Advertisements
Chapter 22 Reading ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ZAKISAN KONI WAYE by ummu maryam

Author :  ummu maryam Category :  Complete Novels

Chapter   22 / 44

63K to 66K   out of 130.5K words

zata aura...." Tawa da turo baki tayi
"To mami in ya nuna wacce yakeso...sauran basu jin haushi?..." Dariya mami tayi
"Haushin me?...ai sunsan ba wurin su yazoba..kawai dai alada akebi"
"To mami yanzu Wanda zaizo wurin wa zaizo?"
"Bansani ba..tunda bamu Dade a palace ba" shuru tayi batace komai ba kuma bata mike
ba
"Dalla ki taso mu tafi.." Tima ta fada mata, juyawa tayi ta galla mata harara
"Ban zuwa..."
"Come on..follow her!" Mami ta daka mata tsawa, da sauri ta mike ta bi bayan tima.
Suna zuwa duk suka fara zolayanta suna cewa
"Omo Hausa oyoyo..." Tawa Dan murmushi karfin hali tayi Don ko kadan basu bata
haushi, kayan ta duba taga wani beautiful Arabian gown black my golden stone ta
dauka, batayi wasting time ba ta koma side dinshi.

Around 7pm mami ta tafi side din oba kaman yanda ya bukata ta dinga zuwa suna hiran
bayan rabuwa, tana zuwa yana dawowa daga masjid, kneeling tayi ta gaidashi sannan
ta zauna suka fara hira kaman yanda suka saba, bayan kaman minti ashirin mami tace
"Yauwa...bami..wai waye zaiyi aure cikin yaran mu?" Oba Dan daria yayi
"Nima nan bansani ba..amma abinda yafi bani mamaki shine yanda akayi Dan Yusuf
sulaiman ya ga daya daga cikin jikokina..." Da sauri mami tace
"Pami you mean Salem Yusuf sulaiman ne zaizo ?"
"Eh...ko kin sanshi ne...?" Mami shuru ta danyi sannan ta fara bawa oba labarin
abinda ya faru tsakanin tawa da Salem har zuwa lokacin da Umma Salem tasa aka dauko
mata tawa ta ja mata kunne ta rabu da Salem, mamakine kwance kan fuskan oba
"Hmmm..wonder shall never end..so saboda yarki sukayi sasanci tsakanin mu?"
"I think so bami" har lokacin oba bai bar mamaki ba,
"Allah mai iko... Ashe rabon ki haifi Matan the richest man in Africa yasa kika
bijirewa umarni na..." Mami shuru tayi tana tunanin ko oba baiji abinda tace gameda
Umma Salem ba, Ahankali tace
"Bami..gaskiya na yarda yanason ta kuma itama tana son shi... Kuma tunda sunyi
kokarin gani zaman lafiyanmu Dana hakura ta aureshi.. Saidai matsalan uwarshi
batason danta ya auri wata yaren..." Oba shuru yayi kaman sai yanzu ya saurari
abinda mami ta fada da kyau
"Ah ah..kai ai danasan haka zance yake da ban basu daman zuwaba..." Shuru yayi for
a moment sannan yace
"Kuma gaskiya aure baya dadi indai uwa ta nuna ranshi son auren..sannan ko kadan
bamu son abinda zai hana yaranmu jindadin zaman auren su..." Ahankali mami tace
"Yanzu bami.. Meye abinyi..."
"Kinsan we are people with principles sannan bamu karamin magana don haka bazamu
hanasu zuwa ba...saidai dasun zo ta nuna bata sanshi ba...so later I can have a
discussion with them..."
"OK pami" hira suka cigaba dayi amma oba sai mamaki wannan abuba.

Sai around nine ta koma part dinsu, afalo ta tadda tawa ta tafka uban tagumi, zama
tayi gefen ta, tawa kaman jira take ta kwantar da kanta kan kafan mami, Ahankali
mami tace
"Habibty..."
"Na'am mami"
"Inason duk Wanda yazo...da an tambayeki kin sanshi kice Aa..." Da sauri ta daga
kanta tana yiwa mami kallon tuhuma
"Mami waye zaizo?"
"Kawai just do what I said" tawa maida kanta tayi ta kwanta, kaman an chunkuleta
ta mike zaune sannan tace
"Mami in Salem nefa?" Mami kallon mamaki tayi mata sannan tace
"Ko waye.. After all ko Salem din ne tunda kinsan uwarshi batason aurenku zaki
yarda?.." Ahankali ta girgizawa mami kai
"Good" mami ta fada sannan mike tare da rikewa tawa hannun ta kaita bedroom dinta
ta kwantar daita tare da rufe mata blanket sannan ta koma nata bedroom. Tawa kam
tana dauke da wayan mami kasan riganta. Kiran Salem kawai take jira.



Ameera kam da tana ganin tunda Salem ya bata kudi zata samu saukin rayuwa amma sai
tafi jin dadin zama da hinde kan komai daya bata, gani take zaman kadaici nan zai
Iya zama ajalinta, in dare yayi ko fitsari zai kasheta bata iya fita tayishi,
kullum cikin kuka take, datayi waya da mom tana Dan samu sauki koma har yau mom
tambayanta take abinda ke damunta am sai tace ba komai.
Yau around six taje bakin gate tayi knocking
" ya akayi?" Ahankali tafara kuka tana cewa
"Dan Allah ga 150k Ku kyaleni in tafi.." Shuru sukayi suna kallon juna, ameera adua
take Allah yasa su amince, dayan girgizawa danuwanshi kai yayi sannan
"Bamu Iya cin amanan uban gidanmu ba..." Ameera dora kai tayi kan gate tana kuka
"To Dan Allah Ku kiramin hinde...please"
"Oga yace kar akara bari ta shigo gidan nan.. So please ki bar damun mu..." Ameera
kuka tacigaba dayi saida takai kusan minti talatin gurin sannan tace
"Please.. Na rokeku... Ku bani number sir Salem...". Wani dariyan raini hankali
suka fara sannan daya daga cikin su yace
" bamu dashi" cikin kuka ameera tace
"Wallahi in baku bani number shiba zan kashe kaina..." Wani sabon daria suka farayi
ta bugi kofan da stone
"You idiots think am joking?.." ta fada tana dukan gate din kaman zata cire shi,
banza sukayi daita, tafi minti ashirin tana dukan gate, gani sukayi tafara tara
masu mutane, daya daga cikin su ya koma gefe yayi dialing number Salem.


Salem na dawowa daga aiki ya shiga mansion dinshi ya cire kayan jikin shi ya shiga
wanka, yana fitowa wayan shi ya fara ringing, bai daukaba har ta tsinke saida ya ya
kara ringing sannan yayi duba, unknown number ne cos bai saka sunan su ba, Dan
murmushi yayi don yana tunanin tawa CE take kiranshi da wata number, picking yayi
yajinamiji yayi mashi sallama, fuska daure ya amsa
"Waye kai?.. And who gave you my direct number..." Daga chan bangaren akace.
"Sa nine..." Mutumin yayiwa Salem describing kanshi sannan ya fada mashi abinda ke
faruwa, tsaki yaja sannan yace
"Ta kashe kanta..." Katse wayan yayi ya ajiye ya koma gaban mirror ya fara shafa
mai, ringing wayan ya fara kuma, afusace ya dauki wayan yayi picking
"Kina wasa dani ko!?"
"Sir kayi hakuri.. Wallahi yarinyan nan tana Iya hurting kanta, tafi hour tana buga
kanta da gate..cewa take dole yau sai tayi magana da kai.." Salem fursa iska yayi
"Bata wayan" da sauri ya bude gate ya mikawa ameera wayan.

Ameera na amsan wayan tayi kneeling kaman yana ganin ta tana kuka tafara cewa
"Sir Dan Allah... Kayi hakuri ka maidani gidan mu...wallahi am now a good
person..."
"Ke!..." Ya daka mata tsawa da sauri ameera ta kama bakinta
"Don't you ever speak to me on phone... Don't test me...ki bar ganin ina yimiki
sauki..wallahi zan Iya yimiki abinda har ki mutu bazaki manta mai suna Salem
ba....."
"Sir Dan Allah kayi hakuri... Am on my knells... Forgive me so that Allah will
forgive you.. Wallahi this loneliness is killing me...."
"Fuck you and loneliness... " har ya kusa katse wayan, ameera cikin sanyin murya
tace
"Sir please.. Tell them to call hinde for me...in har kayi min wannan.. I promise
to be calm till you free me..."
"Akira maki hinde so that tayi maki asiri...."
"No..no. Sir..I know am bad..but not that bad..." Bata idaba ya katseta dacewa
"Give those guys the phone.. Your voice sounds terrific... Bitch" ameera sabon kuka
tafara ta mikawa mai waya wayanshi sannan Salem yayi mashi umarni da kira hinde and
ya cigaba da barinta tana shiga gidan, yana kaiwa nan ya katse wayan tare da
wullata kan gado ya koma abinda yakeyi.

Bayan kaman minti ashirin hinde ta shigo gidan, yau ameera bata gan kazanta taba ta
fada jikin ta tana kuka, wani irin runguma tayi mata kaman her life depends on
holding her. Hinde ma rungume ta tayi tana rarrashin ta..
Hmmm haryau kayan da ameera tabawa hinde sune ajikinta kuma da alaman bata taba
wanke su amma ahaka ameera ta rungume ta. I think she's progressing.
[10/8, 12:06 AM] Fadila S. Takko: ❤
ZAKISAN KONI WAYE


®zuwairat( ummu maryam)

4⃣7⃣

Aranan hinde gidan ameera ta kwana kuma another amazing thing is that tare sukaci
kayan dadi suka sha juice, imagine ameera eating from the same plate with hinde.
Kallon ta tayi tafara cewa
"Ai kwana ki gamo nayi gidan nan" inji hinde dake tura wani katon biscuit cikin
bakinta, ameera dariya tayi
"Gamo kuma?.."
"Eh aradu..."
"Yaushe kenan ?.." Ta tambayeta tana bude sabon kwalin biscuit don hinde ta cin
sauran data rage,
"Ranan da nazo nan da baki da lafiya fita hura maki wuta...ai Dana fita da gudu ban
kara tsayawa koina ba sai gidan babanmu..sai da yayimin aduoi sannan na dawo gida"
cikin tsoro ameera tace
"Ya abun yake?.." Ta fada tana zaro idanuwa, hinde daukan kwalin ready to drink
custard tayi ta kafa kai, saida ta ji babu saura sannan ta ajiye shi gefe tayi
gyatsa ta goge bakinta
"Ai wani Abu na gani fari fat daga kai har katsa...babu Dan Adam mai kyaun wannan
abun saidai aljani...kuma kin sanme..." Da sauri ameera tace
"Aa.."
"dana tambayeshi mutum ko aljani..sai yace min aljani..."
"Jikin abune fari kal?..ko yaya?"
"Aa..shaddan jikinshi ne fari.. Sannan shi kanshi fari kaman shaddan..." Daria
sosai ameera ta farayi kaman ba itaba, hinde baki ta bude tana kallon ta don tunda
suke tare bata taba ganin ta haka ba
"Lafiya?" Ta tambayeta, ameera daria tacigaba dayi har saida ya isheta sannan tace
"Ai wannan ba aljani bane..Wanda ya ajiye ni nan ne.." Hinde baki ta kara wangalewa
"Kina nufin wannan mutumin shine mijinki?.." Ahankali ameera ta girgiza mata kai
"Aa..shine Wanda ya ajiye ni..."
"Kaman ya wanda ya ajiyeki...ba auren ki yayi ba?" Ameera Dan jinginawa tayi da
bango tana lumshe idanuwa Ahankali sannan tace
"Ai gwara in bar kiranshi da mijina..saboda daya yi aure rabuwa zamuyi.." Da sauri
hinde ta gyara zaman ta
"Wallahi Sam ban gane ba..."
"Ba da chan na fada maki Dan ya dauki fansan abinda nayi mashi ya aureni ba?..."
Cikin sanyin jiki hinde ta gyadawa ameera kai, Ahankali ameera tabawa hinde labarin
abinda ya faru tsakanin ta da Salem har izuwa yanzu,
"Subhanallahi.." Hinde ta dinga maimaitawa
"Yarnan kinyi wauta...kinci saa ba aljani bane..don da in bai kashekiba da wahalan
ki yafi haka...gaskiya ba kyau wulakanci... Ko kadan bashi da riba sai wahala..
Wallahi talakan yau mai kudin gobe ne sannan wani mai kudin yau talakan
gobene...gashi yanzu wannan mutumin mai kama da larabawa zai rabu dake..." Tunda
hinde tafara magana ameera ke kukan danasani
"Nidai inayi maki adua in zamanki dashi alkhairi ne Allah ya huci zuciyanshi ya
yafe maki...in kuma sabanin hakane ina baki shawaran kar ki kuskura ki Kara
wulakanta mutane... In kin San wani baki San wani ba..mutum sai Allah.. Wannan ya
zame maki darasi da kuma masu hali irin naki" ameera kara fadawa tayi jikin hinde
tana cewa
"Wallahi banason zama dashi don ranan dayazo nan...ya nuna min wata ta amshe dukkan
zuciyanshi.. Kawai ki tayani aduan Allah ya fiddani gidan nan lafiya.. Kuma Allah
ya bani wani na gari" hinde bayan ta ta dinga shafawa tana bata hakuri.



Salem kam yana gamawa ya tafi masjid da guards dinshi, suna dawowa sukayi dinner
waje kaman yanda suka saba sannan suka koma masjid,bayan sun dawo suka zauna nan
waje suna hira kaman bashi na don wani irin annashuwa yakeji in ya tuna ya kusa
ganin tawa, sai wajen 9:30pm ya koma part dinshi yana shiga bedroom ya kara wanka
ya fito amma wannan Karin bai shafa mai, guys come and see packs fatan jikinshi
yafi na fuskanshi haske over, zaune yayi kan gado tare da dora kafunshi har lokacin
daure yake da towel wayan shi ya dauka yana cewa
"Let me make you cry a little bit" yafada yana biting lower lip dinshi, bayan
ringing kaman sau shida tayi picking da alaman tafara bacci, cikin wani irin sexy
voice tayi mashi sallama, lumshe idanuwa yayi sannan ya fara zolayanta, yanda yake
magana kaman da gaske yake, sai daria zalunci yake, aikam ko minti goma basu kai da
fara wayan ba ta fashe da kuka,
"Yes" Salem yafada kasan makoshinshi kaman Wanda yayi winning jackpot, don he is
finding her cry amusing baisan ita she's serious ba, shima kuka karya ya farayi
yana cewa
"I can't wait to make you cry under me..." Da sauri tawa tayi shuru tace
"Me kace?.."
"Nothing..." Kuka ta cigaba dayi
"Kukan me kike kuma?.."
"Ai nasan dakayi aure bazamu kara irin wannan wayan ba.." Daria Salem yayi sannan
yace
"Da gaskiyan ki..you better cry..don in nayi aure we will be doing something more
fun..." Cikin kuka tace
"Kaman me?" Shuru yayi for a few seconds sannan yace
"Kaman tearing each other from Leda.. " ya fada cikin whisper, tawa Sam bata gane
inda ya dosa ba
"Who is tearing whom?.." Dan daria Salem yayi
"Me tearing you..." Sabon kuka ta fara don ita tunanin ta bai kai wajen ba, sunfi
hour uku suna hira, da ta fara daria don jin dadi hira sai ya takulo maganan da
zai sata kuka.

Haka kowa yacigaba da rayuwa cikin jindadi don yanzu ameera ta maido kumarinta
sosai don yanzu sai tabawa hinde kudi t sayo masu Kazan Hausa kaman hudu suyi
pepper soup suci har da yaran hinde.

Salem kam sun Riga sun kammala shirye2 tafiya kwara kuma su uncles dinshi basu nuna
rashin jin dadin zabin Salem ba, don Wanda Abba biyu da kuma kannenshi biyu zasu
bisu, Salem taso yaje da Khalid yaga princess dinshi amma ance a wannan zuwan farko
baa zuwa da aboki don tafiyan na iyayene sai kuma shi saurayin.

Tawa kam ta kara haske sosai har mami tana tadan ta bar shafa man don duk Wanda
yasanta last three weeks inya ganta bazai ganeta, yanzu ta kwana biyu bata shafa
maiba amma skin dinta bai bar radiant glowing ba.

_The Saturday_

Da wuri su Salem da Abba da uncles dinshi suka bar yola kasancewan a yola ya kwana,
sanye yake cikin white shadda don yawanshi native wears dinshi farareni, sai black
cap sannan ya dora siririn corporate speck, ya mugun hadu kuma ga wani annashuwa
dayakeyi don har yanzu bai yarda yau zaiga princess dinshiba. Abba ya kira OBJ ya
jirasu chan kwara state government house, haka akayi don chan suka tada OBJ da wasu
manyan kasa guda biyu, Salem kneeling yayi ya yiwa obj godiya ta mussanman, dagoshi
yayi ya rungume shi yana nuna jindadinshi da Salem zai auri yaryarensu, fitowa
sukayi daga government house , Salem gani yayi ana zuba manyan wine bayan wani
white range rover, kallon mamaki daya keyiwa kayan ne yasa OBJ yi mashi bayanin
cewa dole sai an kaiwa surukai drinks da goro a zuwa na farko. Abba godiya yayi
mashi.

A palace kam a gama komai har da abincin akayi kala2 don su waina da tuwon shinkafa
akayi, wani katon dinning hall mai dauke da dogon dinning table aka jera abincin.
Yan mata kam sunsha kwalliya suna parts dinsu, around 12:30 su Salem suka karasa
palace, daka gan wurin kasan da akwai naira awajen don ko kadan bashi da alakada
inda talaka ke zama, Dan ajiyan zuciya yayi yana tunanin "yarinyan da gani at the
road side tana saida abinci is now leaving here... Alhamdulillah.. Dont neglect
people cos some are beyond your expectations.." Ya fada cikin ranshi, daidai
lokacin da suka shiga inda oba da kins men dinshi suke hakamce kan kujeruna
alfarma, dukan su cire hulunansu sukayi tare da takalmansu Salem speck din
fuskanshi ya cire, dukan su kneeling sukayi suna kwansan gaisuwa, cikin murna oba
da mutanen shi suka tarbesu kaman ba wata akasa, bayan sun zauna suka kara gaisawa
sosai sannan oba ya mike dukkan su suka mike, hanyan dinning hall ya bi suka bi
bayan shi, Salem sai Dan waige2 yake ko zai ga princess dinshi tana dan lekosu,
zama kowa yayi wasu guys suka fara serving dinsu, Salem kam ba haka yaso, shi kawai
yaga Tawakaltu.

Tawa kam suna gama breakfast tayi wanka, ko mai bata shafa ba ta koma tayi
kwanciyan ta, bata kara sanin abinda ke faruwa cikin palace ba, harsu Salem suka
shiga palace tana chan kwance tana bacci ga azaban ciwon kai da take fama dashi don
ba karamin kuka Salem ya Sara ba daren jiya, duk yan mata palace sunyi kwalliya
amma banda tawa, sai around 1pm tima ta shigo ta tadata taje ta shirya, hannun tima
ta kama ta dora gaban goshinta
"Feel my temperature... Am sick" Ahankali tima ta ji yanda kanta ke harbawa
"Sorry.. Ki zo ki shirya tunda ba wani wasting of time akeba..." Ahankali tawa tace
"Can't I just stay?" Da sauri tima ta girgiza mata kai
"No..it's not allowed.. Please kizo mu tafi don bakin sunzo har sunci abinci sun
tafi masjid da su dawo zaa fara kiranmu.." Tawa bata kara cewa komai ba tamike ta
dan leka falo taga ba mami
"Ina mami take?" Ta tambayi tima
"Tana cikin main house" bata Kara cewa komaiba ta koma bedroom ta shiga wanka, few
minutes later ta fito da alwallah Sannan tayi sallah.
Undies tima kallon ta tayi tace
"Sis wallahi kina da bikini body... Irin wannan shape haka..." Bata kalleta ba,
Arabian gown data dauko ta zura sannan ta yafa falo tayi zamanta, tima binta tayi
ta tsaya tana kallon ikon Allah,
"Ke tashi muje ko light makeup ne ayimaki..." Ahankali ta girgiza mata kai
"Ban zuwa..." Janta tima tayi sannan tace
"Ai ba anan zaki zauna ba...corridor nake next to palace zamu zauna mu jira kiran
kins men..." Dan tsaka taja sannan ta mike, suna fita yayi daidai da shigo wansu
Salem daga inda compound masjid yake, kaman ance ya daga, aikam daga nesa ya hango
tawa, yana tafiya yana kallon ta, sai mamakin yanda ta koma yake, don ba karamin
kyawunta ya ganiba, sannan ya ga ramanta, kaman yaje ya dauketa yakeji, yana tafiya
yana tuntube, itakam tawa batasan yanayi ba don kanta kasa tima na rike da hannun
ta, yanda Salem ke kallon wurin yasa su Abba da uncles maida hankalinsu wajen, Dan
murmushi Abba yayi sannan daya daga cikin uncles dinsh yadan bugi bayan shi, Salem
daria yayi ya kauda kanshi, tima dai ta gansu Dan murmushi tayi
"Kai..babe wancan kaman sir Salem.." Gaban tawa mugun faduwa yayi, da sauri ta daga
kanta don ganinshi amma har sun shige, cikin ranta tace
"Me zai kawo sir Salem nan". Cikin balcony da su Salem suka bi suma sukabi sai ta
tsinci kamshin turarenshi wurin, waige2 tafarayi sosai, babu kowa wurin sai suka
shiga inda sauran yan matan ke zaune mai kwalliya tana yi masu kwalliya, zolayanta
suka fara as usual, ko kallon su batayiba ta zauna, mai kwalliya wurin ta tazo zata
fara yimata kwalliya, girgiza kanta tayi
" kaina ke ciwo"
"Sorry.." Suka cemata dukkan su sannan deeja tace
"Ai dole a dan shafa maki ko wet lip ne..." Bata kara cewa kala ba Matan tafara
shafa mata makeup, amma har cikin ranta batason kwalliyan.

Sul Salem na komawa oba yasa aka kirawo daya daga cikin yanmatan, Salem dake
tunanin ganin tawa sai yaga wata tayi kneeling amma kanta kasa, cikin zolaya daya
daga cikin kins men yace
"Wannan itace?.." Ahankali Salem ya girgiza kai, daria dukkan su sukayi sannan
yarinyan ta mike ta bar wajen. Watace takara shigowa aka sake tambayan Salem yace
no, cikin zuciyanshi sai cewa
Wannan wane irin iskanci ne...ai wannan rainin hankali ne..." Ya fada cikin
zuciyanshi, watace takara shigowa aka tambayeshi itace still ya girgiza masu kai,
haka yanmatan suka dinga shigowa har yazo kan tawa, itadai tawa saita tsinci kanta
da mugun faduwa gaba don bata taba irin wannan abun ba, jikin ta na Dan rawa
tashiga ciki, ko tsakiyan bata kaiba tayi kneeling tana jiran a sallameta, Salem na
ganin ta ya saki ajiyan zuciya, mutumin kallon shi yayi
"Wannan itace?.." Ahankali Salem yace
"Yes.." Yana kallon yanda tawa ta Dan zaro ido don tawa tunani take ko

22 / 44