Author : Ayshatuuu Category : Complete Novels
ta Ina
zaiga hasken rayuwa, shida farin ciki se temporary. Maganganu irir iri marasa Dadi
hakan ba karamin Bata ran Junaidu yayi ba dukda shi dama kullum zuciyar shi a kusa
take, kiris kawai yake jira ya aiwatar da abinda yayi niyyar. Wukar dake gefen
wandon shi ya zaro ya nufi Musa Wanda kumfar Baki tasa Bai ma Ankara da abinda ke
tunkaro shi ba. Yana zuwa ya samu shafce shi a hannu, ai se jini yace bani guri,
Musa ya durkusa tareda rike hannun ya saki kara saboda azabar zafin da ya ratsa
kanshi. Ya maida wukar ya cigaba da aikin shi Yana ganin yadda mutane suka taru
Amma ko a jikin shi, normally ya kamata ya gudu Amma ko a jikin shi ya cigaba da
aikin gaban shi, Wanda suke gurin Suka tafi da Musa asibiti bayan an fadawa cops ai
Babu jimawa sukai raiding gurin Basu Sha wahala suka cafke Junaidu se station,
wannan Karan shi ne Karo na uku da ya Shiga , Dan hakan ko damuwa baiyi ba Amma
yasha azaba a hannun su kamar zasu kashe shi Dan duk sun San shi. A karshe ya kusa
sati biyu sannan ana compiling case din zaa kaishi court kawai aka zo da safe aka
bude shi ba Wanda ya Masa magana ya fito ya karkade jikin shi, Yana zuwa station ya
samu Safiyyu ya hakimce Yana mishi murmushi,
" Yallabai ya fito"
Ya mike ba tareda yace Musu komai ba ya fita Junaidu ya bi bayan shi shima baice
uffan ba, wata mota suka shiga me Asalin kyau, baiyi mamaki ba Dan yasan Babu
abinda zai yiwa Safiyyu wahalar mallaka a duniyar nan. Suna zuwa wani gida can
gefen inda suke zaune, mamaki sosae Junaidu ya dinga Yi na yadda akai kayan shi ya
dawo gidan, Safiyyu ya dube shi yace
" Kayi wanka, zaa kawo maka abinci se kazo na fada maka"
Har zai fita yaji Junaidu yace
" Yanzun nake son jin komai!"
Safiyyu ya tsaya yana tattara babbar rigar jikin shi ya daura hannun shi akan sofar
kwaya daya Tak dake dakin yace Masa Bayan an Kama shi an tafi dashi, se shugaban su
na garage ya Kore shi a aiki, Safiyyu na bacci Yan unguwan thugs suka shigo suka
balle shagon Junaidu Suka dinga Masa watsi da kayan shi, Dole tasa Safiyyu ya saya
wannan gidan ya dawo da kayan Junaidu zaman. Haka suka fara Zama komai Safiyyu ke
providing, shi Kuma Junaidu sede yaci dake duk haukan shi Yana da zuciyar nema yasa
ya takura ya samu Safiyyu akan shifa Yana son gaskiya ya samu wani aikin, Yana son
Tara kudi, Safiyyu ya nuna Masa hakan ai ba matsala bane zai bashi jari ya fara,
Haka ya bashi jari Amma shi Kuma se ya rasa me zaiyi Dan shi sanaar da ya iya
kanikanci ce kawai, ganin zai kwari kanshi yasa ya samu Safiyyu yace shi Bai San me
zaiyi da wannan kudin ba, yayi dariya yace ya bashi a sati zai dawo Masa da kudin
da zai ishe shi bude garage, Junaidu yyai dariya yace ai abune da bazai taba yiwuwa
ba, a Haka Suka bar maganar. Kwanaki goma se gashi Safiyyu ya dawo da kudin da Suka
says fili, spare parts da sauran kayan gyara, Junaidu ya dinga tambayar shi yadda
akai? Sede ya kalleshi proudly yace
" Ai na fada maka ka bani lokaci"
Junaidu ya kalli Safiyyu yace
" Tsoro kake bani"
Safiyyu yayi dariya yace
" kamar yadda ni kaina tsoro kake bani"
Junaidu ya kwashe da adriya wadda ko kadan Bata Masa kyau ba saboda Bai ma Saba Yi
ba, mostly murmushi ne shima se ya Dana wani tarkon ko Yana hada mugunta. A hankali
ya samu Yara Suka fara aiki a sabon gurin, dukkansu se Suka Saba da yanayin daure
fuskar shi, cikin kankanin lokaci gurin yayi fice Junaidu buri ya fara cika, sede
hakan Bai Masa ba yafi son yafi Haka, yafi son bawai kazaure kawai ba har jahohin
iyaka se sun San da zaman shi da Kuma sanaar da yake, hakan yasa ya samu Safiyyu ya
fada mishi Bayan sati Suka dauki hanyar Niger a wani kauye gari karkashin maradi
Dan Issa, acan wata irin kebantaccen guri ne Wanda gaba daya Babu kowa it's totally
deserted, cikin Sahara nan wata bukka take ita daya, sun Sha tafiya kafin Suka Isa
wajen bokan Dan wannan ba malami bane, sun Jima a tare ya bawa Junaidu saa sannan
suka sallame shi Suka fito. Bayan nan tabbas yasan yaje gurin malami kafin wani
lokaci yayi kudi, yayi fice ko Ina kaje zancen gurin gayranshi ake, a hanakli
Safiyyu yayi exposing dinsa to drug selling, ya fara harkar safarar kwayoyi Dan
hakan ya Tara arziki na ban mamaki, Babu Wanda ya taba tunanin Yana safarar
kwayoyi, bokan su ya tabbatar musu bazaa taba Kama su ba. A shekara ta takwas ya
fara neman aure cikin kazauren, daya tashi se ya tafi gidan manya, gidan sarauta
sede babanta na fara bincike akan shi ya dakatar dashi, duk yadda yake tunanin zai
samu aure a garin Abu ya faskara, da zarar anji labarin shi ne to se a dakatar. Ya
girma shekaru sunja, kana kallon shi zakaga a confident man, bazaka taba hango daya
daga cikin halayen shi ba Banda girman kai, yadda yake tafiya Yana bada Fadi, zakai
tunanin titi ya Masa kadan, Kan shi baya taba sauke shi a kasa sede ya daga sama
Yana tafiya. Akwai yarinyar da ya nema Khadija a Roni, magana tayi nisa sosae ,
watarana yaje zance, gashi da farin jinin Yan Mata sede idan baicw Yana so ba, wasu
ma har bin shi suke Haka kallon farko idan mace batai Wasa ba zata iya crushing
dinsa ko ma tayi falling Masa gaba daya. Mahaifin ta yazo wuce wa cikin gida ya
dawo daga aiki, Junaidu ya Mike kafa Kai kace Dan basarake ne ya hakimce Yana hura
hanci, ita Kuma tana zaune gefen shi fuskar ta da dimbin farin ciki tana ta Masa
Hira. Baban na zuwa ta mike ta Masa barka da zuwa, yayinda Junaidu ko kallon shi
baiyi ba, kafar shi daya Mike yaki tankwashe ta a Haka Baban ya tsallake shi ya
wuce, ya Kara fitowa bayan wani lokaci hakance ta kasance. Tana komawa gida yace ai
zancen aure ya tashi.
AFIYYA
One year leap!
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 First bank of Nigeria Aisha Hassan
kwalam, send evidence of payment to 0906346725824
Ya Jima a tsaye Yana kokwanton abinda zaiyi, shi duk abin shi yasan maciji is a no
place for him, Amma ta Yaya gayen ya dauki wannan macijin ya murde Masa Kai, ya
haska fitilar wayar shi yaga tabbas ga ga macijin a yashe a kasa Kai daban Haka
gangar jikin daban, ya juya da sauri ya nufi daki ya rufe, yeah shi yasan he's bad
idan ana zancen bad guys yasan a kaf kazaure Yana sahun farko to Amma akwai
abubuwan da shi yasan bazai iya tunkarar su ba. Hakan yasa ya daina shiga sabgar
shi, duk inda yasan zasu hadu ya daina. Kwatsam Yana aiki wani yammaci fada ya hada
su shida wani abokin aikin shi, Kuma a gaskiya wancan ne bashi da gaskiya tunda
Junaidu idan ka dauke oga zai iya kwana uku ko kanzil Bai cewa wani ba, abinda ya
kawo shi kawai yakeyi, kawai Dan ana hirar yanmata da Kuma aure se gayen yace ai
wallahi ko kanwar shi zatayi kwantai bazai bawa me Hali irin na Junaidu ba, shi
Kuma Junaidu fitowar shi kenan daga kasan wata mota, karaf maganar ta shiga kunnen
shi, Yana zuwa kawai Bai ma musu magana ba ya cakumo wuyan rigar shi ya Kai Masa
naushi a Baki, Wanda yayi sanadin fashewar bakin jini ya fara zuba. Duka suka taru
suna kokarin raba su Wanda da kyar suka samu Suka babanbare rigar Musa daga hannun
Junaidu, ya maka Masa harara sannan ya koma ya cigaba da aikin shi, kowa ya Kama
abinyi ai Musa se ya fara zage zage Yana fadin ai duk sunsan komai, shi Wanda
iyayen shi suka tsine Masa Suka Kore shi, baya sallah baya zuwa massalaci, ta Ina
zaiga hasken rayuwa, shida farin ciki se temporary. Maganganu irir iri marasa Dadi
hakan ba karamin Bata ran Junaidu yayi ba dukda shi dama kullum zuciyar shi a kusa
take, kiris kawai yake jira ya aiwatar da abinda yayi niyyar. Wukar dake gefen
wandon shi ya zaro ya nufi Musa Wanda kumfar Baki tasa Bai ma Ankara da abinda ke
tunkaro shi ba. Yana zuwa ya samu shafce shi a hannu, ai se jini yace bani guri,
Musa ya durkusa tareda rike hannun ya saki kara saboda azabar zafin da ya ratsa
kanshi. Ya maida wukar ya cigaba da aikin shi Yana ganin yadda mutane suka taru
Amma ko a jikin shi, normally ya kamata ya gudu Amma ko a jikin shi ya cigaba da
aikin gaban shi, Wanda suke gurin Suka tafi da Musa asibiti bayan an fadawa cops ai
Babu jimawa sukai raiding gurin Basu Sha wahala suka cafke Junaidu se station,
wannan Karan shi ne Karo na uku da ya Shiga , Dan hakan ko damuwa baiyi ba Amma
yasha azaba a hannun su kamar zasu kashe shi Dan duk sun San shi. A karshe ya kusa
sati biyu sannan ana compiling case din zaa kaishi court kawai aka zo da safe aka
bude shi ba Wanda ya Masa magana ya fito ya karkade jikin shi, Yana zuwa station ya
samu Safiyyu ya hakimce Yana mishi murmushi,
" Yallabai ya fito"
Ya mike ba tareda yace Musu komai ba ya fita Junaidu ya bi bayan shi shima baice
uffan ba, wata mota suka shiga me Asalin kyau, baiyi mamaki ba Dan yasan Babu
abinda zai yiwa Safiyyu wahalar mallaka a duniyar nan. Suna zuwa wani gida can
gefen inda suke zaune, mamaki sosae Junaidu ya dinga Yi na yadda akai kayan shi ya
dawo gidan, Safiyyu ya dube shi yace
" Kayi wanka, zaa kawo maka abinci se kazo na fada maka"
Har zai fita yaji Junaidu yace
" Yanzun nake son jin komai!"
Safiyyu ya tsaya yana tattara babbar rigar jikin shi ya daura hannun shi akan sofar
kwaya daya Tak dake dakin yace Masa Bayan an Kama shi an tafi dashi, se shugaban su
na garage ya Kore shi a aiki, Safiyyu na bacci Yan unguwan thugs suka shigo suka
balle shagon Junaidu Suka dinga Masa watsi da kayan shi, Dole tasa Safiyyu ya saya
wannan gidan ya dawo da kayan Junaidu zaman. Haka suka fara Zama komai Safiyyu ke
providing, shi Kuma Junaidu sede yaci dake duk haukan shi Yana da zuciyar nema yasa
ya takura ya samu Safiyyu akan shifa Yana son gaskiya ya samu wani aikin, Yana son
Tara kudi, Safiyyu ya nuna Masa hakan ai ba matsala bane zai bashi jari ya fara,
Haka ya bashi jari Amma shi Kuma se ya rasa me zaiyi Dan shi sanaar da ya iya
kanikanci ce kawai, ganin zai kwari kanshi yasa ya samu Safiyyu yace shi Bai San me
zaiyi da wannan kudin ba, yayi dariya yace ya bashi a sati zai dawo Masa da kudin
da zai ishe shi bude garage, Junaidu yyai dariya yace ai abune da bazai taba yiwuwa
ba, a Haka Suka bar maganar. Kwanaki goma se gashi Safiyyu ya dawo da kudin da Suka
says fili, spare parts da sauran kayan gyara, Junaidu ya dinga tambayar shi yadda
akai? Sede ya kalleshi proudly yace
" Ai na fada maka ka bani lokaci"
Junaidu ya kalli Safiyyu yace
" Tsoro kake bani"
Safiyyu yayi dariya yace
" kamar yadda ni kaina tsoro kake bani"
Junaidu ya kwashe da adriya wadda ko kadan Bata Masa kyau ba saboda Bai ma Saba Yi
ba, mostly murmushi ne shima se ya Dana wani tarkon ko Yana hada mugunta. A hankali
ya samu Yara Suka fara aiki a sabon gurin, dukkansu se Suka Saba da yanayin daure
fuskar shi, cikin kankanin lokaci gurin yayi fice Junaidu buri ya fara cika, sede
hakan Bai Masa ba yafi son yafi Haka, yafi son bawai kazaure kawai ba har jahohin
iyaka se sun San da zaman shi da Kuma sanaar da yake, hakan yasa ya samu Safiyyu ya
fada mishi Bayan sati Suka dauki hanyar Niger a wani kauye gari karkashin maradi
Dan Issa, acan wata irin kebantaccen guri ne Wanda gaba daya Babu kowa it's totally
deserted, cikin Sahara nan wata bukka take ita daya, sun Sha tafiya kafin Suka Isa
wajen bokan Dan wannan ba malami bane, sun Jima a tare ya bawa Junaidu saa sannan
suka sallame shi Suka fito. Bayan nan tabbas yasan yaje gurin malami kafin wani
lokaci yayi kudi, yayi fice ko Ina kaje zancen gurin gayranshi ake, a hanakli
Safiyyu yayi exposing dinsa to drug selling, ya fara harkar safarar kwayoyi Dan
hakan ya Tara arziki na ban mamaki, Babu Wanda ya taba tunanin Yana safarar
kwayoyi, bokan su ya tabbatar musu bazaa taba Kama su ba. A shekara ta takwas ya
fara neman aure cikin kazauren, daya tashi se ya tafi gidan manya, gidan sarauta
sede babanta na fara bincike akan shi ya dakatar dashi, duk yadda yake tunanin zai
samu aure a garin Abu ya faskara, da zarar anji labarin shi ne to se a dakatar. Ya
girma shekaru sunja, kana kallon shi zakaga a confident man, bazaka taba hango daya
daga cikin halayen shi ba Banda girman kai, yadda yake tafiya Yana bada Fadi, zakai
tunanin titi ya Masa kadan, Kan shi baya taba sauke shi a kasa sede ya daga sama
Yana tafiya. Akwai yarinyar da ya nema Khadija a Roni, magana tayi nisa sosae ,
watarana yaje zance, gashi da farin jinin Yan Mata sede idan baicw Yana so ba, wasu
ma har bin shi suke Haka kallon farko idan mace batai Wasa ba zata iya crushing
dinsa ko ma tayi falling Masa gaba daya. Mahaifin ta yazo wuce wa cikin gida ya
dawo daga aiki, Junaidu ya Mike kafa Kai kace Dan basarake ne ya hakimce Yana hura
hanci, ita Kuma tana zaune gefen shi fuskar ta da dimbin farin ciki tana ta Masa
Hira. Baban na zuwa ta mike ta Masa barka da zuwa, yayinda Junaidu ko kallon shi
baiyi ba, kafar shi daya Mike yaki tankwashe ta a Haka Baban ya tsallake shi ya
wuce, ya Kara fitowa bayan wani lokaci hakance ta kasance. Tana komawa gida yace ai
zancen aure ya tashi.
AFIYYA
One year leap!
AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 First bank of Nigeria Aisha Hassan
kwalam, send evidence of payment to 0906346725823
Shekaru goma sun wuce a bangaren shi, Yana ganin hakan tamkar satittika goma be
Suka wuce. Yakan tuna kamar Wasa yaje yayiwa Fatima asiri Dan ta fita harkar shi ko
kuma ya amfani da hakan ya firgita ta saboda Shiga hancin shi da takeyi. Asirin shi
ya tonu Malam ya Kama shi dumu dumu da wannan laifin ya Kuma koreshi daga gidan
Baki daya. Ya fito daga gidan Babu bacin Rai ko firgici saboda a ganin shi su sukai
asara bashi yayi ba, Yana Kuma fatan watarana zasu zo su durkusa har kasa su
rokeshi afuwa, su Kuma nemi taimakon shi, Yana tuna fuskar mahaifin shi Malam
lokacin da yake fada amsa ya fitar Masa daga gida ya Kuma manta cewar Yana da uba
da uwa, wannan abin idan ya tuna Yana Kara saka shi jin kaimin daukar fansa, Yana
jin ta kowanne Hali Dole ma se ya dauki fansa, Dole ko sama da kasa zata hadu to
tabbas se yayi kudi.
Shekarar farko ya dukufa wajen ganin ya tara kudi Dan yayi sustaining living, gang
din su Yana nan sede Jarma baban shi ya fahimci halin da ake ciki na korar shi daga
makaranta, ranar ya daku a gida ya Kuma saka Yan sanda Suka zo sukai raiding inda
suke zaune, huzaifa ya samu ya gudu aka Kama Malam da Junaidu sannan aka bi huzaifa
aka Kama shi. Kowa iyayen shi seda suka zo Amma Banda na Junaidu, Baban Jarma na
tuhumar su da Bata Musu Dan shi, sun daku akai bailing Malam da huzaifa aka bar
Junaidu shi kadai, seda ya kwana biyar sannan huzaifa yazo yayi bailing shi, a
ranar sukai gagari min fada a tsakanin su. Tunda sukai bailing shi Bai musu magana
ba har sukaje shagon shi, ya Shiga yayi wanka sannan ya fito ya same su duka sunyi
daidai, huzaifa ya kunna weed din shi se zukawa yake Yana fesarwa, yayinda Malam ke
zaune Yana harhada syrups cikin kwalabe, Jarma wayace hannun shi Yana daddanawa,
Bai musu magana ba ya ketare ya saka Kaya sannan ya dawo ya fita Yana jin huzaifa
na Masa magana ya Masa banza, Babu jimawa se gashi ya dawo da wuka a hannun shi,
gadan gadan ya nufi Jarma da wukar Yana kokarin Burma Masa, cikin hanzari ya Mike
tare da cillar da wayar gefe, ya tankwabe hannun Malam syrup din ya malale a kasa,
Malam ya dago zaiyi masifa yaga abinda ke hannun Junaidu, ya kwala ihu hakan yasa
Jarma ma ya yarda abin da yake hannun shi, Suka fara tsere a Dan karamin shagon,
Jarma na fadin
" Junaidu me kake Yi hakane, Dan Allah ka aje wukar"
Malam ne yayi ta maza ya tsaya Yana fadin
" Me mukai maka? Ka yanka ni idan ka Isa Kai Dan iska ne"
Wukar hannun shi yasa ya yanke shi damtsen hannunshi, wani ihu ya saki a take jini
ya fara zuba, ya dubwsu idanun shi yayi jawur yace
" Wannan shi ne magana ta karshe, Rana ta karshe da dayan ki zai Kara zuwa inda
nake! Babu ni Babu ku idan ba Haka ba Kuma yadda na yanke shi to kashe mutum zanyi"
Jarma ya matso yace
" Junaidu me kake fada Wai? Ka fita hankalin ka ne?"
Ya Kara matsowa da wukar zai yanke shi yayi baya da sauri, da kyar Jarma ya daure
hannun Malam Suka give kowanne mamakin dalilin da yasa Junaidu yin Haka yake, shi
Kuma a nashi ganin Babu wani amfani yin kawance dasu. Daga wannan ranar ya koma
rayiwar shi daya, baya yiwa kowa magana, ko zaiga dandazon mutane dari to bazai
musu sallama ba, massalaci baya zuwa sallar ma bayayi. Ya koma garejin da yake aiki
ya cigaba da aiki Yana Tara kudi, sede a wañnan lokacin kudin Babu albarka da kyar
yake samu yayi saving na kudin haya, wannan yasa ya fara tunanin zuwa neman saa.
Bashi da wani aboki, Bai Kara Neman gida ba, mutanen dake zaune dashi Banda alkabai
Babu abinda suke ja Masa da bakunan su, kowa ka tambaya to bazai fada maka abin
alkhairi a tattare dashi ba. A hakan shekara ta wuce ya samu da kyar ya biya kudin
haya, ya Shiga ta biyu inda ya Kama wata sanaar kuma, wannan hannu bibbiyu da yake
se yaga ya fara samun abinda yake nema. A hakan shekaru Suka Kara wucewa, iya aikin
makanikanci ya iya wannan dalilin yasa duk yadda ake cewa me gurin ya koreshi
saboda munana dabiun shi ya gagara, mutane da yawa idan sun kawo gyaran mota ko
abin hawansu zasu ce su Junaidu suke son ya gauara musu Amma ba hakan ke nufi zai
musu magana ba ko zai kula su ba.
A shekara ta