Advertisements
Chapter 25 Reading Afiyya by Ayshatuuu BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Afiyya by Ayshatuuu

Author :  Ayshatuuu Category :  Complete Novels

Chapter   25 / 31

72K to 75K   out of 90.3K words

dinka"


" Dumping?!"


Na maimaita a hankali Ina Kara faking looks Dina, yace


" Nusaiba look, Dan mun taba relationship Bai Baki right ki.."


" Ohhh! Har zancen right kake? Kalla abinda ka samo ka rasa me zaka so se wani
Kashi da Rai, kaci min mutunci da zaka so ni sannan ka kalla wannan abar kace kana
so. Thank God I dumped you"


Abinnan ya min ciwo, ya kalleni Dan zargin ko naji Amma se yaga wayata nake dannawa
yace


" Don't drag her into this mess! Kuma na barki ne kije da pride din ki shiaysa ni
ban fara dumping din ki ba, tun Muna tare na ganta..."


" So you cheated on me? Da wannan guntun wanin, ai nayi tunanin zaka nemo wadda ta
fini ne Dan naji haushi"


Yayi dariya wadda tasa na kalle shi yace


" Ni ba competition nake dake ba, sannan ki snai ita din tafi min ke say dubi, if
I'll start over I wouldn't have dated you and ki sani I regretted dating you!"


Yana Gama fada ya kashe wayar shi, nasan duk inda take se taji kamar ta mutu Dan
takaicin abinda ya fada, ya kalleni lokacin aka fara announcement akan zasu fara
Hawa jirgi Dole mukai sallama seda ya kulle sannan na juya na fito daga departure
hall din. A hanya Mom tace min


" Afiyya darling yake cewa Wai ko karshen shekara ayi muku aure, se nace ya Bari ki
Gama makaranta"


Billah unconsciously nace
" Mom shekaran wajen uku fa, he'll be drained of waiting"


Aikuwa ta fara dariya tana tsokana ta Wai dama so take taga reaction Dina, naji
kunya sosae yadda Baku tunani.




" So me kake so nayi yanzun? I gave you chance kayi Wasa dashi"


Hasher ya Kara Bata fuska, why is she not understanding


" Ammi ya kamata ki gane halin da nake ciki, how on Earth Zan Bari ta aura wani?"


Anty Bintu ta Kara kallon shi tace




" Hasher ka bar Afiyya tunda ta furta maka shi take so you please leave her, don't
confuse her more"


" Ammi Ina sonta!"


" Shi ne dalilin da zaisa ka barta din, kasan abinda na yadda a soyayya, if you
love someone is not necessarily making that person yours, you let him go as far as
that person is happy it's ok! I know it's hard do it Hasher"


Ya Jima shiru yana tunanin duk tsawon watannin da sukai me yasa Bai fada Mata Yana
sonta ba se yanzun? Kai bazai Bari ba he definitely need to do something Kuma.
Ganin yayi shiru Anty Bintu tace


" Kai da Babana duk daya kuke, I'm so glad shi ne yake sonta ba bare ba, yarinyar
nan has gone through alot Wanda ni a shekaruna ban dandani rabi ba, Hasher please
ka kyaleta tayi farin ciki, don't stress her more'


" Ammi kenan Baki Sona da ita?"


Anty Bintu ta girgiza Kia tace
" Ka fahimce ni Hasher, baka San Afiyya ba I introduce you to her and vice versa,
naso kuyi aure Amma nasan Shehu ya kasance tare da ita tun kafin ta sanka ni bansan
Yana sonta ba shiyasa nake baka hakuri! I'm sorry son"


Ya gyada Kai bawai Dan ya hakura ba se Dan ya kwantar Mata da hankali!




Afiyya is not free pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258.
[15/02, 23:10] +234 703 364 5886: 55




Tamkar hasken Rana Haka gidan yake bakace wannan lokacin yayi Kama da Bayan sallar
ishai ba, kowanne kwai ya haske gidan ya bada asalin kyau. Babu kowa a tsakar gidan
se wata Mata da shekarunta zasu tasar ma ashirin da hudu zuwa biyar, tana sanye da
maxi bubu Amma dukda Haka seda cikin jikin ta ya bayyana, tana tsaye da waya a
kunnen ta alamar waya take, Jin sallamar Malam da Kuma Junaidu yasa tayi saurin
juyowa, ta saki wayar ta Fadi Akan dabdanyar interlocks din da suka malale tsakar
gidan. Ta nufi gurin fuskarta dauke da madaukakin annuri ta riko hannun Junaidu
tace


" Yaya Junaidu! Kaine? Kaine ka dawo gida?"


A hankali Junaidu yace


" Zainab kece Kika girma Haka?"


Se ta juya cikin gidan tana fadin


" Hajja! Baba!! Ummaah!! Anty!!! Ku fito Yaya Junaidu ya dawo"


Ina tunanin hatta makwabta seda Suka jiyo maganarta, ta dawo ta rungume shi tana
sakin kuka, karku manta zainab ita ce sanadin mafarin komai, dalilin ta aka fara
takun saka da shi da Fatima har yayi sanadin fadawa abinda yake Yi. Hajja ta fara
fitowa se Ummaah wato Fatima wadda kullum tana jin kamar ita ce dalilin lalacewar
shi, ita ce sular barin gida shiyasa kullum cikin adduar ta tana roka Masa ranar da
zai dawo gida ta samu ta rikeshi gafara shima ya roki gafarar iyayen shi. Hajja ta
karasa ta rungume shi Dan tuni zainab ta sake shi ta matsa gefe, Hajja ta fshe da
kuka tana ta shafa fuskar shi tana fadin
" Allah nagode maka, Allah nagode da ka karba adduaya ka dawo min da yarona gida,
Allah nagode maka"


Ya rike hannayenta Yana jin wani irin abu a cikin zuciyar shi, ran shi da Kuma
jikin shi, wani yanyai ne marar misaltuwa, wani irin rauni yake ji tamkae bashi
dinnan bane Wanda no matter abinda ya faru zuciyar shi Bata motsawa, Amma kawai se
yaji Abu Yana bin kuncin shi, ya saki hannun Hajja ya taba se kawai yaga hawaye ne,
shikam bazai tuna last time da hawaye ya fita a idanunshi ba, me yasa yayi Haka? Ya
dinga Jin Babu dadi,zuwa wani lokaci Yara duka sun fito kadan ya gane a ciki Amma
sauran duka Bai tuna su ba ko ya tafi aka haife su ko Kuma suna Yara ya barsu, Amma
cikin su kowa yasan shi saboda Babu ranar da zata zo ta Fadi baayi maganar shi ba,
wasu da suka San gidan shi har zuwa suke wajen Afiyya wadda Basu San Bata nan ba.
Parlon Hajja aka zazzauna aka kawo Masa abinci Wanda tun safe Bai Kara cin komai
ba, komai ya canja hatta iyayen nashi sun Kara manyanta sun tsufa. A Daren jamilu
da Anty Jidda Suka zo sauran ne ma suka Bari seda safe. Bai San dalili ba wanann
Daren se yaji bacci yake cikeda nutsuwa Wanda wani lokacin se yayi ta munanan
mafarki ko Kuma abinda yake son cikawa zuciyar shi Wanda gashi duk yadda ya kamata
ace ya cika burin abin yaki yiwuwa.


Washegari Malam da Junaidu da sauran yaran maza Suka tafi massallaci, tamkar
mafarki dukkan su Haka suke ji to Amma Kuma waye yace Allah ba maji kukan bayinsa
bane ba, ka roka ka daura yakinin cewa zai amsa maka tabbas zakaga biyan bukata,
for 15years suna addua Basu gaji ba Basu yanke tsamannni zaa amsa musu ba se gashi
Rana daya, minti daya Junaidu ya dawo gida, Junaidu yayi sallah wannan ai abin ayi
murna ne.


Da safe gidan ya cika se saukewa ake ana daurawa dukda kannen nashi na dardar dashi
sanadin ko can ba sakar musu fuska yake ba, shi dinma wani iri yake ji musamman
ganin yadda suke tsananin farin ciki da annaashuwa se Kiran abokan arziki suke suna
fada musu ai Yaya Junaidu ya dawo. Se dare sanann ya samu Suka kebe shi da Hajja
da Malam, Babu wani tone tone da akai the only abinda Malam ya tambaye shi shi ne
Ina Amina? Junaidu yayi kasa da Kan shi ya fara fadawa Malam duk abinda ya faru har
zuwa yadda akai suka rabu.


" Dama niyyar ku daga Kai har kawun ta bamai kyau bace, shiyasa ba zaku ga daidai
ba har se Kun nema yafiyar ta. Dan Haka gobe ka shirya muje sannan namiji baya cika
seda aure. Ya kamata kayi aure"


Shi gaba daya Junaidu ya manta da cewar Yana da Erectile dysfunction, hakan yasa
yayi sunkui da Kai yace


" Malam zaka iya ma kawunnan ta magana su yadda na maida ita"


Hajja tace


" Aminar?"


Ya gyada Kai yace
" Ita din haske ce a rayuwa ta, na cutar da ita na zalunce ta har abinci nake
hanata Amma kullum taga Nayi wani Abu marar kyau to se ta yimin magana Koda Zan
kashe ta ne. Dalilin ta na dawo hayyacina, na dawo Kan tafarkin musulinci. Na Kuma
tabbatar zuciyata son ta take a lokacin da ya kamata ace na tausaya Mata na Kuma
kula da ita, Malam Dan Allah kayi kokarin ganin ka dawo min da ita, ita din HASKEN
RAYUWA TA CE"


Malam ya jinjina Kai tabbas Afiyya ta taka muhimmiyar rawa wajen gyara Junaidu
dukda magana ce kawai tayi Amma wani lokacin bamu sanin how powerful words are,
shiyasa duk lokacin da zakai magana weigh the words, baka San idan sun fita me zasu
janyo ba, they can break soul, deform a heart, kasan me zaka fada shi ne kawai!


Yinin ranar Junaidu yayi shi cikin zulumi dan kuwa Malam ya nuna Masa bazai iya ba,
shi kunyar yarinyar ma yake ji da Bai ma santa ba, how he wish abinda ya faru Bai
faru ba da yayi farin ciki, ya nunawa Junaidu wannan yakin nashi ne ba Wanda zai
Masa wannan fadan ba shi zaiyi wannan fadan. Yayi shiru a dakin shi Yana ayyana ko
ya Afiyya zatayi shi Bai masan Bata kasar ba yasan dai zaa same ta a ringim. Yana
zaune se rehearsing yadda zai Mata magana yake


" AFIYYA kiyi hakuri ki yafe min! Ki bani wata dama mu Kara Zama inuwa daya"


Se ya girgiza Kai yace line din is too plain and odd. Ya Kara yin shiru kafin Kuma
ya Mike Yana zagaya dakin yace Yana zuwa zai zube akan gwiwar shi


" Aminatou nasan ke din haske ce, Dan Allah ki dawo rayuwata Dan na gyara kurakurai
na da nayi a baya"


Se ya girgiza Kai yace wannan Kuma yayi extreme da yawa , can se ya fita zuwa wani
katon shago yayi sayayya iri iri wadda yake da tabbacin zata burge ta sannan ya
dawo gida.




Washegari da wurwuri Hajja Baba da Malam, jamilu da Anty jidda, Ambaby da Kuma shi
kan shi me gayya me aiki Junaidu. Yasha manyan Kaya ya kafa hula Kama kallon shi
kaga lafiyayyen namiji managarci Amma abin baa fuska yake ba. Ambaby na sane tasan
Afiyya Bata nan Amma dai so take taga iya gudun ruwan kowa. Misalin Sha daya na
safe suka Isa cikin garin Ringim, tiryan tiryan komai ke dawo Masa tundaga ranar da
suka fara zuwa gurin ta yaki Mata magana zuwa auren su inda akai controversy akan
sakin ta, ya nuna musu kankanci ta hanyar daukar ta cilak ya saka a mota ya tafi da
ita, se yaji zufa ta karyo Masa ta Ina zai fara kuma,? Ta Yaya zai fuskanci Yan
uwanta iyayen ta da ya batawa Rai a wañnan rana. Se yaji kamar yace su juya ya fasa
but it's today or never! Se Kuma yayi tunanin ai inda ake Hawa to ta nan ake sauka
Dan haka se ya kwatanta musu gidan Kawu Sa'idu. Suna Isa kofar gidan Yana fitowa
daga ciki Allah basshi zakuyi tunanin shi din mahaukaci me saboda yadda ya fito a
firgice tamkar Wanda Zaki ya biyo shi. Ya tsaya se waige waige yake kafin Kuma ya
daga kafafun shi Dan tafiya motocin su Junaidu suka tsaya, Dole ya tsaya Dan duk
tunanin shi Kawu Tijjani ne da yace masa zai zo Ringim din ranar, suna hada idanu
da Junaidu yayi azamar komawa ciki se Malam ya dakatar dashi da fadin
" Malam barka da safe!"


Kawu ya tsaya Yana Dan haki yace


" Barka dai! Me ya kawo ka kofar gidana ko kazo ka karasa ni ne da Raina?"


Malam ya danyi gyaran muryar yace


" Allah ya huci zuciyar ka ni din mahaifin shi ne, nazo muyi magana ne"


Kawu ya dallawa Junaidu harara sannan Kuma ya Shiga ciki se gashi ya fito da
tabarma, matan yace su shiga ciki, tunda Ambaby ta Shiga da Jidda suke Willa idon
ganin Afiyya Amma shiru har Siyama ta baza musu tabarma wadda auren nata yake lilo
shi Bai mutu ba shi Kuma baa zauna ba. Suka zauna suna zazzare idanu, ta debo musu
a katon Kofi ta aje sannan ta koma daki ta zauna, Ummaan su ta fito Wanda da batayi
niyyar hakan ba, Suka gaisa tace


" Daga Ina hakan ban gane ki ba"


Hajja da fara'ar ta tace


" Iyayen tsohon mijin Amina ne"


Ummaah ta kalle su tace


" Wacce Aminar kenan? Ni Amina ta iyayen mijinta daya, tana gidan mijin ta"


Se lokacin Ambaby tace


" Anty Afiyya muke nufi"


Wani mummunan kallo ta fara musu tace


" Nan yayi muku Kama da gidan su Afiyya ne ko meye, malamai ku fitar Mana a gida"


Ta fada tana Jan tabarmar kamar zata jirkice su, Siyama dama na tsaye tacw


" Haba Ummaah..."


Kallon da tayi Mata yasa tayi saurin rufe Baki, tuni sun mike Siyama tace
" Ai Afiyya batayi sati biyu ba a garinnan ta tafi London, inaga sede kuje kano
gidan Kawu Tijjani"


Su Ina Suka San wani Kawu Tijjani, Haka Suka fice ransu a bace suna iya jiyo muryar
Ummaah na zazzagawa Siyama fadan ta kulasu itama ta bisu tunda nan ba gidan aurenta
bane, ita kuwa tayi shigewar ta daki ta Mata kunnen uwar Shehu! A kofar gida hakan
ce ta faru Dan Kawu Sa'idu kamar zai daki Junaidu ya nuna Masa shi ne silar
lalacewar komai, munafurci ya dawo dashi. Wannan kenan




A bangare na, na dawo gida washegari na fara exams sede dukkan wani Abu da nakeyi
Ina tunani shi ki nakeyi kamar nayi tsuntsuwa naje gare shi, har na gaji da
tambayar Nads ko ya karaso, sede tayi dariya tace ita kuwa taha ta kanta. Na fito
daga paper Primary health care se ga Kiran shi ya shigo cikin sassanyar murya nace


" Honey!"


Yayi murmushi Wanda naji sautin shi yace


" Damsel kinata jirana ko? I'm sorry se yanzun na karaso ko gida ban karasa ba"


Naji wani irin farin ciki ya lullubeni so I'm that important na tambayi kaina, yace


" Are you there?"


Na saki ajiyar zuciya nace


" Ina jinaka ka karasa gida ka huta zamuyi magana. Allah ya huce gajiya my regards
to everyone at home"


Daga mukai sallama na wuce gida, bamu Kara waya ba se dare har nazo Zan kwanta, mun
Sha Hira se can nace Masa


" Honey waye Nusaiba?"


" Hello!"


Ya fada Wai ni zai nunawa Bai jiba, nace


" I know you heard so I'm not repeating myself my Dear!"


" Were you eavesdropping?"
Na saki ajiyar zuciya Ina murmushi kadan nace


" Mhmmm...Yes!"


Yayi dariya ya fara min bayanin ta da komai sannan yace


" Kinsan ke nake so ko? Please ki cire sunanta a ranki"


Nace


" Anya zan iya? Why did she call you then?"


Ya Kara min bayani sannan nace


" I was very mad at you! Daga yau don't talk to her again"


" I promise you!!"


Ya fada immediately sannan na Masa sallama dukda yaso mu cigaba da magana Amma na
nuna haushin shi nakeji.




AFIYYA is not free, pay 300 to 3091721807 Aisha Hassan kwalam First bank of Nigeria
and send evidence of payment to 09063467258.
[15/02, 23:10] +234 703 364 5886: 56
Duk wani abu da ake Babu abinda muka san Yana faruwa, rayuwar mu kawai muke not
knowing it's a mess down there in Nigeria. Bayan anyi Babu dadi tsakanin Kawu
Sa'idu da su Junaidu duk dasu Basu kulashi ba, Dole suka juya zuwa kazaure. Junaidu
was more than depressed bayan komawar su gida. Kamar wanda zaiyi karamin hauka Haka
yakeji. Ranar Yana zaune gaban Hajja da carbi a hannun shi ya dawo daga dakin Malam
Wanda ya daura Masa karatu kamar yadda suke dukkan Rana. Yanzun ya tasar ma watanni
uku da dawowa Kan track dinsa. Ya rame yayi Baki, gashin Baki da baya Tarawa da
yake askewa yanzun duk sun fito saboda bama shi da nutsuwar zuwa wajen askin. Ta
dubeshi tace


" Yarona kaga yadda kake komawa kuwa? Ba zaka sanyawa zuciyar ka salama ba"


Ya aje carbin idanun shi sun Kara kadawa sunyi ja, tamkar ba wannan Junaidun da
kowa ya sani ba, gaba daya wannan ya sususuce ya Zama wani iri, a hakan Wai sallah
na dawo Masa da nutsuwar shi. yace


" Hajja zanso wani yaji yadda nakeji, kilan da kunmin uzuri, Ina jin zuciyata tayi
min nauyi duk abinda nake tunanin ta nake, bana bacci me dadi se Ina ganin lokacin
da nake dukanta nake azabtar da ita gashi yanzun Bata nan balle na nema yafiyar ta
na Mata tayin soyayya ta!"


Hajja cikeda tausayin Dan nata ta Raya Allah ke sakawa Afiyya ta hanyar darsa Masa
sonta cikin zuciyar shi, ta sauke ajiyar zuciya tace


" Babu Kuma Wanda ka sani nata? Amma ance tanada Kawu a Kano ko?"


Se lokacin ya tuna tabbas tana da Kawu a Kano shi ne Wanda Kawu Sa'idu ke yawan
cewa dolo ne da ace shi ke da dukiyar Afiyya da tuni an Gama zancen Amma da yake
hannun Uncle Babawo take shiyasa suka kasa banbara. Cikin sauri ya fara tuanain
yadda zaiyi ya samu address din Kawu Tijjani Bai kuwa wani Sha wahala ba ya samu.
Washegari suka nufi Kano bayan Hajja ta saka jamilu ya raka shi yayi aski, ta sashi
a gaba ya shirya ya Dan dawo hayyacin shi sannan Suka tasarma gidan Kawu Tijjani.
Lokacin da Suka Isa ya fito Dan rakiyar bako, da yake bashida zafi ko kadan yasa ya
tarbe su har cikin parlor ga Kuma daraja da kimar Malam da ya gani. Bayan sun gaisa
an jajanta abubuwa se Kuma Malam ya fada Masa abinda ya kawo su. Kawu Tijjani ya
kalli Junaidu Wanda yayi kasa da kanshi sosae mamaki ya Kama shi lallai Allah shi
ke shiryawa gashi nan shekara da wasu watanni ko Kai waye baka Isa Junaidu ya sauke
Kan Shi ba Dan Kuna magana sede ya zuba idanun shi cikin naka Amma abin mamaki
yanzun shi ne yake kasa da Kai alamar Jin nauyi.


" Ni da kake gani banida ikon yanke hukunci akan Afiyya, Babawo shi ne babanta shi
muka bawa dukkan dama a kanta, balle Afiyya yanzun ko zatayi Aure musulinci ya Bata
damar zabar mijinta da kanta tunda ba auren farko bane. Ina saka ran zasu dawo
karshen wani watan se kayi kokarin daidaita kanka kaje ka Nemo yafiyar ta, zancen
aurenta Wanda kukaga ya fita yanzun shi ma Neman aurenta yazo Dan Haka lissafi ya
rage naka"


Ko Babu komai maganar da Kawu ya Masa cikin tattausan lafazi yasa ya danji hankalin
shi ya kwanta sede Kuma ya fara jin tsoro saboda yasan indai Afiyya ce zata zabi
mijin ta ba zata taba zaben shi ba Haka wannan kawun nata me masifar bin diddigi,
dama Yana ta adduar ba hannun shi take ba Amma adduar shi Bata ci ba.
Na Gama exams har munyi hutun sati uku Wanda sati biyu a NY nayi shi, naje na tarar
Rooks tayi kiba ta Zama babbar mace kamar Amina Abubakar Rogo, ni ce dai Yar firit
a cikin su. Wannan sati biyun da nayi na Yi shi cikin farin ciki da Jin Dadi, na
dawo gida Dan daura sabuwar semester. Tsakanina da Yaya Shehu soyayya me karfi
kullum ke Kara shiga tsakanin mu, shi din aboki nane, shi din masoyi name Wanda
nake jin son shi a dukkan sassan jikina, wani lokacin na Kan

25 / 31