Advertisements
Chapter 39 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   39 / 44

114K to 117K   out of 130.5K words

tace
"Haba babe...saboda those nonentities zaki tafi?..."
"I need to go home now...I can't stay... Pls kiyi hakuri.."_tafada hawaye na faruwa
idonta,
" OK...bari in kira yaya ya maidaki gida..." Zeenat ta fada tana dauko wayanta,
text ta rubutawa sultan kaman haka
" _Yaya pls ka zo ka dauki ameera ga friends suna ta zolayanta kan abinda ya faru
tsakanin ta da sir Salem"_ ta tura mashi, bayan kaman minti talatin sultan yazo
cikin ranshi yana aduan Allah ya hada shi da Salem
"He will pay for making my ameera a laughing stock..," yafada yana shiga inda
yanmatan suke, suna ganin shi ko wacce ta bude baki kaman sakara don dukda yana
baki babu abinda farin mutum zai nuna bashi, fuskan
Babu faraa Ya nufosu, wasu da basu sanshi ba sai cewa suke
"Wannan kaman popular Dan kwalo sultan..."
"Eh mana....bakusan yayan zeenat bane shi?..$ wata ta amsa masu duk suna magana
cikin whisper, zeenat na ganin shi ta Dan taba ameera data sadda kai kasa hawaye na
zuba amma babu Wanda yasan kuka takeyi
" babe ga yaya...." Zeenat ta fada mata, da sauri ta goge hawayenta tare da mikewa,
Vail dinta Sannan ta dauki bag dinta ta nufo sultan batare data daga kantaba cos
batason ya gane tana kuka, shikuma yana ganinta ya San kuka take, ta taho shima ya
taho Sannan ya fara cewa
"My jewel waya taba min ke!.." Yafada yanda duk wacceke wurin zaiji abinda yake
cewa, yacigaba dacewa
"Sai ki zubda hawayenki saboda wata idiot..." Dukkan su kallon shi sukayi yafara
nuna su da yatsa yana cewa
"Wallahi duk wacce ta kara sanadin hawayen my jewel Sai nayi maganinta... Ko yar
wacece...." Yana kaiwa nan yakama hannun ameera data cigaba da hawaye suka bar
wajen.
Suna fita waje ya bude mata kofan motan ta shiga, zagayowa yayi ya shiga, tsayawa
yayi yana kallon ta, har lokacin hawayenta bai tsaya ba, daga kanta tayi ta
kalleshi,
"Da baka fada masu komai ba..." Tafada cikin natsuwa, hannun shi yasa ya goge mata
hawaye Sannan yace
" I have to warn them,..and shi kuma Salem I will deal with him..zan nuna mashi
gaba da gabanta... Am just waiting for the right time... " kai ameera ta girgiza
mashi
"No... Salem help my life... He changed me...taimaka min yayi..."
"I don't bloody care...what he did was barbaric...he have to learn his
lessons...kawai just wait and see..." Kuka ta farayi tana cewa
"Wallahi babu ruwanka da sir Salem... He..." Katseta yayi dacewa
"Do you love him?... Why are you covering for him... Duk Wanda zaiji abinda yayi
maki knows it is wrong..." Kuka ta farayi sosai tana cewa
"Bance ina sonshi na...kawai don't go near sir Salem or this relationship is
over..." Tafada tana kokarin fita daga cikin motan, da sauri ya rike mata hannu
"Sorry for the accusations... Da nayi niyyan yi mashi rashin mutunci.. Amma na
bari...since it is what you want..." Yafada cikin natsuwa, har lokacin yana rike da
hannun ta, komawa tayi tare dayin relax tana goge hawayenta.


Daga wannan ranar duk yanmatan basu kara gigin yi mata habaiciba, duk events da ita
akeyi amma ba daita ake tashi ba don sultan daukan ta yakeyi su yita yawo cikin
gari kafin ya maidata gida.

Yau akayi walima gidan amarya, ameera tayi mamakin gidan don sultan bai barta kai
amarya ba, Mahmoud din data raina ashe shima yana da hali daidai kwarkwado don
gidan ba karamin tsaruwa yayi ba, cikin bedroom ameera ta shiga lokacin tana shirin
komawa gida kallon zeenat datayi tsuru2 tayi ta fashe da Dariya,
"Amarya ni zan tafi...yaya sultan yana jirana waje...." Ameera tafada mata, rike
hannun ta zeenat tayi tana cewa
"Yanzu babe bakisan yanda first night yakeba?..." Ameera shuru tayi tana kallon
zeenat, Sai Tawakaltu ta fado mata a rai,
"Hmmm...sis ya zaayi in Sani tunda ban taba ba...kawai get ready for the worst..."
Idanuwa zeenat ta kwalo
"The worst fa kika ce..."
"Eh mana...baki ganin yanda Mahmud yake zumudi?..." Tafada tana dariya,
"Bakomai ai... Nasan duk wahala zuwa gobe nawuce wurin... Amma ke keda sauran
wahala... Remember my bros is an athlete...." Baki Ameera ta tabe
"Ba Sai na zabeshiba..." Harara zeenat ta galla mata tana cewa
"Naga ta yanda zaki CI amanan yayana..." Ameera kwace hannun ta tayi tana cewa
"Babe Sai munyi waya..I will call you first thing in the morning..." Tafada tana
fita daga dakin.


After three day which is Friday Ameera tana kwance tana tunanin zuwan Khalid gobe
don basu dade da wayaba, juya kwanciyan ta tayi tare da kara daukan wayanta,
YouTube ta shiga tana duba, latest wedding ta fara dubawa Sai taga the wedding of
the year nasu Salem da tawa, murmushi tayi ta bude tana cewa
"Let me see your handsome face...." Relaxing tayi ta fara kallo, few minutes later
taga kaman Khalid tsaye yana bada jawabi, da sauri ta maidashi baya tana cewa
"It can't be..." Kara kallo tayi taga confirm shine, ido ta kwalo
"Oh my Allah!....." Tafada tana mikewa da sauri.
Tun kafin ta shiga dakin mom ta fara kuka tana kwalawa mommy kira
"Mommy!...mommy!..." Ta dinga kwalawa mom kira,da sauri mom ta fito ta tare ta,
fadawa tayi jikin mom
"Meye!.." Mom ta tambayeta cikin tension, Ameera bata samu bakin cewa komai ba sai
kuka take, girgizata mom tayi da karfi
"Wai meye Dan ubanki kike neman tadamin hankali?.." Mom ta sake tambayeta, tana
kuka ta mikawa mom wayan
"Mom ki kalla ki gani...Khalid friend din sir Salem ne..." Tafada cikin kuka, kin
amsan wayan mom tayi
"Saboda wannan kike neman sa hawan jinina ya tashi?... AI shikenan ba sai kin
aureshiba don bazaayi sakin wawa dakeba...." Ameera shuru tayi bata ce komai ba sai
kuka
"Shima munafiki ne...AI Sai ya fada maki gaskiya amma ya boye maki..da niyyan shi
sai kunyi aure ki gane gaskiya ko?... To alhamdulillah Sai ki godewa Allah da bai
bar hakan ya faruba..." Ameera kuka ta cigaba dayi
"Dalla rufemin baki..." Da sauri taja bakinta ta tsuke
"Yanzu mom me zan fada mashi?... Inason..." Buge mata baki mom tayi
"Na anyi magana Sai kice kinason sonshi...Khalid... Kinason shi....sultan
kinason... Bari ubanki ya dawo..." Tafada tana komawa dakinta, Ameera zama tayi nan
kasan tiles tacigaba da kuka
"Ashe daman Salem yasan Khalid?..."
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat(ummu Maryam)



7⃣7⃣



Tafada tana kuka,
"God have mercy on me..." Mikewa tayi ta koma dakinta ta cigaba da kuka atakaice
aranan bata yi baccin kirki ba da tunanin yanda gobe zata kasance ta kwana don tasa
ya zama dole ta rabu da Khalid, bazata iya auren best friend din Salem ba, she
wants Salem ta be her past and not the best friend of her hubby, kashe wayan ta
tayi gaba daya don batajin zata iya magana da mutum daya cikin su.

The next day as usual tayi preparing tarban Khalid kama kullum, wanka tayi ta saka
kaya masu kyau amma ko kadan babu kwalliya a fuskan ta, asalima idanuwanta sun
kumbura ko kallon ta mom batayiba. Da kam baice kala ba don mom tayi briefing
dinshi kan abinda ke faruwa kuma ya fada mata don Khalid na abokin Salem ba zai
hana aure atsakanin shi da Ameera ba saidai in Ameera batason auren shi. Amma mom
ta jaddada mashi kan ya fadawa Ameera ta fidda mijin aure. Haka akayi don bayan sun
gama lunch alokacin an jera abinci dakin saukan baki dad ya kira Ameera ta sameshi
dakinshi, tana zuwa ya fada mata ta fidda mijin aure shuru tayi bata ce komai ba.
Dad sallaman ta yayi tana komawa daki Khalid ya kirata ya shaida mata ya iso, jiki
ba kwari ta yafa Vail dinta taje wurin shi yana tsaye jikin motan shi looking more
handsome than ever, murmushi karfin hali ta sakar mashi Sannan ta kaishi sakin
saukar baki yaci abinci kaman babu abinda ke faruwa don sam bata nuna mashiba,
saida ya gama ya kalleta ta yana murmushi
"Baby kaman idanuwanki sun kumbura..." Itama murmushi tayi
Sannan tace
"Dan Allah inason ka fadamin alakar dake tsakanika da sir Salem..." Kaman an sokawa
Khalid arrow yaji don he never see that coming, da sauri ya kalleta
"Angel what are you talking about?..." Ya tambayeta muryan shi na rawa kaman mara
gaskiya, Sai lokacin ameera ta daure fuska, yanayin ta ya bawa Khalid tsoro don
baisan such beautiful face yana Iya turning pale haka ba. Mikewa tayi cikin nutsuwa
"To shikenan... I thought you are truthful but am wrong..." Dasauri Khalid ya rike
mata hannu
"Baby am so sorry..." Bai idaba ta kwace hannun ta, cikin tashi hankali ya fara
cewa
"Baby am sorry for keeping it from you... Salem has been my closest and childhood
friend..." Kai Ameera ta gyada mashi ahankali,
"Very good... So nasan kasan abinda ya faru tsakanina da Salem..." Khalid dake
sweating ya gyada mata kai
"I know everything... Baby am sorry for all that.. I should have told you the
truth..." Murmushin karfin hali Ameera tayi
"Wallahi ba komai..." Khalid kallon ta yayi don tabbatar da ba komai amma he knows
something is wrong, Ameera dake tsaye har lokacin tace
"Nidai yanzu hakuri nakeson baka..." Da sauri Khalid ya fara cewa
"No!... No....pls don't do this to me...wallahi tunda Salem ya bani labarin ki na
fara sonki...son da nakeyi maki yasa nayi forcing dinshi ya bani takardan ki bayan
ya shaida min bashi da raayin zama da mata biyu...pls ki yafemin kar ki
barni...pls..." Ya karashe maganan kaman zaiyi kuka
Murmushin takaici Ameera tayi wato itace topic of discussion dinsu, ita Ameera
suka maida abin chanji, wato shi Salem baya sonta Sai ya barwa abokinshi dayake sun
dauketa mara galihu
"Dan Allah kar ki rabu dani saboda Salem...." Taji Khalid nacewa, murmushi ta
karayi daka ganta Sai ka rantse abun bai dametaba
"Nagode da sonka agareni...amma it can't..." Da sauri Khalid ya sa hannun shi kan
bakinta
"Pls don't say it... Pls I beg you..." Ahankali ta cire hannun shi daga bakinta
sannan tacigaba dacewa
"Kayi hakuri.. Allah zai baka wacce ta fini..." Kai ya fara girgiza mata
"Dan Allah karki bari laifin Salem ya shafeni..."
"Nidai kayi hakuri kawai,.,,..I can't marry my ex's best friend..."
"In kinason in rabu da Salem I can forget about him amma kar kiyi min haka...you
are the best woman for me...nasan son da nakeyi maki zai chanza min yanayin
rayuwa...."
"Kawai kayi hakuri... Yau zan fadawa sultan ya aiko iyayenshi..." Tafada tana
kokarin fita, da sauri ya tari gabanta yayi kneeling,
"Baby look at me..." Ya umarceta cikin sanyin murya, ba musu ta kalleshi, ahankali
yafara cewa
"Zan fada maki dirty secret dina Wanda ko gidanmu babu Wanda yasan ina da wannan
hali..." Shuru yayi ya hadiyi wani Abu Sannan ya cigaba dacewa
"Ni mazinaci ne!...I have slept with numerous women...." Gaban Ameera ya fara dukan
uku2 tana kallon how innocent his face looks,
"Amma tunda na ganki na fara nadaman halina...tunda na ganki na daina ganin ko
wacce mace da kyau ko wani abu... Your love alone change me..in kin zama matata it
will change me for ever..zaki samu ladan haka...please don't leave me..." Ameera
shuru tayi tana neman hanyan bi, gani take yana iya raping dinta, acikin zuciyanta
tana tausayin shi in har abinda ya fada mata gaskiya ne amma har ga Allah bazata
iya zama Matan aminin Salem ba, da kyar ta samu courage ta fara cewa
"I know there is another woman out there for you... Pls am sorry..." Wiwi Khalid ya
fara kuka kaman yaro yana cewa
"I can't love any other person.. Ke nakeso...if I loose you I loose my life... Dan
darajan manzon tsira ki rufamin asiri.. Pls don't dump me ..." Ameera bata taba
ganin saurayi yayi kneeling gaba mace yana kuka ba sai a film. Amma gashi yau a
very handsome and flamboyant guy is kneeling before her not only begging for her
love but crying for it, kura mashi ido tayi tana tunanin irin kalan zuciyanta,
tanason Khalid likewise sultan and most of all Salem amma har kullum tana godewa
Allah da Salem bai gane tanason shiba kuma auren Khalid will ruin her, tasan Salem
bazai rasa zuwa gidansu ba likewise ita da Khalid zasuje gidanshi, she's very sure
that she won't be able to handle that.
Khalid Sai hawaye kawai yake yana cewa
"Ki ceci rayuwa ta daga hallaka... I know I don't deserve you amma rashin ki zai
jawa rayuwa ta matsala... Pls pity me..."
"Dan Allah kayi hakuri......" Da sauri ya kara girgiza mata kai.
"Bazan iya hakuri ba....just know what to do with me...."
"Ikon Allah..." Ameera ta fada cikin ranta, yanzu data sanin kan waya ta fada mashi
batare da yazo ba, kallon yanda ya tare hanya tayi
"Wallahi nasan hakan zai fi zame mana alkhairi...."
"Babu wani alkhairi...I won't survive with out you..." Yanda yake hawaye yasa itama
Ameera ta fara hawaye tana cewa
"Kayi hakuri..." Bata idaba shima yace
"Kiyi hakuri..."
"Pls..." Yakara katseta da
"Pls kiyi hakuri..." Daga inda yake kneeling yasa hannun shi ya goge mata hawaye,
Ahankali itama ta goge mashi hawaye,
"To ka zauna...." Ta fada ahankali, girgiza mata kai yayi
"No...Sai kin yafemin..." Yafada wasu hawayen na zubowa, ahankali tace
"Na yafe maka..." Kallon idanuwanta yayi,
"Then will you marry me?..." Ya tambayeta yana kallon idanuwanta, shuru tayi takasa
cewa komai
"Pls in har kin yafemin ki aureni..." Gaban Ameera dukan 33 yake, har lokacin shuru
tayi
"Ko dan na fadamaki ni manemin matane?..." Ya fada cikin sanyin murya, ahankali ta
girgiza mashi kai,
"Ba don haka ba...nasan in na aureka nayi jihadi kuma in ka shiryu sanadiyata zan
samu lada...amma I can't marry anybody..." Da sauri ya kara tare mata baki
"Pls don't say it... Ki taimaka min...wallahi zan rabu da Salem... He won't be at
our wedding... He won't come to our home... Ba zan Kara hulda dashiba..." Girgiza
kai tayi
"No...please.. Just understand..."
"I can't understand anything...except if you told me you don't love me..." Yafada
still yana hawaye. Ahankali Ameera tace
"Let me think about it..." Da sauri ya kara girgiza mata kai
"No...last time kince you will think about it.. Pls answer me now..."
"Pls give me more time..."
"Bazan bar wurin nan ba sai kin bani amsata..." Yafada yana rike hannun ta, Shuru
tayi ta rasa abun cewa, Ahankali ya Dora hannun ta kan chest dinshi
"Feel the way my heart is beating for you...." Aikam da gaske his heart was beating
faster than normal, rike mashi hannu tayi
"Pls stand up.." Makale kafada yayi
"Not until you give me my answer...".

Sunfi minti ashirin a haka bata bashi amsa ba shikuma bai tashi ba,
" kanason amsa? " ta tambayeshi, ahankali ya daga mata kai
"Then pls stand..." Bai kara cewa komai ba ya mike gwaiwanshi Sai ciwo sukayi
mashi, har lokacin bai saki hannun taba, matsawa yayi dad daita Sannan yace
"Pls ki tausaya min..."
"Ka bari Sai next week inkazo...nayi maka alkawarin zan baka amsanka..."
"You promise?..."
"Promise..." Ta amsa mashi ahankali, sakin hannun ta yayi alokacin kanshi nayi
mashi wani irin ciwo
"Then bazan bar Kano ba sai next week..." Ido Ameera ta zaro
"Haba no..ka koma aikinka..." Makale mata kafada yayi
"No...Sai bayan kin bani amsa zan tafi..." Ya amsa mata. Hira suka danyi kadan
Sannan yace zai tafi saboda yanda kanshi ke sarawa, rabonshi da hawaye har ya mance
amma yau gashi yana kuka saboda mace shida yanmata ke kawo Kansu kyauta. Rakashi
tayi har bakin mota ya shiga ciki Sannan ta koma cikin gida jiki ba kwari.

Khalid na shan corner ya tsaya kasancewan yanzu da kanshi yake zuwa, wayanshi ya
dauka ya fara dialing number Salem



Salem na zaune Tawakaltu zaune kan kafanshi yana bata abinci abaki Sai shagwaba
take mashi, and he's loving it,
"Open..." Ya umarceta as usual ta bude baki kaman bataso, ya zuba mata abincin,
kallon yanda boobs dinta yayi kasancewan bra kawai ta saka Sai bump short
"Princess cikin nan kaman a boob dinki zai zauna..." Kallon shi tayi Sannan ta
kalli boobs dinta
"Why did you say that?..." Ta tambayeshi tana yi mashi suspicious look, Dariya yayi
"Cos they are getting bigger...and your tummy looks flat like babu baby aciki..."
Ya fada yana kallon flat tummy dinta
"Open.." Ya kara umartanta
"Na koshi.... " tafada tana kauda kanta gefe daya, girgiza mata kai yayi
"You have to finish this.." Ya fada yana nuna mata sauran abincin
"Nidai na koshi.." Ta fada tana kokarin mikewa daga kafanshi, riketa yayi ya
maidata kan kafanshi
"The doc say you should feed well..."
"Haba yanzu sau biyar kenan kana sani cin abinci... So kake na koma orobo ka
tsaneni..." Dariya Salem yayi
"Ai nafison duk inda na kama inji flesh not bones...so open..."
"Ka bani ruwa tukunna..." Ajiye plate yayi ya dauki cup ya bata ruwa a baki ta sha
kadan Sannan ya ajiye ya Kara daukan plate din abincin
"Open up..."
"Gaskiya na koshi...if I eat now I will end up trowing up..."
"Ko ki cinye ko ki bani hakkina...kuma real one no joking" Yafada sounding very
serious, kallon shi tayi ta saki murmushi
"Ka amsa mana..." Tafada don tasan ko a mafarki he won't dream of that
"Oh haka kikace ko?...daman nasan the place is itching you... Well let's go..."
Yafada yana mikewa tare daita a hannun shi,
"Let's go.." Yafada ya nufi kan makeken gadon daita
"You are joking right?.." Tafada tana kallon shi
"Watch me..." Yafada yana direta kan gado, singlet dake jikin shi ya cire ya
kalleta yaga ta kame waje daya tana kallon shi, kan gado ya fada ya riketa ahankali
ya fara kissing dinta, batayi musuba tayi accepting fin bakinshi tanason ganin
gudun ruwan shi, rough play ya fara daita as before, wayanshi ya fara ringing yayi
kaman bai jiba yacigaba da abinda yake. Har wayan zata tsinke bai da niyyan kallon
wayan balle yaga mai kiranshi,
"You phone...."
"Forget about it..." Ya amsamata, ahankali ta daga ta kalli mai kiranshi
"Sugar sir Khalid ne..."
"Rabu dashi.." Yafada yana cigaba da romancing dinta, wayan tsinkewa tayi ya fara
ringing kuma, tsaki yaja Sannan ya yi picking
"Wai meye haka...kai wane irin mayene?..." Inji Salem dake kallon fuskan matarshi
kaman he's seeing her for the first time, ahankali Khalid yace
"Guy Ameera ta gane we're friends... She's rejecting me because of you..." Yafada
muryan shi na rawa, tsaki Salem aa sake ja
"To ka rabu daita mana...ko ita kadaice mace..." Kawai Sai Khalid ya fashe da kuka,
da sauri Salem ya kalli wayan don tabbatar da gaske ne da Khalid suke waya
"Guy meye haka?..." Salem ya tambayeshi cikin nutsuwa, Tawakaltu maida bra dinta
tayi ta zame daga kan gadon, Khalid yacigaba dacewa
"Yanzu friend haka zakace in rabu daita bayan ka sani am in love with her...lokacin
da kake soyayya da Tawakaltu har masjid na dinga bada kudi anayi maka aduan samunta
amma yanzu da nake bukatan taimakonka that's what you will say..." Khalid yafada
yana kuka kaman small baby, duk jikin Salem yayi sanyi, don tunda yake bai tabajin
Khalid a hakaba Sai yanzu,
"Ba komai... Haka duniya take" da sauri Salem yan katse shi dacewa
"Am sorry... Kayi hakuri... I don't know it is this serious" yafada cikin sanyin
murya,
"What do you want me to do?.." Ya tambayeshi sounding very firm
"I don't know....tace zatayiwa sultan magana ya turo iyayenshi..." Fuska Salem ya
bata
"Waye sultan?..."
"Real Madrid football player..." Ido Salem ya zaro
"Ya akayi ta sanshi..." Yafada not believing Ameera tasan the famous guy
" tace he is family.. Amma when we meet last time... Naga sonta a idonshi...Sai
yanzu take fada min zata fada mashi ya turo..." Salem shuru yayi yana sauraron ikon
Allah yaji Khalid nacewa
"Pls help me talk to her....pls ka taimaka min...if I loose her I will die..."
Salem shuru yayi yana tunanin Khalid, yasan

39 / 44