga yayi,ya cire nashi da yake jikinshi ya yarda,
kusa daita ya matsa ya jawota jikinshi, jikin tawa ya fara rawa don yau tsoro kawai
yake bata, wasa yafarayi daita,
"Nidai ka bari..." Tafada muryanta na rawa, bai saurareta ba yacigaba da abinda
yake, Sam bata Iya maida mashi martani kokarin connecting kanshi daita yayi tafara
tureshi,
"Please stop...please calm your nerves.." Yafada cikin kunnenta, tawa kuka ta fara
sosai amma hakan bai hanashi abinda yayi niyyan, rokonshi ta farayi amma for
nothing,
"Kayi hakuri... Please.. Its hurting... It stings...please stop..." Ta dinga
maimaitawa tana kuka, Salem kam jin kanshi cikin yanayin da bai taba jin kanshiba
yasa ya fara ihu on top of his voice, ita ihu shi ihu, sai rokonshi take amma Sam
he's not willing or ready to slow down, wani irin kukan wahala take amma ihu da shi
kanshi yakeyi bai barshi yaji abinda take cewa, rokonshi tacigaba dayi amma for
nothing, sai yanzu ta San cewa abun ba wasa bane cos even after an hour plus the
thrust continue.

Ameera kam tana fitowa daga wanka taga Ashe bata dauki pad daga kitchen bathroom
ba, don tunda Mrs Samuel ta bata tashiga bathroom dashi bata fito dashi ba,
lokacin da suke hada abincin dinner ma ta saka amma har ta dan baci, tayi niyyan ta
barshi zuwa gobe tunda ya bar rushing sosai amma tana tsoron kar ta bata expensive
bedsheets din, kayan data cire ta maida ta fito falo taga babu Salem tayi down
stairs, tun bata ida sauka down stairs ba ta farajin kuka tawa, ahankali ta sauko
taji ta sai rokon Salem take tana kuka sosai, ita da tunanin ko dukanta yake tayi,
Ahankali ta kara matsawa kusa da window bedroom din cos window babban ne kuma ba a
sama yakeba, jitayi tawa nacewa
"Please kayi hakuri... Ka bari haka nan please... Cikina kayimin ciwo... Dan
Allah.. Ka..bani ruwa insha..." Da sauri ameera ta bar wajen don ba karamin faduwa
gabanta yayi ba har dafa kirjinta tayi ta hau upstairs don kasa daukan pad dintayi,
kan kujera ta zauna hannun ta Dade da kirjinta, tasan abinda sukeyi kuma babu
abinda ke bata tsoro kamar kukan wahala da Tawakaltu takeyi, farat daya Zainabu
diyar hinde ta fado mata garai, sai ajiyan zuciya take gabanta na dum2, tafi hour
daya zaune gabanta na faduwa, kallon agogo tayi taga after 12 na dare, ahankali ta
mike don a tunanin ta kilan sun gama.

Tawa kam duk bakinta ya bushe saboda kukan da take, amma Salem bai da niyyan sarara
mata, mami ta fara kira tana kuka amma babu hawaye, tunawa tayi mami bata kusa sai
ameera, ameera ta fara kira tana
"Ameera....please...help....me..." Yanda take magana kasan she is tired to the
core, Salem sai hakuri yake bata at the same time yana zuba mata albarka,
Ahankali ameera ta kara saukowa taji Tawakaltu na kiran sunan ta, da sauri ta koma
sama ta fashe da kuka, bata tabajin ta tausayawa mutum kaman yanda ta tausayawa
Tawakaltu ba, kuma bata tabajin ta tsani mutum kaman yanda ta tsani Salem ba don
farat daya taji ya fita ranta, sai lokacin ta yarda da zancen Zainabu da take cewa
"Ki roka Allah ya rabaki da namiji mai jaraba.." Kuka ta cigaba dayi kaman itace
tawa,
"Wani hanin baiwace..." Ta fadawa kanta,tafi minti ashirin zaune tana kuka daga
baya ta mike tana cewa
"Am sorry sis..I wish there is something I can do...." Ta fada tana shigewa
bedroom, kwantawa tayi amma ko kadan bacci baiyi gigin daukan ta ba.

Tawa kam idanuwa ta bude ta fara kallon idanuwan Salem da suka koma kaman ba nashi
tafara cewa
"Please....am tired.. You are hurting me.... Wallahi in wannan ne auren na fasa...
Wallahi banaso.." Ta fada tana fashewa da sabon kuka, Salem kam hakuri kadai ya Iya
bata don ko kadan bai cikin hayyacinshi.
Sai bayan three hours ya samu nutsuwa, ita a wahale shi a gajiye, komawa yayi ya
kwanta gefen ta tare da jawo weak body dinta kusa da nashi, zuciyanta ta zai bugawa
take da karfi shima nashi na harbawa da karfi kaman ya maida Tawakaltu ciki yakeji,
adua ya dingayi mata yana shafa kanta, ko minti goma baayiba bacci yayi gaba daita,
mikewa yayi yana kallon yanda take shessheka
" I have missed a lot..." Yafada yana shiga bathroom, wanka yayi ya dauro alwallah
ya saka kaya ya fara sallah yana godewa Allah cos he can't ask for more, sai around
three ya kwanta yaso yayi mata wanka don kasa jikinta yayi tsami amma he don't want
to disturb her dukda ya ga baccin ba wani dadinshi takeji ba, kallon swollen eyes
dinta,
"I love you... You have make me a happy man....may Allah fulfill all your
dreams...I love you with all my heart..." Ya dinga maimaitawa cikin kunnenta,
tanajin maganan kaman a mafarki , cikin bacci ta saki murmushi shima murmushi yayi
ya kwanta tare da jawota jikin shi ta saki karamin kara don tamkar ya fama mata
ciwo taji.
Around:5:30 Tawakaltu ta farka tare da kuka don by then ba karamin kumburi wajen
yayi ba, shima Salem farkawa yayi ya shiga bathroom ya hada mata warm water, ya
dawo kokarin mikar da ita yayi ta sakar mashi ihu tana yarfe hannuwa, sorry kawai
yake cemata donshi kanshi yasan he was rude and rough,
"Please ka bani towel..." Ta fada mashi cikin murya da bata fitowa, da sauri ya
bata towel din daya yarda ya bata, ta daura ya riketa tana tafiya da kyar tana kuka
tana kiran mami, suna shiga bathroom yayi kokarin cire mata towel, hararanshi tayi
"Ka tafi I want to ease my self..." Ta fada kaman ba ita take kuka ba, dariya Salem
yayi
"To..amma please kiyi sitbath da ruwan cikin bathtub..." Ya fada ya fita, fitsari
ta farayi tana kuka kaman ranta zai fita duk hankalin Salem dake tsaye bakin kofan
ya tashi sai sorry yake ta fada mata.

Da kyar bacci ya dauki ameera, bata farka ba sai around 8.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu Maryam)


6⃣9⃣


*In dedication to AY..thanks for your support..kin taimaka min sosai my Hawaii
friend, Allah ya barmu tare*
*

Salem chanza bedsheets yayi don ba karamin staining wancan tayi ba, komawa bakin
kofan yayi yana yimata sannu don ba karamin kuka takeba.
Tafi hour daya Sannan ta fito tana dafe bango, dauketa Salem yayi ya ajiyeta kan
gado tawa sai hararanshi take shikuma babu abinda yakeyi sai dariya, long gown ya
bata ta saka Sannan ta yi sallah ta koma ta kwanta, ita kadai tasan azaban da
takeji Salem ma sallah yayi ya zo kusa daita ya kalli beautiful face dinta Sannan
yace
"Thanks for last night... You are the best..." Tawa juya bayanta tayi bata amsa
mashiba, kara komawa gabanta tayi
"Baby...tell me what you want... Ki fadi duk abinda kikeso in baki....I can't just
imagine the right gift for you..." Yafada yana shafa face dinta yana kallon closed
swollen eyes dinta, itadai batace kala ba, don haushin shi kawai take ji,
"Princess say something..." Ya fada mata still batace komaiba,
"Don't worry... I know what's best for you..." Ya fada mata ya kwanta gefen ta tare
da dora kanta kan chest dinshi,
"Princess.." Ya kirata, cikin low voice ta amsa da
"Naam"
"I want to rush to Nigeria today... I will be back today insha Allah..." Yafada
yana shafa hair dinta,
"Ina zuwa..." Ta fada sounding very serious, dariya yayi
"Da wannan tafiyan zaki gida ki tonamin asiri?..." Ya fada yana dariya
"I will walk well.." Ta amsa mashi kaman zatayi kuka,
"Kawai just relax here... Zan fadawa Mrs Samuel ta zauna dake har in dawo...."
"Me zakayi Nigeria?..." Ta tambayeshi
"I want to return ameera to her parents before su Umma su gane something is
wrong...you know somethings are best kept secret..." Tawa Dan janye jikin ta tayi
daga nashi
"Please.. Mu zauna mu duka....I can't be with you alone..." Tafada tana hawaye
Sannan tana tuna irin wahalan datasha hannun shi tasan in ita kadai zata zauna
dashi ubanta zataci,cos he's way beyond her league, Dariya Salem yayi
"Me yasa bazaki Iya zama dani ba?..." Ya tambayeta dukda yasan her reasons, shuru
tayi tacigaba da hawaye, rungume ta yayi
"Don't worry.. I will be gentle to night.." Ya fada yana kissing bayan wuyanta,
"You must be out of your mind..." Ta fada cikin ranta, rungume ta yayi bacci yayi
gaba dasu.

Ameera tana tashi tayi wanka sai tunanin abinda ya faru jiya take,
"Daman ana samun yare virgin?.." Ta tambayi kanta don tasan kuka datawa takeyi ba
kukan wacce ta taba sex bane, tana zaune cikin bathtub tana tunanin yanda zatayi ta
iya hada ido da tawa ko Salem din gani take sun san ta jisu jiya
"I can't wait to get out of here..." Tafadawa kanta. Tana gamawa ta fito ta shafa
man dake kan mirror Sannan ta dauki black gown ta saka, komawa tayi ta kwanta don
ko kasa batason zuwa.

Karfe nine Salem ya tashi ya kalli tawa dake bacci yayi mata kiss Sannan ya mike
yashiga bathroom wanka yayi ya fito daure da towel har lokacin Tawakaltu bata
tashiba, fita yayi da sauri still daure da towel, upstairs ya hau ya shiga bedroom,
ameera najin an bude kofa tayi saurin lumshe idanuwa kaman mai bacci, kallonta yayi
yashiga dakin da wears dinshi suke, wasu designer suit ya saka Sannan ya fito da
takalmanshi a hannu, bakin gadon ya zauna ya kalli innocent face din ameera, yasan
ba bacci take ba don yaga yanda lashes dinta ke shaking, kafanta ya buga
"Babe tashi nasan you are not sleeping... Ki shirya da sauri mutafi shopping from
there I will take you to your family..." Ameera najin family tayi saurin mikewa
"Really..? " tafada cikin farin ciki, kallon eyeball dinta yayi
"You can't wait to get away from me ko?..." Ya tambayeta yana saka shoes dinshi
"Sir ba haka bane...I miss them a lot...."
"To ki shirya.. Na kira pilot tunda asuba I know he will be here soon..." Da sauri
tace
"Sir nayi wanka...am ready..." Tafada sounding very excited, Salem tsaya kallon ta
yayi don sai yanzu yasan ameera batason shi in kuma tana sonshi then she's a very
good pretender,
"Then mu tafi shopping...." Bai idaba ta katseshi dacewa
"Sir we should just forget about shopping... Just let your pilot take me home..."
Harara ya galla mata yana mikewa
"Meet me downstairs.. Ko kuma I change my mind..." Yafada yana fita daga dakin. Da
sauri ameera ta yafa Vail din kayan ta sauko downstairs.
Salem wurin tawa ya koma ya ganta zaune bakin gado daure da towel da gani tunani
take, har ya karaso kusa daita batasani ba kiss yayi mata ta kalli how handsome
he's

34 / 44