Author : ummu maryam Category : Complete Novels
inda love yake don he feels that when
Tawakaltu was playing with his head
"Relax I will talk to her...I pray she should listen to me..." Inji Salem cikin
sanyin murya,
"Ok..thank you very much.." Ya fada Sannan ya katse wayan. Salem komawa yayi ya
kwanta yana tunanin maganan Khalid, yanzu confirm yasan he has feeling for Ameera
amma he can betray his friend, he will take the love he has for Ameera as a
punishment from Allah, alhamdulillah he have Tawakaltu da baisan yanda abun zai
kasance ba, har ta dauki wayanshi zaiyi dailing number Ameera yaga tawa ta fito
daga bathroom daure da towel, da sauri ya ajiye wayan yana cewa
"Where are we?..."
Ameera komawa gida tayi tunanin duniya ta isheta, right now she needs a friend for
advice, tasan zeenat ba zata fada mata gaskiya ba cos her brother is involved, she
really need an advice,
"Yes!..." tafada da karfi ta nufi dakin mom.
Zama tayi gaban mom Sannan tace
"Mom Dan Allah ina missing su hinde...I want to visit them tomorrow..." Tafada tana
aduan Allah yasa mom ta amince cos tasan dad bashi da matsala
"Ya zaayi ki bar nan har abuja?...gaskiya ki fadawa driver ya dauko maki su.. "
marairace fuska tayi
"Ai driver baisan wurin ba...wallahi mom I miss them so much kuma nasan kilan yanzu
abincin su ya kare...pls mom...in na tafi gobe I will come back jibi..." Mom shuru
tayi tana tunanin chanjin Ameera
"Ki tambayi dad dinki in ya amince shikenan..."
"Yeyyyy...thank you mommy..." Tafada tana barin dakin.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat(ummu Maryam)
7⃣8⃣
Salem na kwance bayan ya gama dagargasan tawa🤣🤣🤣 *Surbajo* Allah ya barmin ke,
kallon Tawakaltu dake lafe ajikin shi yayi, yaga idanuwanta lumshe kaman tana
bacci, baki ya kai saitin bakinta ya fara kissing dinta ahankali yana cewa
"Baby did I hurt you again?..." Bata bude idoba ta girgiza mashi kai
"Are you sure?..." Ahankali ta daga mashi kai, murmushi yayi yabkara kissing dinta
"Cikin ki baiyi maki ciwo?..."
"No..." Ta amsa tana bude idanuwanta, kura mashi ido tayi shima yana kallon
idanuwanta Sai shakan numfashin juna suke
"I love you..." Ya fada mata cikin whisper
"I love you more..." Tafada tana murmushi, kara rufe masu duvet cover yayi yana
cewa
"Not at all... I love you most.. You know why?..." Ya tambayeta yana shafa cikin
ta, ahankali ta girgiza mashi kai
"Because you run away from me....na nemo ki...kikayi dinying dina gaban
iyayena..but still I never give up....har kasa akasa na kwanta saboda ke..." Ya
fada yana Dariya at the same time yana kissing dinta, itama Dariya tayi hannun ta
kan chest dinshi,
"Princess munyi breaking doctor's rule...yace no sex sai after four months.. Amma
ko two months bamuyi ba...yanzu ya kenan?..." Dariya tayi tana kara shigewa warm
naked skin dinshi
"Let's make our own rules.." Tafada tana biting lips dinshi ahankali, murmushi yayi
"Really?..." Ya tambayeta bakinshi kan nata, Ahankali ta gyada mashi kai tana kara
shigewa jikin shi,
"What if we kill our first child..." Yafada yana shafa every part of her naked
body, kissing chest dinshi tayi Sannan tace
"What is destines to be will be... In Allah yace wannan cikin namu ne nothing will
take it away..." Murmushi yayi
"Tawakkali...Tawakaltu... Tawakaltu mai tawakkali...kinci sunanki...you are
beautiful... Nice...kind...and most of all you are more than milk and honey" Yafada
yana jawota samanshi, itama Dariya tayi
"Ai gaskiya ce, baka taba jin mutanen da ke shan pills saboda kar su haihu amma
still Sai su haihu...ko kuma wasu da cikin suyi kokarin zubdawa amma still cikin
yaki zubewa har a haifi Dan....so what will be will be..."
"Yes princess.." Yafada yana suckling dinta,
"Baby can we go again?..." Girgiza mashi kai tayi Sannan tace
"After three hours of XXX I think we should rest..,"
"But babe I can't get enough of you..."
"I don't want you to get enough of me..." Tafada tana sauka kan gadon, Salem kallon
ta yayi Sannan yace
"Am happy... I want Khalid to be happy too..." Tawakaltu dake daf da shiga bathroom
tace
"He will be insha Allah..." Tana kaiwa nan ta shige tana cewa
"Sugar zo muyi wankan..." Salem na jinta amma bai mikeba ya dauki wayanshi yayi
dailing number Ameera.
Ameera na barin dakin mom ta shirya dan karamin bag Nata Sannan ta dauki wani
babban bag ta saka kayan data fidda don badawa, car keys dinta ta dauka ta tafi
dakin mom ta fada mata zataje bank
"Me zakiyi bank?..." Mom ta tambayeta
"Inason in Ciro kudi don inyiwa zu hinde shopping..." Mom Dan kallon Ameera tayi
tana jin dadi cikin ranta Sannan tace
"Ba Sai kinje bank ba...ai kudin da Khalid ya baki sunanan...sai kiyi amfani
dasu..." Tsale tayi
"Yauwa mom..nagode..." Tafada tana duba inda mom tayi wrapping kudin ta ajiye,
yanda mom ta ajiye su haka suke har lokacin, bude laden tayi ta dauki wrap daya
"Mom zan shiga cikin gari in sayi abubuwan da zasu bukata..."
"Are sure dad dinki zai yarda?..." Dariya tayi
"Eh mana...I know for sure.." Mom ma Dariya tayi tana cewa
"Like father like daughter..." Ameera bata kara cewa komai ba ta fita, batayi nisa
sosai ba don da akwai manyan shop unguwan su, daya daga cikin su ta shiga ta fara
siyan kayan kaman su bag of rice carton of spaghetti, macaroni, cuscus Sai su mai
da Maggi atakaice Sai da ta kashe kusan 70k cikin kudin don har da su kayan tea da
sardine ta saya masu, biyan kudin tayi aka zuba mata kayan bayan motanta ta koma
gida. Koda ta dawo gidan bata bude boot ba nan ciki ta bar kayan. Ganin motan dad
ya shaida mata cewa ya dawo, wurin shi taje ta shaida mashi abinda take son yin ko
two words baiceba ya amince mata, rungume shi tayi ta koma dakinta tana mai jin
dadin zata ga su hinde , kwanciyan ta kedawuya wayanta ya fara ringing, tana dagawa
Sai taga sir Salem, murmushi tayi Sannan tayi picking, sallama tayi, daga chan
bangaren Salem najin muryan ta saida yayi mika Sannan ya amsa mata sallama.
Gaida shi tayi kaman nothing is wrong ya amsa yana lumshe idanuwa at the same time
yana kallon Nudeness dinshi,
"Baby ashe kiyayyan da kike yimin har zai koma kan abokina?..." Ya tambayeta kaman
bai son magana, murmushi Ameera tayi tana relaxing kan gadon ta
"Sir ban ganeba..."
"Kin gane mana...ya zaayi kiyi dumping Khalid just because he's my friend?...." Ya
fada cikin nutsuwa,
"Hmmm..." Kawai tace
"Baby meye maanan hmmm...pls baby don't do that to Khalid... Wallahi yanason ki
kaman ranshi..." Ameera shuru tayi tana sauraron muryan shi mai zaki kaman sugar,
Salem yacigaba dacewa
"Kinga I did not screw you...even if I did it should not stop you love for
Khalid... Or don abinda nayi maki a Chan inda na ajiye ki ne?..." Ya fada yana
biting lips dinshi,
"Ni babu abinda ka yamin..." Tafada muryan ta na rawa
"Ok...then pls ki amincewa Khalid... If it is because of me zan bar rayuwan shi in
kyaleku...I will not visit..."
Ameera dai shuru tayi Sai ta fara tuna abubuwan da Salem yayi mata sanda yaje
wurin ta,
"Pls say something... Don't dump us for a footballer...." Yafada Ahankali, still
Ameera shuru tayi batace kala ba, ajiyan zuciya Salem
"Pls baby... Don't do this to us..." Yafada cikin whisper, ahankali Ameera tace
"I have to think..."
"You have all the time you want... But please don't dump Khalid... Khalid yana
sonki fiye da yanda kike tunani...I know you will be a good influence to his
life...pls help him and Allah will help you too..." Yafada cikin sanyin murya,
"Ok..but pls let me think about it..."
"To shikenan.. Should I call you to know your decisions?..." Ya tambayeta Ahankali,
"No need sir..." Salem Dariya yayi Sannan yace
"Aisha kinsan me?..." Ahankali tace
"Aa..." Sannan yacigaba dacewa
"Acikin duk mazan da suke sonki kinsan Wanda ya chanchanci ya moreki?..." Ameera
shuru tayi tanason jin what he's driving at, yacigaba dacewa
"Duk nafisu chanchanta...you know why?...cos I change your life.. Amma ba
matsala...but since I can't have you don't let my friend loose you...pls am begging
you..." Ya fada cikin nutsuwa, Ameera mamakin maganan shi tayi , what does that
mean, ta tambayi kanta,
"Kinji pls..."
"I will think about it..." Shine amsan data kara bashi.
"Ok then...thanks for your time... Kina bukatan wani abu?..."
"No thanks" ta amsa mashi, Dariya yayi
"Kinsan yanzu am like a big brother to you..." Yafada yana dariyan rainin hankali,
itama Dariya tayi
"Yaya bana bukatan komai..."
"Kedai fadi gaskiya.. I know ladies with shopping... My lil sis shuwa ko dukan ta
zakayi ka kaita shopping zata amince..." Yafada yana dariya kaman ba sir Salem ba,
itama Ameera Dariya tayi Sannan tace
"Hakane..."
"Hakane..kenan kema haka kike..." Ya tambayeta yana dariya
"No...nidai ban ce hakaba..."
"Don't worry... Zansa Khalid ya kaiki shopping Dubai...kawai don't dump us..."
Murmushi tayi
"Ka sanme?..." Tafada ahankali
"No...baby..."
"Stop calling me baby..." Dariya yayi
"Ko sisters dina baby nake kiransu...we are in 21 century so that doesn't matter...
Fadamin"
"Zanje abuja gobe..."
"Me zakiyi chan?..."
"Wurin su Zainabu zani..." Dariya Salem yayi
"Who is Zainabu?..."
"Wacce na zauna dasu gidan da ka ajiyeni..."
"Lafiya zakije wurin su?..." Ahankali tace
"Just want to visit them... Am missing them..." Shuru yayi yana tunanin maganan
Ameera
"Baby you have changed so much....alhamdulillah.."
"Thanks to you..." Hira suka cigaba dayi kaman wasu masoya, har Tawakaltu ta fito
daure da towel ya bata wayan suka cigaba da hira shi kuma ya shiga wanka.
Da dare sultan yazo amma bata fita ba, fada mashi tayi bata da lafiya. Falo yazo
yayi mata sannu ya koma, sama ta hau tayi kwanciyan ta tare da kashe wayan ta,
sultan bai dade da fitaba Khalid yazo yaji wayanta switch off ya aiki mai aiki su
kirata akace tana bacci nan hankalin Khalid ya kara tashi, ya koma ya kara Kiran
Salem ya shaida mashi, kwantar mashi da hankali Salem yayi.
Wace gari da wuri Ameera ta kama hanya Sai lokacin ta tuna bazata gane wurin ba,
Salem takira ta shaida masa, tura mata number majed yayi yace in ta isa ta nemeshi.
Around 11 ta isa ta kira number da Salem ya turo.
Bayan kaman minti 40 majed yazo cikin wata white Prada, gaisawa sukayi, ya kalleta
"Pls I want to ask for your forgiveness kan Marin danayi maki..." Murmushi tayi
"Bakomai halina ya jamin after all ni na fara marinka so nima forgive me..."
"Godiya nake..." Ya ce mata Sannan ya shiga motan shi itama tashiga nata tabi
bayanshi.
Around 1pm suka iso gidan, wangale ta tadda gate din, yaran unguwan sun shika
gidan,
Murmushi tayi tare dayin horn yaran suka matsa gefe ta shiga da motanta, hinde ta
hanga zaune gefen compound din da kayan tireda gabanta, tana ganin motan ta mike
tana kallon motan cikin ranta kam tunani take masu gidan ne sukazo don su tada su.
Ahankali ta dinga takawa tana karasowa wajen motan, Ameera na gama parking ta fito,
Zainabu ce ta fito daga daki tana kallon Ameera, itama hinde wangala baki tayi tana
kallon ta don Sam basu ganeta ba, Zainabu na Kara kallon ta sosai ta gane aikam da
gudu ta tafi suka rungume juna, har lokacin hinde bata ganeta ba
"Innamu...Ameera ce..." Inji Zainabu, nan sauran yaran da hinde suka rungume ta
suna shakan kamshin turarenta. Ameera kam lumshe idanuwa tayi don jindadi don
tamkar family suke a wajenta, wurin kayan saidawan hinde ta kalla tana dariya tace
"Ashe kuna nan kuna kwasan dala...." Tafada tana dariya,
"Alhamdulillah... Ai Sai godiya..." Hinde ta amsa mata, daki suka shiga, ta zauna
kasan carpet, suka fara hiran bayan saduwa, Tambayanta hinde tayi me zataci tace
dan wake, aikam nan hinde ta hau girki Ameera da Zainabu na zaune gefe suna hira da
Zainabu
"Babu mai gane kece.." Inji Zainabu, Dariya kawai Ameera tayi Sannan Zainabu
tacigaba dacewa
"Ya kuka kara da Salem?..." Ta tambayi Ameera, nan Ameera ta kwace komai ta fada
mata
"To Allah ya zaba maki mafi alkhairi.." Inji Zainabu,
"Hmmm ameen.. Ai shiyasa nazo...wallahi na rasa Wanda zai bani shawara..." Inji
Ameera, Zainabu gyara zama tayi
"Meke faruwa kuma?..." Labarin sultan da Khalid ta fadawa Zainabu batare data boye
mata komai ba, Zainabu shuru tayi tana sauraron ikon Allah
"Yanzu meye abinyi yi?..." Zainabu ta tambayeta
"Nama ban saniba...amma gaskiya inason in rabu da Khalid saboda dangatakar dake
tsakanin shi da Salem Sannan kuma ya fada min shi manemin matane...."
"Hmmm...ai don wannan ba wani abu bane saboda da bai fada maki ba bazaki Sani
ba....kuma..."
"Badai kina cewa in auri mazinaci ba..." Ameera ta tambayi Zainabu looking very
surprised
"Ai gwara shi da ya fada maki... To shi sultan kinsan ayar da yake shekawa?...AI ki
kalli maza kawai... Wani kaman ustaz amma in kikaji abinda sukayi kare baici...."
"Koma dai meye ba zan iya auran shiba....sultan kawai zan zaba..."
"To Allah yasa haka shi yafi alkhairi.. Amma kince tin kina yarinya kika san
sultan... Meyasa baisoki ba sai yanzu da duk kyawun jikin ki ya fito?... Ni gaskiya
gani nake Khalid yafi sonki fiye da sultan kuma anason mace ta auri Wanda yafi
sonta ba Wanda tafi soba..." Ameera tsaya kallon Zainabu tayi
"Amma wallahi kin bani mamaki....mazinaci fah?...."
"Sai maimaita mazinaci kike...inda bai fada maki ba zaki Sani?..… kuma ki tuna in
har kika aureshi ya chanza halin shi saboda ke zaki samu lada babba..."
"In bai chanza ba fah....sai inyi yaya?..." Ameera ta tambayeta
"Zai chanza tunda har ya bude baki ya fada maki hakan....ni wallahi ya kwanta
min..." Ameera tabe baki tayi ta kauda kanta gefe ,
"Kilan ma shine Wanda yazo nan wace garin tafiyan ki..." Inji Zainabu
"Wani yazo nan bayan tafiya ta?.."
"Eh mana....wani farin mutum mai saje... Dukda ban san Salem ba nasan bazai fi
wannan mutum daya zo nan kyau ba..." Ameera shuru tayi don kwatancen Zainabu ya
nuna cewa Khalid ne,
"Yanzu dan Allah ki bani shawaran abinyi..." Ameera Tafadawa Zainabu, Zainabu
kallon ta tayi
"Nidai anawa tunanin... Ki zabi Khalid... Ba don kun dace ba...amma don tseratar da
rayuwan shi...." Ameera gallawa Zainabu harara tayi tana cewa
"Amma in kece bazaki zabeshi..." Bata idaba Zainabu tayi Dariya Sannan tace
"Wallahi kinji rantsuwan Dan muslimi?...in nice shi zan zaba...kin San saboda
me?..." Kai kawai Ameera ta girgiza mata Sannan tacigaba dacewa
"Saboda ya fada min gaskiya game kanshi....wallahi mazan talakawa iskanci sukeyi
balle su da ga kudi ga kyau...don haka shawara ya rage naki..." Ameera dai shuru
tayi tafara tunani,
"Hmmm...kilan shima sultan ya taba... Shi dayake da budurwa baturiya?... Su da basu
dauki zina bakin komai ba...Hmmm" Tafada cikin ranta,
"Amma ki kara fadawa innamu muji nata shawaran.." Inji Zainabu.
Bayan taci Dan wake ta fadawa hinde komai,
"Gaskiya bazance ki zabi kowaba acikin su... Kawai abinda zakiyi shine
intahara...kiyi shi adaren yau...Sai muga abinda zai biyo baya..." Inji hinde
"To shikenan...". Tafada tana nufan boot din motanta , budewa tayi tafara fiddo
kayan da taimakon Zainabu.
Adaren ranar tayi aduointa ta kwanta bayan sun sha hira da su hinde, mafarkin
datayi ya bata mamaki, don Khalid tagani da pure white jallabiya yana fada mata how
much he loves her,exactly maganganun daya fada mata shekaranjiya ya dinga
maimaitawa shima sultan was wearing a white cloth but not as pure as na Khalid.
The following day ta fadawa hinde mafarkin datayi.
" zabi ya rage naki..." Tafada mata.
Around ten ta kama hanyan Kano, tana shan kwanan street dinsu ta hangi wani
hadadden mota tsaye wajen gate dinsu, tana karasowa wajen taga Khalid ya fito daga
cikin motan, da sauri tayi parking gefe daya ta fito, gani tayi yayi mugun rama
kaman ba shiba, idanuwanshi sun chanza kala, karasa wurin shi tayi shima ya nufota
"Baby why are you doing this to me?..." Ya tambayeta muryan shi na rawa
"I will marry you..." Shine abinda ta furta mashi, da sauri yace
"Are you for real or am dreaming..." Da sauri tace
"For real..."
"Thank you so much... I promise to make you happy till the end of my life... Thank
you for choosing me even after you know my dirty secret..."
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE
❤
®zuwairat(ummu Maryam)
7⃣9⃣
Murmushi tayi tana kallon shi
"Nima Nagode..."
"No ni keda godiya..." Yafada yana kallon eyeball dinta, kaman ya dauketa ya gudu
yakeji, gani yake kaman anyi mashi albishir da gidan aljanna
"Baby zan tafi Adamawa in fadawa his excellency da first lady na samu matan
aure..." Murmushi tayi
"Kashigo ciki in baka ruwa..." Da sauri ya girgiza mata kai
"I have to be on my way..." ya fada yana backwards zuwa wurin motanshi, kiss ya
busa mata itama ta busa mashi Sannan ya shiga mota ya bar wajen da gudu, itama mota
tashiga tayi horn aka bude mata tashiga tayi parking tayi cikin falo da gudu, da
gudu ta hau upstairs har dakin mom, tana shiga ta fada jikin mom ta rungume ta
"Habibty ya hanya?".
" alhamdulillah... "
"Ya su hinde?..".
" suna lafiya.. Sunce in gaisheki..." Tafada sounding very excited
"Habibty.. Why do you seem happy... Ko da akwai abinda kikeson fadamin..." Tafada
tana kallon how light up fuskan Ameera yake,
"Mommy.. I have choosen Khalid... Shi zan aura..." Tafada kanta kasa, tsaya kallon
ta tayi
Mom dago fuskan ta tayi tari rike cikin palm din ta Sannan tace
"Yanzu habibty kinfi son Khalid kan sultan?..." Ahankali ta dagawa mom kai
"To Allah yasa haka shi yafi alkhairi..." Dasauri tace
"Ameen.." Kwantawa tayi kan gadon mom har dad ya dawo, wajen shi taje ta fada mashi
abinda ta fadawa mom,
"Waye babanshi?.." Dad ya tambayi Ameera,
"Governor na Adamawa..." Ta amsa mashi, dadi dad yaji cikin ranshi,
"Zan zama in-law na governor..." Ya fada cikin ranshi, kunsan mai hali baya barin
halinshi especially in ya zame maka jiki,
"Ki fada mashi ya turo..." Inji dad, da sauri mom ta kalleshi
"Ai ya kamata ayi bincike ko?.." Gaban Ameera faduwa yayi tana tsoron kar a binciko
Khalid
"Wane irin bincike kuma?...waye baisan governor na Adamawa da mutunci da sanin ya
kamata ba?..."
"AI bashi zata auraba danshi zata aura...."
"AI ba sai..." Dad bai idaba mom ta katseshi dacewa
"Zaka farako?...haka kayi lokacin aurenta da Salem... Kuma..." Da sauri dad ya daga
hannun shi
"Shikenan... Ayi binciken....karki jamin sharri..." Itadai Ameera zama tayi tana
sauraron su
"Tashi kije kici abinci..." Mom ta fada mata, mikewa tayi ta koma dakinta, kayan
cikinta ta cire ta kwanta Sannan tayi dailing number sultan, nan ta fada mashi she
have something to tell him.
Bayan sallan magrub yazo, hakuri ta fara bashi
"Pls can you hit the nail at the head?.." Ya fada mata dukda ya gane abinda ke
faruwa, nan ta fada mashi ta fidda miji, murmushin karfin hali yayi Sannan yace
"Haba jewel...saboda wannan kiketa kame2 kaman kinyi abun kunya?... In baki mantaba
I told you duk yanda Allah yayi daidai ne....so na dauki kaddara...." Yafada cikin
sanyin murya, she never expect to hear that from him,
"Thanks for your understanding..." Tafada ahankali, baice kala ba ya mike
Ya fuskance ta, yana kallon beautiful and innocent face dinta, ahankali ya jawota
jikinshi ya rungume ta, da sauri ta zame tana waige2 don ta tabbatar babu Wanda ya
ganta, murmushi kawai yayi Sannan ya shiga motanshi ya tafi. Ameera komawa ciki
tayi tana shakan free air don ji take kaman ta sauke mountains daga kanta.
Khalid kam yana tuki yana waya da Salem, nan ya shaida mashi Ameera ta amince zata
aureshi.
Yana isa gidan su ya shaidawa first lady ya samu Matan aure, murna wurin ta baa
magana Cos babu abinda take so kaman first son dinta yayi aure
Tunda Salem yayi aure take aduan Allah yasa shima yayi cos there are bird of the
same feathers so there flug together. Dad dinshi ya fadawa shima wise man din